Showing 93001 words to 96000 words out of 100889 words

Chapter 32 - Love Cycle Book 1 Complete Hausa Novel

Annafie   

10 Feb 2025

248

kawai.. Itama ynx maryam an yi masu baiko tare da khalil duk tare za'a hade dasu yaya khaleefa...
Yanda maryam ke tsokanar fannah abin ba'a magana sede ta kalle ta tace "so finally you'be got married to a Nigerian don't forget akan yanda dram din ta fara.. Wow so wow the dram is end". Fannah ta dauki waya tana fadawa Amoon yace "tell her that the drama did not end ta bari ta ganki da babee tukun"... Fannah ta kashe wayar.. Maryam tayi tsalle tana murna... su Fannah sosai suka maida hankali akan karatun su.. Wayar da suke da Amoon ta dan ragu sbd dukan su kowa yayi busy.. A haka har su Fannah suka fara exams.... Sosai suka maida hankali suna karatu.... Suna gamawa suka dawo gida Nigeria bayan sun gaggayaci sauran kawayen nasu dayawa da en department dinsu bikin su kuma dayawa sunce zasu zo..... Suna komawa babu jimawa akayi babbar sallah wnn karon Amoon be samu damar zuwa sallah ba sosai Fannah tayi kewarsa sosai.. Suna komawa Abuja aka fara masu gyaran jiki sbd dama bayan sallah da sati biyu ne bikin.. Musamman Humaira ta taho da masu gyaran jiki daga sudan.. Duka Amaren gidan Abbu suka koma acan ake masu gyaran ko ganin su ba'ayi.. Ana sauaran kwana goma biki angwaye suka suka fara kawo lefen.. Kuma kowa ya dage wajen kawo na gani na fada dama abu ne na girma. Har lokacin Amoon be dawo ba.. Se ana sauran sati yini biki snn ya dawo.. Tare da lefen ya dawo wanda shi kansa besan nawa ya kashe ba wajen lefen shide burin sa kawai matar sa tayi farin ciki.. Duk yanda yaso ya hadu da Fannah Humaira ta hana.. Ganin Humaira bata da niyar basa hadin kai yasa ya koma rokon Fannah akan wai tazo itakam duk yanda takeson ganin sa taki yin yanda tace "wato ta sato hanya tazo".. Har de ya kaiga yayi fushi dasu daga ita har Humairan.. Humaira tace "ke rabu da fitinan nen inde nice dole yazo ya sameni sema yayimun godiya.." Fannah de shiru tayi bata son ran Amoon ya baci sbd ita sheda ce akan yanda Amoon yake missn dinta amma sede yayi hakuri kamar yanda su farouq sukayi.. Suma kamar yanda yayi fushi da ita haka sukayi da nasu matan..nan sede idan sun zauna suyi ta firar su chapter suke sha sosai wanda su kansu sun san idan suka rabu zasuyi missin juna.. Ko yusrah da Jiddah idan ka gansu kamar babu abinda ya taba shiga tsakanin su sun kulle kuma kowa nason mijin ta.... A yanda aka shiryama wnn biki daga gani kasan na yan gata ne ba'a tabayin biki irin wnn ba a kaf family din kuma abun na manya ne shiyasa bikin ya hada manya manyan mutane daga wurare daban daban.. Ranar Wednesday akayi wa'azi.. Thursday akayi kamu.. Wanda aka shirya shi a nan cikin estate din se ranar Fannah taga Amoon.. Ya dauke kansa.. Koda aka gabatar da duk wasu dabiu da ake na fulani Amoon beyi mata magana shi a dole fushi yakeyi da ita gasu de tare amma basuyi magana ba.. Amma da sun hada idanu seya sakar mata harara.. Idan baka sani ba zaka dauka duk cikin wani salon ne.. Friday akayi dinner.. Wnn a wajen estate din akeyin sa.. A mota daya aka dauki ko wane ango da Amarya.. Tunda Fannah ta shiga motar bata yarda ta kalli Amoon ba duk da tanajin idanun sa akanta. Shikau bala'in kyau tayi masa he feel like hugging her he really miss her.. Rabon sa da ita tun karamar sallah.. Ganin yanda taki koda kallon sa se abun yakara tunzurasa wato shi akayiwa laifi amma ita zatayi fushi.. Dinner ta kayatar sosai.. Idan kaga duk wani fada da suke Amoon ajesa yayi ya nuna mata so sosai sede idan sun hada idanu ya sakar mata harara... Kuma ta kula basu ne kade ke wnn fadan ba har sauran ma a ranta tace "to kode hada baki sukayi"... Har de aka gama suka dawo gida.. Humaira tace "ai duk haushin ku da sukeji be kai nawa ba kuma ku barsu dani dukan su se sun kirani sunyi mun godiya...
Washe gari aka daura auren maryam da khalil su Amoon duk sun halarta domin kau ynx an azama daya.. Dukkan angwayen sunada gida anan amma wasu duk da inda zasu zauna inda mutum yafi dadewa knn.. Wadan da zasu zauna nija kamar sadeeq, sultan, da khaleefa ranar da daddare aka wanke matan su aka kaimasu su har gidan.. Farouq da Amoon kau America zasu zauna zuwa gobe zasu wuce sageer a canada zasu zauna.. Dan haka a ranar sukayi sallama dasu hafsat, Jiddah da kuma fareeda.. Humaira mota daya da daukarwa su Fannah suka ziyar ci dukkan gidan Amaren snn suka dawo gida kowa jikin ta sanyaye.. Tun fadan da akayi masu dan da za'a kai su fareeda gaba dayan su aka hada su akayi masu fada.. Suna dawowa kowa ta kwanta yau babu me labari kowa bakin ta ya mutu..
Fannah banda faduwar gaba babu abinda takeji.. Hakama su yusrah da chucu..
Washe gari Humaira ta shirya kowa ta kaita wajen iyayen ta... Fannah ta rungume mummy tana kuka sosai.. Haka ma hisam daddy ya zauna yayi mata nasiha.. Yanda yake magana kade kasan zeyi kewar er tasa.. Ta rungume sa tana kuka sosai.. Bayan ya gama ya kama hannun ta suka tafi gidan baffa dukan su acan suka iske sauran.. Daganan bayan sunyi sallama da su baffa daganan suka dauki hanyar airport Fannah na jikin mummy yayinda hisam ya lafe a jikin ta har suka isa.... Fannah ta rugume daddy yayinda hannun ta yana cikin na mummy.. Chucu kanta tana can ta makalewa mammah se shagwaba take.. Seda abie yace Farouq yaje ya kama matar sa.. Snn yaje ya kamata ta fada jikin sa tana kuka.. Amoon ya kalli Fannah.. Suka hada ido da daddy.. Daddy yace "come and take ur wife".. A hankali Amoon ya karasa.. Fannah ta kara fashewa da kuka sosai.. Ya kama hannun ta jin an fara kiran su.. Ya dagawa kowa hannu hakama Farouq su Fannah de kuka kawai suke... Amoon bece da Fannah komai ba har jirginsu ya tashi.. Seda ya daidai ta snn.. Ya kwance mata belt din ya janyo ta jikinsa "is ohk wife don't cry".. Shiru tayi tana shakar kamshin sa ya leka fuskar ta suka hada ido .. Ta tura baki.. Yace "Amma de kinsa kinmun laifi ko?" Boye fuskar ta tayi a jikin sa... Ya rugume ta sosai yace "Alhmdllh kin dawo hannu nan Allah zan ga iko wajen Humaira kuma".. Fannah de tayi shiru dumin jikinsa yana ratsa ta.. A haka har bacci ya dauke ta... Amoon ya shafa gefen idon ta.. Ya juya ya kalli farouq shima chucu har tayi bacci a jikin sa...
Amoon yace "chucu akwai rigima fa".. Farouq yace "sure auta".. Amoon yayi murmushi ya juya yana kallo Fannah da take bacci peacefully.. Ya shafi gefen fuskar ta.. Se ya tuna ranar da tazo ta samesa a office tana masa masifa "a lokacin babu abinda yake gani a idon ta se mugun haushi sa.. Lokacin da yake sakata tsaya by the door yasan da za'a bata damar dukan sa zata iya tsabar yanda take jin haushin sa... Ynx kam bnd soyayyar sa babu abinda yake gani a tare da ita.. Ya shafi fuskar ta ga tsoro ga fitina.. Ya gara rungume yana lumshe idanu...
5:50 jirgin su yayi landing.. Fannah ta lafe jikin Amoon suka fito hakama chucu.. Anan sukayi sallama da farouq dan gidan su ba kusa yake ba.. Fannah sukayi sallama da chucu.. Kowa ya tari taxi.. Fannah ta daura kanta a jikin shoulder din Amoon ya shafi gefen fuskar ta.. "Kin gaji ko".. Ta gyada masa kai..... 30mns ya dauke su zuwa gidan Amoon.. Bayan sun fito Amoon ya sallami me taxi.. Ya kama hannun ta suka shiga gidan... Duk da Fannah a gajiye take.. Hakan be hanata kallon gidan dayayi mugun yi mata kyau ba..dakin sa ya wuce da ita.. Toilet ta shiga.. Bata fito ba seda tayi wanka Amoon dauko mata kaya.. Ta shirya ta fara sallah.. Shima toilet din ya shiga yayo wanka..
ya fara gabatarda sallolin sa.. Ya gama magrib snn ya juyo ya kalli Fannah yace lets pray isha'i..ya jamasu jam'i seda suka suka hada da raka'a biyu bayan sun idar ya dafa kanta yayi masu Adduoi tare da nuna godiyar su ga Allah daya nuna masu wnn ranar.. Bayan sun gama ya janyo ta jikin sa.. Tareda daura kanta a shoulder dinsa.. Yace "kin gaji ko" ta gyada masa kai.. Dan ita wlh ta gaji sosai tunda aka fara bikin nan batayi baccin kirki ba.. Knocking yaji anayi hakan yasa Amoon tashi yaje ya karbo masu abincin su da yayi order.. Shida kansa ya rinka bata abincin a baki.. Kadan taci ba ta kwanta.. Ya dauketa maidata saman gado ya fara massaging dinta... A haka har tayi bacci.... System dinsa ya dauko ya fara yan wasu ayyuka.. Lokaci lokaci yaje juyawa ya kalleta ganin yanda ta shige cikin katon bargon tana bacci hankali kwance.. Sede yayi murmushi.. Wai yau shine tare da Fannah zasu kwana tare matsayin mata da miji.. Se 11 snn ya kashe system din tare da kashe wuta yabar mara haske.. Ya hau gadon tare da janyo ta jikinsa.. Lumshe idanu yayi yana kara rungume ta...
...
Urs
✨✨✨
Nafeesatu...😍😍
........
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (35)✨
*not edited*
Karfe 10 Amoon ya farka dan koda sukayi sallahr asuba wani baccin suka koma.. Ya shafi fuskar ta a hankali yana ganin yanda take bacci hankali kwance..... Lips dinta ta yy kissing kafin ya zare jikinsa a hankali sbd kar ya tasheta..... Wata wardrobe ya bude ya ciro kudi da key din motar sa ya fita domin sama masu abinda zasuyi breakfast dashi... Fannah najin tashin mota ta tashi dan tunda yayi kissing dinta ta farka.. Tayi lamo ne kawai sbd a mugun tsorace take dashi ita... Tashi tayi ta kunna hasken dakin tana bin dakin da kallo.. Sosai yayi mata kyau.. Ta dan lumshe idanu yau ta kwana a america tunda take a rayuwar ta bata taba zuwa ba tana son kasar sosai and yau gashi ta wayi gari a kasar tare da Amoon dinta wanda rayuwar ta dawo nan knn.. Tashi tayi.. Ta bude wardrobe na kaya.. Wanda anan ta ci karo da kayan mata kala kala.. Duk da duk kana nu ne dogayen riguna kadan ne se shima nasa kayan se ta bude wata perfumes ne kawai a cikin ta se creams da kuma sabulan wanka.... Da mmki Fannah ta rinka binsu da kallo.. Can de ta rufe.. Ta gyara gadon dan dakin babu wani datti a ciki... Toilet ta shiga tayi wanka.. Har ta fito ta gama shafe shafen da zatayi be dawo ba.. Tana tsaye gaban wardrobe tana tunanin kayan da zata saka ya shigo dakin... Juya masa baya tayi da sauri.. Ya dan tabe baki cike da tsokana yace "to me zan kalla".. Tace wane kaya zan saka... Ya hade rai yana kallon ta... Shine kikayi wanka kika kyaleni ko... Ta ware idanu "I thought kayi wanka kafin ka fita.." Yana hararan ta yace "bnyi ba".. Tace "ni kuma na riga nayi".. Ya langwabar da kai "se kizo mu sake ai".. Dan shiru tayi se kuma tace "ohk amma kai zaka hada ruwan" yace "eh".. "Ohk muje" yayi gaba tana binsa a baya.. Yana shiga ta rufo kofar tare da saka masa key ta waje tana dariya... Murmushi kawai yayi ya fara wankan.. Yana sane da abinda zatayi dama kawai so yake ta saki jikin ta.. He has much feeling for her.. Babu abinda yake so kamar ya kasance da matar sa a yanzu Amma yafi so seta sake dashi yafi so ta kara sabawa dashi sosai... Ya fito sanye da bathrobe.. Akanta ya fara sauke idanu.. Tayi masa kyau sosai cikin riga da wandon hannun rigar amless ne snn kanta babu dankwali se dogon gashin ta dayasha gyara... Dan shagwabe fuska yayi yana kallon ta... Ta rufe baki tana hana kanta dariya.. Yace "don't tell me anything".. Ta ware idanu "Niko".. Ya daga mata kai.. Yana zama gaban mirror... Matsawa tayi kusa dashi.. Ta dan rumgumesa ta baya "am srry love".. Ya dube ta ta mirror yace "kinyi kyau".. Ta danyi far da idanu.. Cream dinsa ya mika mata.. Karba tayi.. Ta taimaka masa wajen shafawa snn ta dauko masa kayan sakawa.. Karba yayi snn yace "tnx wife."... Bayan sun gama breakfast yace.. Muje kiga gidan ki... Tashi tayi suka fita yana rike da hannun ta.. Parlor suka fita.. Dama jiya bata wani tsaya ta kallesa ba komai na parlorn me kyaune gashi babu hayaniya.. Gidan ba wani girma ne dashi ba amma ya tsaru gashi anyi sa irin tsarin masoya.. Gidan ya birge Fannah sosai har dakunan yaran ta seda ya nuna mata.. Ya janyo ta jikinsa.. Kinga dakin coming kids.. Fannah tayi murmushi tana boye fuskarta a jikin sa.. A hankali yace "when zamu same su".. Sosai taji kunya taki kallon sa.. Ya shafa fuskar ta "kinyi shiru".. Ta ware hannu alamar bata sani... Ta dago fuskata yana kallon ta.. "If you are ready ynx se mu samesu"... Da sauri Fannah ta boye fuskar ta a jikinsa.. Ya rungume ta yana murmushi can yace.. "You didn't ask of ur room"... Ta kallesa dan duk ita a zaton ta babu dakin ta.. Ya kama hannun ta "lets go".. Dakin dake kusa da nasa ya bude mata... Fannah ta ware idanu Ta shiga da sauri dakin kamar na wata queen gashi komai ya saka mata irin best color dinta.. Ta juyo da sauri tana kallon sa ya sakar mata murmushi.. Tace "how do you knw my best colour".. Ya ware hannu "I have to knw coz I love you"... da sauri tazo ta rungume sa.. "I love you too darling".. Ya shafa kanta.. Fannah ta sake sa da sauri.. Ta matsa kusa da wasu hotuna da akayi enlarging dinsu... Hotunan ta ne tun tana er shekara 8.. Wasu 9 gasu nan da yawa har lokacin da ta girma har da wanda take makaranta ynx bayan sun hadu... Fannah kasa magana tayi idanun ta suka cika da kwalla.. Ta juyo tana kallon sa.. Tace "how yaushe aka dauki pictures din nan.. This is me.. Amoon tell me I didn't understand".. Matsowa yayi kusa da ita ya nuna mata first picture din wanda take 8yrs da daddy bezo daukar ta ba.. Yace "the first tym I sight you after daddy left Nigeria you ware angreed because you want go and meet mummy karta haifi hisam baki nan..ya bata labarin tare da fadin "can you remember".. Ta rike hannun sa da sauri idon ta na kan hoto.. "Are you?..". Ya zagayo da hannun sa ta cikin ta "sure dear.. My heart fell for you a ranar na fara sanin menene so.. I loved you and I will alway loving you till my last breathe".. Nan ya cigaba tayi mata bayanin hotunan da irin son da yake mata..Fannah bnd hawaye babu abinda take.. Knn tun lokacin Amoon ke sonta.. Anya kuwa bayan iyayenta za'a samu wanda yake sonta kamar sa kuwa.. Tabbas data auri wani bayan shi da batayi masa adalci ba tabbas a duniya babu wanda ya kamata taso sama dashi.. Muryar sa taji yana fadin "I always think of you dana rasaki bn san yanda zanyi ba.you're my happiness my ever best happiness, what I feel is really true da ace na rasaki I can't go on my heart is already attacheted to you.. Ina sonki khadeeja I love you more than word can say but Alhmdllh you're mine, Alhmdllh na sameki, ."... Juyawa tayi ta rungume sa ta fashewa da kuka sosai.. Ya mugun bata tausayi kuma tayi farin ciki data samu mutum kamar sa.. Ya daura kansa saman nata yana bubbuga bayan ta "relax wife.. Pls ki dena wnn kukan inajinsa har cikin raina".. Shiru tayi yana dan buga bayan ta a hankali.. Se kuma ya dago habar ta yana kallon fuskar ta.. Ta lumshe idanu.. Yy murmushi yace "look at me".. Ta noke kafada tana tura baki.. Hannu ya saka yadan talli bakin.. Tayi saurin maida bakin tare da bude ido tana kallon sa kamar zatayi kuka.. Yace "menene da zafi".. Ta gyada kai.. Yace "mugani".. Ya matso da fuskar sa daidai tata.. Yana kallon idanun ta.. Ta rufe idanun.. Yayi murmushi kafin a hankali ya daura lips dinsa saman nata shima ya lumshe idanun yana kara rungume ta a jikinsa .. A hankali yake dan shan lips dinta.. Wanda ita kanta idan tace bata jin dadin hakan tayi karya amma sbd tsoran da takeji setayi kokarin zare bakin ta.. Ya .. Ya kankameta dan bayaso ta katsesa... Ya kai hannun sa a wuyanta yana dan murzawa a hankali zuwa kunnen ta.. Ita kanta Fannah bata san sanda ta kankame sa ba.. Tana maida masa kiss din.. Jin tsayuwar na neman gagarar su yasa Amoon daukar ta har lokacin be cire bakin sa a nata ba.. Saman lallausan gadon suka koma.. Fannah tayi saurin zare lips dinta daga nasa. "No Amoon pls".. Ya maida ta cikin jikinsa "I won't go deep babee just a fun lets make a love".. Ya fada tare da maida libs dinsa a nata snn ya kamo hannun ta yana murzawa... se kuma ya maida bakin sa saitin kunnen ta cikin rada yace "Agreed".. Fannah ta gyada masa kai a hankali.. Hakan yayiwa Amoon dadi.. Ya rugume ta sosai tnx wife.. Fannah ta lumshe idon ta tanajin dumin jikinsa ya daura lips dinsa a nata yana kissing.. Snn gently ya saka hannun sa cikin rigar ta yana shafa cikinta....a hankali yake mata komai cikin hikima.. Har Fannah ta fara mance duniyar da take fara mayar masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login