Showing 36001 words to 39000 words out of 100889 words
lazy.. Yusrah da jidda sun fisu jarumta.. Inde Amoon na nan suna binsa motsa jiki ai"... Sultan yace "duk bigece matan family din nan duk ragwaye ne suma su yusrah din ai sbd Amoon ne sukeyi".. Farouq ya dubi fannah da gaba daya tayi yaushi yace "srry dear be strong now".. Kamar zatayi kuka tace yunwa.... Duk dariya suka mata harda fareeda sbd yanda tayi magana muryan ta a shake.. Sadeeq yasa aka kawo masu breakfast gaba dayan su anan sukayi.. Fannah naci ta ware suka cigaba da fira.. Sosai fannah taji dadin kasancewa cikin yan uwan nata. Yanda ta zauna suna lbari kamar dade tare.. Farouq yace "so kin iya zuba haka".. Ta ware idanun ta tana kallon sa kafin tace "namafi haka I really love this kind of conservation with family but I lack.. That's why I'm happy today.". Sadeeq yace "and yau wasu na hanya jidda zata dawo ita da aunty babba daga kt.. Snn.. Abbu da iyalansa ma na hanya su Hafsat knn daga sudan... ".. Farouq taba hannu "no wanda naga tun jiya se farin ciki kk ashe su mutuniyar na hanya knn".. Fareeda tace "romeo and Juliet".. Fannah ta fashe da dariya "tace wace ce Juliet din.?" Farouq yace "hafsat mana soyayya suke kamar zasu cinye juna"... Nan suka rinka kunnasa harda fannah....
.. Wajen karfe 3 su jidda suka iso tare da aunty babba.. Yanda aunty babba ta rungume daddy kade kasan akwai shakuwa me karfi tsakanin su tun can da taita kuka yana lallashinta snn tazo ta gaisar da mummy tana kara rokar wa iyayen ta gafara.... Jidda kam bayan komai ya lafa tace wai ina su fannahr mummy tace sun fita da su sultan da fareeda.. Kamar jidda zatayi kuka tace "shine suka tafi bayan sun san ina hanya.. Wlh na kosa naga yar uwata" mom raheena tace "common ynx sukace zasu dawo basu ma dauka zakiyi isowar wuri haka ba".. Ta kalli wrist watch din ta ta mike.. "Wlh I just can't wait naganta".. Duk dariya suke suka bita da kallo main parlor ta koma tama kasa zama ita kawai ta kosa su dawo.. Duk yan gidan haka suke da zumudi.. Farouq ne ta shigo da sauri ta rinka kallon bayan sa ganin babu wanda ya shigo yasa ta dan tura baki.. Farouq yace "sis what?"... Tace "wai ina suka tafi ne bama sa farin cikin dawowata".. Farouq ya dage gira.. "Nima baki murnar gani na knn that means you didn't miss me" da sauri taje ta rungume sa.. "No yaya na kawai de na kosa naga yar uwata ne"... Dan jan hancinta yy "don't worry dear ynx zasu dawo"... Ta gyada masa kai... Basu ida rufe baki ba fareeda ta shigo da sallama.. fannah da sultan suna rike da hisam.. Still jiddah tayi tana kallon fannah.. Ta kara tamke hannun Farouq dake cikin nata har fareeda tazo ta rungume ta amma idanun ta na kan fannah.. Itama haka idanun fannahr na cikin nata tun kallo daya taga tsananin kamannin ta Farouq hakan ya nuna mata itace suke daki daya knn... Fannah har ta fara tsarguwa da irin kallon jiddah ke mata... Can kasan makoshi ta furta "beautiful.".. Zare hannun ta tayi a hankali ta karasa kusa da fannah ta mika mata hannu tace "jiddah Radda.. Hauwa'u Ibrahim Radda".. Fannah ta mika mata hannu suka gaisa tace "khadeeja Muhammad".. Jiddah tayi murmushi tace "baki ce Radda ba".. Fannah tace "to Radda ta fada so excited ganin yanda itama jiddah farin ciki ya bayyana a fuskar ta... Jiddah ta rugume ta cike da doki tace "welcome back our beautiful sister welcome back to ur family we really miss you dear"... Fannah ta lumshe idanu cike da farin cikin yanda kowa ke kaunar ta tace "I love you too".. Ta saki fannah ta kamo hannun hisam "welcome boy" ta kalli su Farouq tace "kaf family din nan banga wanda yake kama sosai da ya Amoon ba kamar boy din nan har saleem".. Ta kalli hisam tace "what's ur name?" Yace "Aliyu" ta ware idanu "wow sunan su daya".. Ganin duk babu wanda ya kulata tace "wai ku lafiyan ku"..sultan yace "ai gani mukayi bakiyi farin cikin ganin mu ba".. Fareeda tace "har hugging dinta nayi ta nuna kamar bata ganni ba".. Wata harara ta masu tace "to kukuma awa yau na fara ganin common ba taku nake ba"... Duk dariya sukayi sultan yace "beb din nan baki taba canzawa idan kinga sabo seki manta da tsoho".. Tayi dariya "banda sheri fa yaya sultan ku shekara nawa nayi ina ganin ku ita kuwa yau na fara ganin ta"... Farouq yace "ohoo muda kika raina knn am sure da Amoon bazaki share sa kamar yanda kika mana ba.." Jidda ta dauke kai tana murmushi.. Fareeda tace "ko karyane" jiddah ta dafe kai daga dawowana zaku saka mun ciwon kai" duk dariya sukayi.. Yanda suke tsokanar ta akan amoon kade yasa fannah ta gane cewa saurayin ta ne sadeeq ma yazo suka dasa... Fannah itace me kareta... Sun dade sunayi kafin kowa ya kama gaban sa....
After magrib fannah na zaune a daki bayan ta idar da sallah jiddah ta shigo.. Ta zauna ta kalli fannah tace "yaya Sadeeq fa" fannah tace wai ya tafi dauko su Abbu a airport" jiddah tayi yar dariya tace "anje dauko su Juliet knn ai fa zata dawo a addabemu da soyayya." Dariya fannah tayi tace "aikam ke kuma Amoon ne naki romeo din knn"... Jiddah ta daura pillow a cinyar ta tace "I wish mu zama kamar su koma fiye dasu but it can't be possible".. Fannah tace "why"... Jidda tace "is one side love".... Fannah ta yamutsa fuska "bngane ba".. Kamar jidda zatayi kuka tace "fannah ni kade keson Amoon shi baya sona.. Kuma bnga alamar ze soni ba".. Sosai fannah ta tausaya mata seta tuna da kanta ita kusan daya suke tunda itama bata san inda aliyun ta yake ba bakuma tasan inda zata sameshi ba.... Jiddah ta dafa kafadar ta... Tace "is may be kiji tausayi na ko kiji haushi na but ki sani yaya Amoon yakai duk wani matsayin da mace zataso sa fannah ina da samari amma babu wanda ya kaimun yaya Amoon.. He's different ta kowace hanya matan dake kawo masa hari ma basena fada ba.. Tunda na taso d sonsa na tashi kuma har gobe sonsa karuwa yake araina"... Fannah tace "na fahimceki jidda but shi be sani bane?".. Wani murmushi jiddah tayi kafin tace "yaya Amoon ne fa bama shi kade ba kaf family din nan babu wanda be san ina sonsa ba.. Amma ko alamun ya nuna yana sona be taba ba yaya Amoon wani irin mutum ne me murdadden hali wanda idan ya tsaya akan abu ya kafe knn snn ga basarwa.. Kamar be san cewa ina sonsa ba kuma bnga alamar hakan a tare dashi ba.. Kede kawai ki tayani da Addua dan bana jin zan iya rabuwa dashi ba... Yaya Amoon seda Addua kaf family din nan babu me mutunci kamar sa amma halin sa murdadde ne sannu a hankali zaki san halinsa inda kina nan"... Fannah da duk tausayin jiddah ya rufe ta tace "inshaallah zan tayaki da Addua kuma bikine se munsha da yardar Allah... Farin cikin da ta gani a fuskar jiddah kade ya tabbatar mata ba son wasa take masa ba.. A hankali ta lumshe idanun ta Aliyunta ta fado mata.. Itama abar tausayi ce dan kullum soyayyar sa karuwa take a ranta fatanta Allah ya maido mata dashi cikin rayuwar ta.. Daga nan suka cigaba da labari da jidda ta kula itama mutum ce me saki jiki babu ruwanta gata da son barkwanci. Duk tausayin ta ya kamata.. Bata doguwar magana bata saka Amoon ba.. Ta kula Amoon din nan har da jin kaine dashi idan banda so yarinya kyakkawa kamar jiddah ita zata tsaya namiji naja mata class... Suna nan zaune aka shigo da sauri wacce ta shigo tayi kan fannah ta rugume ta cike da farin ciki.. Fannah ma ta rungume hafsat cike da farin ciki yanda ta nuna mata...
Hafsa ta saki fannah tana kallon ta kafita dubi su jiddah tace "wlh tafi kama dani fiye da kowa.. Fannah tayi murmushi tabbas gsky ta fada dan suna kama da hafsat ta fada kodan daddy dakin su daya da abbu oho... Duk fita sukayi zuwa dakin mama nan suka iske abbu da family dinsa suke nan harda su fuad...
Fannah ta kara haduwa da family dinta sun shige yau ana ta gaggaisawa sun dade basuyi bacci ba kowa yazo part din baffa anata ta raha yanda su Fannah suka sake da yanuwan nasu seka rantse sun dade da sanin juna kuma dama can suna tare...
Washe gari ma gabadaya sukayi sukayi breakfast a babban main parlor ba baffa... Cikin yaran baffa mamy(maimuna) ce kawai babu.. Yanayin fuskokin su kade zaka kalla kasan suna cikin farin ciki...
A ranar su daddy suka koma gidan su bayan an gyara aka saka masu komai sabo.. Fannah tare da su jiddah suka rinka zagaye gidan suna jinjina haduwarsa.... A ranar Dad(Ahmad) ze koma America dan haka ya kira ta.. Kudi masu yawa ya bata yace ta samu wani ya rakata siyayya ta sayi irin kayan Nigeria itama... Tayi masa godiya cike da farin ciki snn ta fito... Zata wuce gida ta hadu da Farouq.. Yana hararanta yace "cutie yau kinmu wahalan gani." Ta dan ya mutsa fuska tace "nayi busy dayawa ne kuma bakazo kaga gidan mu ba"... Yace "sekin gaji da gani na ke gidan ma zan dawo da zama" dariya tayi tana nuna masa kudin snn ta fada masa yanda sukayi da Dad.. Ya ware idanu yace "wow kice akwai shagali zuwa kawai zamuyi muyi chilling da kudin nan"... Dariya sosai fannah tayi.. Juyawa yy domin ya rakata gida.. Se fira suke suna dariya.. Har bakin gate ya rakata.. Ta juya tace bazaka shiga ba... Ya girgiza kai a hankali yace "zan shigo ynx gidan cike yake may be ko gobe and get ready to gist me About that ur boyfriend".. Rufe fuska tayi tace "yaya Farouq sede ka rakani siyayya snn mu zagaya gari se mu fita a mota na wacce Dad ya bani".. ya gyada kai yana kallon ta yace "amma duk da haka idan mun dawo sekin bani labarin sa... Dariya tayi ta shige gida.. Shima ya jiya ya tafi....
Washe gari kamar yanda sukayi dashi ta shirya.. Fareeda ta tafi sch dan haka Jiddah na shigowa tace "pls ki shirya ki rakamu siyayya".. "Kedawa cewar jiddah" tace "Farouq".. Dan dage gira jiddah tayi "pls dan Allah" dariya kawai jiddah tayi kafin ta fita domin ta shirya..
Bayan fannah ta shirya kamar yanda ta saba cikin Arabian dress dinta wanda ya kara fito da ainafin kyawunta ta dauki key din motar ta.. Tana sakkowa daga stairs sultan na shigowa... Besan sanda ya jingina da kofa ba ya tsaya yana kallon ta dan har ga Allah tayi mugun tafiya da imanin sa.. Dan lumshe idanu yy kafin ya sake budewa a kanta.. Ganin sa yasa ta saki murmushi "yaya sultan ina ka shige ne" a hankali yace "naga kinyi busy ne dayawa shiyasa na barki ki hutu.. Kinyi kyau ina zuwa haka".. "Thanks bro zan fita ne dad ya bani kudi nayi siyayya".. Ya dan langwabar da kai "nazo muje".. Tace "why not".. wayar ta ne ya fara ringing.. Ganin Farouq ne yasa tace "suna jira yaya sultan lets go".. Yace "suwa" tace "yaya Farouq".. Yace "no kije ni na fasa".. "Meyasa" ta fada kamar zatayi kuka... Karasawa yy cikin parlorn ya zauna "no kije ni zan gaisar da mummy idan kin dawo"... Kamar bazata je ba se kuma ta fita..... Tana isa compound Farouq da jiddah suna shigowa.. Shagala tayi da kallon su yanda sukayi matukar yi mata kyau. Ga kammanin su sun fito... Farouq na karasa sowa yace "kinyi kyau sosai".. Murmushi kawai tayi Farouq ya amshi key din ya jasu.. Har seda motar su ta fita snn sultan yabar jikin window din...
Jiddah ce ta taimaka mata wajen zabar kayayyaki wasu suka bada dinki wasu kuma aka saka masu a mota.. Siyayya sukayi sosai dan ba kayan sakawa kade ba harda na cite ciye.. Kuma duk Farouq ne ya biya kudin be amshi na hannun fannah ba.. Daganan fannah ta matsa se sunje gidan su maryam.. Babu yanda Farouq ya iya dan jiddah ma tayi supporting.... Wnn karon Farouq ma ya shiga gidan dan maryam hada sa tayi da yayanta yaya khaleefa.. Sun dan jima kafin suce zasu tafi... Khaleefa da tuni jidda ta tafi dashi yace ta taimaka masa da contact dinta.. Da kyar fannah ta samu ta bada.. Ita kam jiddah ta bayar ne kawai bawai dan tanajin zata so sa ko suyi soyayya ba.. Bawai dan be kai ba aa dan yaya khaleefa kyakkawane sahun gaba kuma wayayye dan gata snn kallo daya zaka masa kasan mutum ne me aji da illimi.. Amma ina soyayyar Amoon ta rufe mata idanu bata jin zata iya son wani inhar tana ganin Amoon....
Mummy sosai tayiwa Farouq godiya ganin uban kayan da ya siyawa fannah.. Sama fannah ta haye tayi wanka tasaka kaya marasa nauyi snn ta fito taci Abinci.. Haka nan take cin Abincin amma ba dadinsa take ji ba ... Haka nan yau haduwata da maryam ya sake dawo mata da soyayyar Aliyu sabuwa saboda maganar sa da sukayi.. Se take ganin kamar yau ne ya tafi ya barta.. Tunanin sa ta farayi tundaga ranar daya bigeta ranar farko da kuma haduwarsu ta karshe inda yake cewa tunda suke bata taba cewa tana sonsa ba .... Se taji dama ta fada.. Amma ta dauki alkhawari duk ranar da suka hadu zata fada masa tana sonsa zata nuna masa soyayya snn zata gabatar dashi ga danginta a matsayin wanda take so kuma take kauna.. Sbd yanda tayi nisa da tunani har Farouq ma ya shiga sani ba.. Seda yy taping hannunsa snn tayi firgit ta farka tana kallon sa yace "tunanin sirikin namu kike ko"... Dan lumshe idanu tayi cike da yar kunya.. Yace "muje a bani labarin sa I want knw who's is this lucky guy that took the precious heart of this beautiful princess".. Wani murmushi tayi kafin ta mike can baya suka zagaya baya can wajen shakatawa dake gidan seda ya gama tsokanar ta ganin ta sake dashi yasa yace "tell me about him".. Babu musu ta fara basa labarinsa tun daga farkon.. Farouq ya ware idanu jin daga fada suka fara.. Murmushi kawai tayi tacigaba da basa har karshe.. A idanun sa taga tsabar tausayin ta.. Farouq ya tausaya mata sosai.. Cike da kulawa ya fara lallashinta da kwantar mata da hankali cewar inshaallahu ze dawo idan kuma taga bashi da niyyar dawowa to idan ta samu wani tayi aure... Kallon sa tayi kamar zatayi kuka tace "yaya Farouq bazan iya mantawa dashi ba I wish ya dawo wlh ko wane zanyi rayuwa dashi inde bashi ba to zan zauna dashi ne Amma zuciyata tana tare da Aliyu" ganin hakan ne yasa Farouq fadin "don't worry dear inshaallahu bazaki auri wanda bakyaso ba kinji" murmushi tayi tana gyada kai a haka Farouq yayta bata labarai masu dadi har ta sake tana ta dariya... Sultan dayazo neman ta mummy ke fada masa suna baya ita da Farouq yasa ya juyo jiki a sanyaye har ze tafi se kuma yaje bayan wani waje ya tsaya inda bazasu gansa ba yana kallon yanda suke da nishadi suna dariya... Dan lumshe idanu yy zuciyar sa na masa zafi...
Farouq be bar fannah ba se gab da mangariba snn suka taso ganin sun taho yasa sultan boyewa inda bazasu gansa ba yana kallon su har kofar parlor ya rakata snn ya juya ya fice gidan... Sultan ya lumshe idanu yana fursar da iska me zafi.. Ko ba'a fada masa ba yasan Farouq son fannah yake sede tsoransa daya kar ace itama tana son sa.. He have to do something tun kafin shakuwar su tayi nisa duk da yariga yasan already fannah tafi shakuwa da Farouq a kansa amma dole yasan abunyi dan tunda ya daura idanun sa akanta kullum da soyayyar ta yake kwana yake tashi bakuma ze yarda wani ya masa shige ba......
more comments more typing....
✨✨✨
Urs
Nafeesatu.... 😍😍😍
........
*💫❤LOVE CYCLE✨*
Written by
*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)
*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......
Bismillahir rahmanir raheem
💫❤Love cycle❤ (13)✨
kallon hisam fannah tayi tace "yaya Amoon" ya gyada mata kai yace "na gaishe ki".. Tace "inaka gansa" yace "on phone yaya sultan yabani yace wai ze dawo ki aje masa abun dadi".... Murmushi kawai tayi ta kalli mummy dake hada masu breakfast tace "mummy I never expect my family to be so simple lyk dis" murmushi mummy tayi ita kanta taji dadin yanda kowa ke faran faran da ita da yaran ta.. Tace "so friendly Allah ya kara karfin zumunci" hisam yace "aunty me zance masa yace anjima zamuyi waya".. Tace "kace masa ina amsawa kuma zan aje masa" hisam ya zauna dining ya fara breakfast itama fannah joining dinsa tayi bayan sun gama suka tafi part din baffa suka gaisar da mutanen gidan ta zauna wajen mama da umma suna ta tsokanar ta tana ramawa da can idan suna tsokanar ta sede tayi murmushi amma ynx da sake dasu ramawa take dan sun jata a jiki.. Daganan gida ta koma ta shiga dakin ta ta kwanta bacci.. Ranar wuni tayi bacci ko ta tashi tana daki babu wanda ya shigo kamar yanda babu wajen wanda taje Farouq ne ma sukayi waya dashi.. Ya tafi wajen aiki..hakan yasa tunanin Aliyu ya dawo mata sabo fal cikin ranta... Allah ya sani tana son wnn bawa.. Letter din daya barmata da dauko tai bitar ta yafi a girga.. Kuka kau tayi sa kamar me... Gani take kamar ya tafi knn baze dawo ba... Amma a kasan ranta