Showing 30001 words to 33000 words out of 135959 words

Chapter 11 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel

jirgin ne Alhaji ya kira hafsat domin ya sanar da ita domin yaga bega kiranta ba, yasan da wuya inta sani. Aiko hafsat bata sani ba tanata Aiki, in tana Aiki Sam bata bi ta kan wayarta, tana aikin tanajin anata kiranta kiran dayake shigowa wayarta yafi kira dari biyu tanaso ta daga sbda Kiran yayi yawa ba a taba mata irinsa ba se kuma aikin yasha mata Kai, tana office ta rufe da key. seda hafsat taga kiran mahaifinta a kn wayar kana ta daga Nan ya shaida mata abinda ke faruwa,ya kare da fada mata suna hnyar zuwa garin kanonma yanzu. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!!' itace kalmar dake fita daga bakin Aunty hafsat ta saka kuka, ta kasa mgna ma kawai se kukan tashin hnali ya kwace mata, Nan take ta fara ganin duniya na koma mata portrait. Batasan sadda ta cillar da wayar hannunta ba ta dauki car key dinta tana tafe tana tangal tangal tana kuka,ta fito daga office dinta, tini ma'aikata abokan aikinta suka shiga mata gaisuwa rasuwar kaninta, dansu a yadda sukaga Aeezad a TV sun sadakar ya mutu kawai. Jin yadda aketa mata gaisuwa ya kara daga mata hankali, wato AEEEZAD ma ya rasu kenan daddy boye mata yayi. Nan wani Jiri ya debeta saura kadan ta fadi Amma ta dake, ta fito ta nufa motarta, tana kokarin shiga dreva side, abokiyar aikinta halima ta karaso ta amshi car key din a hannun hafsat domin ta fuskanci in hafsat taja kanta a motar baze haifar da d'a me Ido ba. Side din me zaman banza halima takai hafsat ta zaunar da ita kana ta dawo side din me tuki tashiga taja motar zuwa gidan hafsat. Tinda suka taho a motar hafsat ta lumshe idanuwa se kwallah keta ziraro mata kalmar Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Ta kasa tsinkewa a kan harshen aunty hafsat, sosai halima ta tausayawa hafsat se natsiha take mata na duk me Rai mamacine ina ai hafsat ma batajin Sam me halima kece mata. A haka suka iso gidan, ko packing halima bata gama ba hafsat ta fita a motar tana tafe tana tangal-tangal har faduwa tayi ta tashi, a falo ta zube ta tsinci kanta da fashewa da Wani irin kuka me tsananin sautin kara, halima tashigo tashiga rarrashin hafsat.

Nabeelah dake dakinta tana kwance har zuwa yanzu kasan tiles taci kuka ta kushi har muryarta ta disashe, kmr daga sama tajiyo kukan hafsat daga falon yayinda cikin kukan taji tanata fadin innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!. "Wani mummunar lamarin ya faru..." nabeelah ta fadi Cikin tashin hankali ta mike yayinda bata ganin gabanta ga idanuwanta a bude a zahiri Amma a kulle suke domin bata ganin komi se lalube kawai takeyi,da laluben tasamu ta fito daga dakin nata ta iso falon, se lokacin ta Dan fara ganin Aunty hafsat dake Tsugunne tana kuka yayinda halima keta Mata natsiha tana fadin "Kiyi hkri duk me Rai mamaci ne,muma duk lokacinmu muke jira..." Aunty hafsat na ganin nabeelah ta fito ta kara saka kuka tana ganinta taji tamkar Aeezad take gani a kwayoyin idanuwanta. "Meya faru Aunty hafsat? Waya rasu? Dan Allah waya rasu?'' shine abinda nabeelah ke fadi cikin kidimewa da rudewa . A fari da nabeelah ta fito aunty hafsat ta kalleta tasha ko tasan da rasuwar ne sbda yadda ta ganta duk a gigice alamu sun nuna taci kuka ta koshi,seda tayi mgna ne ta fahimci batasan komi ba. "Aunty nabeelah Aeezad ya rasu...Yan ta adda sun kashe manashi,, wayyo Allah na innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!'' sune kalaman dasuka fito daga bakin Aunty hafsat zuwa kunnuwan nabeelah. Wani irin disashewa kunnuwan nabeelah sukayi, Nan take portrait din datake gani suka dawo cikin idanuwanta, ji tayi kmr a mafarki, kmr zararriya tashiga girgiza Kai tana fadin ''Ya rasu? Ya rasu? Ya rasu? Wallahi karya ne be rasu ba, ynzu muka rabu dashi....wlhi be rasu ba karya kikemin Aunty hafsat..." Nabeelah ta fadi a matukar gigice cikin fitar hayyaci, bata tabajin kalmar data fi komi daci a zuciyarta da daga mata hnkali ba kmr wadda taji ynzu daga bakin Aunty hafsat, Adduarh takeyi Allah yasa bacci takeyi tana mafarkai, da tabbas inta tashi daga baccinnan bazata kara bacci ba harta komawa mahaliccinta, Wani irin Abu ne daci yazo ya tokare mata kahon zuciya. "Ba karya nake ba Aunty nabeelah...da gaske Aeezad ya rasu!'' cewar hafsat da tuni itama tayi loosing controlling, halima Kam tuni tadawo da natsiharta kan nabeelah domin ta kula nabeelah tafi hafsat fita a hayyacinta. "Wayyoh Allah na.... innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Wallahi da gaske ne Naji a jikina, Wani Abu ya sameshi...Naji a jikina,Naji a jikina! "" Nabeelah tashiga fadi cikin ihun fitar hayyaci, Kmr zata fasa falon da kara, tini ma hawaye sun kafe ba komai a idanuwanta,tini idanuwanta sun bushe sun soye rakayau, Bakinta yayi fari fat tamkar d'igon miyau be taba zama a cikin bakinnata ba, tini ta rame ta fada har Wani duhu tayi na zallar matsifa da jarabar datake ciki. "Meyasa zaka mutu ka barni Aeezaaaaaa!!!!!"" Bata karasa ba kawai Wani jiri me tsanani ya debeta ta fadi kasan tiles din falon ko alamar numfashi babu a jikinta, tini kwayoyin idanuwanta suka kafe sukayi fari fattttt ko digon baki babu a cikin kwayoyin idanuwan nata.



Saadatubintuabdullahi💖

**
Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa 😄🤤 kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gado🤤 kayan dadih se mata masu daraja💃🏼*

Akwai gumbar madara
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar zuma
Akwai gumbar bata gaban matan duniya
Akwai gumbar farar saka
Akwai gumbar rubutu
Akwai gumbar cikakkiyar mace
Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi
Akwai gumbar goron tulah😂hajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in biyaki kudinki 💃🏼
Akwai gumbar nonon rakumi
Akwai gumbar kin fita zakka


Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa 🤤


Chart me up hajjaju 08101626484
💖🐝NAMIJIN ZUMA PAID PAGE13💖🐝 wannan book din na kudi ne 1k 08101626484.

*Masu zagina ku Adana kalamanka,,,nace akwai sauran rina a kabah!....😆*

"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!" Hafsat da halima suka hada baki gun fadar hakan, a guje suka fada kan nabeelah, har suna rige-rige. Cikin d'imauta aunty hafsat ta shiga girgiza nabeelah Nan fa taji shiru, Nan hankalin Aunty hafsat ya kara kololuwa a tashi, Nan take tashiga double fire, zuciyarta kmr zata narke sbda tashin hankali. "Yanzu Aunty nabeelah kema mutuwa zakiyi ki barmu...ya zanyi da rayuwata ni hafsa...ki temakamin ki tashi please, in ina ganinki ji nakeyi tamkar Aeezad nake gani Dan Allah Kiyi hkri!...." Sambatu hafsat tashigayi , Nan ta kara saka wani kukan me tsuma zuciya. "Bata mutu ba suma tayi ..." Cewar halima data mike daga tattaba nabeelah datayi, cikin hanzari ta nufa frij ta dauko babbar robar faro water, ta watsa ma nabeelah dake kwance kmr matacciya, seda Halima ta juye mata kaf ruwan robar faro din kana nabeelah ta sauke wata iriyar nannauyar ajiyar zuciya. Aunty hafsat ta tsagaita da kukanta jin nabeelah ta sauke ajiyar zuciya hakan ne yabawa Aunty hafsat tabbacin nabeelah bata rasu ba ashe. Bayan nabeelah ta farfad'o seda tayi 1mnt tanata sauke ajiyar zuciya, kana abubuwa da dama suka shiga dawowa cikin Brain dinta sababbi fil, lamarin de ya kara gawurta kamar a film, hawaye ne suka shiga zirya a kan kuncinta yayin dataji zuciyarta tayi mata nauyi tamkar an narka mata narkeken dutse, hatta da yatsanta ta gaza kO dagasa tamkar wadda ta kamu da ciwon mutuwar jiki haka take jinta, duniya kaf ta dauki rad'ad'i a gareta. "Aeezad dina ya rasu!'' ta fadi a bayyane, yayindata shiga kokarin bude kwayoyin idanuwanta, taji suma sun mata nauyi , tamkar ba idanuwanta ba, kaf jikinta ma jinsa takeyi kamar ba nata ba, bata tabawa kanta fatar mutuwa ba se yau da akace mata Aeezad dinta ya rasu, ko ubanta daya rasu bata shiga tashin hankalin datake ciki ba a halin yanzu. "Inama nice na mutu bashi ba..." ta fadi a bayyane yayin datake ci gaba da kuka, me narkar da zuciyar me saurare, Aunty hafsat da Halima se sannu suketa binta dashi tin sadda ta farfad'o Amma sam bata jisu ba, se kallonsu takeyi kamar taga wata sabuwar halitta, kaf ma bata gane kowa sosai, bala'in da take ciki kawai take iya ganesa. "Dan Allah ki kwantar da hankalinki nabeelah,..." Aunty hafsat ta fadi se kwallah kawai takeyi, Tama rasa me zatace,tabbas tasan Aunty nabeelah tafita shiga tashin hankali, ai setaga ita tashin hankalinta ma kalilan ne ashe, me akayi da maza inji karya, ita da kanta ta sarawa yanayin da nabeelah tashiga. Kuka kawai nabeelah keyi ta kasa mgna kawai tunano last abubuwan dasuka wakana tsakaninta da Aeezad takeyi, se yanzu ta kara nadamar Marirrikan data masa , ji tayima gabaki data ta kara tsananin tsanar kanta, hawayen datakeyi ita kadai tasan ya takejin zafinsu daga zuciyarta,. "Ya Rabbih kasa na mutu Nima nabi Aeezad dina, ko ruhina ze samu salama!..." Nabeelah ta fadi still a bayyane yayinda voice dinta se cracking yakeyi. Aunty hafsat ta kara tausayawa nabeelah, ita yazu ma bata tausan kanta kmr yadda take tausan nabeelah. Halima ma tini ta kara luntsuma a tausayin nabeelah tasan wacece nabeelah a gun Aeezad, babu wanda ze Rabi family din besan wacece nabeelah a gun Aeezad ba. Baban Noor ne ya fado falon bako sallahma kallo Daya zaka masa ka tabbatar Yana cikin damuwa, tin Yana office yaga abinda yasamu Aeezad a TV. Yana shigowa aunty hafsat ta zubo masa Ido, halima ta gaidasa ya amsa Sam baya cikin yanayi, abinda yasamu Aeezad ya matukar gigitasa a fari shima yasha ko Aeezad din ya rasu ,yadda ya gansa a TV yasha gawa ce, seda alhaji sunusi ya kirashi yanzu ya sanar dashi Aeezad din be rasu ba, domin tini sun isa garin Kano suna ma asibitin da Aeezad yake yayinda tini aka bashi taimakon gaggawa. Idanuwan baban Noor suka sauka a kan nabeelah dake kwance kasa, ko ba a gaya masa ba yasan gigitar mutuwar Aeezad ce ta tabata,domin yasan kowa zesha Aeezad din mutuwa yayi, tini shima abokansa sun fara kiransa suna masa gaisuwa ba sbda kowa yasan yayar Aeezad din yake Aure. "Hafsat ina kika ajiye wayarki ne? Daddy yace ya kikkiraki baki daga ba... '' cewar baban Noor. hafsat daketa kwallah Tace "Bansanma ina wayar take ba wlhi Baban Noor, tashin hnklin rasuwar kanina Ma kawai ya isheni a halin yanz ...." Ita shaf Tama mance da wata waya a duniyarnan. Baban Noor yace "ai be rasu ba...Daddy yace in gaya miki ma jikin da sauki ashe Harbin ma da aka masa a hannu ne anma cire masa bullet din jikinsa ai an basa taimagon gaggawa tini, yanzu ma daddy yacemin jini ake kara masa ya sanar Dani jikin ma da asauki insha Allahu, Allah ya kawo rangwame ba yadda muke tsammani ba..." Tinda baban Noor ya fara mgnr jikin da sauki tini nabeelah ta tashi zaune ta zubuwa baban Noor manyan eye's dinta, Sam bata gane me yake cewa, kawai de ta fahimci cewar da yayi AEEEZAD dinta be rasu ba, Nan nabeelah ta kid'ime tashiga tunannika cikin rashin fahimta, brain dinta ya tafi hutu na wasu dakiku. . "Ba ance ya rasu ba?" Cewar aunty hafsat da tini itama tashiga d'imauta Cikin rashin fahimtar me mijinta ke niyar sanar da ita. "Aah wlhi be rasu ba, Nima Dana ganshi a TV ai nasha ya rasu ne wlhi, Ashe be rasu ba Yana raye Ynzu haka ma nace miki jini ake kara masa..." "Dan Allah da gaske kakeyi Aeezad dina na raye?'' nabeelah ta fadi murya na rawa har yanzu bata hayyacinta Sannan ta kasa yadda Aeezad na raye. Baban Noor Dayaji haushin abinda tace wato Aeezad dinma nata ne, shima daman tini baya kaunar alakarsu, dukda Yana cikin Wani yanayi Amma be hanasa jin zafin abinda tace ba, sbda shifa har yanzu Yana kaunar nabeelah,be taba sha'awar aure ba a yanzu sbda Yana samun na banza , se a kan nabeelah ya farajin shaawah kara Aure, shi inma bazata auresa ba inde zata yadda yadinga sex da ita, a dadinsa, ya lulluntsumi wadannan lantsan-lantsan din monuwa dasuke tsole masa Ido, a rayuwarsa yanason nonuwa a jikin mace, Musammanma irin nonuwan nabeelah se akaci rashin sa'ah matarsa bata da nonuwa sede wasu kananu da ita, irin tsayayyun in tana shayarwa suyi girma data yaye suyi mitsil-mitsil shi yafiso yaga nonuwa kamar gwanda tulu-tulu, mediums sizes irin na Nabeelah, cikar nonuwanta da kyaunsu ya baci fammm suke sun cika riga. "Be rasu ba wlhi..." Cewar baban noor. Wata iriyar ajiyar zuciya nabeelah ta sauke ita Sam bata yadda Aeezad be rasu ba sede inta sashi a idanuwanta ne zata yadda da hakan, kawai burinta ta ganta gata gashi. "Alhamamdulillahi ya Rabbih...." Aunty hafsat ta fadi a bayyane yayin dataji Wani irin sanyi a ranta da akace mata Dan uwanta be rasu ba, halima ma hamdala tayi, aunty hafsat ta dawo da dubanta ga Nabeelah cikin murnar data rubanya bakin cikin dake tattare da ita tace "Aunty ki kwantar da hankalinki AEEEZAD be rasu ba wlhi ... alhamamdulillahi ya Allah..." Binta da Ido nabeelah tayi, ita Sam bata murna sede tabbas taji sasssucin yanayin datake ciki , kawai so takeyi ta gansa ta tabbatar be mutu ba, sannan tanaso ta rokesa gafarar marirrikan data masa ko zata samu sassaucin abinda takeji a zuciyarta a halin ynzu, abubuwan datakeji a zuciyarta a halin ynzu sbda Marin data masa baze misaltuba, ita kadai tasan me takeji. "ku shirya ai nariga nase mana fly kawai gabaki daya muje muga jikin nasa yafi ai kawai..." Cewar baban noor. Ai kmr nabeelah na jira ta mike da kyar, yayin data shiga tangal-tangal zata fadi halima ta tarota. "Aunty bazaki iya zuwa ba ki zauna tinda kema ba lafiya ce dake ba..." Cewar hafsat. Baban Noor yace "Meya sameta?'' maman Noor ta kwashe yanayin da nabeelah tashiga harda sumar datayi ta gayawa baban Noor, a wannan Karan dole seda ya tausaya mata. "Subhanallahi gaskiya be kamata taje ba, ta bari Nan da 2days setaje ita, yanzu ai asibiti ya kamata a kaita ma first, dubafa kiga yadda take kmr wadda tayi ciwon 10yrs duk ta rame wlhi tayi Wani iri...." Cewar baban Noor a duniya bayan San da yakewa nabeelah na aure dana fasikanci, Yana santa kuma sbda tanason yaransa kuma yaranma nasanta over, dadin dad'awa tana kulawa da yaran sosai shi kuma a duniyar Yana kaunar yaransa fin komi. Marairaicewa nabeelah tayi jin klmn baban Noor Cikin rudewa tace. "Dan Allah ku temakamin a kaini in gansa ,ni lafiyata Lau wlhi..."ta fadi tana cigaba da kwallah, Nan ta kara bawa kowa tausayi hafsat tace "jeki wanke fuskarki Aunty ki chanza kaya kisa hijjabi mu tafi kawai..." Cikin hanzari nabeelah ta nufa dakinta kafin takai dakin tini tayi faduwa kusan biyar tana tashi sbda Jiri kawai take gani, wuyanta a ciccike yake Amma yau kawai har k'ashin wuya ya bayyana a wuyan nata. "A haka zamu tafi da ita duba fa kiga yadda taketa faduwa kafin ta Kai kofar dakinta,, kusan faduwarta biyar..." Cewar Baban Noor. "Dole sede mu tafi da itan bazata taba yadda mu barta a nan ba, ai bama zeyu mu barta Nan ba, bakaga yadda duk tayi ba kmr ba ita ba ta sauya duk a kan mutuwar Aeezad dinne fa dana gaya mata, wlhi yanayin data shiga koni ban shiga irinsa ba, kmr zata mutu,ni na sadakarma ta mutun..." Cewar Hafsat datayi mgnr cikin tausan nabeelah. "Wallahi gaskiya ni namaji tsoro, Nima timi Nasha ta rasu ne wlhi..." Cewar halima. Baban Noor ya sauke ajiyar zuciya yace "Allah ya kyauta na gaba,...duba kiga yadda de nabeelah ta chanza a rana daya, kema duk kinbi Kin sauya idanuwanki duk sun zurma hafsat, ,,, Kai tashin hankali bashi da dadih kwata-kwata..." "Sunan tashin hankalinma bashi da dadih..." Cewar hafsat daketa sauke Nishi kmr wadda ke labour room. "Yanzu yaza ayi da yarannan dasuke school? Ko kin dakko su ne?'' cewar baban Noor. Shaf ma Aunty hafsat ta mance tanada wasu yara, seda Baban Noor yayi mgna kana ta tuna. "Af wlhi nama mance dasu...ban dakko su ba, kawai a barsu a gurin Aunty Halima ta dakkosu su zauna a gunta seta tafi da maids dina guda biyu..." "Eh bakomai a barminsu Allah de yabawa Aeezad lafiya Dan Annabi SAW..." Dukkaninsu suka amsa (SAW) Amin, . aunty nabeelah ta fito sanye da hijjabi abai-bai ko wanke face din nata batayi ba,balle chanza kaya, hijjabi kawai tasamu dmr sawa shima hijjabin a rikice tasashi ba kyaun gani. Baban Noor da Aunty hafsat da halima suka zubo mata Ido, har yanzu a kid'ime nabeelah take idanuwannan nata sunyi maron-maroon fuskarta cikakkiyar tayi karo-karo baka ganin komi se hancinta kawai,kallo Daya zaka mata ka tabbatar kaf bata hayyacinta, ganin haka ne ya Hana Aunty hafsat da halima cemata ta gyara hijjabinta. "Mu tafi kawai baban Noor ni a shirye nake..."cewar Aunty hafsat. Baban Noor ya kalleta duk a kid'ime take itama Amma sam bata Kai nabeelah ba, yace "ina wayarki?'' "Inaga office na barota..." Cewar hafsat. Baban Noor yace "Okay ku fito muje office din a dauko wayarki semu wuce jirginmu Yana gab da tashi, dannaga time din danasa ya tafi ...." Ya fadi Yana duba watch din hannunsa. A jere suka fito Harabar gidan harda halima wadda zasu sauketa a office ta dauki motarta domin ta dakkosu su Noor da Asmah a school. Dreva ne yaja motar kirar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login