Showing 135001 words to 135959 words out of 135959 words
Chapter 46 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel
ba, Zansa a kula Miki da komi a family din mamana kawai ma haka za ayi, pls karki karamin mgnr ki koma school kin gama mkrntar a duniya sede ko ta koyar da iya Hawa kan bura innzaki bude ki dinga koyar da matan aure yadda kike Hawa burana kike jajjage..." Kunya ta rufe nabeelah Aeezad yayi Yar dariya yace "WainI kikejin kunya bayan na gama ganin komi, a duniya kin gama min komi mommy inde Aljannarki na kafata na Daga ki shiga kawai mommy, kin bani gindi kin Bani nono, kin haifamin yara, kin Basu tarbiya, Nima kin bani tarbiya, kina juremin, wlhi kin gama min komi Nima duk abinda na mallaka na rubuta na mallaka Miki kin gama min kece komi nawa mommy..." Ya karashe Yana rungumarta sosai jikinsa, Suka juma a rungume da juna a kullum inze ganta se yaji kmr be taba cinta ba, Sam bata tsufa, in wanima ze Gansu zesha shi ya girmeta ba ita ta girmesa ba, Tana kulawa da kanta sosai taki bari ta tsufa inside and outside. yace "Nifa dawowa nayi ki bani gindi naci..." Nabeelah tace "Ai Nasani...Amma kafin kacin inada Albishiri..." Aeezad yace "Ina jinki, bani Albishiri tukuicinki burana! Zan Miki gwatso sosai harse ta tabo Miki makogaro..." Nabeelah tayi murmushi tace "Dr salmah tamin test yau inada Cikin 1month..." Wani irin zabura Aeezad yayi ya mike tsaye, yana kallon Nabeelah yace "Da gaske kikeyi kinada ciki?" Nabeelah tace "Wallahi inada ciki 1month Dr salmah taja jinina tayimin test .." " Wayyoh ya Allah! Alhamdulillahi!" Ya fadi Yana sujjadar godiyar ga ubangiji ya jima yanawa ubangiji godiyar kana ya dago yana kwallah ya kalli mommy yace "Har abadan mommy dake zan rayu! Ina sanki San da ban tabawa wata halitta irinsa ba! Kin bani farin ciki! Kinsa na tsani kaf matan duniya, seke kawai nake nake gani a idanuwana! Ina sanki Dan Allah mommy!'' duk sanda ze gaya mata Yana Santa Dan Allah seta tuna da randa ya fara gaya mata kalmar soyayyar. Zamowa tayi kasa inda yake tsugunne, ta kamo hanneyensa Cikin nata itama Nan take ta fara kwallah tace "Ina sanka more NAMIJIN ZUMA! Zuwan ka rayuwata Alkhairine, ina sanka tamkar rainah!” Aeezad ya jawota jikinsa a kunne ya rad'a mata,. "Nagode babyna,,Allah ya miki albarka kinji farin cikina ,,, bari in zirara miki bura yau zakisha gwatso! Zan gaisa da baby’s Dina inji ya suke insha Allahu yara 4 zaki haifamin yanzu…” ya kama bakinta Cikin nasa Nan ya fara tsotso hannayensa na kan nono,,,Nan take Suka fad'a duniyar ma'aurata,Cikin Farin ciki da Annashuwa, Hadi da samarwa juna nutsuwa.
Alhamdulillahi! Finally! Nabeelah muna Miki fatan sauke cikinnan da kika dauka Lafiya, nabeelah and Aeezad Allah ya dawwamar daku a farin ciki, Ummih And Alhaji Sunusi Aunty hafsat and baban noor, DR Salmah AND zaks, Allah ya kara zaman lafiya. Allah yasa kada Aeezad ya zubda wannan cikin, big hajiya Allah ya kara lafiya, naeema and hajiya mommy dasu Alhaji rabi'u, kunga ishara,, Allah ya shirya me hali irin naku, duk Wanda yace tukunyar Wani bazata tafasa ba, tashi ko d'umi baza tayi ba. Alhamdulillahi ya Allah Ina mika godiyata gareka ya ubangijina Alhamdulillahi Nan na kawo karshen wannan littafin nawa me Suna Namijin Zuma,lefin dake ciki Ina fatan ubangiji ya yafemin Dani daku readers, Ina me Mika sakon godiyata gareku wad'anda Suka siya book dina da kudinsu, Ina rokon ubangiji ya kara muku rufin Asiri Dan Alfarmar Annabi SAW, masu Aure Allah ya barku da mazajenku cikin Aminci, yammata Ubangiji ya kawo miji na gari wa'anda zaasu rikeku hannu biyu biyu, Kuma kuci gaba da rike mutumcinku Dan Allah, karkuyi asarar budulcinku a ti-ti pls,. nagode da Soyayya, kura-kuran ciki Allah ya yafe mana, ladar dake ciki Allah ya hadamu Dani daku a ladar Reader's, wad'anda Suka rasu Allah ya jikansu ya musu Rahama! muda muke raye ubangiji ya kara mana lafiya, ya karemu daga cututtukan zamani, Allah yasa muyi kyakyawar karshe. Sanso Saboda Allah!.
*Sadaka ga masu fama da Ciwon sany= Ki samu tsintsiyar mata, tsintsiya hudu, ki samu furen zogale kmr gwangwani daya, ki samo dan kumasa (Gallnut) kamar guda hudu, a dakasa yayi laushi sosai, ki samu zobo kamar cikin hannunki daya, ki samo kimba kamar kwara biyar, ki samu kaninfari cikin cokalin cin abinci uku, a samu busashen zogale Rabin gwangwani daya, se habbatussauda ( black seed) cokali uku, Minannass Seeds, rabin gwangwani, a hadasu duka a tukunya, a zuba ruwa kmr 3litter adafa sosai ya dahu ya rage kmr 2litter, se adinga sha dasafe bayan an karya, Asha da rana, Asha da daddare, ade tabbatar anci abinci before Asha maganin sanyin, namiji baze iya sha ba, sbda akwai abubuwan dake gyara farjin mace, infection na kashe gaban mace, duk Wacce tayi hadinnan insha Allahu Zataji dadih, ze gyara miki martabarki, mara Aure ma zata iyayi, zaki samu duk Abubuwannan dana rubuta a islamic chemist ko gun masu saida maganin mata, ko gun masu saida kayan koli, amma kisani Maganin sanyi nasan juriya sbda ba ciwon da yakai sanyi naci. Allah yasa mu dace.*
Semun hade a next book dina me suna FIL'AZAL! Karkuyi missing wannan book din I promised you se yafi Namijin Zuma dadih,. Inda Wanda na batawa Rai daga fara book dina zuwa yanzu Ina fatan ku yafemin fans! Ngde da kaunah!. Masu karanta na sata da masu fiitarwa kuje Dan kanku, Akwai Allah.
Game bukatar sauran paids book dina 08101626484. semun hade a Karni na gaba! Kuci gaba da nunamin Soyayya ta hanyar siyan books dina
Karku manta muna saida magungunan sanyi dana Niimah dana mallaka, da maganin tsarin jiki daga shaidanu da sihiri, 08101626484.