Showing 132001 words to 135000 words out of 135959 words

Chapter 45 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel

ba wanda yakai bakinsu. Nabeelah ce tace “Wai lantana kukan kike ne har yanzu meya sameki ne in bakisan zama damu se a maidaki bansan inga kina kukannan…” cike da kulawa ta fadi tamkar yar cikinta. Lantana na kuka tace “Aah ba haka bane hajiya, Ina cikin dmwa dan Allah kar kuci abincinnan akwai maganin mutuwa a ciki..na kwammace ni a kasheni da in tarwatsaku, hajiya ke mutuniyar kirki ce baki zalinceni ba, dan Allah ki yafemin…” se lantana ta zube kasa tana kuka kowa mamaki ya kamasa se wannan ya kalli wannan wancan ya kalli wancan. Kowa ya daskare ya kasa magana. Alhaji sunusi ne ya iya cewa “Zonan yarinya bamu gane me kk nufi ba…” lantana ta taso Tana kuka kanta na kasa ta karaso inda Alhaji sunusi yake ta zannaya masa komi. Gabaki daya kowa ya dauki sallami, big hajiya ta mike zata kaima lantana duka Alhaji sunusi yace “Aah karki daketa ba lefin ta bane…itafa sata Akayi…” kawai se big hajiya ta fashe da kuka tana fadin “Yanzu har kiyayyar da Rafi’ah kemin nida iyalaina yakai haka? Yanzu damunci duk haka zata kashemu, Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un!” Big hajiya ta kuma fashewa da kuka, tanata bin ko wanne da ido “sunusi yau in baka rubutawa rafiah saki uku ba bani bakai…” big hajiya ta fadi Tana zubewa kan kujera jiki ba laka se kuka takeyi. Allah kadai yasan daman me Alhaji sunusi yakeji a zuciyarsa, ya mike a hasale ya figi hannun lantana suka fice a falon , lantana se kuka takeyi Tana fadin “Alhaji kayi hakuri karka kaini gun yan sanda,,,” Sam Alhaji sunusi bejinta sbda bacin rai iya hasala yayi yana sane da tsarin hajiya rafiah tin tini ya kyaleta ashe yayi kuskure. Mota yasa lantana shima ya shiga dreva yaja duka fice zuwa gidansa.

Nabeelah ta tattare abincin ta kulle a ledoji ta fita dashi ta zubar a toilet din gargajiya dake can farfajiyar gidan tadawo suka zauna sukayi jugum jugum Aeezad knsa ya hasala shima mikewa yayi ya fice a gidan ya barsu nan kowa kmr an masa mutuwa, sam basuyi tsammanin rashin imanin rafiah yakai haka ba, nabeelah ta kame yaranta ta goya daya ta rike biyu ko masu aiki ma taki bawa su yau, gabaki daya ta tsorata.

Alhaji sunusi na isa gidan direct falon rafiah ya suka nufa shifa lantana. Yana shiga falon yagansu zazzaune ita da naeema se murna sukeyi sun tasa TV gaba suna jiran Jin mummunan labari.kawai se sukaga Alhaji sunusi da lantanar kmr daga sama. Duk sukayi Zumbur suka mike tsaye, seda gaban kowacce ya fadi amma rafiah ta wayince kmr batasan komi ba. “Alhaji is dawo yana ganka da yarinya daga ina?” Ta tambayesa a zahiri amma inside ubangiji ne kawai yasan me takeji a zuciyarta. Hawaye sharr suka wankema Alhaji sunusi fuska yace “Yanzu abinda zakimiin kenan ? Sakayyar daza kiyimin kenan ki nemi kasheni nida kaf iyalina da mahaifiyata? Ki tuna hajiya ni na maidaki mutum duk abinda kkyi ina gani, amma na kyaleki, kika rabani da kowa seke kadai, kika sani na zama abun kwatance kika maidani kmr waina , na rike yarki na maidata mutum na hada Aurenta da d’ana mafi soyuwa a gareni amma haka zakimin ? Bakomai duniya ta isheki rafiah, ki tattara na sakeki, saki daya, saki biyu, saki uku!” “Babbar bura bura uba a cikin Nifa yana shiga ya ganta !” Hajiya rafiah ta fadi Cikin zallar tashin hankali ta cire dangwali ta wurgar , ta fasa kara tana fadin “Mena maka? Alhaji ni zaka saka? Alhaji saki uku kamin ko? Alhaji nice fa rafiah? Alhaji ka rufamin asiri? Alhaji nice…” gabaki daya seta koma kamar mahaukaciya naeema kam zubewa tayi kasa tana kuka, harda ihu, duk se suka zama kmr mahaukata, naeema de tasan itama tabbas nata Auren ya mutu, na uwarta ma ya mutu Balle ita. Rafiah ta karasa zata cacimo lantana Alhaji sunusi ya hankadata ta fadi ta sake tasowa ta cire zanin jikinta kmr mahaukaciya kuma ba hauka tayi ba, tsabar tashin hankali ne. “Nashiga uku ni rafiah yau kadarina ya karye! Yau asirina ya karye, yanzu yazanyi ina bokana! Ina bokayena! Nashiga uku!” Ta fasa ihu zata cacimo Alhaji sunusi Aeezad ya fado falon tini ta dakata, ganin uban sojoji sun cika falon. daman kafin ya karaso ya kirawo motocin sojoji sunfi motocin daza a tsaya kirgawa,, suka shigo gidan, kusan sojoji hamsin suka shigo falon, guda Dari biyu suka zagaye gidan, Dari biyu kuma a wajen gidan. Aeezad ya musu izini su kama hajiya mommy da Naeema, Alhaji sunusi ya sakar dashi yace “A barsu base an musu komi ba duniya ma ta ishesu…” Aeezad yaji haushi yaso ya kamasu dase sun karasa rayuwarsu a kurkuku. Alhaji sunusi kuka kawai yakeyi yayi nadamar Auren hajiya mommy a lokavin da babu Amfani, daman yaga komi daya kuma Tana kullawa A CCTV camera din dake gidan be taba gani ba se jiya, aiko bacci sede barawo yaga tashin hnkli daman kiris yake jira kawai ya saketa. Aeezad ya cacimo naeema ya fara bugu yana nishi yana fadin “Kisan Kai! Mu zaku kashe! Yau nine ajalinku!” ya hadasu da hajiya rafiah ya Kama bugu kmr ransa ze fita sbda tashin hankali. Alhaji sunusi yayi yayi ya dakatar dashi amma ya kasa, seda ya musu lilis, kana da kyar sojojin duka dagasa daga kansu, seda kaf ya canza musu kamanni, hakoran robar dake bakin hajiya kaf ya zubar mata dasu, kwance kawai ya barsu. Yace ya saki naeema saki uku. Ze kara ci gaba da dukansu Alhaji sunusi yasa sojoji suka rikesa suka kaisa gidansa. Kwashe su hajiya rafiah da naeema akayi kmr kayan wanki aka zuba a mota da kyar, alhaji sunusi tabi motar a baya har gidansu hajiya rafiah aka kaisu, aka zubesu a kn tantagaryar sumintin dake dakinsu,. Alhaji sunusi ya shaida musu komi daya faru. Nan mahaifiyar rafiah tasaka kuka, mahaifinta ma yasaka kuka sam basuka Laifin abinda akama rafiah ba, sema godiya sukama Alhaji sunusi, suka dinga basa hakuri. Alhaji sunusi ya basu dubu Dari yace a kaisu asibiti ya bar gidan a mota ma kuka ya dingayi. Direct ya nufa gidansu Aeezad a gidan ya tadda Aeezad se huci yakeyi a falo yana kwallah, kowa ma kwallah yakeyi sbda da ynzu suna lahira . A ranar aka sallami lantana A Aiki aka bata kudi kimanin 1M aka kaita har kauyensu, sam nabeelsh bataso haka ba, taso zama da lantana Alhaji sunusi da Aeezad suka ki. Ranar de haka kowa ya kwana basuci komi ba se Alhini akeyi a gidan sunata godewa Allah, washe gari aka tara maaikatan gidan aka musu natsiha, kan su rike amana, su maida gidan tamkar nasu karsu yadda subar wani abu ya cuci duk halittar dake gidan, wad’danda ba a yadda dasu ba tini aka koresu aka kawo wasu daga company ba locals ba. After 1week komi ya fara natsawa Alhaji sunusi ya samu big hajiya da labarin yanasan ya Auri ummih, inta amince, in itama Ummihn ta amince. Farin cikin da big hajiya ta shiga baze misaltuba ta rangada kuda, aka shaidawa Kowa ma gidan nabeelah taji ddh sosai, ba kmr Aeezad yafi kowa Jin dadih. Aka nemi yardar ummih tayi shiru kunya ta rufeta, amma fuskarta ta bayyana amincewarta. Kowa yayi farin ciki a satin akaje Nemo aurenta A Niger 🇳🇪, dayake anji kudi tini kowa na danginta suka bayyana , aka daura Aure ba bata lokaci Alhaji sunusi, after 2days bayan sun dawo Nigeria Alhaji sunusi ya fara ciko Cikon yima ummih passport , domin su bar kasar zuwa India a duba lafiyarta sosai daga can su wuce honeymoon. Ummih ta rokesa ya bari se bayan anyi bikin Zaks da Dr salmah se su tafi. Domin ynzu haka bikin befi saura 2weeks ba.


Hajiya rafiah da yarta kam tini aka kaisu asibitin gwamnati tin randa Alhaji sunusi ya kawo su, aka samu suka farfado amma sede duk sunada kayaya a jiki, kwara na naeema a hannu ne, na hajiya mommy a kafafuwa ne Gashi ba hakori a baki, Gashi ba isashen kudin daze isa a dubasu sosai ga can gidanma ba abinci. Naeema tayi nadama, nadama mara amfani tayi kuka iya kuka. Tace da uwarta “Duk ke kk cuceni mommy, kika hanani na haihu a gidan Aeezad, kika hanani karatu me zurfi, kika hanani zaman Aurena, kika koyamin bin bokaye,,, wlhi nayi nadamar da kikazo a uwata …” ta fashe da kuka wanda takesa ran harta mutu kukan zatayi tayi. Hajiya mommy kam sede ta rufeta da zagi da tsinuwa, brain dinta ya tabu, likitoci sun tabbatar data samu tabun hankali kadan a cikin kwakwalwarta, wuni take ta kwana Tana zancen Alhaji sunusi. Naeema tayi kuka, kukan mara amfani. Ana haka Suka samu labarin Auren Alhaji sunusi da mahaifiyar nabeelah, Nan take hajiya mommy ta Kuma hauka tuburan ta fita aguje ta hau titi mota ta bigeta, Nan take ta rasa kaf kafafuwanta gashi me motan Daya bigeta ya gudu, seda akasa taimakon masallaci aka samu aka biya kudin aiki aka yankewa hajiya mommy kaf kafafuwanta. Khady tazo ta dubasa a tsaitsaye ta basu dubu hamsin. hajiya naja'atu taxo gaidasu a asibitin sbda ta samu Labarin komi ta Basu kudi dubu Dari biyu, ta tausaya ainun. Hajiya naja'atu tabar asibitin tana Alhinin rayuwa, wato de duk me aikata Alkhairi baya lasting dole akwai ranar kin dillanci ynzu tin a duniya suke ganin ishara, base an mutu ba tin a duniya Ake hisabi, Su Fir'Auna ma tin a duniya ubangiji ya nuna musu ishara, komi zakayi ka aikata Alkhairi karka sake ka zalinci Wani, ubangiji baya zalinci tabbas kuma baya barin me zalinci. Hajiya mommy bata warke ba aka sallamesu saboda Basu da kudi, haka suka dawo gidan nanma abincin daza suci ya same musu matsifa, kawai sede suka koma bara kasuwanni kasuwanni, hajiya mommy na kan kujerar kuragu na'eema ke turata suna bara, sede yanzu ba Uhm ba Em bata magana bakinta ko motsi beyi haukar nata yazo mata da rashin magana, Amma tuburan take, gashi bata iya cin komi se Tea takesha kadan, duk sun chnza kamanni se uban kasusuwa a jikinsu, Wanda yasansuma inya gansu baya ganesu, sunsha haduwa da Aeezad inyaxo wucewa ya Basu sadaka sede Sam baya ganesu Amma su suna ganesa, duk sadda na'eema ta gansa se tayi kuka ta ciza yatsa, haushin uwarta seya rufeta, duk ita taja mata , yanzu de basu ga tsuntsu basu ga tarko! Maza nata fitowa zasu auri naeema dasun samu labari su sesu gudu, yanzu ko kuda bayasan tabata, uwar kibarnan dukta zazzage ga wani mugun duhu tayi, nonuwanta sun kuma ragargajewa, abinde ba dadinji ba dadin gani.

Zaks kam sede yaji komi daga baya, yayi Alhinin Shima sosai , Kaf family ma sunyi Alhini har zuwa musu Allah kyauta akeyi, har ynzu sun kasa mance abinda ya faru, a kullum se big hajiya tayima hajiya mommy da na'eema Allah ya isa. Anyi bikin Dr salmah da Zaks , ta tare a sabon gidanta dake cikin garin kano akasha amarci ta kara kame Zaks sosai da kayan gyaran datasha, ynzu Kam yadena Neman matan. Baban Noor ma ubangiji ya shiryesa, saboda yaga ishara ga wani abokinsa mayen mata garin ciye ciye Gindi yaje ya ciyo gindin me HIV da ciwon hanta, at the ending sede mutuwa yayi bayan yasha jinya. , Amma sede ya kara Aure ya Samo wata bazawara ya Aura, Aunty hafsat ta damu a fari Amma seta daure, ta zage gun gyaran jiki, seya zamana ma hankalin mijin nata yafi karkata gareta ynzu tana gyara sosai bata wasa, kuka tana masa style's iri iri a sex akasin ada dase yadda ya juyata, bazawarar daya Auro daman bata haihuwa dan haka suka hada Kai suka rungume su Noor da Nasmah. Komi na ummih ya kammala suka shirya tsaf zasu bar kasar Kaf dangi aka hadu aka rakosu Airport a hanya suka hadu da na'eema da hajiya mommy se sukaji tausayi suka tsaya basu sadaka badan sun gane suba, seda suka gama Basu sadakar zasu juya Zuwa motocinsu se na'eema ta kalli Aeezad tace "Aeezad nice na'eema baka ganeni ba..." Seda kowa ya juyo aka zubo musu Ido se ynzu kowa ya ganesu. Duk seda suka tausaya musu suka kara Basu sadaka suka shiga mota sukayi wucewarsu kowa zuciyarsa ba ddh ganin isharar data saukarma Hajiya mommy da Na'eema. Big Hajiya kanta ta tausaya. naeema ta fashe da kuka, hajiya mommy ma ta fashe da kuka, a wannan karan har ita hajiya mommy tayi nadamar a zuciyarta dukda tana cikin hauka,. Karshen su hajiya mommy da na'eema a yawon bara suka kare, in suka fito tin safe se dare suke komawa gida, mu guji aikata sharri wlhi shi d'an aike ne. Alhaji rabi’u da tawagarsa ma a kurkuku suka kare, ga aiki ke tsanani. Ba’a sharri aga Alkhairi ai komi kayi shi ze dawo gareka haka tsarin yake ga ubangijin da baya bacci, in ana zalintarka kayi hkri wlhi da sannu ubangiji ze maka sakayya, kaide karka cuci kowa.


Ummih da Alhaji Sunusi de tini suka isa india aka duba lafiyarta already Daman ta kusa warkewa, abinka da kudi Nan aka daurata a kn magani ta warke a cikin 1month ya zamana Se abinda baza a rasa ba,. Suka bar kasar suka shiga zagayen kasashe suna barje amarcinsu, already de Alhaji Sunusi yasan ummih bazata haihu ba, zuciyarsa da hankalina na kan jokokinsa, duk abinda ya gani na yara seya siya musu kullum cikin video call suke dasu,. A lokaci kankani ummih ta murje tasamu Hutu da lafiyayyiyar bura, Maniyyi kawai ke ratsata Tako ina, ta kuma kyau daka ganta Hutu kawai zaka gani a jikinta.

A bangaren Aeezad Kam liyafa taci gaba, ya tattara iyalensa suka dawo garin Kano, ba jimawa ya samu Karin girma a Aikinsa, Tako Ina Arziki keta tinkarosu, nabeelah nata daurasa a hanya Yana taimako sosai. Itama nabeelah Arziki yaci uban nada, business dinta ya bunkasa sosai ta fara da hannun dama. A gaskiya ba abinda Aeezad zece da ubangiji se godiya, daze bawa mazan duniya shawara dayace su dinga Auran wad'anda suka girmesu a shegaru sunfi dadih Kuma sunfi iya tarairaya namiji. After 3yrs farin ciki ya kuma yalwata ga iyalan Tako Ina, Dr salmah ta haifa namiji a haihuwar farko shekarun yaran biyu, ynzu tanada jariri ciki. Har yanzu nabeelah ita shiru, ga yara sun girma sosai shekarunsu uku da wata hudu, Amma Kai kace Yan 6yrs ne, sunada wayau da girma, abinka da botter, kowa ya kallesu seya Kuma kallah, gashi komi iri Daya Ake musu kamarsu Daya, iyayensu kadai ke iya ganesu,. Da big hajiya suka dawo kanon, part daya aka bata, alhaji sunusi da ummih tini sun dawo suma, kanon Suka koma da rayuwarsu, saboda jikokinsa su yake gani yakejin dadih Rabin rayuwarsuma a can sukeyi. Hajiya maryam ma da iyalanta sun dawo kanon. zaks Daman tinda yayi aure kanon ya tare, Aunty hafsat ce kawai babu a garin kanon, itama kullum cikin zirya take, har yanzu de bata da ciki, Tin tanaso harta fawwalawa ubangiji gashi yaran duk sun girma. AEEEZAD kam jin shirun yayi yawa nabeelah ba ciki , ya fara tunanin kode planning takeyi ne, ya sameta ya tambayeta ta masa rantsuwa bata planning, ya yarda sbda ya yadda da ita sosai, sannan ta iya sarrafashi yadda ya kamata zamansu abun shaawah duk suna cikin farin ciki, sede zaman tare, bahaushe yace zomu zauna zomu saba, musamman rayuwar Aure dole wata rana suna sabawa Kuma su dawo su saita kansu, saboda akwai SO da kauna ne tsanani.

karfe Sha biyu na rana nabeelah na zaune a falo Tana kallon TC, Aeezad ya shigo falon nata, ita kadaice yara na school kasancewar yau monday, dagowa tayi ta kallesa 10: ya fita kuma ya dawo ynzu tasan abinda ya dawo dashi, kara kuresa da ido tayi da uniform din sojoji jikinsa, yayi bul-bul yayi kiba abun shaawah, itama nabeelah ta kara azabar kyau, dole duk d'ana miji inya kalleta hankalinsa ya tashi ta cika taf, Tako Ina tazama mace macenma wadda ta kama kasa, wato wadda ta isa da mijinta. Murmushi ya sakar mata, itama ta sakar masa murmushin. "Muradin Zuciyar AEEEZAD..." Aeezad ya fadi yayinda shaukin santa Ke fisgarsa, a kullum bata tsufa a garesa, santa a zuciyarsa tamkar Kainuwa ne dashen Allah. Nabeelah ta Kuma sakar masa murmushin tace "NAMIJIN ZUMA!" Aeezad yayi Yar dariya ya karaso ya zauna kujerar da take zaunen 2ctr ce, ya rungumota jikinsa. Yace "komi naki dana yarannan yayi ready my one and only jibi jirginmu ze tashii zuwa kasa me tsarki dagacan mu wuce honeymoon dinmu, inaga sena Kara kaimi gun luma Miki jela, sabod ni babys nakeso, so nake na dinga ganin yara Tako Ina sun zagayeni, kamar guda talatin nakeso ki haifamin..." nabeelsh ta zaro ido tace "Bazan iya ba a wace marar?'' Aeezad yace "Amarar da kike daukar burana..." ya fadi Yana shafar kaciyarsa dake Cikin wando. nabeelah takai masa dukan wasa tace"Baka da kunya..." AEEEZAD yace "Ta Yaya zanyi kunya mommy? bayan kin bani gindi naci naji dadih,..." Duk sukayi murmushi a tare,. Nabeelah tace "Ya maganar school dina! Ko semun dawo daga kasa me tsarki da honeymoon din…” Aeezad ya tabe baki yace "ai inmun tafi ba ynzu zamu dawo ba… gaskiya mommy banasan kiyi wata school, wadda kikayima ya isa, tinda ga business Nan kinayi Kuma Yana tafiya, ynzu fa kin fini kudi,Ako Wani gari kinada branches, so me kikeso a makaranta? Ki hakura pls Farin cikina tinda gashi kasuwanci ya amsheki, daga karamar plaza kika fara, Yanzu gashi kinada plazas Ako Wani gari dake Fadin nigeria, Yanzu kawai a Niger zan bude Miki wasu, se kisa a dinga duba Miki ki samu amintattu daga family, Aunty fatima ma zata kula Miki da komi, ko ba ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login