Showing 15001 words to 18000 words out of 135959 words

Chapter 6 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel

This girl na'eema jiya Dana kirata wai harni take gayama itafa bata daukeni a bakin komi ba,tafisan uwarta dani,, taso mafa ta zageni a kan gaskiya ta Jiyannan ,kawai dannace Se Allah yasakamin a kan yawo datakeyimin da igiyar Aurena a Kanta,, totally yarinyar Nan ta rainani mommy wai ace kamar ni ina matsayin commander din Army , wai yarinya karama da bata wuce 19yrs ba yanzu ni take gasawa maganganu, Ga raini kmr sa'nta,, ....nayi nadamar auren Na'eema a rayuwata, tinda na Aureta ban samu kwanciyar hankali ba, gashi Sam ban isa da ita ba, hajiya mommy ce ke controlling dinta, kuma ita ke controlling min Aurena da ita, kmr yadda take controlling daddy haka take controlling aurena dani da na'eema,,Sam na'eema bata gayamin zata fita, sede in dawo katsina inga bata Nan inna kirata tace tana Egypt ko Landon ko America,, kinsani de da kanki mommy Allah ya jarabce ni da soyayyar na'eema wallahi ji nakeyi kmr bazan rayu in bata ba...abin ya isheni ne shiyasa na gaya miki mommy nagaji, ynzu ma daga gidan nake inaso muyi mgna da daddy mommy taki bari, se daga baya ma nayi tunanin kawai kwara na barwa zuciyata saboda kona gayawa daddy baze amfanamin komi ba, tinda shima se abinda mommy tace, Sam daddy bashi da katafus a komi nasa,... nagaji wallahi mom, kuma gashi kin hanani bin mata...'' ko numfasawa beyiba seda ya Kai Aya, zuciyarsa na Kuna ya langwabe Kai a kan cinyoyinta masu azabar laushi,,kawai yasa ne Amma ba iya damuwarsa ba kenan, kai dagani kasan akwai sauran abubuwa dasuke cinsa inside. Nabeelah ta tsuresa da Ido tinda ya fara mgna har zuwa yanzu kallansa kawaii takeyi yayinda tausansa ke shigarta, daman ai ance duk wanda yase rariya yasan zata zubda ruwa, kullum problem din Aeezad na'eema da hajiya mommy. Ajiyar zuciya nabeelah ta fara saukewa a hankali kana ta fara magana cikin nutsuwa da hankali. "First de kmr yadda na saba fada maka a kullum kayi hakuri please, komi na duniya dan hakuri ne, kuma komi me wucewa ne, shiyasa akeson hakuri da juriya da dauriya a kan komi na duniya, balle lamarin Aure wannan ai dole se kayi hakuri, kaga ita hajiya mommy matsayin uwa take gareka, so kaga Uwa kuwa lallabata akeyi a gama da ita lafiya, kaga hakurin zaka ci gaba dayi kawai, dan Allah banasan abinda ze tabamin zuciyarka kwata-kwata Aeezad na nabeelans..." Aeezad yayi hanzari amshewa da "Hakuri hakuri kullum mom, saboda Allah fa,inni nayi hakuri a zahiri ai Wani abun besan hakuri ba,,,saboda Allah nan kiri-kiri kika hanani komi, inada beb dina Esther mom kika hanani zama da ita kika sani na Rabu da ita, kuma mom kinga saboda kar in dinga ciye-ciyen gindinayen mata yasa nayi Aurennan da wuri ba tare dana nuna ba, ban tafasa ba, ban isa aure ba, Amma nayi hknan, toh kinga Auren yadda ya kaya wallahi kwarama babu,kawai ni yanzu na yanke hukuncin zan dawo muci gaba da rayuwata da beb dina Esther kawai se in kyale mommy da yart...." Kafin ya karasa tayi saurin rufe masa baki Hadi da hade Rai kmr ba ita ba, Nan da nan ta chanza kamar bata taba dariya ba , ta shiga sirfafo masa jaraba da masifa. "Zina kakeso ka koma kaci gaba dayi kou?zinar ma da kafura mara tsarki najasa, Wadda kayi ada bata isheka bane? Me kakeso ka maida rayuwarka ne Aeezad? Kasan illolin zina kuwa Aeezad? Kai kawai dadin kake hange kou?" ta fadi cikin kunar Rai murya cike da ruwan matsifa da bala'i, in yayi maganar zina setaji kmr ta dauko bulala ta rusa da Dan banzan duka.




Writer of
Boyeyyen al'amari
Kyautar Allah
Inso cuta ne
Yar dandi ceh
Wata kishiya
And now namijin zuma πŸ’―




Paid book ne 1k only 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank.


*🀝 SDEENDTM DATA SERVICES🀝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦250
2GB = ₦700. 1GB ₦500
3GB = ₦1050. 2GB ₦1000
4GB = ₦1400. 3GB ₦1500
5GB = ₦1750. 4GB ₦2000

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
*πŸͺ€08066268951*
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*NAMIJIN ZUMA*
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯
(Love Romantic and sex Story)

https://chat.whatsapp.com/FxikBhpweXTLMbrEVc6xdS

SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah)

Free page 3
Ido ya kureta dashi kurr ganin yadda ta fatattake se zuba matsifa takeyi uwa uba gashi tayi bakikirin da rannan kamar an Aiko mata da mutuwa, Sam bayasan bacin ranta , bacin ranta na gigita masa lissafi shiyasa datace batason tarayyarsa da Esther tini ya rabu da ita, kawai yake manage din kansa Haka, yayi aure saboda yasamu gindin ci, a tunaninsa ze samu abinda yakeso a tattare da na’eema saboda tanada kiba sosai a zatonsa kibarta zesa ta jurewa jarabarsa, seda ya aureta ya fahimci ashe ma kwara Esther siririya, domin tana jure masa a kan na'eema dukda itama Esther din ba wani juresa takeyi ba sosai, shifa a rayuwarsa inso samunsa ne inya hau mace ya mata ci kmr hudu, to shine ze samu sassauci, shifa daci daya kwara kawai ya hakura Dan ci daya baya masa komi, a lokacinma sha'awarsa ke tashi. β€˜β€™Kiyi hakuri mommy na fasa na miki promise bazanci gindin kowacce mace ba na hakura…’’ dafe kai nabeelah tayi cikin kunya me tsanani ta zuba masa ido, idanuwannan nasa tarr babu kunya a cikinsu daman shi haka yake bashi da kunya ko kadan tin tasowarsa, Sam bayajin kunyar maganar batsa , shi kullum a batsa yake, sannan kullum gabansa a mike yake, tin tini tasan wayeshi ita fa ta rainesa tafi kowa na duniyar nan saninsa Haihuwarsa ce kawai batayi ba. β€˜β€™Wai Kai bakajin kunyar maganar batsa ne?” Nabeelah ta fadi kunya cike muryarta, Sam ta kasa sabawa da wannan halin nasa na maganar batsa. Hannu ya kai ya shafo gabansa kana yace β€œNifa ba batsa nayi ba…. Bari in gaya miki gaskiya mommy duk duniya ba abinda nakeso kamar gindi, shine matsalata, har yanzu fa ban taba masa cin tsiya ba, sede dangwale kawai…” cikin hanzari nabeelah ta toshe kunnenta hadi da hade rai. Murmushi Aeezad yayi kana yace β€œSorry mommy bazan kuma ba bude kunnenki kiji…” cire hannayenta tayi daga kunnuwanta hadi da tsare gida dan ita gani takeyi kmr in yana maganganunnan tana sakin masa fuska ze iya renata, ita kuma a duniyar nan ta tsani raini. β€œInajinka…” ta fadi murya ciki ciki hadi da ture kansa a kan cinyoyinta yaki yarda ta turesa yadawo yana wani lumshe ido. β€œCinyoyinki laushi mommy…” ya fadi yana wani lumsar idanuwa yana budesu a knta, nan da nan ta kuma game rannan kmr bata taba dariya ba a rayuwarta. Ta kara turesa still yaki daga mata cinyoyi β€œHow many tyms zan gaya maka bansan irin mgnr nan ta batsa …” ta fadi cikin matsifa, hakan ya bani tabbacin ita mafa matsifaffiyar boye ce. Dauke kansa yayi daga cinyoyinta ya marairaice da sigar ban hakuri yace β€œtuba nakeyi kaina bisa wuya na first Darling,,,dukda de nasan ba wani lefi na miki ba, kawai mutum da bakinsa ba halin yayi magana, ke komi lefine a gunki mommy, innace kina da kyau kice nayi lefi, rannan dannace kinada Nono da duwaiwuka kawai kika hau gaba Dani shiyasa ma naki zuwa gidannan kar inzo kina fushi dani…” tinda ya fara mgnr ranta ke hade dayazo karshe nanma ta kara hade ranta gam-gam ji takeyi kamar ta maresa,kota rufesa da duka. β€œBanasan mgnr Nan ta banza ta isa haka… gayamin abinda kakeso ka gayamin inada abunyi..” Aeezad yayi murmushi shifa tini ya ganota renata ne kawai bataso yayi shiyasa taketa kauce-kauce da hade Rai in yafara mata irin maganar Nan. "Yawwah Mommy yanzu kince kar inyi zina pls yazanyi da rayuwata in Burana ta tashi, kinsan bata kwanciya inba nashiga farjiba...." Ya fadi ba kunya ba Tsoron Allah yanzu haka ma dayake maganar gabansa a tashe yake. Girgiza Kai kawai nabeelah tayi, ta kallesa ta watsa masa wata mayyar hararar takaici da dumbin kunya, shi sam beda kunya, uwa uba abinda ke bata mata rai dashi rashin kamun Kai. Ganin uwar harar datai masa yasashi murmushi shi wallahi nishadima tasashi datai masa hararar. "Kinga matsalarki kenan mommy, kefa nan kallon Dan iska kikemin, yanzu in inada problem irin wannan ban isa in sharing dinsa dake ba kmr yadda nasaba, seki hau fushi kina hade rai,in ban gaya miki damuwata ba wazan gayamawa pls? Sanin kanki ne banda friends in ba Zaks ba,shima kuma kikazo kikace in Rabu dashi saboda wai yana koyamin cin matan waje...Mommy kefa kece uwata kuma besty na haba mommyn Aeezad..." Dan sakin ranta tayi Hadi da zuba masa ido, tasan bashi da wadda zeyi mgnr nan da ita bayan ita a kaf duniyar, inta tuna hakan se ta sassauta masa. "Inajinka yanzu ya kakeso ayi babyn Nabeelah? Nide please banaso kaci gaba da zina Dan Allah, wallahi meyin zina baya gamawa da duniya lafiya, ka dinga dauriya a rayuwarka komi me wucewa ne..." carab ya amshe da "Tabdijan dauriya kuma mommy? Ana gabas kina yammah, wallah In wannan abun ya tashi ai bayajin dauriya da juriya ,infect mashi be san Wani hakuri ba a zira kawai yasani, a tsomasa a rami kawai..." Mikewa tayi batare datace komi ba sbda tagaji dajin maganar, ta kula in suka wuce haka a maganar abinda ze fadi kunnuwanta bazasu dauka ba. "Ina zaki mommyna bamu gama maganar ba Ai? Wannan abun yana damuna sosai mommy, zugi da rad'ad'i yakemin a marata, har motsi mafa yakeyi, wlhi mommy numfarfashi abun keyi inya tashi,,,, lamarinnan inde bansamu gindin zungura ba Akwai matsala Gaskiya..." Yayi maganar ko a jikinsa Kai kace maganar arziki yakeyi, Aeezad yadinga bin cikakkun bayanta da Ido ,shida kansa yasan mommynsa last ce a tsananin kyau, ga diri Alaji, duwaiwuka taf-taf, nonuwa lantsan-lantsan irin zunduma zundumannan ne, dukda be taba ganinsu ba yasan irin masu tuwannan ne, tinda yake a duniya be taba ganin al'aurarta ba , ko sumar kanta Sau daya ya taba gani, ranar yasha mamakin dayaga uban sumar dake kanta tanada gashi sosai, baki da Alkalami be isa ya misalta yawan gashinta ba uwa uba kuma tsantsinsa da laushinsa ga sheki yanayi. Jin uwar batsar da yayi ya hanata ko juyowa ta kallesa kawai ta shige kitching ita problem dinta dashi kenan bashi da kunya,. bata jima dashiga kiching dinba ta dawo hannunta dauke da trea ta karaso tasamesa ya koma kan kujera ya zauna hannunsa rike da remote din tamfatsetsen TV dake ta magana a falon, tana dawowa falon ya ajiye remote din ya juyo ya tsureta da Ido, ko alamar wasa begani ba a kan fuskarta Dan haka ya shiga taitayinsa. Side table ta jawo zuwa gabansa ta ajiye masa trea din hannunta dake dauke da fruits , A rayuwaar Aeezad yanasan fruits shi inde akwai fruits toko abinci ba kasafai yake cinsa ba. "thank you mommy uwar Aeezad ,,," ya fadi Yana kallon trea din gabansa Wanda ke dauke da bolt taf da kayan fruits din dayakeso, yasha madara, kankana da ayaba da Apple aka yanka kananu akasa madara da Flower din Watermelon, se kamshin Dadih ke tashi daga cikin bolt din,, dawo da dubansa yayi kanta, yayin data juya zata nufa kofar dazata sadata da kiching. "Tafiya zakiyi ki barni kuma mommy gashi gidan ba kowa, Dan Allah ki dawo ki zauna Dani kar Wani Abu ya kamani..." Ya karashe maganar a shagwabe,shi inde yana gabanta se yayitayin abubuwa yara yasa ba tare ma dayasan yanayi ba. Juyowa tayi ta gallara masa wata uwar harara batare datace dashi komi ba ta nufa kiching cikin sassarfa Dan bataso ma ya kuma mata wata magana, haka take fama dashi in har benan kullum suna manne da juna ta waya, kome zeyi a rayuwarsa ta duniya seya gaya ta basa shawara shide itace uwarsa baya shakkar gaya mata komi. Aeezad ya girgiza Kai kawai Bayan ta bar falon. "shikenan yanzu ta fara jin haushina kenan ni kuma bansan menayi ba .." ya fadi hakan a bayyane shifa a ganinsa beyi komi ba, kawai ba halin ya fadi damuwarsa seta hau gaba dashi ko ta hau fushi ko tace masa mara kunya,, shi Sam hakan be damunsa, shifa tin Yana 15yrs yasan ya taba mace yaji dadih, lokacin yana school ,Gashi mata na rubibinsa kmr hauka shikam baya tasu,mace daya yasan ya tsaya ya kula sajeeda,a kan sajeeda ya farajin dadin taba diya mace,tin daga taba hannu har akazo shan baki, har ya kaiga romances kuma duk ita ke kawo masa kanta shikam ya lallagudeta tasss-tasss tinda bashi yace ta kawo masa ba, Aiko ya luntsuma yarinyar Nan cinta ne kawai beyi ba, tin tini damanshi jarababbe ne sosai, hakan ne abinda ke batawa Nabeelah Rai a kansa, ada lafiya Lau take dashi, to tinda ya zama SOJA shikenan komi ya kara chanzawa, har mace seda ya ajiye a gidansa almost 1yr, da kyar nabeelah tasamu Aeezad ya rabu da Esther, seda ta nuna bacin ranta sosai a Kai 2tyms tana marinsa a kan Esther, dole ya rabu da ita saboda ya zauna lafiya da mom dinsa, yayi Aure, Auren ba biyan bukata, daman duk Dan yasamu yaci gindi ne to ba biyan bukata, a fari auren soyayya sukayi shida Na'eema Kai kace na kiyayya ne, abinda taga dama shi take masa, shi daman tana basa gindin ne ma yaji sauki-sauki Da dadih dadih a ransa, shifa da tana zama gida ma duk weekend inya dawo ya ganta su gana da dasauki ko lefinta baze gani ba, danshi gindin ne damuwarsa a halin yanzu, shi Wani irin mutum ne jarababbe na last, shifa inde za a basa gindi yaci to magana ta kare. Ajiyar zuciya yasauke me sanyi da sanyayawa yayinda kamshin gidan Hadi da sanyin AC suka dakeshi, ya lunshe Ido ya bude, a rayuwarsa yana kaunar kamshinnan, irin kamshin gidan Hajiya mommy kenan ko za ayi shekara ba asa perfume ba se gidan yadinga kamshin, yasan duk sirrin daga mommynsa ne , duk weekend take zuwa gidan sbda duk weekend se hajiya mommy tayi taro da kawayenta, a ranar ne nabeelah ke gyara gidan tasa masa turaren wutan data iya hadawa a gun mahaifiyarta ta koya hada turaren wuta, turarenta nada tsananin kamshi, tin tasowar Aeezad yakejin kamshinsa, ko cikin tashin hankali yake dayaji se yaji sanyi a ransa, nabeelah nasan kamshi ko giftawa tayi sekaji kamshi, kamshinta nada banne har yau Aeezad be tabajin irinsa a jikin wata diya mace ba. Lallausar hannunsa yakai ya dauki bolt din dake kan trea din wanda ke rufe da murfi fari irin wanda ake hango abinda ke ciki ya ajiye murfin a gefen trea din, nan da Nan kamshin fruits din ya kara bugun hancinsa ashe da ba kamshi yakeji ba, yaji madara sosai ko a ido kasan dole ma yayi dadih, Allah Allah yadingayi ya dauko spoon ya fara diba ya kai bakinsa, sbda dadih seda ya lumshe Ido, Duk duniya ba wanda ya iya hada fruits din dayakeso kamar ita ko Wani ya hada masa baya masa dadih kmr yadda in ita ta hada masa. A cikin lokaci kankani yagama shanye fruits din tass be bar komi a cikin bolt dinba daman ya mance when wani abu yashiga cikinsa tinda yadawo garin katsinar se tea kawai yakesha Daya gaji dashan tea din yadena Sha ma gabaki daya, tin jiya Wani Abu be shiga cikinsa ba se yanzu. Daukar trea din yayi ya nufa kitching din, byn yagama,, tana tsaye tana Karasa hada abincin dare, ya danno Kai, tanajin shigowarsa tayi kmr bata jiba, ya tsaya ya kureta da ido, in Yana kallonta Wani irin shaukin soyayyar uwa ke kwasarsa a kanta. Juyowa tayi taga Yana kallonta ta dauke idanuwanta a kansa Hadi daci gaba da zuba farar shinkafa A warmer. Ya ajiye trea din a gun wanke wanke, Yana cewa. "Mommy wai yanzu kin dawo Nan kenan bazaki koma gidan hajiya mommy ba, tin haihuwar nasmah dakikazo baki koma ba kusan 2yrs kenan fa..." Tanajinsa tayi masa banza, ta kula kawai so yakeyi ta masa mgna shiyasa yakawo wannan tsohon zancan. Jin bata bashi amsa ba yabawa kansa amsa da kansa. "Ni kwarama karki koma gidan mommy nafisanki a wannan gidan Nafijin dadih..." Duk tana jinsa ta masa banza, ya karaso yana kokarin rungumeta ta baya, ta matsa dasauri hadi dacewa. "kanaso ranka ya baci kou?" Cikin fushi tayi mgnr. Murmushi Aeezad yayi daman kawai So yakeyi Tayi masa magana kuma tayi, shifa ko fushi takeyi kyau take masa kuma dadih yakeji. "Aah banaso raina ya baci ba..."cikin kwaikwayon maganarta yayi mgnr. Dariya taso subuce mata Amma ta dake tace "bade kace Kai baka da kunya ba, duk abinda banso shi kakeyi kou toh muzuba Mugani..." Ta karashe dajan kwafa taci gaba da aikin gabanta,. Kama kunne Aeezad yayi yace "Kiyi hakuri bazan karaba mommy,,,tinda ba halin in fadi inaso inci gindi kawai banso inci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login