Showing 24001 words to 27000 words out of 135959 words

Chapter 9 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel

friends dinta, ita kuma na'eema ga rashin kunya,ba tattausa harshe ko a kan uwa ne, a rayuwarta tana kaunar tafiye tafiyennan da takeyi , ko Dan pictures datakeyi tana nunawa duniya ta faso gari, uwa uba kuma tana facaka da kudi, ga yawon bude Ido tanayi tana ganin Yan Gayu da masu kudade. Hajiya wasila tace "wannan Karan kin matsawa yarinyarnan a kan seta koma gidan mijinta, bayan ke takema Amfani,saboda Allah fa yarinyar nan na Kokari ..." hajiya mommy tace "Eh nasani hajiya Amma ni tsorona kada yaronnan ya gaji ya gayawa mahaifinsa kinga de ko be mgna wata rana se yayi magana, ni shine kawai problem dina... " "Karki taba damuwa tinda kin riga kinsan hannunki..."cewar Hajiya najmu. Duk suka kyalkyake da dariya, hajiya nana ta nisa cikin nutsuwa domin duk tafisu nutsuwa da ilmi ita Dr ce, tace "Kawata gaskiya be kamata ace yarinyar Nan tayi wannan kibar ba Tari guda, alhalin ko haihuwar farko batayi ba,duba fa yadda tayi kiba duk gashi tafimu kiba, ke kanki uwarta tayi hudunki, mazan yanzu fa bawani So sukeyi mace tayi kiba ba, Nan da Nan seta narke inta cika kibarnan,.." Hajiya naja'atu ta amshe da "Ah Dr nana batta ta narka kibarta, yadda kowa ya kalleta zesan tana auran me kudi kuma babban soja Masu fada aji a Nigeria .." hajiya wasila ta amshe da "Wallahi kuwa a batta ta barbaza kibarta ...yooo taci tayi hani'an, uba kudi d'a kudi kaf dangi bana tsifa, a batta ta narka kibarta yadda zata kara bayyana a hajjajunta, Muma da kika ganmu Hana hajiya dande iya jikin kenan, Amma kiba ai kwarjini ce...." "Wannan de magana taku ce kune masu diya..."cewar hajiya rafi'ah, duk kaninsu duk suka murmusa .. hajiya nana ta rausayar da Kai tace "gaskiya de ni a ganina ya kamata ta rage,, kinga ita yarinya ce mu kuma mun manyanta a garemu kiba take kwarjini,ita Kam na'eema ai kunga yanzu take tashe, gashi Mijin nata shima yaro ne,gudun kada yaga wata yayi sha'awah mazann na yanzu se A hnkli daga haka se su jajibo maganar Aur..." "Aaahhhhhh kullll hajiya kulll da maganar Aurennan,, ke kinga alamar ni Rafi'ah ina raye za ayima diyata kishiya? Yooo ni Nan na da nake tsofai-tsofai Dani ma a Kanta ba Amin kishiya ba se ita datake yarinya danya a kaina... Allah kyauta, ya kade zancen kishiya,, ni wallahi wallahi a kan ama diyata kishiya kwara ni Amin kishiyari!'' rafi'ah ta fadi tana huci Kai kace kishiyar akayo mata ynzu. kaf kawayen nata seda suka juyo suka kalleta jin furucin datai na karshe. "Kinsan me kikace kuwa Aminiyata?'' cewar hajiya naja'atu baki sake. Hajiya rafi'ah dake girgizar kafafuwa cikin isa da takama da duniya tace "ina sane wallahi hajjaju. Sanin kankune a duniyar Nan kaf dinta na'eema kawai na mallaka a matsayin diyata, wlhi San da nake mata ko kaina ban masa wannan San, Sam banason abinda ze tabamin ita, kinga kuwa da ace an mata kishiya kwara ace ni akayima ita, nasan yadda zanyi da ita, itafa ga yarinta ga rashin wayau, uwa uba ba halinmu Daya da ita ba, ni ina iya kisan rayuka da yawa a kan mijina...Sam babu digon imani a zuciyata musammanma a kan kishiya,,kinga ita kuma na'eema akwai digon imani a zuciyarta bazata iya kashe kishiyarta ba,, ni Kam wlhi wlhi hajiya in akamin kishiya ko ban kasheta da makirci ba zan kasheta da hannayena, sede a wayi gari ta mutu, Kuna a rasa ta yaya ta mutu...wlhi duk abinda zan Aikatawa kishiyar da Akamin zan Aikata mafiynsa a kan kishiyar da Akama diyata,,'' kaf sukayi tsit suna nazarin kalaman Hajiya rafi'ah, Hajiya naja'atu tayi tsit Sam batasan kawarta tayi nisa ta wuce tunaninta har haka ba. tabbas kmr yadda tace Sam bata da digon imani. "Allah ma ya kyauta..." Cewar Hajiya naja'atu, datai mgnr Hadi da sauke ajiyar zuciyar da ita kadai tasan kona Menene. Kaf suka amshe da Amin hajiya nana ta zarce dacewa "Ai duk me tsautsayin data shigo muku a matsayin kishiya tini sunanta R.I.P...." "ai kwara Matacciyar da aka ga gawarta ta fita gata..." cewar Rafi'ah datai maganar zuciya da murya babu alamar imani dai-dai da kwayar zarra. "hmmmmm Allah de ya nisanta me tsautsayi..." cewar hajiya wasila suka amshe da Amin. "Hajiya mu gama muyi sallar la'asar se muje ki kaimu sabon shago muga didimar Arziki Musa albarka..." Cewar naja'atu, daman shago rafi'ah ta bude shine sukaxo gani dasa Albarka. Nan aka chanza Hira zuwa hirar sabon shagon hajiya Rafi'ahWadda liyafa keta kankama.

A bangaren Na'eema tanashiga dakinta tayi dealing number din Aminiyarta daya tal khadija, a Egypt dataje sarin kaya suka hadu da khadija rafi'u , suka kulla kawance gashi yanzu har sunyi 3yrs tare,. bugu daya khadija ta dauka. "Hajjaju da kanta uwar gidan Alhaji Aeezad,, yaushe kika dawo kasar?'' cewar khadija daga cikin wayar. Na'eema ta tabe baki tace "Jiya nadawo khadyn buba..." "Meyafaru Naji kamar bakya mood ?'' cewar khadija data fahimci na'eema bata mood a yanayin yadda ta amsa ta, da ace tana mood da yadda ta mata kirarinnan kyalkyalewa da dariya zatayi. Kmr na'eema na jira taja Wani dogon tsaki me shaddah da kisrah,kana tace "wallahi mommy ce ta bani mugun haushi...wai yau ni mommy kecewa in tattara in koma gidan Aeezad daga dawowata ko hutawa banyi ba, salon ya dawo ya maidani kamar dafaffen food me maggi..." Khadija ta kwashe da wata uwar dariya sbda karshen mgnr na'eema. "Yanzu meye abin dariya a Nan ?'' na'eema ta fadi a kule. Khadija ta tsagaita daga dariyarta tana fadin "am sorry kawai kece kk bani dariya da kikace wai ya maidaki kamar food...wlhi kawata rashin juriyarki tayi yawa, ke kawai matsalarki sex in namiji nasan sex in baki jure masa a hakan wlhi komi zaki masa bakya burgesa...." Na'eema ta amshe da "shi wannan ko gindin zan wanke in basa ya hada da gabansa su zama daya bazan burgesa ba wallahi,yadda kikasan mommy haka yake Sam ba ayi masa gwaninta., Kmr yadda de kikaga mommy ga yarfin tsiya,.." khady tace "Ohhh Wani na Nema Wani na gudu,, ni kinga wallahi Rabon da Alhajibuba yayi sex Dani yafi 2yrs shifa a rayuwarsa inde kudi na shigo masa ba ruwansa da maganar sex dinsa dani, kingade aurena dashi 4yrs tsaf zan iya kirga sau nawa ya kusanceni daga lokacin zuwa yanzu, kullum se yacemin beda lafiya shi yayi ayyuka ya gaji, gashi ko romances be iya ba, in Yana taba nonuwa ke kyace yaki akeyi ,kamar ze tsinkeminsu daga jikina, nifa da akan yayi wasa Dani kwara na hakura na fawwalawa ubangijina, na kallo sex video na hkra..tin abun na damuna har na hakura, ina Nan zan samarwa kaina solution danni ba dutse bace du-du-du shekaruna ashirin da uku, tinda mukayi Aure ko bari ban taba yiba,, to in takaice miki tinda yake kwanciya Dani a fari, be taba kaimin karo ba har in kawo sede inyi wasa da kaina in kawo Byn ya gama sex Dani...ganinan ba alamar ciki ,shi Alhaji inde da kudi to mgna ta kare a garesa, kudinsa sunfi masa iyalinsa daraja..." na'eema ta ciza yatsa tace "inama ace shine Aeezad..." "inama ace ni Aeezad dinne mijina..." Khady ta fadi a ranta domin mgnr bata faduwa a fili, ta jima tana mafarkai da dama a kan Aeezad mijin kawarta, taso ace daman a talaka ya fito da kudi ko nawa ne seta dinga biyansa domin ya dinga cinta, Amma Kash seya fito ame kudi ta yadda bata isa ta tunkari gabansa Kai tsare ba balle da wannan maganar. A zahiri Khadija tace "Hmmm ki bari kawai Na'eema Allah baya ba me wuka nama..." da wata manufa khady tayi mgnr Amma sam na'eema bata ankare ba, tace "Tabbas da nice ke yadda kike watayawannan ai danaji dadih dako tunanin Namiji bazan ba balle gabansa..." khady tayi humming kawai, ita ba bakuwar kudi bace, na'eema ce bakuwar kudi, iyayenta asalin masu kudi ne na fitar hankali kuma dattawa ne, mahaifinta shiya hadata da mijin da take aure, Alhaji buba shiya ganta yace yanaso Aminin mahaifinta ne, ya taba aure yanada yarinya Daya mahaifiyarta ta rasu tin yarinyar na 15yrs yarinyar sa'arh Khady ce yanzu haka tana kasar waje karatu, tinda khady ta Auri Alhaji buba bata samu abinda takeso ba a tattare dashi , ita Kuma gata jarababbiya tanada tsananin bukatuwa da d'ana miji. Haka take zaman hakuri da Alhaji buba saboda bata da yadda zatayi ,ba halin taje gidansu mahaifinta baze barta ba , domin shi babban mutum ne ga dattako bawai irin mutanen Nan bane da basu da girma sena rigunan jikinsu. "Yanzu yazanyi kawata? Wlhi Sam banasan komawa gidan Aeezad ynzu..." Cewar na'eema da abun ke damunta tinda Mommy tace ta koma gidan mijinta tashiga dimauta. "Toh in baki koma ba meye amfanin Auren? Kinga kawata wlhi mijinki nada hkri inba shiba a zamanin Nan ba wanda ze jure yawon da kikeyi zuwa kasa-kasa ba izinin mijinki...kowa yaji ai yasan ba izininsa kk tafiye tafiye, ina kirge fa tinda akayi Aurenki 1month kkyi a dakin mijinki kika cigaba da barin kasa-kasa sarowa mommy kaya, mijinki fa babban mutum ne kowa yasan ba a San ranshi ba,ynzu kuma ki dawo kina kyashin komawa meye problem dinki ne kawata? Sex kou?..'' na'eema ta amshe da ''After that shegen sa Aikin tsiya, kullum sena gyara masa room 2tyms, ga wankin toilet bayan uban gajiyar dayake taramin, dasafe inta masa aikace Aikace, ko maids dinafa baya fari su tinkaro part dinsa balle insasu gyara masa dakinsa..." Baki khady ta saki tace "gaskiya kawata kin cika San jiki, yanzu kawai wadannan sune problems dinki? Ke da maids kkeso su dinga gyara bed din da kuka kwanta?'' na'eema ta amshe da "Ehh mana kajiki ke kuma, ni me Aikinsa ce dazanta masa whla,,shifa Sam beso yaga kin zauna, ga shegiyar tsaftar tsiya a haka komi kkyi baki iya masa ba, ke kanki a kazanta yake kallonki..." "Tabdijan...yanzu inYa cire boxes dinsa wake wanke masa'?" "Waze wanke masafa khady? Shike wanke kayansa da kansa, ko nawa panties din ban wanke ba se nasa...tinda baze iya bawa maids Ko yasa a matching ai sede yasha whlrsa shi kadai,ke namiji fa kome kika masa baya gani kwara ma karkiyi..." khady tace "Hmmm Allah kyauta..." A zuciyarta tana hasaso inama ace itace ke Auren yaro karami me danyar kaciya tabbas dayasha lailaya, seta kara danyatasa tass, itafa dama za a dawo mata da baya da babu abinda zesa ta AUREN Alhaji buba NAMIJIN KUNAMA, bashi da dadih se azabar zafin harbi. "Gobe zanzo in kawo miki kayan gyara ki gyara jikinki kafin ki koma ko zaki samu sauki a bangaren sex din .." cewar khady. Badan na'eema taso ba tace "Okay se goben nagode best friend..." Daga haka sukayi sallahma.




Wannan book din na kudi ne, gamesan Namijn zuma da Namijin duniya se biya 1500, in kuma days kkeso zaki biya 1k 0542703718 Saadatu Abdullahi gT bank.

NAMIJIN ZUMA PAID PAGE11
Sosai Nabeelah ta kure Aeezad da Ido Ba karamin gigita mata lissafi Aeezad yayi ba, tashiga yanayi me wuyar misaltuwa, kalaman da yake mata tamkar a mafarki take jinsu, wai yau itace Aeezad kecewa yana sha'awarta wai yana santa har itace Aeezad zece ze aura, kaf sojojin dake gurin sunji meke gudana,sunaji domin da karfi yake mgnr cikin rashin control. Kafin ya karasa kalamansa Nabeelah ta kwace hannunta daya rike, cikin matukar zafi har huci takeyi, beyi aune ba, yaji tafin hannunta a kan kuncinsa,. Cikin zafi ta watsa masa marirrika guda uku masu tsananin zafi, seda tafin hannunta ya kwanta sosai a gefen kuncinsa, kaf Mari ukun a gefe Daya tayisu gefensa na hagu,kuma duk a jere. Sojojin dake tsaitsaye duk suna ganin marirrikan da nabeelah tayiwa Aeezad komi a kan idanuwansu ya wakana, dukkaninsu sun kidime sosai,sun tabbatar yau ba lafiya,har mace ta mari jarumi kmr Aeezad beyi komi ba, "tabbas da gaske yana santa" maiikatan keta tunani tunaninnan. "Sakewar danayi da Kai harta Kai kace kana sona kana shaawata? Kawai saboda ina karkashinku har wulakantata ta Kai kace kana shaawata!'' nabeelah ta fadi cikin Kuka da rad'ad'in dake zuciyarta mara misaltuwa iyakar raini yau ta tabbatar Aeezad ya gama rainata, tana gama fadar mgnr kawai se haweye sharrr suka wanke mata kuncinanta. kwata-kwata Aeezad beji zafin marukan data masa ba kamar yadda yaji zafin kalamanta, Sam ma ji yayi kmr ba jikinsa ta maraba ko rike kuncinsa beyi ba, domin zafin da yakeji a zuciyarsa da rad'ad'in da yakeji na Azabar Santa baze taba bari yaji zafin Marin data masa ba, A halin yanzu ko wuta zata cinna masa bazeji zafinsa ba, zafin santa da yakeji yafi masa komi kuna a wannan lokacin. "Ko zaki kasheni wallahi mommy ina sanki Ina shaawarki!'' Ya fadi Yayin da wasu irin zafafan hawaye keta bin kuncinsa. Wasu marurrukan ta kara watsa masa ta dayan kuncinsa cikin kunar zuciya yayinda kwallar bakin cikin kalaman Aeezad basu bar kuncin nabeelah ba, Wani irin kuka takeyi me tsuma zuciya, cikin lokaci kankani taji ta tsani Aeezad, a duniya nabeelah ta tsani Raini kalaman da Aeezad ke mata na rainine, taya za ayi ta renesa yazo mata da wadannan kalaman. "Bana kaunarka! Bana kaunarka! Bana kaunarka! Nayi nadamar saninka tinda har kalamannan zasu shigo tsakanina dakai! Wlhi na tsaneka! Banasan ganinka a rayuwata,!" Nabeelah ta fadi tana kuka se marinsa kawai take Tayi tako ina, a lokaci kankani ya fitar mata a zuciya, batayi tsammanin kalamannan daga bakinsa ba,Amma ta tabbatar harda lefinta data sake dashi ,sakewa me tsanani. Kuka takeyi tana marinsa tako ina, yayinda shima kukan yakeji najin zafin kalamanta banajin zafin marirrikan da take masa ba, kukansa harda majina,Nan da Nan fuskarsa ta kumbure sosai abinda da fuskar hutu kuma a duniyar Nan ba a taba marinsa ba se yau itace first a Kai hannu saman fuskarsa a fadin duniyarnan. Kaf sojojin dake gurin seda sukayi kwallah na tausayin lamarin dake faruwa tamkar a film ko a littafin hausa, haka sojojin ke kallon lamarin cikin tausayi da tausayawa, gashi ba yadda zasuyi se kallo kawai. Nabeelah bata taba nadamar sakinma Aeezad fuska ba se yau, wai har ita a cikin mutane ze zubarwa da mutunci, yace Yana santa kuma Yana shaawarta ,tabbas ya jima Yana mata kallon yadda zeyi yayi fatsikanci da ita shiyasa yake yawan kureta da ido Ashe. "Wlhi ko za a hada wuta asakani in har zan fito sena fadi ina sanki mommy! " Ya fadi still Yana kuka majina da hawaje baja-baja a kan fukarsa. Wasu marirrikan nabeelah ta kara karfi gun yimasa su, kalmar SO da yake gaya mata ji takeyi tamkar yana soka mata mashi a kahon zuciyarta. "Na tsaneka wallahi !'' nabeelah ta fadi still tana Kara marinsa,zafin dayakeji a zuciyarta baze misaltuba, ji takeyi tamkar zatayi hauka, tasan da gaske yake Yana santa taga tabbacin kallansa a kan fuskarsa,tasan wanene Aeezad , tabbas ze iya jamata Abin kunya a idon duniya, gashinanma yaja mata tinda yake fadar wadannan kalaman a gaban mutane tabbas babu abinda baze iya ba. "inajin shaawarki!!!'' itace kalmar datafi mata amsa kuwwa a cikin kunnuwanta,. Ta maresa ta maresa harta gaji, gashi kalmar So taki dena fitowa daga bakinsa, har fasa masa baki tayi yanata jini Amma sam be bar fada mata yana santa ba wlhi shi sede ta kasheshi Amma Yana santa. Juyawa nabeelah tayi tana kuka me tsuma zuciya kawai ta nufa hanyar zuwa falo, ta riga ta tabbatar ko zata kashesa baze dena furta mata kalmar so ba, SO dole ta kyalesa gudun kartai masa lahani domin zuciya ta riga ta debeta a kansa. "Nabeelah!!'' ya kira zallar sunanta,sunan dabe taba kiransa ba a zahiri a rayuwarsa se yau,. Tsayawa tayi cak dai-dai ta isa kofar dazata sadata da cikin gidan,Wani bakin ciki ya kuma cikata, wato yau itace Aeezad ke kiran zallar sunanta, ta lumshe Ido cikin zallar kunar zuciya still se kuka takeji, tashin hnklin da take ciki baze misaltuba,. Tsayawa tayi cak ta kasa tafiya kuma ta kasa juyowa. "Ina sanki Dan Allah!!..." Aeezad ya fadi da karfi ta yadda kowa kaf sojojin dake gurin seda sukaji, da wasu daga ma'aikatan gidan, se kuka yakeyi tamkar ransa ze fita, majina nata gangarowa zuwa cikin bakinsa Amma sam be damu da hakan ba. Yadda ya fadi kalmar yasa nabeelah juyowa kaf tsigar jikinta seda ta tashi, kuka ya kara tsinke mata. Murmushi ya sakar mata me tafe da launin kuka. "Wallahi Wallahi Wallahi ko ynzu na fadi na mutu sanki na Daya daga cikin abinda yayi ajalina! Wallahi ina sanki, kin kame min zuciya, ruhina ya raunana, gangar jikina ya sare, kwakwalwara ta tsaya a komi se tunaninki, jijiyoyin jikina sun lalace da daskararriyar kaunarki...ni majnuninki ne,, Kiyi hkri mommy ina sanki Dan Allah!'' ya fadi still Yana kuka me narkar da zuciya ya zamo daga cikin motar ya tsugunna kan guiwowinsa,kawai seya kara fashewa da Wani irin kukan me fidda sarewar sauti. "Ina sanki! Dan girman Allah mommy Kiyi hakuri ina sanki! Wallahi ina San...." Ya gaza karasawa sbda Wani irin mugun kukan Daya Kara kufce masa,. Lumshe idanuwanta tayi yayinda ita kadai tasan me takeji a tata zuciyar, kalamansa suka kuma sata kuka ,yadda yake kuka kmr zeyi hauka ya kuma gigita hanklin nabeelah, Nan da Nan zuciyarta ta shiga bugu, yayinda take barazanar tarwatsewa, da gudu ta fada cikin gidan tana kuka kmr zata narke, Yana jiyo zafin kukanta da kwallarta a tarkon Zuciyarsa. ''Ya Rabbih ka karamin San nabeelah har ya zama shine Ajalina!'' ya fadi Yana kuka kmr ze haukace, ya rasa ina ze tsoma ratuwarsa yaji dadih, Nan kasan ya kwanta Yana kuka a zatonsa ko zeji sanyi a zuciyarsa Amma ina, sema zafin yaji ya Karun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login