Showing 57001 words to 60000 words out of 135959 words

Chapter 20 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel

uku, sannan da drink kala uku shima. Dole nabeelah tayi feeding Aeezad badan tanaso ba, hauwa’u na ankare da nabeelah tin zuwanta ta fuskanci tanada damuwa ba haka ta barta ba jiya Gashi bataga alamar wayar da Alhaji sadin ya bata ba, daman hauwa’u tasan za a rina hakan. Bayan nabeelah ta gama bawa Aeezad abincin hauwa’u tayi dabara taja nabeelah waje,. “Kawata Meya Faru daga jiya zuwa yau kinyi fige-fige…” hauwa’u ta tambayi nabeelah bayan sun fito wajen sun kefe gun wata bishiya. Nabeelah tace bakomai..” hauwa’u ta tsareta da tambaya, badan nabeelah taso ba se dan bata da yadda zatayi yasa ta kwashe komi ta sanar da Hauwa’un, bata boye mata komi ba. “Tabdijan!!” Hauwa’u ta fadi tana me jinjina lamarin ita kanta jinta take kmr a mafarki. “Kaddara…” hauwa’u ta fadi a bayyane se kallon nabeelah takeyi. “Wlhi aurennan be dauru ba, tinda ba amincewa ta yayi Auren yaudara dani, kawai danni ba kowa bace zemin haka, dan Ina aiki a kasansu …” nabeelah ta fadi Tana sharar kwallah. Hauwa’u tace “Wallahi kawata Aure ya dauru sede kiyi hkri bade an tara shaidu ba , kuma kmr yadda kikace, har kinji komi a kunnenki sannan A masallacin sultan Bello , masallacin da babban masallaci ne, bazeyu ayi yaudara a dakin Allah ba, wallahi Aure ya dauru, ke da kanki ma kinsani, tinda kinada zurfin karatu a koyarwar Addinin musulunci, dande kawai tashin hankali baze barki ki fahimci hakan bane… kawai kiyi hkri Aunty nabeelah komi kaddara ce, ki duba kiga mazan dasuka dinga nemanki kikaqi Aurensu, wannan fa duk a cikin zanen kaddararki ce, Ubangiji ya riga yace Aeezad ne ze aureki…” nabeelah ta kara fashewa da kuka tana fadin “Wallahi be isa ba, wlhi ban yarda da wannan Auren ba, musulunci bece ayi zalinci ba…na raine shi da hannuna in auresa in me dashi, wlhi nafi karfin aurensa, karya ne be Aureni ba, ban amince ba…” nabeelah ta fadi Tana me kuka kmr ranta ze fita, ta dinga sharewa da gefen hijjabinta. Hauwa’u ta dinga bata baki dan ta kula bata hayyacinta, tadinga rarrashinta, ita kanta hauwa’u tashin hankalin datake ciki baze misaltuba tabbas A wannan Lagon Aeezad yayi gaggawa kuma bema nabeelah adalci ba, shide kawai yabi San zuciyarsa ne da San ransa, a wata siffar kuma hauwa’u ta dauki hakan kaddara ce, kuma duk bawa be isa ya kaucewa kaddararsa ba, amma fa akwai babban wasa a gaba, akwai kalu bale masu yawa, hauwa’u ce kawai tasan meke kasan ranta ta tabbatar akwai babbar matsala. Ranar ma Haka hauwa’u ta wuni asibitin har dare kana nabeelah ta rakota waje , nanma hakuri da ban baki hadi da natseeha akan yadda da kaddara hauwa’u tayitama nabeelah kmr yadda de ta wuni Tana mata natsihar, kawai nabeelah jinta takeyi amma batajin kome za a mata a duniya zata amince da Auren Aeezad a kanta, yaudara kawai ta maida hakan. Hauwa’u ta hau napep ta wuce a zuciyarta tana jinjina lamarin ita kanta abun ya bata tsoro nabeelah ta koma Cikin asibitin Tana kwallah Tana sharewa gabaki daya ta gaji ma da kasar kawai so takeyi taje kasarsu taga mamanta ko zata samu samu sassaucin abinda ke ranta. After 2days tini hawwa’u ta koma katsina.

gabaki daya nabeelah taki sakin jikinta kullum se kuka kawai ko bacci bata samu tayi, big hajiya duk Tasha tausayin ne ke dawainiya da ita har yanzu se natsiha take mata kan tayi hakuri ta cire hkn a ranta. Hankalin Aeezad kam kaf a tashe yake, daya kalleta se hankalinsa ya tashi ganin kukan da take tayi, ga shadin yatsunsa na Marin daya mata har yanzu be baje ba a kan fuskarta, se bata hkri yakeyi yana lallaba, hajiya nashiga toilet seya taso daga inda yake ya iso inda take dan yanzu tadena zama kusa dashi Sam kullum tana rakube a lungu, yayi ta bata hakuri amma Sam taki hakura, ko saurarensa ma bataji, a kwana biyun harshi kansa gogan ya rame, Marin dayayi mata ne kadai yake nadamarsa amma Sam be nadamar Aurenta da yayi, yasan aurenta da yayi ne yasata a damuwar da take ciki, shi kam daya kalleta se yaji ddh,. Ko abinci se hajiya tayi da kyar nabeelah keci. A satin Alhaji Sunusi da hajiya rafi’ah sukaxo hadi da aunty hafsat, jirgi daya suka biyo sukaxo ganin jikin aeezad din. Kallo daya Aunty hafsat tayima nabeelah ta tabbatar Tana Cikin damuwa me tsanani, haka hajiya rafi’ah ma kallo daya ta mata ta fahimci tana da damuwa dadih ya rufe hajiya rafi’ah , Gashi ta fuskanci kwata-kwata nabeelah bata ta Aeezad yanzu kobi ta kansa ma batayi, farin ciki goma da ashirin ya kashe hajiya rafi’ah, ita a zatonta Aikinta ne yaci a kan nabeelah , komawarta katsina tini ta Kai sunan nabeelah gun bokanta tace a raba nabeelah da Aeezad inma asiri tama Aeezad din a karyashi boka yace an gama. Toh zaton hajiya aikin ne yaci a kan nabeelah. Tini Hajiyah ta fita waje ta kira yarta dake Egypt , tanaso ta dawo amma uwar ta hana itade hankalinta na kan mijinta uwarta kuma tace bazata dawo ba seta gama hado mata kan kayayyakinta kana ta dawo. Hajiya rafi’ah ta shaidawa na’eema yadda taga nabeelah ta koma duk ta lalace sannan bata ma ta Aeezad din …” farin ciki ya lullube na’eema ta jinninawa uwarta a fagen tsubbu. Sunfi awa hudu suna waya ta zallar makirci da mugunta kawai, na’eema ta shaidawa uwarta ita kawai so takeyi a gayawa boka yasa nabeelah ta bar garin a mata kurciya kuma kar tasake Waiwayowa kasar ma gabaki daya, sannan bataso taje kasarsu sbda Aeezad yasan har gidansu kawai so takeyi ta nufa wata kasar daba wanda yasanta. “Me kikeci na baka na zuba…wannan aikinma za a yishi a hnkli, kede ki bari in gama natsar da sabon shagona in saitasa yadda ya kamata…” Cewar hajiya rafi’ah datayi mgnr bayan taji abinda yarta ta gama Zayyanowa itama ta jima tana San ayima nabeelah hakan, sede ta fuskanci Tana mata amfani, duk karshen week in zasuyi meeting ita da kawayenta nabeelah ce karfin aikin gidan, duk Saturday da Sunday a gidan hajiya rafiah takeyi. “Yawwa hajiya mommy…Allah ya barminke, inasan Aeezad banasan abinda zesa nasamu cikas dashi a zaman mu tare,,,” hajiya rafi’ah tace “Karki damu, in baki manta ba ai har aurenki dashi rabi a kan asirine, rabi nede yake sanki amma sauran ai duk asirin da ake masa ne yayi tasiri a kansa, ke dabadan sihiri ba kin isa ki dinga masa yawo da Aure, yaron da ubansa ma tsoronsa yakeji, ni kaina wlhi tsoronsa nakeji,,,,komi na rayuwarki zeta tafiya yadda kikeso yata ki kwantar da hankalinki…” Cewar hajiya rafi’ah nan hnklin na’eema ya kuma kwanciya, seda suka kara awanni biyu suna waya kana sukayi sallahma hajiya rafi’ah ta koma ciki. Da daddare hajiya rafi’ah ta nufa hotel dan ita tace bazata iya kwanan asibiti ba, Alhaji Sunusi ya kaita har hotel din datakeso, kanashi ya dawo asibitin shi ze iya kwana tinda abun ya kamasa dole. tinda sukaxo nabeelah ta Koma kwana falo, Aeezad fa hnkli ya tashi, ya saba daya motsa ya ganta , Gashi ta koma falo, dukse yabi ya shiga damuwa, gabaki daya hafsat na Ankare dasu, Tin zuwansu a ranar aunty hafsat ta tambayi nabeelah meke damunta aunty nabeelah tace bakomai, hafsat tayi tambayar duniyarnan amma nabeelah tace bakomai, dole hafsat ta kyaleta amma tasan tabbas nabeelah na Cikin damuwa. Kwanansu Alhaji biyu Shida matarsa hajiya rafi’ah suka koma garin katsina, suka bar aunty hafsat wadda ta dauki hutun Aiki sbda ta taya nabeelah jinyar Aeezad Dan tasan Nabeelah ce ke whla big hajiya bata da katafus, ita kanta kaya ce balle tayi jinyar wani, wanka ne kawai take Taya Aeezad din yayi sbda hannunsa daya da bashi aiki har yanzu sbda ba karamin matsala k’ashinsa na guiwa yasamu ba , dauri aka masa kusan na uku yanzu. After 2days da tafiyar su Alhaji sunusi da hajiya rafi’ah,. Asibiti ya rage da nabeelah da big hajiya da Aunty hafsat, ba karamin Jin dadin zuwan aunty hafsat nabeelah tayi ba, sbda Rabin kula da Aeezad din duk yadawo hannun aunty hafsat, shi kam Aeezad beji dadih ba Sam , shifa bemaji dadinma zuwan Aunty hafsat dinba asibitin sbda da batazo ba dole nabeelah ce zata ci gaba da kulawa dashi, iyakacin nabeelah dashi sannu, sannuma dan ganin ido ne, se abinda baza a rasa ba, take masa, dare nayi tara, take koma falo nan take kwana, in gari ya waye seta Kai 12:pm batazo dakin ba, daman basa tashi da wuri, sesu Kai 10:am basu tashi ba.

Karfe daya da rabi na dare, kamar a mafarki taji anata shafar mata labbai, firgigit ta tashi taganshi tsugunne yayinda ita kuma Tana kan kujera 3ctr a nan take kwana. Bude idanuwanta tayi tarr a kansa sanye yake da ash color din kayan bacci sun matukar amsheshi. Nabeelah ta gallara masa wata iriyar harara, har yanzu tanada cikinsa. “dan iska, shugaban yan iska! Mazinaci, shugaban mazinata…“ ta fadi Tana binsa da kallon tsana, ta jawo hijjabinta ta kara rufe ko ina a jikinta dashi, daman sanye take da rigar bacci peach color me flower red, tasa hula red, ta lulluba jikinta da hijjabinta, daman ko ana sanyi ko ana zafi in zata kwanta seta lulluba kmr yadda take wuni da hijjabi, haka take rufe ko ina a jikinta in zatayi bacci, sannan batasa kaya masu kwanciya a jiki daman ita ba ma’abociyar bayyana tsiraicinta bace.



Saadatubintuabdullahi 💖
💖🐝NAMIJIN ZUMA🐝PAID PAGE 23💖 *this book is only 1k 08101626484*

Murmushi Aeezad yayi Jin yadda ta jero kalaman shi burgesa ma tayi, ko kadan beji haushin kalamanba, ya zubo mata red eyes dinsa masu cike da jaraba, yana bukatar mace, macen ma ita kawai , yana daurewa ne, Allah kadai yasan me yakeji inside. “Duk ni kadai mommy? Nine shugaban mazinata, gindin wata kikaga naci a gabanki? Kefa matata ce mommy.” Yayi mgnr yana kallon kwayoyin idanuwanta mazu azabar kyau, cike suke da bacci idanuwan nata, hadi da damuwa. Harara ta ballara masa ko kaunar ganinsa batayi Balle kalamansa marasa tsarki, kwata-kwata baya burgeta yanzu duk tabi tasa kasa karan tsana. “Mommy Nono nakeso ki bani dan Allah koshi nasha,, sha’awarki nakeji wlhi…” Aeezad yayi mgnr yana wani lumsar idanuwa, yakai hannu ze taba mata Nono ta buge hannunsa da wuri, ya tsurawa nonuwan nata idanuwa kamar tsohon maye duk yadda ta kaiga kullesu shi yana hangosu se lekawa yakeyi, ya kara Kai hannu ze taba ta kuma buge masa hannu da karfi. “Dan Allah ki bari toh in kissing dinki , insha bakin ki mommy, in kashe kwad’ayina dake kanki ,,,,” Jin yane mgna da karfi yasa nabeelah cikin hanzari tace “Jama’ah naji dan Allah ka rufamin asiri kar ka zubarmin da sauran mutumcina da ake gani a danginka…” ta karashe kwallah ma cika mata idanuwa yadda yake mgna da karfi ko a jikinsa, tsaf na cikin dakin zasuji. Murmushi Aeezad yayi ya gano lagonta dan haka ya kara daga murya shi ko a jikinsa “Mommy ki bani Nono nash….!!!” Kafin ya karashe tayi hanzarin kulle masa baki, ta sakko kasa cikin tsoro da firgici tasan in wani yaji big hajiya ko Aunty hafsat batasan da wani irin idanuwa zasu kalletaba, musammanma aunty hafsat da nabeelah ke Ankare da ita tasa mata ido ita da Aeezad sosai, ganima nabeelah takeyi kmr Aunty hafsat ta fara fahimtar wasu abubuwan a bangaren Aeezad dan ita kam ba kafar daza a fahimta. “Kayi hkri ka koma daki dan Allah kar wani yaji ka temakeni…” nabeelah ta fadi Tana kwallah se kallon kofar dakin takeyi kmr munafuka, taji ta kara tsanar Aeezad din yanzu-yanzu. “Ina ruwana dan wani yaji, ai matata ce ke,,,, ni ni ni wlhi sanki dan Allah Mommy!” Aeezad ya fadi yana kallon Fuskarta dake cike da tsoro,. Yadda ya fadi kalmar karshen yasata hanzarin dagowa ta kalli fuskarsa nan take ta tuna da ranar daya fara cewa yana sonta wato ranar aka harbesa a hannu, sadda kanta kasa tayi Tana cigaba da hawaye tsigar jikinta kaf seda ta tashi. “Duk duniya ban taba San wata halitta kmr ke ba mommy,!” Aeezad ya sake fadi yayin da wani shauki ke taso masa a kanta, ji yakeyi kmr ana fisgosa. A wannan karanma seda taji kalmar ta daketa, ta dago ta kallesa ta sauke kanta kasa in Tana kallansa, in yana mata kalaman soyayya setagansa kmr sadda yana 10yrs, gabaki daya bata maidasa ma namiji ba ita a rayuwarta. “Ina sanki mommy dan Allah ki amince Dani , bani nasawa kaina sanki ba ubangiji ne yasamin, Allah kadai yasan ya nakeji a zuciyata a kanki, ko baki tausayamin dan San da nake miki ba ai yaci ace ki tausayamin dan girman wanda yasamin ciwon sanki wato Ubangiji…” ya karashe kmr kwallah zasu zubo masa, besan meyasa ba, dayace yana santa se yaji kmr ya fashe da kuka, santa ne kadai ke narkar masa da jijiyoyin jiki ya zama rago! Kadan yake jira ya fara kwallah. Ba tare data kallesa ba a wannan Karan sede kalaman sun ratsa mata jiki, kaf kalmar soyayya in ze mata seta jita over tin daga tafin kafa har tsakiyar kanta tace “Naji tashi ka koma daki kar wani yazo ya ganmu haka kajamin abun mgna se ace wani abu mukeyi…” nabeelah ta fadi cikin kosawa da ganinsa , gabaki daya haushinsa takeji yaran ya fitar mata a rai . “Ke kike tsoron wani yaji ko yagani ni ina ruwana, ko mutanen duniya zasu taru kaina zan gaya ina sanki! Kuma zan iya cinki nifa ko a ina ne inde zaki bani gindin!” Ya karashe da d’an daga murya, zumbur nabelah ta tashi tsaye Tana fadin “Naji ka tafi pls..” mikewa tsayen shima yayi daf da ita , se yanzu ya tabbatar yafita tsayi nesa ba kusa ba ya tsureta da ido, taja da baya har ta dangane da bango yana biye da ita, ya daura habarsa a kanta yayin da yake karajin Azzakarinsa na mikewa sosai , a kanta ne ya tabbatar da Azzakarinsa ba karami bane, sbda daya ganta se Yaji gabansa ya tashi duka, daze samu gaban mace afkawa kawai zeyi ba bukatar romance, ko voice dinta yaji se gabansa ya matukar tashi. Kokarin matsawa tashigayi amma duk ya tokare tako ina da hannunsa me lafiya daya, yaki barinta ta matsa daga gurin, ta lumshe idanuwanta ta bude a kan faffad’an kirjinsa, ta kalli kasanshi taga gabanshi ya tokaro wandon baccin dake jikinsa, gwalo idanuwanta tayi sosai se yau ta kara ganin girman gabanshi daman Tin yana karami shi irin masu sharba-sharba din Azzakari ne da yan golaye. Ajiyar zuciya ta sauke kawai da batasan kota menene ba ita de kawai rashin kunyar yaron haushi take bata. “Bana sanka wallahi!” Ta fadi kalmar a zahiri yayinda direct kalmar ta isa cikin kunnuwansa seda ya lumshe idanuwansa har tsakiyar kwakwalwarsa kalma ta daka, bayason yaji Tana fadin bata sanshi amma ba yadda zeyi , hakan na damunsa, amma ko gezau baya taba martabar Santa dake cikin idanuwansa. “Base kin soni ba, ni ki barni inta sanki ma ya wadaceni, wlhi Ina sanki,…ki bani gindi inci…” ya karashe yana shafo saitin hips dinta ta bige masa hannu da karfi, yaja numfashi hadi dajan yaji na zallar jaraba “Ssssssshhhhhhh!!”a duniya ba a taba macen da yakejin azabar sha’awarta ba kmr Mommynsa nabeelah. “Ina sanki!” Ya fadi kmr ana tsirarrsa, hadi da dago habarta tayi-tayi ta kwace kanta amma ta kasa abinka da namiji, namijin ma soja. Bata ankare ba kawai taji ya luma duka bakinta cikin nasa, ya fara tsotso yana numfarfashi, Kai kace gindi yake ci, har gurnani yakeyi. nan da nan nabeelah jiki ya amsa, daman ya lafiyar kura. labbanta kawai yake tsotso taki bari ya kamo harshenta, se kara tsotsowa yakeyi kmr maye, Kai kace a duniya yau ya taba tsotson bakin mace, se kokawa yakeyi da numfashinsa, a guje numfarfashinsa ke fita, wani na tafe wani nabin wani a guje se nishi yakeyi ba kunya ba tsoron Allah ya kame labban mommy ya dinga tsotso ya dinga zuqaaa yana kara danno bakinta cikin nasa, se tsotso yakeyi kmr jariri ya kama kan nonon uwarsa, Kai kace chocolate yake zuqa, dadin bakinta yafi masa dadin komi na duniya, har tsakiyar kansa yakejin dadih da zafin bakinta,. Seda ya kwashi 20mnt yana zuqe mata labba, se danna kirjinsa yakeyi domin ya tabo nononta da kirjinsa, amma taki bari, har yanzu taki bari ya jawo harshenta amma shi a hakan ma ya wadacesa, wani irin shaa yake ma bakinta me bala’in rikitar da jiki, nan da nan jikinta ya saki ko taki ko taso dole jikinta ya Amshi sako, se sauke nishi takeyi wai Danma tayi kokarin control, jikinta har rawa yakeyi, this is the first time da d’ana miji yasha mata baki , ta tabbatar da ace ba Aeezad bane dase ta saki ragamar jikinta gabaki daya , duk yadda ta kaiga San kar taji dadih amma dole seda taji , gindinka tini ya jike sharkaf da water, ta tabbatar dole ma seta cire pant dinta ta wanke yau,. Seda ya kara 10mnt yana tsotse mata labba wato de 30mnt yayi yana tsotsar labba. Sam taki sakar masa harshe ya sha, yadda yakeji a jikinsa tabbas da ace zata sakar masa ragamar komi dako a tsotson bakinta ma ze iya kawo ruwansa. A hankali ya sakar mata baki daga cikin nasa ya sauke ajiyar zuciya hadi da d’an sakar mata nauyinsa duk yabi yayi laushi ji yakeyi kmr ya bude gindi ya afka, duk yabi ya rude jikinsa ya kid’ime, idanuwansa sunyi jajawur, hannunsa daya kawai ke aiki amma ya riketa gam. Ita kanta jiki tiniya amsa se numfashi take saki kasa kasan, ita macece wadda da an tabata jarabarta ke tashi, ko sadda yakeda sarar taba mata hannun nan wlhi daya taba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login