Showing 84001 words to 87000 words out of 135959 words
Chapter 29 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel
fa suka rasa rayukansu…duk nasan dasu Dayan ma dabe rasu ba nasa an masa sha tara na Arziki wanda akace ya kira sojojin dasukaxo…” Zaks ya jinjina Kai yace “Allah de yajikan wad’anda suka Rigamu gidan gaskiya…” Aeezad ya amshe da Amin tausai ya cika masa zuciya ya haye saman upstairs zuwa dakinsa. Zaks ya mike ya nufa dakin dayake sauka inyaxo gidan wanda yake downstairs, zaks na shiga dakin ya kira kukan aeezad a waya yace a shirya musu abinci mara nauyi, kana ya ajiye wayar ya fada bathroom saboda yana bukatar wanka. 25mnt zaks ya fito daga wankan daure da alwala sbda an fara kiraye kirayen la’sar yayi sallah kana Ya shirya cikin kananun kaya, waldrope din dakin cike take da kayan sawa na Aeezad bema taba sawa ba, zaks kesawa inyazo garin. Fitowa yayi falon ya tadda Aeezad zaune kan kujera da waya a hannunsa, tini yayi wanka yayi sallah befi 2mnt da zama ba zaks ya fito, yaga Aeezad sanye yake da kananun kayan masu azabar kyaun, Riga me karamin hannu se dogon wando har kasa,, tinda yaji ciwon hannunsa be karasa manyan kaya ba, duk soyayyarsa dasu, yafi bukatar kaya marasa nauyi for now. “Seda na shiga toilet na fara wanka na tuna ashe yi maka wanka akeyi …” Cewarzaks daya karaso ya zauna kusa da AEEZAD, wani wawan kallo Aeezad ya watsowa Zaks yace”Uban wanka akemin…” Zaks yayi dariya daman yasan dole seyasha zagi. “Wlhi nasha yi maka wanka akeyi sbda ciwon hannunka…” Aeezad yayi tsuki yana mikewa yace “Ubanwa kemin wanka? Temakamin akeyi de nayi wanka, kuma ai bana cire boxes din jikina dan ubanka dan iska kawai…” Zaks ya kwashe da dariya yace “Ashe de wankan ake maka …” Aeezad yace “A fari ba,,,, banfi 1month ba na farayin komi da kaina da hannuna daya ….” Zaks ya kara dariya Cikin zolaya yace “Amma duk da hannu dayan kake lagude kayan mommy…” Aeezad ya hade rai yace “Sa wasa, ko gindi ta budemin zan pushing burana inside duk da hannu daya…dallah tashi ka kaini in ganta ina yunwarta…” Cewar Aeezad da already ma a tsaye yake. Zaks ya mike yana kara dariya yace “Mu isa dinning room nasa a shirya mana superghetti..” badan Aeezad yaso ba suka isa Dinning room already ku-ku ya shirya komi, Zaks ne ya iya cin abincin shikam farfesun naman kaza ta hausa kawai ya iyaci kadan, ko cinya daya be cinye ba, kuma yanajin yunwa kawai de ya kosa ne yaganta hankalinsa na kanta, ruwa yasha ya mike ya kalli Zaks yace “taso muje,..” ya ciro car key a aljihun wandonsa ya wurgama zaks, ya chabe yana fadin “Ka bari na koshi ni tinda Kai baci zakayi ba…” “dallah malam ka tashi ka kaini I want to see my little mom …dan kaga banda yadda zan nayi driving wlhi da bazan tsaya jiranka ba…” Jin abinda yace na karshe yasa Zaks mikewa badan ya koshi ba, ko ruwa besha ba sbda azalzalar Aeezad dole suka fito compound din gidan, suka isa packing space aeezad yaga ba daya daga motocin naeema yakalli Zaks yace “Kagani kou frnd? Daga dawowarmu naeema harta fita a haka zatayi jinyata, bama wannan ba hk ake zaman Aure? Ba izini na take zuwa yawonta har kasahen waje sede inga naeema batanan se abinda hajiya mommy tace takeyi kmr ita ke Aurenta, Allah wadaran halin naeema da ace dole se gindinta zanci in rayu da tini ina lahira, AlhamduLillah da ubangiji ya halatta mana mata hudu,..” Zaks ya amshe da “Se hkri…” kwafa Aeezad yaja, shi kadai yasan me yake fuskanta a auren naeema dayayi, yayi nadama tafi a kirga. Mota kirar Mercedes red color, suka shiga Aeezad yashiga mazaunai gaba zaks na driving suka fice a gidan suna tafe suna hirar halin naeema har suka isa gidan Aunty hafsat, hon daya zaks yayi me gadi yayi hanzarin fitowa ya bude get ganin lambar jikin motar. Suna sako Hancin motarsu cikin gidan idanuwan Aeezad suka sauka a kan nabeelah da Alhaji sadi , suna zaune compound din gidan a kan wasu kayatattun kujeru sky blue, sanye take da hijjabi har kasa army green, ko kaya babu a jikinta inside, sbda Tana fitowa wanka ta sako hijjabi har kasa ta fito sbda matsawa da kira da Alhajin ya mata, fuskarnan tata tayi sharr da ita se fara’ah suke sakarma juna ita da Alhaji sadi, nan gidan tadawo ta taddasa, wanka kawai tayi ya aika a kirata zuwa part din baban noor batazo ba dayaji shiru shine yazo compound yasa aka ajiye musu kujeru ya kara aikawa masu aiki suka kirata, bata fito ba sbda Tana wanka, ya karasa baban noor ya gayama Aunty hafsat ta gayama nabeelah Alhaji Sadi ke kiranka, nabeelah na fitowa daga wanka Aunty hafsat ta gaya mata shine ta fito hk bakomi jikinta se zallar hijjabin jikinta, farin ciki ya lullubeta sbda ganin Alhaji Sadin , Alhaji Sadi na burgeta shine type dinta, yadda ya manyanta haka takeso a tattare da mijinta, tini ta mance dawani Auren yaudarar Aeezad dake kanta, batafi 30mnt da zama ba suna hira shine motar Aeezad ta shigo, yayinda idanuwan Aeezad din suka sauka a kansu, Zaks ma tini idanuwansa da hankalinsa suka isa gurin, Zaks ya kasa karasawa da motar packing space, yaja burki a hnkli sbda Azabar tashin hankalin daya gani zaune, wato Alhaji Sadi da nabeelah. “Qaluu Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un!! Shikenan!” Zaks ya fadi hadi da juyowa ga Aeezad tin kafin idanuwansa su sauka a kansa, ya jiyo heart beat dinsa da azabar karfi…… ya kalli fuskarnan tasa…..
Littafinnan na kudi ne. 08101626484.
NAMIJIN ZUMA
41....
Idanuwan Aunty hafsat Dana nabeelah suka sarke cikin na juna, Daman tana kwance tana facing kofar shigowa,Aunty hafsat din ta shigo, saurin dauke idanuwanta tayi cikin na Aunty hafsat din Azababbiyar kunyarta takeji, sbda tasan ta fahimci kome ke tsakaninta da kaninta. "Aeezad yariga ya gama zubarmin da mutumcina a gidannan,,,"Aunty nabeelah ta fadi a zuciyarta, Hadi da gyara kafafuwanta data wawwaresu tanashan iska a kasanta na zallar azabar datasha a gun Aeezad Se zafi gindinta keyi, da kyar ta iya hada kafafuwan nata. Kallo Daya Aunty hafsat ta mata, taga duk tayi Wani kala, har rama tayi kamar ba ita ba,ta karaso tana niyar zama a bedside taga wayar Aunty nabeelah a kai, dauke wayar tayi taga Iphone 13promax ce irin tata, ranarnan taga kwalin wayar Amma Sam hankalinta bekai ba, tin tini Kuma taga kwalin, Kuma inta shigo sometimes tana ganin wayar Amma se yau ta lura da iPhone ce, koda bata sani ba tasan Aeezad ne ze siya mata,. Ajiye wayar tayi a gefen bed din tana fadin. "Sannu mommy...." Aunty Nabeelah da idanuwanta ke kasa sbda kunya takasa Daga Ido ta kalli Aunty hafsat. tace "yawwah, sannu maman Asmah, su Noor duk sunyi bacci kou?" Aunty hafsat tace "Eh sunyi tini, ai hanasu nakeyi su shiso su addabeki Amma kullum sesun kawowa dakinnan hari, dazuma seda na damko nasmah har ta iso kofar dakin, nace zonan ubanku na ciki..." Aunty hafsat ta karashe mgnrta tana murmushi. Aunty Nabeelah ta Kuma kasa da kanta ba tare datace komi ba, sbda mgnr aunty hafsat ta karshe ta bata kunya. Aunty hafsat ta kumayin murmushi me sauti,ta kara kureta da idanuwa,ba karamar rama taga tayi ba, ta fuskanci ma kunyarta takeji. "Mommy inaso muyi wata magana me muhimmanci,,,,," a wannan Karan seda nabeelah ta dago ta kalli Aunty hafsat sbda se taji mgnrta tayi kama data Aeezad, Daman muryarsu na kama Dana junansu. "Toh inajinki maman Noor..." Aunty Nabeelah ta fadi a ranta tana tunanin to wace magana ce me mihimmanci Aunty hafsat tace tanaso suyi? Tasan baze wuce maganar Akan Aeezad ba. Aunty hafsat ta numfasa idanuwanta na kanta ta fara mgna cikin nutsuwa da kalaman fahimta "mommy a kanki ne da Aeezad..." se aunty Nabeelah taji gabanta ya yanke ya fadi, taji kaman ta narke kasa kunya ta Kuma lullubeta, ta kasa cewa komi sede tayi shiru tana sauraren me maman nasmah zatace. "Dan Allah mommy inaso Nasan da gaske Aeezad yake kunyi aure? Nasanma baya karya, Amma bemin bayani ba, ya barni a duhu, Dan Allah inaso kiyimin Karin bayani yadda zan gamsu kokwanto ya fita a raina a kanku mommy…” aunty Nabeelah taji tambayar tayi mata nauyi tayi shiru still ta kasa cewar komi. aunty hafsat taci gaba dacewa "Karki damu mommy yanzu mun zama daya, ni Daman tin can Ina sanki har raina wlhi mommy, yanzu Kuma Dana fahimci Dan uwana nasanki na Kuma sanki sbda kece farin cikin Dan uwana, feel free muyi magana,mun riga mun zama daya, ai komi sanadi ne, Kuma koda bansanku tare da Aeezad tinda Ubangiji ya rubuta ni ban isa in goge ba, na yadda da kaddara insha Allahu ke sanadin Alkhairice a zuri'armu Aunty nabeelah,,sbda kinada manyan qualities,,ki daukeni tamkar Aminiyarki Hawwa'u wadda zaki iya gaya mata komi na rayuwarki,,,," aunty hafsat ta narkar da ita da narkakkun kalamai na masu ilmi da nutsuwa,Nan da Nan jikin Aunty Nabeelah yayi sanyi karai,cikin nutsuwa ta kwashe komi ta gayawa Aunty hafsat,ta tadda akayi aurenta da Aeezad a babban masallacin sultan bello dake kaduna state. Aunty hafsat ta numfasa tashiga nazarirrika a kan abinda aunty nabeelah ta gaya mata, tabbas ko a tarihi aunty hafsat bata taba ganin irin San da Aeezad keyima Aunty nabeah. Se yanzu zuciyar Aunty hafsat ta kara nutsuwa a kan Auren Aeezad da aunty nabeelah, ta tabbatar Aure ya auro,. "toh yaza Ayi da daddy da Hajiya mommy da na'eema?" Aunty hafsat ta tambayi kanta a zuciyarta, tayi Shiru,tasan akwai babban case a gaba. "Dole Aeezad yadinga sassakeki mommy,...Allah de yasa Alkhairi…” Aunty hafsat ta fadi a bayyane. Aunty Nabeelah ta kumajin kunya ta rufeta batayi tsammanin fitar kalmar Daga bakin aunty hafsat ba,mikewa tayi sbda fitsari dataji ya cika mata mara, Sam ta mance da azabar zafin da kasanta keyi, Aiko tana mikewa taji wata azabar ta ratsata seda ta lumshe ido, Aunty hafsat na kallonta, gashi ba halin ta koma ta kwanta sbda fitsari da takeji sosai, Dole ta nufa toilet a daddafe Aunty hafsat na kallonta, tana shiga toilet, Aunty hafsat ta fice a dakin ba jimawa ta dawo hannunta rike da cup Wanda ta hadoma aunt Nabeelah tea me kauri,tasameta kwance tana fitowa daga toilet din ta kwanta ko Ina a jikinta har yanzu ciwon yakeyi. Ta Mika mata cup din tea aunty Nabeelah ta tashi zaune ta amsa Daman yunwa takeji sosai, tace "Nagode maman nasamah..." ta kafa Kai Tasha tea din sosai, seda Tasha Rabi kana ta ajiye, dai-dai Aeezad ya kirata a waya, Aunty hafsat ta kalli fuskar wayar taga sunan Jarumi, tasan Aeezad ne. Nabeelah na kallo wayar ta tsinke taki dauka, tana tsinkewa ya sake kira, taki dagawa, Aunty hafsat tace "Ki daga mana, .." Nabeelah tace toh kawai Amma taki dagawa, har tasake tsinkewa seda yayi kira goma a jere Amma taki amsawa. Aunty hafsat Tasha Sbda itane taki daga wayar Dan haka ta tashi ta mata seda safe ta fice a dakin da cup din data kawo mata tea din a hannunta,, a ranta taji dadin jin Labarin auren aunty Nabeelah da Aeezad, se yanzu ta kara jinjina karfin hali irin na kaninta, shide ba ruwansa da kome zeje yadawo, in maganar Nan ta bayyana, Aunty hafsat ta tabbatar Akwai gagarumar matsala, Amma shi ba ruwansa, ko besan matsalar dake gaba bane,oho. Da tunani tunani a ranta, ta ajiye cup din a kiching ta nufa part din baban noor.
Washe gari, bayan yayi sallar asubahi ya iso gidan sbda ya kirata bata daga ba da daddare, tare suka shigo part din shida Aunty hafsat data fito daga part din baban noor yanzu, abun ya bata mamaki ganinsa da wannan asubahi ko haske gari be gama yiba , Zaks ne ya kawosa, se yanzu Aunty hafsat ta kuma tabbatar da abubuwan n Aeezad ya wuce tunanin me tunani. Zaks ya zauna a falo , shi kuma Aeezad ya fad’a dakin, bude ya yadda kofar dakin, jiya da Aunty hafsat ta fita daga dakin bata rufe dakin ba sbda baccin daya kwasheta. A kan dadduma ya taddata zaune ta idar da sallah Tana lazimi da charbi a hannunta, ta dago ta kallesa, seda ta zaro ido ganin lokacin dayazo a ranta tace mutun kmr maye, yana ganinta yaji wani sanyi yayima kaf rayuwarsa ta duniya dirar mikiya, farin ciki ya cikasa shi inde ze ganta to duniyarsa shar, daya ganta se yajisa cikin nishadi me dumbin yawa. “Meyasa na kiraki baki daga ba jiya? Kuma bayan nasan kina gani kawai niyar dauka ne bakiyi ba mommy, wata rana inde ina kiranki baki dagawa sede kiji ance miki na mutu, sbda rashinki barazanace ga rayuwata…” ya fadi yana zaunawa yayi facing dinta, se kallanta yakeyi, ita kuma taki kallansa sannan batace dashi komi ba , kuma tanajin abubuwan da yake cewa. Ya daura hannunsa a kan kyakyawar kafarta data mikar da ita, ya shafi yatsun kafar tata, yana azabar San yatsun kafarta sosai, iya su kawai in yana kallo se azababbiyar shaawarsa ta tashi, shi kome ze gani a kanta tada masa shaawah yakeyi amma ba kamar nonuwanta da yatsun kafarta. “Mommy Ina sanki kan San da nake miki ….kin Hana zuciyata sukuni, kin gama Dani, wlhi San da nake miki in za a Tara kaf masu rubutu a kan tarihi bazasu iya rubuta soyayyata a gareki ba mommy….” Ya fadi out of control irin fitar
Hayyacinnan da duk
Wanda ya fad’a so yake shiga. Ta dago ta kallesa, kalamansa na narkar da ita, batasan ya akayi ya iya kalamai masu kashe zuciyaba, ya iya zantuttuka masu fitowa daga kahon zuciya. Batace dashi komi ba harta gama laziminta , tayi addu’ur’inta kana ta kallesa tace “Mekazo yi pls da asubar nan kuma dan Allah?” Ya narkar da idanuwa yace “nazo ne naga abinda ruhi da gangar jikina ke murad’i…me dadih a kan kaciyata ba…” nabeelah ta girgiza Kai kawai bata taba ganin matsifa irin wannan ba, mikewa tayi ta cire hijjabinta ta ajiyesa a ma’ajinsa, ta koma gefen bed da kyar take tafiya ta kwanta gefen gadon har yanzu kasanta azabar zafi yake mata, gaskiya Tana tunanin ta karu. Ya taso ya biyota gefen gadon ya kwanta ya jawota jikinsa ya rungume tsam a jikinsa, ta kwace kanta Tana fadin “Bacci nakeji fa wlhi…” “Nima haka mommy muyi baccin tare …” ya tura mata hannu cikin riga, ta juyo tayi facin dinsa bayan ta cire masa hannunsa me lafiya daya tura mata cikin riga ta sama yana lagudar mata Nono. “Ka kyani bacci nakeji gaskiya wlhi, duk kabi ka lagudemin nonuwa …” “na bari …muyi baccin tare…” ya jawota jikinsa sosai yana sharkar kamshin jikinta, ba jimawa bacci ya kwashesu. A falo kam da Zaks yaji shiru be fito ba tini ya mike yabar gidan ya nufa gidan Aeezad sbda yana bukatar bacci Sam Aeezad be barinsa bacci a yan kwanakinnan motsi kadan se yace a kaisa gun mommy. a farfajiyar gidan ya hadu da naeema zata shiga motarta, da shirinta, daga gani shirin barin gari ne, hajiya mommy ce ta matsa mata yau seta bar kasar shine ta shirya badan taso ba. Zaks ya gaidata ta amsa ba yabo ba fallasa daman ita normally bata da fara’ah kullum fuskarnan kamar teba, har kwara yauma Zaks yaga ta d’an rame soyayyar mijinta da kishinsa ke dawainiya da ita, amma kuma batasan yadda ake tarairayar miji ba Balle tasan yadda zatayi ta dawo dashi kmr Ada da yake santa kmr hauka. “Zaks wai Ina kuke zuwa ne da Aeezad ?” Naeema ta tambayi Zaks bayan sun gama gaisawa suna tsaye a packing space da hand bag da car key a hannunta Tasha abaya ash color. “Wani aiki muke zuwa…” Zaks ya bata amsa dukda besan me Aeezad yace mata ba haka kawai ya tsinci kansa da gaya mata hakan, sbda bazeyu a gaya mata gaskiya ba. “Nashiga side dinsa bangansa ba, Yanzu ina ka kaisa ko duk aikin ne ?” Zaks ya amsa da “Eh hajjaju, ai kinsan aikin ne, Kamawa takeyi, kindesan mutumin zazzafan meeting yakeyi ma yau…” naeema ta sauke ajiyar zuciya kawai hadi da gasgakatawa sbda taji bakinsu da Aeezad be bam-bamta ba dan haka seta dauka gaskiya ne. “Shikenan ….amma pls baka ganinsa da mace kou ? Wlhi ni jikina na bani kmr yana tare da wata macen gaskiya …” Zaks ya girgiza Kai hadi dacewa “Wadin? Tabdijan bade Aeezad ba domin shi in kika gansa da mace to tabbas abu yaci tura a kan aikine kuma, aishi Sam ba ruwansa da shaanin mata abinda ko kallo ma basu ishesa ba, ki kwantar da hankalinki Uwar gida Sarautar mata…” naeema ta nisa tace “Toh,,,Dan Allah kadinga kulamin dashi pls, kuma karka nuna masa ma munyi mgnr nan dakai ynzu…”zaks yace “Angama hajjaju, ai kmr anyi ruwa an dauke…” naeema ta murmusa tace “nagode, Ubangiji ya barni da Aeezad ni kadai har abadan …”zaks yaki cewa Amin sede yace “Wannan hk yake, daman ai nakin ne ke kadai…yace ma insa miki kudinki a account zansa miki yanzu ina shiga ciki insha Allahu…” (duk month Aeezad na bawa naeema salary wanda ya ware yake bata sbda bukatuwar yau da kullum, sannan yana bata kudin cefane gida daban dukda ba zama a gidan take ba, ze iya rantsewa da Allah ma be tabacin abincin da naeema ta dafa da kanta ba sede wanda masu aiki suka dafa, shiko abinci be tabaci a kwano daya da naeema ba….San Aeezad be taba fashin samata salary dinba duk wata Zaks yake sawa yasa mata, shine accounter dinsa ) naeema tace “okay Kasamin a UBA dina sbda tafiya zanyi zanbar kasar yanzu…” zaks yace “okay …Allah ya tsare Adawo lafiya..” naeema tace amin tashiga motarta hadi dacewa “pls ka gayama Aeezad na tafi Egypt, na