Showing 99001 words to 102000 words out of 135959 words
Chapter 34 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel
Niger ta sanar da yan uwan mahaifin nabeelah a fari sukace basu aminta ba, seda ta fada musu waye Mijin da kuma abun Arzikin daya basu kana suka amince da Auren suka sa albarka, daman Sam ba mutanen kirki bane su , basu taba taimaka mata dako Sisin kwabo ba bayan rasuwar Mijin nata, kuma suma tankar yan uwa suke a gareta, sbda Auren zumuncine tsakaninta da baban nabeelah. Shiyasa shifa Aeezad hankalinsa kwance a kn nabeelah babu wanda ya isa ya hanasa zaman Aure da nabeelah, yanzu de mahaifinsa ne matsala, shima kuma be maidasa matsala ba, sbda malamin babban me shariah ne, yasan daddy ma ba dmwa bane hajiya mommy da naeema suna babban case din dake gabansa.
, big hajiya se washe wawulo takeyi tace Alhamdllh yafi sau ashirin, aunty hafsat kam baki har kunne, ita knta doctor da nurse din se murmushi sukeyi, suna Tayasu farin ciki, nabeelah kam ta hade rannan gam, se tunanin tunani takeyi, kan asirinta ya tonu a duniya, zuciyarta ta cunkushe Sam bata farin ciki ji takeyi daman cikin ya bare ynzu, babban tashin hankalinta yazata kalli mahaifiyarta da wannan abun? Uwa uba kuma Dangin mahaifanta da Alkhairi baya kawosu gidan. Se kallan big hajiya takeyi Tana kallon aunty hafsat su se murna sukeyi ba kmr ma uban gayyar da tinda yayi sujjada be dago ba, seda yayi 10mnt yana kuka, kana ya dago , AlhamduLillah taki barin bakinsa, ya karaso ya rungume aunty nabeelah se faman godiya yake mata cikin sambatu, be taba farin ciki kamar wanda yake ciki ba a yau. Nan take yayima doctor kyautar kujerar hajji, itama nurse ya mata kyautar kujerar hajji,. Suka dinga godiya nurse harda kwallah sbda farin ciki, daki de ya rikice da farin ciki Aeezad se murna yakeyi aunty hafsat da big hajiya ma ba a barsu a baya ba, nabeelah kam bakin ciki suke kara mata in suna murnar nan ta kasa hada ido da kowaccensu sede tayita satar kallansu kmr barauniya. Har wuraren 2;pm kana doctor ta fice a dakin ita da nurse se murna sukeyi kafin doctor ta fita tace da Aeezad ya sameta a office zuwa gobe. Ranar de kwana akayi ana farin ciki da murna, har seda sukayi sallar asubahi kana suka kwanta, drip din daman ya kare tin asubahi aka cire mata, ta kwanta ita kan ta kasa bacci, se kallan cikinta takeyi, tana ayyano yadda za ayi ta rabu da wannan cikin kaddarar dan ita bazata iya da wannan abun kunyar ba. Tini aeezad ya Kira mahaifiyar nabeelah ya sanar da ita, tayi farin ciki sosai, duk nabeelah bata sani ba, daman shi yana boyewa ne sbda iya wuya kar nabeelah ta gudu ta barsa, yasan akwai matsalolin a gabansu yana tsoron in komi ya bayyana kar nabeelah ta koma Niger ta barsa, ynzu kuwa yasan bazata iya barin gidanba sbda tana tsoron inta je can mexatacema mahaifiyarta. After 2days , Aeezad na bawa nabeelah kulawa ta musammanma ji yake da ita tamkar kwai, ya rasa Ina zesata dan murna, aunty hafsat da big hajiya sun fahimci nabeelah bata murna da samuwar cikin shide gogan Sam be fahimta na farin ciki ya hanasa ya fahimta a ganinsu Aunty hafsat kenan , basusan yana ankare da komi ba. Kwanansu uku a asibitin aka sallamesu bayan doctor ta jaddada ma Aeezad banda sex ya barta harnan da 1month, sannan Banda aiki dayawa, banda Yawan tafiya me nisa, sannan adinga barinta tana samun bacci sosai, a takaicede an bata bed rest. Aeezad har rubutawa yayi sbda beso ya mance ko abu daya gudun kar cikinsa ya zube ji yakeyi daman ana daukar Cikin ya dauki abinsa ya rike kayansa,. Zaks ma tini yasani shima yayi farin ciki sosai, dashi aka dinga jinyar nabeelah a asibitin, , kafin Subar asibitin Aeezad yayi kyauta kudi yafi millions of naira. kyauta kawai yadingayi kmr besan zafin kudi ba. Har gida seda yasa aka sake ma maman nabeelah sabo a niger ya zuba mata kayan alatu, bayan sun isa gida yau kawai nabeelah taga mamanta ta kirata ta tambayeta ya jiki, nabeelah tace dasauki, daman tasan bata da lafiya tin randa aka kaita asibiti Aeezad ya sanar da ita aiko se Kira takeyi dasuna asibitin nabeelah ta kula mahaifiyarta na Cikin farin ciki amma batasan Kona meye ba. , nunawa kawaj Ummih keyi kmr batasan komi ba. Ummih tace tayima Aeezad godiya..” se a nan nabeelah kejin ya chanza musu gida har mota yasiya ma ummih da dreva, ta kallesa se kimtsa dakin yakeyi tinda suka dawo yake tsaye sbda beso tayi aiki duk abinda yasan zatayi seya yakeyi da knsa, ita kuma Tana zaune a gefen gado ynzu aunty hafsat da big hajiya suka fita a dakin. Godiya sosai nabeelah ta masa, kan abin Arzikin daya ma mahaifiyarta. Aeezad ya kalleta yayi murmushi yace “Abin arziki ai yana jikinki mommy, fatanade ubangiji yasa ki haifamin yarona ko yarinyata lafiya, Allah ya miki albarka wlhi na kara sanki, ke sanadin Alkhairi ce a rayuwata…” ba tare da tace komi ba ta koma ta kwanta, ita duk haushin komi takeji, Gashi cikinnan tinda ya bayyana se amaye amaye, wai a haka ma dan an kakkara mata drip sosai, Gashi ba komi take iya ciba , abubuwan dake shiga cikinta Kala hudu ne,, daga tasha zuma se taci kilishi , se taci ayaba, se ruwan sanyi, ba abinda tafi bukata kmr ruwan sanyi tana kaunarsa, Gashi ance ta rage sha. Wata iriyar kulawa Aeezad ke bata ta musamman, kullum yana manne da ita, big hajiy da Aunty hafsat ma suna bata kulawa sosai ba kmr ka big hajiya , wuni takeyi Tana dafa mata abubuwan ciye ciye na gargajiya wasu taci wasu ta kasa ci, har kwarama dambu inta mata dambun masara tanaci sosai, tinda aunty hafsat ta mata bayanin Aurene tsakaninsu da Aeezad ba zina ba, tamata bayani sosai yadda zata gane, aiko nan ta kara San nabeelah da d’an cikinta, itafa ko ada batasan nabeelsh yanzu Tana santa sbda Tana dauke da cikin jinintan, daman ba yawa ne dasu a family dinba, Gashi big hajiya naso taga jininta sunyi yawa sosai dan haka ita d’a kona shege ne tana so inde daga jininta ya fito, ballema tanasan Aeezad sosai, nabeelah tazama yar gata a gidan, duk jarabar Aeezad ya kyaleta sbda tanada ciki, amma daurewa kawai yakeyi ta kula da hakan, inya ganta se yayita kallo, wanibin har yawu yake dalalarwa. Sau uku hawwa’u na zuwa dubata tin zuwan farko ta fahimci ciki ne da nabeelah , Gashi aeezad yaki basu guri su zanta, se yau da nabeelsh ta masa dabara tace yaje ya Siyo mata gwaiba, shine ya fita ya basu guri su zanta da hawwa’u. Yana fita nabeelah ta kalli hawwa’u tace “Wai cikine Dani na Aeezad? Da wani ido zan kalli duniya ni nabeelah!” Nabeelah ta fadi kmr zata fashe da kuka, ta kuma kyau da fresh ga wata uwar kiba tanatayi ba lallai ka gane cikine jikinta ba sbda cikin yabi hips da nonuwa. Hawwa’u da farin ciki a kan fuskarta tace “Nafaga kayan arziki, wannan ciki ai d’an gata ne, tako ina naga lelebki akeyi musammanma agun Miji…” tabe baki nabeelah tayi tace “lelen me, bayan an cuceka kou..” fuska dauke da rashin fahimta hawwa’u tace “Kmr ya? kina mgna sekace cikin shege, pls kidena irin wannan abun gaskiya, wani na nema ke kina nuna kmr bakiso tin rannan na kula, se wani abubuwa kkeyi, keda ya kamata kiyima Allah godiya ga miji ya baki Danye sharaf, ga ciki ya baki cikin gaggawa…” nabeelah ta kuma hade rai sbda ta fahimci hawwa bata San me take ma tsoro ba. “Da wani ido zan kalli ummih? Babban bala’inma yazanyi dasu hajiya mommy da matarsa naeema…wlhi ban shirya daukar bala’innan yanzu ba..” hawwa tace “Au baki shirya ba, amma shine kika dinga gwale gindi anaci? Kinga wlhi ki nutsu nabeelah , ki bar tunanin wadannan, domin ynzu rabo ya rantse ba abinda suka isa suyi, in rabo ya tsinke daraba bacewa takeyi, ki rungumi mijinki da cikinki kawai Aunty nabeelah, ba abinda su hajiya mommy suka isa su miki tinda basu hana faruwar wannan kaddarar ba aiko kinga ba yadda zasuyi dame zuwa…” nabeelah tayi shiru kawai badan taji abinda hawwa tace mata ba, duk natsihar daya mata a banza, har tabar gidan, washe gari ta tashi tanata fushi abu kadan seta hau Aeezad da matsifa Sam be damu ba sbda yaji ance wani lokacin masu ciki nada matsifa shiko dukansa zatayi bazece uffan ba, shide ta renar masa cikinsa shine dadinsa, kome zatayi ze dauka kuma ze jure. Se rigima take masa yau, tace mkrnta zataje yace baze yuba, yadinga lallamarta da kyar ta amince ta hakura. Yau kimanin 2weeks da dawowarsu asibitin Sam ya kasa gane kanta, se tayita fushi fushi Tana hade masa rai ko mgna bata masa se yayita mata mgna tayi masa banza, amma Sam beji ya gaji ba, sbda yasan duk halin daya shiga sbda shine. After isha’i kwance take a kan bed, shi yana zaune kasan kafafuwanta se mammatsa mata kafafuwa yakeyi, sanyin AC kawai ke aiki da kamshin turarukan wuta a dakin, yanzu shike komi har wankin kayanta nasawa shike mata dukda akwai marching din wanki, da kuma me wanki, amma Sam baya bari su wanke shike wankewa ya gyara mata gashin kai, ya mata wanka har askin gashin gabanta seda ya mata jiya,ya aske mata gashin hammatarta duka, ba abinda be mata. Ta kallesa ta numfasa, se tsotsar wani d’an karamin kilishi takeyi a bakinta, sbda in batasa wani abu a bakin nata ba se tayita zubda yawu. Ta kuma numfasawa idanuwanta na kansa ta hade rai tace “Nifa gaskiya bazan iya rikon cikinnan ba har yakai 5month ko fin hakan,,,,” Aeezad dake matsar mata kafa ya dakata ya dago ya zuba mata idanuwa cikin rashin fahimtar kalamanta yace “ bangane ba? Kmrya?” Dauke idanuwa tayi a kansa tace “kamar yadda kaji, gaskiya bazan iya yawo ? Da abun kunya ba, bansan da wani ido zan kalli mahaifiyata ba, uwa uba matarka da hajiya mommy, sbda komin daren dadewa nasan se sunji komi , gaskiya Bazan iya ba, kawai zubda cikinnan zanyi wlhi …” idanuwa ya zaro cikin mamakin kalamanta nan da nan annurin fuskarsa ya gushe rannan yayi bakikirin. “Cikin shege ne a jikinki da kk wannan mgnr banzar? Naga ai cikinnan cikinane ni nayishi kona shege ne inasan abuna, balle na sunnah,,,daman shiyasa tinda akace kinada Cikin kika shiga bakin ciki kiketa hade rai? To wallahi wallahi ki kiyayeni, inna karajin kalmar zaki zubarmin da ciki wlhi se raina da naki ya baci…” ya fadi cikin fushi. Tashi zaune nabeelah tayi tana kallansa tace cikin matsifa harga Allah batasan cikinnan .”Wallahi sena zubar da cikinnan ko ka yadda ko karka yadda…” ya kalli kwayoyin idanuwanta, nan ya tabbatar da tabbas da gaske take dan ada ya fara tunanin wasa takeyi. Murya babu alamar wasa yace “Wallahi Billahillazi na Miki rantsuwar d’an musulmai, In kika zubarmin da ciki wlhi wlhi nabeelah kinji na kuma rantsuwa, wlhi sena daureki, kaf danginku ma sena musu daurin rai da rai, ummih ce kawai zata tsira sbda ina ganin darajarta, amma wlhi wlhi dake, da wanda tasa hannu , da wadda ta zubar min da cikina, da asibiti da aka zubar min da cikina, da makarantar da wadda ta zubar min da cikina tayi dukse na hadsu dake duka na muku daurin rai da rai har mutuwarku, bade Tonon asiri kike gudu ba zan tona miki , in kika zubarmin da cikine zakiga jahilci, wlhi se duk duniya tasan komi , kin ganni nan mahaukaci ne tuburan in haukar kikeyi ni na fiki hauka nabeelah, ki zubarmin da ciki kigani, wlhi sena miki abinda harki komawa ubangiji bakiyi tsammani ba…” yana gama mgnrsa cikin matsifada gargadi, a yadsa yake mgnr shima dole zaka fahimci tabbas ze aikata duk abinda yace ze mata a kan ciki. “Wallahi sena zubar sede kayi abinda kace zakayi…” tayi karfin halin fadar hakan Tana kuka wannan karan, ita wlhi harga Allah batasan wannan cikin , da tasanma tana dashi da tin kafin wani yasani zata zubar dashi, suna abu a boye Gashi ynzu asiri ya tono, tunaninta ma mgna ta Kai kunnen hajiya mommy ko naeema uwar kishi, ga mahaifiyarta kuma. “Ki zubar ki gani, wlhi ke karamar yar iska ce, nine babban…” ya fadi cikin fitar hayyaci duk yabi ya rikide ya shiga wani Hali, Jin tace zata zubar masa da ciki, kuma yasan zata aikata. Ya fice a dakin cikin fushi da matsifa, ya tadda big hajiya da hafsat a falo, nan ya shaida musu komi da nabeelah tace, kuma yace su zama shaida ko a mistake cikinsa ya zube wlhi seya daureta da kaf danginsu, yayi rantsuwa ya kuma rantsewa. Aunty hafsat ta fara bashi hkri, Ina bebi ta knta ba ya fice a gidan zuciya a dagule yaja motarsa zuwa gidansa, yama mance yaushe rabonsa da gidan nasa.
Yana fita aunty hafsat da big hajiya suka taso suka nufo dakin nabeelah zaune suka sameta tsakiyar gado tana kuka. Big hajiya ta rufeta da fada kan karta sake ta zubar mata da jininta, ta inda big hajiya ke shiga bata nan take fita ba. Aunty hafsat de se rarrashinta takeyi Tana mata natsiha hadi da nusar da ita zunubin dake cikin zubda ciki, aunty hafsat ta fahimci me nabeelah ke tsoro, sosai tadinga mata natsiha, har tayi shiru amma fa bata jiba. Ba jimawa bacci ya kwasheta abinka dame ciki suka fice a dakin sunata jinjina rashin hankali irin na Aunty nabeelah. Tinda Aeezad yabar gidan be dawo ba sbda ta bata masa rai sosai, shi a ganinsa inde batasan cikinsa, duk San da yake mata ze iya mata abinda batayi tsammaniba, besanma Mommy bata sanshi ba seda cikinnan ya bayyana. Ya fahimci bata kaunarsa bata kaunar me kaunarsa, wai harshi take gayawa zata zubar masa da ciki, yayi bakin cikin wannan kalmar, besan me yayima mommy ta tsanesa haka ba,shi kuma Gashi Allah ya jarabcesa da santa, amma shi kiyayyarsa takeyi , Gashi har gudan jininsa ma ta tsana. A ranar farko taji wani kala data kwana ba tare dashi ba sede tadinga juyo kawai har tayi bacci. A bangaren goganma da kyar yasamu yayi bacci a Daren ranar ya saba da ganinta, ko beci ba inya ganta sanyi yakeji, balle ko beci ba yasha Nono koya taba nonuwa. Washe gari da sassafe aunty hafsat tazo ta dubata sosai, ta bata abinda takeso kana ya fice zuwa aiki, big hajiya taci gaba da dubata. Nabeelah ta Kira kawata hawwa’u kan yaza ayi tasamu wanda ze zubar mata da cikinnan..” hawwa’u tace “What ? Zubar da ciki kuma shi Aeezad din yace ki zubar ne ko meya faru zaki zubar da ciki? Kai nasanma Aeezad bazece ki zubar da ciki ba gaskiya kawata…” aunty nabeelah tace “Ni nakeso na zubar, wlhi bazan iya renon cikinnan ba har in haifesa, Kinsan akwai kalubale a gabana gaskiya bazan iya ba…” hawwa’u tace “Ki fawwalawa Allah komi kawata, Karki zubar da cikinnan, bakisan meke zaki haifaba, dan Allah Karki kashe rai kawata…” hawwa’u tadinga nata natseeha, nabeelah tayi kmr taji amma Sam batajiba, itafa tinda Aeezad yace ta aubar tagani, shikenan tajima tanaso ta zubar da cikin sbda taga abinda da ze mata , wai har ita yake cewa ze daure kaf danginsu, sbda raini danyaga su talakawa ne, nan ta kara daura damarar seta zubda cikin, taga mezeyi. Ta kira doctor salmah ta tambayeta meye mgnin zubda ciki? Doctor salmah tace ita bata zubar da ciki, sbda Tana tsoron kashe rai. Duk wata hanya da nabeelah zatabi ta zubda cikin tabi amma ba mafita, Gashi na halin ta fita, dana ace zata fita ne se taje ko pharmacy ne ta tambaya ko za a zubda mata wannan cikin na kaddara, tayi tayi ta fita aunty hafsat ta Hana, kullum se Aeezad ya kira ta wayar aunty hafsat din yaji ya jikin nabeelah, yace aunty hafsat ta dinga kulawa da ita sosai , yaki kiran nabeelah amma sbda fushi yakeyi da ita, amma kullum seya Kira aunty hafsat sau biyar domin yaji ya take, so yakeyi ya nuna mata kuskurentae danya kula bata da hankali, bata taba bata masa rai kmr Randa tace zata zubda masa da ciki ba. Kullum se Aeezad yasa Zaks yazo gidan ya kawo mata kayayyakin da take ci harda wanda ma bata iya ci, in taga Zaks se Tasha zataga Aeezad amma shiru abu kmr wasa har yayi 2weeks bezo gidan ba yanakan dokin fushi da ita, amma yana tsananin azabtuwa bacci seda dalili ita kanta Tana azabtuwa sosai, da rashinsa Gashi 2days dinnan shaawah ke damunta, gindinta har motsi yakeyi, ashe ba karamin temakonta yakeyi ba in yana gidan, tabawar da yake mata ma ashe rahama ce, gabaki daya jikinta yayi sanyi tama hakura kawai da cikinnan , sbda ba yadda zatayi ta zubdasa.
A bangaren Aeezad har Rama yayi ga shaawah ta azaba Tana dawainiya dashi. Ya daure harya gaji gindin mace kawai yake bukata yashiga, yau ya gaji wallahi, hankali a tashe ya nufa part din naeema karfe sha biyu na dare,, daman tinda ya dawo gidan yaga tana nan amma sau uku ya ganta sbda fushi takeyi dashi a kan batasan ina yake zuwa ba, har yake kwanakinan kuma bayan ance mata yana cikin katsina, Sam bata fahimtar ina ya dosa yanzu. A falo ya sameta Tana sanye da kayan bacci Riga iya guiwa pink color, wayarta na hannunta Tana kallon TikTok kmr de yadda ta saba, ita waya kawai tasa a gaba, koda duk hadu sau ukun shi yazo side dinta domin yaga lafiyarta, daman yana zuwa ya dubota in tana gari shi yana kokarin sauke naiyinta a kansa. Narai-narai yayi da idanuwansa a knta, ta dago ta kallesa a kallo daya ta fahimci