Showing 45001 words to 48000 words out of 135959 words

Chapter 16 - Namijin Zuma Book 1 Complete Hausa Novel

gaya mata inyaso ita ta gayawa daddy, kawai ayita ta kare, nide ko duniya zata taru a kaina bazan dena sanki ba..." Da karfi yake maganar ko A jikinsa. Nan take nabeelah ta kara rikicewa sbda ganin Yana Neman mata tereren bankad'a a rikice tace " Naji duk abinda kkeso na amince...." "harda zuqar bakinki da zanyi da taba nonon? Ni kinga mommy basema Nasha nononba inde luguiguita, in jisu cikin hannuna, na tabbatar kilama sena kawo bansani ba..." "Dan Allah ka bar mgnr Nan pls, sanin kanka ne, ni ba Yar iska bace, wlhi Wani namiji be taba kusantomin jiki ba..." Cewar nabeelah,datayi mganar cikin gajiya da wadannan kalaman nasa tagaji daji Ma gabaki daya. "Nima ai ba d'an iska bane, kawai inasan iskancinne muyi dake pls..ni zan fara lagudarki insha Allahu, ai dagani nasan zakiyi dadih mommy,, zan tinjima nonuwa insha in Kai geji!..." "Wai sona kakeyi ko jikina kkeso?na gaji da rashin kunyar an taka Aeezad'' Cewar Nabeelah data karashe mgnr cikin kosawa. "kaunarki nakeyi, ni ba jikinki nakeyi soba,, kawai rashin dacewa da banyi bane da mace yasa shaawarki take bijiromin,kmr inyi hauka, ai namayi hkri na jimafa ko Burana mace bata taba ba, balle in cita,,, nifa Allah wlhi ni ban taba kaunar wata mace da shaawarta ba kamar ke mommy, da jikinki nakeso ai da tuni nasamu ko bakyaso senaciki lungu-lungu mommy.." zaro mgna kawai yakeyi ba control "shikenan kawai mubar mgnr Nan ...Dan Allah ka kwanta kayi bacci, kadinga sawa ranka salama, ka kintsa bakinka pls..." Cewar nabeelah. "Zan kwanta, but bani ko bakinki ne insha, ko zansamu saukin abinda nakeji a kanki... Na hkra da taba nonon sbda nasan ba samu zan ba" ya fadi Yana kokarin jawo hannunta Kmr ana tsungulinsa haka yakeji, kmr ana tsikarinsa,. nabeelah ta kwace hannunta Hadi daja da baya ta fara magana kasa-kasa "Yanzu inna baka sekasha ko kunyar duniya babu Kai a cikin idanuwanka..." Nabeelah ta fadi tana me kara mamakin rashin kunya irin na d'ana miji,. "Ko gindi kika bajemin wlhi zanci mommy ynzu se in cire wandona kawai Insa miki doguwata..." Aeezad ya fadi Yana kallon saitin gindin nata. "Haramiyarka har abadan wlhi..." Nabeelah ta fadi Hadi da nufar makwancinta , ynzu tsoro yaron ke bata,. Humming Aeezad yayi yace "cika bakinki na bani mamaki mommy..." nabeelah ta masa banza kamar bata jishi ba, a zuciyarta dukta fara kosawa da zamansu tare a asibitin ganin yadda ynzu har mgnr Shan baki da nono ya shigo tsakaninsu tabbas wata rana ba tambayarta zeyi ba sede ya Aikata, ta juya ta kalli hajiya bilkisu daketa bacci wai duk jimawar dasukayi suna mgnr Nan hajiyar bata jiba, bacci kawai takeyi kmr ta mutu, AC nata ratsa lungu da sakon jikin big hajiya. "Insha Allahu dasafe zan sanar da daddy abinda ke tsakanina dake, tinda nide kwara ayi Aurennan kar in miki fyade momny..." Cewar Aeezad, nabeelah ta kallesa ta kula so yakeyi tayita biye masa, ita Kuma bacci takeji Dan haka batace dashi komi ba, ynzu ta maidasa ma mara hnkli, gabaki daya bashi da saiti. bata jima da kwanciya ba bacci ya dauketa da tunani tunanin yazatayi AEEEZAD ya dena mata kalamannam a zuciyarta. A bangaren Aeezad kwana yayi Yana kwance Yana kallanta se murmushi yakeyi kamar wa-wan sarki, kawai dannewa yakeyi Amma ganinta a kwancen da yakeyi Yana tsananin tada masa da hankali, kaf shaawarsa ta duniya ta dawo kanta, ya jima Yana dannewa ransa shaawarta shi kadai yasan me yakeji, Tabbas da babu karfin adduah da juriya dako a gaban waye seya danne nabeelah, ya sha bakinta ko ya taba nono, sbda in Yana ganinta notikan kansa kwancewa sukeyi Tas, Nan take se yayi loosing control, tabbas dole Yana bukatar mafita sbda bayaso yacita ba Aure shi Aureta yakeso yayi , sbda San da yake mata bayajin ze iya rayuwa bata, ko ganinta da yakeyi Yana samun sassauci a rayuwarsa, shide yana cikin jarabawar dabesan ya karshensa Zeyi ba.



Manage wuta tayi wuya.
💖🐝NAMIJIN ZUMA PAID PAGE 18💖🐝 THIS BOOKS IS ONLY 1K 0810162684


Tinda nabeelah taga maganganun manya na shiga tsakaninta da Aeezad har an kaiga ya bude baki yace ze zuqa bakinta kuma ya taba nono, Dan haka tadena sakar masa Fuska, tsakaninta dashi ya jiki kawai ke rabasu . Sam hakan be hana Aeezad Dena abinda yakeyi ba sbda bayin kansa bane, yadda kasan me Aljanu haka ya rikice, ko gaban big hajiyata be iya daurewa se yayita mata kalamai kasa kasa, kullum cikin shafar mata hannu yakeyi kamar tsohon maye , data ajiye hannunta a gefen gadon da yake se ya hau shafar mata hannu, sede tayi sauri ta dauke hannunta, gabaki daya ya haukace duk inda nabeelah tayi idansa na kanta kamar mahaukaci, ya zamar ma nabeelah matsifa. Yau da Hauwa’u tazo garin kadunan duba jikin Aeezad domin bata samu zuwa ba da suna garin katsina, seda hafsat ta Kira Aeezad ta sanar dashi hauwa’u zatazo kana aka barta tashigo. (Tini an kawo masa duka wayoyinsa da aka gani a cikin motarsa , ba abinda ya samu motarsa da komi nasa na ciki , komi an kawo masashi yadda yake)

Tinda hauwa’u aminiyar nabeelah tazo ta fahimci Tabbas akwai wani abu a tsakanin Aeezad da nabeelah ne tsanani, daman tin kafin abun yayi zurfi jikin hauwa’u ke bata abubuwa da dama a kan Aeezad, Tasha zuwa ta gansa zaune kan cinyar nabeelah a gidan Aunty hafsat, tin a nan ta fahimci tabbas wani abu na iya faruwa nan gaba, Tasha gayawa nabeelah amma seta nuna mata ba komai kawai.

Da yammaci , Bayan sun fito harabar asibitin nabeelah sanye da hijjabi har kasa ta rako hauwa’u wadda ke sanye da babban mayafi har Kai, zata tafi gidan wata yayarta dake aure a kadunan hayin d’an mani, daman tayi niyar intazo taje gidan yar uwarta tayi 2days sbda a mota dreva ya kawota. Suna tafe suna yar hira hauwa’u ta chanza hirar dacewa, bayan sun tsaya gefe gindin wata bishiya. “ kawata yanzu de kin tabbatar Aeezad na sanki kou?” Nabeelah ta kalli hauwa’u dake mgnr kawai ba tare datace komi ba. Hauwa’u bata damu da shirun datayi ba sbda tasanta da zurfin ciki se ajiyar zuciya kawai nabeelah ke saukewa. “Kawata ya kamata ki rage zurfin ciki nan naki, ki dinga fadin cikinki, duk kinbi kin rame kmr bake ba, ki dena barin abu a ranki, ba komi ake bari a rai ba, me shawara aikinsa baya baci sede bashi da sirri …” kmr nabeelah na jira ta amshe da “wallahi kawata na rasa ya zanyi, tunanin Aeezad ne kawai ke ramar dani,..” nabeelah ta fadi sbda ta gaji da Ajiyar abun a ranta, ko yayane tanaso tayi sharing problems dinta ko zata samu sasssaucin abinda ke ranta. “Kamar ya? Gaki a kusa dashi tunaninsa name kkyi?” Hauwa’u ta tambayeta fuska cike da mamaki , a zuciyarta Tana hango tashin hankalin dake tinkaro kawarta sbda tas hajiya rafi’ah. “No ba wannan ba,, bakiga abinda yakeyi ba, se yadinga kmr wani sabon kamun hauka, se yadinga wannan abu haka bakai ba gindi, ni tsorona Allah da Annabi kada big hajiya ta gane, ko kuma wasu daga family dinsa su gane, wlhi a tsorace nake kullum cikin tunani-tunani nake, kaf dina a tsorace nake kar abun ya kai har na’eema matarsa ko hajiya mommy su gani, wlhi tsoro nakeji kmr na gudu na bar gidan na koma kasata nagaji…” nabeelah ta fadi muryar cikin tashin hankali, gabaki daya bata da kwanciyar hankali. “Sone Aunty naneelah, tin tini na fahimci akwai sanki a kwayoyin idanuwan Aeezad,, yanzu na fahimci abin yayi yawa, kin gansa kmr zeyi hauka, wlhi duk baya hayyacinsa, kamar ba Aeezad ba dan mulki…” “hmmm kadan kika gani, wallahi gabaki daya yaron ya rainani, nifa na rainasa tin yana jariri , naci kashinshi naci fitsarinsa Hauwa’u , amma yanzu ya rasa wazece yanaso wai seni,, gabaki daya ya fita a raina, rainin da yakemin yasa har gidansu naji ya fitarmin a raina wlhi…” Cewar nabeelah. “Wani irin raini?” Hauwa’u ta tambayeta cikin rashin fahimta . “Kinji abinda yake gayamin ne ,,,waishi yana sona , shi kaza-kaza, wallahi wata maganar ma bazata fadu ba, hauwa’u yadda kksan bani na reni yaronnan ba, a banza fa na bashi 10yrs, wlhi in yana gayamin kalmar so kazanta kalmar kemin se inji kamar in kashe kaina in huta,,,,yaronnan yasa gabaki daya duniya ta batamin dadih, so yakeyi kawai indena Jin dadin duniya kuma nadena ji kwata-kwata, duk na kosa da zaman jinyar nan tasa, dabadan daddy ba wlhi tafiyata zanyi , ni barin kasar yafimin Alheri se in bar masa kawa…”hauwa’u dake kallon nabeelah harta Kai ayar zancenta, kana hauwa’u ta dauke dacewa “kawai danyace yana sanki seya zama mgnr rashin kunya, So halitta ne kuma ba karya bane, duniyar ma a kan SO aka ginata, shiyasa Ubangiji ya halicci namiji da mace yayinda yasanya soyayya a tsakaninsu, gabaki daya in zaki kula shi kansa bayin kansa bane, duk me hankali inya kallesa seya tabbatar be cikin hankalinsa, gabaki daya bashi da nutsuwa se kallonki yakeyi kmr ze hauka, bakiga da kika fito falo ba Dazu yadda yadinga lekar kofar daki, har cemin yayi dan Allah inzo in dubaki , zan fito dubakinne kika dawo, bakiga ba kmr zararree shi kansa nasan ko matarsa ta Aure be mata san da yake miki, domin da yana mata da baze taba yarda ya zauna asibitin bata nan ba…” nabeelah daketa kallon hauwa’u yayinda kalamanta ke bata mata rai ji takeyi kamar ta rufeta da duka saboda zallar takaici da bakin cikin yadda taketa goyawa Aeezad baya, ita ta kilama Sam bata ganin lefin Aeezad a kan wannan lamarin . “Hmmmmm…. Wai shin kin manta ni na renesa da hannayena, na Goyasa a bayana, yanzu yazo min da mgnr SO harda mgnr Aure,..Haba Hauwa’u wlhi ana barin halal dan kunya, ko SOna ne Ajalinsa bazan SOshi ba gaskiya, ni bazan iya abun kunya ba,bada niba!”
“Inke kika renesa ai bake kk haifesa ba, kuma Addini be Hana Aurenki dashi ba, aunty nabeelah karki bari kiqi sharar masallaci kiyi ta kasuwa, ki duba kiga yadda yakeyi, har taba miki hannu yayi fa Dazu ina gani, gabaki daya a rikice yake a sanki tin zuwana na fahimci hakan, nabeelah dan Allah ki Amince masa kuyi Aurennan da hanzari, kar gudun abun kunya, yasa kisema kanki abun kunya da kudinki…” Cewar hauwa’u ita mutum ce me saurin fahimta data zauna dakai a yan seconni take fahimtarka. “Allah ya kyauta, karamin yaro kmr wannan, ubangiji ya tsareni… dan Allah kima bar mgnr nan, wlhi babu sanshi a raina, bazan taba San Aeezad ba, San Da Uwa takewa d’a nake masa bawai san soyayya ba…” nabeelah ta fadi yayinda data chanza face, maganar Aeezad dince a gabaki daya ta ginsheta. Nan take hauwa’u ta fahimci hakan dan haka tace “To shikenan Aunty nabeelah, amma ki sani masoyinka yafi makiyinka ako wani irin hali, wani yanacan ko numfashinka beso inya ganka ma bakin ciki yakeji kmr ya kasheka, amma shi kinga in be ganki ba kmr za a zare masa rai wlhi bakiga yadda ya dinga yiba dazu, kmr wanda zeyi hauka tuburan, Ina kula dake da abinda kk masa, koda baki sanshi be kamata ki dinga wulakantasa ba, ko ya-ya ne masoyi yafi makiyi, kuma bashi yasawa kansa ba, wlhi wanda yace yana sanka koda a fatar baki ne ya gama maka komi duniya da lahira, Balle shi wannan dayake kmr zararre, ki duba lamarin nan dannAllah’’ saurarenta kawai nabeelah keyi amma babu kalmar datai tasiri a ranta, tama hauwa’u uzuri sbda batasan mezeje ya dawo bane ita, ita kuma nabeelah tasani. “Kawata koda ace bani na raini Aeezad ba ai kinsan ni ba sa’arh soyayya dashi bace Balle Aure, ya fini gata, yafi kaf dangina kudi, yafi kowa nawa mukami, ga ilmi Kinganshi me ilmi ne ni kuma bani dashi, ban taba zuwa makarantar boko ba, kece kika koyamin saving suna da iya karantun hausa da rubutawa,,, ki gayamin ta yadda za ayi ace anyi kwad’on tuwo da Toka? Ai kinga hkn bame yuwwa bane, sannan koda ban girmesa ba jama’ah zasu zageni ace dan kudi zan Auresa a misali kenan” “ke kika damu da wad’annan, shi SO ina ruwansa da Kudi ko nasana ko ilmi, So ba ruwansa da wannan, Kinga SO ba ruwansa da kunyar duniyar, meyin SO idanuwansa kullewa sukeyi, baya bukatar a kara masa zafi biyu, ga Zafin SO ga wani zafi can da ban,,,,” Cewar hauwa’U gabaki daya tinda taga yadda Aeezad keyi na yau kawai data gani tausansa ya cika mata zuwa. Kauda Kai kawai nabeelah tayi danta kula hauwa’u bazata fahimci me take nufi ba. “A bar mgnr kawai kawata bazaki gane ba…. Na hadu da wani tin a kano Sadi, ya kwantamin a rai dukda ba wani fara sanshi nayi ba, amma kawai ya burgeni ne ya hada abinda nakeso a jikin d’ana miji, inaga time yayi da zanyi Aure, naji a raina zan iya Aure ynzu a kan wannan bawan Allahn…” nabeelah ta kare da bawa hauwa’u labarin haduwarsu da Alhaji Sadi da yadda akayi suka hadu, ta bata labarin komi bata boye mata ba. Jinjina zancen hauwa’u tashiga yi a ranta,. “ Allah ya zaba abinda yafi Alkhairi…” shine kawai abinda hauwa’u ta fadi yayinda a ranta tunannika tashigayi. Aunty nabeelah ta amshe da Amin amma a ranta tasan Alhaji Sadi nema Alkhairi gareta. “Har waje fa zaki rakani napep zan hau zuwa gidan Aunty nafisa, kinsan da dreva ya ajiyeni kawai wucewarsa yayi gurin gyara, motar daman da kyar ta karaso Damu garinnan…” nabeelah tace “Subhanallahi,,, Danma Allah ya rufa asiri duk kin bar yaran gida…” hauwa’u tace .”Eh wallahi, inda Allah ya temakeni kenan, da Bansanma yazanyi ba, Kinsan har mutuwa tadinga mana a daji motar nan Kai karfen nasara ba tabbatas…” “gaskiya Allah ya kara tsarewa…” Cewar nabeelah . Hauwa’u ta amshe da Amin yayinda sunaci gaba da tafiya zuwa bakin get. Suna tafe sunaci gaba da hirarrakinsu. nabeelah nata kara bawa hauwa’u labarin Alhaji sadi, nan hauwa’u ta kara tabbatar da tabbas Alhaji Sadi ya samu matsunni a zuciyar kawarta, domin tinda nabeelah take bata taba bawa hauwa’u labari ba a kan wani saurayi. Daga haka suka iso bakin ti-ti, nabeelah na shirin tarewa hauwa’u me napep, wata dankareriyar mota tayi packing daf dasu, motar bakace kirin , kirar Mercedes new model ta shekarar, dagani ko ba a gaya maka ba, Zakasan mamallakin motar ba karamin mutum bane , tako ina motar ta tara kyau se wal-wal takeyi Sam karamin me kudi be isa ya hau irin wannan motar ba. Ba bata lokaci ya bude motar ya ziraro kafafuwansa na zallar yan hutu wadanda launin kalar fatarsu daban take data kowa sbda Hutu. tin kafin ya karasa fitowa kamshin danyar shaddar gezner dake jikinsa ta doki kaf hancinayensu. Ya fito sanye da shadda launin C-green se walkiya shaddar keyi kmr bayan maciji, ya kafa hular sakar hannu ta kasar waje, hannunsa sanye da danyen diamond, se murmushi yake sakarwa nabeelah yayinda nabeelah tuni ta ganesa Alhaji sadi ne, tabbas ya kara shiga ransa, dukda bashi da kyau amma komi nasa ya mata. “Ina wuni ranki ya dade…” ya gaishe da nabeelah cikin ladabin da SO kesaka ka koyeshi dole komin girmanka, ko ince komin mukami da isarka, Inkaga mutum na rawar Kai ka kyalesa kawai be afka so bane, SO ne kadai ya isa ya koyar da mutum ladabi da biyayya. Kafin nabeelah tayi magama hauwa’u ta amshe da . “Bawan Allah lafiya zaka tare mutane a ti-ti bamu sanka ba baka sanmu ba…” Alhaji Sadi ya kara fadada murmushinsa yace “Allah sarki yar uwa kece baki sanni ba ita ta sanni kou?” Nabeelah ta daga Kai hadi da Tabawa hauwa’u hannu kasa kasa tace “Shine wanda nake baki labari…” “okay..yi hkri dan Allah nasha bata sanka bane… Ina wuni…” hauwa’u ta karashe da gaidasa cikin girmamawa sbda ko a ido tasan ba sa’anta bane. Alhaji sadi daketa washe baki kmr yaga lafiyayyen gindi a bude yace “Aaahh bakomai yayarmu…” ya amsa gaisuwar hauwa’u danshi a zatonsa ko itace yayar nabeelah sbda ya ganta wata shirgigiya da ita tanada kyau sosai, amma jikinta da Fuskarta sun nuna masa alamar ta girmi nabeelah nesa ba kusa ba, a zahiri kuwa nabeelah ce ta girmi hauwa’u,. “Ba yayata bace kawata ce …” Cewar nabeelah. Alhaji Sadi dake tsaye yace. “Af yi hkri kawarmu, kice itace a high table a dinner party dinmu…” wani murmushi ya subucewa nabeelah, bata taba tsayawa da namiji ba a lokaci kankani ta sakar masa wannan murmushin me tsada ba se yau,. Aiko nan take murmushin yayi tasiri a zuciyar Alhaji Sadi ya kuma narke wa a soyayyarta, nan suka shiga sakarwa juna murmushin Soyayya, ganin sun tafi a juna yasa aunty hauwa’u matsawa gefe ta zubo musu idanuwa kawai. “Kusan kullum senazo amma sojojin dake bakin get basa barina shiga , na rasa ya zanyi da sanki a raina, wlhi Ina sanki, so nakeyi se kun bar asibitinnan se inje gidanku na turo maganata na, a wacce anguwa kike a katsinar?…” Cewar Alhaji Sadi. Nabeelah da kanta ke kasa sbda kunyar da take dashi in Tana gaban namiji Sam bata kallansa, musammanma Alhaji Sadi Tana jin kunyarsa sosai, a kunyace tace “ni ba yar katsina bace…” Alhaji Sadi seda ya lumshe ido sbda dadin muryarta daya ratsa shi. “Kaji mace, ynzu zanyi Auren macee me aji wadda ko magana tayi se naji gabana ya tashi, ba mace me muryar maza ba….” Alhaji Sadi ya fadi a ransa, domin shi mutum ne me lafiya, yana bukatar mace, bashi da ciwo ko daya a jikinsa balle yasa al’aurarsa rauni, mabukaci neshi sosai. “Okay a wani gari kke? Niko yakai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login