Showing 39001 words to 42000 words out of 74791 words
Chapter 14 - Bandirawo Book One Complete Hausa Novel
a hankalin.
Ita kuwa Ammi bugawar zuciyar tane ta tsananta,
lokaci d'aya hankalin ta da tunanin ta suka koma kan d'anta Aliyu Haiydar wanda ta rebu dashi tun yana d'an shekara bud'u,
a badiri kullum Ammi Aliyu na cikin ranta dashi take kwana dashi take tashi tana son d'anta tana son ta kasance dashi ta bashi kulawa da tarbiya wacce ko wanne d'an yake samu gun mahaifiyarsa,
amman ina haka bata samuba dan fushin da iyayen ta sukayi.
a lokacin da Abban Aliyu ya saketa,
ya kuma karb'e d'anshi haka yasa Babban yayan ta mahaifin Captain Sani da Dr Jabeer ya d'auke ta daga garin Kaduna ya koma da ita Adamawa Yola inda yake aikin sa cikin gidan shi ya ware mata part nata ita da mahaifiyarsu,
ya rink'a kula dasu da duk wani dawaini yarsu,
Karin konciyar hankali linsu matar sa Hajia Asma'u mahaifiyar su Dr Jabeer da Captain wacce suke kiranta Nenne ,
macece mai mutunci da sanin ya kamata ta d'auki dangin mijinta kamar denggin ta ,
ta taimakawa mijinta wurin kula da y'ar uwarshi da mahaifiyarsu du-du yaran Nenne 2 ne Dr Jabeer sai Captain Sani ,
amman ganin d'an uwanshi bai tab'a haihuba wato (Alhaji Ibrahim mai dala),
sai ya d'auki d'anshi na biyu Captain Sani kenan ya bawa k'anin shi,
daga nanne Captain Sani ya koma Kaduna da zama.
Ita kuwa Ammi bayan fitan ta gidan Abba da wata d'aya ciki ya bayyana inda take laulayi kamar zata rasa ranta,
cikin kulawa d'an uwanta Barrister Lawan mai dala ya kaita Asibiti gojin forko aka gano tana d'auke da cikin wata 3 a jikin ta,
Ammi tayi farin ciki dan ita a zaton ta ko dan albarka cikin yayunta da mijinta zasu gyara auren ta koma kan d'an ta gudan jininta,
haka kuwa sukayi Alhaji Ibrahim yaje ya samu Abba da batun cikin,
amman da yake a wancan lokacin asirin da Mama tayi ya kama shi yana aiki a kanshi shiyasa,
fir Abba yak'i yace shi wannan cikin ba nashi bane can suje su nemi uban cikin dake jikin ta,
shi ba ruwan shi ,
wannan kalma ta cewa ciki ba nashiba yasa Barrister Lawa fushi mai tsanani Wanda daga nan ya yanke duk wata alak'a da zata had'a Ammi da gidan Abba hatta kadunan Barrister ya hana Ammi zuwa kota-kota,
Ammi kam da tajin maganar tayi kuka kamar ranta zai fita sana din wannan abin ta samu hawan jin,
inda mahaifi yarta da Jabeer suka zama abokan zaman ta Jabeer yana son Ammi a ranshi fiye da zaton d'an adam Jabeer jin Ammi yake tamkar ita ta haifeshi domin komai a part nasu yake yi Ammi kemai duk abinda Uwa keyiwa d'anta Ammi ce abokiyar shawaran sa itama shine abokin shawaranta tasha zama ta bashi labarin Haiydar shima Jabeer sai yayi ta kuka yana son d'an uwan shi kuma shine kad'ai yasan yadda Ammi ke shiga damuwar rashin d'an nata, yayin da Kaka ke basu kulawa gaba d'ayan su,
bayan watanni 6 Ammi ta haifi yan tagwayen ta inda Ramadan ya fito mai kama da Aliyu sak da sak ,
ita kuwa y'a macen sun rasa dawa take kama ba abin da ta dauko na kowa a zuriyarsu sai muryar tace kad'ai irin ta Ammi da zaran ta bud'u baki tayi magana toh sautin muryar Ammi sak.
Haka yara suka tashi cikin gata da kulawa da tattalinsu da ake a cewar Alhaji Ibrahim su yaran basuma ishesu ba bare a wulak'an ta musu y'ar uwa a banza su zasu rik'esu har iya rai da mutuwa,
ita kuwa Ammi tun daga nan bata kuma yin aure ba aceqarta zata kula da yaranta,
Dr Jabeer da Ramadan da Rayhana sun tashi gida d'aya d'aki d'aya gaban Ammi ta musu tarbiya mai kyau sun tashi cikin k'aunar juna da shak'uwa.
Alhaji Ibrahim kuwa duk sanda zaije Taraba Gembu Duba yarshi Amina yakan biya cikin Yola ya d'auki d'an yayan nashi wato Jabeer suke tare,
toh shi Jabeer daga nan yasan Meenal haka kuwa yasa kullum k'arshen sati sai ya shirya yaje Yola to Membila yaje ya duba k'anwar shi Ammi ma da su Ramadan da Barrister da Nenne tare da Kaka duk suna zuwa su kaiwa Meenal ziyara,
a haka shak'uwa mai tarin yawa ta shiga tsaka ninsu ,
shiko Captain Sani kasan cewarsa a makaran tar sojoji yake da yanayin karatu shi da aikin shi yasa bai tab'a zuwa canba ko sau d'aya,
Sannan Abba kuwa yana sakin Ammi Mama ta kuma mishi asirin da dole zaman Kaduna yafi k'arfin shi saida ya k'aura ya koma Katsina yana Katsina ya karisa ginin gidan da suke ciki a yanzu suka k'aura suka koma can yayin da Aliyu ya tare a part d'in Abba shi yana rayuwa shi d'aya a haka ya girma komai na karatu Abban na mishi,
toh sana din k'auran nasu yasa Alhaji Ibrahim bai kuma ganin Aliyu ba bare da ya girma Alhaji Ibrahim bazai gane shi ba kuma shi Alhaji bai tab'a zuwa gidan su Aliyun ba dan in yaje kam zai had'u da Daddy toh dole zai gane Aliyu .....
Toh yanzu sanadin B'atan Meenal yasa Alhaji Ibrahim ciwon zuciya da hawan jini,
shine fa Barrister Lawan ya shirya da iyalanshi kab da Kaka mahaifiyar su da Ammi dasu Rayhana da Nenne duk suka zo Kadunan duba Alhaji Ibrahim d'in da jikin yayin da suka sauk'a a gidan Barrister Lawan d'in dake nan cikin kaduna,
toh su Ramadan sun zo sun gaida Uncle Ibrahim d'inne sun fito zasu koma suka had'u da General...
*Mu koma kan labarin*
ajiyar zuciya Ammi ta sauk'e tare da zubar k'ollah tana mai kama hannun Ramadan da Rayhana da
Ramadan kuka kawai suke yi cikin kukan Ramadan yace.
"Ammi nasan fa akwai abinda kuke b'oye mana nida Rayhana Ammi na fara zargin mahaifimu na raye,
Ammi wannan sojan d'an uwanmu ne duk yadda akayi mun had'a jini dashi."
Cikin kuka sosai Ammi ta basu labarin abin da ya faru shekaru 26 da suka wuce ta kuma d'ora da cewa.
"Ramadan ina ji a jikina Sojan nan d'an uwanku ne yayan ku Haiydar ne shine yayanku Uwa d'aya uba d'aya,
Amman ko kunce zakuje yan uwana zasu ha naku dan sun rik'e mahaifin ku a ransu."
Hannu Ramadan yasa ya rik'o nata cikin share k'ollan fuskarsa yace.
"Ammi mu dai Abba mahaifin mune bamu da wani uba daya fishi kuma mu ya watsar da mugun furucin ,
mu kuwa nida Rayhana mun yafewa mahaifin mu muna kuma son uban mu zamu kuma nemoshi muna son d'an uwanmu zamu je gareshi zamu raba shi da zaman kad'aici zamu sashi happy a rayuwar sa dan haka karki gayawa su Uncle komai akan zamu nemi Abban mu,
bamuga laifin su Uncle ba dan dole suji zafin abin da akayi miki a matsayi su na yayunki."
Kai Ammi ta jinjina cikin zubda k'ollah tace .
"Rayhana kinji abinda Ramadan yace kuma kema kina bayan shi?."
Kai Rayhana ta jinjina cikin kuka sosai tace.
"Ammi inason Abba na in ason in ganshi ina son Hamma Haiydar naji tausayin Hamma Haiydar ya rayuwa tamkar maraya alhalin iyayenshi na raye,
haba ashe shiyasa fuskar Hamma Haiydar ba fara'a baida sakewa ashe cikin kuncin rashin Uwa da uba yake rayuwa ba d'an Uwa ba y'ar Uwa a kusa dashi ina son d'an uwana Ammi."
Cikin kuka Ammi ta dafa Kansu tare da cewa.
" Allah ya muku albarka rabbi ya kaddara saduwar ku da mahaifin Ku na amince kuje gareshi."
Murmushi Ramadan yayi tare da mik'awa Rayhana hannu,
ta d'ora nata hannun kan nashi,
cikin yana yin jinjina ni yarsu,
itama Ammi murmushi tayi a ranta koba komai farin cikin ta zai dawowa gareta d'anta abin al'fahari ta Aliyu Haiydar..
Shi kuwa Aliyu yana shiga bedroom d'in lokacin daya bi bayan Meenal jikin durowa ya tsare ta cikin had'e fuska yace.
"Ke me kike ta min kallon munafurci kina wani zaro ido kamar mayya."
Shiru tayi cikin kallon shi a tsorace tana mai girgiza mishi kai tare da cewa.
"Mayyahh."
Fuska ya kuma tsukewa tare dasa hannu kan....
By
*Garkuwar Fulani*
πππππππππ
BANDIRAWO pg3β£4β£to3β£5β£
Na
Aisha Ali Garkuwa
πππππππππ
MI YETTI ALLAH MI YETTI LILADO ALLAH, BANDIRABE AM ONON MA MIYETTI ON I IRI YIDDE DE KOLLOTO DO YAM MIMMA I MIDI ON FU DONTO GONDON πππ
General Aliyu ba qaramin wahala ya ke sha ba in har dare yayi, sannu a hankali ciwon ke qara ba Meenaal tsoro, yau kam ciwon ya fi na kullum, gashi ya hana ta sanar ma Abba, dabara ce ta fado mata a sukwane ta nufi falon shi ta dauko dodilo zamzam a Kofi ta dawo kusa da shi addu'a ta rinqa tofa mishi irin su Ayatulkursiyu, Qulhuwa, Falaqi da Nasi, da Amanarrasulu, ta tofa mishi, don Baffan ta hk ya ke mt in in ba ta da lfy kuma cikin hukuncin Ubangiji sai ta samu sauqi shi ne ya fado mata ta ce bari ta gwada mai kilan shi ma ya samu sukuni, haka ta tallabo kan shi ya ta ce hamman Haydar tashi ga zamzam ka sha zk ji sauqi in sha Allah, bai musa ba yai Bismillah ya sha ta shafe mai sauran a duk jikin shi, tun yn rawar sanyi a hankali ya dena zafin jikin ma yn sauka sosai ya ji dadin wannan taimakon da Meenaal ta ba shi tare da mamakin yadda shi sam tunanin shi bai bashi ya rinqa addu'a yn sha ba, ko da ya ke in zazzabin ya tashi ko bakin sa ba ya iya motsawa, cikin jin dadin jikin sa ya jawo ta jikin shi ya rungume ta a hk bacci ya kwashe su,
Ramada sun karbi no captain Sani a gun Dr Jabeer,.ya tabbatar musu za su gan shi da zaran ya samu lokaci, Captain Sani bai samu zuwa ba sai bayan kwana biyu, fara tambayan shi sunan ogan shi da sk gan su tare a gidan uncle Ibrahim suka fara haba yan qanne na ba ko gaisuwa sorry bross ina wuni hankalin mu ne yai gaba, lfy lau ina Ammin sun fita da mummy ok, don Allah ka gaya mana sunan shi mn cewar Rayhana to sis sunan General Aliyu Wani ihu ta buga tare da rungume Ramadan tana fadin Wallahi shi ne Ramadan shi ne, Ramadan ko Alhamdulillah kawai yke jerowa captain Sani kuwa baki a hankade yake bin su da ido ban gane ba me kuke nufi, Ramadan ne ya fara mgn ka bari Ammi ta dawo ita za tai mk bayani da kan ta, wannan kenan
Can gurin General Aliyu kuwa Alhamdulillah jiki ya yi sauqi sosai zazzabin ma yayi sauqi sosai don suna ganin alamun shi za su debo zamzam su tofe shi da addu'o'i ya sha sai ya mai da shi wajibin sa zai sha da sassafe da yamma ma hk in ya manta ma ko yana sauri Meenaal zt sa mishi a gora ya tafi da shi yn qoqarin ganin da shi yake karyawa, Meenaal ce ta roqi anuty Aysha ta na son gayen magarya murmushi aunty Aysha ta yi ta ce ai ni bana rasa shi saboda amfanin shi gurin mu mata, ita dai Meenaal ba abun da ta gane da ta dauko mt karba tayi tai godiya, kan ya dawo duk tayi addu'o'in da ake yi saboda Baffan ta ya dade da koya mt da ganye magarya 7 ta tofa ta ajiye ms, yau bai shigo da wuri ba sai bayan isha yn wanka ya fito ta dauko mai mgn a cikin jug ta ba shi, yn ganin magarya a ciki ya gane nufin ta amma sai ya bita da ido yn da kallon tambaya, tce mgn ne in kai amfani da shi zk ji dadin jikin ka Baffa na ne ya gaya min bai musu ba don shima da yn yi duk bayan wata 3 ynz ne da aiki yai mai yawa ya dena tana ganin yana shirin shafawa ta ware falo, gaskiya ba qaramin dadi da mamaki yarinya ta ba shi ba tare da birge shi ya fahimci ta samu tarbiya mai kyau, da dare yayi ne fa kida ya so ya canza don suna kwance sai ya ji lakwanin shi na mikewa in yai kokarin mai da ta sai byn yan mintoci sai ta qara mikewa abin da bai taba yi ba Meenaal na kwance sai ta ji kmar an zungure ta tofa sunan wani turare wai shi Zandariya ππ
SORRY FANS DIN AISHA GARKUWA KU YI HAQURI TA DAWO JIBI TAYI MN NA GASKIYA, DON NG WASU HAR SUN SAKI IDO DA BAKI πππππππ KU YI HAQURI TA DAWO WANNAN JUST FOR FUNNY,
Ruqayya Aliyu
Maman Khalil
πππππππππ
*BANDIRAWO* page 3β£4β£ to3β£5β£
Na
*Aysha Ali Garkuwa*
πππππππππ
*Dedicated 2 Amina Aminu ( Meenah parrot)*
Yaji wani irin azababben ciwon ciki,
gaba d'aya jikin shi ya rink'a b'ari kar-kar dole ya zame tare da damk'e mararshi,
ita ma Meenarl komawa tayi ta zauna tare da jingina da jikin gado cikin rawar murya da tausayawa ido na zubda k'ollah ta rink'a cemai.
"Sannu Hamma Haiydar Allah ya baka lafiya ehsa Hamma am."
Shi kam Aliyu zamewa yayi ya konta kan cinyoyin ta tare da tura kanshi cikin fatar cikin ta sannan yasa hannu duka biyu ya zagoyo k'ugunta tare da rumtse ido sai karkarwar da yakeyi gaba d'aya ya dunk'ule a jikin ta,
ita ma cikin tausayawan ta ruggumo shi da kyau tare dasa hannun ta tana shafa wuyan shi zuwa kafad'an shi tana kuka tana mishi sannu,
hannun ta na rawa ta tura hannun kan marar tasa cikin mamaki da tsoron ta zaro ido tare da cewa.
"Hamma Haiydar ji mararka kamar wuta ga tauri kamar dutsen."
Shi kam kanshi kawai yake turawa cikin jikin ta kamar yaro k'arami a cinyar mahaifi yarshi,
hannu tasa kan marar tashi ta d'aura a hankali sannan tasa yatsunta ta rink'a murza marar tashi a hankali tare da sunku yowa tana karan ta addu'oin tana mishi tofi a kai tare da murza marar tana danna wurin tare da murza wurin da taji yayi tauri da zafin.
Shi kuwa General
K'ara K'ak'k'ame ta yayi tare da murza kanshi cikin jikin ta yana wani irin numshi da k'arfi sai mutstsu kata yake yi tare da yin magana cikin wahalcecciyar murya.
"Lahaulawala k'utah illabillahi aliyul azim wayyo Allah na wayyo jikina cikina Meenarl marata zata b'alle."
Sai kuma ya k'ara tura kanshi cikin jikin ta yana mai murza kan nashi,
murza kan nashi yake cikin wahala har saida ya b'alle boturan rigar jikin ta ya zamana gaba d'aya cikin ta da k'irjin ta suna woje haka ya rink'a tura kanshi yana murza kanshin a tsakiyar k'irjinta tare da k'wak'wume ta.
Ita kuwa murza marar tashi take tana mishi tofi tare da rugume shi,
a haka ya fara lafawa sai numshi yake sauk'ewa a hankali yana sauk'e ajiyan zuciya,
ido ya rink'a lumshewa yana d'an bud'ewa a hankali ya mirgina tare da gyara konciyar shi kan k'irjin ta.
Ita kuwa jikin gadon ta koma ta jingina tare da gyara konciyar shi a jikin ta sannan ta jawo blanket ta rufesu,
shi kam shiru yayi tare da lumshe idon shi a hankali bacci ya fara d'ibarshi,
ita kuwa ido ta tsura mai fuskarsa take kallo ganin yadda yayi wani irin kwarjini sai zufa dake tsatstsa fo mishi,
a haka ita bacci ya saceta.
4:27 Am , General ya d'an gyara konciyar shi dan a lokacin ne ya fara jin kuzari cikin baccin yake jin duk ciwon na tafiya juyawan da yayine ya tasheshi daga baccin cikin d'an sauran kasalan ya bud'e idanun shi,
shiru yayi yana mamaki ganin inda yake konce lumshe idon ya kumayi tare da sauk'e ajiyar zuciya fuska ya d'an dago tare da tsurawa tata fuskar ido bacci take cikin takurewa a jikin gadon sannan tasa hannu ta ruggume shi sannan hannun ta d'aya kuma ta tura kan mararshi ,
ido ya rumtse da k'arfi ganin kanshi na tsakiyar k'irjin ta ,
bud'e idon yayi tare da sake diresu kan k'irjin ta ,
shiru yayi ya zama tamkar soko ko wani gaulah so yake ya d'auke ida nunshi daga kan abin da yake ganin kuma ya kasa idon yake son lumshewa amman sai idanun sukayi mishi nauyi ba abinda yake ganin sai k'irjin nata,
tsikar jikin shi ne ya rink'a tashi tare da fuzgar numfashi hannun shi ya jawo da k'yer a nufin shi ya jawo rigarta da ta bud'u ta zame kad'an zai rufe k'irjin nata ,
amman yana d'ago hannun sai kasalar jikin shi ta rinja yeshi cikin kasalan ya dire hannun nashi kan k'irjin nata,
shiru yayi cikin tsinke war jinin jikin shi ya kara ruggume ta sannan ya murza hannushi kan abinda ke tafiya da tunanin shin ido ya tsurawa k'irjin yana kallon irin halittar da Allah yayi mata kanshi ya kuma murzawa cikin kasala ya rink'a murza kan nashi a tsakiyar k'irjin ta d'in yana gogar abin da ke sashi kuzari a haka ya fara jin kuzari shi na dawowa har ya samu ya mik'e zaune ido ya tsura mata ganin tana ta baccin ta sai kanta da take ta d'an juyawa .
Yana tashi zaune ya motsota cikin kauda kai yasa hannun ya jawo rigar tata yana manna mata botur d'in,
yana zuwa na saman jin inda yasa hannunshi ya juyo da sauri ajiyar zuciya ya sauk'e sannan yasa hannun ya shafa k'irjin nata sannan ya manne botur d'in mik'ewa yayi ya tallabota sannan ya nufi kan gado da ita,
ita kuwa yana d'ago tan tasa hannu ta sank'alo wuyan shi tare da manna kanta a k'irjin shi.
Haurawa yayi kan gadon ya kontar da ita tare da gyara mata konci yar tata,
zai tashi zaune yaji ta sank'alo wuyan nashi haka tasa dole ya maida kanshi kan k'irjin ta,
ita kuwa sai kara shigewa jikinshi take tana tura mai k'irjin ta gaba d'aya ta birki tashi ya gaza gane wanne hali yake ciki ya k'asa babbance shi lafiyeyyene ko ma jinyaci ne yana dai jin wani irin yanayin kam a tare dashi,
yadda ta rik'e shin yasa ya maida kanshi kan k'irjin nata sannan yasa hannun yana mata wani irin salon shafa waishi a tunanin shi bacci yake son sata ita kuwa jin yadda yake shafa ta kamar a mafarki kuma tana jin yana sata cikin wani yanayin hakan yasa ta rink'a mik'a mai cike