Showing 21001 words to 24000 words out of 74791 words

Chapter 8 - Bandirawo Book One Complete Hausa Novel

saki cikin marayan murya da rauni tana.

"Wayyo Allah na wayyo Bappa na kaina zai tsage."

Zamewa yayi ya zauna gefen ta cikin sanyi ya jawo ta jikin shi cikin d'an daga murya yace.
"Ke hauka ne a kanki zaki kashe kanki ko? yanzu fisabilillahi me nayi miki? ."

Ita dai ba magana sai k'anmk'ame hannushi da tayi cikin mancewa da waye ne a kusa da ita dan azabar ciwon da kanta keyi,
zaman yayi tare da jingina da jikin gadon,
tallabe kan nata yayi ya d'aura kan cinyar sa ido ya tsurawa k'ulun dake goshin ta ido ya rumtse cikin jan tsaki,
tafin hannun shi ya bud'e a hankali ya d'aura kan k'ulun sannan ya danna da k'arfi yana murzawa .

Mik'a tayi cikin jin wani irin azaba dake ratsa kanta hannu bibbiyu tasa ta zagoyo k'ungunshi tare da k'amk'ameshi tana murza kanta kan cinyar sa.

Jin yada ta cikuiku yeshi gaba d'aya ta mak'aleshi tana turmusa shi ,
lokaci d'aya jikin shi ya rink' bari a hankali yaji wani irin sanyi na shigarshi duk ta inda hudan gashi jikin shi yake,
fata idon shi na sama suka fara wani irin motsawa lokaci d'aya sanyi mai tsanani ya rufe shi jikin shi sai kerba yake,
cikin jin sanyin ya fara zamewa a hankali har ya konta kan chainis carpet d'in dake gaban gadon cikin rawan sanyin ya jawo pillow ya d'ora kanshi ,
ita kuwa jin ya dena murza mata wurin dake ciwon sai ta rink'a sauk'e ajiyar zuciya tare da mirgi nowa tayi pillow da damtsen hannushi,
lokaci d'aya baccin azaba
ya kwashe ta,
Shi kuwa. Sanyin ne ya rufe shi tuk'uru cikin rawan sanyin ya yawo blanket d'in da ya d'auko sannan ya woreshi ya rufe su tare da k'ara matso ta yana dan rumtse idon shi.

A haka cikin wannan yana yin bacin wani irin bak'on yanayin ya saceshi,
baccin suke cikin blanket d'aya tunda suka konta suka fara baccin suka mak'ale cikin blanket d'in.


4:49 Am General ya bud'e ido cikin sanyi tare yin mik'a da yin Addu'ar tashi daga bacci,
motsin shi ne ya tasheta cikin sanyi ta bud'e ido,
aiko sai sukayi ido cikin ido,
a firgice ta mik'e cikin rawan jiki da tsoro,
kan gado ta haura tare da yin k'asa da kai tana dafe da goshin ta cikin jin zogi.

Shi kuwa a kunya ce ya mik'e zaune hannun shi da tayi pillow dashi ya d'ago tare da yarfa hannun dan yayi tsami ya tara jini mik'ewa yayi tare da suke fuska da jan wani irin dogon tsaki sannan ya watsa mata harara ya wuce toilet.

Wanka yayi a gaggauce dan kar jam'i ya wucesa yana fita ya fesa turare tare da ficewa masallaci.


7 dai-dai suka shigo cikin gidan a parlour su ya zauna da Abban shi suna d'an hira sama-sama,
Captain Sani ya shigo shima ya zauna cikin girmamawa ya gaida Abba sannan ya kalli General cikin Sanyi yace.
"Oga Uncle Ibrahim na baida lafiya ciwon zuciyar sa ya tashi tun jiya,
so yanzu ina son inje in duba shi kafin ka gama shirin tunda yau zamu koma cikin Jaji."

"Sai ka dawo ka gaida shi."
General ya bashi amsa a gajar ce.

Abba ne ya kalleshi cikin sanyi yace.
"Sani ciwon zuciya kuma? tun yaushe yake tare dashi? kuma meke tayar mai da ciwon?."

Kai Sani ya jinjina cikin sanyi da tausayawa yace.

Abba Uncle Ibrahim ya kanmu da ciwon zuciya ne a a dalilin b'atan yarshi tilo da yake da ita."

Cikin kula General yace .
"Y'ar Sa kuma ? ta b'ata kuma? b'ata kamar babyn roba? a ina ta b'ata?."

Ajiyar zuciya ya sauk'e cikin sanyi ya fara basu labari.

*"Alhaji Ibrahim mai dala* babban d'an binciken ma adannan cikin kasane Allah ya bashi duniya mai tarin yawa Amman sai ya rasa haihuwa mafaifin Sani kuma yayan shine so rashin haihuwar yasa d'an uwanshi ya bashi d'anshi a haka ya reni Captain Sani cikin gata da kulawar matar sa Hajia Amina mace mai mutunci suna zaune a haka.

wata rana Alhji Ibrahim ya tafi jihar Taraba wani binci ke cikin dutsen Membila Toh a can Allah ya had'a shi da wasu Fulani masu mutunci ,
so zamane na tsawon shekara yayi a wurin da fari yaje da Hajia Amina toh yanayin wurin yasa ta k'asa zama ta dawo nan Kaduna,. Shiko yaci gaba da zaman can ,
Mutanen da yake tare dasu masu mutunci da y'ar su mace d'aya mai suna Aysha ,
lokaci d'aya Allah ya had'a jinin Ibrahim da Aysha,
suko iyayen Aysha ganin mutun cinsa yasa suka aura mai ita.

cikin sa'a anayin auren ta samu ciki bayan watanni 9 ta haifi ya mace ,
a wannan lokacin kuma Alhaji Ibrahim ya gaba aikin shi so sai ya nemi tafi da matar sa Aysha,
toh fa a nan iyayen ta suka k'i amin cewa abu kamar wasa ya zama gaske sunce ai sunsan inya tafi da Aysha sun rebu kenan sai dai ya barta a nan tunda itace kad'ai ta rege musu,
a haka sukayi ta jani'in jaka har yarinya tayi wata 11 toh sai ga Aysha da wani cikin yayin da Hajia Amina ko take ta farin cikin sun samu yara a gidan su,
Ibrahim yaso ya taho da matarsa amman sun hana sunce sai dai in zai bar musu yarshi inyaso ya tafi da Aysha tunda sun san albarka cin y'arsa zai ke zuwa da Aysha suna ganin yarsu suna ,
a dole ya yarda ganin ai ga wani cikin a jikin Aysha
haka ya taho da Aysha da ciki ita kuwa babyn suka barta gun kakannin ta bayan sun dawo ba jimawa cikin Aysha ya b'are daga nan kuma bata kuma ko batan wata ba Alhaji Ibrahim ya shiga damuwa matuka toh amman yazaiyi.

Haka Y'ar shi take rayuwa a rigar fulanin toh kwanaki da yaje dan dubata dashi da Aysha sai suka samu wai wasu yan birnin sun taho da ita kuma suma basu sansu ba,
anyi neman duniya ko labarin ta ba'aji ba".

Numfashi Captain Sani ya sauk'e tare da cewa.

"toh kaji abin da yasa shi ciwon zuciya dan tunanin d'iyar shi k'waya d'aya tilo kullum sai yayi kuka yana tuna ko cikin wanne hali take ciki."

Abba kam kai kawai yake juyawa cikin tausayi tare da cewa.
"Zan sashi a Addu'a Allah ya baya na mai y'arsa ."

Shi kuwa General kanshi ya sunkuyar Y'ar cikin tausayawa kanshi ,
a ranshi yake jinjina yadda iyaye ke son yaran su amman shi nashi iyayen watsar dashi sukayi duk da shi kad'ai suka malla ka a duniya.

Ganin shirun da yayi ne yasa Abba yace.
"Haiydar kuje tare mana kaima ka gaida shi da jikin!"

Jiki a mace ya mik'e tare da shiga cikin bedroom d'in,
yana shiga kanshi a k'asa har yaje bakin k'ofar shiga toilet d'in ya juyo a hankali jin sautin kukan Meenal d'in cikin sanyi ya tsurawa k'ulun goshin ta ido ya ciko tab sai shek'i yace gashi sai rawan sanyi take alamun zazzab'i ,
Ido ya rumtse tare da matso ta yasa hannu ya....


By
Garkuwar Fulani
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*BANDIRAWO* page 1⃣7⃣
Na
*Aysha Ali Garkuwa*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇



Pure moment of life writers


Yasa hannu ta bayanta ya tallabe k'eyan ta,
sannan yasa d'aya hannu kan goshin nata ,
ita kuwa ido ta tsura mai cikin tsoron ganin yadda yake murtuk'e da fuska gashi yasa hannu kan goshin ta dake suntume tib,
tafin hannu shi yasa ya danna k'ulun tare da fara murzashi da k'arfi,
cikin azaban da yake ratsa ta tasa hannu ta kamo hanna yenshi duka biyu tana tsalle cikin azaban da zubda k'ollah tsalle take sosai tare da tirjr-tirje tana kuka da magiya.
"Wayyohhhh Allah na wayyoh kaina wayyo goshina zan mutu kaina zai fashe wayyo Bappa na."

Bai kulata ba sai k'ara murza wurin da yakeyi cikin tsura mata ido yana kallon fuskarta da yadda take tsalle kamar yar tsana,
ita kam Meenal zuwa yanzu tuni ta sake mai hannu taci gaba da tsallen da yarfa hanna yenta hawayen ma ya k'afe sai juya kai take cikin fara ganin duhu.


A haka yaci gaba da murza k'ulun har ya b'ace bat,
a hankali ya d'an sake ta tare da tsura mata ido ganin sai wani irin lumshe ido takeyi can sai kuma wasu siraran hawaye dake bin fuskar ta.

cikin tsurawa fuskar tata ido yaga tana wani irin layi kamar mai maye,
tayi wani luuu zata fad'i,
ganin haka yasa cikin sauri ya rik'o hannun ta,
ta fad'o jikin shi sannan tasa hannu biyu ta zagaye k'ugunshi sai kuma tayi lib kamar maiyin bacci.

Haka tasa dole yaja jiki a hankali ya zauna bakin gado da ita,
ita kuwa sai k'ara mik'ewa tayi ta narke a jikin shi,
a hankali ya rink'a sauk'e ajiyan zuciya tare da lumshe ido,
cikin nitsuwa ya kuma bud'e idon ya tsura su kan fuskar ta,

Baki ya tab'e tare da jan dogon tsaki sannan ya mirgina ya matsa gefe,
ita kuwa sai ajiyar zuciya ta sauk'e tare da gyara konci yar ta,
taci gaba da baccin cikin sauk'e ajiyar zuciya.


Mik'ewa yayi cikin sanyin jiki a hankali ya shiga cikin toilet d'in,
jiki a mace ya samu ya watsa ruwa sannan ya fito,
gefen gadon ya zauna hannushi rik'e da towel yana goge suman kan shi,
tare da kafeta da ido har zuwa wani lokaci kollon da yake mata ne yake k'ara kashe mai jiki,
da k'yer ya samu ya d'an shafa mai sannan ya shirya cikin galila mai matuk'an kyau kalan sararin sama niya sai farin takalmi da farar hula,
wani irin kyau shigar tayi mai kalan kayan da takalmin da hular sai ya fita tamkar adon sararin samaniya,
kyawun surarsa da cikar haibarsa ya k'ara fitowa ba abin da yakeyi sai k'amshi da shek'i farar fatar sa ta k'ara fito da cikar haibar sa.


Yana gamawa ya dawo gaban gadon ya tsaya yana kallon yadda take rawan sanyin,
a hankali yasa hannushi kan wuyan ta,
jikin zafi kamar wuta,
shiru yayi yana tunanin ko me zayi mata? gashi ko ruwan tea d'in ta na jaraba bata shaba yau.

Kai ya kad'a tare da fitowa parlour,
a tsaye ya samu Captain Sani na jiran shi,
yana ganin shi yayi gaba har ya fita sai ya kuma juyowa jin ba alamun ogan nashi na bayan shi,
yana juyowa ya ganshi ya fito kitchen rik'e da filas da cup ya nufi bedroom d'in,
shi kam Sani murmushi yayi tare da juyawa ya fita yana jiran shi cikin mota.

Shi kuma General kan durowar gefen gadon ya ajiye mata sannan ya juya ya fita,
a babban parlour ya samu Abba da Daddy sunyi shirin su na tafiya masallaci da yake yau jumma'a ane in sun tafi tun safe sai dare suke dawowa tare suka fito ,
a hara bar gidan suka samu ya Amir ma da Anuty Aysha tare da Nafeesat zasuje anguwa,
a haka suka shiga motocin suka fita suna fita motar Abdul kuma tana shiga,
wani irin murmushi mugun ta Abdul yayi tare da cije lips d'in shi sannan ya kuma lasar lips d'in binsu da ido yayi cikin happy ganin duk sun fita mutanen gidan gashi ita kuwa Meenal tana cikin gidan,
cikin sauri yayi parking jikin shi har yana rawa ya nufi cikin gidan..


Su Abba suna fita masallaci suka wuce,
Su ya Amir ko Zaria suka tafi.

Suko su General kai tsaye gidan Alhaji Ibrahim mai dala suka wuce,
suna isa kai tsaye cikin gidan suka wuce da jagoran Captain Sani,
gidan Alhaji Ibrahim gidane mai girma cike da alfarma da kayan k'awa na rayuwa.

Wani Babban parlour suka shiga bayan sunyi slm an basu izinin shiga,
suna shiga Captain da General Sani suka wuce gaban Alhaji Ibrahim wanda ke konce kan wani tattausan carpet suka zauna,
cikin girmamawa General ya gaida shi tare da cewa.
"Uncle ka rege tunani dan gudun kar ya cutar da kai."

Cikin rawan jiki irin na mara lafiya ya yunk'ura ya zauna tare da rik'o hannun wani mata shi mai cikar zati Dr Jabeer Muhammad wanda d'an uwan captain Sani ne uwa d'aya uba d'aya,
kuma shine wanda Alhaji Ibrahim yayi niya da alk'awarin aurawa yarshi Amina kuma ko yanzu da ta bace bai fasa niyar saba acewar sa tunda bata rayuwa cikin birniba burinshi ya aurawa Jabeer ita dan Jabeer yaro ne mai mutunci da sanin ya kamata ga tausayi kuma dama tun Amina tana k'arama in sunje Membila sai yace itace matar sa shiko Alhaji Ibrahim yayi alk'awari kuma shi Alhaji Ibrahim irin mutanen nanne musu kaifi d'aya fad'a da cikawa ne.

Yana tashi zaune ya kalli General cikin sanyi da rawan murya yace.
"Aliyu na kasa mantawa na gaza daurewa kuka na ina Amina take? ko a wanne halin take ciki? ko ya lafiyar ta?."

Sai ya kuma yi shiru cikin sanyi ya rik'o hannun Dr Jabeer sannan ya kalli su General da sauran mutanen dake parlour yace.
"Ita min kena d'aya tak gashi azzalu mai sun d'auke min ita gashi mahaifiyar tama kullum sai kuka."

Cikin tausayi General yace.
"Insha Allah Uncle zamu maida hankali kan ne mota kuma zamu d'auki mataki."

Shi kam Jabeer sai hannu ya mik'awa General tare da share k'ollan dake bin fuska shi murya na rawa cikin sanyi yace.
"General kuyi duk abinda ya dace ko nawa ne wallahi zamu kashe dan samun dawo war farin cikin mu,
Amina itace burin rayuwa ta itace sanyin idanniya ta bazan iya rayuwa inba itaba ban tab'ayin 2 weeks ban ganta ba duk rintsi a sati sai naje Taraba na ganta Amman gashi yanzu har tsawon wata d'aya ban san halin da take ciki ba."

Sai kuma ya juya gun Alhaji Ibrahim cikin kukan yace .
"Uncle dan Allah gobe a d'aura mana Aure da Amina ni ko bata nan na yarda a d'aura mana aure kuma duk halin da zata dawo a ciki na amince da ita a matsayi mata."

Kuka yake yana magana lokaci d'aya kukan nashi yasa Uncle d'inma kuka Captain Sani shima sai kuka Hajia Amina ma sai kuka yayin da Aysha ko mahaifiyar Amina take cikin gidan bata wurin,
sai wata yarin y'ar budurwa wacce itama take ta kukan wui-wui harda majina a hanci kuma sai kallon General take cikin zubda k'ollah,
da kyer Uncle ya kama hannun Dr Jabeer yace.
"Insha Allah gobe za a d'aura muku auren."

Cikin kukan ya kalli General da Captain Sani numfashi ya furzar tare da sauk'e ajiyar zuciya yace.
"Aliyu na tsani duk wanda ya nesan tani da y'ata ji nake inama ace gani gashi wallahi ban ma sannan wanne irin abu zan mishi ba,
rok'ona a gareku in Allah yasa kuka kamashi kar ku barshi da hankalin shi a mai dashi yadda bazai taba gane banbanci tsakanin mace da namiji ba bare ranshi ya tuna mai ya sace wata."

Kai yake gyad'a mai cikin k'arfin guiwa yace.
"Insha Allah ."

A haka sukayi ta bawa Uncle hak'uri da bashi baki Dr Jabeer kam kamar wanda aka yiwa mutuwa.

Sai lokacin sallah suka tafi masallaci daga nan kuma suka wuce cikin Jaji.


*Abdul*
kuwa cikin farin ciki da mugun ta jikin shi har yana rawa ya kutsa kai cikin ......

By
*Garkuwar Fulani*
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)

WHATSAPP NO:
+2349030159301
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*BANDIRAWO* page 1⃣8⃣
Na
*Aysha Ali Garkuwa*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


Pml



Kai tsaye cikin gidan ya kutsa kai,
yana zuwa tsakiyan parlon ya tsaya cikin kasa kunne da zazzare ido tako wanne kusurwa,
murmushi yayi cikin lasar lips d'in lshi jin gidan shiru ba motsin kowa.

Part d'in General ya nufa da sauri-sauri gudun kar wani ya ganshi,
har yaje bakin k'ofar ya murd'a,
cikin rashin sa'a ko ya samu k'ofar a bud'e take,
ajiyar zuciya ya sauk'e tare da d'an buga tsalle da tafa hannu ,
har zai shiga sai ya kuma tsaya jim kad'an kuma sai ya juya part d'in Mama a hankali ya shiga cikin parlon ta cikin sand'a ya lek'a bedroom d'in ta can ya hangota kan makeken bed d'inta tana bacci cikin tsuke fuska daga dukkan alamu mugun ta take tsak'awa tayi baccin.

Ganin ta b'ink'ire tana baccin asara yasa,
Abdul juyawa cikin sauri ya nufi part d'in General.

Yana shiga parlon ya maida k'ofar cikin sand'a ya rufe sannan ya murd'a key d'in ya rufe k'ofar kirib ya kuma zaro key d'in ya jefa cikin aljihun shi.


Parlon ya tsurawa ido tare da shak'ar k'amshin da part d'in yake yi.

Murmushi yayi tare da shigewa cikin d'akin.

yana shiga ya ganta kwonce kan gadon tana baccin wahala duk sai duk'unk'unewa takeyi alamar sanyi da cuta ta dunk'ule cikin blanket sai fuskar ta zuwa k'irjin ta ne a fili,
fuskar nan tayi fiyau sai tsuke d'an bakin ta da tayi wanda yake jazir da shi.

A hankali ya hau kan gadon cikin sanyi ya rab'a gefen ta ya konta,
ajiyar zuciya ya kuma sauk'ewa cikin jin dad'i yasa hannun shi a hankali ya janye blanket d'in.

ita kuwa cikin baccin taji alamun kamar akwai wanda ke tsaye a kanta,
so take ta bud'e idonta kuma sai taji gaba d'aya jikin ta kamar an zare mata laka ko idon sai nauyi sukayi mata ga zafin zazzabin da takeji ga kanta da yake sarawa kamar zai rebe gida biyu.

Tana cikin wannan nazarin sai taji hannun mutun a kan wuyan ta,
so zuwa yanzu sai ta fara zaton ko General ne,
tuno hakan sai yasa tayi shiru ta lumshe idon ta dan bata son kallon mugun fuskar da hararan ta da yakeyi.

A hakan shi kuwa Mugu Abdul sai yaji k'arfin guiwar k'ara matso ta cikin k'arfi ya jawo ta cikin shi tare da sa hannu ya ruk'ume ta,
tuni ya fara lumshe ido tare dasa hannu yana shafa gashin kanta.


Jin haka yasa cikin tsoro ta bud'e idonta tare da diresu kan fuskar Abdul.

Cikin tsananin firgici da tsoro ta bud'e baki da k'arfi tasa ihu ta kuma bud'e baki zata kuma sakin wani ihun,
yayi maza yasa hannushi ya rufe mata baki,
da k'arfi ya birki tata rigingine cikin tsabar rashin imani ya fara kicini yar zuge zib din rigarta ido cike da zalumci.

Ita ko Meenal cikin tsananin bugawar zuciya da razani ta zazzaro ido waje sai wani irin numfashi takeyi fiddawa cikin tsanan tan rud'ani sannan tasa hanna yenta duka biyu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login