Showing 42001 words to 45000 words out of 74791 words

Chapter 15 - Bandirawo Book One Complete Hausa Novel

da kasala tana turo mishi k'irjin ta tare da nad'ewa a jikin shi ,
shi kam zuwa yanzu ya gaza gane a duniyar da yake yadai tsinci kanshi da murza yarinyar yana shafata da tsotse inda yake tsone mashi ido,
sarrafata yakeyi sosai sai nishi yakeyi yana jawota jikin shi kanshi ya tura kan k'irjin ta sannan ya manna bakinshi kan farin ganin shi cikin salon cikar zatin haibar ya rink'a mata wani irin abun da yasa ta cikin baccin ta rink'a kamo kanshi tana.
"Shihhhhh hahhhhh huhhhhm."

Shima tuni ya fara sauya salon fitar numfashi ,
ita kam sai shafa kanshi take yi jin yasa hannun kan cibiyarta yana mata tafiyar tsutsa yasa ta bud'e ido cikin sauri tare da janye jikin ta baki na rawa tace.
"Hamma Aliyu lokacin sallah yayi fa."
Shiko shiru yayi tare da yin rufda ciki k'irjin shi kuma na kan nata ya k'asa janye hannushi kan k'irjin nata sai wani irin kunya da yake ji shin me zaice mata kuma me yake mata haushin kanshi ya faraji yana jinta tana ta ki ranshi amman sai ya lumshe idon yayi shiru,
a ranshi kuma yana mamaki halin da ta shiga a lokacin da yake murza hannushi a jikinta a ranshi yake tunanin kenan tana buk'atar namiji a tare da ita zuciyar shi ne ta tsananta bugawa d'aya tuni halin da yake ciki a yanzu ya tabbata bazai iya zama da mace ba inko ya zauna da mace toh ya cutar da ita d'an zuwa yanzu ya gane yana da raunin sha'awa.

Yana cikin tunanin yaji tasa hannun kan hannushi dake kan k'irjin ta zame hannun tayi tare da d'an tureshi,
kanshi ya dago tare da kallon fuskar ta ido ya tsura mata cikin mamaki ganin yadda gaba d'aya idanun ta sukayi jazir kuma ta k'asa bud'e su duka sai ta bud'e su sai ta kuma lumshe su lips d'in ta kuwa gaba d'aya sunyi jazazir sai shek'i suke yi hannayen tama sai rawa sukayi gashi magana take amman muryar ta na rawa,
cikin sanyin murya yace.
"Minali me kike so?."
kai ta girgiza cikin sanyi tace .
"Nima ban sani ba."
jawota jikin shi yayi tare da tallabe kanta suna kallon juna ido cikin ido cikin rad'a yace.
"Bodd'in Hamma Haiydar me yake da munki?."
Kai ta kuma girgizawa tare da zubda k'ollah dan har ga Allah ita bata san meke damun taba kuma bata san me take soba gashi gaba d'aya jikin ta wani irin yanayin take ji,
hannu yasa ya share mata k'ollah zuciyar shi cike da k'unci murya a sanyaye yace.
"Meenarl me kikeji a jikin ki ?."

mik'a ta d'anyi cikin shan yaji murya na rawa tace.
"Shihhhhh Hamma Haiydar nima ban san ya zance ba kuma jikina ba k'arfi gashi inajin tsikar jina yana tashi kuma inaji kamar abu na tafiya a jikina."

Shiru yayi cikin tsura mata ido sannan ya mik'a mata hannushi cikin sanyi yace.
"Zoh nan zo jikin Hamman ki."

Hannun ta mik'a mai sannan shiko ya jawota jikin shi cikin hikima ya kifata kan k'irjin shi tare dasa hannushi cikin tafin hannun ta ya hadesu gam har jikin shi na rawa yatsarsa ya tura cikin tafin hanuta ya rink'a murza yatsar tasa tare dasa d'aya hannushi cikin rigarta yana shafa bayan ta zuwa cikin ta k'afafun shi kuwa ya had'e su da nata ya rink'a murza cinyoyin ta da nashi bakinshi ya kai dai-dai kunnenta ya rink'a fesa mata iska mai sanyi a kunne ta murya can ciki-ciki kamar maiyin rad'a
a hankali ya fara magana.
"Minalin Hamma Haiydar."

Cikin sauk'e ajiyar zuciya tace.
"Na'ammm Hamma Aliyu."

Matseta ya kuma yi ciki rad'a yace.
"Minalin Hamma Aliyu Haiydar ki matso jikina ki rik'e ni da kyau karki ji tsoro yanzu zaki barjin abin da kike jin matso ni ki had'e k'irjin ki da nawa ke baki da lafiya ni bani da lafiya ba mu da sauran gata a duniya d'aga mahaliccin mu sai kuma mu muzamewa gatan junan mu."
Matso shin tayi tare dajin tausayin Kansu da Kansu cikin sanyi tace.
"Hamma Aliyu har yanzu jikin ka namaka ciwo ne kaima?."
Matseta ya kuma yi sannan ya jawo hannun ta ya tura kan mararshi murya can k'asa-k'asa yace.
"Bodd'in Hamma goga min wurin yadda kikayi min dazu."

"Toh " kawai tace tare dasa hannu tana murzawa a wurin.

Shi kuwa cikin fuzgar numfashi yasa hannushi kan k'irjin ta yana shafa su da murza su iya son ranshi murya na rawa yace.
"Nan ma yana miki k'aik'ayi ko?."
Cikin yin mik'a tare da sakewa a jikin shi tace .
"Ehh Hamma Aliyu amman kuma k'aik'ayin a cikin k'irjin nake jinshi."

Kanta ya d'ago yana kallon yadda k'ollah ke bin fuskar ta kai ya jujjuya mata cikin rad'a yace.
"Kina son in k'aik'aya miki ne?."

Murya a mace tace.
"Ehh Hamma Aliyu ."
Shiru yayi sannan ya jawo blanket ya rufesu a hankali ya zame yayi k'asa kanshi yasa kan k'irjin ta cikin salon iyawa da wayewar kai ya manna bakinshi kan....N
ya rink'a tsotsarta cikin sanyi tare dasa yatsarshi yana shafa cikin ta.

Ita kuma hannayen ta tasa cikin sumar kanshi tana yamutsa sumar sai lumshe ido take tare da sauk'e ajiyar zuciya a Jere a jere baki a mace take cewa.
"wayyo Hamma na ya zanyi? Hamma Haiydar inajin k'aik'ayin yana fita shihhhhh Hamma Aleeeyurr."

Kanshi ya d'ago ya tsura mata ido cikin mamaki ganin yadda takeyi ya kuma jawota jikin shi murya a kasalance yace.
"Yanzu kuma me kikeji ne Minalin Hamma ?."

Ido a lumshe tace.
"Wani irin abun da ban tab'a jin irin shi ba Hamma na ji nake kamar inyi ta kuka."

Cikin mamaki yace .
"Kuka kuma? kukan me kenan?.
Cikin rashin sanin madafar maganar tace.
" dad'i nakeji ."

Ajiyan zuciya ya sauk'e tare da yin murmushi dan harga Allah yaji dad'i tunda ya sama mata sanyi da nitsuwa ya rege mata k'arfin sha'awar ta ,
murmushi ya kuma yi tare da fizgota jikin shi ya matseta tsam a jikin shi yana mai shafa gashin kanta.

A haka har ta fara bacci .

Jin an fara kiran sallah ya d'an zame tare da sauk'owa kan gadon toilet ya shiga kai tsaye al'wala kawai yayi ya fito gabanta ya dawo cikin sanyi yace.
"Meenarl tashi kije kiyi wonka kizo kiyi sallah ko."

Mik'a tayi tare da tura baki tace.
"Hamma wonka Kuma gaskiya ni akwai sanyi."

Zama yayi gefen ta cikin kallon fuskar ta yace.
"Toh ya zakiyi kiyi sallan ba tare da kinyi wonka ba ai dole sai kinyi wonkan."

Blanket ta kuma jawowa cikin tura baki tasa hannu ta shafi sajen fuskar sa tace.
"Kai Hamma Haiydar jifa ruwan sanyi kuma kaima bakayi wonka ba niko kace sai nayi wonka bayan kai kullum sai kayi kafin ka tafi masallaci amman yau tunda akwai sanyi bakayi ba."

Shiru yayi yana tunanin ya zaiyi ya fahimtar da ita dole tayi wonka kallon ta yayi cikin sanyi yace .
"Taso kiji."
mik'a tayi tare da kontowa ta bayan shi tasa hannu ta....


*kuyi hak'uri sisters nayi tafiya ne shiyasa kuka jini shiru kwana biyu kuma har yanzu ban koma ba so zan daure na rink'a yin typing ko short paga ne*



By
*Garkuwar Fulani*
πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

*BANDIRAWO* page 3⃣6⃣to3⃣7⃣
Na

*Aysha Ali Garkuwa*

πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡



*Moh Allah seini b'uri sembe suno innu adama Jo*




ta zagoyo k'ugunshi tare da turo kanta kan cin yarshi cikin bacci baccin tace.

"Hamma Haiydar Wlh ruwan da sanyi ."

Shiru yayi yana kallon fuskar ta yadda ta d'an tsuke baki sai faman lumshe ido ta keyi,
tana ta shigewa jikin shi,
kai ya jinjina cikin lumshe ido ya sauk'e ajiyar zuciya cikin kula ya shafa fuskar ta kamar maiyin rad'a yace.

"Hmmm ai na kunna ketil d'in toilet d'in yanzu ruwan yayi zafi dai-dai wonkan,
kije kiyi sai kizo kiyi sallah inyaso sai ki koma baccin."

Kai ta kuma turawa jikin shi tare da cewa.
"Toh ni Hamma yau wonkan dole ne?."

Fuska ya tsuke cikin had'e girar sama data k'asa yace.
" Eh dole ne sai kinyi ya ina miki magana kina min taurin kai tunda kinsan baki son sanyi meyasa kikayi ta shigewa jikina d'an fitina ."

Janye jikin ta tayi daga gareshi dan ganin yadda ya tsuke fuska komawa tayi gefe ta zauna ta kifa kanta cikin guiwowin ta.

Mik'e wa yayi tare da juya mata baya cikin muryar fad'a yace.
"Ki tashi kije kiyi wonkan tsarki sannan kizo kiyi sallah,
ai ke ba jahila bace kin sani sarai kin kuwa san niyar wonka da zakiyi."

Cikin tsoron shi ta mik'e ta nufi k'ofar toilet d'in tana tafiya tana juyowa tana kallon shi har ta shige ciki,
sannan shikuma ya juya ya tafi masallaci...



A hankali rayuwa tayi ta juyawa yana yin zaman General da Meenarl ya fara canzawa wani yana suke rayuwa a ciki kullum dare dukan kwana cikin gida d'aya d'aki d'aya gado d'aya blanket d'aya,
sam yanzu General bai yarda da kwana a Jaji dan yana yin ciwon dake damun shi duk daren duniya,
Meenarl kuwa har cikin ranta take tausayawa Hamma Aliyu nata halin da yake ciki,
yayinda shiko General rayuwar sa ta cika da rud'u tunda zuwa yanzu ya gano tabbas bashi da lafiya sannan ya fahimci halin da Meenarl ke shiga kullun in sun kasannce tare ,
yana ganin sha'awarta a fili,
a zahiri shi da kanshi yasan matuk'ar yaci gaba da zama da ita a haka yana cutar da ita tunda ita da lafiyar ta shiko yasan baida lafiya,
abinda yasan da ba haka yake ba tunanin abin na damun shi so amman wazai gayawa tunda shi dai baida wani d'an uwa ko aboki ko amini ko shak'ik'i nashi ba uwa bare ta lura da halin da yake ciki Abban shi ba wani shak'uwa ko sabo a tsaka ninsu tunda basu rayuwa wuri d'aya ba,
shiyasa haka yake kunshe da matsalar sa .

Ita kuwa Meenarl Hamma Aliyu yana bata tausayi sosai tana bashi kula iya kula....


Yau Asabar tunda su General da captain Sani suka shigo cikin Kaduna Captain Sani ya nufi gidan Alhaji Ibrahim d'an yana son ya kwana aca dan Ramadan da Rayhana sunce da safe zasu zo su sameshi a gidan Uncle Ibrahim d'in zasuyi maganar da tasa suka ki rashin.


Tun da Aliyu ya shigo ya samu su Abba da Daddy a babban parlour tare da ya Amir sai Abdul wanda kusan tare suka shigo dan yanzu Abdul ya worke garau tuni yana saka wondonshi yana kuma zuwa ko ina,
gefen Abba yaje ya zauna cikin yana yinshi na rashin wolwolah ya gaida Abban sannan ya juya gun Daddy ya gaida shi,
ya Amir kuma ya bashi hannu suka gaisa,
shi kuwa Abdul sai kallon Aliyun yake cikin yin murmushi mugun ta dan yasan gadar zaren da suka saka mishi ya kuma yi niyar gobe zaiyi abinda zai k'ona zuciyar General wanda harya mutu bazai mance ba d'an ya gama shirin sa sab,
shi kuwa Aliyu wanda yana zaune ne kawai a wurin amman ya fara jin kasalar tana rufeshi ga zazzab'i da tsinke war zuciyar da yake kwana dasu kullum.

9:00 pm. dai-dai ya mik'e cikin sanyi ya kalli Abba baki a mace yace.
"Sai da safe ."
Ido Abban ya tsura mai a ranshi yana jin tausayin d'an nashi tabbas ya fahimci yana cikin matsala toh amman yak'i fad'a ga maraicin rashin uwa da yake gani a k'wayar idon d'an nashi,
hakan tasa gaba d'aya shima yanzu baida nitsuwa baida burin d'aya wuce ya nemowa d'an nashi farin cikin sa,
kallon Abban yayi cikin kula yace .
"Abba kana buk'atan wani abune?."
Kai ya juya cikin sanyi yace.
"A a ba komai Haiydar ka kula da kanka."

"Toh" yace tare da juyawa ya tafi,
yana shiga a parlour nasu ya zauna kan 3 str yana jin yadda gab'b'an jikin shi ke macewa suna sakewa igiyar takalmin k'afafun shi yake son kuncewa da bel d'in k'ugunshi ammam ya kasa duk jikin shi ya mace hatta hannushi ya kasa d'agawa,
yana ji yana ganin abinda yafi k'arfi ya zamo ya kasa aika tawa,
cikin ranshi ya rink'a jin tausayin kanshi da kanshi ya kasa komai sai zuciyar shi dake suya bak'in ciki kamar ya fasa mishi zuciya,
a yaune tunanin Ammin shi ya tsanan ta a ranshi lips enshi ya cije tare da tunanin ya tabbata da Ammin shi nan dole zata lura da cewa baida lafiya ya tabbata da zata riga kowa gane cewa yana cikin matsala ya tabbata ko jikokine dashi da Ammin shi zata tallabeshi ,
baki na rawa ya rink'a magana a hankali yana.
"Ammi na banda lafiya ni kaina bansan meke damuna ba Ammi na na rasa lafiya ta bansan meke faruwa da niba Amina ina jin tsoron kar na mutu ban ganki ba Ammi na jikina duk yana shirin mutuwa."

Sai kuma ya kife kanshi cikin cije lips enshi tare da furta
"Bismillahi"
a hakan ya samu ya mik'e yana bin gini ya shiga cikin bedroom d'in.

Gaban mirror yaje ya tsaya cikin dafe jikin mirror gaba d'aya ya kasa janye hanna yenshi,
Ita kuwa Meenarl tunda tayi sallan ishah ta konta kan sallayar anan bacci ya d'auke ta,
cikin baccin can k'asa-k'asa taji muryar Hamma Haiydar d'in.

Yana tsaye dafe da mirror jikinshi sai b'ari yake murya a cushe yake cewa.

"Meenarl! Meenarl! Meenarl!."

Kiranta yake cikin tausawa kanshi da ita dan yasan duk duniya ba mai tai mako shi sai ita gashi ita kuwa yau ta rigashi bacci shiyasa yake kiranta.

Ita kuwa cikin baccin ta bud'e ido ganin yana tsaye gaba d'aya jikin shi na b'ari yasa ta mik'e cikin tsoro da tausayawa taje gabanshi cikin rud'u tace.
"Hamma Haiydar jinki ko ?."

Shiru baiyi magana ba sai idon ya zuba mata cikin cije lips enshi murya na rawa yace.
"Meenarl Ammi na Meenarl Ammi na ."

Hannushi ta rik'e fuskar cike da k'ollah murya na rawa tace.
"Hamma Ali Ina Ammin me kake son tayi maka?."

Kai ya rink'a murzawa cikin azaba da tarin damuwa yace.
"Meenarl ban san inda Ammi na take ba Meenarl ina buk'atar taima kon mahaifiya ta."

Kuka ta rink'a yi cikin kuka tace.
" Hamma Haiydar gaya min me kake son in yima."

Kai ya rink'a juyawa cikin cushewar numfashi yace.
"Meenarl yau ko bel na na kasa kun cewa ko takalmi na na gaza kuncewa kullum ciwo nan gaba yake yi."

Gabanshi ta kuma matsowa cikin kuka ta durk'usa k'asa sannan tasa hannun ta fara since igiyoyin but din k'afafun nashi ,
tana kun cewa ta kuma d'ago tasa hannu kan k'ugunshi ta fara k'ok'arin b'alle bel d'in tana mai sheshek'an kuka tana kuncewa ta jawo wonddon yinifon d'in nashi tayi k'asa dashi,
mik'ewa ta kuma yi cikin kuka ta rink'a b'alle boturan rigar tasa saida ta b'alle su duka sannan ta kalleshi ido cike da k'ollah tace.
"Hamma Haiydar d'aga k'afafun ka."

Kai ya juya tare da cewa.
"Meenarl "
sai kuma yayi shiru tare da zamewa k'asa kan carpet ya zauna cikin dafe kanshi,
ita kuwa tana ganin haka ta zauna tare da jawo k'afafun shi ta d'aura kan cinyarta sannan ta zare mishi ta kalmi tare da wonddon ta kuma Sa hannun ta zare rigar jikin nashi ta barshi daga shi sai gajeren wonddon da bes,
sannan ta matso gefen shi ta zauna cikin kuka tace.
"Hamma zanje in kira Abba yazo mu tafi asibiti."

Shiru yayi cikin zafin rayuwa sannan ya konto ta kanta kan cin yarta ya d'aura kanshi tare da zagaye k'ugunta da hanna yenshi cikin zafin jikin ya rink'a juya kai yana.
"Ammi na ,
Meenarl Ammi ta tafi ta barni tun bansan kaina ba na resa soyeyyar uwa bani da d'an uwa bare y'ar uwa bani da mai tuna halin da nike ciki."

Magana yake cikin zubda k'ollah tamkar yaro abinda bata tab'a gani ba,
hakan yasa cikin kuka itama tasa hannu ta cikin suman kanshi tare da shafa fuskar sa tana share mai k'ollah dake bin fuskar sa cikin rawan murya tace.

"Hamma Haiydar kana da masoya kuma ni nasan halin da kake ciki ina kuma yi maka Addu'a."

Haka suka kwana cikin damuwa da k'unci sai asubar fari duk ciwon da yake ji ya bari sai sauran kasalan da yake ji cikin k'arfin hali ya kalli Meenal dake zaune tana tallabe da kanshi ,
matsota yayi murya can k'asa yace.
"Meenarl tashi muje kan gado ki konta kiyi ko baccin awa d'aya ne kafin lokacin sallah yayi."

Hannu ta mik'a mai tare da mik'ewa
shi kuwa kamo ta yayi suka nufi kan gadon,
suna konciya ya lumshe idon shi cikin sanyi yaji Meenarl ta matsoshi kamar yadda suka saba kullum da Asuba sai mak'aleshi tai ta shigewa jikin shi dan ya rigada yanzu ta gama sabawa da salon da yake mata,
Shiru yayi cikin tsura mata ido yace.
"Minalin Hamma Haiydar ya akayi ne?."
baki ta d'an tura cikin sanyi tace.
"Hamma nima ban sani ba."

Jawota jikin shi yayi cikin bak'in ciki da tunanin yana tauye mata hak'k'in ta tunda ita dai da lafiyar ta,
ido ya kuma bud'e wa jin yadda ta ruggumo shi tare da manna k'irjin ta a nashi.

Iskan bakinshi ya hura mata a fuskar ta cikin sauk'e ajiyar zuciya yasa yatsa yana zagaye lips d'in ta tare da tsura mata ido,
ita kuwa mik'a tayi cikin yin luu da idanun ta ,
hannu tasa ta kamo yatsar tashi a hankali ta d'aura yatsar kan harshen ta sannan ta rink'a tsotsar yatsar tana lumshe ido,
shi kam Aliyu zuciyar sa ce ke bugawa dan tsabar bak'in ciki yana jin tsoron randa zata gaza hakura yana kuma fargaban randa zata gane shi baida lafiya.

Cikin tunanin yasa hannu cikin rigarta a hankali yake tura hannun har zuwa kan k'irjin ta ,
kallon ta yayi jin tana sauk'e wani irin ajiyan zuciya,
murya a kasalan ce yace.
"Minali na ko in bari ne?."

Ido ta lumshe cikin kunya tace.
"Hamma k'aik'ayin fa nike ji."

Murmushi yayi tare da cewa.
"Toh me kike son in miki?."

Ido ta rufe cikin tsananin kunya ta zaro hannushi sannan tasa hannu ta zuge zib d'in rigar sai ga k'irjin ta a fili ,
ido ya lumshe da ya gane nufin ta kawai sai ya manna bakin shi kan b...
d'in ta ya fara yi mata salon d'aya saba cikin sanyi,
ita kuma sai rumtse ido tayi da sa hannu cikin sumar kanshi..

A haka ya sama mata nitsuwa har saida ta rink'a zubda k'ollah ,
Sannan ya barta ya tafi masallaci ,
ita kuwa yana fita itama taje tayi wonka sannan tazo tayi sallah.


7 dai-dai ya shigo ya sameta zaune gaban mirror tana shafa mai tana ganin shi ta rufe idanun ta cikin sauri sannan tace.
"Ina kwana Hamma ya jikin ?."
Tab'e baki yayi tare da cewa.
"Ni lafiya ta lau."
Shiru tayi dan dama tasan haka zaice.

Shi kuwa wonka yayi cikin sauri-sauri ya shirya tsab sannan ya fito parlour ya sameta ita da Abba suna zaune ,
bayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login