Showing 96001 words to 99000 words out of 171731 words

Chapter 33 - Namijin Zuma Book 2 Hausa Novel Complete

good time da ita. Bayan Dr salmah ta tafi Zaks ya shiga motarsa shima ya fice zuwa gidan Aeezad sbda Aeezad din ya umurcesa dayaje ya taho da Dr haphis sbda a masa Allurarsa da Ake masa ta dare, danshi yau nan ze kwana shida mommy.

Bayan fitar Zaks da dr a falon nabeelah ta kalli Aeezad ta hade rai tace “ka maidani inda ka daukoni…” Cikin gadara tayi maganar, murmushi Aeezad yayi yace “wallahi mommy bazan maidaki ba, sekin bani wannan gurin me tsokoki da namomi nasa burana…” ta kallesa, ko kunya bayaji a wannan manyan kalaman na batsa, bayan ya gama mata cin mutumci kuma wai yana mata mgnr iskanci yanzu “kawai duk dan kana ganin ina karkashinku ne kakemin wannan cin mutumcin, lokacinka ne, wata rana se labari ..” ta fadi fuskarta bayyane da haushinsa, abubuwa dayawa sun bata mata rai a knsa yau, harda wai ze zaneta, harda dakko abun duka kmr wani ubanta sbda tsabar raini. Ta lumshe idanuwanta sbda wani bakin cikinsa daya kuma tokare mata zuciya. “Rainin mena miki ni? Kawai saboda ina sanki ina shiga dimauta da fitar hayyaci a knki se yazama na rainaki sbda kina kasanmu, toh inde hkne sede kiyita ganin na rainaki mommy, sbda ban fara sanki dan in dena ba,,,nifa kikama lefi, inbanda wulakanci Kinsan na Aureki, amma kika fito tad’i da wani namiji tad’inma ba Kaya a jikinki, sbda bakisan darajata ba da Aurena,…” ya karashe shima kunci na cikasa, yau ta matsifar bata masa rai bata taba bata masa rai ba kmr yau. “Ana Aure dole ne ? Ni Banasan aurenka ,” Cewar nabeelah, murmushi Aeezad yayi yace “Karya kkeyi kina sona mommy, tinda har inna tabaki kike jikewa, sannan kike ihu danasha miki gindi, da mike-mike, duk wanda baki sone dinne za Kiyita wannan gigicewar in yana tabaki?” Ya karashe da tambayarta hadi da kafeta da manyan idanuwansa masu azabar kyau. Dauke idanuwanta tayi daga cikin nasa Cikin hanzari, ta rasa me zatace masa kawai se tayi shiru sbda bata da abin cewa.itade tasan bata sanshi, amma tanajin dadih inya tabata, ko ganinsa tayi seta tuna abubuwan dadihn daya mata. “Ina tambayarki? Look mommy na gaya miki zan sake gaya miki in anasan dadih ba Asa wando cirewa akeyi, kidena borin kunya wlhi kina sona, ki nutsu kibi mijinki, ki bani kayan dadih naci nasha, ki temakeni ki bani jigon dadih, inci gindi ko nashiga taitayina…” wani kallo nabeelah ta watsa masa na mara hankali, a tunaninsa kawai dan yana ganin jikinta suna romance se akace masa zata iya mallaka masa budurcinta datayi shekara da shekaru Tana adanawa. “Na jima ina killace jikinane badan in mallaka ma karamin yaro irinka ba, kaskancina bekai na mallaka maka budurcina ba …” Aeezad yayi murmushin gefen kunci dukda yaji zafin kalamanta wato de ya fuskanci har yanzu de bata daukesa a bakin komi ba. “Sure?” Ya fadi yana bude idanuwansa a kanta hadi da daga girarsa ta sama, nabeelah tace “tabbas…” Aeezad ya fadada murmushi yace “Zaki maimaita ,,,” ta bude baki zatayi mgna ya dakatar da ita dacewa “lefikanki nada yawa momm, is better kiyi shiru Karki kara wani lefin…” cikin tsiwa da matsifa tace “Sannu ubana…” Aeezad yayi murmushi yadda tayi mgnr ba karamin bashi dariya tayi ba kmr zata dakesa. “ni ba babanki bane,,,amma ni maciyinki ne, ni zanci gindinki,,,” ya karashe yana kallon saitin gindinta ta saman hijjabin jikinta. “Dan iska…” nabeelah ta fadi cikin wata matsifar,. “Duk zaki maimaita.,,.” Ya sake fadi yana murmushin nishadi. “Se kazo ka shakeni na maimaita…” ta fadi Tana zaburo masa da matsifa ji yake kmr ta wankesa da mari, yau dukya bata mata rai. “Na shakeki naga wa? Bazan shakeki ba, amma zaki sani…” ya karashe cikin rad’a yana karema jikinta kallo, the more yake kallonta the more yakejin shaawarta na taso masa yanzu haka ji yakeyi kamar ya cita a nan falon, shi ynzu gabaki daya kwadayinsa a yaci gindinta yake, ko a ido yasan zatayi dadih. “Se kasani nasani,,,wlhi ka tashi ka maidani inda ka dakkoni ko in maka rashin mutumci…” Cewar nabeelah, data yunkura ta tashi, tanaso ta tashi tsaye amma Tana tsoron Taka kafar har ynzu zafi kafar ke mata. Murmushi Aeezad yayi hadi da mikewa tsaye yana fadin “wlhi bazaki bar gidannan ba senaciki mommy…” ba tare daya bari tace komi ba, ya dauketa da hannunsa me lafiya yasata a kafadarsa ya nufa bedroom dinsa da ita, yanaji Tana matsifa Tana cewa ya sauketa amma Sam bebi ta kanta ba, yasa lambobin bude kofar ya bude nan ya bayyana da ita a cikin kayataccen dakin wanda ya hadu ya gaji da haduwa, komi na dakin Army green ne light and dark, Aeezad yasan army green shine best color dinta shiyasa shima ya maida color din best dinsa. A kan kayataccen gadonsa ya direta, ya fada toilet, domin dole yayi wankan tsarki, sbda shaawarta dake ransa, ji yakeyi kmr ma ya kawo dan matsifa. wankan tsarkin yayi, ya fito daure da towel bayan yayi alwala, tsakiyar gadon ya sameta zaune se matsifa takeyi Tana cewa yazo ya maidata gidan Aunty hafsat, Aeezad ya mata banza, ya karasa ya bude wldrp dinsa wadda ke cike da kayansa shi kaf Gidajensa akwai kayansa a ciki, jallabiya ya dakko golden me Aiki Green a wuya yasaka, da kyar yake iya komi sbda hannu daya ne ke aiki a jikinsa se yabi a hnkli shiyasa yake jimawa a wasu abubuwan Danma yanada zafin nama da dakiya. Ya kalleta yayi murmushi, wani farin ciki ya rufesa shi ko ba komi inya ganta dadih yakeji a zuciyarsa da gangar jikinsa zuwa mararsa. “Mommy ubangijine kadai yasan irin San da nake miki…” ya fadi cikin zazzakar muryarsa, shiru nabeelah tayi daga matsifar da takeyi mgnr ta daki ranta, batasan Meyasa ba inyace yana santa se taji har tsigar jikinta ta tashi. “Ina sanki !” Ya kara fadi yana kara Tsureta da idanuwa, ya tsaya for 30second, kana ya juya ya isa dressing mirror ya dauki perfume dinsa, ko ina a rayuwarsa akwai perfumes dinsa sbda yanasan turare a duniya. Yana fesa turaren Amma ya kasa cire idanuwansa a kanta, se murmushi yake sakar mata kmr wawan sarki, ita kam se kallonsa takeyi yana bata mamaki se yadinga mata abubuwan da dole kanta ya kwance. Bayan ya gama fesa turaren ya nufo kofar fita ya kalleta yace “Raguwa ki daure ki tashi kiyi salloli Gashi ana kiran isha’i ma ynzu,,,, duk kinbi kinyi laushi daga Taka kwalba ai wani se yasha ko nashiga wannan gurinne…” ya karashe da kashe mata ido daya, ta watso masa harara, ya juya yana shirin ficewa a dakin yayi typing passport dinsa na bude kofar Yajiyo muryarta cikin sanyi wannan Karan ba cikin rashin kunya ba “Dan Allah Aeezad ka maidani gidan Aunty hafsat karta nemeni taji shiru…” juyowa yayi yaga fuskarta duk tayi sanyi, sbda tasan ze iya mata abubuwan duk dayace ze mata, daman kawai dakiya takeyi tana rashin kunya, sbda Tasha hkn zesa ya maidata gida. “Tin ban ciba har kinyi sanyi haka,? “ ta kuma narkar da fuska. Aeezad yace “ki kwantar da hankalinki ba komi zan miki ba , amma ki bari sekinji saukin kafar gobe da sassafe karfe bakwai se in maidaki gidan Aunty hafsat…” “meyasa bazaka maidani yau ba? Rashin komawata ze kawo matsalar, kar ace wani gurin na tafi, dan Allah ka maidani naji saukin kafar…” ta karashe cikin magiya kmr ba ita ke rashin mutumcin dazu ba. “Mahaukaci ne ni dazan barki ki tafi… bayan kwad’ayinkine yasa nasa aka sallameni a asibiti…” Aeezad ya fadi a ransa a bayyane yace “Karki Damu da wata matsala daza a samu, duk zan dauka, kuma zan kira aunty hafsat in shaida mata muna tare dake, zaki kwana gidana…” cikin hanzari ta amshe da “Aah inkace hk mutumcina ze zube…” Aeezad shima ya amshe da “Karki damu mommy bazan bari mutumciki ya zube ba, ni zan amshesa da hannuna biyu-biyu..” yana fadar hkn ya fice a dakin ba tare da nabeelah ta fahimci me yake nufi ba ta mike ta nufa toilet din nasa da kyar ta kasa taka kafar har yanzu, a nan ta tsaya tanata kallon kyau da tsaruwa toilet din, kana tayi fitsari tayi tsarki ta dauro Alwala, ta dawo dakin ta tada sallar magriba da isha’i, da aka idar zuwa yanzu.

Yana fitowa falon yaga Zaks da doctor haphis zaune a falon, basufi 10mnt da zama ba Aeezad ya fito daman dasuka shigo Zaks yaga be gansa ba yasan yana ciki. dr ya gaidasa ya amsa fuskar sake ya kalli Zaks yace “Kayi sallah?” Zaks ya daga masa Kai alamar eh, ya kara dacewa “nayi magriba a gida, ynzu kafin mu shigo munyi isha’i nida dr…” Aeezad yace “Okay,,bari ni inyi nawa sallolin, kaje kayi mana take-away na abinci,,,,” Zaks ya mike hadi dacewa “Okay …” “inka dawo kashigomin da wayoyina dake cikin motarka…” Cewar Aeezad Zaks yace “Toh…” ya fice da car key a hannunsa. Aeezad ya nufa wani dakin da aka tanada dan ibada, yayi sallolinsa ya idar kana ya fito gurin doctor din ya karaso ya zauna yana fadin “doctor ya bakunta? Amma ai an baka komi kake bukata kou ? “ cikin girmanawa doctor yace “AlhamduLillah,,,Eh an bani komi sir, ubangiji ya saka da Alkhairi …” Aeezad ya amshe da amin,. Kamar an tsungulesa se kuma ya mike yace “Doctor ka kunna TV, Ina zuwa, se munci abinci sekamin Allurar se Zaks ya maidaka gida, nace a baka mota ma dazaka dinga hawa in zaka fita an baka?” Cikin girmamawa dr haphis yace “A, Zakariyya ya bani key yanzu Allah ya saka da Gidan Aljannah…” Aeezad ya amshe da amin, dukya kosa yabar falon yaje yaganta. “Akwai dinks a frij ka bude ka dauki abubuwan da kake bukata,,,” “toh sir,,,” Cewar doctor da yake ganin karamci iri iri a gurin Aeezad shida mahaifinsa be taba ganin masu kudi masu irin halinsu ba na kirki. Gogan beji godiyar da doctor ya masa ba sbda yariga ya shiga corridor din daze Sadasa da dakin nasa, yayi typing passport, kofar ta bude ya shigo ya ganta zaune kan dadduma tinda ta idar da sallah bata tashi a gurinba, Tana zaune Tana tunani tunani se Adduarh takeyi a sujjada Allah yasa Aeezad ya maidata gida yanzu. Ta dago ta kallesa, se murmushi yake sakar mata jefi jefi yana hadiyar yawu, baze iya daura idanuwansa a knta ba be hadiye yawu ba, daya kalleta se yaji kwad’ayinta na ratsa kaf sassan jikinsa da mararsa. Karasowa inda take yayi yaja ya tsaya ya zubo mata idanuwa kmr ze hadiyeta, da ace ze iya hadiyeta da tini ya hadiyeta sbda San da yake mata, ko zuciyarsa bata isa ta lissafo irin San da yake mata ba. “Ina sanki mommy!” Ya fadi yana murmushi Sam baya gajiyawa da fada mata kalmar soyayya. Tayi kasa da kanta daga kallansa, kana tace “Dan Allah Aeezad ka kaini gida…” ya tsugunne ya taba nononta na dama ya d’an matsasa a hnkli, ta sauke wani boyeyyen nishi kana ta bige hannunsa dake kan nononta. “In kika kara cewa in kaiki gida, wlhi bazan kaiki ba har abadan, amma in kkyi shiru dan kaina se in kaiki kila ma yanzu, ko gobe da safe,,,,kiyi hkri ma se gobe da safe…” nabeelah ta dago ta kalli fuskarsa tasan ze iya kin kaita gidan har abadan karamin aikinsa ne “Kai mugune, ko martabata baka gani se kadinga umurtata kmr Kai ka raineni…bayan ni na raineka…” “koda kika raineni ai bake kk haifan ba madam,,wlhi in kika kara cewa ke kika raineni nanma kinjama kanki hazan maidaki gida ba har abadan abidina…” nanma ta sake dagowa ta kallesa, tayi shiru ba tare datace komi ba ta kauda fuskarta gefe. “Ps bani bakinki insha…” Cewar Aeezad da yayi mgnr cikin bukatar yasha harshenta yana matsifar kewarta kmr ze hauka shiyasa ya zare a asibiti doole aka dawo dashi gida dole, sbda yasamu abinda yakeso a gurinta duk sanda yaso. Nabeelah tayi kmr bata jisa ba tasan inta kwana nan tashiga uku jikinta ma yashiga uku, kafin safiya ko be cita ba tasan da kyar ta iya tashi. “Bazaki bani nasha ba?” ya fadi yana kai hannunsa ya kara shafar nonuwanta duka biyu, ta bige masa hannu hadi dacewa. “Bazan bayar ba,,,wai Kai meyasa hannunka be zama guri daya ne,,,” “in ina ganinki ai hannuna baze taba zama guri daya ba, jikina har rawa yakeyi a knki…to bani Nono nasha…” cikin hanzari ta tashi daga gurin taki Taka kafar tata daya ta karasa da kyar ta zauna gefen gado. Ya taso ya karaso inda ta koma ya dago kafar tata wadda har yanzu bata sabe kumburiba duka, ya kallah ya mayar da kafar ya ajiye a kasan carpet ita kuma Tana zaune gefen gado. “Sannu ya kafar tamu?” Taji amma taki cewa komi. “Nace ya kafar tamu?” Ta kuma masa banza kuma tsaf yasan tajisa . “Zaki amsa ko sena cire hijjabinnan na jikin nasha miki tsuliya …” ya fadi yana kokarin cire mata hijjabin jikinta tayi hanzarin amsawa da “Dasauki…” ta ture masa hannu daga jikinta, kmr maye ya sake mayar da hannayensa kan cinyoyinta yana kallanta yace “wlhi bazan iya daurewa ba senasha bakinki…” be jira cewarta ba, ya taso ya kwantar da ita , yabi ya mata rumfa yanaji Tana cewa bataso, amma Sam bejiba ya kame dan karamin bakinta cikin nasa ya lalubo harshenta da harshensa ya fara tsotsar harshenta kmr yasamu sweet. Seda yayi 20mnt yana tsotse mata harshe, hankalinsa duk ya kuma tashi dmn a tashe yake, jikinsa yayi laushi ita knta jikinta yayi laushe, ya sakar mata baki da kyar, ya dagata da red eyes dinsa. Nabeelah ta kasa tashi zaune, sbda mutuwar da jikinta yayi, ta tsuresa da idanuwa, taga cikin idanuwansa sunyi red sosai kmr garwashin wuta. Ya saita kansa amma idanuwansa sunki komawa yadda suke gabansa dayake a tashe daman ya kara mikewa, Gashi jallabiya ce jikinsa, dan haka ya karasa wldrp da kyar yake tafiyar ya bude ya dauki boxes dinsa ya saka se yaji kuma ya takurawa burarsa, amma de ya daure ya kalleta. Yace “Ina sanki bakinki da komi naki dadih garesu duk ki gaya musu suma ina sansu…” ya karashe hadi da wurgo mata kissing, ta kallesa kawai ya juya ya fice a dakin zuwa falo se murmushi yakeyi, yasan dole yau se yaci gindi kota halin yaya ne, sbda shima in beci ba ze iya mutuwa. Ya tadda zaks ya dawo suna zaune da dr. “Ka dawo ashe l?” Zaks yace “A, ynzu ba jimawa…” ya fadi yana miki masa ledoji guda hudu masu tambarin babban restaurant din daya Siyo abincin. “Kun dauki naku kuda doctor?” Aeezad ya fadi yana amsar ledojin a hannun Zaks. “A, ga namu nan nida Dr din…” Zaks ya fadi yana nuna masa wasu ledoji guda uku. Ba tare da Aeezad yace komi ba ya juya ya nufa Kitchen. Nanma an zuba komi na bukatuwa a ciki, komi sabo ne. Ya bude ledojin dan ganin abubuwan dake ciki, yaga gasashiyar kaza ce , se couscos da miyar hanta, ya ajiye ledojin, ya isa cikin store ya dauko trey da plts ya dauresu ya goge da tsaftaceccen towel, kana ya zuba komi a cikin plts, , ya dauko drinks ya daura a kan trey din da bottle water me sanyi, ya dauka da hannunsa daya me lafiya daman dashi yake komi. Ya nufo dakin, Tana kwance har yanzu ya ajiye trey din a tsakiyar gadon, da hannunsa daya ya tadata zaune, da kansa yashiga feeding dinta, a fari taki amsa ya tursasata dole ta amsa daman already tanajin yunwa, yana bata harta koshi taci naman kazan sosai sbda kazar hausa ce itama tanasan kazar hausa, ita ta koya masa san kazar hausa. ta koshi sosai. Ya bata magungunan da DR tace Tasha in taci abinci . Kana shima yaci ya koshi sosai, ya jima Beci Abincin dayaci ba yau sosai ya koshi, ya dinga lallabata kan ta kwantar da hnklnta gobe ze maidata, tayi shiru batace komi ba, sbda tasan kome zatace baze maidata gidanba. Ya tashi ya fita da trey din yana fita ta tashi ta fad’a toilet sbda wanka kawai take bukatar tayi, ita mutumci ma’abociyar yin wanka a rana se tayi wanka sau hudu ko sau biyar, da sauri ta gama wankan ta goge jikinta da towel ta mayar da hijjabinta sbda bataso yazo ya ganta, ta isa dressing mirror dinsa ta fesa sure kawai a hammatarta, kana takoma ta kwanta da tunani a ranta na yazatayi in aunty hafsat ta tambayeta ina taje ta kwana, da wannan tunanin a ranta ba jimawa bacci ya kwasheta sbda gajiyar hanya kuma ga dadin wanka da sanyin AC na ratsata, hk tayi bacci da uban hijjabi jikinta.

Aeezad na isa falon ko zama beyi ba ya kalli doctor da Zaks wanda tuni sun gama cin nasu abincin yace “Doctor kayimin Allurar se Zaks ya maidaka gida, amma ka cire Allurar dakasan zata sani bacci a ciki…” Zaks ya kalli Aeezad dayayi mgnr suka hada ido se Zaks yayi dariya. Doctor yace “Toh sir.,,,” suka shiga wani daki doctor ya masa Alluro guda daya daman guda biyu ne Allurorin dayar kesashi bacci. Suka dawo falon inda Zaks yake Aeezad ya kalleshi Yace “bani wayoyina…” Cewar Aeezad, Zaks ya Mika masa wayoyinsa guda uku ya amsa, ya kallesa yace “ka Kai Dr gida,,,,” Zaks yace “okay,,,se in dawo?” Wata uwar harara Aeezad ya watso masa yace “ka dawo kamin ubanka,,,,” Zaks ya kwashe da dariya hadi da mikewa tsaye shida doctor sbda Zaks ya fahimci Aeezad ya kosa su bar gidan. Suna masa sallahma doctor ya fara ficewa har Zaks ze fita seya dawo yayinda gogan ya juya ze koma dakinsa, Zaks ya dakatar dashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login