Showing 51001 words to 54000 words out of 171731 words

Chapter 18 - Namijin Zuma Book 2 Hausa Novel Complete

da Zaks. ba tare da nabeelah tayi wani tunani ba, ta nufa ciki. Tana sako Kai ta gansa tsaye a falo, yayinda zaks ke tsaye kusa dashi yanata basa hkrin da nabeelah batasan ko hakurin meye ba, batasan tin shigowar Zaks daya ganta tsaye da Alhaji Sadi, yazo cikin raha ya sanar da Aeezad “naga mamanka me kayan Alayu tsaye jikin wata mota tana zance da wani Alhaji me tumbin kudi….” Ai nan Aeezad yaji kamar an tsikaresa ya tashi a gigice, daman yaga ta juma sosai, big hajiya dake kusa bataji me Zaks ya sanar da Aeezad ba, kawai sede taga ya mike tsaye a gigice. “Meya faru me suna me daraja?” Big hajiya ta tambayi Aeezad wanda keta huci. “Bakomai big hajiya.,.” Kawai shine abinda Aeezad ya fadi besanma ya fadi ba sbda baya hayyacinsa ya fice a dakin gabaki daya kishi ya rufe masa ido da kyar yake tafiya, tinda ya fara ciwo be taka kafarsa ba se yau, ko ranar dasukaxo asibitin har kofar dakinsa mota ta kawosa ya fita taku kadan ya isa cikin dakinsa dake kasa downstairs. Hajiya se tambayarsa takeyi ina zeje amma Sam bejita ba ko ganin hnya beyi sosai ya kosa yaje wajen ya tabbatar da Abinda Zaks ya gaya masa. “Hajiya zamuje ne ya d’an zagaya…” Cewar Zaks. Big hajiya tace “Toh ze iya tafiyar kou? Kode inzo in rikesa ne? Naga har yanzu nabeelah bata dawo daga rakiyar hauwa’u ba balle ta rakasa ita ,,,” Zaks yace “Karki damu big hajiya ni bari in bishi,….” Big hajiya tace “To d’annan ka kulamin da jikana kagade hannun nasa ba wani warkewa yayi ba… ni bari in shiga wanka…” Zaks yace “To hajiya’’ kana ya fice a dakin ya biyo Aeezad, nan bakin get ya gansa ya zubowa nabeelah da Alhaji Sadi dasuke tsaye ido , zuciyarsa ta cunkushe kmr zata tarwatse idanuwan nasa sukayi red, da badan nabeelah da Alhaji Sadi sun afka a kogin soyayya ba Tabbas dase sun hango Aeezad sbda basu da wata tazara sosai. “Kaga renin hankali kou ? Ashe tad’i zatazo yi, ta tsaya da wani shege se murmushi take masa, bari in karasa in kasheshi kowa ya huta….” Aeezad ya fadi a zafafe sbda bacin rai da kyar muryarsa ke fita. Zaks ne ya rikosa da kyar yashiga basa hkri, Ada yaso ya isa inda suke, Zaks yayi nadamar fada masa da yayi, tini Zaks ya fahimci Aeezad nasan nabeelah amma daya tambayesa yace masa kawai San uwa yake mata last zuwansa sukayi wannan maganar. Aiko zaks yaga hauka da kyar yasamu ya jawo aeezad zuwa cikin falon dakinsa, yashiga dannar masa zuciya yadda ya rikice wa Zaks din ba karamin tsoro ya
Bashi ba, Tabbas Zaks ya kuma tabbatarwa da bakaramin SO Aeezad kema nabeelah ba, San da duk wanda ya rabasu dole se ubangiji ya kamasa. Nan ya kara rikicewa Zaks da kyar Zaks ya dinga basa hkri har yasamu ya tsaya a falon amma da dakinsa ze nufa ya dakko bindiga yaje ya kashe Alhaji sadi, ran maza ya baci nan take allurar sojojinsa ta motsa ya gigice ya zama kmr bashi ba, a haka nabeelah tashigo tasamesa tsaye ya zubo mata red eyes dinsa jikinsa se rawa yakeyi bata taba ganinsa a yanayin data gansa yanzu ba, dan haka nan take ta tsorata. “Daga gun dan gidan uban wa kike? Aeezad ya tambayeta cikin kunar zuciya muryarsa ta kuma disashewa sbda zallar bakin ciki da azababben kishinta da yakeyi. Yadda yayi mgnr yasa jikin nabeelah rawa, nan take taji wani irin tsoronsa ya rufeta ledar dake hannunta ta fadi, itama ta gigice sbda bata taba ganinsa a yanayin da yake ba yanzu, yadda ya mata tambayar ya tabbatar mata da kila yaganta ne da sadin, sbda ta kula da kishin dake kwance Cikin fuskarsa. “Ni zakiwa iskanci da wulakanci da cin mutumci, Ina tambayaki kinyi shiru munafuka!. nace daga gidan uban wa kke?”” Ya kara tambayarta Cikin tsawa Tabbas da muryarsa na fita dole se big hajiya dake ciki taji. Zaks dake tsaye yace “pls sir ka sassauta dan Allah…” shi kansa Zaks din hankalinsa a tashe yake. Nabeelah kam Tana tsaye jiki se rawa yakeyi. “Bazan sassauta ba ….!!” Aeezad ya fadi cikin matsifa yana kallon Zaks, Zaks be kuma mgna ba ganin bala’i na neman dawowa kansa. “Ke bada ke nake ba?” Aeezad ya fadi yayin da yake nufo kan nabeelah gadan gadan tsoro ya kara kamata ganin yana tinkarora, tayi hanzarin cewa murya na rawa “daga…daga….daga,….rakiyar,,,,hauwa,,,,u….” “Hauwa’un ubanwa? Ni zakima karya? Kina wasa dani kou? Ni zakima karya dan wulakancin banza da hofi zaks kaji me take cemin kou? Kaji Tana min renin hankali bayan na ganta tsaye da Tsinanen nan tanata masa murmushi kmr kanin ubanta, ashe ke mayyar maza ce bansa ba, ni zaki mayar dan iska, toh yau zan tabbatar miki ni waye a duniyar nan …” yana mgnr ne bayan ya karaso daf da ita duk yabi ya rud’e ya rikice hankalin nabeelah kam in yafi dubu seda ya tashi . “Easy mana pls sir,,, kayi hkri…” Cewar Zaks daya fadi a tsorace dan shima tsoronsa yakeji sbda kar yadawo Kansa dan yanzu in ya rufe nabeelah da duka shi ba iya kwantaeta zeyi ba dukda hannunsa daya ne me lafiya. “Durun uwar hakuri zanyi,,, ni wannan yarinyar zata renawa hankali wlhi bazan hakura ba!” Aeeezad ya fadi yana kallon Zaks, nabeelah jiki se rawa yakeyi yayinda kalmar daya fadi ta yarinya ta tsaya mata a rai a zuciyarta tace “Lallai raininsa ya shahara wai yau itace Aeezad kecewa yarinya…” a zahiri de babu bakin mgna sbda tsoro. dukawa Aeezad yayi ya dauki ledar da nabeelah tashigo da ita ta wurgar a kasa, ya fito da waya da makudan kudi rafa daya na dollars , Sam nabeelah batasanma Alhaji Sadi yasa mata kudi a ciki ba Tasha waya ce kawai a ciki. “Ni zakima karya? Kince daga gun hauwa’u kk? Waya baki wannan wayar da kudinnan?” Nabeelah tayi shiru yayinda kmr muryarsa zata fasa mata dodon kunne sbda daf take dashi. “Bada ke nake mgna ba… ni zakiwa wulakanci,, wlhi wlhi senayi maganinki, wani dan Tsinanniyar ne ya kawo miki wayarnan da kudinnan!?” Ya karashe hadi da buga wayar da kasa cikin zafin zuciyar dashi kansa besan yanadashi ba se yau, nan wayar ta tarwatse a kasan tiles ta fashe ta gaba ta baya, ya wurgar da ledar kudin dake hannunsa ya dago hannunsa me lafiya, ya watsawa nabeelah wani irin mari me tsananin zafi ji kake tasssssssssss! Wani irin zafi ya ratsa fuskar nabeelah zuwa kaf jikinta nan take ta farajin kukan tsintsaye na mata shawagi a cikin brain dinta sbda azabar zafin dataji na marin, nan take ta dafe kuncinta wasu zafafan hawaye suka wanke mata kunci, ga zafin Marin daya mata ga zafin wai yau itace karamin yaron data raina ya mareta, a haihuwar kaji tini zata haifesa . Zaks dake gefe yaji tamkar a fuskarsa Aeezad yayi marin. “ dan Allah kayi hkri mana…” Zaks ya fadi hadi da karasowa inda Aeezad da nabeelah ke tsaye. Sam ma Aeezad bejisa ba. “Aikin banza aikin hofi,,,ni zakima haka, ni zaki ma wannan iskancin kinje gun namiji kina min karya saboda reni,,,wannan yarinyar har ta isa ta renani wlhi baki isa ba kedin banza da hofi, Wulakancinki na banza, wlhi baki isa ba, yau zan maganinki, yau zaki gane waye ni , gabaki daya karyar iskanci kkyi…” Aeezad ya fadi a zafafe yayin dayakeji Sam be huce ba dukda Marin daya mata,. A matukar wani zafin Aeezad ya fito hannunta da hannunsa me lafiya ya fisgota suka fice a falon zuwa farfajiyar Asibitin Zaks ya biyosu yana tambayar “Ina zakaje da ita?” Ina Sam Aeezad bebi ta kan zaks ba, nabeelah ta kasa katafus se janta yakeyi kikiki kmr tsohuwar mota, yayinda har yanzu hannunta ke dafe da kuncinta. Tinda Aeezad yajata basu tsaya ako ina ba se a bakin motar zaks, tinda zaks yaga ya tinkari motarsa tini ya bude motar kafin ya kara sa, Aeezad ya bude gidan baya ya wurga nabeelah ciki, ya bude gidan gaba fannin me zaman banza ya shiga ya kulle motar da karfi Kai kace motar ce ta masa lefin. Ba tare da zaks yajira Karin bayani ba domin shima a tsorace yake da Aeezad duk ya chanza kamanni, cikin hanzari kawai Zaks yashiga dreva side yayi reverse ya fice da motar a asibitin ya jefata titin yamma, ba tare dayasan ina zasuje ba , kuma yana tsoron tambaya, nabeelah se kuka takeyi me tsuma zuciya, shi kan gogan se girgiza kawai yakeyi shi kadai ya kumbura yayi suntum a wannan lokacin babu abinda baze iya Aikatawa ba.



Saadatubintuabdullahi 💖


Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa 😄🤤 kuzo ku gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gado🤤 kayan dadih se mata masu daraja💃🏼*

Akwai gumbar madara
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar zuma
Akwai gumbar bata gaban matan duniya
Akwai gumbar farar saka
Akwai gumbar rubutu
Akwai gumbar cikakkiyar mace
Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi
Akwai gumbar goron tulah😂hajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in biyaki kudinki 💃🏼
Akwai gumbar nonon rakumi
Akwai gumbar kin fita zakka


Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa 🤤 akwai Ingantattun garirrikan magani na niimah, akwai maganin maza, akwai sahihin maganin sanyi dana basir, manyan mata ku kula da jikinku.


Chart me up hajjaju 08101626484

💖🐝NAMIJIN ZUMA🐝PAID PAGE 19💖 *this book is only 1k 08101626484*

Tafiyar mintuna ashirin sukayi yayinda Aeezad bece da Zaks ga inda zasuje ba,shi kuma Zaks tsoro ya hanasa tambaya se sharara gudu yakeyi kawai a kan shantalelen ti-tin daze kaika kawo zuwa mando, har zuwa yanzu se kuka me sauti aunty nabeelah keyi, har yanzu dafe take da kuncinta ba karamin jin zafin marin tayi ba, a rayuwarta ba a taba touching jikinta taji zafinnnan dataji ba yanzu, hajiya Rafi'ah Tasha marinta yafi a kirga Kuma tanajin zafin sosai, Amma a duniyarta kaf ba a taba mata Marin da aka mata me zafi da rad'ad'i irin wanda Aeezad ya mata yau ba, tun daga saman fatar fuskarta takejin zafin marin har zuwa Cikin lungu da sakon zuciyarta, tunani-tunani kawai takeyi ina kuma ze kaita?. "Kagani kou? Takiyin shiru Kawai so takeyi in haukace, ga zafin abinda tamin ga zafin kukanta dake taba zuciyata..." Aeezad ya fadi bayan ya juya ya kalli Aunty nabeelah data hada Kai da guiwa se faman zuba kuka takeyi kmr karamar yarinya, bayan Aeezad ya kalleta kana ya dawo da dubansa kan Zaks din. "Kiyi hakuri Aunty nabeelah Dan Allah......" Cewar Zaks da bashi da yadda zeyi shida kansa yasan Aunty nabeelah ta maru iya maruwa, Amma yasan dole se Aeezad yayi nadamar marin dayayi mata gashi tin yanzu ma ya fara ganin alamar nadama a kan fuskar Aeezad din. "Gidan uban wa zaka kaini ne waikai ? Wa-wa kawai dakai se lulaka gudu kakeyi Dani a kan ti-ti kmr Wani Dan iska!' ko an gaya maka ni Dan iska ne... sakarai kawai!'' aeezad ya fadi Yana kallon Zaks daketa driving cikin zallar matsifa da bala'i Aeezad yayi mgnar. "Baka gayamin ina zamuje ba ai..." Zaks yayi mgnr cikin sanyi sbda ganin Aeezad na neman sauke masa bala'i daman aeezad matsifaffe ne ina maga yau da aka tabosa. "Baka da bakin dazaka tambayeni ina zaka kaimu Kai? Wa-wa kawai, ni zakama iskanci kaima, ko dankaga motarka nashiga aikin banza in bazaka kaini inda nakeso naje ba ka sauke mu nida ita se in goyata muje a kafa,!'' aeezad ya fadi a zafafe kaf matsifarsa tadawo kan Zaks, Se tada jijiyoyin wuya yakeyi, gabaki daya baya hayyacinsa, duk kukan nabeelah ne ya kid'imasa ko ince yake kan kid'imasa shine yaketa bala'innan dabesan na meye ba. Zaks de shiru yayi ya masa uzuri domin ya kula bayin kansa bane duk baya hayyacinsa, Dan hk Sam Zaks bece komi ba yayi kwana ya dawo baya ya kalli Aeezad din daketa huci kmr zecinye kansa da matsifa. "Na juyu ina zamuje?" Zaks ya tambayesa cikin sanyi danshi ba mutum bane me fada ba kasafaima yake fushi ba. Aeezad ya masa banza kmr bejishi ba se kallon hanya yakeyi Yana cigaba da girgiza kafa kmr sarki a fadarsa, shi kadai yasan me yakeji a zuciyarsa,. ""Mu tsaya a Nan..." Aeezad ya fadi cikin zallar isa da mulki Hadi da kasaita ciki ciki ma yy mgnr kkr bayason Yi. Zaks ya kalli inda yace su tsaya yaga babban masallacin sultan bello ne. Cikin hanzari yayi packing a zuciyarsa Se tunani yakeyi meya kawosu masallaci, shifa yasha hotel ma aeezad din zece akaisu yasha a can zasu goge rainin. Zaks de mamaki ya cikasa Amma babu bakin tambaya sede yabi aeezad din da ido. Jin sun tsaya yasa aunty nabeelah dagowa ta kalli inda suka tsaya bakin masallaci Nan tashiga tunanin mezasuyi a Nan,, itafa tinda yasata a mota ta sadakar tasha Wani guri kebantacce ze kaita ya keta mata haddi sbda tasan shine abinda ya tsokare masa ido, tariga ta sadakar shiyasa taketa kukanta me dalilin a zuciyarta se Addu'ah takeyi Allah ya tseratar da ita daga sharrin Aeezad din. "Yanzu abinda yarinyar Nan tayi min ta kyauta Zaks?" Aeezad ya fadi Hadi da juyowa ya kalli Zaks da yayi packing motar ya tsaya Yana jiran cewar Gogan, Se Kuma yaji Yana wannaN maganar, Zaks ya amshe da "Inafa ta kyauta , ai kwata-kwata Mommynmu bata kyauta ba , sam-sam bata duba a wannan lamarinba..." Zaks ya fadi shi Lamarinma ya fara basa dariya. "kagani kou? Wai ace ni ina kwance gadon asibiti ita tana waje tana tad'i da namiji saboda ita ga macen ayu, mayyar maza,,, bafa sau daya ta fara ba, tayi first time na mata warning na dannewa raina, Amma seda ta kara yanzu ma, tayi fa yafi a kirga Ashe shi mutumin sbda ita yake zuwa ma asibitin tin Muna kano, Dan wulakanci yarinyar Nan ta cuceni wlhi Zaks Amma yau zan maganinta! Zanga gidan ubanwa zata kuma kula wani d’ana miji…” yadda yake mgnr kadai ya isa ya tabbatar maka da zuciyarsa na cike da bakin ciki da bacin Rai, aunty nabeelah dake baya tana jinsa , Abu Daya yafi Mata ciwo yadda yaketa cemata yarinya, abin na bata mamaki wai d'anda ta raina ne yake cemata yarinya, Gashi ya dawo yace mata mayyar maza. "Lallai lalacewata takai lalacewa..." Nabeelah ta fadi a ranta a zahiri kuwa wasu zafafan hawaye be suka wanke mata kunci sautin kukanma tini tadena sbda takaici ya hana kukan nata fidda sauti, ji takeyi kmr ta bude kofar ta fita Amma tana tsoron kar ya biyota ya sake marinta, Mari Daya kawai ya zuba mata Amma tini yasa tsoronsa a zuciyarta, a duniya nabeelah ta tsani ka taba mata lafiyar jiki, sannan tanada tsoro sosai duk tsoro ya kamata na Aeezad ko a mafarki akace mata Aeezad ze wanketa da mari zata misalta, gabaki daya jinta take kmr a mafarki har yanzu. "Kayi hakuri,dole se hakuri..." Cewar Zaks da yaketa kallon Aeezad wanda bayan ya gama zayyanowa Zaks maganganun ya koma yayi Shiru ya jingina bayansa da bayan kujerar yaci gaba da girgiza kawai shi kadai Kai kace girgizashi akeyi, Sbda tsabar jijjigar da yakeyi har Wani jijjiga ita kanta motar takeyi, ba a taba Bata masa Rai kmr yadda ta bata masa yau ba, tinda uwarsa ta haifesa be taba shiga bakin cikin Daya shiga yau ba kuma duk a kanta, shifa Sam ba haushinta yaji ba Kawai de ta bata masa raine,Amma yanzu haka Yana cikin nadamar marin da yayi mata, tinda yayi marinma yayi nadamar yinsa, Kawai de tinda yariga yayi ne ba yadda zeyi, Amma a zuciyarsa yayi nadama yafi a kirga. Seda suka kwashi 10mnt a Nan Tsaye kana Aeezad ya bude murfin mota ya fito cikin hanzari Zaks ya fito gudun kada yaki fitowa yayi lefi,. Bude gidan bayan Aeezad yayi yayinda Nabeelah ke zaune se faman kwallah takeyi ta dukar da Kai, kallo Daya ya mata yaji Wani irin tsumin tausayinta me zafi ya zuba a zuciyarsa, Nan take ya kuma nadamar marin da yayi mata, Amma sede yaga dukta nutsu da hakanan ne banza bazata taba yadda ya taho da ita suyi tafiyarnan a mota ba, da banza ne tini zata masa rashin mutumci kilama seta kuma marinsa. "Fito muje!'' ya fadi cikin bada umarni, ta masa banza kmr bata jisa ba. "Ke bada ke nake mgna ba, ki fito nace mayyar maza, yau zan maganinki wlhi...." Aeezad ya fadi cikin tsawa Hadi da bacin Rai ji yakeyi kmr Yanzu yake ganinta da Alhaji sadi tsaye, Daya kalleta seyaji bacin ransa ya karu, ita Kam Kalmar dayace mata ta mayyar maza ba karamin bata mata Rai tayi ba, lefuffukansa gareta sunada yawa, Still ta masa banza taki fitowa kmr ma batasan da halittarsa ba."wlhi in baki fito ba zan fiddoki da hannayena..." Cewar Aeezad, dayayi mgnr Yana kokarin rikota ta kwace jikinta Hadi da matsawa can cikin motar. Zaks dake tsaye Yana kallonsu da saurarensu yace "Aunty Kiyi hkri ki fito pls..." Nanma banza nabeelah ta musu, ran Aeezad ya kara baci daman yanada cikinta,ya shiga kokarin shiga ciki, ganin hakan yasata saurin fitowa gudun kar ya Kara mata Wani Marin har yanzu zafin na farko be saketaba. jawo hannunta yayi direct zuwa cikin masallacin. Ta kwace hannunya ya kuma kamowa ya rike gam, ta kallesa ta kasa cewa komi ya riga ya dasa mata tsoronsa a ruhinta , gani takeyi kmr in tai magana wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login