Showing 90001 words to 93000 words out of 171731 words
Chapter 31 - Namijin Zuma Book 2 Hausa Novel Complete
ganin wannan lantsan-lantsan nonuwan ina naga ta nutsuwa ai gabaki daya ta kwancemin kai…tashi zan inyi wanka ka kaini gidan aunty hafsat naga mommy…” zaks yace “daga dawowarmu?ka bari Kaci abinci ai kou …” Aeezad ya mike yana fadin “wlhi kawai ita nakeso nagani…kaima kaje kayi wanka,…” Zaks ya kalli Aeezad yace “Okay zanyi,,,,yakamata inka huta mu aika aje gidan dreva Dinka daya rasu da abunnan ya faru daku, shi adamu na hannun damanka jikinsa da sauki, kafar tasa da sauki sosai…” Aeezad ya juyo ya kalli Zaks yace “Ai dukna sani, su wadanda suka rasa rayukansu a sanadin abun daya faru Tini nasa daddy ma yaje tin ina asibiti an bawa iyalansu duk abinda zasu bukata, sannan gwamnati ma ta basu tallafi sosai, adamu kullum ina Jin labarinsa, ta gurin sajen murtapha, har video call munyi dashi 1week ago, aiki za a masa a kafa, inaga Ma kafarsa cireta za ayi, America za a kaisa , zuwa next week nasa a shirya komi masa komi, su kuma wadanda suka rasu sena kara Jin sauki zanje inma iyalansu gaskiya, ai bazeyu na barsu a bansa ba bayan a kaina suka rasu,,” Zaks yace “hkne nasha ka manta ne sir..” Aeezad yace “Allah ya kyauta na manta, ai dana zama butulu, duk a kan kare raina ni daya fa suka rasa rayukansu…duk nasan dasu Dayan ma dabe rasu ba nasa an masa sha tara na Arziki wanda akace ya kira sojojin dasukaxo…” Zaks ya jinjina Kai yace “Allah de yajikan wad’anda suka Rigamu gidan gaskiya…” Aeezad ya amshe da Amin tausai ya cika masa zuciya ya haye saman upstairs zuwa dakinsa. Zaks ya mike ya nufa dakin dayake sauka inyaxo gidan wanda yake downstairs, zaks na shiga dakin ya kira kukan aeezad a waya yace a shirya musu abinci mara nauyi, kana ya ajiye wayar ya fada bathroom saboda yana bukatar wanka. 25mnt zaks ya fito daga wankan daure da alwala sbda an fara kiraye kirayen la’sar yayi sallah kana Ya shirya cikin kananun kaya, waldrope din dakin cike take da kayan sawa na Aeezad bema taba sawa ba, zaks kesawa inyazo garin. Fitowa yayi falon ya tadda Aeezad zaune kan kujera da waya a hannunsa, tini yayi wanka yayi sallah befi 2mnt da zama ba zaks ya fito, yaga Aeezad sanye yake da kananun kayan masu azabar kyaun, Riga me karamin hannu se dogon wando har kasa,, tinda yaji ciwon hannunsa be karasa manyan kaya ba, duk soyayyarsa dasu, yafi bukatar kaya marasa nauyi for now. “Seda na shiga toilet na fara wanka na tuna ashe yi maka wanka akeyi …” Cewarzaks daya karaso ya zauna kusa da AEEZAD, wani wawan kallo Aeezad ya watsowa Zaks yace”Uban wanka akemin…” Zaks yayi dariya daman yasan dole seyasha zagi. “Wlhi nasha yi maka wanka akeyi sbda ciwon hannunka…” Aeezad yayi tsuki yana mikewa yace “Ubanwa kemin wanka? Temakamin akeyi de nayi wanka, kuma ai bana cire boxes din jikina dan ubanka dan iska kawai…” Zaks ya kwashe da dariya yace “Ashe de wankan ake maka …” Aeezad yace “A fari ba,,,, banfi 1month ba na farayin komi da kaina da hannuna daya ….” Zaks ya kara dariya Cikin zolaya yace “Amma duk da hannu dayan kake lagude kayan mommy…” Aeezad ya hade rai yace “Sa wasa, ko gindi ta budemin zan pushing burana inside duk da hannu daya…dallah tashi ka kaini in ganta ina yunwarta…” Cewar Aeezad da already ma a tsaye yake. Zaks ya mike yana kara dariya yace “Mu isa dinning room nasa a shirya mana superghetti..” badan Aeezad yaso ba suka isa Dinning room already ku-ku ya shirya komi, Zaks ne ya iya cin abincin shikam farfesun naman kaza ta hausa kawai ya iyaci kadan, ko cinya daya be cinye ba, kuma yanajin yunwa kawai de ya kosa ne yaganta hankalinsa na kanta, ruwa yasha ya mike ya kalli Zaks yace “taso muje,..” ya ciro car key a aljihun wandonsa ya wurgama zaks, ya chabe yana fadin “Ka bari na koshi ni tinda Kai baci zakayi ba…” “dallah malam ka tashi ka kaini I want to see my little mom …dan kaga banda yadda zan nayi driving wlhi da bazan tsaya jiranka ba…” Jin abinda yace na karshe yasa Zaks mikewa badan ya koshi ba, ko ruwa besha ba sbda azalzalar Aeezad dole suka fito compound din gidan, suka isa packing space aeezad yaga ba daya daga motocin naeema yakalli Zaks yace “Kagani kou frnd? Daga dawowarmu naeema harta fita a haka zatayi jinyata, bama wannan ba hk ake zaman Aure? Ba izini na take zuwa yawonta har kasahen waje sede inga naeema batanan se abinda hajiya mommy tace takeyi kmr ita ke Aurenta, Allah wadaran halin naeema da ace dole se gindinta zanci in rayu da tini ina lahira, AlhamduLillah da ubangiji ya halatta mana mata hudu,..” Zaks ya amshe da “Se hkri…” kwafa Aeezad yaja, shi kadai yasan me yake fuskanta a auren naeema dayayi, yayi nadama tafi a kirga. Mota kirar Mercedes red color, suka shiga Aeezad yashiga mazaunai gaba zaks na driving suka fice a gidan suna tafe suna hirar halin naeema har suka isa gidan Aunty hafsat, hon daya zaks yayi me gadi yayi hanzarin fitowa ya bude get ganin lambar jikin motar. Suna sako Hancin motarsu cikin gidan idanuwan Aeezad suka sauka a kan nabeelah da Alhaji sadi , suna zaune compound din gidan a kan wasu kayatattun kujeru sky blue, sanye take da hijjabi har kasa army green, ko kaya babu a jikinta inside, sbda Tana fitowa wanka ta sako hijjabi har kasa ta fito sbda matsawa da kira da Alhajin ya mata, fuskarnan tata tayi sharr da ita se fara’ah suke sakarma juna ita da Alhaji sadi, nan gidan tadawo ta taddasa, wanka kawai tayi ya aika a kirata zuwa part din baban noor batazo ba dayaji shiru shine yazo compound yasa aka ajiye musu kujeru ya kara aikawa masu aiki suka kirata, bata fito ba sbda Tana wanka, ya karasa baban noor ya gayama Aunty hafsat ta gayama nabeelah Alhaji Sadi ke kiranka, nabeelah na fitowa daga wanka Aunty hafsat ta gaya mata shine ta fito hk bakomi jikinta se zallar hijjabin jikinta, farin ciki ya lullubeta sbda ganin Alhaji Sadin , Alhaji Sadi na burgeta shine type dinta, yadda ya manyanta haka takeso a tattare da mijinta, tini ta mance dawani Auren yaudarar Aeezad dake kanta, batafi 30mnt da zama ba suna hira shine motar Aeezad ta shigo, yayinda idanuwan Aeezad din suka sauka a kansu, Zaks ma tini idanuwansa da hankalinsa suka isa gurin, Zaks ya kasa karasawa da motar packing space, yaja burki a hnkli sbda Azabar tashin hankalin daya gani zaune, wato Alhaji Sadi da nabeelah. “Qaluu Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un!! Shikenan!” Zaks ya fadi hadi da juyowa ga Aeezad tin kafin idanuwansa su sauka a kansa, ya jiyo heart beat dinsa da azabar karfi…… ya kalli fuskarnan tasa…..
Littafinnan na kudi ne. 08101626484.
U……31
Zaks Yaga nan da nan fuskar tasa ta hade baki kirin kmr hadari, be taba ganinsa a yanayin da yakansa ba yanzu, har wani duhu fuskarsa tayi saboda zallar azabar matsifa da jaraba dasuka masa dirar mikiya a zuciya, ya Kure su nabeelah da Alhaji Sadi da ido, se huci yakeyi kmr kumurcin maciji mesa a rami. “Da Aurena,,,,da Aurena take tsayuwa da wani namiji,,,wallahi wallahi Zaks yau sena kashe wancan tsinannen! Wlhi yau nine ajalinsa,! Zan nuna masa waye ni, dan mecin uwar ubansa, shege tsinanne kawai!” Aeezad ya fadi da muryarsa wadda ke barazanar tarwatsa motar da dodon kunnen Zaks din. Laluba aljihunsa yashigayi domin yaji akwai Karamar bindiga ciki, yaji babu , nan take duk yabi ya rikice idanuwansa sun rufe, lalubar gaban motar yashigayi tako ina yasan baza a rasa bindiga a motar tasa ba, ko gani bayayi sbda bacin rai,ji yake kmr zuciyarsa zata buga ta tarwatse, Zaks kam ya rasama yazeyi ya kasa cewa komi , shide yasan be isa ya dakatar da Aeezad daga aikata abinda yaga dama ba, Gashi da alama mommy Ma ta gansu danse kallonsu takeyi, gaskiy mommy bata kyauta ba, Zaks be taba ganin lefin mommy ba se yau, tasan da Aurensa a kanta kuma ta tsaya da wani namiji, ta gansu yanzu taga motar tasan sune a ciki koda motar ba a ganin na ciki, amma ai kaf motocin Aeezad tasani kodan lambar motar jiki, amma ta kallah ta dauke kai, taci gaba da sakarma Alhaji sadin murmushi, inside kam ba karamin bugu zuciyarta keyi ba, tinda taga ba ayi packing dai-dai ba, hkn ya tabbatar mata da yau akwai matsala, ta sadakar yau zatasha marirrika, kawai tunano irin Marin daya mata a asibitin tashigayi,.”yau natashi aiki!” Ta fadi a zuciyarta, dukda iskar dake kad’awa amma seta Kama zufa, kawai murmushi takeyi a zahiri, amma ko abinda Alhaji sadin kecewa bata fahimta. Ba bata lokaci Aeezad yaga bindiga karama a gaban motar, ganin yaga bindigar yasa Zaks shiga tashin hankali sbda yasan komi na iya faruwa. “Dan Allah Aboki karka Aikata abinda be dace ba in rai ya baci hankali ke nemosa…” Zaks ya fadi yana RIKO hannun Aeezad me lafiya wanda ke rike da bindigar yana kokarin ficewa a motar. Ina Ai Aeezad bebi takanma me Zaks ke kokarin sanar dashi ba, ko gani bayayi sosai, ya fito daga cikin motar, Zaks ma ya fito, nabeelah na ganin Aeezad ya fito daga cikin motar kuma taga bindiga a hannunsa, taga yana tinkarosu gadan-gadan da bindigar, zumbur ta tashi tsaye, Tana fadin “Alhaji kashiga mota ka gudu,,,kashiga motarka ka gudu! Nashi uku yau!!!” A rikice take mgnr, Alhaji Sadi shima mikewa tsayen yayi ba tare daya fahimci me nabeelah ke nufi ba, yashiga tambayarta “kamarya? Bangane ba?” Kasancewar ya bawa Aeezad baya Sam be Gansu ba, shifa bemaga shigowarsu da motar ba, in yana gaban nabeelah baya fahimtar komi kyaunta na makantar dashi, shifa Allah yasani dan kyaunta ze Aureta, (kunsan cikakkun kanawa dasan mata masu kyau, musammanma in farar mace ce) “kashiga motarka ka gudu dan Allah Alhaji!” Nabeelah ta fadi cikin magiya still idanuwanta na kan Aeezad da Zaks dasuke tinkarosu. Ganin inda ta tsurewa ido sannan ga alamar fitar hayyaci ya bayya kan fuskarta, yasa Alhaji Sadi juyawa yaga me take kallo ne daga bayansa, daya gigita ta har haka. Juyawar dazeyi yaga Aeezad da Zaks , ganin ya juyo Yana kallonsa yasa Aeezad dago hannunsa dake dauke da bindiga sama , ya shigo nuno Alhaji Sadi da bindigar yana kokarin sakin harsashin Zaks ya rike kan bindigar. “Ka barni in kashe shi, wlhi yau nine ajalinsa, daga kan matata baze kara marmarin kusantar wata mace ba in har matan Aure ce,…karamin mazinaci neshi,, wlhi sena zama ajalinsa yau!” Sune kalaman dake fitowa daga bakin Aeezad, Alhaji Sadi ya shiga firgici, Jin kalaman bakin Aeezad Sam be fahimci me yake nufi ba, sbda shide yasan nabeelah ba matar Aure bace, Alhajin ya fara tunanin Anya bayan ciwon hannun da yakeyi ciwon hauka be shafi Aeezad dinba, tini ya ganesa tinda ya daura idanuwansa a kansa ya fahimci kanin matar baban noor ne. “Ka fita a gidannan dan Allah’’ Cewar nabeelah da hankalinta ya kara mummunar tashi, ta shiga ture Alhaji Sadin da hannayenta biyu, ko gezau Alhajin beyi ba, sbda shi kansa ma ya kulle. “Bura ubannan!” Aeezad ya fadi a bayyane ganin nabeelah na ture Alhaji Sadi da hannayenta , hannayenta nasa na Auren sunnah, shine take taba jikin wani d’ana miji dashi yau garjejen kato. Hankalinsa da zuciyarsa da lissafinsa suka kuma baci, sbda tsabar bacin rai ko ganin gabansa bayayi sosai,. “Ka kyaleni Zaks , ka sakar min bindigata, in baka sakarminba na kashe mutuminnan to tabbas Kai zan kashe!’” Aeezad ya fadi cikin kunar zuciya, Zaks ya kara rike bingidar sosai da hannayensa biyu yace “Naji aboki zan dauka ka kasheni ,…” da karfi Aeezad ya fisge bindigar daga hannun Zaks yana fadin “Ka kyaleni ba ruwanka!!!” Ya fadi hadi da nufar kam Alhaji sadi da firgici ya hanasa tafiya, nabeelah sece masa takeyo ya wuce amma yaki wucewa se tambayarta yakeyi meke faruwa. Cikin hanzari Zaks ya kara binsa ya rikesa yayinda sukazo daf da Alhaji sadin, Aeezad na kokarin harbin Alhaji Sadi Zaks ya rike kan bindigar again, saura kiris a hannun Zaks din Dan Allah ya rufa asiri zaks din ya maida kunamar bindigar ciki. “Ka kyaleni!! Wlhi ka kyaleni in kashesa ko kai in kasheka,! Wlhi sena kashesa koda Nima daga hk za a kasheni!” Aeezad ya sake fadi cikin fitar hayyaci kishi ya rufe masa idanuwa, idanuwan nasa na kan Alhaji sadi. Zaks ya kalli Alhaji Sadi da zufa keta keto masa bakinsa se rawa yakeyi sbda tsoro ya kasa guduwa duk yabi ya firgice Gashi ga mutuwa real aini dole ya rude ya rasa uwar ubansa. “Ka bar gidannan !inba haka ba wlhi ze harbeka….” Cewar Zaks da yayi mgnr da Alhaji sadi, se kokawa yakeyi da Aeezad wanda ke kokarin amshe bindigarsa daga rikon da Zaks din yayi mata, so Zaks yakeyi ya amshe bindigar daga hannun Aeezad amma ina ya kasa, ya tabbatar da ace Aeezad nada lafiyar Dayan hannu da Zaks be isa ya iya masa ba, a haka ma ya kasa amsar bindigar a hannunsa, dukda shi hannu biyu garesa shi kuma hannu daya garesa, se zufa kawai Zaks keyi, gogan kam jikinsa har kyarma yakeyi idanuwa nan nasa sunyi ja-jawur kmr jan gauta. Nabeelah kam tini ta fara kuka sbda tashin hnkli , maaikata gidan na ganin abinda ke faruwa amma ba wanda ya isa ya we uffan ko gurin basu isa su karaso ba , baban noor na part dinsa ya kule a karshen bedroom dinsa yana wayar iskanci da karuwarsa. (Kaima baban noor Allah baze barka ba, ana nan ana maka talala,,) aunty hafsat na saman upstairs Tana dakinta ita da yaranta suna wasan yaushe gamo, big hajiya kam na dakin kasa tana baccin asara na bayan la,asar ta hangame baki, duk ba wanda yasan meke faruwa a tsakar gidan, kowa nacan yana sabgar gabansa.
Ba bata lokaci alhaji sadi ya isa ga motarsa jiki na rawa ya shiga, ya tada motar ya isa bakin get da motar da kyar sam hnklinsa baya jikinsa yake driving din ya raba motar Aeezad da akayi packing dinta ba dai-dai ba, yana kokarin ficewa a gidan Aeezad ya sakarma Zaks bindigar ya isa ga motar Alhaji Sadi dake kokarin ficewa a gidan a guje, already daman glashing motar tasa a bude yake ta fannin me tuki, wani irin mahaukacin naushi Aeezad yakai masa ta Cikin window din motar dai dai a saitin bakin Alhaji sadin. “Bakina !” Alhaji Sadi ya fadi a gigice sbda zafin dayaji a bakinsa ya matukar kara rud’asa nan da nan jini ya Balle daga bakin Alhaji sadin dai dai hakoransa guda biyu suka fito daga bakin nasa na gaba, suka fado gaban rigarsa, nan hnklin sadin ya kuma tashi, ya tabbatar Aeezad de mahaukaci ne. Aeezad na kokarin kara Kai masa wani naushin Zaks ya karaso a guje ya rikesa nan yaga Alhaji Sadi baki na jini. “Kaga abinda mahaukacin nan yamin kou ?” Alhaji Sadi ya fadi nan take wawulon bakinsa ya bayyana na gaba wanda keta jini. “Innalillahi! Ka gudu dan Allah …” cewar zaks dake kici kicin rike Aeezad, wanda keso ya kara kwacewa ya farma Alhaji sadin danya tabbatar shidin mahaukacin gaskene bana wasa ba. Ganin Zaks ya rikesa a guje Alhaji Sadi ya fice a gidan ya Danna motarsa kan titi ya shiga sharara gudu sbda gani yake kmr Aeezad din ze biyosa ne ya kashesa, Gashi ba a shara’ah da mahaukaci.
Ganin Alhaji sadin ya gudu Zaks ya saki Aeezad duk karfin Zaks din ya kare da kyar yake rikesa. Aeezad na huci yadawo ga securities din dake gadin get din kusan su biyar yace “wlhi in wannan mutumin ya kara zuwa gidannan kuka barshi ya shigo, koda gidan ba nawa bane amma wlhi dukse naci kutmar uban ubanda ya haifo ubanku a garinnan, dukse kunyi nadamar zuwanku duniyar gabaki dayanta wlhi…” “sorry sir…” suka hada baki gun bashi hkri. Ba tare da Aeezad yabi ta kansu ba ya juyo se huci yakeyi , ya nufo inda nabeelah ke tsaye ko motsin kirki ta kasayi, ganin yadda Aeezad ya zama kmr tsohon mahaukaci a lokaci kankani. Ganin ya juyo yayi kanta, yasata saurin juyawa zata nufa hanyar dazata sadata da cikin gidan. Taku uku Aeezad yayi ya damko dai-dai saitin wuyar hijjabinta, sede kawai taji an dankota, nan take hijjabinta ya zame ta kai, sumar kannan tata baki wuluk ta bayyata ta nade sumar da ribbon ash, nan take Aeezad yasamu damar ganin wuyanta, ya saketa amma ta kasa guduwa sbda tsoro da ace hannunsa Dayan lafiya yake da nabeelah tashiga uku yau, ubangiji ne ze kwace ta a hannunsa. “Dan kutmar uba, Da Aurena kike tadi, da Aurena, dan iskanci da wulakanci da dacin mutumci, wlhi yau zan nuna miki ke Karamar yar iska ce, nine babban…kina karyar maitar maza ne…” ya fadi cikin zafin zuciya, ya daga hannunsa me lafiya ze sharara mata Mari tayi hanzarin yin kasa da fuskarta, ta kulle fuskarta da tafin hannunta, ta rintse idanuwa, kalamansa nacinta, wai yau har ita yake cema yar iska Lallai ta zubar da kanta over a gurinsa, ta tabbatar duk sbda jikinta ne daya gani ya kara rainata, shiyasa bahaushe yace da wasa da yaro kwara kwana da yunwa, ita ma daba wasa take dashi ba amma ya mata irin wannan rainin me cin zuciya, dadin dad’awa danyaga tana kasansu ne shiyasa duk wani rainin ya karu. Zaks ya RIKO masa hannun dayake kokarin marin Mommyn dashi. “Aboki pls kayi hkri , bazata kara ba dan Allah kayi hkri…” Zaks ya fadi yana rikosa sbda inya barsa ya mareta ya tabbatar yana iya sumar da ita. “Dan Girman Allah ka kyaleni in