Showing 54001 words to 57000 words out of 171731 words

Chapter 19 - Namijin Zuma Book 2 Hausa Novel Complete

Marin ze kuma watsa mata. , zaks de na biye dasu, suka isa cikin farfajiyar masallacin Aeezad ya kalli agogon hannunsa yaga bakwai ta wuce gaf ake da sallah isha’i, ga cikin masallacin cike yake da mutane se wa’azi akeyi Ya kalli Zaks ba tare dayace komi ba ya saki hannunta ya nufa Cikin masallacin, nabeelah da Zaks suka bisa da ido, tunani nabeelah tashigayi meya kawosu masallaci, ba ita ba har Zaks idanuwa ya bishi dashi yayinda zuciyarsa ta tsunduma tunanin me sukazoyi masallaci kuma da Aunty nabeelah. Bayan Aeezad ya isa ga limamin ya karasa ya gaidasa kana ya masa maganganu kasa-kasa ba wanda yaji, sede limamin ya dauki uzuri wani ya hau yaci gaba da wa’azin,. Limamin wanda ke sanye da manyan Kaya na Alfarma babban mutum ne sosai, suka karaso inda nabeelah da Zaks suke tsaye,. Zaks ya bude baki ze gaida malamin Aeezad yayi hanzarin nuna nabeelah yana cewa “Yawwa malam gatanan, ka ganta nan muna kaunar juna kmr zamu kashe kanmu, iyayenmu sun hanamu Auren juna , sau bakwai ina mata ciki,…” Malam liman yace “Subhanallahi!” nabeelah ta zaro idanuwa waje a razane , ta kure Aeezad da ido, Jin irin bata mata sunan da yayi, nan ta daskare ta kasa mgna sbda mamaki, kallonsa takeyi kmr ba Aeezad dinta ba me hankali, se yanzu ta kara tabbatar da Aeezad dinnan bashi da hankali. Ba nabeelah ba hatta zaks seda ya zaro ido yabi Aeezad da kallo yana me mamakinsa, shi kansa Zaks ya fara tunanin soyayyar da Aeezad kema nabeelah ya fara taba masa hankali, rike baki Zaks yayi yana kallon Aeezad dayaci gaba da magana. “Zina zunubi ne me girma, shiyasa yanzu tayi istibra’i , Nima na tubarwa ubangiji Gashi iyayenmu sunki bari muyi Aure har yanzu, ni kuma in ban aure taba bazan iya hakura da ita ba, na riga nasaba da ita, bata da Aibu nima kuma banda Aibu gata nan de ka ganta malam liman duk muna kaunar juna nida ita, dan Allah ka taimakemu ka daura mana Aure yanzu yanzu nida ita in an fito sallar isha’i banso yau mu kwana tare ba tare da Aurenta a kaina ba, sbda dakinku daya gidanmu daya , gado daya muke kwana, kwara a mana Auren dan kar in afka mata yau hannun agogo yadawo sabo….” Aeezad ke mgnr ba kunya ba tsoron karyar da yake shimfid’awa yasan hakan ne zesa a muasa Aure da fitilarsa cikin sauki, ba tare da dogon bincike ba.



Yazata kaya ne?

💖🐝NAMIJIN ZUMA🐝PAID PAGE 20💖 *this book is only 1k 08101626484*

Alhaji malam alaramma liman yayi gyaran murya hadi da tsurawa Aeezad ido shi tun tuni yaketa masa kallon sani amma ya rasa Ina yasanshi, kawai de yasan me fuskarnan ba boyayye bane. “A gaskiya zunubin da kuka aikata be kyautuba kwata-kwata a musulunci, Auren daza kuyi tabbas shine mafi Alkhairi, kayi tunani sosai, insha Allahu ubangiji ze yafe muku kura-kuran dasuka gabata,… yanzu ina yara bakwan da kuka haifa?” Cewar malam liman. Aeezad daketa rarraba ido yana sauraren me malam liman kecewa se kallon nabeelah yakeyi, wadda itama shidin taketa kallo ta kasa ko motsin kirki sbda mamakinsa da gungumemen sharrin dayayi mata yanzu-yanzu. “Malam ai ciki na dinga dirka mata bata yadda ta haifesu ba, ita keta zubar min da cikina, ni inda so samu nane ai ta haifamin abina, kaga malam da ace haihuwar minsu tayi ai da yanzu sunfi yara bakwanma, shiyasa kawai kwara a mana Auren, Niko nawa ne zan biya sadakinta…” Malam liman ya zubawa Aeezad ido ya fahimci yaron bashi da kunya ze iya aikata duk abinda yake fadi shiyasa maslahar kawai a musu auren. “To shikenan insha Allahu ba damuwa in aka idar da sallar isha’i se a daura auren,…da aci gaba da bad’ala ai kwara ayi Auren …” Cewar malam liman. “Akwai kura…” Zaks ya fadi a zuciyarsa se juyawa yake ya kalli aunty nabeelah ya dawo ya kalli Aeezad be tabbatar Aeezad ya wuce tunaninsa ba se yau, shide a iya saninsa yasan ba haka Aeezad yake ba kawai sone ya rikita masa tunaninsa gabaki daya ya fice hayyacinsa. Har zuwa yanzu nabeelah ta kasa ko motsin kirki kmr an mata asiri ganin lamarin take kmr wasan kwaikwayo. “Yawwah malam liman nagode ,,nine waliyin Amarya, wancan kuma shine waliyyina…” Aeezad ya karashe da nuna Zaks dake tsaye kmr wa-wa baki sake. Malam liman ya kalli Zaks yace “To madallah ba damuwa…Yasunan ka ya sunan ita Amarya?” “Sunana Ahamad sunusi, ita kuma amaryata sunanta Nabeelah Ahamad, nine ubanta kuma nine mijinta…” Cewar Aeezad uban rashin kunya. Malam liman ya jinjina Kai kawai, ya fuskanci yarannan beda kunya ze iya aikata fin abinda yake fad’a, nabeelah kam ba baki se ido kawai take bin Aeezad dashi, zuwa yanzu wasa ma ta maida abun. “Kazo da sadaki kou?” Malam liman ya tambayi Aeezad. “Eh malam a kan wannan aiko banzo dashiba naje na nemo su duk inda suke koda banda su kudin…,trnsper zan mata yanzu, 2m zan biya sadakin sbda koda na fara kwanciyar jima’i da ita ni na fara amfani da ita, virgin ce…”Cewar Aeezad dayake Jin zuciyarsa fal farin ciki yau burinsa ze cika duk yabi ya kuma rikicewa, se sakin zance yakeyi kmr an tambayesa. Malam liman yau ya gamu da fetsararre se girgiza Kai kawai yakeyi yace “2m yayi yawa ai albarkar Aure akeso ba Yawan sadaki ba, dubu Dari biyu ma yayi Allah yasawa auren Albarka…” Aeezad ya amshe da Amin, Zaks ma dole ya amshe da Amin yana cigaba da kallon karfin Hali barawo da sallahma. Daga haka malam liman ya nufa masallacin domin sallar isha’i ta gabato. Aeezad ya kalli Zaks yace “Bani car key in maidata mota sena dawo nayi alwala mu nufa masallacin…” ba musu Zaks ya mika masa car key din, shi ya nufa inda aka tanada dan Alwala a zuciyarsa yanata jinjina abun, shi kansa Zaks ganin lamarin yakeyi kmr wasa ne ba gaske ba, haka nabeelah ta dauka a zatonta duk wasa Aeezad keyi da hnklinta,. Hannunta yaja suka fice zuwa inda car din take ya bude mata gidan baya da hannunsa me lafiya se binsa take da ido ta kasa katafus kawai se yadda yayi da ita ynzu kmr ya mata asiri haka ta koma masa,. Ya isa dreva side ya kunna motar hadi da kunna mata AC, ya kallata ya kashe mata ido daya kana ya fice daga motar ya nufa Cikin masallacin, yana fita ta jingina bayanta da bayan kujerar gabaki daya ta rasa meke mata dadih,. “ mafarki nakeyi …” ta fadi a bayyane, yayinda tayi saurin tsungulin kanta, tayi firgigit sbda zafin tsungulin dataji kawai ya tabbatar mata da idonta biyu bawai mafarki takeyi ba. “Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un!” Ta fadi a bayyane yayinda takejin duniyarma na mata kmr ba duniyar data Saba Jin kanta a ciki ba, ta kalli kan ti-ti ta glass din motar taga motoci nata zirya a kan titin kallon titin takeyi amma tunaninta na can wani guri daban, har yanzu Tana gaddamar anya itace Nabeelah yar garin Agadex, Tana cikin tunanin ne taji an idar da sallarh tuni har an fara rad’a daurin Aure, kwatsam taji an kira sunanta dana Aeezad an rad’a aure a kan sadaki nera dubu Dari biyu. A fari tayi shiru har aka gama daurin Auren duk tanaji, ta Rasa ma yazatayi da rayuwarta, Se yanzu ta tabbatar ba mafarki takeyi ba kawai ta fashe da wani irin jahilin kuka, ta rasa ma Ina zatasa rayuwarta taji dadih se tsungulin kanta takeyi sbda ta tabbatar ba bacci takeyi ba,, Tana cikin kukan ne Aeezad da Zaks suka dawo cikin motar se murmushi Aeezad keyi burinsa na duniya ya cika, ji yakeyi shi ko yanzu ma ya mutu ya bar duniyar nan ya huta, farin ciki ya cika masa zuciya fal, kafin ya fito daga masallacin seda ya amshi account din masallacin ya bawa Zaks ya musu transfer din 2M, sannan ya bada 2M yace a raba sadaka, already Aeezad nada Account din Aunty nabeelah a kansa, dan haka nan take yasa mata 200k dinta sadakinta, daman akwai kudinsa a gurin Zaks din da suke wani business danshi Aeezad bada iya kudin Aikin SOJA ya dokara ba dan kasuwa neshi sosai. Juyawa Aeezad yayi yana kallonta yayinda takeya faman riskar kuka kmr ranta ze fita. Zaks ya sauke ajiyar zuciya yayinda Aunty nabeelah ke bashi tausayi, harga Allah aurennan da Aeezad yayi da ita na dole be mata Adalci ba sede Sam bashi da daman fad’a. Ya tada motar suka nufa hanyar dazata maidasu asibitin. “Amaryata ki dena kuka, ni koda kikaga na Aureki yanzu kin zama halal dina, bawai tasaki zanyi na hau zungura miki bura ba, aah ni danta Nima ki rike gindinki in rike nawa doguwar, dannasan sbda kar ince zanci gindinki tinda munyi aure yasa kike kukannan, sbda kawai Ammin kaciya gabanki, kiyi hkri mommy, ni ba mayen gindi bane wlhi sa ranki a inuwa!….” Aeezad ya fadi cikin jin dadih, shi yanzu duk bakin cikin data loda masa ya kau, daya kallesa se yaji wani dadih ya rufesa me tattare da niimah se murmushi kawai yakeyi,. Jin abinda yace yasata kara tabbatar dacewa ya auretanfa da gaske ta kara fashewa da wani kukan kmr zata haukace ta bude baki cikin kuka ta fara mgna “Wlhi aurennan be dauru ba tinda Kai ba uwata bane kuma ba ubana bane, wlhi bana sanka Banasan me sanka! Aurennan be halatta ba! Gobe zan bar maka kasarku na koma kasarmu bazaka kara ganina ba a rayuwarka a duniyarka ba, wlhi na tsaneka bansanka!!” Aeezad yayi murmushin mugunta ya d’aga kafad’a yace “Duk inda zakije kije Allah tsare, amma ki sani da aurena a kanki, kuma wlhi duk inda kkje, inde a duniya yake sena biki na ciki, duk whlr nan da kk bani a cikin gindinki zan fanshe, danke kk reneni ai bake kk haifanba, dan hk kwara ma ki bari sena Ciki ko sau ashirin ne a rana daya ma se in Miki ci ashirin Inyaso se kiyi tafiyarki Allah tsare hanya, zansa a kaiki a fly…” kalamansa suka kawo mata zuciyarta wuya nan da nan ta harzuqaa ta jawoshi daga gaban motar da yake , ta fara yakushin fuskarsa Tana kuka tana fadin “yau ni kakema wannan rainin Aeezad , nifa na raineka…wlhi nayi nadamar saninka a rayuwata, dana sani da ban raineka ba, wlhi na tsaneka na tsaneka me sanka ma wlhi ban sanshi,,,,” yadda take maganganun ya isa ya tabbatar maka bata hayyacinta tashin hankali ne fal kalamanta hadi da damuwa se yakushinsa takeyi a fuska tana jawoshi Tana daga baya shi yana gidan gaba, dataga kmr bejin yakushin ta fara hada masa da cizo, tako ina cizo kawai take Kai masa ta fuska, ba inda bata kafa masa hakori ba, ga kuka tanayi kmr zata shid’e Tana kukan still Tana masa kalamai marasa dadih, suna taba masa zuciya amma Sam be damu da komi zakace tace ba, bayajin zafin duk abubuwan da take masa tako ina ta kakkafa masa hakori a fuska da kafadarsa duka se Kara kai masa duka takeyi da yakushi. Ganin abun yayi yawa yasa Zaks bude baki yace “Mommynmu kiyi hkri pls, komi yayi zafi maganinsa Allah, kuma komi mukaddari ne, in ubangiji ya jefo maka kaddara ka amsheta hannu biyu insha Allahu haka ne yafi alheri…” Zaks ya fadi cikin sanyi duk yayi sanyi shima harga Allah began lefin mommy nabeelah ba ga duk abinda zata ma Aeezad sbda yaci da hakkinta kwata-kwata Aeezad be kyauta ba dande kawai Zaks be isar ya fadi bane, be tabajin anyi irin wannan Auren ba se yau a kan Aeezad da Mommy nabeelah ba adalci a lamarin, gabaki daya nabeelah yake tausaya wa a fari de tausan Aeezad yanzu, amma yanzu ya bar tausansa sbda yayi zalinci me tsanani.Sam nabeelah bataji hakurin da Zaks ke bata ba, idanuwa da kunnuwanta sun rufe bataji bata gani se dukansa da cizo take karayi, duk ta fita hayyacinta shina tasashi ya fita hayyacinsa a zahiri amma a bad’ini zuciyarsa fara sol. “Kiyi hkri pls mommynmu karki masa lahani…” Cewar Zaks. Aeezad ya Amshi da “kyaleta tayi iya yinta ta gaji tadena, nide ai na riga na aureta ko kasheni zatayi ta kasheni dole de nasan zatamin takaba ai…” kalmar daya fadi ta karshe ta kara bata mata rai nan ta kara rikicewa da wani kukan ta tabbatar ba abinda zata masa ta huce, kawai ta kyaleshi sbda tayi tayi ta gaji kuma taga alamar ma shi ko a jikinsa, ta kife tadinga kuka kmr ranta ze fita har suka isa asibitin Zaks yayi packing Aeezad da Kansa ya fara ciwo sbda kukan da takeyi, shi a duniya kwara kowa yayi kuka da Aunty nabeelah tayi kuka, ya kalli Zaks yace “Fita kawai ni bari mu gana nida ita, mu Sada zumunci, insga so takeyi in hauta kmr yadda ake hawan mota, in mata sukuwa, inaga a motarka zamuyi amarcin, yau da rabon in fad’a mata duri, in zungura mararta data jima Tana adanawa,,,daman wlhi ni ina missing gindi , insha Allahu yau sena ci gindin mommy ,,…” Jin manyan kalamai na fitowa daga bakin Aeezad yasa zaks ficewa daga motar kawai ya tsaya ta gefe ya zubawa motar ido kawai jira yakeyi yaga motar ta fara rangaji, domin ynzu Aeezad ya fara basa tsoro yasan kmr wasa ze iya aikata abinda yace, yaci yar mutane a car, tini Zaks ya fara tausayin Aunty nabeelah, yasan Aeezad ba karamin mutum bane, ko me tsohon gindi Esther yata kare dashi ina maga me sabon gindi.




Kuyi manage wlhi am busy over,…Allah sa mu gama lafiya my readers ina kaunarku fin san da Aeezad kema Mommy nabeelah 😂






Saadatubintuabdullahi 🫀

💖🐝NAMIJIN ZUMA🐝PAID PAGE 21 And 22💖 *this book is only 1k 08101626484*

Bayan Zaks ya fita Aeezad ya kara sanyin AC din motar, ya juya ya zubo mata ido ta bayan motar yayinda take kife se kuka takeyi kamar wata babyn da uwarta ta hanata nono, tsaf taji me yace har fitar zaks taji a motar amma tasan be isa ya mata komi ba duk kurin baki ne, ko Aurenta dayace yayi ita wlhi bata yadda ba,. murmushin gefen kumatu Aeezad yayi , shifa wlhi be ganin girmanta, ganinta yakeyi kamar wata baby yar 5yrs wadda ze dinga juyata da sweet yadda yakeso. Ya tsurawa hips dinta idanuwa, “Mommy daga ganin bayanki dayake cikennan zakiyi ruwa tako ina, zansha iyooo inna shiga mararki…” ya karashe hadi da tand’ar baki shifa yau sharr, jinsa yakeyi kmr bashine bashi da lafiya ba, sharr ko zafin hannunma yadena ji, komi garau kawai zarrr dadih, Kai kace gindi yaci. Hannu ya kai ze shafar mata duwaiwuka tayi hanzarin bige masa hannu hadi da kara fashewa da kuka tana fadin “Dan iska kawai mazinaci, in kai Bakasan mutumcin kanka ba ni nasan nawa, dan iska kawai mayen iskankanci, ka saba da zinace zinacenka, ni nafi karfinka, bansanka, mayaudari me Auren yaudara, dan iska!,” sune kalaman da take fadi Tana kuka. Murmushi Aeezad ya karayi shifa ya riga yasan ya gama da kaf rayuwarta tinda ya Aureta kome zata masa ko zafi beji, shifa ko wuta zeta debo ta babbakasa dashi bazeji komi ba ko a jikinsa. “Wallahi na Riga na Aureki yarinya, kuma kidena haramtamin aure na a kanki, na riga na daura miki igiya uku rak a wuyanki, kaf wannan kayan Alaytun na jikinki ya zama nawa, gasunan tinjim-tinjim, komi enough, zansha nonuwa in koshi…” bakin cikinsa ya kuma tokare nabeelah, bata da yadda zatayi kawai se kuka, ko kashesa zatayi bazata huce ba, itade a ranta wlhi bata yadda da Auren yaudarar dayace yayi da ita ba, yanzu yanzu se Allah, awannin dasuka shude Tana cikin farin ciki amma yanzu ji takeyi dukta tsani kanta, abu kmr a mafarki, se tunano yadda suke tsaye gaban liman kawai takeyi, gabaki daya ta kasa magana ta kasa katafus Tabbas asiri Aeezad ya mata, da bata karyatasa a gaban liman din ba, siddabarun asiri yasa aka mata ya kaita ya aureta wannan Aure na yaudara domin be dauruba tinda shi Aeezad din ba ubanta bane. “Wlhi bana sanka ni Alhaji Sadi nakeso, insha Allahu jikina nashi ne…” ta fadi cikin zallar bakin cikinsa da takaicinsa, duk tabi ta kara tsanarsa. Kalamanta sun matukar masa zafi a rai, amma ya danne danshi ya riga ya gama da ita, kome zatace tace is her time. “Se inga ta gidan ubanwa da uwar wa jikinsa ze zama naki,, karya kkeyi Nima kina sona tinda kinajin duk abinda na gayawa liman amma baki karyatani ba makaryaciya wayasanma irin sha’awata da sona da kkeyi a ranki, kila ma yanzu durinki ya jike,,,,” Aeezad ya fadi yana kureta da ido, Ubangiji ne kawai yasan meyaji a kalamanta datayi nacewa tanason Alhaji Sadi, kuma shine mallakin jikinta, Dabe danne zuciyarsa ba Allah kadai yasan meze mata. Dagowa nabeelah tayi ta ballara masa harara , har cikin ransa yaji hararar data masa, se yaji wani sanyi ya luntsuna a birnin zuciyarsa , a memakon yaji haushi seyaji dadih ya ratsashi over. “Wallahi ina sanki Mommy! Ki bani hadin Kai muyi wani sha’ani me dadih , in saki a daki in hau mararki, in tura miki zakari na, innasa miki burana zakiji wani Mugun dadih, wlhi gabana dadih ne dashi, bakiji kaciyata ba, ta zanu iya zanuwa in kika ganta ma kina iya kawowa ba tare da kin ankare ba,,,,” ya kara Kai hannu ze shafar mata duwaiwuka ta mike zumbur cikin bakin cikinsa da haushinsa tace “dan iska kawai!” Tana fadar hakan ta fice daga motar still Tana kuka, zaks dake tsaye yaga ta fito kallo daya ya mata ya tabbatar ba a ci ba sbda yadda take taku da karfi ya tabbatar da anci bazata iya motsawa daga cikin motar ba. Ganin Tana kuka kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login