Showing 129001 words to 132000 words out of 171731 words
Chapter 44 - Namijin Zuma Book 2 Hausa Novel Complete
, Amma ita kadai tasan Wani irin bala'i takeji a sassan jikinta, komi ciwo yake mata, har idanuwanta ciwo suke mata, tin safe takejin bacci Amma ya hana, se godiya yaketa mata kmr maye, har yanzu be bar shafarta ba, da kyar tasamu ya amince ze tafi Ba gidan ze kwana ba. ya kira Zaks yasashi ya mata shopping sosai harda kilishin yasa ya siyo mata me yawa a inda suke siya, ya fito falon yaga Aunty hafsat zaune a falon Nan Zaks yazo ya taddata, big hajiya Kam tini tayi bacci tinda tayi isha'i ta kwanta tayi baccinta abinta, ko kunya Aeezad bejiba ya gaida Aunty hafsat ta amsa, ita Tama kasa kallansa eyes to eyes, se nishadi yakeyi, shikam har kiba taga ya mata,. Ya amshi ledojin da zaks ya shigo dasu ya bawa Aunty hafsat nasu ta amsa tayi godiya. , ya nufa dakin da sauran ledojin yayi-yayi ta taso taci takici, kawai tace ya wuce. Hk badan yasoba ya mata kisses tako ina kana ya juya harya Kai kofa ya sake dawowa, ya sake kisses yatsun kafafuwanta ya fice a dakin shi dande tanata korarsa ne Amma Nan gidan yaso ya kwana yana cin gindi. Yama aunty hafsat seda safe, suka fice da zaks se nishadi yakeyi fuskarsa se annuri take fitarwa har Wani haske zaks yaga ya karayi, suka shiga mota zaks yaja motar suka fice a gidan, a motar se firar nishadi da dariya Aeezad keyima zaks, Zaks tinda yake dashi besan ya iya dariyar nishadi har haka ba se yau, se dariya yakeyi kamar ba Aeezad ba miskili, ko ranar Daya fara cin gindin mommy beyi wannan nishadinba, har Wani haske yayi , yayi fayau , yayi mugun kyau, se sheki yakeyi kamar gold a cikin dubunnan azirfa.
Yana fita daga Falon Aunty hafsat ta mike ta nufa dakin nabeelah ta bude handle din dakin ta jisa a bude, ta sako Kai cikin dakin, zuciyarta fal tausan Aunty nabeelah, wannan abun a tausaya mata ne, duk mace dole ta tausaya mata, kaninta ya zamar mata kaddara, ita kanta Aunty hafsat mamakin kaddarar nabeelah da Aeezad takeyi, dukda ta jima da fahimtar abubuwa da dama a kansu, amma sede yanzu ta fahimci shaanin ya wuce tunaninta da lissafinta, kaninta ya kira ruwa ba ruwansa da neman lema.
Ga masu bukatar sauran paids books Dina contact me ta number Dina ta kasa ngde da kaunah.
This books is 1k 08101626484
Saadatubintuabdullahiđź’–
NAMIJIN ZUMA
41....
Idanuwan Aunty hafsat Dana nabeelah suka sarke cikin na juna, Daman tana kwance tana facing kofar shigowa,Aunty hafsat din ta shigo, saurin dauke idanuwanta tayi cikin na Aunty hafsat din Azababbiyar kunyarta takeji, sbda tasan ta fahimci kome ke tsakaninta da kaninta. "Aeezad yariga ya gama zubarmin da mutumcina a gidannan,,,"Aunty nabeelah ta fadi a zuciyarta, Hadi da gyara kafafuwanta data wawwaresu tanashan iska a kasanta na zallar azabar datasha a gun Aeezad Se zafi gindinta keyi, da kyar ta iya hada kafafuwan nata. Kallo Daya Aunty hafsat ta mata, taga duk tayi Wani kala, har rama tayi kamar ba ita ba,ta karaso tana niyar zama a bedside taga wayar Aunty nabeelah a kai, dauke wayar tayi taga Iphone 13promax ce irin tata, ranarnan taga kwalin wayar Amma Sam hankalinta bekai ba, tin tini Kuma taga kwalin, Kuma inta shigo sometimes tana ganin wayar Amma se yau ta lura da iPhone ce, koda bata sani ba tasan Aeezad ne ze siya mata,. Ajiye wayar tayi a gefen bed din tana fadin. "Sannu mommy...." Aunty Nabeelah da idanuwanta ke kasa sbda kunya takasa Daga Ido ta kalli Aunty hafsat. tace "yawwah, sannu maman Asmah, su Noor duk sunyi bacci kou?" Aunty hafsat tace "Eh sunyi tini, ai hanasu nakeyi su shiso su addabeki Amma kullum sesun kawowa dakinnan hari, dazuma seda na damko nasmah har ta iso kofar dakin, nace zonan ubanku na ciki..." Aunty hafsat ta karashe mgnrta tana murmushi. Aunty Nabeelah ta Kuma kasa da kanta ba tare datace komi ba, sbda mgnr aunty hafsat ta karshe ta bata kunya. Aunty hafsat ta kumayin murmushi me sauti,ta kara kureta da idanuwa,ba karamar rama taga tayi ba, ta fuskanci ma kunyarta takeji. "Mommy inaso muyi wata magana me muhimmanci,,,,," a wannan Karan seda nabeelah ta dago ta kalli Aunty hafsat sbda se taji mgnrta tayi kama data Aeezad, Daman muryarsu na kama Dana junansu. "Toh inajinki maman Noor..." Aunty Nabeelah ta fadi a ranta tana tunanin to wace magana ce me mihimmanci Aunty hafsat tace tanaso suyi? Tasan baze wuce maganar Akan Aeezad ba. Aunty hafsat ta numfasa idanuwanta na kanta ta fara mgna cikin nutsuwa da kalaman fahimta "mommy a kanki ne da Aeezad..." se aunty Nabeelah taji gabanta ya yanke ya fadi, taji kaman ta narke kasa kunya ta Kuma lullubeta, ta kasa cewa komi sede tayi shiru tana sauraren me maman nasmah zatace. "Dan Allah mommy inaso Nasan da gaske Aeezad yake kunyi aure? Nasanma baya karya, Amma bemin bayani ba, ya barni a duhu, Dan Allah inaso kiyimin Karin bayani yadda zan gamsu kokwanto ya fita a raina a kanku mommy…” aunty Nabeelah taji tambayar tayi mata nauyi tayi shiru still ta kasa cewar komi. aunty hafsat taci gaba dacewa "Karki damu mommy yanzu mun zama daya, ni Daman tin can Ina sanki har raina wlhi mommy, yanzu Kuma Dana fahimci Dan uwana nasanki na Kuma sanki sbda kece farin cikin Dan uwana, feel free muyi magana,mun riga mun zama daya, ai komi sanadi ne, Kuma koda bansanku tare da Aeezad tinda Ubangiji ya rubuta ni ban isa in goge ba, na yadda da kaddara insha Allahu ke sanadin Alkhairice a zuri'armu Aunty nabeelah,,sbda kinada manyan qualities,,ki daukeni tamkar Aminiyarki Hawwa'u wadda zaki iya gaya mata komi na rayuwarki,,,," aunty hafsat ta narkar da ita da narkakkun kalamai na masu ilmi da nutsuwa,Nan da Nan jikin Aunty Nabeelah yayi sanyi karai,cikin nutsuwa ta kwashe komi ta gayawa Aunty hafsat,ta tadda akayi aurenta da Aeezad a babban masallacin sultan bello dake kaduna state. Aunty hafsat ta numfasa tashiga nazarirrika a kan abinda aunty nabeelah ta gaya mata, tabbas ko a tarihi aunty hafsat bata taba ganin irin San da Aeezad keyima Aunty nabeah. Se yanzu zuciyar Aunty hafsat ta kara nutsuwa a kan Auren Aeezad da aunty nabeelah, ta tabbatar Aure ya auro,. "toh yaza Ayi da daddy da Hajiya mommy da na'eema?" Aunty hafsat ta tambayi kanta a zuciyarta, tayi Shiru,tasan akwai babban case a gaba. "Dole Aeezad yadinga sassakeki mommy,...Allah de yasa Alkhairi…” Aunty hafsat ta fadi a bayyane. Aunty Nabeelah ta kumajin kunya ta rufeta batayi tsammanin fitar kalmar Daga bakin aunty hafsat ba,mikewa tayi sbda fitsari dataji ya cika mata mara, Sam ta mance da azabar zafin da kasanta keyi, Aiko tana mikewa taji wata azabar ta ratsata seda ta lumshe ido, Aunty hafsat na kallonta, gashi ba halin ta koma ta kwanta sbda fitsari da takeji sosai, Dole ta nufa toilet a daddafe Aunty hafsat na kallonta, tana shiga toilet, Aunty hafsat ta fice a dakin ba jimawa ta dawo hannunta rike da cup Wanda ta hadoma aunt Nabeelah tea me kauri,tasameta kwance tana fitowa daga toilet din ta kwanta ko Ina a jikinta har yanzu ciwon yakeyi. Ta Mika mata cup din tea aunty Nabeelah ta tashi zaune ta amsa Daman yunwa takeji sosai, tace "Nagode maman nasamah..." ta kafa Kai Tasha tea din sosai, seda Tasha Rabi kana ta ajiye, dai-dai Aeezad ya kirata a waya, Aunty hafsat ta kalli fuskar wayar taga sunan Jarumi, tasan Aeezad ne. Nabeelah na kallo wayar ta tsinke taki dauka, tana tsinkewa ya sake kira, taki dagawa, Aunty hafsat tace "Ki daga mana, .." Nabeelah tace toh kawai Amma taki dagawa, har tasake tsinkewa seda yayi kira goma a jere Amma taki amsawa. Aunty hafsat Tasha Sbda itane taki daga wayar Dan haka ta tashi ta mata seda safe ta fice a dakin da cup din data kawo mata tea din a hannunta,, a ranta taji dadin jin Labarin auren aunty Nabeelah da Aeezad, se yanzu ta kara jinjina karfin hali irin na kaninta, shide ba ruwansa da kome zeje yadawo, in maganar Nan ta bayyana, Aunty hafsat ta tabbatar Akwai gagarumar matsala, Amma shi ba ruwansa, ko besan matsalar dake gaba bane,oho. Da tunani tunani a ranta, ta ajiye cup din a kiching ta nufa part din baban noor.
Washe gari, bayan yayi sallar asubahi ya iso gidan sbda ya kirata bata daga ba da daddare, tare suka shigo part din shida Aunty hafsat data fito daga part din baban noor yanzu, abun ya bata mamaki ganinsa da wannan asubahi ko haske gari be gama yiba , Zaks ne ya kawosa, se yanzu Aunty hafsat ta kuma tabbatar da abubuwan n Aeezad ya wuce tunanin me tunani. Zaks ya zauna a falo , shi kuma Aeezad ya fad’a dakin, bude ya yadda kofar dakin, jiya da Aunty hafsat ta fita daga dakin bata rufe dakin ba sbda baccin daya kwasheta. A kan dadduma ya taddata zaune ta idar da sallah Tana lazimi da charbi a hannunta, ta dago ta kallesa, seda ta zaro ido ganin lokacin dayazo a ranta tace mutun kmr maye, yana ganinta yaji wani sanyi yayima kaf rayuwarsa ta duniya dirar mikiya, farin ciki ya cikasa shi inde ze ganta to duniyarsa shar, daya ganta se yajisa cikin nishadi me dumbin yawa. “Meyasa na kiraki baki daga ba jiya? Kuma bayan nasan kina gani kawai niyar dauka ne bakiyi ba mommy, wata rana inde ina kiranki baki dagawa sede kiji ance miki na mutu, sbda rashinki barazanace ga rayuwata…” ya fadi yana zaunawa yayi facing dinta, se kallanta yakeyi, ita kuma taki kallansa sannan batace dashi komi ba , kuma tanajin abubuwan da yake cewa. Ya daura hannunsa a kan kyakyawar kafarta data mikar da ita, ya shafi yatsun kafar tata, yana azabar San yatsun kafarta sosai, iya su kawai in yana kallo se azababbiyar shaawarsa ta tashi, shi kome ze gani a kanta tada masa shaawah yakeyi amma ba kamar nonuwanta da yatsun kafarta. “Mommy Ina sanki kan San da nake miki ….kin Hana zuciyata sukuni, kin gama Dani, wlhi San da nake miki in za a Tara kaf masu rubutu a kan tarihi bazasu iya rubuta soyayyata a gareki ba mommy….” Ya fadi out of control irin fitar
Hayyacinnan da duk
Wanda ya fad’a so yake shiga. Ta dago ta kallesa, kalamansa na narkar da ita, batasan ya akayi ya iya kalamai masu kashe zuciyaba, ya iya zantuttuka masu fitowa daga kahon zuciya. Batace dashi komi ba harta gama laziminta , tayi addu’ur’inta kana ta kallesa tace “Mekazo yi pls da asubar nan kuma dan Allah?” Ya narkar da idanuwa yace “nazo ne naga abinda ruhi da gangar jikina ke murad’i…me dadih a kan kaciyata ba…” nabeelah ta girgiza Kai kawai bata taba ganin matsifa irin wannan ba, mikewa tayi ta cire hijjabinta ta ajiyesa a ma’ajinsa, ta koma gefen bed da kyar take tafiya ta kwanta gefen gadon har yanzu kasanta azabar zafi yake mata, gaskiya Tana tunanin ta karu. Ya taso ya biyota gefen gadon ya kwanta ya jawota jikinsa ya rungume tsam a jikinsa, ta kwace kanta Tana fadin “Bacci nakeji fa wlhi…” “Nima haka mommy muyi baccin tare …” ya tura mata hannu cikin riga, ta juyo tayi facin dinsa bayan ta cire masa hannunsa me lafiya daya tura mata cikin riga ta sama yana lagudar mata Nono. “Ka kyani bacci nakeji gaskiya wlhi, duk kabi ka lagudemin nonuwa …” “na bari …muyi baccin tare…” ya jawota jikinsa sosai yana sharkar kamshin jikinta, ba jimawa bacci ya kwashesu. A falo kam da Zaks yaji shiru be fito ba tini ya mike yabar gidan ya nufa gidan Aeezad sbda yana bukatar bacci Sam Aeezad be barinsa bacci a yan kwanakinnan motsi kadan se yace a kaisa gun mommy. a farfajiyar gidan ya hadu da naeema zata shiga motarta, da shirinta, daga gani shirin barin gari ne, hajiya mommy ce ta matsa mata yau seta bar kasar shine ta shirya badan taso ba. Zaks ya gaidata ta amsa ba yabo ba fallasa daman ita normally bata da fara’ah kullum fuskarnan kamar teba, har kwara yauma Zaks yaga ta d’an rame soyayyar mijinta da kishinsa ke dawainiya da ita, amma kuma batasan yadda ake tarairayar miji ba Balle tasan yadda zatayi ta dawo dashi kmr Ada da yake santa kmr hauka. “Zaks wai Ina kuke zuwa ne da Aeezad ?” Naeema ta tambayi Zaks bayan sun gama gaisawa suna tsaye a packing space da hand bag da car key a hannunta Tasha abaya ash color. “Wani aiki muke zuwa…” Zaks ya bata amsa dukda besan me Aeezad yace mata ba haka kawai ya tsinci kansa da gaya mata hakan, sbda bazeyu a gaya mata gaskiya ba. “Nashiga side dinsa bangansa ba, Yanzu ina ka kaisa ko duk aikin ne ?” Zaks ya amsa da “Eh hajjaju, ai kinsan aikin ne, Kamawa takeyi, kindesan mutumin zazzafan meeting yakeyi ma yau…” naeema ta sauke ajiyar zuciya kawai hadi da gasgakatawa sbda taji bakinsu da Aeezad be bam-bamta ba dan haka seta dauka gaskiya ne. “Shikenan ….amma pls baka ganinsa da mace kou ? Wlhi ni jikina na bani kmr yana tare da wata macen gaskiya …” Zaks ya girgiza Kai hadi dacewa “Wadin? Tabdijan bade Aeezad ba domin shi in kika gansa da mace to tabbas abu yaci tura a kan aikine kuma, aishi Sam ba ruwansa da shaanin mata abinda ko kallo ma basu ishesa ba, ki kwantar da hankalinki Uwar gida Sarautar mata…” naeema ta nisa tace “Toh,,,Dan Allah kadinga kulamin dashi pls, kuma karka nuna masa ma munyi mgnr nan dakai ynzu…”zaks yace “Angama hajjaju, ai kmr anyi ruwa an dauke…” naeema ta murmusa tace “nagode, Ubangiji ya barni da Aeezad ni kadai har abadan …”zaks yaki cewa Amin sede yace “Wannan hk yake, daman ai nakin ne ke kadai…yace ma insa miki kudinki a account zansa miki yanzu ina shiga ciki insha Allahu…” (duk month Aeezad na bawa naeema salary wanda ya ware yake bata sbda bukatuwar yau da kullum, sannan yana bata kudin cefane gida daban dukda ba zama a gidan take ba, ze iya rantsewa da Allah ma be tabacin abincin da naeema ta dafa da kanta ba sede wanda masu aiki suka dafa, shiko abinci be tabaci a kwano daya da naeema ba….San Aeezad be taba fashin samata salary dinba duk wata Zaks yake sawa yasa mata, shine accounter dinsa ) naeema tace “okay Kasamin a UBA dina sbda tafiya zanyi zanbar kasar yanzu…” zaks yace “okay …Allah ya tsare Adawo lafiya..” naeema tace amin tashiga motarta hadi dacewa “pls ka gayama Aeezad na tafi Egypt, na kirasa be daga ba yanzu ….” Zaks yace “Okay zan gaya masa…” daga hk sukayi sallahma naeema ta fice a gidan Zaks ya nufa part din Aeezad yana mamakin Hali irin na naeema kuma duk ba lefinta bane lefin hajiya mommy ne, ita ta hanata zaman sunnah, naeema de nasan Aeezad danso, amma sede ita kmr ba mace ba bata iya komi na mata ba, kuma duk lefin hajiya mommy ne.
Karfe goma na safe, taji ana shafata ta farka a firgice sbda tasan daga shafar nan seya zarce, aiko be jira cewarta ba ya kame bakinta Cikin nasa, Tana kwacewa suna kokawa , ya zira, bashi ya fita ba se karfe biyu, Tasha whla sosai tayi kuka harta gaji har kakarin amai tadingayi, ta tabbatar da yana mata a hankali bazata dinga shiga wannan whlr ba, amma da karfi yake bugawa kmr ze karya mata k’ashin gindin duka kowa ya huta. Duk irin azabarnan datasha be barta ba seda ya kuma hawa, bashi ya sauka ba se la’asar, jikinta yayi weak kmr wadda tayi 2wks Tana zazzabi. A haka ya kwasheta ya mata wnka, sukayi sallah se binsa takeyi da uwar harara, shikam ko a jikinsa, kara santa ma yayi, sannan in Tana harararsa seyaji tana kuma tada masa sha’awah. , Azabar yunwar datakeji ta isa, haka ta dakko kilishin a frij, ta fara ci, yauma taci sosai, Aeezad yaji dadih sosai ya fahimci Tana San kilishin sosai, se sannu yake mata sbda yasan yayi lefi ta masa banza, duk ya kara tattaleta tafiya ma seda kyar takeyi tanayi tanajin kmr zata saka ihu, ganin haka yasa Aeezad ya kira doctor salmah ba jimawa ta iso gidan ta tadda maman nasmah a falo suka gaisa sosai sbda sun San juna a gidansu zaks. Aunty hafsat ta nuna mata dakin aunty nabeelah, doctor salmah tayi knocking aka mata iso kana tashigo dakin, ta duba nabeelah datayi laga-laga, ta duba taga ta kuma yakewa dole se an kuma mata dinki, amma ba kmr na farko ba me yawa, yanzu befi a mata dinkin kamu biyu ba, daman tazo da kayan aikinta sbda tasan baze wuce dinkin bane, ta fahimci rawar Kai da danyar kaciya baze bari Aeezad ya barin nabeelah ta huta ba. Aeezad yace shi fir kar a mata dinki a bar masa haka nan. Dr salmah da tausayin nabeelah ya cikata sbda ta fahimci tanashan azaba tace “Baze yuba sir dole ayi mata dinkin…inba hk ba gabanta ze lalace, Kai kanka baza kaji dadih ba…” Aeezad yace “Gaskiya kar a mata na last time da kyar ya warke har 3weeks…” nabeelah ta amshe da “yimin kinji doctor, kyalesa dan Allah kiyimin kawai …” Aeezad ya kalleta yace “Baza ayi ba ai gindin nawa ne tinda ni keci,…” jinjina Kai nabeelah tayi, gabaki daya seya bata kunya kuma shi ko a jikinsa, dr salmah ma seda taji kunyar abinda yace. Da kyar de Aeezad ya yarda aka ma aunty nabeelah dinkin, ba karamin azaba Tasha ba, Danma ta daure, amma taji zafin da bata taba jiba a rayuwarta, sbda ba ayi mata allurar rage zafi ba kuma