Showing 18001 words to 21000 words out of 171731 words
Chapter 7 - Namijin Zuma Book 2 Hausa Novel Complete
garin shi daddy ke tambaya Ya hafsat, mutum da yaransa seya buya ze kirasu a waya '' gaskiya rashin uwa ma jarabawa ce..." Aeezad ya fadi a zuciyarsa Sam kuma se yaji Wani takaici yayima Zuciyarsa dirar mikiya, ya tabbatar da sunada mahaifiya da hakan be faru ba, tabbas inka rasa uwa ka rasa rabin dadihn duniyarka. "duk lafiya Lau suke .." shine abinda Aeezad ya fadi a zahiri. "Masha Allahu a gaidasu Allah ya hanaku damuwa duniya da lahira .." "ga damuwar nan kanasa mana.. " Aeezad ya fadi a zuciya, besan mgnr ta fito fili daddy yaji ba, kawai sede yaji daddyn nacewa. "kuyi hkri wata rana se Labari, ba abinda yake dawwama..." A yadda yayi mgnr seya bawa Aeezad tausayi kawai ya furzar da iskar takaici da bakinci da tausan Mahaifin nasa gabaki daya. "Thanks daddy,Allah Kara lafiya..." shine abinda Aeezad ya fadi. Alhaji sunusi ya amsa da Amin daga haka sukayi sallahm. Aeezad ya ajiye wayar gefensa kawai Yana me tunano abubuwa da dama, shi da kansa yasan matsalolinsa sunada yawa,ga rashin uwa, ga mahaifinma da kadan yaso yafi kwara babu, ga na'eema itama matarsa da tini tazama kwara babu, Tako ina deshi babu dadih, mommynsa ce kawai inya tunata yakejin sanyi a ransa, a nan yake samun saukin wasu lamuran, da besan ina ze tsaya a damuwa ba. Da tunani tunani a ransa Aka isa gidansa dashi, wanda tin daga bakin get har zuwa cikin gidan abun kallo ne , duk iya gayunka in kazo gidan Aeezad dole ka zama Dan kauye, shi karshe ne a gayu da tsari. Tin kafin dreva ya karasa packing dinsa a packing space din gidan Aeezad ya kula da motar Na'eema wadda tafi Hawa a farfajiyar gidan, da wata motar ma da besan ta wacece ba,kirar Jeep, hakan yabawa Aeezad tabbacin na'eema tadawo gidan, haka kawai ya tsinci kansa da rashin farin ciki akasin da, da ace Dane da tini yanata murna a part dinta ze yada zango,ko wanka baze ba ze hauta daci, se ya sauke nauyin mararsa kana ze samu nutsuwar ko abinci yasamu yaci. Akasin yau, yanajin sha'awarh bawai beji ba,Amma sam be tunkari part dinta ha, ya tinkari nasa part din,. Direct a bedroom dinsa ya yada zango ba bata lokaci ya fad'a bathroom yayi wanka ya fito daure da Alwala ya shirya cikin kananun kaya na hutu, ba karamin amsar launin fatarsa kayan sukayi ba, dai-dai ana Kiran la'asar already daman ya dauro alwala lallausar takalminsa ya saka ya fito farfajiyar gidan ya nufa masallacin dake cikin gidan. Bayan sun idar da sallar ya fito daga masallaci hannunsa rike da counter Yana lazimi. Dai-dai Na'eema da khady sun fito ,na'eema zata rakata motar khadyn wadda zata tafi gidanta, domin ta d'an jima a gidan tin kafin Azahar tazo. Sukayi kicibus da Aeezad, kallo daya ya musu ya dauke idanuwansa A kansu yayi kamar ma be gansu ba, na'eema ta tabe baki ganin kallon dibar iskar dayayi musu daman shi haka yake Amma a daki ya dage yayita cin gindi, ya iya zunguri Kam kuma ya iya yarfi. khady ta kuresa da Ido a zuciya se wow wow kawai takeyi knr motar Ambulance! bata taba ganinsa da kananun kaya ba se yau, Ashe kyansa ya wuce tunanin khadyn bata sani ba se yau. "Tsarki ya tabbata ga ubangijin daya halicci kyakyawan namiji me Asali(wato tsawo)..." Khady ta fadi a ranta seda ta sauke ajiyar zuciya, ko a Ido tasan guy dinnan zeyi dadih na matsifa, itafa wlhi da ace ze aureta tini zata kashe aurenta ta auresa koda ace beda ko sisi balle uwa uba ya tara qualities na fitar hankali, ga kudi ga kyau ga cikar haiba, ga asali (wato tsawo). "Ina wuni ranka ya dade...'' khady ta gaidasa cikin girmamawa dai-dai sun karaso daf-daf da junansu. "Lafiya Lau,,, ya iyali?'' Aeezad ya amsa a takaice Hadi da Tambayarta ya iyali sbda ya ganeta, yasanta a matsayin Aminiyar matarsa tin kafin ya Auri na'eemar. "Lafiya Lau Alhamamdulillahi...." Khady ta amsa, yayinda Wani irin sanyi da dadih me ni'ima ya ratsa khadyn tana bala'in San muryarsa tana narkar da ita over,, khady tayi murmushinn boye tabi bayansa da Ido yayinda tuni ya isa part dinsa, yanada sassarfa yanada sauri sosai kuma a hnkli yake tafiya. "Daman Yana Nan ne?"" Khady tayi tambayar taba dawo da akalarta ga na'eema wadda suke tafiya zuwa motar khady ita Kuma na'eema na danna wayarta a duniya na'eema bata rabin second bata danna waya ba, kullum wayarta na hannu tana chart a groups da friends dinta ko kuma tana kan tiktok tana kallo, ko toilet zata shiga da waya a hannunta. "Aah bayananfa inaga yanzu yadawo gaskiya,,," cewar na'eema datayi mgnr irin ko a jikinta dinnan, itade tasan tana kaunar Aeezad Amma sam wahalace ita bataso, shi kuma Aeezad nada sa Aiki, uwa uba kuma shegen San sex din tsiya, wanda dayayi dayasa mata ciwon jiki. "Amma shine baki gaidasa ba ko ki nuna murnarki a fili na dawowarsa..." khady ta fadi fuska dauke da mamakin hali irin na na'eema. Tabe baki na'eema tayi dai-dai suka iso bakin motar khady. "Murnar me zanyi danya dawo ? Daukarsa zan in goyasa a bayana in maidasa jariri..." cewar na'eema dake mgnr tana tabe baki. Khady tace "No but at least ai yakamata de ko gaidasa ne Kiyi...ke koni da raini yashiga tsakanina da mijina sbda rashin iya tabuka komi inya dawo daga tafiya ina tarairayarsa, sannan ina gaidasa cikin girmamawa,..." Cikin kosawa da mgnr na'eema ta amshe da "uhmmm kede khady da Allah kyale mutuminnan..ni wallahi zuwanki ma ya temakeni,nasan danya ganki ne ai da direct part dina zezo ya tasani da gafza,,jarababbe kawai!'' khady tace "Allah kyauta..." Tana me duba time, saboda mijinta na gari kuma baya barin fita shegen kullen tsiya ne dashi, in zata fita seya bata awannin da yakeso tayi, inko ta wuce awannin Nan se yayi fada sosai, in bayanan Sam baya barinta fita ,gashi ya cika gidan taf da matakan tsaro, in zasuje kasashen waje sede duk inda tasa kafa yana Nan ko kuma sakataransa na Nan kusa da ita , Sam bata sakewa, da ace ita kazar sake ce da Allah kadai yasan me zatayi. "ni zan wuce , nasan Alhajin Allah nacan yana duba time tin dazu,..." Khady ta fadi tana bude gidan baya tashiga domin daman dreva ne ya kawota.. "Alhajin Allah manya,, duk tsoronsa fa karkije a sosa miki inda shi be sosa miki .." cewar na'eema, khady ta kyalkyake da dariya Hadi da nunawa na'eema dreva din khadyn dake gaban motar Alamar tayi shiru karya jisu. "Afff...." Na'eema tace Hadi da rufe baki, khady takai mata dukan wasa sukayi Yar dariya, kana sukayi sallama dreva yaja khady suka fice a gidan, Na'eema ta juya zata koma part dinta, taga Aeezad ya fito daga part dinsa hannunsa rike da car key, ta kallesa taga shi ko kallonta ma beyi ba tamkar be ganta ba, ya nufa motarsa yashiga yaja da kansa ya fice a gidan. Na'eema ta daskare a tsaye ba karamin mamaki Aeezad ya bata ba yau, ganin yadda bebi ta kanta ba, mamaki ya tsaya mata a wuya wai yau Aeezad ne ze dawo ya iya fita ba tare Daya Addabeta da laguda ba. "Tafi nono fari " na'eema ta fadi Hadi da daga kafad'arta ta nufa part dinta.
5:pm tini ta gama girkin dare , daman girkin kadai takeyi a gidan shine aikinta, akwai ma'aikata kusan goma a gidan masu share-share da wanke wanke, kasancewar gidan nada tsananin girma kuma ga yawan part's,kullum se an gyara kowani part sbda baban Noor na yawan yin baki abokan Aikinsa. Zaune take a tamfatsetsen falon kasa, ita da yaran sunata bata labarai iri-iri wasu ta gane wasu kuma Sam bata ganewa,mahaifiyar yaran tana sama domin yau weekend ne ranar hutunta kenan, bata cika sakkowa kasa ba in ana weekend tafi zama a sama, Baban Noor kuma yana part dinsa. Kaman daga sama taji an turo kofar falon baki dauke da sallahma Kasa-kasa a natse, tin kafin yayi sallama tasan shine ya shigo sbda taji kamshin turarensa tin before ya bude kofar shigowa falon. zubo masa dara-daran idanuwanta masu kyau na fitar hankali Tayi se wani lumshewa idanuwan nata keyi cikin salon fisgar wanda ake kallo, ita haka idanuwanta suke, kullum cikin yauki suke. Maida kofar yayi ya kulle ya jingina bayansa da kofar shigowa falon, yana mejin zuciyarsa na Wani irin harbawa cikin hanzari, sbda zuro masa idon da tayi,, shima zuro mata dara-daran idanuwansa yayi narkakku sede basu Kai nata narkewa ba, sanye take da rigar zaman gida faraa sol me rodi-rodin d'awisu a gaban rigar cikin adon red-red, yayin datasa hula red a Kanta. Tamkar An kara masa matsifar dake damunsa haka yaji Nan da Nan yayi losing controlling, idanuwanta suka masa kisan gillah, kwata-kwata abinda yakeji bazeyu ya iya jurewa ba. "Wayyo Allah nah! Zuciyata namin zugi Me kunah!" Ya fadi Yana me dafe saitin zuciyarsa wadda ke barazanar fashewa daga ciki, Kawai seyaji wasu hawaye masu Azabar zafi tamkar ruwan Daya kusa tafasa suka wanke masa kyawawan kumatunansa, shi irin Mutanen Nan ne marasa juriya a kan abinda yakeji mara dadih a zuciyarsa, Jarumi neshi me firgita maza, Amma a Wani fannin shi rago ne!.
Paid book ne naira dubu Daya, 0542793718 Saadatu Abdullahi gt bank 08101626484.
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*NAMIJIN ZUMA*
🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝🐝
❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥❤️🔥
(Love And Romantic Story)
https://chat.whatsapp.com/FxikBhpweXTLMbrEVc6xdS
Free page group
SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah)
Free page8
Ganin hawayen dake zirya bisa kuncinsa ya matukar dagawa nabeelah hankali, Nan da Nan Jikinta ya hau rawa ta tashi daga inda take tana fadin "meya faru? Meyasa kake kuka?"ta iso inda yake tsaye, ta kara zubo masa idanuwanta dasuke cike taf da tashin hankali. Yaran suka zubo musu Ido, tini suka iso inda Aeezad yake tin shigowarsa suka masa oyoyo, Amma sam be kula dasu ba, abinda yakeji a Zuciyarsa yafi gaban ya fahimmci komi dake gudana a duniya yanzu, tini brain dinsa ya tsaya chakk daga dukkannin ayyukansa,. "Meya sameka?'' Nabeelah ta kuma tambayar hnkli tashe, be bata amsarta ta farko ba se kallonta kawai yakeyi, yayinda fararen hawaye masu azaba da rad'ad'i keci gaba da zirya a kan fuskarsa. "So kakeyi ka dagamin hankali a kou ? " Nabeelah tasake fadi yayinda takejin kanta kamar ze fashe ji take kmr ta fasa kukan itama, ganinsa tsaye gabanta Yana kuka ba karamin daga mata hankali yakeyi ba, hawayensa dake zirya kan kuncinsa tanajin saukarsu a masaukin zuciyarta zafi rau!. "Rasuwa akayi?'' ta kuma tambayarsa a rude har ynzu yaki bata amsar komi kawai se kallonta yakeyi tamkar an dasata a gabansa, a zahiri tana ganin kmr Yana jinta, a bad'ini Sam baya jinta kawai de yaga bakinta na motsi. "Kayimin mgna pls..." Ta fadi a matukar tashin hankali yayinda kwallar tashin hankali suka subuce mata Nan da Nan itama kuncinta suka jike sharkaf da hawaye daman akwaita da Arzikin ruwan hawaye. Ganin haka ya matukar dagawa yaran hankali musammanma Noor shima Nan ya fara hawaye, Nasmah Kam se binsu takeyi da Ido ta rasa yazatayi. Ba tare da nabeelah tayi Aune ba , kawai taji Aeezad a jikinta ya mata wata iriyar runguma tamkar zasu fadi kasa ita dashi, batasan sadda itama ta kankamesa sosai a cikin jikinta ba,, suka sauke wata iriyar gwauruwar ajiyar zuciya a lokaci guda, still Aeezad be bar kwallah ba, yayinda wata Azababbiyar ni'ima dayakeji tana ratsashi tin daga tacin kafarsa har zuwa tsakiyar kansa, Nan take duk wata kafa me Aiki taci gaba da Ayyukanta a jikinsa, akasin da da komi ya tsaya masa cakkkk. "Meya samu babyn Nabeelah yaketa kuka?'' nabeelah ta fadi cike da dmwa ita tini nata kwallan ya dauke, Amma tanajin saukar nasa kwallan a gadon bayanta. " "Bansan meke damuna mommy,,,,kawai inaji kamar zan haukacee, Wani Abu na damuna Amma bansan menene shiba...", Ya fadi da dasashiyar muryarsa da nabeelah bata tabajin irinta ba se yau. Zare jikinta tayi daga jikinsa, da kyar ya saketa sbda yanajin niimah a jikinta ga kamshinta daketa ratsashi tako ina,yanajin sasssucin damuwarsa Daya rungumeta beso ta kwace daga jikinsa ba. "Babyna!'' Nabeelah ta fadi byn ta zare jikinta daga nasa ta zubo masa idanuwanta, idon Aeezad ya kara kureta dashi duk yabi ya kuma narkewa, data kirasa da babyna seda sounds dinta yayi amsa kuwwa doubles a lokaci guda a zuciyarsa. "Kwayoyin idanuwanka Suna gayamin kanada damuwa sosai, meyasa bazaka gayamin damuwarka ba ?'' nabeelah ta fadi tana Kai hannayenta ta share masa hawayen kan fuskarsa, wanda zuwa ynzu sun fara tsagaitawa. "Bansani ba mommmy!'' ya fadi yayinda yakejin kmr zeyi ihu, shi kadai yasan me yake fuskanta a zuciyarsa. Noor ya kuresu da Ido, Nasmah ma ta kuresu da Ido, zuwa ynzu Noor ya dena kukan ganin su Nabeelah da Aeezad sun dena Suma. Girgiza Kai kawai nabeelah tayi, ta kamo hannayensa da soft hands dinta Nan da Nan Wani laushi ya hadu ya haifarwa da jikin Aeezad jin Wani yanayi me wuyar fassaruwa, seda ya lumshe idanuwa ya sake budesu a kan kyakyawar fuskarta. Ta kamo masa hannayen nasa zuwa tsakiyar falon, zaunar dashi tayi a kan kujerar 2ctr tabi ta zauna kusa dashi, ya kara matsota sosai ya daura kansa a kan kafadarta ya daura hannunsa Daya kan cinyarta, seda ta dago ta kallesa sbda ajiye hannunsa dayayi a cinyarta kawai se rungumar dayayi mata dazu ta dawo mata rai dabadan ta kula yana cikin damuwa ba da be isa ya rungumeta ba, musammanma irin rungumar dayayi mata dazu, tabbas ta amsa a jikinta over, tanaji ta kasanta ta jike sharkaf, ita irin matannan ne masu saurin jikewa in har namiji baligi ze tabata to tabbas se gabanta ya jike, shiyasa take guje masa bataso Yana taba mata jiki tinda ya balaga inya tabata seta jike ta rasa dalilin hakan, kuma bawai a kansa takeji ba a kan kowanni namiji na duniya takeji, data taba soyayya da Wani Habib haka tadingaji daya tabata data jike gashi shidin shegen San jikine dashi wai danma bata sakar masa fuska da har nonuwanta seya mammatsa, Amma sam bata yadda rirrike mata hannun dayayima Dan lokacin ta afka giyar soyayyar sane bata tabajin soyayyar namiji a ranta ba kmr Habib at the ending sukazo sukayi break-up sabodashi aurenta kawai yakeso yayi ita Kuma har yanzu bata shirya Aure ba, again kuma shi Dan masu kudine ya fito daga babban family tasan inta auresa zatasha wukakanci a family dinta, itafa a ka idarta tafiso ta Auri dai-dai da karfin gidansu ta yadda ba Gori a tsakani. "Me yake damunka ka gayamin pls babyna in kuma ban Kai ka gayamin ba shikenan,..." "Bansan meke damuna ba ..." Ya bata amsa Hadi da tabbacin mgnrsa a kn fuskarsa, ta dago ta cire kansa a kafadarta ta kallesa taga tabbacin mgnrsa a kn fuskarsa. "Shine kake kuka?' Ko damuwar rashin sex dinne?'' Aeezad yagirgiza mata kai Hadi dacewa "No..." "Ka gayamin gaskiya na'eema ce ta hanka abun?'' yadda tace abun yasashi yin Yar dariya ya kara cemata "no...", ''karkamin karya nagani..." Ta fadi Hadi da sunkuyar da kanta kasa seda tayi maganar kuma setayi tunanin dama batayiba. ya fahimci me take nufi tana nufin taga burarsa a tashe, haka kawai yaji tsigar jikinsa ta tashi gabansa ya kara tashi damanshi sometimes gabanshi a tashe yake haka halittarsa take Wani lokaci kuma ta kwanta. "koda kikaga Burana a tashe wlhi ni ba sex ne, damuwata Ynzu ba, ni banma tunanin sex din kawai jarabace kesa gaban nawa tashi Nature ne,,,kinde san halitta ta, wlhi ba sex ne dmwata ba, ni kaina bansan damuwata ba mommy..." Kur ta kuresa da Ido sosai cikin nazartarsa Sam baya karya inde ya fadi Abu to haka ne, a kan fuskarsa take gane gaskiyarsa. "Meyasa wannan Karan ba na'eema bace problem din ko kaci gaba da zina ne?'' Aeezad yace "Wallahi aah mommy nariga na miki promise bazan Kara cin mace ba insha Allahu in har bata Aurena ba..." "Toh Allah yasa...Damuwarka Allah ya yaye maka , koma menene Ubangiji yafimu sani Muna rokonsa daya warware mana kuma ya yaye mana..." Cewar nabeelah. Aeezad ya amsa da " Amin Rabbih .." Yana mejin zuciyarsa kmr bashine ke cikin damuwa ba, haka kawai yake jin raguwar damuwansa.."yunwa nakeji mommy..." Ya fadi Yana me shafa cikinsa shi se yanzu ma yasan akwai ciki a jikinsa har ya fahimci yanajin yunwa, rabonsa da abinci ma ya mance sede Yan ciye-ciye Suma se yaga yunwa na masa barazanar illah kana yake iya sa Wani Abu a cikinsa. Cikin hanzari ta mike jin yace yanajin yunwa ta nufa dinning room ta zubo masa tuwo miyar kuka favorite food dinsa kenan se farfesun naman kaza ta hado a Trey ta kawo masa gabansa ya kalli Trey din data ajiye a table din gabansa ya kalli yaran da zuwa lokacin hankalinsu ya koma kan TV suna kallon cartoon. "Ki bani a baki mommy .." ya fadi Yana shagwabe fuska Hadi da kallon tula-tula din nonuwanta sun ciccika taf ta cikin rigar jikinta. "Naki..Kaci Da kanka."cewar nabeelah Data fadi a takaice. Sam bemaji me tace ba idanuwansa na Kan kallon nonuwanta luntsun-kuntsun. "Gaskiya mommy nonuwanki sun Kara girma Tantsan-tantsan!..." Ya fadi ba tare ma dayasan ya fadi ba kawai mgnr subuce masa tayi, dayaji a bayyane yayi mgnr ya kulle bakinsa Hadi da kallon yaran dake falon ya dawo da dubansa ya kalleta ta watsa masa wani kallo, shi kadai yasan ma'anar kallon, seya mata lefi take masa irin wannan kallon. "Ammmm... sorry pls..." Ya fadi Yana kallonta