Showing 117001 words to 120000 words out of 171731 words

Chapter 40 - Namijin Zuma Book 2 Hausa Novel Complete

har ya lalata baiwar Allahnnan seya aureta , Kai daganin fuskarta kasan ba ruwanta ba a san ranta bane komi ya afku…wannan yaro shine zakka a zuriahta,, ni wannan shaani ya dauremin Kai ohhh!” aunty hafsat de tayi shiru dan ita bata sanar da big hajiya Cewar Aeezad yace ya auri nabeelah ba kmr yadda ya gargadeta. Big hajiya de Tana mita kuma Tana duba kayayyakin da aka shigo dasu, har tazo kan kayan ciye ciye ta bude wani chocolate tasha ta lumshe ido saboda dadih, Zaks ya kalleta suka hada ido da aunty hafsat sukayi murmushi. “Tsufa labari…” Cewar zaks. Big hajiya dake Shan chocolate dinta ta dago ta kalli zaks tace “Uwarka da ubanka ne tsoffi..” Zaks yace “godiya nake big hajiya, karde ki shanye chocolate din duka sbda kaf kayannan na mommy nabeelah ne…” “tinda uwarka da ubanka ne suka siya ba,,,naga de ai jikana ne ya siya, shege munafukai kuna ce mata mommy, mommyn karya kou? Makirai…” aunty hafsat ta kalli Zaks tace “Zaks kyaleta, karaso ka zauna…” Zaks ya karaso ya zauna kan kujerar 2ct. Big hajiya ta kalli aunty hafsat tace “munafuka …” aunty hafsat tace nagode. “Dake da Kaninki duk munafukai ne, duba kiga dan iska bayan ya dauketa na tsawon sati daya yanzu ya kuma binta cikin daki ko uwar da ubansa ze mata waya sani…” duk suka mata shiru ba wanda ya kuma bi ta kanta aunty hafsat ta zauna kan kujera, duk suka zuboma big hajiya idanuwa wadda ta tasa kayan ciye ciye se ci takeyi Kai kace ita aka kawo mawa. tanaci Tana ware laces din dataga sun mata, atamfofin dataga sun mata harda Abaya da hijjabs se fadi takeyi “wannan duk sunmin nawa ne, wancan kuma in kaima sirikata maryama matar Wannan d’an,,,,” gabaki daya big hajiya ta zabe rabin kayan.

Suna shiga dakin Aeezad ya mayar da kofar ya rufe yana shirin sa key ta rike masa hannu ya dago kwayoyin idanuwansa ya kallets ya narkar mata da idanuwansa, itama shidin take kallo yayinda suke daf-daf da junansu. “Wai meyasa baka gudun abun kunya ne Kai? Gabaki daya kasani a kunyar duniya kai kuma ko a jikinka…” Aeezad yakai hannu ya shafi duwawunta na gefen dama yaji Wani laushi ya lumshe idanuwa ya bude yace “Ke kikasan wata kunya ni ina ruwana da wata kunya…Nifa ba ruwana ko a gaban big hajiya da aunty hafsat in zaki bani gindi wlhi zan ciki a gabansu, to ai auranki nayi ba zaman dadiro nakeyi dake ba,,,nifa mommy wlhi ko zina nake dake Bazan Ji kunyar kowa ba a kanki, ni banajin kunya inde a kanki ne,,,wai ke Kinsan me naji newai danaci gindinki? Wlhi kin kuma rikitani na kuma sanki mommy, gindinki ya gama biyana bawanda ya isa ya rabani dake mommy...” nabeelah ta tsuresa da idanuwa, fuskarsa na tabbatar da kalaman bakinsa. “Ka gama Dani wlh, kajamin abun mgna a rayuwata ka zubarmin da mutumcina a idon mutane, kuma ka cinyemin budulci gaskiya ka cuceni…” ta karashe idanuwanta nayin narai-narai kmr zatai kuka, ta isa bakin gado ta zauna hadi da ajiye ledar wayar data shigo da ita kan bedside, ta sauke nishin gajiya a hnkli, sbda dukta gaji da tsayuwa tin a falon kafafuwanta sun mata nauyi, itade gabaki daya se a hnkli take jinta. ya karaso shima ya zauna gefen da take yana murmushi, dariya taso ta basa datace wai ya cinye mata budulci, irin shi kmr mayennan. ya rungumota ta baya ya daura kansa a kafadarta yace “Kiyi hkri tinda kince na zubar miki da mutunci again na dawo na cinye Miki budulci Duk ni kadai? to duk kiyi hkri, amma ki tuna auranki fa nayi, lada ma kika samu wlhi mommy, ke ai abin alfaharinki ne tinda kin kawo mutumcinki dakin mijinki naci nasa Albarka, gindin yaji maggi da gishiri wlhi sosai, ke knji wani abu kuwa a cikin gindinki me mugun ddh, gaskiya nide kin gamamin komi mommy, Mijinki nata sa miki albarka…” “Kaine Mijin nawa ?” ta fadi Tana daga kansa a kafadarta ta watso masa wani banzan kallo, ya kuma murmushi yace “bakinki ya bude kou sbda kin ganmu a gidan Aunty hafsat, kibini a hnkli sbda ni Kinsan ba kunyar idon duniya ce Dani ba,,,” “ naji tashi ka tafi pls…” ta fadi Tana kwanciya, ya matsa mata kafarta Daya, ya kawo bakinsa yayi kissing kafar Tata, ya tsure ma kafafuwanta idanuwa azabar kyau kafafuwanta ke masa ya dago ya kalleta yace “ni kike kora?koda kikaga kin dawo gidannan ba tsira kkyi ba a hannuna kike mommy,,,” Ta janye kafafuwanta da yake shafa da hannunsa me lafiya, ta hade rai ta rasa yaza tayi dashi ta huta, shi Sam be gudun abun kunya tace “ka fita a dakinnan pls kar aji shiru Asha wani abu mukeyi ka kara zubarmin da wani mutumcin…” murmushi Aeezad yayi yace “in ansha muna wani abun se me? Look mommy wlhi Ko daddy fa be isa ya hanani in kusanceki ba ko inyi wani abu dake , sbda ubangiji ya halattamin ke…” ya karashe yana kuma Kai hannunsa kan kafarta, ya kuma Kai baki yayi kissing yatsun kafafuwanta zata-zara masu azabar kyau. Nabeelah tayi shiru Tana kallansa kawai, zuwa yanzu ta maida komi kaddara, inta tuna yadda komi ya gudana ma kawai tasan aikin kaddara ne, kuma ita bata isa ta juya kaddarar taba, amma tabbas tasan wannan kaddarar Tata tana tattare da mummunar jarabawa karshen baze kyau ba, musammanma inta tuna da abinda big hajiya tace wai zata gayama daddy. “Dan Allah Aeezad karka bari big hajiya tagayama daddy wannan abun, Ina tsoro…bansan yazanyi da rayuwataba in akaji kwara kawai in tafi kasarmu kafin kowa yaji wannan mgnr, gidanmu kawai nakeso na tafi Aeezad, Dan Allah a maidani gidanmu…” tayi mgnr fuska dauke da alamar damuwa. Aeezad ya hade rai a duniya be kaunar yaji tace zata koma kasarsu. Fuska babu alamar wasa ya kalleta yace “Ina ruwanki in wani yaji? Lefinki ne ko nawa? Kuma in wani yaji kaina mgnr zata kare so ke ba ruwanki nine ke da ruwa da tsak'i nine uban gayyar kuma naji zan dauki komi babu wanda ya isa ya kalleki a kn wannan mgni, ni na miki alqawari, banga wata halittar data isa ta nuna miki yatsa ba in har Ina numfashi…” ta kuma narai-narai da idanuwa tana kallansa harya gama mgnrsa kana tace “Aah nide kawai zan koma kasarmu na hkra da zama a garinku,…” Aeezad ya kuma hade rai yace “wallahi wallahi mommy in kikayi kuskuren barin kasar nan ba izinina zakiga mummunan abinda zan miki, ke ko wajen compound kk fita sena bata miki Rai sosai,,,,” “wlhi sena fita,,,” nabeelah ta fadi cikin subutar baki a zuciya taso tayi mgnr amma seta subuce. Mikewa yayi rai hade sbda ta bata masa rai kuma yasan zata aikata duk abinda tace. “Okay shikenan kiyi wasa da rayuwata ki kasheni ki huta mommy…tinda baki kaunata baki kaunar me kaunata…kiyi duk abinda kkeso…wlhi in kk bar kasar Nan sede ki dawo kiga na mutu har lahira,,” yana gama fadar hknan yayi fice a dakin ta bishi da idanuwa kawai tana jinjina kkmnsa. Ya fito falon ya kalli aunty hafsat ya kalli big hajiya daketa Shan kayan ciye ciyen har yanzu, ta tasa komi gaba. ya kalli Zaks dake zaune, duk suma suka zubo masa idanuwa. Big hajiya ta tabe baki tace “Tabdijan! Ikon Allah , kiri-kiri ana aikata manyan zunubai…ohhh ni y’asu,,ohhh ni jikar mutum biyu, wannan fatsikanci har ina…” Aeezad bebi ta kan me big hajiya tace ba ya kalli Aunty hafsat Cikin tsare gida yace “Kar a bar mommy tadinga aikin komi gaskiya, sbda gaskiya ba yar aiki bace ita,,ko kofar waje kar a barta ta fita” aunty hafsat tace toh. Aeezad yana gama fadar hkn ya nufa kofar fita Zaks ta biyosa a baya. Big hajiya ta dauki sallallami tace “Tabdijan!” Ganin aeezad ze fice a falon big hajiya tace “wannan kayan nawa ne kou? Danni nariga na Zaba wadanda sukamin…” Aeezad ya Riga ya fice a falon dan haka Zaks ne ya juyo yace “Duka ki dauka an baki big hajiya, Ammade mgnr Aeezad da mommy ta zama sirri, da daddare ma zan dawo in kawo miki toshiyar baki…” big hajiya ta washe baki tace “Aiko wannan mgna bame jinta, kamar anyi ruwa an dauke,,ahhh kamar da kasa inji me ciwon Ido, wannan mgna wlhi bame jinta zakariyya, anjima kudi zaka kawomin kou?” Zaks yace “kudade masu yawa ma…sena dawo anjiman…” Zaks yama aunty hafsat sallahma kana ya fice a falon, big hajiya tashiga murna ta tashi ta kira masu aiki tace su kwashe komi sukai dakinta Aiko suka kwashe suka Kai dakinta big hajiya ta koma dakin ta zauna tanata kara dudduba kayan Tana murna, big hajiya nada tsananin San zuciya, Kai kace bata taba ganin kudi ba a rayuwarta, tanada mugun kwad’ayi ko kisan Kai akayi a gabanta inde aka bata kudi zatayi shiru.

Zaks yaja motar suka fice a gidan ya kalli Aeezad dake gaban motar yayi bending, duk jikinsa ya masa wani iri kewarta ta rufesa, Sam be iya fushi da ita komi zata masa, ji yakeyi kmr ya koma ya zauna gidan shima yayita kallanta, yariga yayi mugun sabo da ita a sati dayan dasukayi tare, ko zata dinga zaginsa Tana dukansa shi yana santa a haka kuma yanasan zama da ita. “ wani gida zamuje ?” Zaks ya tambayi Aeezad din, ba tare daya kallesa ba yace “Kaini gidana kawai, inaso doctor ya dubamin hannuna…” “zafi yake maka?” Zaks ya tambayesa “aah,,,ba Ayimin allurata ta safe ba ai…” Zaks yace “Okay inaga shiyasa doctor keta kirana se yanzu naga miss call…” ba tare da Aeezad ya kara cewa komi ba har suka isa gidansa, a packing space yaga motar naeema shi yana manta da ita se yanzu daya ga motar, tin randa tabar gidan taje gidan mommy sukaje gun boka a kan a musu aiki nabeelah tabar gidan boka yace an gama a bashi nan da 2weeks duk abinda ake ciki ze kirasu. Zaks nayin packing Aeezad ya fita a motar. Zaks ya karasa packing din motar ya fito yabi aeezad daya nufa falonsa,. “Ba abinda kake bukata inaso in tafi gida ne…” Zaks yayi mgnr da Aeezad bayan sun iso falon, shirin hayewa upstairs ma Aeezad yake, sbda so yakeyi yayi wanka ya kwanta ya huta. “Kaje ka dawo zuwa anjima after la’asar ko after magrib sbda zaka kaini inga mommy…” Aeezad yayi mgnr byn ya taka matattala hudu, ya juyo ya fuskanci Zaks din. Fuska dauke da mamaki Zaks yace “Wace mommy?” Aeezad ya watsa masa wani kallo yace “wacce kasani…” Zaks yace “naga yanzu muka dawo daga gurinta, ka barta ta huta pls aboki, kodan sbda big hajiya tasa ido…” “Ina ruwana da idon datasa ba abinda ya dameni ko hanci tasa wlhi bata isa ta hanani naje gun matata ba, Kai in duk duniya zasu taru basu iya su hanani zuwa ga mommy ba,,,” Cewar Aeezad. Zaks yaja bakinsa yayi shiru Aeezad ya haye matattakalar yana fadin “ka gayama doctor yazo ya jirani a falo, inyi wanka da sallah, se in fito yayimin allura…” Zaks yace toh, ya juya ya bar falon, ya nufa side din da doctor haphis yake ya isar da sako kana yaja motarsa yabar gidan. bajimawa Aeezad yayi wankan ya fito duk jikinsa ba ddh kmr an zare masa laka, ya shirya cikin kananun kaya marasa nauyi riga da wando iya guiwa kalar sky blue, yayi sallar azahar kana ya sakko falon kasa inda tini doctor ke jiransa hannunsa rike da charbi yana lazimi se zuba kamshi yakeyi, fuskannan tasa tayi fayau da ita. doctor ya gaidasa ya amsa, ya zauna kan kujerar 3ctr doctor ya duba hannun ya masa allura a baya ya koma ya kwanta kan kujerar 3ctr din idanuwansa na kan TV Amma zuciyarsa na kan mommy, da yanzu suna tare, tunawa yashiga jiya war haka yana tare da ita. "Ubangijine ya jarabceni da wannan azababben SON.." Aeezad ya fadi a ransa. doctor ya masa Allah sawake Sam be amsa ba sbda bejisaba, yanacan duniyar tunanin mommy. ftini doctor ya fice a falon da kayan aikinsa a hannu, a farfajiyar gidan yaga Hajiya naeema wadda ke tafe cikin isa sanye take da jallabiya nude color skin dinta na hutu se walwali yakeyi. Doctor haphis ya gaidata sbda yasan itace matar Aeezad din, sama sama ta amsa ta nufa part din Aeezad shi kuma doctor ya nufa part din da aka basa, yana tafe yana mamakin halin naeema tin tini in yana gaidata seta dinga amsawa da kyar, tin zuwansa gidan da 2days yaganta a gidan, wato ranar dasukaje gun bokan gidan hajiya mommy ta kwana har kwanaki biyu, tana gidan Alhaji sunusi ya gaya mata Aeezad ya kebance kansa sbda Yana bukatar hutu, Sam na'eema bata yadda da hutun da yaje yiba sbda baya daukar wayarta, Kuma gaskiya ba hk yake mata ba, ko a Wani hali yake yana daukar wayarta, daman ta tabajin kishin-kishin mijinta ya taba ajiye karuwa to Tasha gun karuwar yaje yanzu ma, Amma tayi shiru da bakinta seta tabbatar seta gayama hajiya mommy a dauki mataki, gabaki daya ma ya chanza mata, dace ada ne inya ganta jikinsa har rawa yakeyi yacita, Amma yanzu shiru,. Ta window dinta taga dawowarsa gidan yanzu.


Ayi hkri da typing error.


Saadatubintuabdullahi💖






38...


Bakinta dauke Da Sallahma tashigo Falon nasa, danshi ka'idace ba a shigo masa falo ba ayi sallahma Ba. a fari ta fara wannan iskancin seda ya taka mata burki shine ta shiga taitayinta. Kwance ta gansa idanuwansa rufe, tasan ba bacci yake ba, ta karasa kujerar dake facing wadda yake kwance ta zauna, tayi crossing legs. Cikin isa ta gaidasa Hadi da tambayarsa ya jiki. Sam beji.a shigowarta ba sbda Yanacan duniyar tunani. "Ina wuni,,, ya karfin jikin?" Naeema ta sake maimaitawa da d'an karfi, ganin kmr ma besan tashigo ba. Aeezad yayi firgigit Hadi da dawowa hayyacinsa ya bude sexy luf-luf eyes dinsa kyar a kanta, tunani yashigayi ma wai yaushe tashigo Falonsa?. ''tunnanin me kakeyi har haka?" Na'eema ta tambayesa fuska dauke da azababben kishi, tana azabar San mijinta, ita duk tunaninta, tunanin wata karuwar yakeyi. Yaji me tace Amma Sam be bata amsa ba, saboda yasan tunaninta baze dauki abinda yake tunani ba, Koya gaya mata bazata dauka ba, illa iyaka ma ya tarwatsa mata brain, ta fadi ta mutu. Gyara kwanciyarsa yayi a kan kujerar dayake kwance, still manyan idanuwansa masu kama Dana bacci-bacci suna kan na'eema, ji yakeyi a ransa inama ace nabeelah ce zaune inda na'eema take zaune, dase yajawota jikinsa yayi kissing dinta, gabaki daya kewarta ta ishesa kmr ba yanzu suka rabu ba,ji yakeyi kmr ya shekara dubu be ganta ba, gaskiya shida kansa yasan yana azabar San mommy, musammanma yanzu daya shiga gindi yayi gwatso yaji azababben dadih iya dadih, se son da yake mata da martabarta suka kara ninkin-ma-ninkin a kwayoyin idanuwansa, shifa yanzu baya ganin naeema a mace, ba na'eema ba duk matan duniya yanzu be ganinsu a mace, gabaki daya mommy ta riga ta cika ko ina na sassan zuciyarsa da gwanjinsa da komi nata. Ganin ya mata shiru ya hasala na'eema ranta ya Kuma baci zuciyarta ta harzuka da azababben kishinsa, tasan shi miskiline daman tin can Amma gaskiya a yanzu abubuwan nasa sunyi yawa, kallon da yake mata yanzu ada ba irinsa yake mata ba,. Cikin tsiwa Na'eema tace "duk kabi ka chanzamin tin tini, kawai ina daurewa ne, ina Kuma kallanka ne kawai, sekace ba auren soyayya mukayi ba nida Kai,, Baka kallona da daraja sbda ka fad'a soyayya da karuwa, duba fa yanzu nashigo baka sani ba sbda kana tunanin wata banza ballagaza karuwar ti-t..." Bata samu damar karasa kalamanta ba saboda uwar tsawar daya daka mata. "Ke dallah rufemin baki,!! Sha-sha-sha, ni kike dangan tawa da karuwa saboda baki da hankali baki da tunani bakisan inda Ke Miki ciwo ba? Yaushe raini yashigo tsakanina dake har haka? To ahir dinki Dani, kinsanni Kmr yunwar cikinki nafi karfin raini a gurin y'a mace, Ke in kinada hankali harkin isa kizo kiyimin wata mgnrki ta hauka ranar da aka dawo Dani daga asibiti kika fita kika bar gidannan ba tare da izinina ba, ke duk abubuwan da kikeyi ban miki mgna ba seni kikema mgnr banza, kike dangan tani da karuwa, Sbda bakida daraja baki da tarbiya ni kike dangan tawa da karuwa, tin wuri ki kiyayeni kinji na gaya miki in ba haka ba wlhi zan bata miki rayuwarki gabaki daya!!," Ya karashe da muryar gargad'i. Na'eema ta saki baki ganin wai yau itace Aeezad kema tsawa da gaya mata maganganu kamar Daman Yana jiranta, Harda cemata sha-sha-sha. "Yau harni Na'eema kakema tsawa? Kawai saboda ka hadu da karuwa Ta dauke maka hankali?" Ta sake fadi cikin tsiwa da rashin tarbiya da rashin kunya. Tashi zaune yayi ganin tana Neman ta bata masa Rai, kalmar karuwannan na bata masa rai,,..''Tashi ki fitarmin a part tin ban miki abinda zakiyi Dana sani saninaba,!!!,,," ya fadi cikin tsawa Hadi da nuna mata kofar fita,. Mamakinsa ya daskarar da na'eema a inda take zaune, zuciyarta se dukan uku uku takeyi, wai yau itace Aeezad ke kora a part dinsa, mutumin dake rokonta Allah annabi tazo part dinsa yacita ada Amma yau ita yake kora? mamakinsa mara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login