Showing 63001 words to 66000 words out of 77020 words
Chapter 22 - Babban Yaya Book 1 Hausa Novel Complete
Waheeda tana can wata uwa duniya taji zafi zafi aqasan ta, hannunta tasaka a wajan anan taji abinda Babban Yaya yake qoqarin tura mata jikinta, tsoro ne yakamata, tayaya wannan uban abun nashi zai shiga?
tureshi tafarayi Amma ko gizau beyi ba, Sai kokarin shiga yake, Amma abar taqi shiga, kuka tafara tana tureshi, Shima zuwa lokacin wani irin Hawayen dadi yake yana addu'ah Allah yasa tashiga, kokawa suka fara shida Waheeda, yakama hannayenta yariqe duka biyun, yana qoqarin shiga, kuka Waheeda take sosai, Nan tafara roqonsa yayi haquri, cikin qwaqwalwar sa yaji kukan Nata yayi yawa, ko kadan baya son kukan Waheeda a rayuwar sa, ahankali ya haqura, yadena neman hanyar, yajata ya rungume ajikinsa kamar zai 6allata, kissing din ko'ina yake ajikinta, saida yaji yadan samu nutsuwa sannan ya sassauta ruqon da yayi mata, Waheeda Tasha kuka tagaji Sai ajiyar zuciya take, duk da tasan beyi abinda yakeso dinba, hakan bai hanata jin zafi a wajan ba
Washegari kuwa kasa kallan sa tayi π
Yana Kallan ta yana murmushi, ko yayi mata magana kanta a sunkuye take bashi amsa, duk ta takura kanta kamar ba Waheedan muba π
Yau tsawon kwana hudu kenan, kullum Sai Babban Yaya yanemi haqqin sa awajanta, Amma Waheeda taqi yarda, yana farawa zata fara yimasa kuka, shikuma baya son kukan ta, yana ganin tafara kukan saiya haqura, cikin kwana na biyar d'inne wajan aikinsu suka masa waya zasu buga wasa tsakanin su da Algeria, Kuma harda shi aka za6a acikin Wanda zasu buga qwallon
Baqin ciki yakama Babban Yaya, kawai to ya cewa couch d'in nasu, saboda beso hakan ba, yaso ace yamaida Waheeda cikakkiyar mace kafin ya dauketa sutafi honeymoon dinsu.
yauda safe suna gama cin abinci ya kalleta yace "kishirya zan maidake gida"
Cikin sauri ta Kalle shi, tayi tunanin wani laifin tayi, tace "meyafaru Babban Yaya?"
Kafad'a ya d'aga yace "an kirani ne, a wajan aikina"
Ajiyar zuciya ta sauke, tayi tunanin wani laifin tayi, zaice zai maida ta gida,ahankali tace masa "to yaushe zaka dawo?"
"babu rana" yafad'i hakan ransa a6ace, itama tanajin wannan furucin taja bakinta tayi shiru, tasan cewa ransa a6ace yake
Bata d'auki komai ba, kawai hijabinta tasaka, suka tafi, suna zuwa compound din gidan Ummah yayi parking,kafin suyi sallama yajuyo ya kalleta yace "karki dinga wasa dasu Ihsan har kuzo Ana rabaku akan abinda baikai yakawo ba,nasan halinki bakida kunya, kikama girmanki, da da dayanzu ba daya bane, duk abinda kike buqata kidauki ATM dina kije ki siyo kokuma kisa su Sa'eed su siyo miki"
Tace "Babban Yaya, kaida kace yanzu na girmi Ihsan nikuma tayaya zan kulasu har muyi fad'a?"
Cikin sauri yace "tayaya kika girmesu? Bayan kinqi Bani damar dazan maidake Antyn su?, Ina ta6abaki Sai kuka, ko bakya jin dad'in abinda nake miki?"
Yafadi hakan yana Lumshe Idonsa
Wata irin kunya ce takama Waheeda, tasaka hannunta tarufe fuskarta, Sai yanzu ne tagane inda yadosa, ashe Dama Abaya haukanta take tana hura hanci ita tazama babba, ashe wannan abun ne girman, cikin sauri ta6ud'e motar tatafi da gudu, ajiyar zuciya yasaki yanabin Bayan ta da kallo harta shige falo, sannan yayiwa driver magana yazo yajashi suka tafi
Satinsa d'aya da tafiya Waheeda taci gaba da zuwa makaranta dayake exam ma suke, yanzu tayi Hankali ta nutsu ta daina hauka, ko agida haka zaka ganta a zaune waje d'aya, wani lokacin har kunyar Ummah take ji saboda Gani take duk abinda yafaru tsakanin ta da Babban Yaya Ummah tasani, haka kawai saita dinga tsarguwa idan tana cikin su, da daddare kuwa kasa bacci take, tana ganinsu Ihsan suna kwasar baccin su Amma ita saide taita juye-juye, Kuma ba komai ne yake damunta ba Sai tunanin mijinta, Ida tunanin yayi yawa harji take kan nononta yana mata qaiqayi, saide tasa hannu ta Sosa Amma hakan bazai Hana anjima tasake jin wani qaiqayin ba, idan ta kirashi da wayar su Ihsan baya d'auka, saboda yasan itace, Sai yanzu ne take DANA SANI (first novel) akan hanashi haqqinsa da tayi ta dinga wahalar dashi, Sai yanzu yake bata tausayi, yau Satinsa biyar da tafiya, a ranar ne Kuma su Waheeda suka gama makaranta, sannan a ranar ne zasu buga wasansu, Hajiya Anty da Uncle Usman duk sunzo gidan antaru za'a kalli ball d'in, Anty Maryam itama tazo harda junior me sunan Babban Yaya, gaba d'ayansu sun nutsu kowa hankalin sa yana kan TV, Waheeda tana Gefe tana kallo itama,carbi ne a hannun ta Sai addu'ah take cikin ranta Allah yabawa mijinta nasara, dayake addu'ar mata akan mijinta batada hijabi a wajan ubangiji,cikin ikon Allah Ana fara wasa kuwa Babban Yaya shine mutum nafarko daya fara Ci, yana ganin yaci ya tsugunna yayi sujud shukr.
su Sa'eed suka tafa shida Sa'ad, falo kowa yafara murna
Wasa yayi wasa kowanne team sunaso sunga sunci, har tsawon wani lokaci sannan wani d'an team d'in su Babban Yaya yaciyo musu, Babban Yaya yana kar6ar Ball d'in ya dinga Sakata araga, saida yaci Sau uku ajere, Bayan guda d'ayan daya faraci, gudu yake sosai yana d'aga hannu, Yan team dinsu suna binsa Abaya, cikin murna suka rungume shi, Ummah bakinta yaqi rufuwa, Sai murmushi take idonta yana kan TV, su Daddy da uncle ma sunyi shiru kowa yana Gani, Hajiya Anty de addu'ah take cikin ranta Allah yakare mata d'annata, Allah yasake d'aukakashi yad'ora shi akan maqiyansa.
anci gaba da wasa kenan Babban Yaya yasake nasarar kar6ar qwallo daga wajan d'ayan team din, ya d'aga qafa zai bugata kenan Shima wani yakawo tasa qafar jikake qassss, yabige qafar Babban Yaya, lokaci daya jama'ar dasuke studio din suka fara fadin ohhhhh!
Lokaci daya hankalin masoyansa yatashi, suka miqe tsaye, cikin azaba Babban Yaya yariqe qafarsa yana runtse ido
Waheeda taji kunnanta yayi mata wani dimmm haka kamar bataji, kamar Kuma a mafarki, miqewa tayi tsaye tanufi gaban TV, gabanta yana fad'uwa, tuni hawaye suka wanke wa Ummah fuska ganin ankawo wani irin gado marar qafa, andora Babban Yaya akai, anfita dashi daga filin wasa
Kallan Daddy tayi cikin kuka tace"Alhaji tafiya zanyi, sun kashemin Dana "
Cikin tashin Hankali daddy yace" Ina zakije Hajiya? Kiyi hakuri mana "
Uncle Usman yafara neman wayarsa, Hajiya Anty ta Kalle shi cikin rawar murya tace" bazaka sameshi ba, yacemin kashe wayarsa zaiyi idan zasu fara wasan "
tana fad'in hakan hawaye yazubo daga idonta, su yanbiyu ne suka janyo Waheeda, Sai girgiza kanta take tana hawaye Amma takasa magana, Sa'ad yatashi yakashe Kallan, Anty Maryam tariqe Waheeda tace" kiyi hakuri Waheeda, insha Allah zaiji sauqi "
Cikin kuka tace"niku rabu dani, ku d'in shiru zakuyi idan mijinku ne?, Dan Allah Dan Annabi Daddy kabarni natafi, dama fishi yake Dani, qilama nice sila....."
tafadi hakan tana fashewa da wani irin kuka
Hajiya Anty ta rungume ta tana bubbuga Bayan ta, babu Wanda baiyi kuka ba acikinsu, saisu Daddy kawai, suna mutuqar qaunar d'an'uwan nasu, haka suka zauna shiru suna faman addu'ah, shide ba'a Nigeria yake ba bare sutafi koba visa, a wata qasa yake, Kuma yanzu dare ne dole zasu jira suga wanne mataki qungiyar tasu zasu dauka akan ciwon da yaji
Babu Wanda yayi yunqurin kwanciya acikinsu, kowa wayace ahannunsa yana try number Babban Yaya ko zata shiga, Waheeda ce kawai babu waya Sai faman kuka take har numfashin ta yana sama kamar wadda take shirin suma, Sai wajan karfe biyu sannan cikin sa'a Daddy ya sameshi, cikin sauri ya miqe tsaye yace "Alhamdulillah tashiga, yabud'e wayar"
Kowa Matsowa yayi kusa da Daddy duk suka taru suka yanyameshi, Daddy daya ga haka saiya saka wayar a hands-free, harta katse bai d'auka ba, saida yasake kira Akaro na biyu sannan yada'auka, kuka yafara ji yana tashi sama sama Kuma ba kukan mutum d'aya ba, cikin ransa yace sunga abinda yafaru kenan
Daddy yace "Son, kana lafiya? Yaya jikin Naka?"
Kafin Babban Yaya yayi magana Ummah ta qwace wayar, cikin kuka tace "kafadamin halinda kake ciki, Hankali na yakasa kwanciya, sonake nataho, bazan iya zama ba"
Ahankali yace "Ummah...., ki kwantar da hankalinki, anduba min qafar, harma sun Bani injury, zan dawo gida insha Allah"
Cikin kuka Ummah tace "karka dawo in kasan jikin babu sauqi, mu saimu biyo ka"β€οΈπ
Memakon yabata amsa saiyace "Ummah Ina Anty? Ina Waheeda?"
Wayar tamiqawa Hajiya Anty, Anty ta share Hawayen idonta, sannan takar6i wayar tace "sannu Naufal, yajikin naka?"
Ahankali yace"jiki da sauqi Anty, kikulamin da Waheeda nasan Hankalinta yatashi "
Anty batayi magana ba, saita Bawa Waheeda wayar, saboda tasan yana jin nauyin ta bazai iya cewa tabawa waheedan waya ba, Waheeda kuwa tana kar6ar wayar Takoma Gefe, kuka take sosai takasa magana, cikin sanyin murya yace"kiyi shiru..., ba sosai bane ciwon"
Cikin kuka tace "kayi hakuri nadena, daga yanzu nadena hanaka komai, naji tsoro sosai, jinake kamutu"
Wani irin dad'i yaji ya ratsashi, yanzu Kam yagama tabbatar wa Waheeda tana sonsa, saboda haka wannan ciwon Koya warke bazai nuna mata hakan ba, yasamu mafaka ta yanda zai dinga zuba mata shagwa6a son ransa
Ahankali yace "I luv you so much.......muahhhh,, muahhhh" ππ
Yasakar mata kiss har biyu ta cikin wayar, sannan yaci gaba da fad'in "kimin addu'ah kinji, insha Allah zanji sauqi, jeki kaiwa su Daddy wayar
Tace"to" sannan tatashi takai musu wayar, Sai a lokacin Hankalinta ya kwanta, Sai ajiyar zuciya take, jikin Hajiya Anty Takoma ta lafe kamar wata mage, bata Jima da kwanciya a jikin nataba bacci yasoma d'aukarta
Yana gama wayar dakowa acikinsu harda junior, sukai sallama Bayan yagama kwantar musu da Hankali, Kiran mashkur ne yashigo wayar tasa, d'auka yayi tareda sallama, mashkur yace "friend mutanan nanfa sun hanamu shigowa Dakin, sunce har yanzu kana buqatar hutu, Sai lalla6a ka suke kamar qwai"π
Murmushi yayi yace "rabu dasu mashkur, zamu hadu ai idan nafuto insha Allah, ciwon fa Bana kirki bane, kawai tsagewar qashi ne, da niyya na langwa6e musu, nagaji da ball d'in Dama hanyar guduwa wajan amarya ta nake nema, to Kuma Sai haka tafaru....." π
Mashkur ya kwashe da dariya yace"wato me jiran kukane aka jefeshi da kashin awaki, banga laifin ka ba Abokina,Naga ma sun sanar katafi injury, Kasha Amarci lafiya...."
Babban Yaya yayi murmushi yace "thanks Friend"
Pls kuyi hakuri Dan Allah ππ»ππ»ππ»ππ»
1/28/22, 20:52 - Ummi Tandamaπ: RD
Basu sukabar falon ba Sai wajan karfe uku da rabi, a ranar daga Waheeda, har Ummah da Hajiya Anty, basu runtsa ba, su Waheeda suna zuwa daki alwala tayi tazo tafara sallah tana yiwa mijinta addu'ah Allah yakare mata shi, su kansu yanbiyu da Anty Maryam sunyi mamakin Waheeda, sun kuma tabbatar lalle aure yana saka mutum nutsuwa da Hankali, gashi de kamar ba Waheeda ba π
Da safe wani irin zazzafan zazza6i yarufe ta, babu 6ata lokaci Hajiya Anty tayi mata allura, sannan bacci me nauyi ya d'auketa
Koda suka sake Kiran wayar Naufal yana tambayar su ita, suka fad'a masa tana kwance batajin dad'i
Wasa wasa saida Waheeda ta kwashe kusan sati d'aya a kwance batada lafiya, kullum tana d'aki a kwance cikin blanket, Hajiya Anty duk ta damu,yau shiryawa sukai suka tafi Asbiti, suna zuwa tayi mata awon fitsari tayi tunanin ko ciki ne π
Amma da result yafuto saitaga babu komai, akayi mata text aka Gano typhoid ne, anan suka had'o magunguna suka dawo gida
Tana fara amfani da magungunan kuwa cikin ikon Allah ta warware ππ»
Amma kana ganin fuskarta zakaga tayi wani irin haske, ita kanta Ummah tayi tunanin cikin ne, saida taga result d'in Nata sannan ta yarda batada ciki
Kwanan Babban Yaya Tara, yaji dad'in jikinsa, dama Allah Allah yake ya dawo gida, aikuwa Ana sallamar sa yayiwa Ummah waya yafad'a mata gashinan zuwa
Waheeda tanajin labari tafara had'a Kaya π
Ihsan dake maqale da waya a kunnan ta tana magana da mashkur ta kalleta tace "Ina Zaki ne?"
Kai tsaye tace "gidana"
Intisar ta kwashe da dariya tace "su Waheeda masu gida,yau Kuma keda kanki kike cewa gidanki Zaki tafi?"
Cikin gundura da zancen nasu tace "to saina zauna anan haka kawai Bayan ga mijina can yana hanya? Sai in zauna yazo yaganni Ahaka ya rainani?"
π³Zaro ido inti da Ihsan sukai, sunji abun mamaki Wai Babban Yaya ne zai rainata, kafin suyi magana Waheeda tasaka hijabin ta tad'auki jaka tafuto tareda ja musu qofar
Afalo Ummah da Hajiya Anty suna zauna, suna Magana akan abincin da za'a tsara wa Babban Yaya, sukaga Waheeda tafuto, Hajiya Anty tace "Ina zakije Daughter?"
Cikin qasa qasa da murya tace "gida"
Hajiya Anty ta girgiza kanta alamun batajiba, sannan tace "mekika ce?"
Ummah tace"cewa tayi gida zata tafi, tana nufin gidanta, gidan mijinta"π
Turo baki gaba Waheeda tayi cikeda shagwa6a, batace musu komai ba,Hajiya Anty tace "to kije driver yakaiki, Allah yakiyaye hanya"
Daga musu Kai tayi, sum sum tafice daga falon, Hajiya Anty ta kalli Ummah tace "Zamani,mu muna shirin tar6arsa anan, kinga ita Kuma tatafi gidanta"
Ummah tayi dariya tace "hmm ai kad'an kika Gani" π
Kafin Hajiya Anty Tayi magana, wayar Babban Yaya tashigo wayar Ummah, cikin sauri ta d'auka tana fad'in "kinga ma yana kirana,inaga sun sauka"
Dauka tayi tareda fad'in "Son kun sauka?"
Daga nasa 6angaren yace "eh Ummah, Gani tareda su Sa'eed...."
"a a, to me kuke jira? Ku qaraso gida mana, karka tsaya mutane su dameka dayawa nasan idan kahad'u da mutane bazaka qaraso dawuri ba"
Cikin kunya yace "a a Ummah... Dama... Dama zan fad'a miki ne, na wuce gida, idan nahuta zanzo" ππ
Ummah tasaki baki tana Kallan Hajiya Anty, ita batayi masa magana ba, ita bata kashe ba, Sai can taji yace "Ummah bakya ji?"
Cikin mamaki tace "inaji yayansu, to Allah yakiyaye hanya saika shigo d'in"
Cikin farinciki yace "Amin Ummah, I miss you" dif yakashe wayar
Hajiya Anty data gama jin komai ta kwashe da dariya tace "Hajiya, yaran nanfa Dama bakinsu ahad'e yake, gaba d'ayansu magulmata ne, kinga Shima damuke shirin tar6a ya wuce wajan matarsa,kinji magulmaci harda cewa I miss you, ai shikkenan Nima Bari intafi gidana, babu amfanin Zaman" tafad'i haka tana miqewa tsaye
Ummah bata iya magana ba Sai cewa tayi "to Antynsu Sai munyi waya" π
*** ** ***
Tana zuwa gida tagama gyara komai, gida yayi fes ko'ina yad'auki qamshi, tasaka doguwar Riga ta leshi me mutuqar tsada, ta zauna ta tsara kwalliya, tasaki dogon gashinta gadon Bayan ta, abinci ta had'a masa d'an kad'an dede yanda tasan idan yagani zai birgeshi, sannan ta zauna afalo tad'auki littafin addu'ah tana dubawa, wajan minti talatin taji tsayuwar mota, littafin ta ajiye tatashi ta nufi qofa, tana bud'ewa suka kusa cin Karo da juna cikin tsananin murna tayi wani irin tsalle ta rungume shi, murmushi yasaki, Shima yasaka hannu yasake rungume ta tsam ajikinsa tareda Lumshe ido yana sakin wata irin ajiyar zuciya
Sa'eed yayi murmushi tareda shafa sumar Kansa ya ajiye masa kayansa yajuya yafice daga falon
Wani irin kukan shagwa6a tasakar masa, ita kanta batasan dalilin kukan nataba, kona murna ne ta ganshi lafiya? Oho
Ahankali yafara bubbuga Bayan ta, yad'ora bakinsa asetin wuyan ta ya sakar mata kiss, sannan yad'ora harshansa yana tsotsar wuyan Nata
Wani irin yarrr taji ajikinta, batasan lokacin data sake rungume Shiba, yajima yana tsotsar wuyan ta, Sai numfashi yake sauke wa, tanajin yanda yake gangarowa zuwa qirjinta,tasaka hannu ta d'ago da Kansa, cikin shagwa6a tace "Babban Yaya muje kayi wanka mana"
Yatsina fuska yayi ya kalli gefensa yaga babu Sa'eed yace "Ina Sa'eed d'in?"
Tace "au tare kuke ne?"
"tare muka shigo, ai duk kece kika rikitani, shikkenan yanzu kinsa girma na zai fad'i a'idon yayanki"
Tace "yayana Kuma? Kamarya?kaiba Yaya na bane?"
Murmushi yasaki,yasan cewa har qarshan rayuwarsu Waheeda zataci gaba da kallon sa ne kamar yayanta, ahankali yace "a a nikam mijinki ne ba yayanki ba"
Murmushi tayi tarufe idonta da hannunta cikeda kunya, taja hannun sa zasu qarasa ciki, cikin shagwa6a yace "Auchhh! Kina Jana ahankali mana, qafata ciwo"
Yafadi hakan da niyya bawai Dan yaji ciwon ba, lokaci daya ta rikice, cikin damuwa tafara tatta6a jikinsa zuwa qafarsa tana fad'in "sannu, na Fama ma ciwon ka ko? Yi hakuri to taka ahankali"
Wani irin dad'i yaji acikin ransa, yafara d'ingisa qafar yana tafiya daqyar, suna zuwa d'akinsa yafad'a kan gadon, tace "Babban Yaya wanka fa"
Cikin shagwa6a yace "nifa bazan iya ba....,saide in zakimin"
Cikin sauri ta kalleshi, murmushi yasaki sannan yamiqa mata hannu, babu musu takama hannayen nasa tana jansa, Amma takasa d'agashi, ahankali ya fuzgota tafado Kansa, yariqe fuskarta da hannun sa yace "I love you Waheeda"
6oye fuskarta tayi a qirjinsa cikin kunya, cikin rad'a yace "bazaki iyamin wankan ba?"
Ahankali ta d'aga masa Kai, murmushi yayi,yace "nayi tunanin zakimin, har abar kikama ki wanke"π
Rufe idonta tayi da hannunta, kunya ta kamata, tana tunanin Ina yaji wannan maganar?
Murmushi yasaki sannan ya kwantar da'ita akan gadon, yashiga wankan cikin sauri, satar kallon sa tayi, mamaki yakamata, ba yanzu taga yana d'ingisa qafarsa ba? π€
Daya futo daga wankan ma lafiya kalau yafuto ya manta dawani d'ingisa qafa dayake, kawarda kanta tayi Gefe, tad'auki wayarsa tana Kallan photuna, tayi mamaki sosai ganin photunan yawanci duk Nata ne aciki, wani tasan anyi mata, wani kuwa bata Sani ba, lotion yad'auko zai shafa ya zauna akusa da'ita, ahankali ta ajiye wayar tatashi zata bar d'akin, hannunta yaruqo yace "Ina Zakije Kuma?"
Kanta aqasa tace "zan had'a abinci ne..."
"to wakikeso ya shafa min man? Bayan kinsan banajin dad'in jikina ba komai zan iyaba?"
Cikin mamaki ta Kalle shi tace "Dama baka warke ba?"
"ni ban warke ba, kawai daurewa nake Ina komai, Amma idan zan takura miki shikkenan, Bari in shirya naje mu gaisa da Ummah kar tace nadawo banjeba"
Waheeda tayi shiru tana nazari, wata zuciyar tace kyaje kina zaune agida daga wajan Ummah kiji shi a wajan Ummi π
Cikin sauri tadawo ta zauna, tad'auki man ta shafa a hannunta, sannan tafara shafa masa ahannunsa zuwa kafadar sa da wuyansa
Laushin hannun ta, da Laushin jikinsa, yahad'u da Laushin man hakan yasa Babban Yaya ya Lumshe Idonsa, tana shafa masa a qirjinsa yaji wani irin dad'i, ahankali yasaki wani Dan qaramin numfashi, man tasake lakutowa ta murza a hannunta sannan tad'ora hannun dede nipples dinsa tana shafa masa man, wata irin qara Babban Yaya yasaki yace "ohhhhh......"
Kallan sa tayi da sauri tace "harda Nan ciwon?"
Cikin sauri ya daga mata Kansa yace "harda Nan mana, da qafata da qirjina, da cinyata"
Mamaki yakama Waheeda, to ai ko lokacin da yaji ciwon iya qafarsa taga yana riqewa, cikin sanyin jiki da tausayawa tace "sannu, Bari inyi sauri Kaci abinci saika kwanta ka huta"
Daga mata Kai yayi, taci gaba da shafa masa man harda su fuskar sa, Amma bata shafa masa acinya ba,