Showing 15001 words to 18000 words out of 77020 words
Chapter 6 - Babban Yaya Book 1 Hausa Novel Complete
ido dashi, kar6a yayi yafara ci ahankali kamar yaro qarami Wanda baisan abinci, d'agowa tayi ta Kalle shi, ahankali tatashi tahau kan gadon, ta zauna dab dashi, spoon din hannun sa tariqe, ya kalli yanda tariqe masa spoon din yace "miye haka?"
Cikin shagwa6a tace "to Babban Yaya bakacin abincin fa sosai" wani irin abu yaji tundaga Kansa har zuwa tafin qafarsa,kamar bashi ba, Sai gashi ya gagara yimata musu, sakar mata spoon din yayi, tafara bashi abincin yanaci,Kallan ta yake yana mamakin yanda tayi kama dashi sosai, komai nashi ta Dauko, babu wani qarin bayani idan kaganta ka ganshi kasan cewa jini daya ne.
Yace "kishirya da wuri gobe"
Maimakon tabashi amsa Sai tace "Babban Yaya induba rigar danake so a internet saina kawo ma kagani?"
Yace "kiduba"
Mamaki yahanashi kasa yimata wata maganar ta makaranta, tunda yaga alamun akwai abinda take 6oye masa
Saida tagama bashi abincin haryana mamakin yawan abincin dayaci,fita tayi da kwanukan, shikam toilet yashiga yayi wanka,yayi sallolinsa, sannan ya kwanta
Waheeda kuwa wayar Ummah ta d'auka tabud'e data, daga Nan tashige dakinsu tafara browsing din rigar datake so, Sai wajan shadaya nadare taga rigar, da'inda zaka tura musu kudin su aikoma da rigar,Hankalinta yanakan wayar tace "Ihsan Dan Allah kalli rigar Nan batayi kyau ba?"
Taji Ihsan tayi shiru babu amsa, tana juyawa taga duk sunyi bacci ita kadai suka Bari, tashinta ta farayi tace "Ihsan, Ihsan tashi kigani"
Ihsan tabude idonta ahankali cikin bacci ta kalli photon rigar, ta kalli Waheeda, tace "wannan yar'iskar rigar duk nonuwa awaje zaki nuna masa? Shi Babban Yayan mahaukaci ne zai siya miki irinta?" taja tsaki Takoma baccin ta
Waheeda tace "to ai saiki hanashi siya"
Takoma wajan intisar tafara tashinta, Bayanta tafara duka tace "inti, kinga rigar danake so Babban Yaya yasiyo min, tayi kyau ko?"
Intisar tabude idonta tace "waike Waheeda Dalla Sai mutum yana bacci kibi kidameshi"
Waheeda tace "maida wuqar, niba masifa ce ta kawo ni ba, duba rigar kigani"
tsaki intisar taja sannan ta kar6i wayar ta kalli rigar tace"waheeda bakida Hankali riqe wayar Nan Dan Allah "
Fizge wayar tayi tafice daga Dakin ta nufi Dakin Babban Yaya, zuciyarta d'aya tatura kofar Dakin tashiga, duhu ya mamaye ko'ina, Sai sanyin esi dake ratsa ko'ina acikin Dakin, Lumshe idonta tayi sakamakon qamshin data shaqa me dadi, fitilar wayar ta kunna, ta qarasa gadon, ta zauna adede Kansa tana qare masa kallo, Babban Yaya yahadu sosai, babu macen da zata qi yayanta, tarasa meyasa yake gudun aure? Inama ace Allah zai bata Miji, Mai kamar yayan Nata, ta tabbatar datafi sauran mata sa'ah,baccin sa yake Hankali kwance, duk wannan sanyin esin dayake ratsa Dakin shikam babu riga ajikinsa, gajeren wando ne ajikinsa Amma ba Wanda ta ganshi dashi dazu bane, ya sauya wani.
ajiyar zuciya tayi, sannan tafara bubbuga Fillon daya d'ora Kansa tace "Babban Yaya, Babban Yaya ga photon rigar nakawo"
Cikin baccin sa yaji kamar a mafarki Ana Kiran sunansa, hannunsa yasa ya fuzgo ta tafad'o Kansa, wayar Ummah dake hannunta tafad'i can Gefe kan kafet d'in dake malale atsakar 'Dakin nasa
Gabantane yafad'i, idanunta yayi tsilli tsilli, ta zubawa qwayar idonsa ido tana kallo,Sanyi yana ratsa tafin hannunta data Dora akan lallausar farar fatarsa
Shima anasa 6angaren kallon ta yake cikeda mamaki
Kowa yana jin yanda bugun zuciyar dan'uwansa yake gudana, sunkai kusan minti biyu Ahaka, sannan yabude pink lips dinsa, cikin wata irin murya tamkar bashi ba yace "meyakawo ki Nan?"
In-ina tafara tace "Babban Yaya... Dama... Dama rigar nazo in nuna....." kafin ta qarasa magana yace "Shiiiiii" tareda Dora hannun sa akan lallausan lips dinta hakan yasa tajita kwance akan fatar jikinsa da babu riga
"mugani" shine abinda yace
Wayar Ummah dake Gefe ayashe ta Kalla, sannan tasaka hannu tazare nasa hannun daya rufe mata baki tace "kayarda wayar ai"
Idanunsa ya Lumshe yace "d'agani"
Yana jin yanda take sake had'a jikinsu tana kokarin tashi, runtse idonsa yayi tareda sakin wani irin zazzafan numfashi, wayar ta Dauko ta nuna masa photon, ya kalleta yace "nagani,tashi kitafi"
Babu musu tafice daga Dakin nasa, Hankalinta kwance
Tana fita ya runtse idonsa, hannunsa yad'ora akan mararsa tareda rungume fillon dake gefensa, daqyar yazubo qafafunsa qasa, yabud'e bedside drower ya dauki wani magani yazuba cikin bakinsa, gorar ruwan da Waheeda ta kawo masa abinci d'azu ita ya d'auka yakafata a bakinsa saida ya shanye ruwan tas, sannan yafara maida numfashi kamar Wanda yayi gudu, Idanunsa suka kad'a sukai jajir, ahankali yakoma kan gadon yayi kwanciyar rub da ciki,wata irin muguwar sha'awa yakeji, maganin Nan ne kawai yake taimakon sa, rufe idonsa yayi sannan yasamu bacci yayi nasarar sace shi.
Baisamu sallar asuba ba, saida gari ya waye sannan yayi, alokacin Waheeda harta gama shirya wa, kawai hanyar guduwa take nema, to Ummah kamar tasan shirin da take, danhaka takira ta dakinta tasakata gyara mayukan dasuke Saman mirror dinta kafin yayansu ya shirya
Duk yanda taso guduwa gaba daya tarasa mafita, Sai wajan karfe goma da rabi yafuto, Sanye yake cikin qaramar Riga, dakuma wando three quarter, zama yayi afalo ya Lumshe idonsa, yanayin jiyane yake dawo masa, gaba daya jikinsa a mace yake, koda yaushe yana mata umarni Amma bata son bin dokarsa, kullum idan yayi mata fada yace ta daina rashin kunya dakuma laifi to saita sake aikata wani laifin, but meyasa jiya yana cewa tatashi daga jikinsa tatashi? Meyasa bata bijremasa ba taqi tashi?meyasa tabi umarninsa Akaro nafarko? 😳🙆🏻♀�?
Cikin sauri ya kawar da wannan tunanin nasa tareda dafe Kansa yana jijjiga Kai 🤦🏻♂�?
"kaikuma lafiya ka zauna anan kana jijjiga Kai kamar marar lafiya?" cewar Daddy daya shigo tareda Uncle Usman
Uncle Usman yayi murmushi yace "to inbanda abunka Alhaji, Ina za'a samu lafiya ga tuzuru? Ai duk abinda yayi saide ayi masa uzuri, rashin aure ne yake damunsa"
Firgigit yad'ago da Kansa ya kalli iyayen nasa, cikin kunya yafara Sosa qeyarsa, sannan ya sakko daga kan kujerar yana gaida su
Uncle Usman yace "Baku tafi bane?"
Cikin girmamawa yace "uncle Ina jirantane"
Daga murya yayi yace "Waheeda me kike jirane tun dazu yayanki yana jira?"
Gabanta ne yafadi dataji muryar uncle din Nata yana kira, kode ta fada musu gaskiya ne? Kai bazata iyaba, Gara tasamo wata mafitar kawai
Futowa tayi jikinta a sanyaye, idanunta na taruwa da qwalla, Ummah ta riqe hannunta tace" kiyi shiru mana Auta, ai kamar yaune zakiga kinga ma, ko so kike Nima nayi kukan? "
Cikin sauri ta girgiza kanta, lokaci daya tafashe dawani irin kuka, daga Daddy har Uncle Usman, Babban Yaya, Ummah, su Sa'ad da shigo war su kenan, babu Wanda mamaki bai kamashi ba, haqiqa akwai abinda take 6oyewa, Babban Yaya ya tashi zai futo daga falon, Uncle Usman ya Kalle shi yace "Da wannan wandon zaka tafi makarantar ne?"
Kansa ya kalla, shi Yama manta three quarter ne ajikinsa, kafin yace wani abu Daddy yace "tosuda suke ball da gajeran wando duniya tana Kallan su, surukansu suna Kallan su Ahaka, inane ba zaije da Wando three-quarter ba?"
Babban Yaya ya sunkuyar da Kansa tareda shigewa d'akinsa ya sauya Kaya zuwa wani lallausan yadi milk colour, yad'ora wata had'ad'd'iyar hula wadda ta kar6i kyakykyawar fuskar sa, ba qaramin kyau yayi ba kasancewar baya saka manyan Kaya, idan ka Kalle shi tsaf zakace wani hamshaqin magidancin ne
Sallama yayiwa iyayen nasu yafice zuwa compound, wani Dan qaramin remote ya danna motar ta kawo wuta, Ummah ta rako Waheeda har gaban motar, sannan tajira saida taga tafiyarsu sannan Takoma cikin gida ranta duk babu dadi.
Sunyi Nisa cikin tafiya bakajin qaran komai Sai sautin karatun qur'ani dayake tashi, Waheeda taga de da gaske Babban Yaya maidata school dinnan zaiyi, tatuna Irin yanda su Rabi'at suka danneta suna mata mugunta, tajuya taga Babban Yaya kawai driving yake, tarasa Yaya zatayi kawai saida d'ora kanta akan cinyoyin ta tafashe masa da Kuka
Juyowa yayi ya kalleta, yasamu gefen titi ya faka motar, yasake juyawa yana fuskantar ta sosai, cikin wata irin murya kamar me rad'a yace "meya faru Kuma?"
Kuka take sosai harda sheshsheka, ta gagara bashi amsa, Dan qaramin tsaki yasaki yafara kokarin tada motar, cikin sauri taruqo hannunsa tace "Dan Allah Babban Yaya karka kaini"
Kallan ta yayi sosai yace "nace kifadamin dalili kinqi, nace kifadamin me kika yi suka koreki kinqi, mekikeso Kuma?"
Cikin kuka tace "Allah Babban Yaya idan ka mayar Dani kasheni zasuyi, har yanzu abinda sukamin bai daina min ciwo ba"
Zaro idonsa yayi, cikin faduwar gaba yace "mesuka miki?"
Hijabin jikinta tacire, Babban Yaya yazuba mata ido yana Kallan ikon Allah
Hijabin ta ajiye agefe tace "Babban Yaya wasu ne saisu dinga ta6amin Boobs dina, rannan cikin dare suka danne ni, suka rufemin hanci na, nipples dina kamar zasu cire haka nakeji, Sai ciwo sukemin, kagani ma"
Taqarasa maganar tana kokarin nuna masa breast dinta, duk yanda yaso kaucewa yana rufe idonsa Dan karya Gani, saida yagansu,farare dasu sosai, nipples din Nata yayi ja sosai shima, cikin sauri ya runtse idonsa, gabansa banda wata irin faduwa babu abinda yake, wata irin muguwar kunya ce tarufe shi, meya aikata haka? Waheeda cefa.... Jikinsa har rawa yake cikin tsawa yace mata "kirufe jikinki malama, nace ki nunamin ne?"
Cikin sauri ta maida hijabin ta, tana share Hawayen idonta, gaba d'aya yanayinsa yafara sauyawa, yaji mararsa tana nema ta qulle, cikin sauri yafara dube dube a motar, saida yaga maganin sa Sannan ya6alli guda biyu yasha, yajinginar da Kansa ajikin kujerar, tareda Lumshe idonsa
Waheeda tace "Babban Yaya bakada lafiya?"
"Lafiya" abinda yace kenan, sannan ya data motar, babu musu yajuya kan motar zuwa tsohuwar makarantar su, inda yanbiyu suke, haqiqa yaso ya tafka Babban kuskure, inda ace yarinyar Nan tayi shiru ya maidata makarantar me nene zai faru agaba? Idan ta lalace wa Allah zai hukunta Bayan shi? Tunda iyayensu sun dauki yarda da komai sun bashi, tsaki kawai yake saki, gaba daya yaji duniyar tamasa zafi, suna cikin tafiya taji yataka wani mahaukacin birki, tsoro ya kama Waheeda, tajuya ta Kalle shi ta kasa magana saboda tsantsar 6acin ran data Gani a fuskar sa, Juyowa yayi ya kalleta tare da fadin "menene sunayen yaran dasuka miki haka?"
Cikin sauri ta zayyano masa sunayen, wayarsa ya dauka ya turawa principal din makarantar sunayen sannan yayi masa qarin bayani aqasa, dago Kansa yayi ya kalleta yace "saboda ke mahaukaciya ce, ashe a makarantar ma zuwa kike kina nuna musu jikinki ko? Ban hanaki yawo babu hijabi ba?"
Girgiza kanta ta farayi cikeda tsoro tace "Allah Ina saka hijab dina"
"qarya kike bakya sakawa, idan kina sakawa ma to cirewa kike, yanzu inda da abokina muke tafe haka Zaki budemin nagani agaban sa ko? Kinaso ki kasheni kiga bayana kihuta, ai haka kike so ko?"
Hawayene suke zuba a'idonta, wani nabin wani, ta girgiza masa Kai tace" Allah Babban Yaya bazan nunawa kowa ba, kaima bansan na nuna Maka ba, Kuma babu wani namiji danake fatan yagani a yanzu"
Cikin 6acin rai yace "koma de menene, karki sake min maganar wani agabana, nafada miki"
Haka Waheeda taja bakinta tayi shiru, har suka qarasa school dinsu ta da bai qara mata magana ba itama bata masa ba, Kai tsaye office din director sukaje, yasaka Waheeda ta tsugunna tabasu hakuri, Sannan yaroqi alfarma abarta Taqarasa karatun ta, kasancewar yanzu sun huce da laifin data musu, dakuma yanda suke ganin qimar Yayan Nata, shiyasa babu 6ata lokaci suka kar6eta, yawancin malamai suna aji shiyasa wannan Karon bai tsaya sauraren mutane masu masa magana ba, dakuma irin yanayin dayake ciki na 6acin rai.
Waheeda tana bayansa,zata rakashi wajan motar sa, Maya ta hango tana tahowa wajan su, Waheeda tace "Babban Yaya kaga qawata Maya"
Yana kokarin shiga mota yajuyo ya kalleta yace "Sunanta kenan?"
Tace "Yes, Maryam Ahmad, Yusuf Amin, shine muke ce mata Maya"
Kafin Yayi magana ta qaraso, cikin murna ta rungume Waheeda, tasake ta ta gaida Babban Yaya cikin ladabi, Nan da Nan yayaba da Hankalin yarinyar, yasan idan Waheeda tana tareda ita, zata qara Hankali, amasawa yayi yace "kudinga karatu sosai"
Dariya takama Waheeda Amma saita danne, Wai kudinga karatu sosai, wannan shine fadan da akewa dalibai, Maya tace masa "insha Allah Babban Yaya"
Ta kalli Waheeda tace "Waheeda zan tafi gida, Sai wani lokacin"
Waheeda tace "Naga ba'a tashi ba, meyasa Zaki tafi?"
Idanunta ne suka kawo ruwa tace "Waheeda kudin School fee's ne baba bai kawo ba, shine sukai kora"
Tausayinta yakama Waheeda, tasan Maya da naci akan karatu, tanason karatu sosai, cikin sanyin jiki tace "kiyi hakuri Maya karkiyi kuka"
Babban Yaya yata6e bakinsa tareda ajiyar zuciya, Yara qanana suna wani Iyayi saika ce Wanda suka San ciwon kansu 🤣
Motarsa yabude ya Dauko kudi dami biyu yan dubu dubu, aqalla zasu Kai kusan dubu Dari biyu, yabawa Waheeda yace "kibata"
Daga Nan yashige mota tareda ficewa daga makarantar
Maya ta kalli Waheeda suka rungume juna cikeda murna, daga Nan suka tafi Class dinsu
Tafiya yake amota yanaso yaje gidan hajiya Anty tun kafin ta masa qorafi baya zuwa, wayarsa ce yaji tana ringing, dauka yayi tareda karawa a kunnansa, daga d'ayan ban6aren principal yace "Kayi hakuri yalla6ai, abun baikai da Sai ansako hukuma aciki ba, insha Allah zansa Akira yaran a yimusu hukunci daidai da abunda suka aikata, sannan dole iyayensu zasu San abunda suke aikata wa, ni bazasu 6atamin makaranta taba"
Babban yace "Yarage Naka, Amma muddin baka dauki mataki akan yaran nan ba, to zaka ganni a cikin makarantar ka" yana fada masa haka yakashe wayarsa
Wata wayar ce tasake shigo wa, yayi tunanin principal ne yasake kiransa, cikin masifa ya daga yace "Wai ya akayi ne Kuma?"
Daga d'ayan bangaren akace "babu abinda akayi Saide wadda za'ayi yanzu, Naga alama baka gane me magana ba, to Abubakar ne yayan mahaifin ka Umaru" 😂
Babban Yaya yadafe Kansa, ya tsaida motar agefe titi yace "Baba Ina kwana?"
"daban kwanaba zaka ganni ne Naufal balle harna kiraka awaya?"
Babban Yaya yace "kayi hakuri baba"
Baba Habu yace "Magana nakeso muyi dakai ta fahimta, nasan idan ka 6oyewa iyayenka Toni bazata 6oyemin ba, tunda nasan cewa akwai alkunya tsakanin d'a da mahaifi, Naufal kafadamin gaskiya idan kasan bakada lafiya munan damuke qauye akwai sassaqe yana Nan Kala Kala saina had'o Maka shi na aiko kafara gwadawa ko za'a dace "😅
Girarsa guda d'aya ya Sosa da key din Motarsa , yace"Baba lafiya ta kalau"
"to idan lafiyarka kalau meyasa kake gudun aure?"
"Akwai wacce nakeso Baba"
Yafadi hakan Kansa tsaye
Baba Habu yace "to Alhamdulillah, masha Allah, to kokai fa, a'ina yarinyar take? Yar wanne Gari ce?"
Shiru yayi, yakasa Bawa yayan mahaifin nasa amsa, Sai can yace masa "Baba Nima bansan inda take ba"
Cikin masifa Baba Habu yace "zancen banza zancen wofi, wannan ai shirme ne, tunda haka kake so ai shikkenan, ka shirya kaje kaga Nadiya yar gidan abokin uncle dinka Usman, Usman yacemin yarinya Tariga tasanka, saboda haka Sai kaje kaganta kaima" dif yakashe wayarsa, yabar Babban Yaya da waya Akunne
To koyaya zata Kaya tsakanin sa da Nadiya?
Masoyan BABBAN YAYA Ina godia sosai, nayi tunanin bazaku sayi littafin ba ☹️☹️
Amma abun mamaki tun kafin free page yaqare masu turo 400 sunfi masu 200 yawa, nagode Allah yabar zumunci
Amnah El Yaqoub ✍�?
Amnah El Yaqoub ✍�?
1/28/22, 20:49 - Ummi Tandama😇: BABBAN YAYA
Writing By Amnah El Yaqoub
Like my Page On Facebook
https://www.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493/
9&10
Bakomai ne ya tsaya masa Arai ba Sai yanda yace yarinyar tariga tasan shi, hakan yana nufin idan yaje zata soshi tunda Dama tariga tasan shi, shine bai Santa ba, duk yanmatan da ake had'ashi dasu babu wadda ta sanshi, koda sun ganshi ma baya fadar sunan da aka sanshi dashi saide yace musu sunan sa Naufal, Amma ita wannan ta wacce hanya zaibi yarabu da'ita? Bashida burin auren mace biyu, kamar yanda ya tashi yagani a gidansu Ummansu ita kadai ce, Hajiya Anty ma ita kadai ce, to ita da bata haihuwa ma mijinta yayi hakuri ya zauna da'ita, to shida ba mazauni ba tayaya zaiyi ta aurar 'ya'yan mutane yana tafiya harkar qwallo?
Ajiyar zuciya ya sauke, yanufi gidan Hajiya Anty, gidan yayi kyau sosai,tsarin gidan komai da komai irinna Ummah ne, saide furnitures dinne kawai suka banbanta
Tana Sanye cikin atamfa, tariqo mayafin a hannunta, wuyanta da yatsun hannunta duk sunsha gold,tayi kyau sosai abinka da mace yar Gayu, Car key ne a hannunta tana kokarin fita sukaci Karo da Babban Yaya, tace "A a, yaushe agari?"
Bai bata amsa ba Sai kokarin shigo wa falon da yake, bayansa tabiyo suka dawo falon suka zauna, Kallan ta yayi yace "Anty fita zakiyi ne?"
"eh zan fita, akwai meeting din da zamuyi karfe daya"
Ajiyar zuciya yayi "ke Anty babu ruwanki bakida damuwar komai"😔
"Kai din damuwar menene a ranka?"
Goshinsa ya dafa yace "gatanan dayawa Anty, yau matsalar Waheeda gobe matsalar ku"
Dariya tayi tace "To Waheeda matsalar ta ai takace, kaida ita ai qawaye ne, Kuma inda Sabo kun saba, qanwar kace babu yanda zakayi da'ita, mukuma tamu matsalar ai bazaka kirata da matsala ba, tunda mune akan gaskiya, Naufal har wanne lokaci zaka dauka babu aure? Ko so kake Sai yanbiyu maza sunyi aure sannan zakayi? Maryam fa tayi aure harda takwara anyi Maka, kaikuma gaka Nan gemai gemai dakai babu aure "
"Anty shi aure lokaci ne"
yafadi hakan cikin damuwa
Tace "Hakane, Allah ya nuna mana Naka lokacin, yaushe kazo qasar?"
"jiya nazo Anty, nazo na maida Waheeda school, sannan Baba Habu yamin waya naje Naga yar abokin Uncle, Wai Nadiya"
"aiya wuce 'Wai' Naufal, Nima nasan yarinyar tun tana qarama, nasan wannan Karan insha Allah baza'a samu matsala ba, mun kusa shan biki" ta qarasa maganar cikin murmushi
Ajiyar zuciya yayi yace "Anty kenan, ni yanzu babu wacce nakeso, Kuma bazan iya auren yarinyar da banaso ba, maganar gaskiya kenan, idan kema kin gaji da ganina haka saiki Bani 'yarki" (tofa)
Kallan sa tayi, jikinta yayi Sanyi, hannun sa takama ta riqe tace "inda ace na Haifa ai zan baka Naufal, ka daure kaje kaga Nadiya, insha Allah zata Maka"
Yace "to Anty insha Allah anjima da yamma zanje"
Tare suka futo daga gidan, saida yaga tashiga motar ta tafita, sannan ya qarasa wajan Maigadin gidan, sallama yayi masa, Baba yusha'u yace "Yalla6ai ko akwai abinda kake buqata?"
"kayanka nakeso kabani Baba, zanyi amfani dasu"
"kayana Kuma Yalla6ai,kaida kanka? lafiya dai ko?"
Murmushi yayi yace "karka damu baba, nine zanyi amfani dashi, kahada mun harda wayar ka"
Jiki na rawa Baba yusha'u ya 'Dauko masa kayan, tareda wayar "
Ya kalli kayan yaga sunyi yanda yakeso, sannan ya kalli Baba yusha'u yace" Baba wannan wayar ai kalau take, babu wadda tafita