Showing 69001 words to 72000 words out of 77020 words

Chapter 24 - Babban Yaya Book 1 Hausa Novel Complete

ba, yaso ace yamaida Waheeda cikakkiyar mace kafin ya dauketa sutafi honeymoon dinsu.


yauda safe suna gama cin abinci ya kalleta yace "kishirya zan maidake gida"

Cikin sauri ta Kalle shi, tayi tunanin wani laifin tayi, tace "meyafaru Babban Yaya?"

Kafad'a ya d'aga yace "an kirani ne, a wajan aikina"

Ajiyar zuciya ta sauke, tayi tunanin wani laifin tayi, zaice zai maida ta gida,ahankali tace masa "to yaushe zaka dawo?"

"babu rana" yafad'i hakan ransa a6ace, itama tanajin wannan furucin taja bakinta tayi shiru, tasan cewa ransa a6ace yake

Bata d'auki komai ba, kawai hijabinta tasaka, suka tafi, suna zuwa compound din gidan Ummah yayi parking,kafin suyi sallama yajuyo ya kalleta yace "karki dinga wasa dasu Ihsan har kuzo Ana rabaku akan abinda baikai yakawo ba,nasan halinki bakida kunya, kikama girmanki, da da dayanzu ba daya bane, duk abinda kike buqata kidauki ATM dina kije ki siyo kokuma kisa su Sa'eed su siyo miki"

Tace "Babban Yaya, kaida kace yanzu na girmi Ihsan nikuma tayaya zan kulasu har muyi fad'a?"

Cikin sauri yace "tayaya kika girmesu? Bayan kinqi Bani damar dazan maidake Antyn su?, Ina ta6abaki Sai kuka, ko bakya jin dad'in abinda nake miki?"

Yafadi hakan yana Lumshe Idonsa

Wata irin kunya ce takama Waheeda, tasaka hannunta tarufe fuskarta, Sai yanzu ne tagane inda yadosa, ashe Dama Abaya haukanta take tana hura hanci ita tazama babba, ashe wannan abun ne girman, cikin sauri ta6ud'e motar tatafi da gudu, ajiyar zuciya yasaki yanabin Bayan ta da kallo harta shige falo, sannan yayiwa driver magana yazo yajashi suka tafi


Satinsa d'aya da tafiya Waheeda taci gaba da zuwa makaranta dayake exam ma suke, yanzu tayi Hankali ta nutsu ta daina hauka, ko agida haka zaka ganta a zaune waje d'aya, wani lokacin har kunyar Ummah take ji saboda Gani take duk abinda yafaru tsakanin ta da Babban Yaya Ummah tasani, haka kawai saita dinga tsarguwa idan tana cikin su, da daddare kuwa kasa bacci take, tana ganinsu Ihsan suna kwasar baccin su Amma ita saide taita juye-juye, Kuma ba komai ne yake damunta ba Sai tunanin mijinta, Ida tunanin yayi yawa harji take kan nononta yana mata qaiqayi, saide tasa hannu ta Sosa Amma hakan bazai Hana anjima tasake jin wani qaiqayin ba, idan ta kirashi da wayar su Ihsan baya d'auka, saboda yasan itace, Sai yanzu ne take DANA SANI (first novel) akan hanashi haqqinsa da tayi ta dinga wahalar dashi, Sai yanzu yake bata tausayi, yau Satinsa biyar da tafiya, a ranar ne Kuma su Waheeda suka gama makaranta, sannan a ranar ne zasu buga wasansu, Hajiya Anty da Uncle Usman duk sunzo gidan antaru za'a kalli ball d'in, Anty Maryam itama tazo harda junior me sunan Babban Yaya, gaba d'ayansu sun nutsu kowa hankalin sa yana kan TV, Waheeda tana Gefe tana kallo itama,carbi ne a hannun ta Sai addu'ah take cikin ranta Allah yabawa mijinta nasara, dayake addu'ar mata akan mijinta batada hijabi a wajan ubangiji,cikin ikon Allah Ana fara wasa kuwa Babban Yaya shine mutum nafarko daya fara Ci, yana ganin yaci ya tsugunna yayi sujud shukr.

su Sa'eed suka tafa shida Sa'ad, falo kowa yafara murna


Wasa yayi wasa kowanne team sunaso sunga sunci, har tsawon wani lokaci sannan wani d'an team d'in su Babban Yaya yaciyo musu, Babban Yaya yana kar6ar Ball d'in ya dinga Sakata araga, saida yaci Sau uku ajere, Bayan guda d'ayan daya faraci, gudu yake sosai yana d'aga hannu, Yan team dinsu suna binsa Abaya, cikin murna suka rungume shi, Ummah bakinta yaqi rufuwa, Sai murmushi take idonta yana kan TV, su Daddy da uncle ma sunyi shiru kowa yana Gani, Hajiya Anty de addu'ah take cikin ranta Allah yakare mata d'annata, Allah yasake d'aukakashi yad'ora shi akan maqiyansa.
anci gaba da wasa kenan Babban Yaya yasake nasarar kar6ar qwallo daga wajan d'ayan team din, ya d'aga qafa zai bugata kenan Shima wani yakawo tasa qafar jikake qassss, yabige qafar Babban Yaya, lokaci daya jama'ar dasuke studio din suka fara fadin ohhhhh!
Lokaci daya hankalin masoyansa yatashi, suka miqe tsaye, cikin azaba Babban Yaya yariqe qafarsa yana runtse ido

Waheeda taji kunnanta yayi mata wani dimmm haka kamar bataji, kamar Kuma a mafarki, miqewa tayi tsaye tanufi gaban TV, gabanta yana fad'uwa, tuni hawaye suka wanke wa Ummah fuska ganin ankawo wani irin gado marar qafa, andora Babban Yaya akai, anfita dashi daga filin wasa

Kallan Daddy tayi cikin kuka tace"Alhaji tafiya zanyi, sun kashemin Dana "

Cikin tashin Hankali daddy yace" Ina zakije Hajiya? Kiyi hakuri mana "

Uncle Usman yafara neman wayarsa, Hajiya Anty ta Kalle shi cikin rawar murya tace" bazaka sameshi ba, yacemin kashe wayarsa zaiyi idan zasu fara wasan "

tana fad'in hakan hawaye yazubo daga idonta, su yanbiyu ne suka janyo Waheeda, Sai girgiza kanta take tana hawaye Amma takasa magana, Sa'ad yatashi yakashe Kallan, Anty Maryam tariqe Waheeda tace" kiyi hakuri Waheeda, insha Allah zaiji sauqi "

Cikin kuka tace"niku rabu dani, ku d'in shiru zakuyi idan mijinku ne?, Dan Allah Dan Annabi Daddy kabarni natafi, dama fishi yake Dani, qilama nice sila....."

tafadi hakan tana fashewa da wani irin kuka

Hajiya Anty ta rungume ta tana bubbuga Bayan ta, babu Wanda baiyi kuka ba acikinsu, saisu Daddy kawai, suna mutuqar qaunar d'an'uwan nasu, haka suka zauna shiru suna faman addu'ah, shide ba'a Nigeria yake ba bare sutafi koba visa, a wata qasa yake, Kuma yanzu dare ne dole zasu jira suga wanne mataki qungiyar tasu zasu dauka akan ciwon da yaji


Babu Wanda yayi yunqurin kwanciya acikinsu, kowa wayace ahannunsa yana try number Babban Yaya ko zata shiga, Waheeda ce kawai babu waya Sai faman kuka take har numfashin ta yana sama kamar wadda take shirin suma, Sai wajan karfe biyu sannan cikin sa'a Daddy ya sameshi, cikin sauri ya miqe tsaye yace "Alhamdulillah tashiga, yabud'e wayar"

Kowa Matsowa yayi kusa da Daddy duk suka taru suka yanyameshi, Daddy daya ga haka saiya saka wayar a hands-free, harta katse bai d'auka ba, saida yasake kira Akaro na biyu sannan yada'auka, kuka yafara ji yana tashi sama sama Kuma ba kukan mutum d'aya ba, cikin ransa yace sunga abinda yafaru kenan

Daddy yace "Son, kana lafiya? Yaya jikin Naka?"

Kafin Babban Yaya yayi magana Ummah ta qwace wayar, cikin kuka tace "kafadamin halinda kake ciki, Hankali na yakasa kwanciya, sonake nataho, bazan iya zama ba"

Ahankali yace "Ummah...., ki kwantar da hankalinki, anduba min qafar, harma sun Bani injury, zan dawo gida insha Allah"

Cikin kuka Ummah tace "karka dawo in kasan jikin babu sauqi, mu saimu biyo ka"β€οΈπŸ˜‚


Memakon yabata amsa saiyace "Ummah Ina Anty? Ina Waheeda?"

Wayar tamiqawa Hajiya Anty, Anty ta share Hawayen idonta, sannan takar6i wayar tace "sannu Naufal, yajikin naka?"

Ahankali yace"jiki da sauqi Anty, kikulamin da Waheeda nasan Hankalinta yatashi "

Anty batayi magana ba, saita Bawa Waheeda wayar, saboda tasan yana jin nauyin ta bazai iya cewa tabawa waheedan waya ba, Waheeda kuwa tana kar6ar wayar Takoma Gefe, kuka take sosai takasa magana, cikin sanyin murya yace"kiyi shiru..., ba sosai bane ciwon"

Cikin kuka tace "kayi hakuri nadena, daga yanzu nadena hanaka komai, naji tsoro sosai, jinake kamutu"


Wani irin dad'i yaji ya ratsashi, yanzu Kam yagama tabbatar wa Waheeda tana sonsa, saboda haka wannan ciwon Koya warke bazai nuna mata hakan ba, yasamu mafaka ta yanda zai dinga zuba mata shagwa6a son ransa

Ahankali yace "I luv you so much.......muahhhh,, muahhhh" πŸ’‹πŸ’‹

Yasakar mata kiss har biyu ta cikin wayar, sannan yaci gaba da fad'in "kimin addu'ah kinji, insha Allah zanji sauqi, jeki kaiwa su Daddy wayar

Tace"to" sannan tatashi takai musu wayar, Sai a lokacin Hankalinta ya kwanta, Sai ajiyar zuciya take, jikin Hajiya Anty Takoma ta lafe kamar wata mage, bata Jima da kwanciya a jikin nataba bacci yasoma d'aukarta


Yana gama wayar dakowa acikinsu harda junior, sukai sallama Bayan yagama kwantar musu da Hankali, Kiran mashkur ne yashigo wayar tasa, d'auka yayi tareda sallama, mashkur yace "friend mutanan nanfa sun hanamu shigowa Dakin, sunce har yanzu kana buqatar hutu, Sai lalla6a ka suke kamar qwai"πŸ˜‚

Murmushi yayi yace "rabu dasu mashkur, zamu hadu ai idan nafuto insha Allah, ciwon fa Bana kirki bane, kawai tsagewar qashi ne, da niyya na langwa6e musu, nagaji da ball d'in Dama hanyar guduwa wajan amarya ta nake nema, to Kuma Sai haka tafaru....." πŸ™Š

Mashkur ya kwashe da dariya yace"wato me jiran kukane aka jefeshi da kashin awaki, banga laifin ka ba Abokina,Naga ma sun sanar katafi injury, Kasha Amarci lafiya...."

Babban Yaya yayi murmushi yace "thanks Friend"




Pls kuyi hakuri Dan Allah πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»πŸ™πŸ»
1/28/22, 20:52 - Ummi TandamaπŸ˜‡: FQ


Juyowa yayi ya kalli Waheeda, rage murya yayi yace "ya zanyi?"

Cikin shagwa6a tace "ba saida tace katafi ba kaqi, yanzu gashinan zakasa naji kunyar ta, wallahi nide babu ruwana"


Daga baqin kofa Hajiya Anty taji shirun yayi yawa tasake nocking tareda fadin "Daughter"

Tashi yayi cikin sauri yabud'e kofar, yayi wuf yafad'a cikin toilet, Hajiya Anty tashigo Dakin fuskarta d'aukeda mamaki, ga Waheeda a kwance,Kuma taga Anja kofar toilet anrufe, to waye aciki?πŸ€”
Zama tayi agefen gadon ta'ajiye mata, yanda qamshin turaren Babban Yaya ya cika Dakin shine ya tabbatar mata da cewa yana Nan betafi ba, cikin ranta tace wannan yaro da jaraba yake kamar ubansa πŸ™Š

ta kalleta tace "tashi kici"

Waheeda tatashi tad'auka tafara ci ahankali,tana tunanin Babban Yaya, gaskiya maza basuda kunya, yanzu Babban Yaya harya iya Kallan Anty, Bayan Antyn tasan abinda yamata, ta tuna yanda yashige toilet da gudu, Sai abun yabata dariya
Tayi murmushi kawai, Hajiya Anty ta zauna a Dakin tana jiran taga ta inda Naufal zai futo, idan ba tsawatar masa tayi ba, yarinyar Nan saita shiga ukunta, shiru shiru har tsawon minti Goma bai futo ba, data gaji da jira saita daga murya tace "jiranka nake kafuto Naufal"

Dariya takama Waheeda, bata iya 6oyewa ba saida ta Dara
Ahankali yabude kofar toilet din yafuto Kansa aqasa yana Sosa qeyarsa,kunnansa takama ta riqe da qarfi, cikin jin zafi yad'ora hannun sa akai yace "Auchh!"

Cikin rashin wasa tace "Naufal, meyasa bakajin magana ne? Nahana ka zuwa wajan yarinyar Nan daga Nan har tsawon kwana Goma"

Cikin azaba yace "to Anty"

Sakinsa tayi, cikin sauri yafice daga d'akin.

tajuya ta kalli Waheeda tace "kekuma harda dariya ko?"

Waheeda ta sunkuyar da kanta qasa, Hajiya Anty Kuma tajuya tafita falo ta zauna, tareda kunna kallo tana gadin Waheeda


Baidawo gidan ba saida daddare, Bayan yagama rufe musu ko'ina na gidansu, falon yashigo zuciyar sa daya, yana d'ago Kansa tareda sallama sukai ido biyu da Ummah, cikin sauri ya sunkuyar da Kansa,yana tunanin meya kawo ta gidan itada bata zuwa? Anya kuwa ba Anty ce ta fada mata komai ba tazo ganin Waheeda? Zuciyar sa ce tabashi cewa Ummah tariga taji komai, lokaci daya ya tsinci Kansa da kunyar ta, ahankali yaqara so ya tsugunna agaban su yagaida Ummah

Mamaki yakama Ummah, tace "yanaga kana sunkuyar dakai yayansu?
Kuma ga jaka ko tafiya zakayi? Baka gajiya da yawo daga dawowarka zaka sake tafiya? Ko kewata bakayi ko? "

Waheeda dake Gefe tayi murmushi, Kansa ya shafa yace"Ummah Ina Nan, Nan gidan muka dawo ne"

Ummah ta Kalle shi, Kallan rashin fahimta, Hajiya Anty tace "kuka dawo Kota dawo?, itace tadawo Nan, Amma Kai ai kasan hanyar gidanku, konan gidanku ne?"

Ummah tace "me yayi ne kike wannan fadan akan gida? Zamu bar miki gidan"

tajuya ta Kalle shi tace "tashi mutafi"

Kansa ya shafa yaqi tashi, Kuma yaqi d'ago Kansa ya kalleta, tunda yake da'ita, Bai taba tunanin akwai ranar da zaiji kunyar Ummah ba, Amma yau gashi shine yake kunyar ummah saboda Waheeda

Hajiya Anty tace "wallahi danaji dadi, yabiki kutafi, dama ban gayyace Shiba, idan yazo nanma takura mata zaiyi da naci"

Ummah tanajin haka tad'auki haske, Sai yanzu ne tasan dalilin kunyar, ashe shiyasa yaqi hada ido da ita, ashe dannata ya girma, murmushi tayi tamiqe tsaye tace "to saiki bashi matarsa tunda bakya son naci"

Hajiya Anty tamiqe tabi Bayan ta zata mata rakiya, yana ganin fitarsu yamatsa kusa da Waheeda ya zauna aqasan kafet din, lips dinsa yad'ora akan Nata ya sakar mata kiss, sannan yakoma ya zauna yad'auki remote kamar bashine yayi ba, zaro ido tayi cikin mamaki, kafin tayi magana Anty tadawo falon, ganin Naufal a zaune aqasa kansa yana kan TV yasa ta share shi itama ta zauna, har qarfe goma suna zaune kowa yana kallo, goma da rabi nayi Uncle yashigo, dariya yayi, ganin Yanda Anty tasasu agaba takafa ta tsare, Sai yanzu ne tasan abinda yafaru kenan zata takurawa yaro, aishi tunda safe daya ga anshigo da'ita a hannu yasan akwai abinda yake faruwa, yasan dannasa ya angonce

Zama yayi Shima, yanadan Jan Naufal din da zance harya sake suke zancen su kamar ba d'a da uba ba

Sai dariya suke kamar ba dare ba, anty tana Gefe tana Kallan su, Waheeda kuwa bacci take akan kujera, Anty jira take taga Naufal yaje ya kwanta sannan tatafi da Waheeda daki, to taga alamun ba tafiya zaiyi ba, danhaka tatashi Waheeda suka tafi dakinta, babban Yaya yana kallonsu qasa qasa jiyake kamar ya kurma ihu, koba komai yakamata ace yaji dumin matarsa kafin taje ta kwanta, saida suka gama zancen su shida uncle sannan yayi masa saida safe yatafi dakinsa ya kwanta, Sai yau yake baqin cikin rashin wayar Waheeda, koda muryarta yaji yasan zaiji dadi, haka ya dinga juyi akan gadon, idan ya runtse Idonsa ma ita yake Gani, Sai tsaki yake saki shi kadai πŸ˜–


Anty kuwa tare suka kwanta da Waheeda akan gadon ta, Sai wajan qarfe daya ta shirya tatafi wajan Uncle, yana zaune akan sallaya,addu'ah ya shafa yahau gadon tareda janyo ta jikinsa yace "yakamata kibar Yaron Nan yahuta da matarsa, Sai kallanta yake kin tafi da'ita daki, Ina masa magana Amma hankalin sa yana wajan matarsa"

"Alhaji yarinyar Nan ta wahala, dazu saida doctor ladi tayi mata dinki wallahi,anbata hutun kwana goma, saiya Bari saita warke"

Uncle yace "har kwana goma? Ke bakya tausayin Yaron ne? Shekararsa nawa babu aure? Kibawa yaro matarsa yaje yaci gaba daga inda ya tsaya, saiki ja masa kunne kawai"


"ni nace karyayi auren dawuri? Ina barinsa zaije ya lalata mata dinki, yaje yakoyi haquri"

"a a wallahi, idan yashiga wani Hali fa, ke bakyajin tausayin sane, mutum da matarsa, ai Shima yasan yanda zai lalla6ata ko"

"Alhaji, bafa zan bashi yarinyar nanba, abarta ta warke, koma me zaiyi yaje yayi, daga lalla6awa ai zai zarce, yarinya duk tayi fari ta d'ashe rana d'aya saikace Mai ciki"

"to shikkenan, Allah yabata lafiya"

Hajiya Anty tace "Amin"


Wasa wasa saida Waheeda tayi kwana Tara, Hajiya Anty takafa ta tsare babu abinda Babban Yaya yayi mata, duk wani motsinsa akan idonta yake yinsa, har so yake ta shirya ko zataje Asbiti Amma yaga shiru, ashe hutu ta dauka saboda kula da Waheeda, acikin kwanakin Nan hauka ne kawai baiyi ba, wata irin sha'awa yakeji tafitar Hankali, idan kayi masa magana ma jinka kawai yake, Amma ba fahimta yake baπŸ˜‚

Ranar data cika kwana goma yana idar da sallar asuba yabar uncle a masallaci ya dawo gida, yana kwanciya yaji mararsa ta riqe, tashi yayi ya dinga zagaye Dakin har gari yayi haske, futowa yayi daga d'akin yanufi Dakin Hajiya Anty Kansa tsaye, yana shiga yaga Waheeda tana bacci, Anty Kuma tana toilet, hannu yasaka ya d'auketa cimak, tana bacci taji anyi sama da ita, cikin sauri tabude idonta, tana ganinsa ta zaro ido, hannu yasa yarufe mata baki, Bai tsaya ko'ina ba Sai dakinsa, akan gadon ya dorata, cikin sauri tatashi zaune tace "Babban Yaya...."

Kafin tayi wata maganar ya katseta, yace "nifa ba komai zan miki ba, kawai duminki zanji"


Yana fadar haka yacire jallabiyar jikinsa, Waheeda tana ganin kyakykyawar qirar jikinsa, gabanta yafadi, saboda tasan zaiyi wahala yayi abinda yafada, idonta ne yaraina Fata, tayi tsilli tsilli akan gado, shi Kansa daya kalleta tabashi tausayi sosai, to Amma Yaya zaiyi?

Gajeran wandonsa yacire, cikin sauri tasaki ihu tareda rufe idonta, qarasowa yayi kan gadon yakama hannun ta yabude fuskarta, cikin sigar rad'a yace "bazaki kalleni ba?"

Hawaye ne yazubo daga idonta, ita Kuma qaddarar ta kenan, ta auren yayanta, gashi yana mata abubuwa masu wahalar Fassara, girgiza masa kanta tayi
tareda runtse idonta, hannun sa yakai Bayan ta yacire mata Zip din rigarta, tareda cire rigar gaba daya yace "meyasa? Ni kike tsoro?"

Girgiza masa Kai tasakeyi, yace "to bude idonki ki kalli abunda yasaki kuka rannan, niba nine nasaki kuka ba, shine, yakamata kiyi masa hukunci Mai tsauri"


Cikin ranta tace nashiga uku na da wannan mutumin, ahankali tace "Babban Yaya Dan Allah kabari, Anty fa zata Iya shigowa, kabarni in tafi please, Allah tsoro nakeji"


Cikin wata irin sha'awah yace "bazata shigo ba"

Tace "Allah zata shig...." kafin ta qarasa yafada kanta, tareda hade bakinsu waje daya

Wata irin soyaiya Mai tsayawa Arai yafara nuna mata, tunawa da tayi da ranar farko yasa taqi sakin jikinta, Amma dataji yanda yake wasanni da'ita batasan lokacin data bada Kai ba, kayanta yacire mata gaba daya, yaja bedsheet yarufe su, bakinsa yad'ora akan boobs dinta ya dinga tsotsarsu tamkar wani jariri sabuwar haihuwa

Yadauki lokaci Mai tsawo yana abu daya kafin yafada cikin kogin ni'imar Waheeda, yayi mamakin yanda yaji wajan kamar ansake rufe shi, lokaci daya yasaki abinda yasaba, wato kuka πŸ˜‚

Ita kanta Waheeda bataji wani banbanci ba Dana farkon


Hajiya Anty ta shirya tsaf cikin uniform dinta na Asbiti zata tafi wajan aiki, Sai a lokacin ta lura babu Waheeda a Dakin, tasan yanzu Naufal yana bacci, saboda haka may be ta zagaya gidan ne tunda kullum tana zaune adaki

Jakarta ta dauka tafuto daga d'akin, but tana futowa falon taji wani irin kuka na tashi da gurnani, gabanta ne yafadi, cikin sauri ta nufi Dakin Naufal tayi tunanin ko wani abu ne yasame shi, tana zuwa bakin kofar Dakin taji yana kuka yana fadin "wayyo Allah naaaaa....Waheee ....daaaa,dadi"


Cikin sauri tabar wajan, hamdala take cikin ranta da Allah yasa Uncle Usman baya Nan, ita kanta tasan yayi kokari a naci irinna Naufal, batabar gidan ba saida taja musu kofar falon tarufe, sannan tashiga mota ta wuce wajan aikinta


Kwana biyar suka qara a gidan Hajiya anty, wayar Waheeda ta qaraso, irin wadda takeso din kamar yanda ta fada masa, cikin satin sukai sallama da kowa suka wuce Saudia shida ita dakuma Maya

Satin su biyu a Saudia, Babban Yaya yahadawa Maya tsaraba sosai itada iyayenta, tadawo gida, shikuma ya wuce honeymoon shida amaryar sa zuwa Dubai

Satinsu biyu a Dubai Babban Yaya yana shan amarcinsa son ransa, zuwa wannan lokacin harta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login