Showing 27001 words to 30000 words out of 50173 words

Chapter 10 - Bani Nayi Kaina Ba Book 1 Hausa Novel Complete

11 Dec 2024

344

sauri ya karask karban zanin gadon yayi daga hannuna yana fadin ke da baki da lafiya me za kiyi da bed sheet din kuma.


Kaina na sunkuyar cike da kunya nace yah ina kwana bai ansa ba ya ajiye bedshewt din kan gadon.


Matsowa kusa dani yayi ya rungumeni yana shafa bayana a hankali tare da dan kama kasan kunnena da hakorinshi amma bada zafi ba.


An tashi lafiya sweerie pie? Uhm? Daga yau ina so in zamu gaisa inji ki a jikina tukun.

Kwantar da kaina nayi a jikinshi dan wani fayau nake jina kasancewar rabona da insha ko ruwa tun jiya da rana.

Rikeni yayi yana dan jijjigani kaman mai rawa dan zame jikina nayi nace yah bari in wanke bed sheet din ya dan baci na fadi haka kaina a sunkuya na zubawa yatsun kafanshi ido.

Dan haka kawai wani kunyanshi ke dauwainiya dani bacin zanin gadon na tuna min da first night dinmu.



Ban yi zato ba sai gani nayi ya dau bedsheet din ya nufi bathroom da shi da sauri na bishi na rike na marairaice fuska nace is stain zan wanke.

Yace no no no yana shafa gefen fuskata ke ai baki da lafiya kar ki damu zan wanke.

Wal wal nayi da idona nace toh ai kaima ba lafiyan ne da kai ba.

Hancina ya lakace ya dan kanne ido daya yana murmushi tare da fadin ni lafiyata kalau ke kike sa min ciwon kuma ke kike da maganin.


Dan hada fuskata nayi tare da turo baki habana ya rike ya dago da fuskata ya looking serious.

Yace yeah maganin ciwona na tare dake amma ba zan tama tursasa miki ba na san zaki yi tunanin ina kyautata miki dan ki bani hakkina ne.

No ko kadan in zaki cigaba da danne min hakki har illa masha Allah ba zan takuraki ba dan bana son un baki wrong impression a kaina saboda ina so muyi zaman aure tsabtataciya.

The good thing shine na daina jin tsananki kwata kwata amma ba zan ce ina sonki ko ba na sonki what i feel toward u......


Shiru yayi a hankali murya kasa kasa nace what do u feel? Shima cikin whispering yace I dont knw.

Cikin idonshi na kalla ba komi a ciki sai iyakar gaskiyarshi da confusion how do feel? Na tambayeshi ina kallonshi.

Murmushi yayi ya mana kiss a goshi kafin yace last i checked doctor kika ce min kike son zama not a psychologist so there is no way zaki san me nake ji.

Oya go and get ready kafin in gama muyi break ya fadi haka yana turani gaba shi kuma ya shiga bathroom din.

Ina shafa lotion ina murmushi ni kadai koma mai yake ji Allah yasa ya rikide ya koma soyayyata agrrrr i press too hard mtsww har sai ya gano ma ina so ya soni ne.


Gosh zaki,zaki, zakin dada,zakin yaya where are your manners? Light make up nayi na dauko wata doguwar rigata silver ce kuma silk doguwa ce har kasa tana da siririn hannu kuka ta kama jikina kasanta pencil ne amma an tsaga gefe da gefe har cinya sai na samanta transparent.

Ina kokarin daura na saman ya fito karasowa yayi ya karba tare da mayar da ita yace na fi son ganinki a haka kinfi kyau.


Murmushi nayi a zuciyata nace wai kyau yaushe ya fara son kyau din gaban mirror naje ina kokarin kama kaina.

Nan ma hannun shi yasa ya rike nawa yace barshi haka brush ya dauka yana brushing min ya tattaro gashin ya zubosu gefen wuyana ta hagu yana brushing.


Sunkuyowa yayi yasa fuskarshi a gefen wuyana ta dama ta mirror muka hada ido.

Murmushi yayi tare da daga min gira nima murmushi nayi ina sunkuyar da idona.


Mikewa tsaye yayi tare da mikar dani ya sa hannunshi ya zagayo kuguna muje muci abinci rana yana yi goma ta wuce.


Ido na zaro ina dago kai nace shikenan yau yah kayi lattin office harara na yayi yace ta ya zanje office matata kanwata ba lafiya.

Murmushi nayi jin promotion din da na samu.













KUYI HAKURI FOR NOT HEARING FROM ME KWANA BIYU I HAVE BEEN BUSY NE WALLAHI LUV U😘



SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖






By Sawwama A.






Page 32.



This page is dedicated to you Fatima Borno and all the group members of BANI NAYI KAINA BA FANS 1&2 luv u all😘









Da yamma muna zaune a palo muna kallo muna dan taba hira kasancewan yau wuni guda ba inda yaje sai masjid.


Cikina ne ya fara tsungulina dan yamutsa fuska nake ina dan daurewa.


Ganin haka yasa da sauri ya dawo kusa dani yace lafiya? Cikin ne?

Dan cije bakina nayi jin yamda lokaci daya ya tsinke yana rushing daman haka yake yi wasu lokutan kuma ya dinga zuwa min guda guda.


Dirkushewa nayi a wajen ina dafe da cikin.

Kamoni yayi lokaci daya yaga ta staining kujeran kinkimanta yayi ya wuce toilet din passage dauke da ita.

Cire mata kayan yayi ya sake shower dan baya jin zai iya jiran ruwa ya taru a bath tube.

Wanketa yayi tsab da sauri sauri ya nadeta a towel pad ya sa mata a pant ganin har ta fara bata farin towel din.

Ko bra bai sa mata ba ya zira mata wani doguwar rigarta.


Waya ya dauka ya kira layin wani abokinshi soja amma doctor ya mishi bayanin yanda take yi.

Shawarwari ya bashi ya gaya mishi taimakon gaggawa da zai bata.

Da sauri ya je ya duro ruwan zafi a bottle ya zo yana dora mata a kan mara.

Sai juye juye take tana murkususu a hankali ciwon ya fara lafawa bacci ya dauketa.

Ajiyan zuciya ya sauke ganin ta sami bacci sosai ya tausaya mata ganin wahalan da take sha.

Towel din da ta bata ya dauka yaje ya hada da kayanta har pant din ya wanke tas sannan yaje ya goge kan kujeran da ta bata Allah yasa leather seat ne gogewa kawai yayi.


Lekata ya kuma yi ganin tana baccin har yanzu yasa ya koma palon ya zauna yana lumshe ido ya gaji sosai and ya kamata in ta tashi taci wani abu.


Dankali ya fere ya wanke sannan yaje ya dauro alawla ya wuce masjid yin sallan magrib.

Yana dawowa ya musu faten dankali ya shirya musu sannan yaje yin isha har lokacin tana bacci.


Farkawa nayi naga dakin da duhu da sauri na kunna wuta cabal nake jina alamun na zuubar da yawa tashi nayi da sauri Allah yasa ban bata gadon ba.

Toilet na shiga nayi wanka na wanke rigata fitowa nayi dan in shanya na ga yah rid yayi wanki mamaki ne ya kamani.

Kimtsawa nayi ina kokarin fitowa daga daki ya shigo karasowa yayi ya rikoni ya cikin ya daina?


Murmushi nayi nace ya daina ai, sauke ajiyan zuciya yayi yaja ni zuwa palo ya zaunar dani tsakiyan palon gaban abinci.

Fara zuba min yayi ni kam ina kallonshi cike da sha'awa da mamaki dama haka yah rid yake da kirki.

Wannan caring din fa daga ina ai da baya mata haka infact bashi da wanda ya tsana sama da ita why the sudden changes?

Hure mata ido yayi ganin ta kureshi da kallo kuma hankalinta ba a kanshi ba

Tunanin me kike ko kin tuna tsohon saurayinki ne?

Murmushi nayi a fara cin abincin da ya turo min gabana.

Mmmm? Kin tuno shi ne ya kara tambaya murya a cushe.

Dagowa nayi na kalleshi ganin ya wani hade rai abin sai ya ban dariya me kenan? Kishi ko me? Shirun da nayi ne yake tunanin gaskene kenan.

Mamakin kirkinka kawai nake na gode sosai da kulawanka gareni.

Meye abin mamaki dan na kula da ke Allah ne ya daura min alhakin kula da ke hakkina ne kawai na sauke.

Yah har da kayan jini fa ka wanke na fada fuskata a kasa cike da kunya.

Ai dai duk kallon rashin imanin da kike min da dan sauran imanina ba zan saki wanki baki da lafiya ba.

Dariya nayi na waro idona nace ai ni bana maka kallon mara imani na san kawai halittata ce baka so....


Shiru yayi yana cin abincin nima nayi tsit ganin bai son mganan.









SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖






By Sawwama A.






Page 33.






Kwanaki uku muka kwashe yah Rid na jinyana har na gama period.

A kwanaki ukun nan na kara fahimtan wanene yah rid,ashe mutum ne mai saukin kai mai tarin alkhairi.

Shi din bawan mace ne duk wata hidimata shi yake yi ba abinda yake bani mamaki da shi irin wanke min panties da yake yi ba tare da kyama ba wanda ko ni da jinin yake fitowa daga jikina kyama yake bani balle shi.


Tab lallai ba duk namiji ko min son da yake miji kuwa mi din mai sa'a ce dan ko da yah rid bai bude baki yace yana sona ba alamu da yawa sun nuna hakan.


Kulawarshi a gareni daban ne ko dan yamutsa fuska nayi hankalinshi tashi yake yi yayi ta faman tambayata meke damunki? Me kike so?

Kyautatawarsa a gareni ta mussaman ne a sannu zai gane wannan abinda yake ji game dani ba komi bane sai zallan soyayyata.

Murmushi nayi Allah ka nuna min ranan ameen.

A cikin kwana ukun nan Allah na taimakona ina bacci sosai shi kam baya wani samun bacci.

Ba ciwonshi ke tashi ba amma kam junior shi a mike yake🙈yana hanashi sukuni mussaman in yajita a jikinshi ita kuma tayi ta murkususu kenan tana goga jikinsu tana kara daga mishi hankali.


Wani lokacin har tsinin junior nake ji🙈 tsoro duk yabi ya gama cika ni dai dai da wasa ko da da rana daya ban taba gigin tallafa mishi ba duk da sanin da nayi yana buqatar taimakon ban gwada yin hakan ba duk da tarin alherin sa gareni saboda ina so ya san mahimmancina kar arhan tawa tayi yawa.

Shima wani ikon Allah tun ranan da ya nemi in mishi naki bai kara neman haka kai bai ma kara nuna maitarsa a kaina ba yana kokarin danne sha'awarsa wanda ni na san dauriya ce kawai ko dan ya ga ina period ne ya sa oho🤷🏼‍♀


Yau tun safe nayi wankan tsarki breakfast na mishi a gurguje kasancewan na so in dan makara shi kuma bai tasheni ba gashi yau monday zashi office

Shima a gaggauce yayi break din ya manna min kiss a goshi kafin ya wuce ya barni da mamakinsa ko da yake abubuwanshi sun zarce abin mamaki sai dai na dariya.


Duk wannan kulawar da damuwan nan bai san wai shi so bane girgiza kai nayi ina tattare kwanikan a juri dai zuwa rafi.


Da rana ina kwance na bude datana ina jiran messages su gama shigowa dan na kwan biyu ban hau ba sai me?


Wayar ce ta fara ringing abin mamaki yah rid ke kirana tunda nake da shi bai taba gwada kira na ba.


Dauka nayi tare da fadin salamu alaikum.

Wa alaiki salaam ya kike?

Lafiya kalau ya office.


Sauke ajiyan zuciya yayi yace alhamdulillah ya jikin ba komi ko ina nan hankalina na kanki.

Nayi wani dariyan jan hankali nace yah wai ka manta na gama ne ai kuma ciwo ya kare kayi aikin ka lafiya lau nake.

Oh haka ne toh Allah ya kara mana lafiya bye ya kashe wayar da sauri.


Kurawa wayan ido yayi a fili yace ke kam kin warke saurani nima Allah ka kawo min dauki ameen.

Ni kam bayan mun gama wayan wani dadine ya rufeni wayyi ni zaky murna ce fal raina wani sashin kuma tsoron kar ya nemeni tunda na fara sallah ni kuma nayi alqawrin ba zan taba hanashi kaina ba.

Sai dai me ko da ya dawo duk wankan da na tsula na bai nuna alamun wani abu ba yaci abincinshi ya kalleni yana murmushi kafin yace ko zamu driving lesson ne.


Nace toh hijab na dauko muka fita ni kaina nayi mamakin yanda nayi tuki tsab ashe dai na iya na gama koyo.

Mun dawo gida sai murna nake shi dai bai cewa komi sai murmushi.

Mun zo kwanciya naga yah ya min sallama ya koma dakinshi mamaki ya ban dan tunda na fara period ya komo dakina yau da nake tunanin zai nemi hakkinshi ya nufi dakinshi🤷🏼‍♀

Nima nawa dakin na shiga nayi shirin kwanciya wani ikon Allah na kasa bacci sai juye juye nake yi wai dan kwanaki ukun nan na saba jina a jikinshi ke zakiya raba kanki da jaraba.

Shima nasa bangaren ya kasa bacci tashi yayi ya lallaba ya koma dakinta ko ba komi zai jita a jikinshi.


Allah ya taimakeshi tayi bacci kwanciya yayi gefenta ya janyota jikinsa a tare muka sauke ajiyar zuciya dan dama ba bacci nayi ba likimk nayi







Asuba ta gari zakiyyan rid






SAWWAMA QAWWAMA😘
💖BANI NAYI KAINA BA💖






By Sawwama A.






Page 34.




HAPPY BIRTHDAY AND WEDDING ANNIVERSARY LOVELY SISTER 😘




SURBAJONMU, SODANGINMU DA UMMUSULAIM DINMU INA MUKU MURNAN KAMMALA LITTAFANKU RABBI YA KARO BASIRA DA KARFIN IDO

Mun kwashi kwana biyu muna haka sosai abin yake ban mamaki domin tabbas ina hango bukatata a kwayar idonshi.


Haka in mun kwanta ina jin erection din shi a bayana yanayin saukan numfashinshi kadai ya isa mutum yasan yana cikin buqatuwa dauriya ce kawai.


Shi mutum ne mai girmama alqawari yanda ya mata alqawrin ba zai kara kusantata ba tare da tana so ba shi yasa ko da wasa bai taba kokarin seducing dinta ba duk da ya san abu kadan zai yi ta give in ya san sensitive points dinta.


Sosai yake cikin buqatuwa wani sashi na zuciyarsa kan ce ya watsar da alqawarin ya nemi hakkinsa kar ta kasheshi a banza wani sashin kuma yace ya tafi mess kawai ga yammata nan kala kala that are willing zai tsaya bata lokacinshi.

A fili yake fadin no in nayi haka ban kyauta mata ba da bani da aure ma ban nemi mata balle da matata.


Matar da ba ta da amfani? Wani sashin na zuciyar ya tambayeshi.

Girgiza kai yayi yace ba amfaninta ba kenan kawai shi is no only useful on bed ina sonta ko da bazan......


Wait did i just say da s word.

Kanshi ya rike da gaske yana sontan ne ko kawai tadin zuciya ce?

Toh me zai sa zuciyarshi ta kawo mishi wannan kalman kan harshenshi ya salaam.

Shi yaushe ya fara sonta toh wai meye ma wannan so din? How do you know if you are in love with someone.

Shi ya san yanzu mai taba mishi ita sai ya shirya baya kaunan abinda zai bata mishi ranta he always think of her amma yafi alakanta hakan da sha'awan da yake tattare da shi kuma yana ganin ita kadai ce zai iya sauke buqatarsa a kanta tunda ita ce halalinsa.

He is surely lusting over her what he felt is lust not luv.

Haka yayi ta sambatunsa har ya tashi a office ya nufi gida shi sam bai yarda sonta yake ba sha'awa ce kawai.

Yau a sanyaye yake tausayinshi ne ya dami xuciyata i cant keep on like this na san in ta shi ne sai dai mu shekara a haka ni kam zan yi wani abu.


Ban yi wani dogon hira ba na shiga dakina wanka na tsantsara na dauko su humrana ina bin duk wani sako da lungu na jikina da shi kaman yanda na saba.


Rigar bacci na saka tana da duhu amma guntuwa ce dadi cinyana ban sa ko pant ba .


Har na dau ribbon zan kama kaina sai na tuna ranan da yace in bar gashina haka yafi son ganinshi haka.

Tajeshi nayi na sakeshi ya zubo a bayana da gaban kirjina.

Mouth freshner na touch me na fesa a bakina sannan na hau katifar na kwanta ina ta sake sake a raina.

Shima bai dade ba yaje yayi wanka ya shigo yazo ya kwanta a bayana tare da sa hannunshi ya zagayoshi ta cikina.

As always erection din shi naji yana pressing a bayana.


Juyowa nayi na hade bakinmu ina tsotsan lower lip dinshi a hankali hannuna na shafa kirjinshi.

Wani numfashi naji yaja tare da sa hannu ya matso dani yana dada matseni a kirjinshi.

A zazzafe ya fara sarafani dama kadan yake jira hankalinshi ya kai kololuwa wajen tashi.


Romancing din juna muke ba kama hannun yaro baka jin komai sai moaning dinmu.


Cikin zakuwa da rawar jiki ya fara thrusting runtse idona nayi dan ji nayi kaman yau ya fara sanina.

Hada bakinmu yayi yana thrusting a hankali sai da yaga na fara sauke numfashi ya kara speed.

Mixture of pain and pleasure ne ya hadu min hawaye kawai nake na rasa na dadine ko na zafi🙈

Ridwan kam bai san duniyar da yake ba thrusting kawai yake wanting to pleasure both of them lokacin da ya kusa climax dinshi wasu hawayene masu dumu suka biyo kumatun soja😜 saboda duniyan da ya tsinci kanshi ba mai faduwa bane.


A daren ranan mun rayashi ba mu sassautawa juna ba sai da muka tabbatar mun kawarwa da juna kishinmu.


Ridwan rumgumeta yayi sosai kaman wani zai kwace masa ita.

Me yake jj haka wannan feeling din fa daga ina he just quench his lust bai kamata ya cigaba da jin haka ba so din kenan?😱










SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖






By Sawwama A.






Page 35.






Lumshe idanu yayi yana tunanin yanda yake ji akan yarinya karuwa yayi bayan ya kuma kusantanta.

In dai sha'awa ce ai ya kamata ya daina jinta ko ya ragu tunda dai ya mai da mugun yawu.


Amma maimakon haka sai feelings din yafi na da what could this be? Love? Runtse ido yayi sosai tuna da hadisin annabi (SAW) inda yake cewa kada ka tsananta kiyayya kuma kada ku tsananta soyayya domin kuwa masoyinka kan komawa makiyinka haka makiyinka kan komawa masoyinka.


Wata kunya ce ta rufeshi tuno yanda ya dinga gallazawa baiwar Allah ba tare da ta mishi komi sai don ta fiye kyau.

Allah gani gareka kada ka sa yarinyan nan ta rike ni i will have to figure out what i feel about her.

Da wannnan sake saken bacci ya daukeshi.

Kokarin bude idona nake jin ana shafa min lips.

Akan fuskarsa na sauke idona cikin hasken dim light.

Murmushi yayi tare da fadin hey.

Nima murmushin na mishi nace hi ina mai da idona ina rufewa.

Kokarin zare jikinshi yayi a nawa hakan yasa na bude ido da sauri kuma na mayar na rufe ganinshi hakanshi ba kaya.

Murmushi yayi ya shiga toilet ya daure towel tare da kuna ruwa kafin ya fito ya sunkuce ni gaba daya na.

Lafewa nayi a jikinshi towel dinshi ya zare muka shiga bath tube din.

Shi ya cudani kafin yama kanshi muka tsarkake jikin mu.

Nafila muka fara yi sabida alfijir bai keto ba.

Abin dariya wai sai ya dafa kaina yana min addua ihu bayan hari kenan.

Murmushine ya subuce min ba tare da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login