Showing 21001 words to 24000 words out of 50173 words

Chapter 8 - Bani Nayi Kaina Ba Book 1 Hausa Novel Complete

11 Dec 2024

342

mana sosai.

Kawayena ma suka kara bani shawarwari daga nan kuma gidan hajiya muka yi.

Tana ganinmu tace rulwanu ne yau a gidan nan ja'iri daga maka aure kuma kaji dadin aure sai ka daina ziyara.

Hade raai yayi yace yaushe na samu zaman da zanyi wani ziyara kuma ni ki daina ce min wani rulwanu.

Unga naka ta mishi dakuwa an fada rulwanun ko ba sunanka bane rulwanu.

Shiru yayi yana gunguni ni kam sai dariya nake juyowa inda nake yace na dawo sa'anki ko toshe bakina nayi ina dariya..

Daga gidan hajiya gidan daddy muka yi mami sai nan nan take dani dan dama can yah rid dan gidanta ne.

Fadila sai kumbure kumbure take ganinmu da yah ita da take jiran taji labarin irin cin ubana da yah rid yake yi sai gashi ta ganmu tare.

Aiko sai da ya kwada mata rankwashi ganin tana ganinmu bata gaishe shi ba.

Ni da fareeda ko daki muka kule ina bata labarin tafiya zamu yi nan ma ta ban nata lectures din.

A gajiye likis muka dawo gida kowa dakinshi yayi kayana da duk wani abu da nake buqata na hada nayi wanka na kwanta raina fes.

Shi kam ko da ya kwanta dariyan yarinyan ya dinga yi yanda take rawan kan tafiyan nan bata san mai ya shirya mata bane inshaa Allah kafin ta dawo sai ya sauke mata dukkan buqatunshi.

Murmushi yayi a fili yace kila ma ta dawo da guzurinta wa yaga yar makaranta da guzurin ciki😂🤣








SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖



By Sawwama A.



Page 25.




Washegari da muna sallar asuba muka dau hanya driver ke janmu. Sai murna na ke zani kwara state.

Ba a dade da fara tafiya ba nayi bacci tafiya muke sosai.

Kura mata ido yayi ganin yanda ta wani shige jikinshi duk a cikin bacci a hankali ya lumshe ido ya kwantar da kanshi jikin kujera can kasan makoshinshi yace fitinanniya.


Bamu tsaya ba sai da muka kai bidda cikin bacci naji ana dan dukan kumatuna a hankali.

Bude ido nayi na ganni kane kane a jikin mutum ba shiri na mike ina goge bakina saboda yawu da ya dan gangaro min🤣😝

Kallon bakin nawa yayi sannan ya kalli gaban riganshi ya hade rai ya dago yana kallona.

Meye wannan ya nuna inda na staining mishi da yawu.

Sosa kai na fara yace zaki sani ne muna isa zaki wanke min shirt dina.

Dan turo baki nayi hannunshi ya kai tsakiyan girana inda ya tattare yace meye na hada ran? Zaki wanke ne ko kina yaya.

Ya bude mota ya fita nima fitowa nayi ina mika kirjina ya dan bige da bayan hannunshi.

Nace wayyo yah Rid me na maka.

Hade rai yayi yace ban sani ba ni sa'anki ne da zaki tsareni da tambaya kin wani bankaro kirji a tsakiyan titi wai ke kina mika mtsw ya wuce ya barni a tsaya.

Azahar da la'asar muka yi muka ci abinci sannan muka dau hanya.

Kallona yayi yace ki matsa can in zaki yi baccinki kar ki wani zo ki kwanta min a jiki ki jika ni da yawu.

Turo baki nayi ina gunguni,uban me kike cewa?

Kara turo bakin nayi nace ba komi fa

Kwafa yayi yace ki dinga min grumbling ki gani naga alama raini na son shiga tsakaninmu amma zanyi maganinki.

Ni dai gum nayi bance komi ba wannan karon banyi bacci ba wayata na dauka ina karanta littafin da ya tafi da ni a yanar gizo littafin sweetheart din sawwama wato ZAKI SAN KONI WAYE.

Sai wajejen biyar muka isa a gajiye likis muka isa barrack din.

Sosai officers barrack din ya kayatar dani gida ne babba mai dakuna uku da palour.

Palon babba ne sosai amma ba dining area ko ina na gidan nan babba ne kitchen store ko ina babba ne kuma an cika ko ina da kaya.

Store din ma akwai kayan girki ina ta mamakin toh wa yake mishi girki.

Da wuri duk muka kwanta a daya daga cikin dakuna biyun da suke jere na sauka dan dayan dakin na can kusa da palo.

Take away ya siyo mana da wuri na kwanta bayan nayi wanka saboda gajiyar da nake ji.

Da safe da na farka na samu har ya tafi office karkade gidan nayi ganin yayi kura sannan na dafa farar shikafa ganin yana da miyan stew sai na soya plantain nayi coslow.


Bai dawo ba sai hudu wanka yayi tare da sallah ina kwance a daki ina sana'ar ya leko dakina yace malama in kin shirya abinda ya kawoki ki fito.

Da sauri na diro daga kan katifar na dauko gyale na fito tsaye na same shi a palo yana daura agogo.

Kallona yayi sama da kasa yace wa zaki bi a haka nima kallon jikina nayi dan inga meye a jikin nawa.

Riga da skirt ne na atamfa a jikina duk da sun matse ni amma basu yi tsaraici da yawa ba.

Nace yah me kayana suka yi ni da nake cikin mota ma wa zai ganni?

Zama yayi a cikin daya daga cikin kujerun palon yace ashe baki shirya fita abinda ya kawoki ba.

Juyawa nayi na bi dan passage din zuwa dakin ina gunguni hijab na saka na fito bai ce min komi ba ya fita nima na bishi.

Sai da ya ta da motan ya juyo ya kalleni yace ban hanaki yi min grumbling ba.

Waro ido nayi nace yah yaushe nayi grumbling ni kuma.

Na miki karya kenan ya fadi hakan yana sarrafa kan wheel din ni dai bance komi ba ya gama bambaminshi.

Wani katon filin da ke cikin barrack din muka je da alama inda suke parade da wasanninsu ne wajen dan daga can gefe wasu ne ke ta kwallo.

Fita yayi yace inshiga driver side gabana sai faduwa yake yi na shiga shima ya shiga inda na bari.


Cikin kwarewa da hikima ya dinga tantance mun yana nuna min abubuwa da faninsu kan kace me sai gani ina tuki zuciyata sai tsinkewa yake.


Mun kwashi awa muna abu daya kafin muka wuce mami dan yin cafane mami wani dan karamin kasuwansu ne da yake cikin barrack din.

Sai murna nake yi jin yah rid yace nayi kokari.

Haka muka kwashi sati guda muna yi yah rid ya rage daure min fuska dan wani sa'in ma har hira muke dan tabawa na kokarin da nayi wajen iya tuki in muna dawowa.

Ikon Allah bai taba nuna min wani abu ko son taba ni ba yana takatsantsan wajen tabani ni kuma ban taba kin daina sa kananan kaya ba har mamaki nake yanda baya bina da mayataccen kallonshi nan ba


Zaune yake a office dinshi juyi yake akan kujerar sa ya rasa ta ina zai bullowa yarinyan yanda ba za ta rainashi ba.

Allah ya sani ba karamin dauriya yake akanta ba nunawa kawai yake kaman bai damu ba amma shi kadai ya san halin da yake ciki.

Gashi itama she is not helping matters shigan da take yi kara rura mishi wutan sha'awarta yake yi.

Yau dan masifa da safe wani jan mini skirt ta saka tarw da riganshi ja ta mishi breakfast in ta tsuguna tas yake hango farinpant din da ta saka.

Dalili kenan da yasa yake cikin wani yanayi tun safiyar yau har kunya da tsoro yake ji kar yan office dinshi suga bulge din da wandonshi yayi.

A daddafe ya kai uku da rabi yau tattaro komatsnshi yayi ya kama hanyan gida yau sai dai ayi abinda za ayi amma kam sai ya karbi hakkinshi.


Fitowana daga wanka kenan zan nufi daki kasancewar bayan gidan ba a daki yake ba hajaran majaran na ga mutum ya shigo idon nan yayi ja.


Kuri ya min kafin ya shige dakinshi tabe baki nayi na shiga nawa dakin, kwalliyata na tsantsara cikin wata yar karama riga mai kaman na bacci na daura after dress nay sallah.

Ganin hudu da rabi har ta gota bai ce min inzo mu tafi ba ya sa na miki dan na zaku saboda tin jiya yace min yau sabon lesson za muyi na tukin🤣

Kwankwasa kofar nayi kafin na tura kofan na shiga kwance yake rub da ciki daga shi sai farin vest da farin boxers.

A tunani na bacci yake shi yasa na dan karasa jiki katifan na dan fara buga katifan ina kiran yah Ridwan ka tashi lokaci na tafiya.

Na kai minti biyar ina bubbuga katifan amma ko motsi shiru nayi ina tunanin ko bashi da lafiya ne.

Kai hannuna bayan wuyanshi nayi naji zafi a hankali na dan taping wajen nace toh yah ka tashi ka sha magani in baka da lafiya ne ba kyau baccin bayan la'asar ni na hakura da sabon lesson din sai ka warke.

Juyowa yayi jin ta ambaci sabon lesson shi shap ya manta yace mata zai koya mata wani sabon lesson din tuki murmushi yayi kafin ya juyo dan dama can yana jinta.


Kankantar da ido yayi yace kina son sabin kesson din?

Gyada kai nayi nace eh amma sai ka sami sauki.

Kasa kasa yace ba wahala ai matso in gaya miki a kunne hala ma ki iyayi ba sai na guiding dinki ba.

Matsowa nayi na kara kunne na a bakinshi jikina na shafan nashi.

Shhshhshs Cire bakin abin jikin kin nan yana min zafi kinga garin da zafi.

Tashi nayi na cire wai sai najo wani kunya da fadiwar gaba kakkare jikina na fara.

Matso mana in gaya miki matsawa nayi na kara kunnena a bakinshi.

Hura min kunnen ya fara ahankali tsigan jikina ne ya fara tashi jin ya zira halshenshi cikin kunnena ba shiri na sauke wani ajiyr zuciya.

Tuni na fara rasa tunanina kokarin mikewan nake ya sa hannunshi daya ya zagayo kuguna dayan kuma ya zira ta saman rigana.


Ohhhhh yah Riiiidddd bakina ya lalubo ya hada da nashi yana min wani salo ni kaina ban san lokacin da na fara taya shi ba.

Mirginoni yayi ya sauke hannun rigata kasa ya rabani da ita gaba daya.


Wani ajiyar zuciya ya sauke tare da rungumo boobs dina yasa fuskarshi a tsakiya hannayenshi na matsa su.

Da haka yasa nipple daya abaki yana nibbling a lokaci daya kuma yana murza dayan.

Saukar da hannunshi yayi ya zare min pant din jikina shima ya cire kayanshi.

Mun kai 30 minutes muna jiyar da juna dadinmu kafin ya shiga tsakanin kafafuwana ya fara kokarin trusting.

Kuka na fashe da shi jin wani zafi yana ratsani yastarshi daya yasa ganin ya kasa shiga ya fara fingaring dina kuka nake ina rike hannunshi tun ba ma da ya kara wani yatsan ba.

Ai ban san abin nayi bane sai da naji shi gaba daya daga haka kuma ya losing sense dinshi thrusting yake ba control ni kam sai ihu nake ina rokanshi.

Shi ina ma ya san mai nake yi sai da ya samu satisfaction tukun ya saurara min.

Rumgumini yayi ba tare da yasab kalmar da zai yi amfani da shi ba.










SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖




By Sawwama A.


MASOYANA REJOICE WITH ME💃🏼💃🏼💃🏼NAYI BABY A SAMA ALLAH YA RAYA MIN ANGEL DA IMANI YASA MAHADDACIYA CE AMEEN.





Page 26.


Sauke ajiyan zuciya nake ina tabbatar da lallai yah Rid bai kaunata irin wannan mugunta.


Idonshi a lumshe yake ya rasa a wani duniya yake ciki dama haka feelings din yake lallai Allah ya raba mu da zina shi yasa in mutum ya fara bai jin dainawa saboda dadin da mutum ke kwasa😜

Ganin garin na kara duhu dan tuni anyi magrib yasa ya zare jikinshi ya shiga toilet ya hada ruwa kafin ya zo ya kinkimeni.

Idona a rufe dan bana jin zan iya hada ido da yah rid bayan ya gama tukani🤣 eh mana ni na koma motar tunda ance min sabon lesson din tuki.

Raina ne ya kara baci ganin yanda ya using son tukina ya yaudareni ya amfana da jikina ba tare da yana sona ba sai don amfaninshi.

Hawayene ya gangaro min ta gefen fuskata hakan yayi dai dai da tsumbulani da yayi a cikin ruwan zafi.

Wani kara na saka tare da bude idona ba shiri na fara kokarin mikewa mai dani yayi.

Sorry ki dan zauna kadan u really need it,cije lip dina nayi na runtse ido lokacin da ruwan zafin ke ratsani wani radadi nake ji amma haka na daure idona a rufe sai hawaye da yake gangarowa.

Sau biyu yana canza min ruwan sai rawar jiki yake ni ko wani irin haushinshi nake ji ko burgeni baya yi dan na san saboda ya amfana da jikina ne kawai yake wannan rawar jikin.

Taimaka min yayi nayi wanka tare da alawla ya kuma daukoni ya ajiye a dakinshi sannan ya kuma fita.

A zatona shima wankan yaje yi sai gashi da sauran pepper soup din mu na safe ya hado min kakkauran tea.

Zama yayi ya ciyar dani kafin ya tashi ya tafi yin wanka.

Nima dakina na koma nasa kaya nayi sallolina kafin na kwanta haka kawai raina ke suya dan na san wannan kulawar yah rid din na karya ne.

A haka bacci ya daukeni. Ko da ya zo dakin bai sameta ba sallah yayi ya sha tea ya nufi dakintan.

Bacci ya samu tanayi peacefully duk da akwai alamun gajiya a tare da ita karasawa yayi ya kwanta tare da jawota jikinshi.

Haka kawai yake jinshi wani iri tamkar yana yawo a gajimare shi ya san abinda yake ji kwanciyar hankaline na samun satisfaction.

Ita kuma abinda yake ji game da ita tausayine dan shi kanshi ya san ya nuna rashin tausayi but he was'nt himself shi ko dan nafilan ma da akeyi bai samu daman yi ba limshe ido yayi a haka bacci ya daukeshi yana rumgume da ita.

Can cikin bacci na jini kaman a rungume a jikin mutum.

Bude ido nayi na ganni ajikinshi kokarin zare jikina nake yana kara matseni.

Iya karfina na saka na tureshi amma ko gezau.


Shhhshhhsh babe kiyi bacci baki da karfin tureni rest u need it.

Haka na haqura amma raina a dagule tunda yana son jikina ai dole ya lallabani.


Washegari yana tafiya masallaci na tashi na dannawa kofata key nayi sallah na koma na kwanta.

Ko da ya dawo yaji kofar a rufe murmushi yayi duk zatonshi ta tsorata ne.

Dakinshi ya shiga yayi karatun al qur ani sannan ya tashi ya shiga kitchen pepper soup ya kuma yi mata na kayan ciki ya ajiye kafin yaje yayi shirin office.

Ban farka ba sai wajen 10:30 kitchen din na nufa kafin inyi wanka dan ni bana wasa da ciki duk da ba wani cine da ni ba .

Ganin ya min breakfast ya sani tabe baki bai burgeni ba dan yaga ina da mamora ne zama nayi naci abincina son raina kafin naje wanka.

Ina yi ina mita ni kadai ba zai yuwu ya gama ce min aljana mayya yar bariki ya zo yana neman abu a wajena ba jiyan ma shamatata yayi amma an gama ai

💖BANI NAYI KAINA BA💖




By Sawwama A.





Page 27.





Haka kawai ridwan ke jinshi cikin farin ciki dama haka magidanta ke ji shi yasa zaka wasu mazan na nan nan da matansu shi da ba wai son zakiyyat yake ba kenan ma ji yake kaman ya mai da ita ciki balle wanda suke son matan su.

How is it going to be when you make love to the person u love? Wow Allah kadai ya san wannan feeling din sai wanda kuma suka yi.

Haka yayi ta sake sake ya aiwatar da aikinshi cikin kwanciyan hankali.

Lokacin da ya dawo ina daki ina jin shigowanshi kwanciyata nayi sabanin da da nake zuwa yi mishi hidima da neman tsokana.

Dakina ya fara shigowa rufe idona nayi kaman mai bacci a hankali ya karaso ina ji ajikina ya kura min ido.

Dan dukawa yayi ya shafi fuskanta yace na san idonki biyu i just want to thank you for yesterday kin ceci rayuwata you are a life saver.

Ban bude ido ba ban kuma yi motsi ba jin bakinshi nayi a nawa ya dan manna min peck juyar da kai nayi.

Murmushi yayi ya mike ya fita yana mamakin kanshi kaiii wai duk santin zuman ne ya sashi yake behaving haka?

Shafa kanshi yayi yana murmushi balla bottins din uniform ya fara cike da farin ciki yayi wanka ya ci abinci.

Lekowa dakina ya kuma yi still ina kwance yanda ya barni karasowa yayi a hankali ya zauna a gefen katifar.

Birkito dani yayi yana taba wuyana ajiyan zuciya ya sauke jin bai ji temperature dinta a sama ba har lokacin idona a rufe yake.

I thought baki jin dadi ne zaki iya driving lessons dinki kuwa yau.

Zumbur na mike zaune ina hararanshi kasa kasa.

Oh ba wancan ba dayan nake nufi ya fadi haka yana shafa kanshi ganin yanda ta rikice tashi daya a zuciyarshi yake fadin kar ki damu babe zan riding dinki ne amma ba yau ba .

Na yafe ka mai dani gida ni har school din na yafe na fadi haka ina kuma kwanciya tare da juya mishi baya.


Murmushi yayi tare da tashi yana fadin ah ah baza ayi haka ba all we did won't go in vein ki dai huta na kwana biyu ya mike ya fice.

****** ****** *******

Yau kwana biyar da faruwar al amarin bai kara min maganan tuki ba kullum da safe dai zai shigo yayi ta min sambatun shi haka da yamma ni dai ban kula shi dan na san so yake in sake da shi ya dinga kwasan albarkatun jikina.

Yau na kudurta niyyan inje in sameshi ya fa mai dani gida dan na doshi sati uku a garin yarbawa.

Yana kwance a kasan carpet idonshi a rufe tunanin yarinyan yake duk ta canza ta koma kaman da si cool abinta ba yajin dadin ganinta haka.

Sai ya dinga jin wani iri so yake ya ga murmushinta tunda ya kusanceta ya daina ganin murmushinta ta daina mishi shagwaba da shishige mishi.

Toh daman ba tana yin haka dan ta janyo ra ayinshi bane? Then why the sudden change??

Kanshi ya daura shi kam ta dandana mishi abinda bai taba dandanawa ba and he want to test her again gosh she is so damn sweet

Juyawa yayi yana tunanin dabarar da zai mata dan yaga wani sarauta take ji and he dont want to force her.


Sallama nayi naga he is deep in his thought karasawa nayi na zauna a kasa can gefe nace yah Rid shiru bai ansa ba idonshi a rufe yake amma sai murmushi yake yi.

Haushi nayi ganin yana neman raina min hankali da karfi nace yah.

Bude ido yayi ya zubasu a fuskata tsuke bakina nayi nace yah na shirya kayana yaushe zamu tafi.

Waro ido yayi yace mu tafi ina?

Kara turo baki nayi nace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login