Showing 42001 words to 45000 words out of 50173 words
wallahi banda su y'an koranta can su zo dazu ba abinda zai hanani lillisata"
Zaro ido fareeda tayi tace "zakiyyar zaki lillisa kan me? Lallai baki da hankali ai da kin gwada kiga ko zaki kwan lafiya daddy ne zai fara miki kafin shi uban gayyar ya dawo lallai da na lahira yafi ki jin dad'i yanzu ma kuma wallahi sai na gayawa yah rid din dan naga ke ba hankali bane dake."
Tayi tsaki tare da daukan jakan labtop dinta tayi waje ta bar fadeela nata bambami.
Dakin mami ta shiga ta gaya mata zata koma gidan yah rid.
Mamin tace " toh dai wannan karon sati d'aya zakiyi dan mai muku gyara zata zo next week."
Cike da kunya tace toh mami Allah kara girma hala ma kafin lokacin yah rid dij ya dawo d'adinta ma yanzu tana dan iya cin abinci."
Masha Allah cewan mamin " Allah sarki zakiyya Allah dai ya raba lafiya ameen".
Tana mota ta danna layin yah rid sai da ya kusan tsinkewa ya dauka. Gaisheshi tayi kafin tace "wallahi yah ka shiga tsakanin fadeela da zakiyya wai kaji dazu ba don su yusra ba wai da duka zata mata"
A haerzuke yace "duka? Turo min number d'inta inji yaushe na fara wasa da ita."
Katse kiran tayi ta tura mishi numbern.
Tana nan dai kwance tana chart din kiranshi ya shigo.
A razane ta mike ganin sunan da ta saving da number dinshi ya fito baro baro wato "YAH SOJAH"
Cikin rawar jiki ta d'auka.
"Dan ubanki yaushe na dawo sa'anki" shine sallaman da ya mata da sauri ta zare wayar a kunnenta jin irin ihun da yake mata.
"Wallahi duk randa labari ya kara riskana ko kallon banza kin yiwa matata be sorry for yourself,ba raini ya fara shiga tsakanin mu da har zaki iya duban iyayen mu kice ni kike so ba dan baki da kunya ko"
"Ki sani you are digging a grave for yourself,make your bed and you will lie on it ko na menene kuwa da alama this time gadon kusoshi kika tanadarwa kanki. Banza wawuya Yarinya karama sai jaraba. " kit ya katse kiran.
Kallon wayan take cike da takaici wai jarababbiya k'wafa tayi ta wurgar da wayar ta kwanta.
Wayar matarsa ya kira dai dai lokacin da fareeda ke shiga gidan.
Wayar na d'auka ina mata sannu da hannu.
"Precious me yasa baki gaya min wancan mara kunyar ta nemi tsokananki a school ba yau?"
Murmushi nayi nace "bafa abinda ya had'a mu rigimarta ce kawai ni na ma manta wallahi."
Ajiyar zuciya ya sauke yace "please precious ki daina ragawa yarinyan nan ki dinga bata tsoro ta san kn ta shigo gidanki wahala zatayi."
Danne zuciyata nayi na saki murmushi me sauti cikin zolaya nace " uhm uhm dai garko am kar sai an kawo amarya inji kam muk'us a dakin amarya ana deban gara."
Kit ya katse wayar dariya nayi dan na son haushi ya ji.
Mai da hankalina kan fareeda nayi na d'an harareta nace" sannu da ban kiraki da bazaki zo ba wato?"
Sunkuyar da kai tayi tana dariya k'asa k'asa tace " toh ya zanyi fadeela na son shiga tsakaninmu"
Ido na waro nace "wani irin magana kenan har abada fadeela bazata shiga tsakaninmu ba we are all sisters bari kuga ayi auran zamu shirya."
Kallona tayi cike da tausayawa tace "zakiyya Allah ya k'ara miki haquri da fahimta ke din ta dabance da fadeela zata gane haka mana,ki k'ara haquri inshaa Allahu zaki
ci ribar hakurinki."
Murmushi nayi nace "toh matan yayana tashi ki sama mana abinci pls"
Dariya tayi tace " ba wani nuna min dai kike yi kece matar yayana tunda kina sani aiki kwana nawa ne kiyi lokacinki ne wajen yayanki zan fanshe dan har undies dina sai ya wanke" ta shige kitchen tana dariya.
Nima binta nayi ina dariya nace "wallahi baki isa ba.
Haka rayuwa ta gurgura satin fareeda daya ta koma gida a satin ne kuma aka kawo kayan lefensu dukka.
Sosai naji dad'in ganin y'an uwana kuka na sa musu da suka zo tafiya dole aka bar min salma.
Aunty rabi ma ta gama had'a lefen fadeela kud'i sosai abba ya bata ta had'a mata kaya masu inganci.
Ni mamah ce tace kar a hada min akwatin fad'ar kishiya tunda ina da suturu yah rid ya ban kudi kawai inyi abinda nake so dashi.
Dubu dari uku ya ban, dubu dari na tura gida ayi hidimar bikin yah tunda ba zan samu zuwa ba naso ko kai amarya inyi amma ba hali.
Ashe ma ya tura musu dubu dari da hamsin ko gaya min baiyi ba.
Kiranshi nayi ina godiya kashe wayar yayi dan fushi yake dani wai kaman bana sonshi murnan auran nake yi ko a jikina.
Sai dai inyi murmushi namiji kenan yanzu in d'aga hankalina, hankalinshi sai ya fi barawo tashi.
Bai san b'uya nake yi inshaa kukana ba yana iya da abinda yafi karfina
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖BANI NAYI KAINA BA💖
By Sawwama A.
Page 45.
*
Laugh wan kill me🤣kuna ban dariya kowa burinshi kar ayi wa zakiyya kishiya,kun manta kishiyar nan fadar Allah ne,in ba ayiwa wasu ba dole a ma wasu. To kusha kuruminku wannan page din naku ne masu tsoron kishiya na sadaukar da shafin nan dungurun gum gareku luv u all** 😘😘
**** ***** ****
Shirye shirye ake sosai ji nake zuciyata kaman zai buga sauk'innta d'aya gani ga y'ar uwa rabin jiki duk da k'ank'antar shekarunta ita take k'ara kwantar min da hankali ba dan haka ba k'ila da juriyata ta gaza.
Kaman yanda yah rid yace ana saura sati ya iso lokacin muna zaune a palo ni da salma ina oiling mata dogon gashinta yah sadiq ya shigo na dade ban ganshi ba sai naga ya k'ara min wani girma da kyau kamannin shi da yah rid ya k'ara fitowa.
Cikin farin ciki dan kaman yah auwal haka na d'auke shi komi na zama yau yah sadiq shine sila shine sanadin zuwana kano.
"Yah sadiq idonka kenan rabona da kai tun bikin mu" shiru nayi ganin hankalinahi baya kaina asalima yana can yana kashewa salma ido.
Cikin wasa "yace k'awas kin shigo kano ta dabo kin zaune abin ki"
Dan hararanshi tayi tace "kaji da shi dai ga adda zaki na maka magana kana nan kana neman magana"
Ajiye kwalin da ya shigo da shi yayi ya fara sosa kai yace "ah ah zaki! Zaki! Zakin yaya! Zakin dada! Kina nan abinki"
"Da ina zata je?" Cewan yah rid da ya shigo yanzun.
Da sauri salma ta rufe kanta tare da tashi ta karb'i kwalin jakan hannunshi.
Ni kam kallonshi nake da mamaki kwata kwata bai gaya min zai zo wato gashi ango ko k'wafa nayi cikin raina.
Sunkuyowa ya danyi ya rungumeni a jikinshi tare da manna min peck da sauri salma ta wuce ganin rashin kunyan mijin yayarta.
Yah sadiq kam cewa yayi "ahhhh BB ko kunyan lil bro babu? Kema har dake zakin nan."
Dungurinshi yayi yana murmushi yace" lil bro kuma ga sa ido kuma ka daina cewa matata zaki yayarka ce fa."
Dariya yayi ya hade hannayenshi waje d'aya🙏🏽tare da furta "sorry matar bb"
Murmushi nayi na mik'e na shiga ciki dan lokacin wani suya zuciyata keyi tsananin d'oki har ya dawo ko ce mishi akayi baza a bashi matar ba in ya dawo oho.
Ruwan wanka na hade mishi fitowata daga toilet d'in kenan ya shigo da sauri ya k'araso ya rugumeni yana fadin "how i missed youw wifey"
D'an zame jikina nayi nace "ga ruwa can ka samu kaje ka watsa sai ka ci abinci."
K'ara janyo ni yayi yana shinshina jikina tare da baza min kisses tuni ya fara kashe min jiki.
Zubewa muka yi a gado ya cigaba da hargitsa min lissafi "baby your boobs are getting larger" ya fada a lokacin da yake daura bakinshi a kai.
Numfashina ne naji yana d'aukewa yah rid ya san salon illata zuciyan mutum da gangan jikin mutum yanzu haka zai zo yana yiwa fadeela?"
Wani k'arfi ne ya zo min bam san lokacin da na hank'ad'a shi ba na tashi zaune ina rufe kirjina da hannuwana.
Kallona yayi da rinannun idanunsa da suka kankance saboda jaraba yace "precious ya haka kin san fa nayi kewarki?"
Rigata na d'auka ina mayarwa nace "ka san dai mun bar yah sadiq shi k'adai"
"And so? In mun bar sadiq fa sai bazan keb'e da matata ba? pls come on" ya fadi hakan yana kokarin kuma janyo ni.
Kaucewa nayi na nufi k'ofa nace sai ka fito.
Sake baki yayi kawai ya bita da kallo menene haka kuma precious bata tab'a k'inshi ba "ya Allah help me out" ya furta a fili tare da mik'ewa ya nufi bathroom.
***** ******* *****
Wasa wasa zakiyya taki ba wa yah rid hadin kai tana mishi komi amma tak'i ya kusanceta in ya nemi matsa mata ta saka kuka si kuma lallabata yake yi baya son b'ata mata.
B'angarena na danne zuciyata ina walawala duk wani events nayi k'ok'arin halarta kaman ba ni za ayiwa kishiya ba.
Fadeela ma ta shiga hankalinta ko kad'an bata takaleni ba.
Gobe ne ya kasance d'aurin aure yau za'ayi walima a gidan abba saboda haka dukkanmu muna gidan.
Gaba daya b'angaren yah rid muke har amaren ana yin sallan la'asar aka fara taro.
Amare duk sunyi kyau cikin fararen abaye sun rolling kansu da golden gyale yayin da ni kuma aunty rabi ta sani saka golden color gown na rolling farin gyale sauran mutane kuma ko wacce ta saka royal blue din gown da yellow gyale ,sosai wajen ya k'ayatar.
Malam juwairiyya *Nasiba* k'awar yusra ta musu hanyanta.
Sosai tayi wa'azi ta kuma nishad'antar kasancewan duk wanda ya santa macece mai barkwanci.
Sosai malama zuwaira tayi magana akan hakokin aure da irin fushin ubangiji kan mace mai k'auracewa mijinta.
Tayi magana kan ha'inci, da yanda hassada ke cinye kyawawan aiki, tayi magana ta fadakar sosai wanda sai da jikin kowa yayi sanyi.
Duk da yanda malama zuwairan tayi k'ok'arin sako barkwanci hakan bai hana zuciyoyin mutane cika da tsoro ba.
Ba kaman zakiyya da take cikin zarin da na sani na hana mijinta hakkinsa kuka take tuk'kuru gudun kar ta janyo hankalin mutane kanta yasa ta mikewa ta shiga part din yah rid tana rusan kukan nadama.
A dai dai wannan lokacin yah rid din ya shigo bangare dan yana da tabbacin 'yammatan na wajen walima kuma akwai abinda zai d'auka a bangaren.
Sai dai me? Precious dinshi ke rizgan kuka ita k'adai tsayawa yayi yana kallonta dan bata san ya shigo ba ya san ba komi ke damunta ba illa kishi da yana da yanda zaiyi ya k'auracewa auran nan da yayi amma ina bakin alkalami ya bushe fadeela ta yi nasaran wargaza mishi farin cikin sa.
A hankali ya k'arasa shiga dakin ya rungumota ta baya yana fad'in "precious ki yafe min bani da wani wayo ko dabaran k'auracewa auran nan fadeela tayi nasara akaina."
Da sauri na juyo na rufe bakinshi da tafin hannuna nace "haba mijina ya kake irin maganan nan bazan tab'a goya maka baya kak'i bin maganan abba in nayi haka na zama butulu tunda nima haka aka had'a ni da kai ba tare da kana so ba kuma ka aure saboda biyayyarka a garesu dan me kuma yanzu dan abin ya zagayo kan fadeela in mata bak'in ciki alhalin annabi yace" _imanin d'ayanku baya cika face ya soma d'an uwanshi abinda ya sowa kanshi__eh na san da zafi akwai kishi but i have to fight dan in samu in k'arfafa maka guiwa kayiwa abba biyayya, amma sai me sai na kasance na k'aurace maka ina horar da kai da abinda baka da laifi ko d'aya akai. Mijina ka yafe min na maka alqawarin zan so fadeela in k'aunaceta zan gujewa duk wata fitina da zai wanzu a tsakaninmi kaima ka min alqawarin riketa a matsayin mata kar ka bari shed'an la'annane yayi nasara akanka wannan karon kar ka bari kuyi irin zaman da muka yi daga farkon auranmu"kuka ne yaci karfina na fad'a jikinshi ina wani irin kuka mai cin rai.
Tsam ya rungumeta ya kasa magana sai ja da idonshi yayi kaman wanda aka yiwa turare barkono ina ma zai samu ya zubar da hawayen nan shima da yaji dad'i ya jawa fadeela Allaj ya isa yafi shurin masaki.
Fadeela ce ta juya a guje tana wani irin kuka dan tun da zakiyya ta fara magana tana tsaye tana jinsu saboda itama gudowa tayi daga wajen waliman saboda tsoro da fargaba da ya cikata.
Sai kuma tazo ta tarar da su a haka wani irin nadama ne ya shigeta mai ta aikata haka? Saboda zunzurutun _hassada_ya Allah kasa mufi karfin zuqatan mu.
Da yah sadiq suka ci karo rik'ota yayi yana tambayanta lafiya?
Fadawa tayi jikinshi tana kuka wanda saida tsigar jikinshi ya tashi jin lallausan nonuwanta da suka mannu da kirjinshi.
Cikin kuka take furta" kaicona yah sadiq kaico da irin halina na son zuciya na biye zuciyata na cutar da baiwar Allahn da bata tab'a nufina da wani mugun abu ba, bata tab'a min ko da kallon banza bane."
"Tir da rayuwata yah sadiq tunda har zanyi k'ok'arin shiga tsakanin farin cikin masoya biyu yah sadiq ka taimakeni ka samowa rayuwata mafita ina tunanin nayi nadama a k'uraren lokaci ban isa in tunkari su abba da batun fasa auran yah rid ba dan ko kad'an yah sadiq bana sha'awar auran yah rid bana sha'awar shiga tsakanin zakiyya da farin cikinta yah sadiq ina so in samarwa zakiyya farin ciki kaman yanda take kokarin samar mi yah sadiq ya zanyi?"
Rabata yayi da jikinshi yana tunanin ya taimaka mata ya taimaki zakiyya da BB d'inshi ne ko ya? Toh shi kuma nashi burin ya kai ina kuma? Rintse ido yayi yana tunanjn mafita.(masu karatu ku bawa sadiq mafita)
SAWWAMA QAWWAMA😘
[10/15, 6:51 PM] Hafsat Abbas: 💖BANI NAYI KAINA BA💖
By Sawwama A.
Page 45.
*
Laugh wan kill me🤣kuna ban dariya kowa burinshi kar ayi wa zakiyya kishiya,kun manta kishiyar nan fadar Allah ne,in ba ayiwa wasu ba dole a ma wasu. To kusha kuruminku wannan page din naku ne masu tsoron kishiya na sadaukar da shafin nan dungurun gum gareku luv u all** 😘😘
**** ***** ****
Shirye shirye ake sosai ji nake zuciyata kaman zai buga sauk'innta d'aya gani ga y'ar uwa rabin jiki duk da k'ank'antar shekarunta ita take k'ara kwantar min da hankali ba dan haka ba k'ila da juriyata ta gaza.
Kaman yanda yah rid yace ana saura sati ya iso lokacin muna zaune a palo ni da salma ina oiling mata dogon gashinta yah sadiq ya shigo na dade ban ganshi ba sai naga ya k'ara min wani girma da kyau kamannin shi da yah rid ya k'ara fitowa.
Cikin farin ciki dan kaman yah auwal haka na d'auke shi komi na zama yau yah sadiq shine sila shine sanadin zuwana kano.
"Yah sadiq idonka kenan rabona da kai tun bikin mu" shiru nayi ganin hankalinahi baya kaina asalima yana can yana kashewa salma ido.
Cikin wasa "yace k'awas kin shigo kano ta dabo kin zaune abin ki"
Dan hararanshi tayi tace "kaji da shi dai ga adda zaki na maka magana kana nan kana neman magana"
Ajiye kwalin da ya shigo da shi yayi ya fara sosa kai yace "ah ah zaki! Zaki! Zakin yaya! Zakin dada! Kina nan abinki"
"Da ina zata je?" Cewan yah rid da ya shigo yanzun.
Da sauri salma ta rufe kanta tare da tashi ta karb'i kwalin jakan hannunshi.
Ni kam kallonshi nake da mamaki kwata kwata bai gaya min zai zo wato gashi ango ko k'wafa nayi cikin raina.
Sunkuyowa ya danyi ya rungumeni a jikinshi tare da manna min peck da sauri salma ta wuce ganin rashin kunyan mijin yayarta.
Yah sadiq kam cewa yayi "ahhhh BB ko kunyan lil bro babu? Kema har dake zakin nan."
Dungurinshi yayi yana murmushi yace" lil bro kuma ga sa ido kuma ka daina cewa matata zaki yayarka ce fa."
Dariya yayi ya hade hannayenshi waje d'aya🙏🏽tare da furta "sorry matar bb"
Murmushi nayi na mik'e na shiga ciki dan lokacin wani suya zuciyata keyi tsananin d'oki har ya dawo ko ce mishi akayi baza a bashi matar ba in ya dawo oho.
Ruwan wanka na hade mishi fitowata daga toilet d'in kenan ya shigo da sauri ya k'araso ya rugumeni yana fadin "how i missed youw wifey"
D'an zame jikina nayi nace "ga ruwa can ka samu kaje ka watsa sai ka ci abinci."
K'ara janyo ni yayi yana shinshina jikina tare da baza min kisses tuni ya fara kashe min jiki.
Zubewa muka yi a gado ya cigaba da hargitsa min lissafi "baby your boobs are getting larger" ya fada a lokacin da yake daura bakinshi a kai.
Numfashina ne naji yana d'aukewa yah rid ya san salon illata zuciyan mutum da gangan jikin mutum yanzu haka zai zo yana yiwa fadeela?"
Wani k'arfi ne ya zo min bam san lokacin da na hank'ad'a shi ba na tashi zaune ina rufe kirjina da hannuwana.
Kallona yayi da rinannun idanunsa da suka kankance saboda jaraba yace "precious ya haka kin san fa nayi kewarki?"
Rigata na d'auka ina mayarwa nace "ka san dai mun bar yah sadiq shi k'adai"
"And so? In mun bar sadiq fa sai bazan keb'e da matata ba? pls come on" ya fadi hakan yana kokarin kuma janyo ni.
Kaucewa nayi na nufi k'ofa nace sai ka fito.
Sake baki yayi kawai ya bita da kallo menene haka kuma precious bata tab'a k'inshi ba "ya Allah help me out" ya furta a fili tare da mik'ewa ya nufi bathroom.
***** ******* *****
Wasa wasa zakiyya taki ba wa yah rid hadin kai tana mishi komi amma tak'i ya kusanceta in ya nemi matsa mata ta saka kuka si kuma lallabata yake yi baya son b'ata mata.
B'angarena na danne zuciyata ina walawala duk wani events nayi k'ok'arin halarta kaman ba ni za ayiwa kishiya ba.
Fadeela ma ta shiga hankalinta ko kad'an bata takaleni ba.
Gobe ne ya kasance d'aurin aure yau za'ayi walima a gidan abba saboda haka dukkanmu muna gidan.
Gaba daya b'angaren yah rid muke har amaren ana yin sallan la'asar aka fara taro.
Amare duk sunyi kyau cikin fararen abaye sun rolling kansu da golden gyale yayin da ni kuma aunty rabi ta sani saka golden color gown na rolling farin gyale sauran mutane kuma ko wacce ta saka royal blue din gown da yellow gyale ,sosai wajen ya k'ayatar.
Malam juwairiyya *Nasiba* k'awar yusra ta musu hanyanta.
Sosai tayi wa'azi ta kuma