Showing 24001 words to 27000 words out of 50173 words
gida mana an kusa fara post utme .
Murmushi yayi yace ke da baki karasa abinda ya kawoki ba kuma ai kince kin yafe karatun har na ma manta da batun ni.
Hawayen da ya cika idona ne ya gangaro meye haka kuma me yake nufi.
No no no kar kiyi kuka bari in sama mana solution.
Na gyara zama ina fuskantarshi shima tankwashe kafafuwanshi yayi ya tallafi fuskarsa da tafukansa biyu ya kura min ido.
Sauke ajiyan zuciya yayi kafin yace let's do it this way kina son makaranta ni ina buqatan mace...
Mikewa tsaye nayi cikin tsiwa nace ai dama ai dama zaka ce haka in kana buqatan mace sai me ni dai wallahi ba dai ni ba me zaka tsinta a wajen aljana mayya yar bariki kaje can ka nemi macen da kake buqa...
Ban karasa ba ban ji tasowarshi ba sai marin da ya tsinka min.
Dafe kunci na nayi na zuba mishi ido yatsa ya nuna min yace ke wallahi kinyi kadan ki min rashin kunya bar ganin ina lallabaki wallahi na ga daman karban hakkina da karfin tsiya zan kwata.
Cikin kuka nace sai me in ka karba da karbi yau ka fara nuna min salon muguntarka kome ka min bazanyi mamaki ba ni dai jikina ne bazan baka ba ka using ka dumping nayi cikin daki da gudu.
WASH!
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖BANI NAYI KAINA BA💖
By Sawwama A.
BARKA DA JUMA'A FATAN KUNYI YININ JUMA'A LAFIYA.
Page 28.
Gado na fada ina sheshaka wai wannan wani irin rayuwa ne ace kana da kyan ma baka tsira ba.
Ni kam ya Rid ya gama samun jikina sai dai in ya canza akala.
Bayan tafiyanta komawa yayi ya zube a kujera ya rufe idonshi me yayi me ya aikata haka me yasa yasa hannu a jikinta me yasa ya kasa controlling temper din shi.
He never wanted to hurt her ya san dole zata zarge shi amma ai ta san ba a musu aure dan su zubawa juna ido ba an musu aure dan ansan yana da buqatar mace kuma iyayensu sun ga ita ta dace da rayuwarshi.
Yeah ita ta dace da rayuwarshi dan kam shi yaji me yaji ko baya sonta ai zai zauna da ita ya debi gara😜shi raini ne bai so kuma ta dauko hanyan raina shi ta bar ganin taga gadon kwananshi ubanta zai ci ai ta san halinshi ai ta san baya raga mata.
Shi weak point din shi daya yanzu ba zai ce yana sonta ba amma ya daina jin tsanarta sai dai yana tsananin kishinta musamman yanzu da ya dandana zumarta yana kishin wani ya kalle mishi ita balle har ya raya wani abu a ranshi.
Mikewa yayi ya nufi dakinta a hankali ya tura kofan tana kife har lokacin tana kuka.
Sauke ajiyan zuciya yayi ya karasa shiru yayi ya rasa ta inda zai fara mata.
Ina jin shigowarshi nayi banza da shi kaman ban san d ruwanshi ba.
Am sorry da sauri na jiyo ba tare da zuciyata tayi shawara dani ba ta bada umarnin haka.
Limshe ido yayi ya daga min kai yes i am sorry i hit you i never meant to ke kika hasala ni kin sani bana son raini and ke kuma kina so ki fara abinda ba halinki.
Kwantawa nayi ina kallonshi yana magana mamaki yake ban tuban muzuru ne ko me.
Zakiyyatu mu gyara auran mu mu zauna like every other ma'aurata bana son raini ki kiyayye wannan we cant continue like this we have to iron things out ko ba ma son juna mu kiyayye juna mu zauna lafiya kinji.
Gyada mishi kai kawai nayi dan ni mamaki yake bani namiji bashi da kunya shi dai akan wannan wajen basu da dama mutsike ido suke yi.
Thanks for understanding yace tare da mikewa ya fita bai yi gigin taba ta balle ta fassara shi.
Yana fita na janyo wayata na danna kiran fareeda
Bawoni abin da ta fara fada kenan tana dauka tsaki naja nace sallaman kenan bawoni toh sai ki nemi beyeraban da zaki yiwa.
Dariya tayi tace kilode wani tsakin na kuma ja nace ban son rashin mutunci fa ke shawara nake nema.
Gyara murya tayi ta dawo serious tace toh ina jinki madam matar soja soja.
Kwashe komi nayi na gaya mata.
Ausubillah nace jin ta zabga wata uwar ashar ta dora da fadin ke banza ce wallahi kin ba da mata kin bashi a arha baki gwara kan shege ba.
Wallahi ke kam kyan ne kawai ba wayo da dabara kaman ba mace ba.
Nace naji ke dan ba ke bace wallahi wani abun u cannot resist them.
Resist them my ass ba daurewa ake ba kema din wallahi jarababbiya ce daman kadan kike jira anyway yanzu tunda ya kawo kanshi yana neman shiriya ki yarda a shirya amma mind you kar ki kara bashi a arha make him beg ki sashi ya kneeling sai ya rokeki.
Dariya nayi jin yanda take wani dagewa kaman wata uwata.
Au dariya ma na baki ko wato ga mahaukaciya toh wallahi kar ki kara tunkaroni da matsalarki.
Sorry sorry kawata wallahi tausayawa mijinki kawai nake naga yayanki ma baki bari balle wani.
Hmmm yar uwa ba zaki gane bane mazan ne abin tsoro zuma da wuta ake cinsu ga zaki ga harbi ke dai Allah ya shige mana gaba kawai.
Ameen my dear ya mutan gidan ne ya fadeela ko dan hi din nan ni in na kirata bata ma dauka.
Tsaki ta ja tace fita batunta ni ban san yaushe fadila ta canza ba ni sai nake ganin kaman an sake min yar uwa da wata mai son zuciya da hassada i really miss my old twin wannan wata ce daban.
Cikin tausayawa nace sai addua shi kawai za mu dinga mata Allah ya shiryemu baki daya.
Ameen kuyi ku dawo mun missing dinki wallahi
Bani bace ai yah rid din ne sai a slow.
No p ki saito mana shi bye tun dazu mami ta sani aiki sai mun hadu a watsapp.
Bayan na ajiye wayan ne na fada kogin tunani gaskiya nayi sake da na bari ya rid ya min shigan sauri amma ai wannan ma wani makami ne tunda gashi yana kusonto kanshi dani.
Murmushi nayi yanzu na dandana mishi zuma kuma na janye..........
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖BANI NAYI KAINA BA💖
By Sawwama A.
Page 29.
Normal zaman mu ya koma zanyi mishi duk wani abu da na saba dama ko da ya hakeni ban daina ba.
Da yamma zamu je driving lessons dinmu amma dare nayi zan sidade dakina in kulle.
Shi kam abin nan ya ishe shi wai ace kana da mata ga buqata yayi ma yawa amma ka rasa nayi shi kam yau zai maganu kuma zai aikatu.
Da yake yau weekend tunda ya fita da asuba bai dawo ba sai wajen 11am wanka yayi saboda exercise da suka sha.
Ina kwance lokacin ina karatu a wayata ya shigo dakin tashi zaune nayi ina gaisheshi.
I wouldn't mind a hug ya fadi haka yana tsareni da ido murmushi nayi na dan yamutsa fuskan wasa nace nah till you take a bath u sting na karasa ina rufe baki.
Kallon kanshi yayi yana murmushi ganin yanda zufa ya wankeshi shikenan ai tunda sai an min wulakanci bari in je inyi wankan.
Dariya nayi sosai ganin yanda yake abu kalan tausayi shima murmushi yayi ya tashi ya fita yana jin dadin ya sata farin ciki.
Komawa nayi na kwanta tare da rufe ido Allah ka bani ikon daidaito matsalarmu kar ka sa in ba da kai da wuri dan sonshi da tausayinshi na tasiri a kaina.
Mikewa nayi dan inje in fitar mishi da breakfask palo na kai na jera mishi kafin na koma kitchen din ina dudduba abinda bamu da shi in gaya mishi.
Store din na gyara dan naga ya danyi kura kamshin turarenshi ne ya sanar dani zuwan shi.
Yana tsaye a tsakiyan kicin din yayi wanka yasa blue jeans da farin riga ya zube hannunshi a aljuhu.
Aiki kike haka nace uhmm breakfast din na palo muje in serving dinka.
No dont mind cigaba da aikinki in kin gama ki shirya muje kiga gari.
Cikin murna nace toh yah murmushi yayi ya juya ya fita ni har mamaki nake ashe yana da yawan murmushi .
Da sauri na karasa aikin nace na kimtsa palon na dawo na samu har ya gama yana kishingide.
Yah Ridwan na gama dago kai yayi ya kalleni lokaci guda kuma ya hade rai.
Wai me yasa ku mata kuke da problem ne wai yanzu a haka zaki fita.
You guys think in kun yi aure kun sami daman yin yanda kuka so saboda ba kwa gaban iyaye.
Which ba haka bane wasu abubuwa ne suka kara hawa kanka dole ku dinga kara kiyayewa.
Sunkuyar da kai nayi ina murza hannuna nace yah toh ai gown din is loose bai kamani ba kuma gyalen da girma.
Yace you see what i am telling u wai gyalen da girma zamanin zaman ki a gida ban taba ganin kin fita ba hijab ba sai yanzu ko toh wallahi in kin san in kin shiga school irin dressing din da zaki dinga yi kenan then forget about that.
Da sauri nace ah ah yah na daina na juya da sauri naje na dauko hijab wai kuma dan rashin kunya sai ya kankantar da murya yana wani kashe ido how about that hug.
Ido na waro yayi dariya kasa kasa ya hade jikinmu waje daya tare da hada goshinmu ganin yana kokarin hada bakinmu yasa na zare jikina a hankali nayi waje murmushi yayi yana shafa kanshi kafin ya biyo bayana
Gidan abokananshi muka je yana nuna musu ni wai matarshi abin dariya daga nan muka fita a barrack din yace min sai in mun dawo zamu gidan oganshi.
Parks parks muka je ya zagaya dani roller costa ya sa muka hau ai da na sauka kaman zan yi amai abinka da bafulatana shi kam sai dariya yake haka ya rikoni zuwa mota.
Daga nan shopping muka je sannan mu ka wuce gidan oganshi babban mutum ne dan yana da manyan yara yarbawa ne.
Karba matarshi tayi min sosai nan muka ci abinci da zamu tafi 50k ya bani matarshi ta bani turarruka da kayan bacci
Sai bayan magrib muka tafi gida.
Da muka isa maimakon mu shiga sai yayi parking ya kulle motan kawai.
Kallonshi nayi da alamun tambaya ya wani sake jiki Yana min wani irin kallo kau da kai nayi gefe kawai.
Kirjina na dukan tara tara sa hannu yayi ya janyoni jikinshi yana shinshinani kokarin kwace jikina nake amma ba dama hijab dina ya zare yana bin wuyana da light kisses har ya hauro bakina.
Kokarin kwacewa nake amma na kasa sai ma kokarin kwantar da sit dina da yake yi ganin haka ai na fashe mishi da kuka.
Sakeni yayi ya koma da baya ya jingina tare da rufe idonshi.
Kuka na cigaba da yi ba tare da ya bude ido ba ya unlocking kofan yace min ki shiga ciki.
Ganin ya zaro taba yasa na fice da sauri na bude gidan na shiga ina mamakin yanda bana jin warinta a tare dashi ni har mantawa nake yana shanta.
Shi kam sai da ya busa son ranshi ya tafi masallaci sallan isha.
Bai shigo gidan ba har sai da na fara bacci naji mutum na shafani yana cusa kanshi cikin rigata.
Har na fara dauke wuta nayi saurin dawo hankali na na fara tureshi ina kuka.
Mirginawa gefe yayi ya kwanta rub da ciki kukan na cigaba da yi.
Murya a cushe yace menene kuma ba na kyaleki ba?
Nace toh ni ka fita zanyi bacci.
Juyowa yayi yana fuskantana yace kiyi baccinki ba abinda zan miki i cant force myself on you da zan iya da tuni nayi sai dai kiji tsoron Allah kar ki cutar dani
A hankali ya tashi ya fita yana layi sai naji kaman in bishi wasu hawaye masu suka zubo min.
Kaman in tashi in bishi is not easy to hurt the person you love.
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖BANI NAYI KAINA BA💖
By Sawwama A.
Page 30.
TABIKAL PULAAKU! TABIKAL PULAAKU!! TABIKUL PULAAKU!! 🤔
BANI DA ABINDA ZANCE GA WANNAN GIDAN SAI GODIYA WE ARE ONE FAMILY, YAN UWAN JUNA SISTERS FROM DIFFERENT MOTHERS.
SURAYYAH DA FIDDAUSI BAN MANTA KU BA😂
******* ******** ******
Haka muka kwana kowa na juye juye Ridwan ya rasa madafa.
Tashi yayi kai kukansa wajen Allah ya kawo mishi dauki dan a halin da yake ciki bai san ya zaiyi ba he don't want to force himself on her yana tausaya mata yanzu da ya san dadin abin he surely know in ya cigaba da danne kanshi randa ya danketa zata yabawa aya zakinta.
Ni kam tausayin mijina ne damkal a raina ina ji kaman inyi watsi da shawaran farida in bashi hakkinshi kar in sashi a wani hali toh amma hakan na nufin duk randa yan wulakacin nashi suka motsa ba zai yi shayin karta min rashin mutuncinsa ba haka na daure raina na hana zuciyata abinda take so.
Kwana uku muka kwashe muna abu daya da ya dan rabeni zan fashe mishi da kuka yayi ta aukin lallashi yana fadin ba zai min komi ba.
Wani sa'in duk kukan da zanyi sai ya jagwalgwala ni ya dan samu nutsuwa ya kyaleni a lokacin da ni ya daga min nawa hankalin sai nake ganin kaman da biyu yake min nima inji me yake ji.
Duniya ta yiwa ridwan zafi ya rasa mai yake mishi dadi ya rasa ya zai yiwa zakiyya ta karbeshi yayi lallashin yayi fushin har ya gaji.
Bata ganin he stood to her level ya roketa hakkinshi amma kememe ta nuna ita tsoronshi take ji gosh shi kam ya zaiyi.
Toh ko dan dabaran da ta mishi ranan bata kara gwadawa ba duk shi ya janyo da yace mata yar bariki ya san da ta tausaya mishi ta dan rage mishi zafi.
Yau kam sosai cikinshi ke ciwo bari ya lallaba yaje ya roketa in baza ta bari ya kusanceta ba atleast ko blow job ko hand job ta mishi.
A daddafe ya tashi ya nufi dakinta.
A lokacin ni ina nan ina ta murkususu cikina na ciwo saboda da yamma na fara period dama tun jiya ina dan jin ciwon maran.
Likimo nayi da naji shigowanshi dan bana so ya zo ya dameni bayan yanda nake ji din nan dauriya kawai nayi na dake kaman ina bacci.
Lallabowa yayi ya kwanta a gefenta ya san ba bacci take ba dan ya lura tana dan matsa cikinta da hannunta.
Allah yasa abinda yake ji take ji abin sai yazo mishi da sauki.
Hannuna ya cire akan marata yana shafa min a hankali yana dan matsawa tuni na dan fara samun relieve.
Ganin yana kokarin tura hannunshi kasa yasa na mike zumbur janyoni yayi na fada jikinshi.
Sarrafani ya fara yi lokaci daya ciwon cikinmu ya tsananta kuka na fashe da shi ina dan ture shi tare da fadin wayyo cikina.
Hannuwana ya hade a saman kaina yana cigaba da rura min jiki.
Ni kam bakina ya mutu dan azaban da nake ji so nake in hanashi kar yayi nisa ya sa kanshi a wani hali amma na kasa dan ni kadai na san me nake ji.
Hannunshi ya kai kasana turus yayi ya tsaya da abinda yake yi gaba daya wutar hanyar sadarwarshi ta dauke.
Sai yanzu ya gane kukan ciwon cikin da take yi komawa yayi ya kwanta ajikinta yana mai da numfashi tare da kuma danneta.
Duk nauyin shi da nake ji haka na daure ji nake kaman zanyi amai sai da na ga yana kokarin kasheni na fara kokarin tureshi.
Cikin wani irin murya yace No please no ki taimakeni na roki im ba ki min wani abuba zan iya mutuwa duk da ciwon da nake ji tare da tausayinshi sai da na gallawa keyarsa harara.
Cikin nishi dan ya danneni nace yah ban iyawa dan ni ba yar bariki bace.
Dan dagani yayi yana shafata yace i know ki yafe min ko wani dan adam ajizi ne ni nafi kowa sanin darajarki da mutuncinki wancan maganan da abubuwan da na miki na cikin ajizancina.
Cikina ne yayi wani irin kullewa na dan ture shi Allah ya taimakeni ya sauka ai ba shiri na dunkule ina wani irin kuka.
Shima yana dafe da maranshi ya dan birkitoni yana fadin menene ko mu tafi hospital ne dan duk muna buqatan kulawa.
Duk da halin da nake ciki sai da gabana ya fadi dan tawa me sauki ce ana ban oain reliever da maganin bacci na samu bacci shikenan.
Shi nake tsoro kar sai bacci ya daukeni su bashi wata yayi sex da ita tunda ni ba uwar da zan iya mishi.
Ah ah ah ah yah karrrr.. Muuuujje ko ina wayyo Allahna
Allah sarki shima komawa yayi ya kwanta ya janyoni ya rungume yana nishi sama sama.
Tausayin mune ya kamani duk muna cikin halin da ba za mu iya taimakawa dayanmu ba.
Allah na tuba ban kara cutar da bawan Allah zan sauke hakkinshi dake kaina da zarar na samu sauki.
Haka muka yi ta juye juye dukkanmu ba wanda ya sami bacci sai gaban nin asuba bacci mai nauyi ya dauke mu.
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖BANI NAYI KAINA BA💖
By Sawwama A.
Page 31.
GODIYA GA DUKKAN MASOYANA DA SUKA SHEDI HALINA,TSAKANINA DA AUNTY ZUWAIRAT KUMA SAI SAM BARKA MUNA JONE WHOEVER YOU ARE JE KI KARA SHIRI.
******* ***** *******
Ya rigata farkawa lokacin gari har yayi haske a hankali ya zareta a jikinshi toilet dinta ya shiga yayi wanka ya dauro alawla.
Sai da ya gabatar da sallahn asuba yazo ya zauna a gefen katifar bacci take sosai ganin haka yace bari ya barta tunda ba sallah zata yi dare daya ta zabge sosai fuskarya tayi fayau.
Dakinshi yaje ya dau wayarsa ya kira office kan ba zai samu zuwa ba baya jin dadi.
Gidan ya fara gyarawa duk da ba wani datti ya tattara komi sannan ya shiga kitchen dan tanadar musu breakfast.
Kasancewar shi dama ya iya girki kai duk wani officer ma dai ya iya girki tunda yawancin rabin rayuwansu ba tare da iyalansu suke yi ba ko da kuwa suna da back man sai dai ya musu wanki guga wankin mota,sharan gida da polish din booth dinsu.
Kokarin mikewa nake dan da dukkan alamu na baci har zanin gadon ma da kyar na tashi dan bana jin jikina da karfi wallahi wannan ciwon ba karamin sani gaba yayi ba ance in mutum yayi aure shikenan ni gani ina ta fama.
Bathroomna shiga nayi wanka na kimtse daure da towel na fito ina kokarin zare zanin gadon ya shigo da