Showing 30001 words to 33000 words out of 50173 words
na sani ba sai da ya kallen tare da daga min gira.
Bai yi magana ba sai da muka shafa adduan ya kalleni yace ni kikewa dariya ko
Na girgiza kai shagwabe fuska yayi yace eh mana kina min dariya saboda is after i made love to you muke yin nafilarmu.
Dariya na kuma yi ganin yanda yaje maganan.
Shima murmushi yayi yace ba laifina bane ai ke din ce mutum bai iya resisting beside samun daman kasancewa dake sa'a ne mutum baya shiryawa hakan.
Sunkuyar da kai nayi ba tare da nace komi ba jin ana kiran sallah yasa mu yin shiru har sai da aka kammala.
Muka tashi muka gabatar da farali baccine ke cina ganin hakan yasa yace yi haquri ko sura daya ne mu karanta.
A daddafe nayi karatun a nan kan dadduman na bingire.
Ban tashi farkawa ba sai da ya tasheni har ya shirya yayi kyau a cikin uniform dinshi.
Hure min ido yayi yace kallon fa.
A hanzarce na mike nace yah zaka yi latti ban maka break ba na fadi hakan ina yin hanyan waje.
Kamoni yayi yace hey slow down ba damuwa zan sha tea and flat bread with honey.
Daga girana nayi nace wannan ai ba zai daukeka har yamma ba.
Kashe min ido yayi yace balle kin exhausting Dina jiya,
Rufe idona nayi da tafukan hannuna nace kai yah rid ni dai bana so.
Murmushi yayi yaja hannuna muka tafi kitche da kanshi ya hada tea din na dauko mishi flat bread din da zuma zuwa palo.
Dan dama baya rabuwa da shi.
A nutse yake cin abinci kallonshi nake cike da sha'awa this breathtaking handsome guy belongs to me lumshe ido nayi na budesu akanshi.
Daga min gira yayi ya dai zaki ci ne.
Na girgiza mishi kai ina murmushi.
Goge bakinshi yayi da tissue yace alhamdulillah madam am full sai tafiya kadago kuma.
Mikewa yayi tare da miko min hannu na kama ya mikar danj jawoni yayi ya hade bakinmu sai da ya tsotse min baki tas ya sakeni tare da fadin ki kular min da kanki.
Binshi nayi da kallon mamaki ya basar ya fice da kyar na iya kakalo adduar Allah ya ba da sa'a..
Bayan na tattara gidan nayi wanka back man dinshi na kira sule yaje ya min cafane a mami.
Tuwon alkama nayi na kwashe a leda sannan na mishi miyar da na san yana so oha soup inayi ina dariyan tuno farkon ranan da ya sani yi mishi miyar.
Yah rid kenan ko ina zafin rai da salin muguntar sa suka je oho.
Shafa tsakinyan kaina nayi wai nice nake rayuwa inuwa daya da yah rid ban shan rankwashi.
He is a nice person in baka sanshi bane zaka dauka murdadan mutum ne.
Raini ne kam for sure baya so kuma ai duk wani babba bai son raini.
Dariya na kuma yi ganin yanda kirikiri nake kareshi a wajen kaina ban son ganin laifinshi.
Da azahar na tura sule office dinsu da abincin ya kai mishi.
Wayata na dauka na mishi text kaman haka
I have sent lunch naga baka ci wani breakfast mai nauyi ba
Murmushi yayi lokacin da yaga text knocking kofanshi aka yi ya ba da izini.
Sule ne da basket din abinci ajiye shi nan ya nuna table dinshi.
Ajiyewa yayi ya fita mamaki yayi lokacin da yaga abinda ta dafa ga wani zobo mai sanyi da ta hado da shi.
How did she know i love zobo murmushi yayi ya zuba abincin ya fara ci.
Har ya gama ci murmushine kwance a fuskarshi wow she is really an angel she makes my heart flutter.
Yanzu kam ya gama tabbatarwa da kanshi he is in love yana son matarsa zakiyya ta winning akanshi ta dasa soyayyarta a zuciyan shi she succeeded and he is happy about it.
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖BANI NAYI KAINA💖
By Sawwama A.
Page 36.
Ina zaune ya shigo da brief case dinshi da basket din abincin da sauri na mike na karba ina kokarin juyawa ya rikoni tare da hade jikinmu.
Sauke ajiyan zuciya yayi yana fadin ohhhh how i miss you.
Rolling idanuwana nayi da jin abinda ya fada this man is full of wonders.
Zame jikina nayi na nufi kitchen biyoni kitchen din yayi yace kar kice zaki kawo min wani abincin fa am full mu bari sai dare kuma.
Gyada kai kawai nayi dan na nema bakin magana babu.
Hannuna ya riko muka wuce dakinshi kan katifar ya zaunar dani kafin ya mike ya fara cire kaya.
Kasa nayi da kaina a zuciyata ina fadin meye haka kuma ya shigo dani ne yayi zindir agabana?
A gabana ya tsugunawa yayi a gabana ya dago habana.
Runtse ido nayi da karfi,murmushi yayi yace zakiyya kalleni na dan girgiza kai.
Please ya pleading a hankali na bude idona ajiyan zuciya na sauke ganin ya bar fararen boxers da singlet a jikinshi.
Kalli idona cikin nutsuwa na bi umarninshi kallon ciki donshi nayi na wasu yan sakonni na sauke idona dan ba zan iya jure kallonshi ba.
What do you see in my eyes ba komi shine ansan da na bashi.
Murmushi yayi yace ba komi? Kin tabbata ba komi? Gyada kai kawai nayi.
Kin san me? Nan ma girgiza kai nayi you are the best thing that ever happen to me.
A razane na dago ina kallonshi limshe ido yayi ya bude yace yes zakiyya na riga na gano me nake ji game da ke da ban san menene hakan ba sai a yan kwanakin nan.
I am in love zakiyya ina sonki,son da ban taba yiwa wata diya mace ba.....
Har shuraihat maganan ya fito daga bakina kaman an fusgoshi rintse ido nayi tare da cizon harshena magana zarar bunu zakiyya ana baki kina roka.
Shi kam murmushi yayi yace har shuraihat sai ki bude idonki ba dadin baki ba ni ban zafafa dama can a sonta ba.
Ko da yake ba magananta muke ba zan baki labarinta eani lokaci.
Where was i ?
Baka taba son wata mace ba.....ya Allah menene nake yi haka ya magana yake fitowa daga bakina ba tare da na shirya ba.
Saboda abinda yake zuciyanki kenan da sauri na tureshi na mike dan ban san wannan din ba ma ya fito.
Hanya fita na fara nema da sauri ya kamoni yana dariya sosai.
Boye fuskata nayi a kirjinshi ina jin vibrating din dariyarsa.
Sai da yayi mai isarsa ya dagoni kin yarda nayi mu hada ido
Dago da fuskata yayi sai da muka hada ido ya marairaice fuska yace issokey kema kina jin abinda nake ji ko?
Na sunkuyar da kaina yace zakiyya i mean it ina jin sonki sosai yanda ban san da yaushe na fara na tsinci kaina dumu dumu cikin sonki.
Sosai nake jin kunyan abubuwan da na aikata miki please ki yafeni ya hade hannuwanmu waje daya.
Hawayene ya gangaro kan fuskata wai yau ni yah rid of all people ke neman yafiya na above all yake cewa yana sona.
Zaro ido nayi tare da zubewa a gabanshi a lokacin da naga yana kai guiwarsa kasa a gabana.
Yah me kake yi haka? Neman yafiyanki ya ban ansa.
Cikin sarkewan murya sabida kukan da yaje zuwa min nace yah ka manta mun riga da mun wuce wajen ka nema yafiyata kuma na yafe maka.
Na sani is just that ni din na kasa yafewa kaina i hurt the person i love must ba tare da wani kwakwaran dalili ba.
Yah you have your reasons baka son mace da ta fiye kyau kawai dai ka manta cewan BANI NAYI KAINA BA.
Wannan na daya daga cikin dalilin da yasa nake jin haushin kaina na manta cewan BA KE KIKAYI KANKI BA Allah ne yayi ki da sauran halittu masu kyau ko mara kyau i was blinded by my foolishness.
Yah Ridwan ba foolishness bane na san ba zaka rasa dalilin kin mace mai kyau ba.
Zakiyya wani dalili nake da shi na kushe halittan Allah yes i have my reasons amma dalilaina ba hujja bane.
Zan gaya miki menene dalilina.
Jawoni yayi muka koma bakin katifan muka zauna dalilaina are not solid but i will share them with yoi ban taba gayawa kowa ba kece mutum ta farko da zan gayawa deepest secrets dina.
Tun ina karami na taso da bakar zuciya da kishi.
Kasancewa nine da na farko da na fara zama a zuriyarmu yasa gaba daya iyayena daukan son duniya su daura min.
Duk wani abun amfanina daga abroad daddy ke yo min order dinsa duk da bamu da tazara da ibrahim sosai hakan bai hana iyayenmu fifitani akansa ba.
Duk wani abu nawa mai kyau ne hakan yana janyo hankalin yara ga kayana ayita kodawa wasu har su dinga furta kalman dama nawa ne.
Yara da suka girmeni sun sha su tareni zasu kwace ball dina ko keke ko wani abun wasa na saboda yana musu kyau suna so au mallaka.
An fitini rayuwata da yaba kayana ko son a kwace a mallaka.
Wannan dalilin yasa bana son duk wani abu me kyau na tsani duk wanj abu mai kyau saboda ina da tsananin kishi ina gani in ina da abu mai kyau wani zai yi kokarin kwacewa.
Da na fara girma ina zama cikin matasa sa'o'ina sai nake ganin yanda kowa burinshi ya auri mace mai kyau.
Wannna ya kara bata min rai na tsani kyawawan mata i dont want them coming my way da har zanzo in so wata muyi takara da wani wai dan shina yana so.
Lokacin da na fara ganinki duk da kina da kankantar shekaru na tsorata da ganin kyanki na san za a sha fama da maza akanki.
Na san duk wanda zai nemeki sai yayi hakuri ya danna zuciyarshi akan sintirin da za adinga miki.
Sai ya dage yayi takara akanki dan zai yi takara da samari da tsofi masu kudi da matsayi.
Na tsaneki saboda wadannan dalilan alhalin ba ke kikayi kanki ba kema kin ganki haka ne.
Ban san ni dan gatan Allah da na iyayena bane sai da na mallakeki ba tare da shan wahala ba ba tare da nayi takara da kowa wajen nemanki ba.
Sun tsare min ke sun hana wasu mazan daman soyayya da ke an tanadar min ke.
Duk da haka ban saduda ba sai ma abinda ya karu ina tsoron kar da aurena wani zai ganki yace yana so mussaman ma da ya kasance bayan kin aureni kin tsiro da wani halin saka gyale bayan kin san kin mallaki albarkatun daukan hankali.
Iyayenmu sun tabbatar wata baraka bata afkawa rayuwarki ba saboda halittun da kika mallaka wajen killaceki da saki sanya manya kaya da hijabai.
Kinji wannan sune dalillai na ya fadi hakan yana shafa kaina dan dadin hira ya samu kwanciya.
Dago kaina nayi nace yah kenan kana da kwakwaran dalilinka.
Amma ina so ka kwantar da hankalinka dan ina mai tabbatar maka zan tayaka adana kaina zan killace maka kaina zan tayaka kishin kaina inshaa Allah.
Tashi zaune yayi ya mikar dani tare da cupping fuskata a hannunshi cikin whispering yace da kin gama min komai sannan ya hade bakinmu yana min wani salo.
Jagwalgwala ni yayi son ranshi bai barni ba sai da yaji ana kiran sallan magrib ya kalleni ido kankance yace kinga kin hanani wanka har ana kiran sallah ko.
Tureshi nayi ajikina nace ai sai kayi me dalili na gudu abina.
Dariya yayi yace zan kamaki ne sannan inyi me dalilin.
SAWWAMA QAWWAMA
💖BANI NAYI KAINA BA💖
By sawwama A.
Page 37.
Cikin kwanakin soyayyarmu muke sha ba kama hannun yaro amma duk yanda yah rid yaso yaji kalmar so a bakina naki fada.
Yau ma kwance muke a kan ciyawan bayan gidan yace babe.
Nace uhmm
Wai baki sona ne
Murmushi nayi dan na san meke damunshi.
Dan tashi zaune nayi nace yah does it matters? Tunda dai zan zauna da kai in maka biyayya ai shikenan ko.
No no is not enough kema kin san is not sonki shi na ke bida kuma na san kina sona you just dont want to admit it.
Kallon shi nayi ina mikewa nace toh shikenan ai tunda kace ka sani na bude kofan gidan na shiga.
Biyoni yayi da gudu yace wallahi ba shi kenan ba ni dai ki gaya min ya fadi haka cike da shagwaba.
Dariya nayi na karyar da wuyana tare da bata tabe baki nace tum bribe me.
Waro ido yayi waje yace babe cin hanci kuma.
Na gyada kai ina rabawa ta gefenshi.
Kamoni yayi yace toh naji zan bada cin hancin me kike so?
Daga gira days nayi nace bani zan fada ba kai zaka ga me ya dace ka ban.
Agogon hannunshi ya kalla yace toh shirya kizo muje.
Daki muka shiga a tare muka shirya muka fito.
Wani rantsatsen Boutique muka je ba abinda suke sayarwa sai English wears, nighties da under wears.
Lodan min ya dinga yi ni kuwa ina binshi da ido sai da ya dibi kusan 30 pieces yaje ya biya muka dawo.
Kallona yayi yace in gwadasu a gaban shi na cire kayana na fara gwadawa.
Duk ba na kirki guntayene yawanci da shara shara,
Shi kam yana zaune idanuwanshi sun canza kala gaba daya ta susutashi.
Sunkutanta yayi bai dirata ko ina ba sai bedroom sai da ya tabbatar duk su biyun sun sami satisfaction ya kyaleta.
Babe,
Uhhmm na ansa
Na bada bribe saura a gaya min.
Dariya ce ta taso min na danne nace da yaushe ka bani bribe din?
Dagoni yayi daga kwancen da nake yace babe i just took you shopping na san dai ku mata ba abinda kuke so da ya wuce haka.
Zamewa nayi na kwanta nace eh naji you took me shopping amma ka barni na dau abu ne? Inace kayan da ka san zaka karu dashi ka siyo tsananin ma ka sami yanda kake so ina gwada kayan ka daukoni saboda kayan sun biya maka buqatarka dama dan buqatarka ka siyo su.
Shi kam sake baki yayi kawai yana kallonta wannan wayon fa a hankali yace amma dai kin san i dont need those clothes to stirs my desire for you ko? Ko wani lokaci a cikin sha'awarki nake ba sai kin saka wannan kayan ba naga kin gaji dasa naki ne tunda kin daina min adonsu.
Yauwa kaji kace na daina maka adonsu ai kaga dan in ma adonsu ka siyo which means dan kanka ka siyo and you know i have a mountain of it a kano.
Ok naji na siyo dan anfanina ki taimakeni ki gaya min me kike so toh.
Abinda nake so? Soyayyarka,kulawarka,lokacinka tare da yardanka da gaskiyarka
Ohhhhh babe dan wannan kika yi ta bani wahala for over a week,kema kin san kin samu you dont have to ask for that ki tambayeni wani abu ba shi ba and i promise to do anything within my power.
Girgiza kai nayi nace ah ah ni shi kadai nake so.
No sai kin fada.
Baka ji ko sai nazo na fadi mai wuya kazo ka tacewa kai dai wannan ko.
Dariya yayi yace ai na san ba zaki fadi mai wuyan ba kuma ko kin fada zan yi kokarin samar miki.
Nace toh ni dai bana son wani abu in na sami soyayyar mijina da kulawarsa what more would i ask for.
Limshe ido yayi yana murmushi yace toh baza kice in miki alqawarin ba zan kara aure ba.
Na girgiza kai nace ai aure nufin Allah ne in Allah ya nufeka da karawa sai in dinga kallo akan ka karya min alkawari bana son wannan kalan alqawarin ina son mijina bana so wani abu ya zubar mishi da mutunci a idona.
Riko hannuwana yayi yace babe please maimaita abinda kikace yanzu.
Wai aure nufin Allah ne....
No no the other part
Bana so kazo baka cika min alqawa....
Babeeeee bashi ba kin san me nake son ji ai.
Zagaye hannuwana nayi a wuyanshi na ce ohhhh tare da hade goshinmu ina son mijina ina sonka yah rid ina sonka sosai irin sosai din nan.
Sealing maganana yayi da bakinshi ya shiga kissing dina sai da yaji excitement din dake bubbling a kirjinshi ya dan sauka ya zare bakinshi yana sauke numfashi kaman wanda yayi tsare.
Babe thank you,thank you so much nima ina sonki beyond words expression.
Cizon kasan lebenshi nayi nace soja mai bada cin hanci.
Dariya muka yi dukkan mu yace kin corrupting bawan Allah dai.
Ba wani nan mai dokan bacci ya bige da gyangyadi.
Shirye shiryen komawa muka fara yi dan lokacin post utme ya karato da kyar yah rid ya yarda mu koma wai in bari sai next year in fara karatu shi honeymoon yake so muyi.
Sai da nayi mishi kuka yaga alamun zan tayar mishi da hankali yace mu shirya mu tafi lokacin satinmu shida a ilorin.
Ana gobe zamu tafi muna kwance yace babe kaman ba kiyi period month din nan ba.
Gyara kwanciyana nayi a jikinshi nace lokacin bai zo ba sai nan da kwana 6.
Allah yasa kar ya zo.
Dago kai nayi daga jikinshi da mamaki nace dalili.
Kin ga in baizo ba ai nayi kokarin noman kenan.
Zaune na tashi nace a ina kayi noman kuma mai ya hada period dina da nomanka.
Dariya yayi ya tashi zaune shima yace eh mana ga gonar da nayi noman yana shafa cikina ya Allah kasa i planted my seed in this farm(saura inji wani tsokana a tabikal pulaaku)😂🙈
Ture hannunshi nayi nace lallai ma mijina nice ma na koma gona ni ba wani iri da ka shuka a gona dan ni ban koma gona ba dariya yayi yace naji we will see ai time shall tell.
It shall na koma na kwanta
SAWWAMA QAWWAMA😘
💖BANI NAYI KAINA BA💖
By Sawwama A.
HAPPY RANAN HAIHUWA SWEETIE SARA🎂😍
Page 37.
Kaman wancan lokacin da asuba muka tashi hiranmu muke yi na love sabanin wancan karon.
Munyi nisa da tafiya na fara gyangyadi can gefe na koma dan neman tsokana.
Rolling ido yayi yace precious menene haka?
Gyara kwanciya nayi nace bacci nake ji.
And so? Shine zaki koma can gefe.
Tiuro baki nayi nace toh yah in kwanta a jikinka in staining maka kace sai na wanke.
Dariya yayi ya janyoni ya ja hancina yace wato tsokana ko tun sauran lokacin da kike kwanciya a jikina kin manta da wani yawun bacci ko.
Nima dariya nayi na cusa kaina a jikinshi tare da lumshe ido.
Bacci ne ya fara daukana kaman cikin mafarki naji kaina na juyawa a zabure na tashi.
Rikoni yayi yana fadin precious menene? Do you have a nightmare ?
Toshe bakina nayi ina mishi alamu da hannu na a tsaya dan wani irin tashin zuciya nake ji.
Menene? Babe kiyi magana a tsaya you want to throw out?
Gyada mishi kai nayi dan ina dab da kwararo mishi.
Driver na tsayar da mota na fita guje na fara kwararawa sai da na amayar da tea din da na sha tas ya dauraye min bakina