Showing 30001 words to 33000 words out of 61846 words
Chapter 11 - Nakasa B Kasawaba Book 2 Complete Hausa Novel
wuni zumbur bai gantaba, haƙƙinta ne kuma a kanshi yasan halin da take ciki, kuma Umminshi ma ta umarceshi da ya shiga ya duba lfyarta, dan tunda tazo gidan bata taɓa fashin fitowa gaida Ummi safe da yamma amman yau tunda tazo da safe babu wanda ya kuma ganin fitowanta, sai dai Ummi tasa Raliya tazo har ɗakinta ta tambayeta lfya kuwa bata fitoba, to nan tace kanta ke ciwo, kuma hakan baya rasa nasaba da kukanda take yawanta yine a kwanaki ukun nan kuma ga dukan Ya Ameenu.
A hankali ya nufi bedroom ɗinta
Ita kuwa Zaleeha zuwa lokacin harta zage zip ɗin rigarta inda take kwance akan gado, sosai takejin jikinta nayi mata wani irin raɗaɗi na musamman akan dukan da tasha yayi tsami a jikinta.
Ƙarasowa cikin ɗakin yayi, tare da ɗan tsayawa ahankali yake ƙare mata kallo.
Duk da kasancewar idanunta a lumshe suke, amma ba bacci take ba dan hawaye nata kwaranya daga idanun nata, jin motsin mutum acikin ɗakin, da kuma ƙamshin turarensa daya cika mata hanci yasanyata juyowa, idanunsu ne suka sarƙe acikin najuna, da sauri tatashi daga kwancen da take, tare da ɗanja baya da alamun tsoronshi, takurawa tayi wuri ɗaya tare da sakin kuka, cikin rawan murya tace.
"Dan Allah malam meya kawoka ɗakina?,Dan Allah ka fita, Ni tsoronka nakeji."
Dubansa tayi duba irin mai cike da tsantsar tashin hankali da wahala cikin takaicinsa tasa tafin hannunta ta sharce hawayenta taso ta zuba mishi fitsara da tijara, sai kuma hakan ya gagareta sabida yayi mata kwarjii da yawa, gashi ya tsareta da manyan kyawawan idanunshi da suke da kwarjin mai tarin yawa madadin tayi masifa sai kawai ta tasashi a gaba taci gaba da kuka murya na rawa tace.
"Dan Allah kaji tausayi na, wallahi ina sonshi bazan iya rayuwa da wani namijiba in ba shiba".
kanshi ya tankwashe yana kallon yadda laɓɓan bakinta ke motsawa yana mai jin wani irin suya da ƙuna da zuciyarsa keyi,
Ita Kumahakan da yayine ya tuno mata ashefa kurmane ma, cikin zubda hawaye tace.
"Ayi mutum shi burinsa kawai ya raba masoya, ni bana son ko wani ɗa namiji sai shi, nace maka bazaka samu farin ciki daga gareni ba,
saboda kai ƴan uwana suka tsaneni, saboda kai yau an wayi gari Ya Ahmad ma ya nuna zai iya tsanata sabida kai aka ɗaga hannu aka dakeni da sunan dukan dole in zauna da kai, am medani kamar jaka ko ganga abu kaɗan akama jibgata!."
A hankali jiki na rawa turo da ƙafafunta ƙasa tare da miƙewa tsaye, hannuwanta tasa tana share hawayenta da wasu ke korar wasu, cikin kuka tace.
"Ni dai ka fitamin daga ɗaki!."
Taƙare maganar tana meyi masa nuni da ƙofar fita daga cikin ɗakin.
Ganin ya kafeta da mayun idanunsa ne yasanyata ƙara jan baya kaɗan tace.
"Waikai kam me yasa kake abu kamar mahaukaci ne da ina maka magana kana kallona, meyasa baka babbance so da ƙiyayya? Nace maka inada wanda nakeso".
da sauri ya rumtse tafin hannunshi wai a gaban shi take ce mishi tanada wanda takeso tana matsayin matarsa.
Ita kuwa cikin muryar kuka tace.
"Tunda bazaka fitaba ai sai kayi ta zama kai in mun zauna ɗaki ɗaya ma me zaka iya min?, da idanu kaman na....."
Batare da ta tantance ƙarasowarsa gareta ba, saiji tayi ansa mata ƙafa inda aka kwasota tuni tatafi su tafaɗa kan gado, cikin matsanancin ɓacin rai haɗi da rufewar ido, yasanya hannunsa inda ya jawota jikinsa, a harzuƙe yakama duka hannayen ta biyu ya, murɗe mata hannun nata yayi da ƙarfin gaske ya maidasu bayanta, hakan ne yasa tasaki wani irin ƙaran azaba, sosai ransa ya ɓaci dajin kalamanta na kiranshi misaltashi da aikin mahaukaci, abinda Zaleeha bata saniba mutun ɗaya ya taɓa.mishi wannan furucin Iya Bukku kuma itama ya bata haƙwarenta a hannunta, idanunsa ne suka sanja kala inda sukayi jajur dasu, take jijiyoyin jikinsa suka mimmiƙe, sam idan akwai wani abu daya tsana to baiwuce zagi ba, zai iya tolereting komai amma banda zagar masa nasabarsa, haka kuma zai iya jure kowani zagi, amma koda wasa kada kayi kuskuren ƙiransa da sunan mahaukaci.
Azafafe yasanya hannunsa inda ya kamo ƴan ƙananun laɓɓanta, da yatsunsa biyu yasanya da ƙarfi ya shiga ɗana matasu akan laɓɓan nata da ƙarfi-ƙarfi, cikin matsanancin zafi haɗi da raɗaɗin da bakin nata keyi mata, tasaki wani irin kuka haɗi da ihu, sam kukanta ko ihunta basu tsai dashi daga horar da ita da yake ƙoƙarin yi ba, sake matse bakinta yayi, yayinda ya sanya hannunsa inda yasake matseta ƙam, cikin kuka haɗi da masifar zafin da takeji tasoma jijjiga kanta, amatuƙar wahalce tasake sakin wani gigitaccen ƙara, tare da faɗin.
"Wayyo Allah na bawani a kusane, ku taimakeni dan Allah, wayyo Ummi ɓarayi ɓarawo!."
ina su Ummi ba jinta zasuyiba bare ta kawo mata agaji.
Sake danneta yayi tare da sanya hannunsa ya murɗe lips ɗinta, tuni tanemi bakin ihu da kuka'n ta rasa, nan fa tasoma harba ƙafafunta tare da yarfa hannuwanta, zafin da takeji yakai zafi domin tuni idanunta sun fara fitar da sabin ƙwalla, aƙalla saida suka ɗauki kusan mintuna 5 ahaka, sosai tafita hayyacinta kuka take kamar ranta zaifita, ido take jujjuya mishi da bashi haƙuri,
"Wayyo dan Allah kayi haƙuri wallahi bazan sakeba."
cikin ɓacin rai ya tureta kan gadon,
kana ya rufa mata baya, rumtse idonta tayi da ƙarfi jin ya konto kanta, da sauri ta kuma buɗe idanun jin ya fincike rigar tata ya cillata gefe, tuni ƙirjinta ya baiyana irin bainar nan na ziraran miraran, ido ta zazzaro da ƙarfi jin tafin hannunshi kan breast, cikin wani irin kiɗima da farga ta riƙo damatsan hannunshi tuni jikinta gaba ɗaya tsuma yakeyi murya a hargitse tace.
"Wayyo Allah na,na shiga uku dan ALLAH na tuba kayi haƙuri".
Sai kuma taja wani irin dogon numfashi jin yadda yake murza ƙirjinta da sarrafa shi cikin tattauanawa tafin hannunsa,
Wani irin kuka ta sake tare da yunƙurawa da niyar zata ƙwace kanta daga gare shi, sai kuma ta koma ta konta jin ya sake mata nauyi shi ƙafafuwan ta fara harbawa tare da jujjuya mishi kai kana tana ta kiciniyar kwace kanta.
Shi kuwa Saifuddeen hannunshi ya ɗauke daga kan ƙirjinta kana ya danne hannayenta da taketa riƙe nashi hannu, sunkuyowa yayi ya manna bakinshi kan breast ɗinta na hannun dama,
kana yasa hannunshi ɗaya ya haɗe hannayenta cikin hannunshi ɗayan,
wasu irin abubuwan masu wuyar fahimta da misaltawa yakeyi suna shiga jikinshi da zuciyarshi karon forko a rayuwarshi da yake cikin wannan yanayi, wani irin sassanyan tsotsan kan nipples ɗinta yakeyi tare dasa hannu shine yana murza kan ɗayan.
wasu tagwayen numfarfashi yake sauƙewa tamkar zasu fita da ransa gaba ɗaya jikinshi suma da karkarwa yakeyi, haka ya sashi sarrafa ta da zafi-zafi.
Zaleeha kuwa ido ya raina fata, zufane yaketa tsastsafo mata duk ta inda hudan gashin jikinta yakeyi,kuka da ihu da magiya yakeyi tamkar zata mutu,
tattaro sauran ƙarfinta tayi tasa janye hannunta ɗaya cikin zafin da takeji takai hannu kan hannunshi dake murza nipples ɗinta karo na forko a tarihin rayuwarta da namiji ya taɓa mata nononta,
kai ta rinƙa jujjuya mishi ganin ya zuba mata kyawawan idanunshi da suka jiye zuwa kalan bacci-bacci, murya na rawa tace.
"Na tuba dan ALLAH da sonka da manzon rahma ka barni bazan sake ba, na sani zaka iya min komai".
Sai kuma hawaye car-car a hankali ya zame daga kanta ya koma gefe.
Da sauri ta tashi zaune can gefe ta koma,hannunta tasa ta tallabi ƙirjin nata,
sai kuma wasu sabbin hawayenta suka zubo sabida jin yadda nonanta ke zafi musamman bakinsu dan sosai ya tumurmusheta. da sauri ta janye hannunta tare da yarfa hannun tana mai zubda hawaye tare da fidda sautin.
"Shhhhhhh wayyo zafi wayyo ka cinye min nona".
wani irin kallo mai ɗauke da tsananin gargaɗi da alamun ki kiyayeni yayi mata, can cikin ransa kuwa dariya yakeyi ganin yadda yakeyi to wannan in an ratsa budurcinta sai yaya, haɗe fuska yayi tare da watsa mata mugun kallo kana ya wurgo mata rigar ta sannan ya yunƙura ya hau kekenshi, nan ya murza wheelchair ɗinsa kai tsaye ya fice daga cikin ɗakin.
Wani irin ihu tayi tare da soma buga kanta ajikin bango, kuka take sosai da sosai, yayinda bakinta ke mata wani irin azababben raɗaɗi, har takai ga tanajin kamar ma laɓɓanta basa kan fuskarta ga nononta da sukayi jazir ɗan bakunan sai wani zut-zut sukemata babban tashin hankalinta in sunyi zut-zut ɗin nan har ƙasanta takeji canma yana mata wani irin abu mai sa tsikar jikinta miƙewa. ga hsnnunta da takeji kamar ya karya mata sune
Kuka tacigaba dayi inda ta laluɓo wayarta tare da cewa.
"Mugu kawai azzalumai zai cinye min nonona ya wani kamani yanata sha kamar ya samu tom-tom ya lallatse min abuna ya meyar min dasu second hand".
kaitsaye ta dannawa Mamanta ƙira, bugu biyu kuwa maman ta ɗaga, jin kukan Zaleeha baƙaramin tayarwa da Mama hankali yayiba, cikin matsanancin tashin hankali Mama tace.
"Ke Zaleeha yi shiru gaya min meya sameki? wani ɗan abu kazan ubanne ya ta ɓaki?."
Cikin matsananci kuka na raɗaɗin zafin da laɓɓanta da nononta keyi mata tace.
"Wayyo Mama zai kasheni, wallahi Mama bazan zauna ba, kasheni zaiyi dukana yake tayi tun ɗazu, nikam guduwa zanyi wallahi bazan zauna ba, shi ya dakeni kuma ƴan uwana ma su dakeni, Wayyo Allah nikam nashiga uku!."
Zaleeha tafaɗi maganan cikin matsanancin kuka.
Wani wawan shar mai tsada mama ta lailayo inda ta bankawa Saifuddeen shida gaba ɗaya zuri'arsa, cikin bala'i tace.
"Narantse babu wani wanda ya isa, ya sake dukanke, kujimin hegen nakasashshe yaro mai jajayen kunnuwa ashe dama ya aureki ne don ya tozartamin ke, wato dama ashe ba iya nakasa bace matsalar tasa harma da ciwon mugunta wato yaga zuƙeƙƙiyar yarinya yanaso ya lallatse min ke ko, to wallahi bazaki zauna ba, bai yiwuwa su su dakeki shima ya dakeki, sam ni ban haifi musu jaka ba, saboda haka nabaki umarnin ki gudu, maza ki tattara kayanki ki gudu Numan gidan Uncle Solomon, bankuma yarje kifaɗawa kowa inda kike ba, duk sai nayi maganinsu."
Jin abun da Maman nata tafaɗa yasa Zaleeha tacika da murna, cikin kuka tace da Maman nata.
"To."
Ko kashe wayar bata tsaya yiba tashiga zuba kayanta acikin akwati, akwatuna 4 tacika da kaya, nan taɗauki duk wani abu nata mai amfani dake cikin gidan, key ɗin sabuwar motar da Saifuddeen ɗin yasaya mata cikin kayan aure ta ɗauka, nan tafito inda ahankali take jawo akwatunan tana fitowa dasu, babu kowa a compound ɗin gidan hakan yasa sauri-sauri tagama loda akwatunanta acikin mota,
Kana ta koma cikin gida da niyar asuban fari zata bar gombe ta nufi Numan ta jihar adamawa, nan kuma ta ƙara yin
mgna da Mama inda take ce mata ta bawa Zahira system ɗinta ta kawo mata da asuba.
Haka kuwa akayi ana fitowa massalaci Sallan asuba ta, fito abinta kamar ko yaushe taje ta gaida Ummi to daga side ɗin Ummune ta wuce harabar gidan, tana zuwa ta shiga cikin motan tayi mata key, maigadi ne ya buɗe mata gate ɗin gidan, cikin yanayi naɗan mamaki ya leƙa fuskarta wanda tayi caɓa caɓa da hawaye, aɗaɗare yace.
"Ranki ya daɗe fita zakiyi ne?"
Batare data basa amsa ba ta cilla hancin motar tata waje,
gab ƙofar gidan taga Zahira na tsaye gefen keke napep, ita kuwa Zahira ganin Zaleehan yasa tayi sauri ta ƙarasa jikin motarta, system ɗin nata ta miƙa mata,
da sauri ta amsa ta ajiye bisa kujerar baya, sannan suka ɗanyi wani mgn ƙasa-ƙasa kana ta danna hancin sabuwar motar dawani irin speed ta hau kan titi, gudu take sosai kamar zata tashi sama.
Kana ita kuma Zahira ta shiga napep ɗin ya juya da ita.
Ahmad ne ya bi motar Zaleeha da ido wanda duk abinda sukayi a kan idonshi dan fitowarshi kenan daga massalaci yaga Zahihara ta fito cikin napep tana raɓe-raɓe shiyasa ya koma gefen wani fulawa ya zuba mata ido.
Saifuddeen Yana dawowa masallaci yau sai bai wuce side ɗin Ummi ba kasan cewar a makare ya tashi baiyi wonkaba ya wuce masallacin,
shiyasa yanzun ya dawo side ɗinsu yafi son sai yayi wonka kafin yaje cikin gidan.
Yana shiga side ɗin nasu ya nufi ɗakin Zaleeha dan ganin ƙofar a rufe yake,
ɗan ƙwanƙwasa mata ƙofar yayi saida yaji a jikinshi duk baccinta ta farka sannan ya juya ya nufi falonshi.
Yana barin bakin ƙofar ɗakin nata kai tsaye bedroom ɗinsa ya nufa.
Yana shiga rage kayan jikinshi yayi kana ya wuce cikin Bathroom ɗinshi.
kwance yake acikin haɗaɗɗen jakuzzien wankansa ya hango haske mai yawa alamun tashin mota, take kuma saiyaji gabansa ya faɗi. "Hasbunallahu wani'imal wakil!." Yafaɗa a ranshi, sake maida kansa cikin jakuzzie'n yayi, lokaci guda tunaninta ya shiga yawo acikin ransa, sosai yayi mamakin yanda ta jure kwanan garden mai cike da sanyi da sauro da dai sauransu,
wai duk dan kada yayi mata wani abu.
Can gidansu Zaleeha kuwa,
a fujajan Mama tanufi falon Baba Malam, suna zaune shida Ƴa Habu, da kuma Ya Ameenu, wanda yana fitowa masallaci ya taho gaida surkin nashi bappanshi kuma kamar yadda yakeyi wasu lokutansai Mamy.
Ita ko Mama a hatsale ta banko labulen, babu ko sallama cikin tsananin masifa haɗi da bala'in dake cinta tace.
"Dukkan ku hankalin ku ya kwanta, shikenan ni har abada kune zaku cigaba da nakasamin rayuwar ƴaƴa na, to shikenan saiku zuba ruwa aƙasa kusha, shidai mahaukacin da kuka aurawa Zaleeha yafara aikinsa, tunda gashi taƙirani tana kuka kancewa ya yi mata dukan tsiya, ko tashi bata iyayi, to wallahi bazan taɓa lamuntan haka ba, nidai kam ban aifawa wani ƙaton namiji jaka ba, dan haka wallahi dole sai ya sakarmin ƴata, bai yiwuwa ku ku daketa sannan wani ƙato ma daga waje ya dake ta, wallahi tagama zama dashi kenan tunda dai yakai hannunsa jikinta, ban haifawa kowa jak!."
Da ƙarfi ta faɗa bisa kujerar dake bayata sabida tsananin tsoro da firgitan da tayi da jin wani irin azabebben tsawan da Baba Malam ya daka mata.
kame jikinta tayi tare da rumtse ida nunta gaba ɗaya jikinta rawa yakeyi tamkar mazari, kawai jira take taji ta inda zai r...!
Littafina na kuɗine in kina buƙata turo katin mtn na 300 ta wannan number 09097853276 ko kimin transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWA'N FULANI*
[9/9, 9:05 PM] +234 806 222 4030: *Wannan shafi nakine kyauta gareki kekyawar ƴar jaridar vison FM Gombe inai miki fatan al'khairi Zaleeha Babangida Hari mai shirin Babu Nakasasshe sai rago, dake da jonapwd gombe inai muku fatan al'khairi godiya ta musamman gareka malam ishaq*
_ZAIBA MASU KARATU KADA KU SAKE A BAKU LABARI BIYA ƊARI 200 KACAL ki samu littafin Zaiba na Ummee Garkuwa littafi ɗaya maidarrusa da dama karanta Zaiba kisha dariya tausayi shauƙi bege ƙauna karanta Zaiba kisha barkwanci Sufi ga masu buƙata ku nemi Ummee Garkuwa 08037251895 ta wannan number_
Wani irin matsanancin farin ciki ne mai tarin yawa ya cika zuciyar Saifuddeen, haƙiƙa yau takasance rana ta mussaman agaresa ranan da bazai taɓa mantawa ba acikin ƙuɗɗin tarihin rayuwarsa, cikin ikon Allah yau gashi Zaleeha ta zamo mata agaresa, zata rayu cikin ƙarƙashin iko da damansa, zata zama itace aƙasansa ta tabbata matar nakasasshe, wani irin ƙayataccen murmushi kawai Saifuddeen ke sakewa, hakanan yakejin kansa dai-dai da kowani cikakken namiji, cikin son tayasa murna Mutane suka dinga bashi hannu suna musabaha, kowa sai Allah yasanya al'khairi yakeyi masa, haka yadinga amsar hannun mutane masu tayasa farinciki, hatta Ahmad da bawani son auren yake sosae ba yau yayi farinciki saboda auren Saifuddeen babban abune awajensu.
Kasancewar al'adan ƴan Gombe ne yin receiption bayan an gama ɗaurin aure to hakanne takasance ga Saifuddeen domin kuwa tuni sun tsara haɗaɗɗen receiption wanda zasu koma gida shida abokansa da kuma wasu daga cikin jama'ar ɗaurin auren don suyi, haka suka shiga mota aka nufi gidan nasu Saifuddeen.
Zazzafan zazzaɓine ajikinta har zuwa yau ɗin, yanzuma duƙunƙune take acikin blanket gaba ɗaya jikinta sai faman rawan ɗari yake, tun daga ɗakinnata tana iya jiyo sauti da hayaniyan mutane, wanda hakan shike ƙara affecting ɗinta, hartanajin kanta kamar zai rabe gida biyu, kwata kwata batason hayaniya, turo ƙofar ɗakinnata akayi, Aunty Lubna da Maryam, da kuma ƙawarta Rashida ne suka ƙaraso cikin ɗakin, ganinta still a duƙunƙune cikin blanket yasanya su ƙarasowa daɗan sauri, Maryam ne taɗan yaye blanket ɗin tare da kai hannunta jikin Zaleehan nan taji zafi jau,
"Subahanallahi! dama bakida lafiya ne Zaleeha?".
taƙare maganar tana me ƙara taɓa jikin Zaleehan.
"Zaleeha!." Aunty Lubna taƙira sunanta, ahankali ta ɗan buɗe rinannun idanunta ta kalli Aunty Lubna'n, murmushi Aunty Lubna tayi mata tare da zama agefen gadon, ganin haka yasa Zaleeha ta haɗo duka ƙarfinta tashi tayi taɗan zauna tare da jingina bayanta da jikin saman gado, hannu Aunty Lubna tasanya ta dafa kafaɗan Zaleehan cikin kulawa da kwantar da murya tace.
"Ki daina sa damuwa aranki Zaleeha, musamman a irin wannan ranan, yakamata ace yau kin aje duk wani makamen yaƙi da auren nan da kika ɗaura, sannan kin kori damuwa daga gareki, ayanzu damuwar da zaki sa kanki bazai taimakeki da komaiba Zaleeha, babu amfanin wannan ƙuncin, yanzu lokacin da zaki bari zuciyarki ta huta ne, ayau kuma ayanzu an ɗaura aurenki da Saifuddeen, zaifi kyau ki rungumesa amatsayin miji bawai maƙiyi ba, saboda duk yanda kikakai ga ƙinsa, yanzu kin zama mallakinsa, zaki zauna aƙarƙashin ikonsa, yanzu komai zakiyi saida izininsa, saboda Allah yace girman miji ya zarce na iyaye, haka ku girmama mazajenku tamkar yanda zaku girmama iyayenku, harma fiye da haka, dan Allah Zaleeha kiyi haƙuri hakanan damuwar nan kibarta!."
Aunty Lubna taƙare maganar cikin lallashi.
Kuka Zaleeha tasanya tare da rumtse idanunta, wani irin ɗaci takeji amaƙoshinta, yayinda zuciyarta keyi mata zafi, tabbas anyi mata abunda bataso, an aurar da ita ga wani ba mutumin da tafi so fiye da kowa ba, take taji matsanancin tsanar Saifuddeen ya ƙara ninkuwa acikin zuciyarta, hartanajin zata iyayin komai don ganin ta nesanta kanta dashi, sannan kuma ta tozarta igiyar aurensa