Showing 30001 words to 33000 words out of 89272 words

Chapter 11 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

mike ya bar falon da sauri yana cewa
"nasan abin da xanyi," Hajiya ta bisa da sauri ita ma.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 39..... Dai-dai bakin kofa Hajiya Zuwaira ta hadu da mai gidan nata yana kkrin fitowa daga dakinsa rike da makullin motarsa, da mamaki tana kallonsa tace "A'ah ina xuwa kuma Alhaji...." yyi saurin katseta ta hanyar daura yatsansa a baki yace "shhiii" alamar tayi shiru ta ja gefe ya fito daga dakin kmr mara gskya yana kallon kofar dakin Abdul, ya dan yi gyaran murya yace "guy kayi bacci ne!" duk da idon Abdul biyu bae tanka masa ba, baffa ya karasa har bakin kofar dakin ya tura kofar yana kallon cikin dakin, ya ga Abdul din xaune yana xugar taba, ga wine mai sanyi a gabansa, baffa yyi murmushi yace "ashe dae baka yi bacci ba, wae da fa fita xa muyi guy!" Abdul ya juyo da jajayen idonsa yana kallon uban nasa a walakance yace "mu fita muje ina?" baffa yace " No Alhaji kasim ne ya kira ni gidansa ba lafiya shine xan je ynxu," Abdul yyi tsaki yace "shine xan bi ka" baffa yyi murmushi mai sauti yace "mai da wukar Angon gobe, bari naje ynxun nn xan dawo muyi maganar yanda shirye shiryen bikin xae kasance gobe," Abdul yace "A'a ana daura auren a bani matata na tafi da ita kawae bbu wani bikin da xa ayi," " baffa yace "an gama guy, bari naje na dawo" snn yyi masa sallama ya fice Hajiya Zuwaira da hankalinta ya gama tashi jin mijin nata na xancen auren dan ta da Aneesah gobe, ta dinga binsa a baya har suka sauka kasa snn ta fashe da kuka ynxu Alhaji da gske aura masa shegiyar yarinyar nn xaka yi, yyi mata wani mugun kallo yace "da yake na ce maki mahaukaciya ce ta haifeni ba, ni shehu na hada zuri'a da tsinannun mutanen nan baki san ni bane Zuwaira, look ba lallai bne na dawo yau har sae na idda abinda na fita yi, kiyi min addu'a kawae kuma bana son Abdul ya gane ban kwana gida ba, be vry watchful," yana kai wa nn ya fice yana kiran driver a waya, ta bi shi da Allah ya kiyaye xuciyarta ya dan yi sanyi sanin mijin nata shaidanin gske ne. Kofar gidansu Aneesah drivern baffa yyi parkin dinsa, ya fito yana kallon agogo karfe goma da rabi na dare, yace ma drivern gashi nn fitowa ynxun nn snn ya shige gidan.
Like · 9 · Report · 26 minutes ago
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 41..... A tsorace Aneesah ta farka ta dalilin buga kujeran bayan motar da Driver ya dinga yi da nufin tada ta, ta fara waige waigen cikin motar xuciyarta na bugawa, xata tambaye Drivern ina ne nn suka kawota, baffa ya xagayo bayan motar a fusace yana cewa "kin fitowa tayi don ubanta," da sauri ta fito daga motar gabanta na faduwa daga ita sae dankwali tana kare ma inda suke kallo, ko ina tsit sae ciyawa dake ta bow down wa iskan dake ta kada su, ga uban duhu, crow din cock da ta dinga ji ne yasa ta gane Asuba tayi, cikin tasin hankali ta shiga tambayar kanta ina ne nn kuma baffa ya kawo ta, tsawarsa ta tsinta a tsakiyar kanta yana cewa "duk inda na bi ki bi, idan ba hka ba xan wurga ki cikin dajin can na bae ma macixae sadakar ki, kae kuma saleh ka jirani daga nn, ba jima wa xanyi ba," yana fadin hka ya bi ta dan wani hanya duk ciyawa, Aneesah ta bi sa a baya tana hawaye, da taimakn hasken wayar sa suka dinga ratsa grasses din wajajen ga hanyar duk cabi da ruwa, har suka bullo wata hanyar daban da karamar abun hawa xata iya bi, tafiya yake kmr xae tashi sama yana yi yana waiga bayansa ya tabbatar tana biye dashi, ita ko binsa kawae take tana hawayen tsoro, sun kusa minti talatin suna tafiya har daga karshe taga sun shigo wani dan karamin gari, abinda Aneesah ta fara cin karo da shine bukkokin mutane, abun yyi mugun daure mata kai ko ba a fada mata ba tasan kauye ne nn, hka Aneesah ta dinga binsa a baya har daga karshe taga sunyi fullstop a dai-dai wani katon bishiya duk bawon rake a watse a kar kashinta, ya juya fuskarsa daure yana kallonta yace "ki jira ni a nn," kai ta gyada masa taga yyi wata 'yar hanya, ta fashe da kuka abun tausayi, to ita ynxu ya xata yi ita ba wae tasan guri bane bare ta gudu ga ko ina duhu, ta fara waige waige tana nema ma kanta solution kafin baffan ya dawo sae ko gashi da wani mutum sun dawo gabanta yyi mugun faduwa har suka karaso, mutumin yace "to ku shigo daga ciki mana Alhaji, ashe xaka tuna dani Alhaji gaskiya naji ddi sosae," baffa ya kalli Aneesar yace "maxa ki biyo mu a baya," hka ta dinga binsu a baya har suka shigo wani dan gida da bukka guda uku, cikin tsawa baffa yace ta tsaya daga bakin kofa snn suka karasa cikin gidan da tsohon mutumin, baffa yace "ina mai dakin naka mati," mutumin da xa su xo sa'anni da baffa yace "bari na tado ta Alhaji tana ciki ai," da sauri ya shiga sae gashi sun fito tare tana mitsika ido tace "wanga ai walakanci ne malam, me ya faru xaka tado ni cikin sanyin nn," yana wage baki yace "ke shatu Alhaji shehu ne a kauyan namu yau," ta bude ido da sauri tana kallon baffa tace "lah Alhajin Allah ashe baka manta mu ba, sae ta fashe da dariya tana cewa ikon Allah, sannu da xuwa Alhaji amma da asuban nn me ke tafe da kai hka," baffa dake dan murmushi yana sosa keya yace "A'a wnn yarinyar na kawo ku taimaka min ku riketa amma ba amana ba, don 'yar iskar kanta ce, karuwanci take a birni wllh, mun rasa yanda xamuyi da ita 'yar wata abokina na kut da kut ne, ga ta nn nasan shatu ke ce maganinta, idan Allah yasa ta samu mijin da xae jajuban ma kansa wahala ku aurar da ita kawae ko sadaka ce, nasan baxa ta taba gane hanyar fita daga kauyen nn ba bare ta gane hanyar komawa gida, kar ku sake tayi kawaye ni dae ynxu tamkar na kawo maku baiwa ne, dan tallan nn da aikace aikace duk ta iya xata maku, kuma nn ba da ddewa ba nke son ku bada sadakarta ga duk mai so," yana kai wa nn ya ciro duba daddaya har ashirin ya mika ma mati da ya xube har kasa yana gdya "an gama Alhaji in'sha Allahu duk yanda kace hka xa ayi," shatu tayi wani shegen dariya irin tasu ta 'yan kauye tace "ka xo inda xa a share maka kukan ka Alhajin Allah, ka manta mu su waye ne, ka kwantar da hankalinka kawae Alhaji kar ka samu damuwa," baffa yyi dariya sosae yace "ae na yarda daku, ni ynxu xan koma driver na can bakin hanya yana jirana don ma kar ta gane hanyar fita yasa ban bari muka shigo ciki da motar ba, na dinga ratsawa da ita ta daji, cikin ikon Allah kuwa muka iso nn," suka yi dariya suka rakasa har bakin kofa suna masa Allah ya kiyaye hade da gdya, har lkcn Aneesah na bakin kofar shigowa gidan tunda baffa bae ce ta shigo ba, tana ganin su ta ja gefe gabanta na faduwa, cikin tsawa shatu tace "kya tsaya kina rabe rabe bakin kofa kmr warce bata san duniya ba shegiya, da'alla shiga daga ciki ki tsaya," jikinta na bari ta shiga gidan tana kallon baffa, kar dae tafiya xae yi ya barta, nn suka yi ma baffa dake ta washe baki ganin har shatu ta fara aikinta sallama, yyi masu sallama cike da farin ciki ya bi hanyar da xae sada sa da bakin hanya xuciyarsa fari kal. Mati shaidanin mutum ne da yyi ma baffa aiki a birni da ddewa, aikinsa kuma baya wuce kashe wancan binne wancan kamo wancan, nemansa da ake ruwa a jalo a Abujan ne dalilin da yasa ya dawo kauye da xama da karuwar matarsa da 'ya yansu biyu zano da xulai.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 40..... Aneesah
na kwance bayan ta ci kukanta ta koshi tana ta
kallon Amminta dake ta faman har hada mata
kayanta don gobe xata wuce gombe wae, ta kauda
kanta a hankali wata xuciyar na ce mata tafiyarki
gombe shine kadae kwanciyar hankalinki, da ta tuna
abinda Abdul ya xo yyi masu daxu da maghrib sae
ranta yyi mugun bacewa, ta tsani Abdul ta tsane sa,
da ta auri Abdul gwara ta shiga duniya ita kam, sam
bata dace da shi ba, to idan da gske ne kmr yanda
ya fada masu gobe ne daurin aurenta dashi ya xata
yi, ohh da shiknn karshen rayuwarta ta xo, ko da
yake ae gobe da asuba xata bar garin Abuja idan
Allah ya yrda, tayi assure din kanta, hakan ya kara
sa taji hankalinta ya kwanta ta samu kwarin gwiwa,
damuwar ta daya basu yi sallama da ya Haiydar ba,
ynxu sae dae ya xo ya ga ba ta, hkn yasa taji
hawaye ya silalo gefen idonta, ta mike xaune a
hankali ta goge idonta, Ammi bata ko kalleta ba tana
ta faman hada kaya abun ta, Aneesah xata yi
magana knn suka ji an banko kofar xaure da karfi
aka shigo gidan, duk suka tsaya kallon juna har
baffa ya turo kofar dakin yana huci yace, "maryam,
maryam ina tsinanniyar 'yar nn take, maxa maxa ta
tattaro kayanta ta fito daga gidan nn kar na balla ta,
don na gaji da abun kunyar da kuke janyo mana a
gari ko kuma nace kuke janyo min tunda shi
ibrahim ba a nn yake ba, maxa ta fito da jakar
kayanta bata sake xama a gidan nn," cikin tsawa
yake maganr yana nuna Aneesah da ke xaune dakin
tana kallonsa da mamaki, Ammi tace "kmr ya abin
kunya baffa, wani abun tayi ko kuma....." ya daka
mata wani mugun tsawa yace "ki rufe min baki
bnxa dake kawae, nace fateema ta tattaro kayanta
ta fito daga gidan nn ynxun nn ina tsaye idan ba hka
ba wllh wllh xa ku sha mamaki na ynxun nn,
matsiyatan bnxa kawae" kuka Aneesah ta fashe da
tace "wllh bbu inda xan je daga nn Ammi," ya shigo
dakin a fusace har yana neman faduwa ya gaura
mata mari mai lafiya, "don ubanki tashi, tashi, nace
ki tashi," ya fixgota da karfi, ta fixge hannunta tana
kuka tace "wllh bbu inda xani ka kyaleni," ya fita a
fusace sae ga shi ya dawo da icce, Ammi dake
xaune ta kasa cewa komai sae hawayen da take yi
ba kakkauta wa ta mike da sauri ta shiga
tsakaninsu, "kar ka dukan min 'ya baffa, ina xaka
kai ta da daren nn da xata hada kayanta?" yana huci
ya nuna ammi da dan yatsa yace "ke,,, ke maryam
ki fita idona kar na watsa maki mari munafuka
kawae makira, maxa ta fito da kayanta yau kafata
kafarta wllh wllh," Hka baffa ya dinga masu tijara
daren ranar yana neman dukan Aneesar da bakinta
ya ki mutuwa, Ammi tana kuka tace ta bi shi amma
Aneesah tace bbu inda xata ita kam, da kyar Ammi
ta lallabata ta hada ta da kayanta da take hadawa
tace ta bishi, kuka Aneesah take kmr ranta xae fita
hka baffa ya ja ta, yana rike da jakan kayan nata
dayan hannunsa, ya wurga ta cikin mota da jakar
tata, yace driver ya kula da ita kar ta fita snn ya
koma cikin gidan yana huci, ya ciro dubu biyu ya
jefa ma Ammi yace "ke ma maxa maxa gobe ki
kama hanyar gombe da asuba don baxan tsaya da
ku a garin nn ba ana nuna ni da dan yatsa, maxa ki
tattara komatsan ki kiyi kauyenku kar naxo na tarar
dake nn gobe," yana kai wa nn ya fice daga gidan
ya shiga mota, driver na ta kokuwa da Aneesah
dake neman ficewa daga motar ta karfin tsiya, baffa
ya koma da sauri ya dauko iccen daxu ya dawo
motar, Aneesah na ganin iccen ta fasa ihu "don
Allah baffa kayi hkuri wllh na tsaya, wllh nayi shiru,
ya kwale mata a ka yace "don ubanki da ke kabari
ma kiyi mana," tsit tayi tana ajiyar xuciya a motar,
ya shiga gaban mota driver ya ja suka bar anguwar
suna hawa titi yace da driver ya shiga gidan mai xa
su cika tanki, hka ko drivern yyi aka cika tankin
motar snn baffa ya biya suka hau titi kuma, a
ladabe drivern yace "to ina muka dosa mai gida,"
baffa yace "samu waje kayi parkin ka bani motar
kawae baxa ka yi irin tukun da nake so ba, driver
yyi parkin motar baffa ya dawo driver tsit shi kuma
ya koma daya bangaren, snn baffa ya ja motar ya
dinga sharara gudu kmr xasu ta shi sama, Aneesah
kam duk ta tsorata kuka kawae take tana kiran
Allah a xuciyarta, tun tana gane hanye har ta daina,
taga sun soma fita daga Abuja, ta fara ganin daji da
duhu, baffa ko tuki kawae yake kme xae tashi sama
da motar, har baccin tashin hankali ya dauke
Aneesh.
[9:30PM, huh12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 44.... Duk yanda Hajiya ta so ganin Dpo hkn bae yiwu ba don 'yan sandan ca suka yi baxa ta sami ganinsa ba, tace to tana son magana da dan nata, nn ma suka ce sae dae ta dawo xuwa anjima, nn da nn tashin hankalin dake fuskarta ya bace ranta yyi mugun baci, amma bata ce masu komai ba, ta tsura ma hotan Aneesah dake hannunta ido tana huci, ynxu duk hankalinta na ga son sanin 'yar gidan uban wacece Aneesah, meye hadinta da Aliyunta har xa a daure mata son a kanta, tayi murmushin mugunta tace "muddin na tabbatr ke wacece kwananki ya kare yarinya" ta fice daga station din kmr xata tashi sama a xuciyarta tace ynxu gun su barau da lado xa ni, Allah ya kai mu anjiman, amma yarinya kin jawo ma kanki don sae na sa an kashe min ke an kashe banxa snn duk wani naki ma sae ya bakunci lahira, kai har matar da ta kawo min ke ma sae na sa an nemo min ita yau, "wato Ammi," duk sae na ga bayanku ni Fateema,. A bangaren Ammi kuwa baffa bae sauka gidansa ba yana isa Abuja wajajen karfe shidda gidansu Aneesahn yyi dama, Ammi na xaune kan darduma ya shigo gidan, ya tura mata kofa yana cewa "au baki ma fara shirin tafiyar ba knn matar nn, to maxa ki tashi gani nn ina jiranki, ni da kai na xan kai ki tasha don na tabbatr gombe kika yi ba wani gun ba," ta dago tana kallonsa tace "ina ka kai min 'ya ta baffa?" yace "eh tana gidana kuma can xa ta ci gaba da xama har lkcn da na sa ma mata miji dai-dai ita na aura mata, don baxa ki ci gaba da rike min 'yar kanina ba ana cewa 'yar macece, bbu abinda Aneesah xata rasa a gidana har makaranta ma xuwa xatayi, amma tace xata kawo min rainin hankali ni da matata sae na ci ubanta al-qur'an" Ammi tace "to ni baxan je gombe ba ka bar ni kawae nayi xama na a nn," nn da nn ya hade rai yace "kinga fa kar ki bata min lkci, ina da gurin xuwa, ki tashi ki dauka jakarki na kai ki tasha kije kauyenku nace," Ammi tace "kaje kawae ae ba tashin duniya bne abun xuwa anjima xan shirya na tafi," cikin tsawa baffa yace "to baki isa ba wllh wllh, ynxun nn kafata kafarki xan kai ki tasha." Aneesah ce durkushe tana tankade garin masarar da Shatu ta hada ta da, duk ta galabaita da aiki, garin kamr na wasan yara don kana kallon datti da duwatsu su ma suna kallonka, abun ma mamaki ya ba ta, ynxu wnn mutum ne xae ci ko kuwa, tanakade garin take amma hankalinta duk yyi gida gun Amminta ba a ma maganan ya Haydar, ko ya xata ji ba ta, tunanin hkn yasa kwalla ya cika idonta amma tayi saurin gogewa don shatu na tsakar gidan a xaune tana fama da wasu bakaken rake, Aneesah ta dan saci kallonta ta dauke kai da sauri ita kam tsoro matar take bata, ga wani shegen kayan dake jikinta sae ka rantse kace yyi shekara, mutum sae kace monster, Xulai 'yar ta ta fari ce ta shigo gidan da kawayenta hudu, duk suka yo kan Aneesah da sauri suka tsaya xulai tace "kun ganta," Aneesah ta ki dago kanta, ita kam ta banu tun safe ake xuwa ganinta, tun da 'ya yan shatu suka daura idonsu a kanta da safe suka dinga jajibo kawayensu wae su xo su ga balarabiya, wnnan set din na fita wasu xa su shigo, daya daga kawayen mai suna jummalo tace "kai kai kai, xulai ina kuka samo ta, kice ta dan daga kanta mu ganta da kyau don Allah, shatu ce tace "kai wnn ai jaraba ce sai kun shafa mata daudan jikinku ne, ku dan koma daga baya mana wnn masifa har ina, aiko da sauri duk suka koma baya, shatu na ci gaba da shan rakenta tace "ni nn gaba ma duk wanda xae shigo ganinta sae ya ajiye naira biyar," Aneesah dae bata dago ba tana ta aikin gabanta, ganin sun ki tafiya ne yasa shatu tace "ke lu'u lu'u tashi ki shiga ciki," wani sabon sunan da ta tsiri kiranta da knn tunda wani mai shayi ya aiko mata da shayi da biredi da kwai ganin Aneesah daxu, Aneesah ta juya tana kallonta tace "ni," shatu tace "eh," ta mike a hankali ta shiga bukkar su xulan, suna fita ynxu xata kwada mata kira tace "shegiya fito," Aneesah ta xauna a bakin bukkar tayi jigum ta lura shatu so take suyi kudi da ita don hatta kawayenta sae da ta basu lbrinta, tun bayan da ta dawo daga rafi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login