Showing 51001 words to 54000 words out of 89272 words

Chapter 18 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

ynxu dae ga ki ga kayan girki ni xan je nayi wanka don akwae inda xa mu yau," ta galla masa harara tace "sae ka xo ka ja ni mu tafi," yyi dariya yace "xaki gani kuwa," har ta gama hada breakfst bae sakko ba, hkn yasa ta haye sama kawae ta shiga daki, tana shiga wayar da bata san ynda aka yi ya shigo dakin ba na katsewa, ta dauki wayar tana kallon screen, aka sake bugowa pretty ta gani gaban screen, hkn ya tuna mata da ya Haydar ta juya a sanyaye jiki ba kwari ta bar dakin xata kai masa wayar, a hankali ta tura kofar dakinsa ta shiga, duk hankalinta ba ya tare da ita tuno Haydar da tayi, yana tsaye gaban madubi sanye da singlet da gajeran wando yana combn din kansa. Bata san lkcn da ta fasa wani ihun da ya raxanasa ba don a tunanin[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesat Haiydar

~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 66..... Tun kan Mujaheed ya karaso inda take ta sake masa wayar ta juya da sauri ta bar dakin, ya bita da kallon mamaki, can dae ya girgixa kai yyi tsaki ya dauki wayar yana kallon screen din da ya tsage a dalilin faduwar da yyi, ya daga kiran yace "xan kira ki pretty," ya ajiye wayar ya ci gaba da shirinsa. Yana gama wa ya dauki makullin motarsa ya fita, ya kullo kofar falon snn yyi hanyar garage ya dauki motar da xae dauka, mai gadi ya bude masa gate ya fice daga gidan. Sae bayan fitarsa da minti goma snn Aneesah ta sauko falon a sanyaye ganin ta bata masa rai tunda bbu abinda ya taba a dinnin table din, kukan da bata san dalilinsa ba ta shiga yi durkushe a falon, tayi mai isarta ta mike ta haye sama ta shiga daki ta fara sabon kukan, daga hka bacci ya dauketa ba ita ta farka ba sae kusan Azahar, tana xaune bakin gado har lkcn sllhn yyi snn ta mike ta shiga bathroom ta dauro alwala ta fito tayi sllh, yunwa ya isheta don bata yi break ba har lkcn amma bata damu da hkn ba, abin duniya ya fi isanta akan yunwan, to meye amfanin xamanta a gidan Mujaheed tunda gashi haushinta ma yake ji ynxu, ta goge hawayen da ya silalo mata ta mike daga kan dardumar jiki ba kwari, ta linke shi ta ajiye inda yake snn ta bude kofar dakin ta fita, ita kam bata ga amfanin fitowarta daga kauye ba indae hka ne, da kawae can aka barta ta karashe rayuwarta tunda ba Amminta, tunanin hkn yasa ta fashe da kuka, ta sauko falo tana goge hawayen fuskarta ta fice daga falon tayi hanyar gate gwara ta koma gun baffanta ya mayar da ita kauyen kawae, tana isa bakin gate ta tarda mai gadi xaune da dan radionsa a hannu, ganin babba ne ya sa ta dan risina ta gaishesa ya amsa yana dan murmushi ganin yanda ta girmama shi, tace "xan fita ne baba," yace "ke ko ina xaki yar nn," ba tare da ta kallesa ba tace "xan siyo abu ne," ya girgixa kai yace "yallabae yace kar a bari ki fita," amma xaki iya bada kudin ki fadi me xa'a siyo maki na kira driver ya je ya siyo maki ynxun nn," ta girgixa kai tana kkrin boye hawayen idonta tace "ka bar shi kawae baba," ta juya da sauri ta koma cikin gidan ta fashe da kukan takaici, to meye nufin Mujaheed xae ajiyeta gidansa kmr matarsa yyi ta harkokin gabansa, ita kam tayi da ta sanin biyosa da tayi, kuka kam tayi shi har ta gode Allah, ta mike ganin la'asar yyi ta hau sama tayi alwala tayi sllh, kan darduman bacci ya kuma dauketa. Karfe bakwae da rabi Mujaheed ya shigo gidan, tana jinsa ya hayo sama ya shiga dakinsa, bata sake jin motsinsa ba sae after eight da ta ji ya bude dakinsa ya fito ya sauka kasa, tana kan darduma ta i
[1:00PM, 12/23/2016] Khaleesat: [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
90....
A Eatry Mujaheed ya hadu da Abdul kmr yanda suka
shirya, suna gama gaisawa Abdul yace "nayi ta jiran
call dinka shiru, kuma naje can gidan sau dayawa
bana samunka," Mujaheed yace "eh ina kano" Abdul
yace "ok, ina kanwartaka," Mujaheed ya shashantar
da batun yace "ya kuma aka ji da abinda ya faru da
dad dinka" da mamaki Abdul yace "A ina kasan dad
dina?" Mujaheed yace "A haba dae wanene bae san
Honourable Shehu ba a nn Abuja," Abdul ya daga
kafadarsa yace "wnn kuma shi ya siyan ma kansa,"
da mamaki Mujaheed yace "don me xaka ce hka
Abdul, ba dad dinka bne," Abdul bae ce komai ba ya
daga wayarsa dake ringing, Mujaheed ya tsura
masa ido yana dan murmushi jin irin turancin da
yake, har ya gama wayar snn yace "A abroad kke
knn?" Abdul ya gyada masa kai ba tare da ya
kallesa ba, Mujaheed ya jinjina kai yace "wae me
dad naka yyi hka ne? An sake sa kuwa? " Abdul
yace "A'a ban sani ba, kuma dukiyar da ba tasa ba
ke hannunsa," Mujaheed ya girgixa kai fuskarsa
dauke da damuwa kmr gaske yace "dukiyarsu
waye?" "na kaninsa ne," Abdul ya fadi yana maida
wayarsa cikin Aljihu, yanda Abdul ke ba sa amsan
ya nuna masa baya son xancen, Mujaheed yace
"ayya, kuma ina kanin nasa," Abdul ya gyara xama
lkci daya ya dauki lemon gabansa yana sha yace
"he'z late," "to iyalensa fa?" Mujaheed ya sake jefo
masa wani tambayar, Abdul yyi masa wani irin kallo
yace "am i here 2 answer yhur unnecessary
questns?" Mujaheed ya dan saita murya yace "ba
hka bane abokina, i just want 2 knw ba dae kanwata
kke son gani ba, xan kai ka wajenta yau," Abdul
yace "iyalensa suna nn mana," Mujaheed yace "nn
garin?" Abdul ya dan yi shiru snn da damuwa yace
"ban san inda cousin din tawa take ba, hka ma
mum dinta ban san inda dad dina ya kai ta ba,"
Mujaheed ya tsura masa ido yana kallonsa sae a nn
ya lura da kaman da suke yi da Aneesah ssae
kuma, don Abdul kyakkyawa ne na karshe, idonsa
exactly na Aneesah, Mujaheed ya kauda kansa yace
"kasan me nake so da kai Dr," Abdul yana kallonsa
yace "am ol ears," mujaheed ya fara magana murya
can kasa yace "Abdul, idan ka bani hadin kai wllh
xan nemo maka cousin din taka, i just want yhu 2
help me, ni kuma nayi maka alkawarin xan fito
maka da 'yar uwarka don nasan inda take," da sauri
Abdul yace "me kke bukata daga gare ni?"
Mujaheed ya dan yi cylnt snn yace "ka samo min
information din inda dad dinka ya kai mata
mahaifiyarta, snn na san baxa ka rasa sanin inda
document din dukiyarsu da komai yake ba, don hka
nake son ranar da xan nuna maka ita ka taho da su
ka damka mata a hannunta," Abdul yyi masa mugun
kallo yace "kai din wa xaka sa ni nayi hkn?"
Mujaheed ya daga kafada ya mike tsaye yace "ok, i
wil b on my way," Abdul yace "wait, ka gaya min
meye hadinka da su?" ya koma ya xauna yana
kallon Abdul da kyau yace "Aneesah da kke nema
tana gu na, amma baxa ka ganta ba har sae ka san
inda Amminta take ka gaya min," Abdul ya mike
tsaye da sauri yace "ok wnn ba matsala bane,
amma yaushe xan ganta?" Mujaheed yace "as soon
as Amminta ta bayyana," Abdul yyi shiru kmr mai
naxari snn yace "ok nn da kwana uku xaka ji ni,"
Mujaheed ya mike tsaye yace "to ngd i wil b on my
way," Abdul yace "wait, ka gaya min kai waye don
Allah," Mujaheed yace "sunana Mujaheed Muhd," a
tare suka fita daga eatry din suka yi sallama da juna
a kan sae nn da kwana biyu xasu hadu. Aneesah na
xaune a garden ita da ummi, sanye suke cikin riga
da skirt gaba daya, ranar dae ummi ta tilasta
Aneesah ta dan yi light make up tayi kyau ssae har
ba a magana, suna game a laptop wayar ummi yyi
kara, Aneesah ta daga ganin mummy ce ke kiran,
tace "mumy har kin shirya," mumyn tace "Aneesah
ce?" Aneesah tace "eh nice mumy," Hajiyar tace
"maxa ki shigo gida ana nemanki," Aneesah tace
"to gani nn xuwa mumy," ta mike tana kallon ummi
tace "ummi xo ki rakani wae ana nemana kila
yayana ne," ummi tace "je ki ina xuwa don baxan
tashi ba sae na gama abinda nake," Aneesah bata
sake saurarata ba ta shiga falo da sallamarta,
xaune ta gansa yana danna wayarsa, gabanta yyi
mugun faduwa don a tunaninta Mujaheed ne ya xo,
ta karaso falon a sanyaye jiki ba kwari, ta dan
xauna kan kujera tana kallonsa tace "ina yini," ba
tare da ya dago kai ba yace "lfya lau," ta sunkuyar
da kanta bata sake cewa kmai ba shi ma hka, can
ta dago a hnkli tana kallnsa taga kallnta yke, suna
hada ido ya sauke idonsa da sauri itama hka, a hkn
Hajiya ta sauko ta samesu tace "lah ke dae
Aneesah shirmammiya ce wllh, ko ruwa baki kawo
masa ba ashe," Aneesar ta mike tsaye tana
murmushi, hajiyar ta koma sama, ita ko tayi hanyar
fridge ta dauko lemo da ruwa ta daura kan faranti da
cup ta shigo falon ta durkusa gabansa ta ajiye
masa, har xata mike sae ta fasa ta bude lemon ta
xuba masa a cup ta daga tana mika masa a
sanyaye tace "gashi ya Hydar," ya tsura mata ido
bae ce komai ba, hkn yasa xata ajiye kofin, ya mika
mata hannu ta dago dara daran idonta tana kallonsa
ta mika masa lemon, hmm tarihi ya maimaita kansa,
don kasa rike cup din yyi, ya [truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 93... Mujaheed
na komawa gida Hajiyrsa ta dinga tambayarsa mai
ya faru ganin ynda ya shigo gidan, bae ce mata
kmai ba ya haura sama ya shiga bedroom dinsa,
ta juya tana kallon kanwarsa Amira tace "ina yace
maki xae je Amira," yarinyar tace "bae gaya min
ba," Hajiyar ta mike ta bisa dakin nasa, yana xaune
yana shan lemon kwali, ta xauna kan kujera tana
kallnsa tace "ya akayi prince wa ya bata maka rae
hka?" ya girgixa mata kai yace "no one, just tired,"
ta ce "to ka kwanta ka huta," ya gyada mata kai ta
fice daga dakin ya fada kan gado, ynxu Aneesah
kawae yake son gani amma Hajiyarsa ta hanasa,
shi kuma gashi baya tsallake umarninta don tun
ranar da ya kai Aneesah gidansu Mudatheer bae
sake komawa ba. Bayan kwana biyu Mujaheed ya
hadu da Abdul kmr ynda suka shirya, bayan sun
gaisa Mujaheed yace "ya dae, ka gano min inda
take," Abdul yace "na dan wahala kafin mum dina
ta gaya min, tace tana katsina" Mujaheed yace
"katsina kuma, me take yi a can," Abdul ya dan
yatsine fuska yace "kmr ko aiki take yi ko menene
ni bn gane xancen nata ba ma, amma gidan mai
kudine ssae abokin dad din nawa ne, kuma gidan
da tsaro dayawa, matansa uku, kila aiki take masu
a gidan" Mujaheed ya gyada kai yace "gud, to ynxu
ya xa ayi ka fito da ita indae har kana son gnin
Aneesah," Abdul ya dan yi shiru snn yace "sae
naje katsina knn," Mujaheed yace "to shknn, kmr
yaushe xaka tafi knn?" Abdul yace "ko xuwa gobe,"
Mujaheed yyi shiru yana dan naxari snn yace "to
mu tafi tare mana," Abdul yace "idan hkn yyi suit
dinka," Mujaheed yace "shknn ngd ssae gobe as
early as 7a.m ka taho gida ka sameni, sae mu tafi
da motata" Abdul yace "ok," Mujaheed ya basa
hannu suka yi shake din juna snn suka fita daga
Eatry din. Hajiya duk ta rude ta shiga damuwa
ganin ynda Aliyu ya rame, yau kam tun safe bae
ko kalli break din da ta hada masa ba har gashi
kusan karfe 1, alhalin abincin jiya ma da daddare
bae ci ba coffee kadae ya sha, ta xauna gefen
gadon da damuwa tana kallonsa tace "haba Aliyu
ka ki gaya min meye matsalarka, don Allah ka
tausayamin ka gaya min me ke damunka hka, duba
fa yanda ka koma," ya mike xaune yana kallonta
yace "ni nace maki bbu abinda yake damuna
mum," ta girgixa kai tace "ban yrda ba Aliyu, a
hkan xaka ce min bbu abinda ke damunka," ya dan
kirkiro murmushi yace "kawae dae bana dan jin ddi
ne kwanan nn," tace "to ka tashi mu tafi asibiti ko
kuma na kira maka Dr umar," yace "aa ki bari
kawae mum am feelin much beta ynxu," bata ce
masa komai ba ta fita daga dakin, bayan kmr minti
talatin sae ga Dr umar din ya xo, da yake babba
ne Hydar bae masa musu ba ya bari ya dubasa
don abokin late father dinsa ne, har ya gama gwaje
gwajensa bae ce ma Hydar komai ba ya fita yaje
ya samu mahaifiyar tasa a kasa, tace "me ke
damunsa doctor malaria ko typhoid?" likitan ya
mata wani irin kallo yace "wani malaria? Kina nn
xaune jinin danki ya hau har hka, haba Hajiya me
ke damun Aliyu hka? Don ma yaron mai karfin hali
ne, Meye matsalarsa a rayuwa?" Hajiya ta saki
salati ta fashe da kuka tace "wllh doctor ban sani
ba, duk kwanan nn ynda ka gansa hka yake ko
abinci baya ci, shi kadae gareni doctor ban san me
yasa a ransa hka ba yake damunsa, ka tambayar
min shi don Allah ko xae gaya maka doctor" likitan
ya shiga kwantar mata da hankali yace kar ta damu
xae shawo kan koma, snn xae tuntubesa ya ji
meye matsalarsa, dole Hydar ya yrda ya bi likitan
gidansa don yace xae fi maida hankali a kansa a
can. Karfe bakwae Mujaheed da Abdul suka yi set
off xuwa katsina, bayan Mujaheed ya xuka ma
Hajiyarsa karya cewar xae je kaduna kan wani
case, tayi masa Allah ya kiyaye, Hka suka dinga
tafiya ba ji ba gani, idan wnn ya gaji ya ba ma
wnn tukin, Abdul ya juya yana kallon Mujaheed
dake tuki yace "idan ka samu dan restaurant ka
tsaya yunwa nake ji," Mujaheed yace "ok," hka aka
yi yana samun wani dan eatry yyi parkin suka
shiga, Mujaheed yace "me xaka ci?" Abdul yace
"nothin much," ya karasa wajen waiter din ya fadi
wine din da xa a basa aka mika masa kuwa,
Mujaheed ya bude baki yana kallonsa yace "wnn
kuma fa Abdul?" Abdul yace "shi kadae xan siya,"
Mujaheed yace "alcoholic drink knn fa," Abdul ya
juya xae fita daga eatry din yace "ka siya abinda
xaka siya ka fito mu wuce," can malt biyu kawae
mujaheed ya karba snn ya biya kudin ya fito yana
kalle kallen inda xae ga Abdul can ya gansa tsaye
kusa da wani me kiosk, ya siya kwalin taba har ya
kunna daya yana xuka, Mujaheed ya girgixa kai
yace "ya salam," Abdul na hangosa ya karaso yana
kallonsa yace "har ka gama," Mujaheed yace "mu
tafi amma karka shigo min mota da cigarette
dinnan don bana son warin," Abdul yace "ok, ya
jefarda guntun na hannunsa, ya saka kwalin cikin
aljihu yana rike da kwalban wine dinsa ya shiga
mota, Mujaheed ma ya shiga ya tada motar suka
bar wajen, dk da Mujaheed yy niyyar masa
magana a kan abinda ya gani don ya lura free man
ne shi bbu ruwansa rayuwarsa irin ta turawa yake
yinsa, sae kuma ya fasa gnin har ya fara bacci.
karfe uku suka shigo katsina.
Like · Reply · Report · 3 minutes a[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesat Haiydar
~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 92..... Mujaheed
ya karaso cikin dakin yana kallon pretty yace "ke
wae yaushe kika fitsare ne hka Zainab," pretty ta
juya tana shirin fita daga dakin tace "ba ca nayi
maka ina xuwa ba," ta fice ba tare da ta jira mai
xae ce ba, don wani mugun haushinsa take ji
ynxu, Mujaheed ya kalle Hydar da ya lumshe
idonsa ya karaso gefen gadon ya xauna yana
kallonsa yace "ya dae frnd ina ta kiranka baka
daga wayar ba," Hydar yyi masa shiru har lkcn
idonsa a lumshe, Mujaheed yace "wae bacci kke
ne ina magana kayi shiru," Hydar ya bude ido a
hankali yana kallonsa yace "ina jinka, banga call
din ka ba" Mujaheed ya mike ya dauko wayar yana
kallo yace "ba gashi nn ba, har 3 missed cals"
Hydar yace "to ban sani ba," Mujaheed ya ajiye
wayar yana kallonsa yace "wae ya na ganka wani
iri ne Aliyu, ko baka da lafiya ne?" ba tare da
Hydar ya kallesa ba yace "lfyata lau," Mujaheed ya
tabe baki yace "to Allah ya kyauta, kana ji na
magana na xo muyi?" Hydar yace "ina jinka,"
Mujaheed yace "ae kasan son din Baffan Aneesah,
Abdul?" Hydar yyi shiru bae ce komai ba,
Mujaheed yace "am tokn fa Aliyu, wae don Allah
me ke damunka ne" Hydar yace "ina jinka me aka
yi?" Mujaheed ya daga kafada alamar shi ya sani
snn yace "kasan sa?" Hydar yace "ehh," Mujaheed
yace "gud, mistakenly akwae randa muka hadu
dashi a hanya da Aneesah, but funnily bae ganeta
ba, tun daga lkcn yake bibiyanmu yana nuna min
kmr ya santa, ni ko na nuna masa xan basa
mamaki idan ya sake binmu, as in d guy was vry
confuse, har dae daga karshe ganin yanda ya
damu yasa n karbi card dinsa nace xan kirasa duk
don ya rabu damu, so just recently i thought he
myt b of help 2 us nd guess wat i was absolutly
ryt cos nn da kwana uku yace xae gano min inda
Ammin Aneesah take, is'nt dat great, though na
dan masa tambayoyi na samu informations kadan,
nd kasan wani abu frnd, wllh bae gane ita ce
Aneesah ba still, ina ga kmr gayen na da brain
disorder, amma dae don ya maida hankali gun
sanin inda Ammi take nace masa ita ce Aneesar
da yake nema, amma baxae ganta ba har sae ya
nemo Ammi" Mujaheed yyi shiru yana kallon Hydar
ganin shi daya yake ta surutunsa, don Hydar
idonsa a lumshe yake kmr mae bacci, a fusace
Mujaheed yace "Hey wnn wani irin wlknci ne kke
min hka Aliyu, ina magana ka mai da ni kmr wani
mahaukaci kayi bnxa da ni," Hydar ya mike a
fusace yace "to me kke son na ce maka ko kuma
me xan yi maku, meye nawa kuma a ciki, plss don
Allah ka rabu dani i beg yhu stay away frm me
huh!" Mujaheed ya tsaya da mugun mamaki yana
kallon Hydar da ya koma ya kwanta, yace "oohh
wnders shall neva cease! don an bata maka rae a
gida sae ka huce kai na kuma malam, ae ba ni na
bata maka ran ba don hka sae ka sauka ka same
su downstairs," a fusace Mujaheed yyi maganar,
Hydar ya mike shima a fusacen ya shakesa yana
huci yace "kai!!" hka Mujaheed ya bude baki yana
kallonsa, Hydar yace "ka kama kanka kar ya bace
mana a dakin nn," Mujaheed yyi murmushi ya cire
hannun Hydar a wuyarsa ya mike tsaye yana kallon
Hydar din yace "ka ci sa'a ni naxo na same ka
amma da baxae mana kyau ba daga ni har kai
yau," yana kai wa nn ya fice daga dakin, Hydar ya
koma ya xauna kan gado

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login