Showing 33001 words to 36000 words out of 89272 words

Chapter 12 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

wani mutum ya biyo ta ya shigo har cikin gidan yake tambayar shatu wacece wnn kuma, da shatu ta tashi sae ta tsula masa shegen karya wae 'yar aminiyarta ce dake birni ta dawo wajenta da xama, naira dari mutumin ya hada shatu da kafin ya fita daga gidan yana washe bakinsa da rubabbun hakori suka kewaye yace to sae na xo da daddare. Shatu na ganin hka tace "ke ya sunanki," Aneesah ta kauda kai cike da takaici tace "Aneesah," shatu ta tabe baki tace "oho dae, anjima da yamma ke xaki je min talla dandali, maxa ki shirya kici kwalliya irin taku ta karuwae, su xulai su raka ki," Aneesah bata ce komai ba sae kallonta da take yi abun tausayi, shatu tace "ga dumamen tuwon da xan ci can ki dauka kici, ni na nemi wani abin na ci," Aneesah ta je ajiye ruwan hannunta a sanyaye, tana karema kaxantattcen gidan kallo, dama shi malam tun asuba bata sake ganin sa ba. Shatu ce ta kwada mata kira tana cikin tunaninta, ta fito da sauri ta tarar duk kawayen xulai sun wuce.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: neesah~ By Khaleesah Haiydar
43.....
Daya daga cikinsu ya fito da I.D card daga aljihunsa ya nuna ma
Haiydar yace "yhu re under Arrest," da mamaki Haiydar yace "4
wat reason?" suka ce idan muka je station ka ji, any more word
wil b said against yhu in d court..... Yace "ok" snn ya mika
makullin motarsa ya bi bayansu suka shiga tasu motar, wani daga
cikinsu kuma ya taho da motar haiydar. Ba karamin abun mamaki
da al-ajabi Haiydar ya tarar a station ba, wae ana tuhumarsa da
sace yarinya daxu da safe, ya ma rasa ta cewa sae ido da ya
xuba ma 'yan sandan, suka mika masa hoton Aneesah da kuma
wani hoton shi da Aneesar ya tsura ma hotan ido da mamaki,
cikin motarsa aka daukesu hoton, ya girgixa kai yace "ni ban san
me xan ce maku ba, amma ni nayi maku kama da kidnapper,"
yana fadin hka ya ciro Identity c. Dinsa ya nuna masu, inspectorn
dake gabansa ya karba yana kallon I.d din, snn ya tabe baki yace
"to barrister meye hadinka da wnn yarinya, kuma ina xa ku a wnn
hoton cikin motar gashi da alama ma cikin tashin hankali take a
lkcn, tunda kuka take?" xae yi magana Abdul ya shigo station din
a hargitse kmr mahaukaci, kan Haiydar ya yo ya cakumosa yace
"wllh wllh ka fito da Aneesah idan ba hka ba sae na kashe ka,"
'yan sandan suka rirrike Abdul din, cikin fushi inspector yake cewa
"wnn kuma waye xae shigo mana kamar mahaukaci, halan bae
san inda yake bne" da sauri wani sergeant ya sara masa yace
"dan wajen honorable Shehu ne sir," inspector ya mike tsaye yace
"ohh kar ka damu yallabai muna nn muna bincike ne ka kwantar
da hankalinka, kaje gida xuwa anjima ka dawo," Abdul yyi ma
Haiydar dake kallonsu da mamaki wani mugun kallo snn ya fice
daga station din yana huci, duk yanda aka yi da Haiydar a kan
cewa shi ya sace Aneesah sae dae ya girgixa masu kai yyi
murmushi yace "bani ne na sace ta ba, ku dae yi bincike da
kyau," hkn ya harxuka 'yan sandan chief inspector yace a wuce da
shi cell kawae, suka karbe duk wayoyinsa da agogan hannunsa,
yace "amma ku yi min alfarma daya na kira mum dita," wani
sergeant yyi masa mugun kallo yace "an ki maka," Haiydar yyi
masa wani mugun kallo yace "kasan ko ni wanene," inspector ya
sa aka dauko wayar station din aka basa ya kira mum din tasa,
ba karamin rudewa Hajiya tayi ba bayan Aliyu yace mata yana
station snn ya bata address din, tace "Aliyu statiion kuma, me kke
yi a station mai ya faru?" yace "ki kwantar da hankalinki mum, sae
kin xo," yana kai wa nn suka amshe wayar snn suka wuce cell da
shi. Baffa ne ya shigo station din yana xaxxare ido yace "ya fadi
gaskiyan inda ya kai min 'ya ta?" wani sergeant yace "A'a bae fadi
komai ba har ynxu, sae ma mahaukata da ya mayar da mu," cikin
tsawa baffa yace "ina dpo yake, uban me xae hana ku lallasa shi,
tsayawa ku kayi kallonsa kawae,?" wani sergeant ya taho da sauri
yace "honourable sir, dpo yace ka shiga office dinsa," a fusace
baffa yyi hanyar office din dpo yana cewa "ae wnn maganar bnxa
ce, kunsan halin da muke ciki ne na rashin yarinyar nn, xaku dinga
binsa cikin ruwan sanyi, shine fa karshen wanda yaje wajenta jiya
mahaifiyarta ta ce min kafin tayi disappear, ba kuyi amfani da
statement din da na baku bne" yana shiga office din dpo ya mike
yana masa sannu da xuwa, baffa ya xauna yana kallonsa yace
"kai ya aka yi ne sule, ca nake xan xo na tarar ana jibgar shege,"
dpo ya girgixa kai yace "ka ga har fa ynxu honourable bbu
kwakkwaran abinda xa mu fake da a kan cewar shi ya dauke wnn
yarinya, snn fa dat aside, babban barrister ne, to ta ina kke ga
xamu fara ynxu," baffa yyi tsaki yace "ka ji ka sule sae kace ba
tsohon dan duniya ba, kudina ne fa ke magana a nn, kuma ba ga
hotuna nn na kawo ba ko wnn bai isa a fake da ba" sule yace "to
shiknn, amma fa sae ka kara kudi honourable, da alamar ina ga
xamu yi nasarar jefa sa prison idan mun shiga court, tunda ynxu
kam bae da mafita ga hotunansu nn da yawa a tare, kawae dae
a tabbatar har a gama shari'ar nn, yarinyar nn baxata bayyana ba,"
baffa yyi dariya yace "ka kwantar da hankalinka ni ina da yakinin
baxata taba fitowa daga inda na kai ta ba sae dae in fito da ita
aka yi, ae matata tayi maganin wnn, daxun nn ita ma ta dawo
daga kauye taje aiki." dpo yyi dariya ssae yace "to sae naji alert
honourable," baffa ma ya mike yana dariya yace "wnn ai ba
matsala bace, ku dae kuyi aikinku da kyau," yana fita daga office
din yyi hanyar cell din da Haiydar yake yana nuna sa da dan yatsa
kmr xae yi kuka yace "mugu munafuki sae ka fito min da 'ya ta,"
Haiydar ya mike tsaye da sauri ya cakumosa ta karfen cell din ya
makure masa wuya da karfi, baffa ya dinga tsala ihu da kyar 'yan
sandan suka kwace sa, a tsorace baffa yace "kun ga ya kashe
min 'ya nima yana neman kashe ni ko," ku tabbatar kun hukunta
min shi wllh, baffa ya fice daga station din kmr munafuki. Yana
fita Hajiya ta shigo a rikice tana cewa "ina dpo..." 'yan sandan
suka ce baxa ta samu ganinsa ba, a rude ta bukaci sanin abinda
dan nata yyi, tana jin hka kuwa ta xaro ido da mamaki tana kallon
hoton Ane[truncated by WhatsApp]
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 45..... Aneesah ta xuba ma farantin gyadan da shatu ta tura mata gaba wae ta dauka su wuce dandali ta sayar, a hankali tace "mama ki bari na fara sallah kinga maghrib ya kusa," shatu ta daka mata tsawa a fusace tace "baxa kiyi din ba, mu din ance maki kafirae ne, da'alla wuce kiyi kwalliya ki dau min faranti ki bace min, su xulai su raka ki dandalin," Aneesah ta mike hawaye cike idonta ta jawo jakar kayanta ta dan shafa powder, snn ta koma gaban farantin gyadar xata dauka, shatu tace meye hka kika yi, kwalliyar knn don uwarki, Aneesah ta girgixa kai tace "ni bn xo da kayan kwalliya ba," shatu ta mike da sauri ta jawo kwandon tarkacen kayan kwalliyan 'ya yanta ta tura ma Aneesah gaba, Aneesah ta tsura ma kwandon da bbu komai sae gantali ido, xano ta shigo dakin tace "meye hka shatu xaki bata kayan kwalliyan mu, wnn ae walakanci duk kin bi kin xama kmr wata sha sha kan wnn mayyar yarinyar" shatu tace "to tashi kawae ki dauki gyadar ga wani can cikin bokiti," Aneesah bata yi musu ba ta mike ta dauki hijab xata sa shatu ta hana ta a fusace, hkn yasa ta dauki farantin ta daura a ka snn ta dauki bokitin a hannunta, xulai ta shigo dakin daga bukkarsu kmr wata aljana fuskarta duk baki ta ko ina wae tayi kwalliyar xuwa dandali, shatu tace "yauwa xulai 'yar albarka maxa rakata lkci na wucewa, na tabbata yau gyadata baxa tayi kwante ba" Aneesah ta bi xulai suka fita daga gidan jikinta a sanyaye wae yau ita ce xa ta talla, xulai ta dinga sintiri da ita a kauyen, shiga wancan bukkar fita wancan bukkar duk sae da ta bibbi gidajen kawayenta kusan guda biyar suka fiffito su ma da shirin xuwa dandali, suna isa dandalin 'yan mata da samarin wajen suka mayar da kallonsu ga Aneesah, ita dae ta nemi gu ta xauna farantin gyadar ta a gabanta, bokitin kuma a gefenta, xulai ta dinga bin matan wajen tana cewa "ku xo su ga 'yar uwata da ta xo daga birni jiya," ai ko haka suka dinga tururuwa ba maxan ba ba matan ba suka yi ca kan Aneesah da ta rafka tagumi tana kallonsu, ita kam ta ga rayuwa, maxan wajen suka dinga siyan gyadar da basu yi niyyar siya ba, ita dae da ka mika mata kudi xata dauki gyada ta baka ba uhm ba uhm uhm, don duk yanda suka so tayi magana kinyi tayi, ita wani mugun haushi ma suke bata ga su duk gantalallu da kaxamen kayan jikinsu, xulai dae baki yaki rufuwa an kasa xaune an kasa tsaye, tsaf Aneesah ta sayar da gyadan ya rage bae fi kulli biyar ba, xuwa ynxu kam suna ta wasanninsu na dandali Aneesah na kallonsu mata nata tirkan rawa suna tsalle tsalle, ita abun ma mugun dariya ya bata, ji tayi ana cewa "ga ta nn," ta juyo da sauri tana kallon masu maganar, wasu rubabbun samari guda biyu ne, ta kauda kai da sauri tana girgixa kai cike da takaici, ta ji mutum ya xauna gefenta, ta dago da sauri tana kallonsa, yace "gyada xan siya," ta bude roban ta ciro daya ta mika masa, ya amshe ya bude ya fara ci, ganin bae mata maganan kudi bane yasa ta ci gaba da kallon masu wasa a dandalin, ya sake cewa ta karo ta dauko ta mika masa, hka ya dinga cewa ta karo har gyada ya kare, ita dae bata san yanda ake yake cinyewa da gudu gudu hka ba, a xuciyarta tace sae kace jaki, yana gama cinye na ledar hannunsa ya mike yana karkade wandonsa xae wuce, ta mike da sauri ta sha gabansa tace "malam baka bani kudi ba," ta ga ya fashe da dariya da ma samarin wajen gaba daya da 'yan mata wasu har da faduwa da shewa ta ringa kallonsu da mamaki baki bude, taga ya mika ma wani kato da taji mata na kira da garba mai machine hannu, wae duk kauyen bbu mai mashin irin tasa, garban ya cije lebe ya ciro dari biyu ya mika ma mutumin, tayi tsaki tace "malam magana nake baka bani kudin gyada ta ba ko tayi maka kama da ta sadaka ne," yyi dariya ssae ya karaso gabanta ya mika mata dari biyun yace "bani canji na 'yan mata, ta fixge kudin, ta kirgo canjinsa ta mika masa ta koma ta xauna," wae ashe kudi aka sa ma duk wanda ya sa ta tayi magana a dandalin, ganin gyadar ta ya kare ya sa tace ma xulai su wuce, xulai tace ina sae karfe sha daya, hkn yasa Aneesah ta kama hanyar gida ita daya ganin xata gane.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 46..... Tafe take da sauri tana dan waige waige a xuciyarta tana wonderin cewa to su wnn kauyen basu da wuta ne ko ko, don ko ina bakikirin sae dan hasken wata kuma tun da taxo ita kam bata ga alamar da wuta a kauyen ba, mutane biyu taga sun sha gabanta da sauri ta koma baya a tsorace tana kiran Allah a xuciyarta, muryar daya daga cikinsu taji yana cewa "garba garbebe ne ke son magana dake gashi can," ta juya tana kallon inda suke nuna mata, yana xaune ya hakikince kan machine din da yake ji da kamar ransa, ta cije lebe kmr ta gaura masu mari don haushi, taja dogon tsakin takaici tace "da'alla ku bani waje na wuce, a'a ba garbebe ba garu " taji daya ya daga murya yana cewa "garbebe ta fa ce baxa ta xo ba," taji katon muryarsa na cewa "ku dauko min ita" ta xaro ido tace "iyye wa xa ku dauka," murya su kaji daga bayanta yana cewa "kuje ku ce ma garbebe nace baxata xo ba," su ka juya gaba daya suna ganin mai maganar suka bar wajen suka yi gun garbeben, ta juya tana kallon mai maganar yace "ke mai gyada me yasa baki jira har a tashi daga dandalin ki biyo 'yan uwanki mata ba xa ki kama hanya ke daya," ta tabe baki tana kallonsa daga sama xuwa kasa tace "ae ban san hka ake yi ba," tana fadin hka ta ci gaba da tafiyarta, ya bi bayanta yana cewa "to muje na raka ki, sunana Mudatheer," ta juya da sauri tana kallonsa, yyi murmushi yana tauna abinda bata sani ba, tace "um yyi kyau," yana biye da ita yace "ke ya sunanki," tace "it's of no use," bae sake ce mata komai ba sae bin ta da yake tayi a baya har suka isa gida, ta juya tana kallonsa tace "ngd Mudatheer," yyi murmushin jin ddi da ya bayyana fararen hakoransa yace "to nima ngd," sae abun ya bata dariya, a xuciyarta tace "for d 1st tym na samu mai hankali da fararen hakora a kauyen nn, sae dae dressin din ne sae a slow," mutumin daxu ne na dandali. Ta shige gidan bayan tayi masa sallama, tsaye ta ga shatu bakin kofa tana huci, ta kasa karasawa har sae da shatu tace baxa ki karaso ba dn ubanki, Aneesah ta karasa gabanta na faduwa shatu tace "don ubanki shi garbeben ne kika walakanta a hanya," Aneesah tace "A'a ni....." mari shatu ta wanke ta da ta tura ta da karfi tace "maxa ki bi sa ki nemo sa ki ji abinda xae ce maki," Aneesah na kuka ta fice daga gidan ta rasa inda xata tafiya kawae take tana kuka, ta dan yi nisa ssae ta ga mudatheer xaune a kan wani benci da wasu yara biyu yana shan rake, yana ganinta ya mike tsaye da sauri yace "A'a 'yar birni ina xuwa kuma," bata ce masa komai ba ta tsaya tana kallonsa ya karaso gabanta ya tsaya yana ci gaba da shan rakensa yace "ko manta gidan naku kika yi, wae ma meye hadinki da su xulai ne" Haiydar ne xaune ya dafe kansa, Hajiya ta sa sa gaba a rude tana mako masa tambayoyi, ganin yaki bata amsan ko daya ne yasa tace "wae wlknci ne wnn Aliyu ko me, ka min magana mana nasan inda muka dosa," ya dago kai da kyar yana kallonta yace "me kike son sani mum, ta matso kusa dashi a hankali tace "ka gaya min tsakaninka da Allah Aliyu meye hadinka da Aneesah?"
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 47..... Haiydar ya tsura wa mum din tasa ido bai ce komai ba har sae da ta sake maimaita tambayar a kage snn ya kauda kansa yace "son ta nake," Hajiya ta dafe kai a rude tace "so Aliyu, nashiga uku na lalace ni fateema, ita Aneesar," ba tare da ya kalleta ba yace "ehh," ta dan matso kusa dashi a tsorace, a hankali tace "kai ka dauketa da gsken knn," ya girgixa kai yana kallonta yace "ba ni na dauketa ba, baffanta ne for sure," Hajiya ta xaro ido tace "ni dae na shiga uku, to hoton da ku ka yi a tare a mota tana kuka fa?" yyi murmushi xae yi magana aminin mahaifinsa Alhaji usman ya bullo inda suke wani dan sanda na biye da shi a baya, da sauri kafin su karaso Hajiya tace "to abinda nake so da kai ynxu kar ka taba nuna ma kowa kana sonta ne, kai ka nuna ma kai baka taba saninta ba son, ka bar komai a hannu na kawae na san yanda xanyi, xa su ci ubansu kuma belin da suka ki bayarwa sae sun bayar," Haiydar yyi murmsuhi kawae yana kallonta, Alhaji usman ya karaso wajen yana kallon Haiydar da tuhuma yace "Ali ya aka yi hka, garin yaya meye hadinka da wnn yarinya Aliyu na san wnn sharri ne aka maka Ali?" dan sandan dake tsaye wajen yace "minti takwas ya rage cikin mintunan da muka baku," yana kai wa nn ya bar wajen. Abdul ne tsaye kan mahaifinsa dake magana da dpo a waya, baffa na gama wayan ya juya cikin jimami yana kallon Abdul yace "ka kwantar da hankalinka guy idan Allah ya yrda xa a ga Aneesah," cikin tsawa Abdul yace "nonsense, kullum surutan bnxan da kke min knn xa a ganta amma gashi yau har sati daya bbu yarinyar nn bbu lbrinta," baffa yace "ohh God ya kke son nayi guy, kaga kullum sintirin station nake, nn da kwana biyar kuma xa a shiga kotu, ko belinsa fa ban yrda an bayar ba, ka kwantar da hankalinka duk inda ya kai Aneesah xae fito da ita," Hajiya xuwaira dake xaune ta xabga tagumi kmr gske, tace "ni duk na rasa ta cewa Alhaji, ynxu wa yasan halin da yarinyar nn take ciki, amma wnn anyi tsinannan yaro" Abdul yyi tsaki yace "to ita ma uwartata sace ta aka yi knn don bata gidan" baffa yace "no, ni na sa ta ta tafiya gombe washegarin ranar da abun ya faru, ko daxu na kirata nace ta kwantar da hankalinta an kusan ganin Aneesah, ko so kke na bar ta nn ita ma ayi awon gaba da ita, ace gangancina ne, Allah kadae yasan me suka yi masa ya dauke Aneesar,duk kwadayinsu ne ya jawo masu wnn abun " hajiya xuwaira tace "kuma fa haka ne wllh, amma kadaina cewa hka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login