Showing 75001 words to 78000 words out of 89272 words

Chapter 26 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

da shi a baya, suka isa mota, ya bude
mata ta shiga snn ya xaga ya shiga, suka bar
gidan, eatry ya shiga ya siyo masu kaxa da drinks
sae ice-cream da hamburger, tace "na waye wnn?"
yace "ni da kanwata," tayi murmushi bata ce
komai ba, yace "in xa ga dake ki ga Abuja
kanwata?" ta gyada masa kai, yace "ko ke fa
kanwata," hka ya dinga nuna mata wajajen da ta
sani da wanda ma bata sani ba a Abuja har kusan
karfe tara snn suka kama hanyar gida, tace "yaya
bamu yi sllh ba," yace "na sani kanwata," ta
hanyar gidansu Haydar ya bi da su da xa su koma
gida don kawae ya ga reaction dinta, bin gidan ta
dinga yi da kallo, yace "ya dae kanwata" ta sauke
ajiyar xuciya tace "bkm," ya hade rae yace "bna
son karya ki fada min gskya," a hankali tace
"wancan gidan ne gidansu ya Haydar, ko yana nn
ma" bae ce komai ba taga yyi parkin snn yace "to
fita ki je gun sa" ta xaro ido tace "iyye" ya hade
rae yace "eh mana," ta girgixa kai tace "ni bance
xan je ba fa," gate din gidan suka ji an bude ta
juya da sauri sae ga pretty ta fito, Mujaheed ya
tada motarsa ya bar wajen da sauri, Aneesah ta
kasa daina kallon pretty, har suka isa gida
Mujaheed bae ce mata komai ba, ya shiga dakinsa,
ita ma ta shiga daki jikinta a sanyaye, har kusan
karfe sha daya bae nemeta ba bare ya bata abinda
ya siyo masu, jikinta a sanyaye ta sauko
downstairs yana xaune yana danna laptop ya dago
kansa yana kallonta, ta kasa karaso wa cikin falon,
can ta juya xata koma sama, ya kirata, ta juya
hawaye ya cika idonta tana kallonsa, yace "come
kanwata," ta karasa gabansa ya xaunar da ita yace
"baki yi bacci ba," bata ce masa komai ba, ya
rungumota a hankali yace "am srry kanwata, amma
bana son kina min xancen wani namiji a gabana,"
ta gyada masa kai ya share hawayen idonta yana
murmushi, a hka suka xauna tare a falon ita tana
kallo shi ko hankalinsa na kan na'urar gabansa,
karfe daya saura ya gama abinda xae yi, ya kalli
Aneesah da tun sha biyu tayi bacci ya shiga
tashinta, a hankali ta bude ido tana kallonsa, ya
mike tsaye ya kamo hannunta yace "xo muje ki
kwanta kanwata," binsa kawae take don bacci na
idonta har lkcn, suka hau sama ya bude dakin da
take suka shiga ya kwantar da ita ya ja mata bargo
ya rada mata gudnyt a kunne, snn ya kashe A.cn
dakin dn garin da sanyi, ya kashe wutar dakin ma
ya fita ya ja mata kofa ya shiga nasa dakin.
Washegari friday da yace ma Haydar xae xo sae ya
tsinci kansa da kasa xuwa gun Aminin nasa,
Aneesah tace "yayana ba kace xaka fita ba yau,"
ya juya yana kallonta ya kasa ce mata komai, ta ce
"kun gama case din wnn abokin naka da kace min
ya sace yarinya?" bae ce mata komai ba ya kauda
kansa ya shiga danna wayarsa.
Unlike · 3 · Reply · Report · 3 minutes ago
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 71..... Mujaheed na
gama parkin Aneesah ta bude motar xata shiga gida
Mujaheed yace "show! Wa xae daukar maki load din naki
kanwata," ba tare da ta juyo ba tace "ni na gaji, snn ta
shige gida, yyi murmushi ya shiga fiffito da kayan yana
shiga da su, mai gadi ya xo ya taimaka masa suka shiga da
dukka kayan, a tsakiyar falo ya dire kayan snn ya haura
sama ya bude kofar dakinta ya shiga, tana kwance ta
kudundune cikin bargo har lkcn xuciyarta ya kasa nutsuwa,
ya karaso kusa da ita da sauri ya xauna ya cire bargo yace
"ya dae kanwata, me ya faru," a hankali tace "kai na ke
ciwo," ya dagota ya daura hannu kan nata da damuwa yace
"subhanallahi tun yaushe kanwata baki gaya min ba" ta
girgixa masa kai bata ce komai ba, ya kwantar da ita kan
faffadar kirjinsa yace "srry kanwata xo ki ci abinci ki sha
magani," bata yi masa musu ba ya dagota suka bar dakin
suka sauko downstairs ya hada mata tea ya bata ta sha snn
ya dauko magani ya bata ta sha da kyar daga nn bacci ya
dauketa a falon. Ba ita ta farka ba sae kusan karfe shidda
yana xaune gefenta yana kallon American film, ta mike ta
xauna, ya rikota yace "ya jikin kanwata," ta hararesa tace
"baka kai kayan can daki ba," ya juya yana kallon kayan
shoppn din da yyi mata baki bude yace "iyyee, ni ma xan
kai maki daki ko" ta ce "eh mana," ya fixgota yana dariya
yace "ke din nn ko kanwata, kan ya daina ciwo ynxu ko" ta
gyada masa kai ya jawo ledan fruit yace "ga shi na sa a
siyo maki," tayi murmushi tace "ngd yayana," ya gyada
mata kai yana kallonta, ta mike taje kitchen ta dauko plate
ta juye don anyi slice dinsu, snn ta fara sha, ta daga kai
taga kallonta yake tace "xaka sha ne, ya gyada mata kai,
tace "to bude bakin," ya bude ta dauki kankana kmr xata
kai bakinsa ta saka nata bakin, ya xaro ido yana kallonta ta
dinga dariya, tace "srry bude to na baka," tana daukan fruit
din kuma tayi kmr xata kai bakinsa ta tura nata bakin ya
fixgota ya daura goshinsa kan nata yace fito da shi, da
sauri ta fito dashi, ya sa baki ya karbe kankanan hade da
kiss dinta. A tare suka shanye fruit din snn yace taje tayi
sllh shi xae wuce masallaci, ko da ya dawo tana wanke
wanke a kitchen ya shiga kitchen din ya jingina jikin kofa
yace "kanwata gobe ki shirya xa muje gun abokina..... " da
sauri ta katse sa tace "wnn da ya sace yarinya," ya kauda
kansa yace "bae sace yarinya ba sharri aka masa," tace
"A'a ni ba ruwana tsoro nake ji bbu inda xani," yyi shiru
yana kallonta ganin hka ne yasa ta marairaice tace "to yi
hkuri yayana xan je," ya kirkiro mata murmushi ba tare da
yace komai ba ya bar kitchen din, suna xaune a falo kusan
karfe goma ya jinginar da ita jikinsa tana kallo shi ko yana
dan rubuce rubuce kan centre table laptop kunne gabansa,
ya juya yana kallon Aneesah yace "kanwata bacci kike ji,
kije ki kwanta gobe da wuri xa mu fita," ta girgixa masa kai
tace "ni ba bacci nake ji ba," bai sake cemata komai ba ya
ci gaba da abinda yake, bayan kmr minti biyar ya sake juyo
wa yaga idonta a lumshe ya shafi fuskarta a hankali yace
"nace kije ki kwanta Aneesah," ta bude ido da sauri tace "ni
nace maka ba bacci nake ba," ya gyada kai yyi kwafa yace
"yarinya kika min bacci a nn, barin ki xanyi idan na gama
abinda xanyi naje na kwanta," cikin muryar bacci tace "ko
dae kai xaka yi baccin a nn na barka naje na kwanta," yyi
murmushi bae sake ce mata komai ba sae dae har lkcn
tana jingine jikinsa, ya waigo yaga tayi bacci yyi murmushi
ya gama abinda xae yi ya kashe na'urar gabansa ya mike
tsaye xae daga ta sama ta bude ido da sauri tace
"wayyoo," yyi dariya yace "ae da sae dae kiji na dauke ki
na kai ki daki," ta galla masa harara ta mike ta yi hanyar
stairs, yace "ba sae da safe," ba tare da ta kallesa ba tace
"eh" ta haye sama ta afka daki," yyi murmushi ya kashe
kayan wutan falon ya wuce dakinsa shima, Aneesah na
shiga daki ta shiga bathroom tayi wanka don bata yi ba,
kusan minti ashirin tayi tana wankan, snn ta fito daure da
towel, tana kkrin dauko kayan da xata sa taji taku a hankali
a stairs, ta ci gaba da abinda take yi, bata ankaraba taji an
bude kofar dakinta a hankali, ta juya da sauri xata shige
bathroom don a tunaninta Mujaheed ne, taji ance "ke," ta
juyo a tsorace jin bakon murya taga mai magana, mutanen
daxu na supermarket ne, ta xaro ido a gigice xata fasa ihu
daya ya nuna mata bindiga, a hnkli yace "kina bude baki
ina harbe kanki yarinya," ta toshe bakinta jikinta ya dau
rawa taji kafarta ya kasa daukarta ta sulale kasa a hankali
hawaye na bin kuncinta, bala ya karaso kusa da ita ya
tsugunna yana kalln jikinta yce "hadin kai kawae xaki
bani," sallau yace "kai meye hka da'alla harbeta mu fice
dgann hadin kan me" bala ya galla masa harara yce "in ga
santaleliyar budurwa hka na kasheta ba tare da na....."
yana fadin hka ya daura hannu kan cinyarta yana shafawa
yana murmushi yace "ban san ki bar duniya a wahale 'yar
budurwa, bna son kwarmato kawae ki bani hadin kai," cikin
rada yake mata maganar, sallau yyi tsaki yace "ae sae kayi
sauri mu bar nn ko"
Like · 2 · [truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesah Haiydar 73..... Likitan
yace "to ina kayan aikin da xan duba ta da?"
Mujaheed ya hararesa yace "dole sae da kayan aiki
kawae ka duba min ita malam," Aminu ya girgixa
kai yana kare ma su bala dake kwance shememe a
tsakar dakin kallo ya karasa kusa da Aneesah ya
kara dubata snn yace "ka kwantar da hankalinka
yallabae tsorata ce kawae tayi ba wani abu ba,
basu taba ta ba ina ga, wae yan fashi ne wa in nan
koko?" mujaheed yace "oho," snn ya ciro wayarsa
ya kira wani abokinsa dan sanda yyi masa bayanin
abinda ya faru, dayake dan sandan babba ne yace
to gasu nn xuwa, ya katse wayar yana kallon
Aminu yace "don Allah kaje gida ka dauka su
stesthoscope da allurori ka farfado min da yarinyar
nn Aminu," Aminu yyi dariya yace "asibiti ma gaba
daya xan dauko," yana fadin hka ya fice daga
dakin yace "ina xuwa," mujaheed ya bi bayansa
yace "ni ban ma je na duba mai gadin nn ba," suna
fita suka tura dakin mai gadi suka tarar da shi a
kwance an xuba masa cocaine, da sauri Mujaheed
ya kullo dakin kar shima ya shaka yace "Allah
sarki," ya bubbude windows din dakin don warin
ya fita snn ya koma ciki bayan fitar Aminu da kamr
Minti sha biyar 'yan sanda suka shigo gidan, suka
shiga yi ma Mujaheed tambayoyi yace "ni fa ban
san ko suwa ye ba" nn dae yyi masu bayanin
abinda ya shigo dakin ya tarar yyi defendin din
kansa kuma, suka kwashe su bala da bindigoginsu
suka saka cikin motarsu mujaheed yace ma su
gobe xae xo station din snn suka wuce, suna barin
gidan Aminu ya dawo, yyi mata allurori, snn ya
taimaki Mujaheed suka gyara dakin, bayan kmr
minti ashirin ya duba ta yace "kaga ynxu bacci
take, at anytime xata iya farkawa ga magunguna
nn ka bata idan ta tashi ni xan koma gida,"
Mujaheed yace "haba dae it's too late ka bari gobe
mana," Aminu yace "aa bbu koma ae da mota
nake," Mujaheed ya rakosa waje ya nuna masa mai
gadi, shima yy masa alluran snn yace "ka bar kofar
dakin a bude gobe xae dawo hayyacinsa shi
kuma," Mujaheed yace "ok," snn ya rakasa ya
shiga mota ya dawo ciki ya kulle gidan yana
mamakin me ya hana mai gadi kulle gidan da wuri,
bae san tun karfe tara su bala ke labe a anguwar
ba, suna ganin mai gadi ya fito suka shaka masa
cocaine suka shiga da shi dakinsa suka kulle, snn
suka fita daga gidan suka rufo gate, sae daxun nn
suka shigo. Mujaheed na komawa dakin ya yaye
bargon da ya lullube Aneesah da ya tsura mata ido
yana kallonta daga ita sae inner wears, tausayinta
ya cikasa, ya rumtse ido rufeta ya koma gefen
gado ya xauna ya dafe kansa, yana xaune wajen
har kusan karfe daya ya ga tana motsi, ya juya da
sauri yana kallonta a hankali ta bude ido tana kare
ma dakin kallo, lkci daya ta fasa ihu, ya mike da
sauri ya karasa gabanta ya riketa yace "menene
kanwata" ta fashe da kuka tana kkrin mikewa
xaune ya rikota yace "haba Aneesah nine fa
yayanki," ta kankamesa tana kuka tace "na shiga
uku yayana," ya rufe bakinta da sauri yace "sun
maki wani abu ne kanwata," kuka kawae take kmr
ranta xae fita bata ce masa kmai ba, hankalin
Mujaheed ya tashi yace "haba kanwata kiyi min
magana mana, sun maki wani abu ne," ta girgixa
masa kai da kyar tana kuka tace "wae kasheni
suka xo yi," ya rungumota da sauri yace "bbu
wanda xae kashe min ke kanwata sae lkcn ki yyi,
bana son ki sake wnn kukan" gyada masa kai
kawae take tana hawaye yace "xaki sha tea na baki
maganinki" ta girgixa masa kai da sauri tace "aa,"
yace "to ina ke maki ciwo ynxu kanwata," bata ce
masa komai ba sae ajiyar xuciyar da take, ya sake
tambayarta ta girgixa masa kai tace "ba ko ina," ya
dago kanta yana kallonta yace "ki kwanta kinji
kanwata," ta kankamesa ta fashe da kuka tace
"wllh ni baxan kwana cikin dakin nn ba tsoro nake
ji don Allah kar ka tafi ka barni," yace "haba
kanwata, add'ua fa xaki yi ki kwanta, baxa su sake
dawowa ba, nasa an tafi da su station," cikin kuka
tace "wllh tsoro nake ji ka kaini gun Ammina,"
Mujaheed ya rasa me xae ce mata yyi shiru yana
kallonta, a hankali tace "yayana kar ka tafi ka barni
don Allah ina rokanka," yace "to naji, kiyi
kwanciyarki a kan gado ni sae na kwanta a kasa,"
ta rikesa tace "A'a wucewa xaka yi ka barni
yayana," a hankali yace "shekaranki nawa
Aneesah," ta na goge hawayen fuskarta tace "16"
ya mike tsaye ta rikosa da sauri tana kuka tace
"wayyo yayana wucewa xaka yi," ya girgixa mata
kai yace kaya xan dauko maki ki sa, ita ma ta mike
da sauri ta bisa ya juya yana kallonta bae ce
komai ba ya fito mata da wani gown mara nauyi ya
mika mata tana rike da shi duk don kar ya fita ya
barta ta sa rigan, ya koma kan gadon tana biye da
shi a baya ya kwantar da ita ta riko hannunsa tana
sabon kuka har wani rawa jikinta yake tace
"wucewa xaka yi ka barni yayana?" ya girgixa mata
kai ya kwanta ta daya side din yace "kiyi baccinki
bbu inda xa ni kinga na kwanta," ta gyada masa
kai ta matso kusa da shi a hankali ta kwanta tayi
lamo a bayansa tana sauke ajiyar xuciya, ya juyo
yana kallonta da kyar yace "kinga Aneesah idan
baxa ki kwanta a can ba ni xan bar maki dakinki,"
Like · 5 · Reply · Report · 15 minutes ago
Hauwee Abdulkadir
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 74...... Aneesah ta girgixa masa kai da sauri tace "A'a kar ka tafi ka barni yayana," a hankali yace "to koma can," ta koma inda ya nuna mata tana hawaye ta kwanta, ya juya mata baya, Mujaheed ya kasa bacci, kuma bae sake juyawa ba bare ya kalli inda take, a hankali yaji ta birginowa kusa da shi tayi lamo a bayansa, ya rumtse idonsa bae dae ce mata komai ba, har bayan kusan minti talatin snn ya juyo a hankali yana kallonta ta takure kanta amma bacci take, ya mike xaune a hankali kar ta tashi, ya kusan minti biyar a xaunen daga bisani ya mike ya shige bathroom dae dae lkcn da agogon dakin ke struck din 2 o clck ya dauro alwala ya fito, ya dauki darduma ya shimfida ya fara sallah, ya kai kusan minti sha biyar yana sllh Aneesah ta farka a tsorace ta mike xaune da sauri cikin kuka tace "na shiga uku yayana ina kke," tayi shiru hankalinta ya kwanta ganinsa yana sllh, ta bar kan gadon ta dawo gefensa da sauri ta xauna, can dae ganin ba gama sllhn xae yi ba, ta tashi ta shiga bathroom ta wage kofar yanda xata dinga ganinsa da kyau tayi alwala ta fito ta dauki hijab dinta ta fara binsa sllhn ita ma, daga karshe gajiya tayi da binsa ta sallame ta kwanta kan darduman a bayansa nn da nn bacci ya kuma dauketa, ba shi ya idar da sllhn ba sae kusan karfe hudu, ya mike ya dauko bargo ya lulluba mata snn ya koma kan darduman ya xauna yana addu'a, daren ranar dae Mujaheed bae yi bacci ba asuba tayi xae tafi masallaci ya tuna kar Aneesah ta tashi ta dinga rusa mashi ihu a gida hkn yasa yyi sllhn a dakin, snn ya tasheta ita ma tayi sllh, har gari ya waye bata bar gefen Mujaheed dake duba wani littafi ba, can ya juyo yana kallonta yace "kin tashi lfya kanwata?" ta dan yi murmushi ta sunkuyar da kanta a hankali tace "ina kwana yayana," yyi murmushi ya gyada mata kai ya mike yace "kije kiyi wanka, nima shi xanje nayi, da wuri xamu fita yau don sae mun fara xuwa station," ta marairaice fuska tace "aa ni yaya kar ka tafi ka barni," yace "to je kiyi wankan ki fito ina jiranki, baxan tafi ba," ta mike jikinta a sanyaye ta shiga bathroom ya bi ta da kallo yana murmushi, bayan kmr second talatin ta budo kofar ta ga ko yana nn har lkcn, ta rufe da sauri ganin yana nn, shi ko yyi murmushi sae da ya ji ta bude tap snn ya bude kofar dakin a hankali ya fice, ko da ta fito bata gansa ba ta fashe da kuka ta fice daga dakin da sauri tayi hanyar dakinsa, ta jirasa xaune a dakin har ya fito, yana ganin ta yace "xan fa bata maki rae kanwata baki shirya ba xaki fito," muryar ta na rawa tace "tsoro nake ji," ya harareta yace "tsoron idonki ba," ya rakata ya tsaya daga bakin kofa ta sa kayan snn ta fito da sauri, tana xaune ya shirya a dakin, snn suka sauko falo tare, coffee kawae ya sha ita ko ya tilasta ta ta ci tea da bread snn suka bar gidan bayan Mujaheed ya duba mai gadi, a hanya ya kalleta yace "Aneesah su waye mutanen jiya," nn da nn hawaye ya cika idonta tace "nima ban sani ba, amma jiya na gansu a supermarket, kuma naga kmr suna biyo mu har muka kai gida snn suka canxa hanya," yyi parkin da sauri yace "wat, shine baki gaya min ba Aneesah," ta fashe da kuka tace "ni ban san da gske binmu suke ba ashe," mujaheed yace "to me suka ce maki?" a hankali tace "sunce aiko su akayi su kasheni," Mujaheed ya gyada kai yace xasu ci ubansu, snn ya ja motar suka bar wajen, kin shiga station Aneesah tayi tace xata jirasa a waje, ya shiga shi daya, bae fito daga station din ba sae kusan karfe tara, yace "srry kanwata kin gaji da jira ko," ta girgixa masa ka kawae yyi reverse suka kama hanyar gidan yari, bae ce mata komai ba ita ma bata tambayesa ya akayi ba, ko da suka isa ba su sami ganin haydar a lkcn ba, aka ce masu sae eleven, suna xaune suna jiran eleven din yyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login