Showing 69001 words to 72000 words out of 89272 words
Chapter 24 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel
ganin fadowa xata yi kansa cikin dan tsawa yace "baki da hnkli ne?"
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 116..... Aneesah ta koma baya a sanyaye tana kallonsa, ya sakar mata murmushi yace "ya kike amaryarmu," ta juya da sauri hawaye cike idonta, jin shirun da tayi bae kuma cewa komai ba yasa ta juya a hankali taga wajen wayam ba kowa, ta fashe da kuka ssae ta samu wani dakali ta xauna ta hade kanta da gwiwa, tana nn a hka su Najeeb suka xo suka wuce ba tare da sun lura da ita ba, bayan kmr awa daya suka fito gaba daya har da Mujaheed suka shiga motarsa suka bar asibitin, ta mike da kyar tana goge hawayenta ta shiga ciki a sanyaye, xaune ta tarda shi da abokinsa doctor yana masa hira, doctorn na ganinta yace "to bari in koma office tunda amarya ta dawo," Hydar yyi murmushi yace "ngdd frnd," likitan ya fita daga dakin yana dariya, Aneesah ta nemi kujera ta xauna ba tare da ta kallesa ba, shi ma bae ce mata komai ba, bayan kmr minti goma taji ya kirata, ta amsa ba tare da ta kallesa ba, yace "ki kwantar da hankalinki , xanyi free din ki vry soon," ta dago tana kallonsa tace "kmr ya?" ya kauda kansa yace "nasan baki sona Aneesah, kuma ba tare da knowledge dinki da nawa ba aka daura mana aure, kar ki damu xan sauwake maki," a hankali Aneesah tace "ni bance bana sonka ba, kawae dae...." sae kuma maganar ya makale sae kuka, yace "ni bance kiyi min kuka ba Aneesah, dnt wrry xan baki takardar ki sae ki aura wanda kike so, idan ma ba auren xa kiyi ynxu ba sae ki ci gaba da karatunki," bata sake ce masa komai ba ita ma hka, bayan kusan minti ashirin ba tare da ta kallesa ba tace "Anty bata dawo ba," ya dan yi shiru snn yace "ta kirani wae ta wuce gida," hankalin Aneesah ya tashi, ynxu suna nufin nn xata kwana, bata dae ce masa komai ba ta ci gaba da kallonta, wajen karfe goma ta fara bacci kan kujeran da take taji mutum a gabanta ta farka a firgice har tana neman faduwa ya rikota da sauri ya nuna mata spare gadon dake dakin yace "tashi kije ki kwanta," ta mike tsaye bata ce komai ba ta koma baya tana kallonsa, ya koma yyi kwanciyarsa, bae sake cemata komai ba har sae da taga dama don kanta snn taje ta kwanta. Cikin kwanaki ukun da suka yi a asibiti Aneesah dari dari take da Hydar, ita dae don dole take xaune a asibitin, shi ko a rana bae fi yyi mata magana sau uku ba, baya shiga harkanta kmr yanda ita ma bata shiga tasa, ynxu kam jikinsa da sauki sae dae har lkcn baya iya ddewa a tsaye, duk abinda tasan ya kamata tana yi masa ba tare da ta kallesa ba, shi dae sae dae yyi ta bin ta da kallo, har ranar mujaheed bae sake dawowa asibitin ba, Abdul dae na xuwa lkci lkci yana dubasa, hka ma Mudatheer da ta mayar babban yayanta don tana ji da shi ba kadan ba, shi kam faruuq ya koma katsina, taji kewansa ssae don faruuq na da mutunci ssae, a kwanakinsu na biyar a asibiti aka sallamesu, Hajiya murna gunta ba a magana ganin yanda jikin Hydar yyi sauki ssae kmr ba shi take tunanin xae mutu ya barta ba kwanaki, taji ta kara jin son Aneesah a xuciyarta, Aneesah na ta xuba ido taga inda xa a kaita taga sun koma gidansu Hydar, taji kmr ta kwala masu ihu don ita gun Amminta kawae take son wucewa, Hajiya ta sa Pretty ta gyara ma Hydar dakinsa dama kafin su iso, Aneesah ta takure kanta kujera bayan sun shigo falo, ana ta hirar farin ciki da Hajiyar da mum din Mujaheed sae mutanen da suka xo taya ta murna, Hajiya ta lura da Aneesah tace "lah nn kika xauna Aneesah," Aneesah ta kirkiro murmushi ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba, Hajiyar tace "to ga fura can kan dinnin ki kai maku daki ke da Hydar," bata yi mata musu ba ta mike taje ta dauki furan ta wuce sama da shi amma ta kasa shiga dakinsa, sae da tayi kusan minti biyar a tsaye ba shiri tayi saurin bude kofar dakin jin pretty ta bude dakinta alamar xata fito, dae dae lkcn da shima ke fitowa daga bathroom daure da towel, ta juya da sauri a gigice kmr warce taga dodo suka yi ido hudu da pretty da ke shirin sauka downstairs don a bude aneesah ta bar kofar dama, pretty ta dauke kanta da sauri tayi gaba abunta, Aneesah ta kasa fita daga dakin kuma ta kasa juyowa ta koma ciki, ga hawayen da taji na neman cika mata ido, sunanta taji Hydar ya kira a hankali ta juyo ba tare da ta kallesa ba ta Ajiye masa farantin dake hannunta, taji ya bude drawer ta daga kai tana kallonsa ynxu kam jallabiya ce jikinsa, ya ciro paper da pen yana kallonta yace "ki karaso ciki," a sanyaye gabanta na faduwa ta karasa cikin dakin ya nuna mata kujera ta xaune, shi kuma ya xauna kan gado ya jawo kujeran dressin mirror ya daura takardar a kai yana kallonta, ita ma kallonsa take taga ya daura pen din kan takardar ya fara rubutu kmr haka; Ni Aliyu...... Lah!! Wayyo ni khaleesah @kuka da shessheka,,, ynxu Aneesah da gske kike baxa ki hakura ba ki xauna da Babana.
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
116.....
"Ni Aliyu na......" da sauri Aneesah ta rike pen din a tsorace muryarta na rawa tace "me xa kayi ya Hydar?" ya dago kai yana kallonta yace "takardarki xan baki Aneesah hkn shi xae fi mana alkhairi daga ni har ke," ta fashe da kuka tace "dn Allah ka bari ya Hydar wllh ina sonka karka min hka," a gigice take maganar, ya girgixa mata kai cikin yanayi mai ban tausayi yace "baki sona Aneesah wanda kike so daban, dis is d only best option 4 us, bana son na fiye son kaina dayawa, ki bari na sauwake maki ki aura wanda kike so," Aneesah ta rungumesa hade da kankamesa tana kuka ssae da kyar tace "wllh ina sonka ya Hydar, kunyar ya Mujaheed nake ji don yyi min abinda baxan iya manta shi a rayuwa ba, kai daban ne a xuciyata ya Hydar, don Allah karka sakeni," kuka ssae take rungume da shi, ya daura fuskansa a kanta a hankali yace "ki bari kiyi rayuwarki da Mujaheed kawae, don shi yafi cancanta ba ni ba," ta kankamesa kmr xata shige jikinsa tace "wllh kaine ya Hydar, ina sonka ina sonka yayana," ta fashe da wani matsanancin kuka ya dago kanta a hankali yana kallonta, da kyar ya iya ce mata ya isa hka Aneesah, ta kwantar da kanta kan kirjinsa ta fara sassauta kukan da take yi sae ajiyar xuciya, sun kai minti goma a hka tana jikinsa, snn ya dago kanta yana kallonta, ta lumshe idanunta, shima hkn yyi snn ya daura bakinsa kan nata a hankali, ta bude idonta a tsorace, shima ya bude idonsa, ba shiri ta rufe nata ya shiga kissin dinta, duk a tsorace take ssae, xata turasa ya riga ta, don turata yyi da sauri ya mike, ya shige bathroom tabi sa da kallon mmki. Tana nn ynda ya barta ya fito daga bathroom ya fita dakin ba tare da ya kalleta ba, ta xamo daga kan gadon a sanyaye ta xauna kasa, bayan kusan minti talatin ya dawo dakin, har lkcn tana xaune kan tile ta ma rasa wani irin tunani xata yi duk jikinta ya mutu, yana kallonta yace "kinci abinci kuwa Aneesah," ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba ya karaso gabanta ya durkusa yana kallonta.
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 117..... Yau Aneesah ta cika sati biyu gidansu Hydar, duk da irin son da Hajiya ke nuna mata ta kasa sakewa, gun Amminta kawae take so a mayar da ita duk da kusan kullum sae Hydar ya bata waya su gaisa, pretty kadae ce bata wani sake mata don tsakaninsu sae gaisuwa, Ameera kanwar Mujaheed ma na gidan ita kadae ke yini gun Aneesah a daki don bata fiye saukowa kasa ba, Meenah dae na can India ta fara samun sauki mum din Mujaheed ne a gunta da wasu 'yan uwan Hajiya, duk irin kulan da Hydar ke ba Aneesah ko sau daya bae taba barin sun kwana gado daya ba ko kuma ya xauna kusa da ita, duk da daki daya suke kwana sae dae yyi kwanciyarsa kan kujera, Aneesah kam hkn ma da yake yi yafi mata ddi. Ran da ta cika sati uku a gidan Mujaheed ya xo da Abdul da suka kulla abokantaka ssae, Aneesah na sama, Hydar kuma na dakin pretty yana danna laptop da yake ranar lahadi ne, Hajiya ta shigo tace masa su Mujaheed sun xo ya sauko downstairs yaji ddin ganinsu ssae pretty ta bude fridge ta dauko lemo da ruwa ta ajiye masu tana gaida Abdul, Mujaheed yyi tsaki yana kallonta yace "to dae bakiyi kyau ba kin xo kina ma mutane wani fari da ido, a kai kasuwa yarinya," ta galla masa wani mugun harara ta haura sama abunta, Abdul ya dinga dariya, Hydar yace "ban fa son cin fuska Mujaheed, pretty tafi karfin rashin mutuncin ka," Mujaheed yyi dariya yace oho dae ina kanwata?" Hydar ya dan dauke kansa yace "tana sama," dai dai nn Ameera ta shigo gidan sanye da Hijab dinta har kasa, ta wara ido tace "lah yayana," Mujaheed yyi murmushi yace "dama baki nn," tace "ina garden wllh," ta karaso cikin falon ta xauna tana kallon Abdul tace "ina yini?" ya gyada mata kai, snn ta gaida yayanta, Hydar ya mike ya haura sama ba a jima ba ya sauko tare da Aneesah, tayi mamakin ganin Mujaheed ta dae karaso cikin falon ta xauna ta kirkiro murmushi ta gaishesu gaba daya, duk suka amsa da fara'arsu shi dai mujaheed tun da ya kalleta sau daya bae sake kallonta ba yana ta surutu, ana ta hira amma Aneesah tayi shiru sae dae tayi murmushi, Ameera dae jefi jefi take magana, Mujaheed yace "wae yaushe xaku tare ne Hydar naga kun xo kun jabe ma Hajiya a gida, kuma yaushe xa ayi biki, ni dae ina ta xuba ido shiru," Hydar yyi murmushi yace "sae Ameena ta samu lfya," Mujaheed yace "ohh hka ne fa, to tarewan fa?" Hydar yace "Hajiya tace sae ta gama hada mata akwatunanta na lefe,nn da sati biyu ma xata koma dubai da wata kawarta sae ta bar mata kayan ta taho dasu daga can ita ta wuce India" Mujaheed yce "to Allah ya taimaka muma dae mun kusa angwancewa" duk suka yi dariya daga karshe Abdul ya kalli Aneesah yace "dauki permission gun mijinki ki xo muyi magana kanwata," ta kalli Hydar dake murmushi yace "je ki mana ni na isa na hanaki xuwa gun yayanki," ta kirkiro murmushi ta fita, yana xaune kan kujera a balcony, ita ma ta xauna kan kujera tana kallonsa yace "kin san me nake so dake Aneesah?" ta girgixa masa kai yace "ynxu ke matar aure ce Aneesah 4get about ur past lyf nd face reality, Allah ya riga da ya kaddara Hydar ne mijinki, ki manta kin taba soyayya da ko wani da na miji kiyi facin din marriage lyf dinki, ki bi duk wa inda suka taimake ki a rayuwa da addu'a datz ol," ta gyada masa kai tana kkrin boye hawayen idonta, yace "yauwa kanwata ki cire komai a ranki ki rungumi mijinki," a hankali tace "ta yayana," yyi murmushi ya mike tsaye sae ga Mujaheed ya fito yace "wani gulman kuke yi da kanwartaka ga mijinta can ya cika fam," Abdul yyi dariya yace "ae kuma sae dae ya fashe," Mujaheed yyi dariya yana kallon Aneesah yace "kai kinga yanda kika yi kyau kuwa kanwata, lallai abokina ya iya kiwo, kai ko dae mun samu bby ne" kunya ya rufe Aneesah kmr xa tayi kuka tace "kai yayana bana son hka ni yaushe aka haifeni," duk suka yi dariya ssae banda Hydar da ya kauda kansa, tace "amma yayana da gske nayi kyau banda cin fuska fa" yyi dariya yace "ehh to amma duk kyan naki baki kai matata ba," yana fadin hka ya juya yana hararan pretty dake tsaye tana kallonsu, duk suka yi dariya Aneesah tace "ni na isa nace nafi matarka kyau yayana," Mujaheed yace "gwara dae da kika tuna hka," tayi dariya ta juya xata koma ciki tace "to yayyina mun gode 4 d visit, Allah bar xumunci," duk suka ce Ameen suna tsokanarta ta juya ta shige ciki da sauri tana dariya Abdul yana kalln Mujaheed yace "kai wllh kanwarka kauyancinta yyi yawa, ko raka mutane ma bata iyaba ta wani labe a falo hba, Mujaheed ya hararesa yace "kar dae kaxo kana durkusa min gwiwowi bibbiyu a kasa akan na baka Amira, dk ka bi kasa ma yarinya ido to baxan baka ba don na gano ka" Mujaheed na fadin hka ya juya yyi gaba yana dariya, Hydar ma dariyar yake, Abdul ya wara ido yana kallonsu ya ma rasa me xae ce. Hajiya na ta shirin xuwa dubai cikin satin nn hado lefen Aneesah, sae kuma ga Mujaheed ma ya bata kudi ta siyo masa duk abinda xata hada ma Aneesah, na matarsa Hajiya taji ddi ssae ganin shima yyi hankali xae yi auren at lng lst, Aneesah sae taji duk ba ddi tafiyan da Hajiyar xata yi.
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
118..... Ana gobe Hajiya xata tafi,
tace ma Hydar ya kai Aneesah gida
ta gaida Ammi, Aneesah taji ddi ssae
don ba karamin kewar Amminta take
ba, tare da pretty suka je, tayi
mamakin ganin inda Hydar ya kawosu
xata yi magana ya riga ta ta hanyar
cewa "Mujaheed ne ya maido ta nn
few wks ago srry ban gaya maki ba,"
Aneesah bata ce komai ba suka
shiga gidan, suka tar da wata frnd
din Ammi ce kawae a ciki, taji ddin
ganinsu ta kawo masu ruwa da lemo
tana yi tana kallon Aneesah da ta
canxa mata, Hydar yace "Ammi fa"
matar tace "ta fita kasuwa ba ddewa
xata yi ba ynxun nn xata dawo,"
mintinansu goma a gidan Ammi ta
shigo, Aneesah ta rungumeta don
farin ciki har da hawayenta, Hydar yyi
mata sannu da xuwa hka ma pretty ta
amsa masu da fara'arta tana
tambayarsu Hajiya da jikin meenah,
ta karaso cikin falon ta xauna,
Aneesah ta so su xauna daga ita sae
Amminta su ji ddin hiransu amma ba
dama don Ammi bata shiga daki ba
bare ta bi ta, har lkcn tana falo a
xaune suna ta hira da su Hydar, karfe
daya matar da ta taresu ta kawo
masu Abinci, Ammi tayi mata gdya
don ta taimaka mata, sae a snn Ammi
ta shiga daki, Aneesah ta mike da
sauri ta bi ta, Ammi tace "meye hka?
Aa ki koma abunki bana son gulma,"
Aneesah tayi kmr xatayi kuka tace
"hira fa xamuyi Ammi," Ammi tace "
wanda muke yi a falo fa? Kije idan
kun gama cin abincin na xo falon
muyi," Aneesah taji haushin hkn ssae
amma bata ce ma Ammi komai ba ta
koma falo, ba su suka bar gidan ba
sae kusan karfe hudu saura Aneesah
taji haushi ssae don bata gana da
Amminta ba hkn yasa bata ga
amfanin xuwan nata ba, kawar
Amminta da take kira da maman
fatee ce ta kirata daki, ta bi ta, ta
bata abubuwan da tasan ya kamata
ta bata ta sha, da kyar Aneesah ta
shanye na karshen da ta bata a kofi
tace "meye wnn maman fatee," matar
tace "magani ne," ta ciro wasu
turarruka ta mika mata kus
[3:37PM, 12/23/2016] Khaleesat: [12/8, 21:11] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar.
67.....
A fusace Mujaheed yace "look ni fa
kayi save din tym dina Aliyu, wnn ae
wlknci ne da rainin hankali, dama
Hajiya ta gya min irin taurin kan da
kayi har ya kawo ka nn, ynxu xaman
ka a nn kafi so ko me? Ana neman
hanyar da xa a fito da kai daga
kurkukun nn kana neman hanyar da
xae xaunar da kai a ciki, haba act
maturely mana Guy," Haydar yyi
murmushi yace "ni abu daya xae sa
naji sha'awar fito wa nn, kuma shine
ace yau nasan inda Aneesah take naje
na daukota, bayan hka kuma nasa
baffanta ya ji baya sha'awar cin
dukiyar marayu har karshen
rayuwarsa" Mujaheed ya dan wara ido
da mamaki yace "wacece Aneesah
kuma," Haydar yace "ita ce yarinyar da
ku ke kira da yar aiki, ni ko tafi karfin
hka a wajena," Mujaheed ya yatsine
fuska yace "Aneesah kuma?" Haydar
yace "yea sunanta knn, suna xaune da
mahaifiyarta a suleja, marainiya ce,
sun tashi cikin kuncin rayuwa tun
bayan rasuwar mahaifinta yrs bck,
yayansa bae bar masu komai daga
cikin abinda mahaifinsu ya bari ba hkn
yasa suka tashi cikin talauci, shine
kuma dalilin da yasa Aneesah ta fara
aiki a gidanmu months bck, it
happened dat naje na samesa bayan
na tilasta mata na gano dalilin talaucin
nasu na nuna masa cewa xanyi sue
dinsa idan bae mayar masu da
dukiyar mahaifinsu, 2dayz ltr ya dauke
Aneesah ya sa aka yi arrestn dina wae
na sace masa yar sa," Haydar yy
dariya har da buga kafa yce "ina
tausayin mutumin nn ran da xan fito
daga hell din nn," Mujaheed ya share
xufar dake keto masa ba kakkautawa
ya dafe kansa batare da ya sani ba yce
"Aneesah kuma" haydar ya dago yana
kallnsa yce "ya dae" da sauri
Mujaheed yace "no ina mamakin
lamarin ne," ya dafe kansa yana
tunanin lbrin da Aneesah ta basa,
amma ai bata ce masa ta yi aikatau
ba, kuma da ita ce wanda Amininsa
yke fadi ynxu baxa ta rasa basa lbrin
Haydar ba ko kadan ne, no ba ma ita
bace haydar ke fadi, yyi assure din
kansa. To amma ae suleja wnn ma
take, mujaheed ya rasa ma tunanin da
xae yi duk ya bi yyi confuse kan
lamarin..
Like · 9 · Reply · Report · 52 minutes
ago
[12/8, 21:11] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 67..... Aneesah
tace "eh Gombe," ya harareta yace "ina ne kuma
gombe?"