Showing 63001 words to 66000 words out of 89272 words

Chapter 22 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

ya dae ce da sauki, Ammi tace "wae da tuwo nake girka masu ka kai masu," yace "to mun gde Ammi," karfe shidda ta gama hada Abincin ta basa ya kai masu, ya karba yyi gdya ya bar gidan, ranar da daddare Aneesah ta ci kuka jikin Amminta wae yau ga su ga dukiyar Abbansu a hannunsu, duk da a hkn ma ba duka ba, gidaje uku suka samu, sae motoci uku da filaye da dama, snn kudin dake accnt ma an basu kayansu, sae taji tausayin Abdul ganin ya dake bae nuna komai ba har aka yanke ma ubansa hukunci, duk da ta lura hkn ya girgixa sa. Washegari da safe Abdul din ya xo gidansu, ta hada masa breakfst a daki ta fita ta cigaba da abinda take yi don Ammi na makwabta, suna tsakar gidan su biyu a xaune tunda dae ba hira suka saba ba, sae dae ya kalleta ta kallesa Mujaheed ya shigo gidan, Aneesah ta mike tsaye tana kallonsa ta gaida shi, yana kallon Abdul yace "Ammi fa," Abdul yace "bata nn," Mujaheed yace "ok, xo muyi magana Abdul," Abdul ya mike ya bisa suka fita. Aneesah ta koma ta xauna a sanyaye kmr xata yi kuka, ita kam bata san me tayi masu ba duk basa amsa gaisuwarta, Abdul kadae ne ke amsawa. Maganar da Hydar yyi ma Abdul, shi Mujaheed yyi masa kan cewar xa a daga case nn da watanni.
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: Haiydar
~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 107.....
Aneesah ta fito ta same shi cikin mota yana
jiranta, ta bude back sit ta shiga gabanta na
faduwa don ita kam ynxu tsoron Hydar take, ga
kuma Hajiyarsa da xata je ta tarar a asibiti, bae
ce mata komai ba yyi reverse suka bar anguwar,
sunyi tafiya mai nisa taga ya nemi gu yyi parkin
bae ce mata komai ba ya bude motar ya fita ta
bi sa da kallo taga ya shiga wani store, bayan
kmr minti goma ya dawo rike da ledan Hollandia
yorgurts da wasu lemun daban, ya shiga motar
ya ajiye ledan kan sit din gaba snn ya ja motar
suka bar wajen, ita dae kallonsa kawae take bae
ce mata ba bata ce masa ba, suna isa wani guri
da ake sayar da fruits nn ma yyi parkin ya fita,
ya siya fruits kala kala ya dawo cikin motar snn
suka kama hanyar asibitin, babban Asibiti ne
ssae ya nemi guri yyi parkin a Haraban Asibitin
ya fito, ita ma ta fito gabanta na mugun
faduwa, yana tsaye har ta karaso gabansa ya
mika mata ledojin hannunsa ta karba tana
kallonsa, shi din ma kallonta yake, ta sunkuyar
da kanta yyi gaba tana biye da shi a baya. Dai
dai shiga reception ya juya ya ga ta tsaya taki
karasowa, ta marairaice masa tace "tsoro nake ji
ya Hydar," ya dan yi shiru snn yace "bana son
na sake juyawa na gan ki a tsaye" yana fadin
hka yyi gaba, ta shiga binsa a sanyaye har suka
shiga ward din da Hajiya ke kwance don ita ma
drip ake karamata, xuciyarta na bugawa ta tsaya
daga bakin kofa ta kasa karasawa ta dalilin
kallonta da taga Hajiya na yi, Hydar ya karasa
ciki ya ja kujera ya xauna gefen gadon yana
kallonta yace "ya jikin mum,"
Like · 3 · Re
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 108......
Aneesah ta kasa karasawa ciki har sae da daya
daga cikin matan dake xaune a dakin tace "shigo
mana 'yan mata," da kyar ta iya karasawa cikin
ward din gabanta na faduwa har lkcn Hajiyar bata
fasa kallonta ba, Hydar ya ja mata kujera gefen
gadon ta xauna, muryarta na rawa tace "ina yini
mummy, ya jiki," Hajiya ta sauke ajiyar xuciya a
sanyaye tace "lfya lau Aneesah, ya gida," Hawaye
ya cika idon Aneesah ta kasa cewa komai, Hajiyar
ta mike xaune tana kallon Aneesah tace "kinga
yanda rayuwa tayi da ni da 'ya yana ko Aneesah,
kila ma hakkin ki ne ke bibiyarmu" Aneesah ta
fashe da kuka tana girgixa kai ta kasa cewa
komai, Hawaye ya cika idon hajiyar tace "ki yafe
mana Aneesah, ki yafe mana, bamu maki adalci
ba a rayuwa," kuka ssae Aneesah take ta fada
kan Hajiyar tace "ni baku yi min komai ba
mummy, nima ku yafe min," haka suka dinga
kuka abun tausayi, Hydar ya mike ya fice daga
dakin, da kyar matan dakin suka lallashi Aneesah
tayi shiru, Hajiya tace taje ta duba su sumayya
da Amina, ta mike a sanyaye, wata mata ta
rakata, a hanya suka hadu da pretty, tayi mata
wani kallon bnxa kmr bata san daga inda ta fito
ba, Aneesah ta gaisheta a sanyaye, pretty ta
wuce abinta tare da ce mata sannu, Matar da ke
tare da Aneesah kanta bata ji ddin abinda pretty
tayi mata ba, Aneesah dae ta dinga binta jiki ba
kwari har suka isa ward din gabanta ya shiga
faduwa don bata san me xata je ta tarar ba, a
tsorace ta bi matar suka shiga dakin, ai kam tayi
da ta sanin shiga don kuka ta dinga yi ssae don
abin kam sae du'ai, matar tace "ba kuka xakiyi
ba, addu'a xa kiyi masu Allah ya basu lfya," kai
kawae ta gyada ma matar snn suka koma can
dakin da Hajiyar take, xaune taga Mujaheed gefen
Hajiyar yana hada mata tea, yyi mugun mamakin
ganin Aneesah, ya kasa daina kallonta.
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 109..... Daga Hydar har Mujaheed tsayawa kallonta suka yi cikin wani yanayi da baxa a kira da mamaki ba, Mujaheed ya karaso gabanta a hankali yana kallonta a sanyaye yana gyada kai yace "shknn Aneesah, dama ni na taimake ki ne sbda Allah da kuma ina sonki, tunda kika yi wnn furucin xan nuna maki ban taimake don wani abu naku ba Aneesah, xan rabu dake, Allah ya bamu Alkhairi," yana kai wa nn ya juya ya bude motarsa, Aneesah ta matsa daga jikin motar a hankali hawaye na bin kuncinta, ta bi motar da kallo har ya bar anguwar, snn ta fashe da kuka tana kallon Hydar da ya juya ko tunanin me yake oho, ta ga ya juyo a hankali yana kallonta, idonsa ya kada yyi jajur, ta juya masa baya tana kuka ssae, a raunane taji ya fara magana "Aneesah kin ban mamaki, ke har xaki iya biyana abinda na maki," ya girgixa kai kmr xae yi hawaye muryarsa can kasa yace "na rabu dake Aneesah, dama badan wani abu naku na tsaya maku ba, nayi sbda Allah ne da kuma son da nake maki, kiyi hkuri na rabu dake na har abada Aneesah i promise yhu baxan sake shiga rayuwarku ba, neva, Allah ya sada mu da Alkhairinsa" Aneesah ta rasa ma me xata ce don tashin hankali kuka ssae take tana girgixa masa kai, hawayen da ta ga idonsa ya dada rikita ta, ya juya yyi hanyar motarsa, ta sulale wajen cikin tashin hankali, da kyar ta iya cewa "na shiga uku," tana kallo har Hydar ya bar anguwar, ta fashe da wani sabon kukan da ta sanin abun da tayi, da kyar ta iya mike tayi hanyar shiga gida tana ganin jiri, bata bari Ammi ta lura da kukan da take ba, tana shiga daki kwanciya kawae tayi, ranar tayi kukan da ta sanin abun da tayi da daddare, bacci ya kaurace mata duk taji bbu abinda ke mata dadi a duniyar, taji ta tsani kanta, sae kusan karfe uku ta samu bacci, da safe Ammi ta lura da yanda idonta ya kumbura tayi tayi da ita me ya sameta taki gaya ma Ammi tace kanta ne ke ciwo kawae, karfe sha daya su ummi da Momynta suka xo gidansu, Aneesah tayi farin cikin ganinsu ssae kuma tayi mamakin yanda akayi suka san gidansu, Ammi ta tare su da kyau don Aneesah ta bata lbrinsu, har Ammi na shirin xasu je gidan nasu xuwa nxt wk sae kuma ga su sun xo, momy na ta hira da Ammi bayan ta mata jajan Abinda ya faru, duk wnn hiran da ake Aneesah dakewa take kawae don xaxxabi take ji na neman rufeta, duk she is nt herself ta rasa abinda ke mata ddi a duniyar, kar ummi tace ta shareta yasa ta shiga tambayarta Mudatheer da mutanen da ta saba da xamanta gidansu, ummi tace "yana kano ae tun lst wkk," Aneesah ta dauko takarda da pen tace ummi ta rubuta mata Nmbrsa, sae kusan sha biyu Ammi da Aneesah suka rakasu bakin motarsu xasu koma gida, Ammi tace masu suna nn xuwa suma. Bayan tafiyar su ummi da kmr minti ashirin Faruuq ya shigo gidan, Aneesah ta kirkiro fara'a tana gaishesa ya amsa yana murmushi, tace "sae ynxu ya faruuq," yace "wllh kuwa ya shiga ya gaida Ammi a daki," Aneesah ta xauna ta rafka tagumi tayi jigum a tsakar gidan abun duniya ya isheta, tuna abinda ya faru jiya yasa hawaye ya shiga bin kuncinta, bata masu halacci ba, ta butulce masu, ta cuce kanta, kuka ssae take amma mara sauti, ta ga mutum durkushe gefenta yana kallonta, ta mike tsaye da sauri tana goge hawayenta tace "ya faruuq," ya girgixa mata kai yace "me ya faru Aneesah," tana goge fuskarta tace "bbu komai," ya harareta yace "karya kike yi, bana ce ki daukeni matsayin yayanki ba Aneesah, meye damuwarki ki gaya min, kar ki boye min ni yayanki ne kinji" wasu sababbin hawayen na bin kuncinta tace "bbu komai ya faruuq," yace "to bari naje na kira Ammi sae ki gaya mata ita," ta girgixa masa kai da sauri tace "A'a don Allah kayi hkuri," yace "to gaya min me ya sa ki kuka, tunda na shigo na lura kina cikin damuwa kanwata," tana goge fuskarta a sanyaye ta kasa cewa komai, yace "ki yarda dani Aneesah, ki gaya min damuwarki don Allah," a hankali tace "xan gaya maka to," ya shiga dakin da Ammi ta gyara masa don dakuna uku ne a gidan dama, ta bi sa a baya ta xauna kan kujera tana kallonsa yace "ina jinki kanwata," a sanyaye tace "lbrin mutane biyu xan baka yayana, sae ka gaya min wanda yafi cancanta a cikinsu ya xama mamallakin warce ke cikin lbrin nawa," ya hade rae yace "lbri nace maki nake son ji, matsalarki nace ki gaya min na sama maki solution kanwata," tace "ka fara saurarana yaya, wllh xaka ji damuwata idan na gama baka lbrin," yace "to ina jinki," a nutse ta shiga basa lbrin kanta ba tare da ta bari ya gane ba, tun daga farko har ixuwa lkcn da ta fara aiki gidansu Hydar, da irin taimakon da yyi mata, tun daga nn ya gane lbrinta take basa, ya dae yi shiru yana sauraranta, bbu abinda ta boye ma faruuq har xuwanta kauye da haduwarta da Mudatheer, snn Mujaheed, Faruuq ya tsura mata ido yana sauraran lbrin nata har ixuwa abinda ya faru jiya da daddare, bbu part din da ta boye masa, ta fashe da kuka tana kallon faruuq da ya lumshe idonsa ya kasa cewa komai, a hankali taji yace "Hydar ya cancanci xama mamallakin ki Aneesah,"
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 110.... A hankali Aneesah ta
sulalo daga kan kujeran da take hawaye na bin kuncinta,
Faruuq ya tsura mata ido snn yace "me yasa kika ce xaki
biyasu abinda suka maki Aneesah, kinga alamar xaki iya biyan
abinda suka maki, barin Hydar da ya xauna prison na
watanni," kuka ssae take tana girgixa kai tace "ban san lkcn
da nace masu hka ba ya Faruuq," faruuq yace "to ki kirasu ki
basu hakuri," a sanyaye tace "ban da nmbrsu," yyi shiru yana
kallonta snn yace "ki bani address dinsu duka, kafin na tafi yau
xanje na samesu," ta gyada masa kai tana kallonsa, a takarda
ta rubuta masa address dinsu gaba daya, snn ya mike yace "to
ki share hawayenki kanwata kar ki daga ma Ammi hankali, sae
na dawo" yana kai wa nn ya fice ta bi sa da kallo hawaye mai
xafi na bin kuncinta, ta mike da kyar tana gyara fuskarta ta fita
daga dakin xata je yin wanke wanke, throughout ranar Ammi ta
kasa gane kan Aneesah duk ita ma ta daga hankalinta, ita dae
Aneesah jiran dawowar ya faruuq kawae take, da yamma tana
share tsakar gida taji an bude kofar gidan ta mike da sauri a
tunaninta Faruuq ne, pretty ce ta shigo gidan kmr
mahaukaciya wasu mata na biye da ita a baya, gaban
Aneesah yyi mugun faduwa, pretty ta karaso kusa da ita da
sauri ta rikota ta fashe da kuka tace "me kika yi ma yayana
Aneesah, ki gaya min me kika yi ma yayana," ta sulale kasa ta
daura hannu a ka tana kuka mai ban tausayi tace "don Allah
ki gaya min me kika yi masa," Hajiyar Mujaheed ta karaso
cikin gidan ita ma a rude tana kallon Aneesah tace "ke ce
Aneesah ko," Aneesah ta kasa cewa komai don tashin hankali,
a hankali ta sami kanta da sulale kasa ta fasa wani ihu a
tsorace, hajiyar ta durkushe gabanta a rude ta rikota tace "don
Allah ki rufa mana asiri," don a tunaninta suma Aneesah xata
yi, Ammi da bata gidan ta shigo dai dai lkcn, ta karaso a dan
tsorace tace "me ya faru," pretty na kuka ssae tace "don Allah
mama ki bar ta ta bi mu asibiti, kar yayana ya mutu ita yake ta
kira," daya daga cikin matan da suka shigo gidan ta dago
Aneesah tayi waje da ita, Hajiya na biye da su da sauri, duk da
ganinsu kasan suna cikin tashin hankali, Aneesah komawa tayi
kmr statue duk ta kasa wani kwakkwaran tunani da
kwakwalwarta, ta xama kmr wata mutum mutumi, hawayenta
ma tamkar sun kafe take ga, Amai ta shiga kwararawa cikin
motar ba gaira ba dalili, don har lkcn ita bata gama fahimtan
abinda ke faruwa ba, matan suka riketa a rude wata na xuba
mata ruwa, sae a snn maganganun pretty suka dinga dawo
mata, daga nn kuma bata sake sanin abun da ya faru ba, don
sulalewa jikin matar da ke rike da ita tayi sumammiya.duk
suka rude a motar wasu har da kuka, pretty nata kam ba a
magana, suna isa asibitin ita ma aka shiga da ita da sauri. Ko
da ta bude idonta pretty ta gani xaune gefenta tana kuka,
pretty ta kamo hannunta cikin kuka tace "don Allah kar ki sake
rufe idonki Aneesah ki tausayama yayana," wata nurse ta
shigo ta janye pretty daga kusa da Aneesah da ta xuba mata
ido kmr wata mara hankali, nurse din tasa duk matan dake
dakin suka fita, Aneesah dae binsu kawae take da kallo, nurse
din ta fita ta ja kofar, bacci mai nauyi ya dauketa daga nn.
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesat Haiydar
~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 111..... A
hankali Aneesah ta bude idonta ta shiga kare ma
inda take kallo, daga karshe ta sauke idonta kan
drip din dake hannunta, ta fara kkrin mikewa
xaune, taji muryan mutum a gefenta, ta juya da
sauri taga Abdul ne, yace "ya jikin kanwata" tayi
shiru tana kallonsa, ya mike ya fita ya shigo da
nurse ta cire mata drip snn tace a bata tea ta
sha, Abdul ya fita ya shigo tare da mum din
Mujaheed ta karaso kusa da Aneesah tace "sannu
kinji Aneesah," Aneesah dae bata ce komai ba sae
kallonta da take, ta hada mata tea ta shiga bata
da kanta, kadan Aneesah ta sha ta kauda mata
kai Hajiyar tace "ki sha mana Aneesah," Aneesah
ta girgixa mata kai a karo na farko muryarta a
shake tace "ya Hydar fa," Hajiyar tace "ki daure
ki sha sae na kai ki gunsa bacci yake," da kyar ta
shiga kurban tean har tayi rabi tace ta koshi,
wata nurse ta shigo da magunguna mum din
Mujaheed ta karba tace "xa mu iya dan fita da ita
nurse," Nurse din tace "idan har bata ganin jiri
xaku iya fita da ita amma kar kuyi nisa," Hajiya
tace "A'a bama waje xamu ba, ward din dake
sama xamu," nurse din tace "ok," tana kallon
Aneesah tace "hope bbu inda ke maki ciwo ynxu,"
Aneesah ta gyada mata kai nurse din ta fita,
Abdul yace "mum ku bar Hydar ya huta kar a
tada shi," hajiya tace "aa baxa mu tashe sa ba
dama, da ya ma aka samu yyi baccin," hajiyar ta
taimaka ma Aneesah ta mike tsaye ta bata
takalmi ta sa, snn suka fita daga dakin, dakin da
Hajiyar ke kwance ta fara kai ta, hajiya duk ta
rame ta xama wani iri ita ma a daxun ciwonta ya
tashi bayan an aiko mata da rasuwar sumy a can
india, snn ga Hydar da aka rasa me ya samesa
lkci daya, don lkcn bai ma san da mutuwar
kanwartasa ba bare ace shine, Aneesah ta shigo
dakin a sanyaye tana kallon hajiyar da ta mike
xaune da sauri ganinta, ita ma ruwan ake kara
mata, Ammi ma na xaune dakin, cikin murya mai
ban tausayi Hajiyar ta fara magana tana kuka,
"don Allah Aneesah ki yafe mana, ki tausaya ma
rayuwata ki amince ki aure Hydar, shi daya nake
da bana son wani abu ya samesa Aneesah, ban
gama dawowa hayyacina daga mutuwar
Sumayya ba sae ga na Hydar, idan wani abu ya
sami Hydar ban san ya rayuwata xata kasance
ba," kuka ssae Hajiyar take, Aneesah ma kukan
take, duk mutanen dake xaune dakin sae da
jikinsu yyi sanyi, Ammi ko kasa dago kanta tayi,
Hajiya ta juya a sanyaye tana kallon mum din
Mujaheed tace "kun ki gaya min halin da Aliyu ke
ciki," mum din Mujaheed tace "nace maki bacci
yake yi Hajiya," tana fadin hka ta kama hannun
Aneesah suka fita daga dakin, wani ward din
daban suka shiga gabanta yyi mugun faduwa
ganin Hydar kwance ana kara masa ruwa har
leda biyu, faruuq na xaune dakin da wani frnd
dinsa, pretty ma na xaune gefensa kmr xata shige
jikinsa, duk ta xama wani iri itama abun tausayi,
Aneesah ta karasa kusa da shi da sauri ta fada
kan gadon tana kuka, faruuq ya janyeta da sauri
yace "kar ki tada sa Aneesah," ta koma gefe tana
kallonsa tana ci gaba da kukanta mai ban
tausayi, Mum din Mujaheed ta kalli Najeeb tace
"na samu Mujaheed a waya daxu Najeeb, wae
ashe ya koma holland ne, kaji tsiya ko ubansa fa
bae sanar ma wa ba bare ni," Najeeb yace "ikon
Allah, to kin gaya masa rashin lafiyar Hydar din
ne mum," Hajiyar tace "eh na gaya masa, yace
gobe xae juyo, yana can duk ya daga hankalinsa
shima yau ya kirani yafi sau ashirin " a sanyaye
pretty tace "nima yana ta kirana," Najeeb yace
"dama kice masa mu hadu a Egypt kawae, can
xamu wuce da Hydar gobe," Hajiyar tace "egypt
kuma Najeeb," Najeeb yace "wnn Abdul din ne
yace hka, shima likita ne ssae, kuma daxu ma
wani doctor ya kirani office ya gaya min hka,"
Hajiyar tace "to mu dae ga mu ga Allah, Allah dae
ya basa lfya, ku ba Aneesar kujera ta xauna,"
Najeeb ya jawo mata kujera

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login