Showing 84001 words to 87000 words out of 89272 words
Chapter 29 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel
fara tausayinta don daga baya ta dinga nuna ma yayanta bata jin ddin abun da yake, shi kam sae yake nuna ko a jikinsa duk da ba hka bne , hkn yasa ta kan shiga ta xauna dakin Aneesah ko bata yi mata hira ba, kuma ta fara mata magana kan cewa ta dinga cin abinci dan ta rame ssae, sau dayawa Hydar kan ba pretty waya ta kai mata su gaisa da Ammi ko Abdul ko kuma faruuq, a sanyaye take karban wayar, taji kmr ta koma gun Amminta, duk sae taji bata son auren kuma da xae taimaka mata ya bata takardarta ta koma gidansu, amma tsoron yi masa magana ma take gaba daya. Ranar saturday tana kitchen da rana yunwa ya isheta tana dafa indomie, pretty bata nn ta tafi gidansu Ameera, tana jin shigowar motar Hydar gidan tayi sauri ta gama abinda take ta xuba a plate ta rufe sae kuma ta kasa fita da shi, ta fito falo ta tarda shi xaune yana danna waya, har ta manta yaushe rabon da ta gansa, ba tare da ta kallesa ba tace "ina yini," ta cigaba da tafiya abunta, ya juya yana kallonta har ta isa stairs snn yace "Aneesah" ta juya tana kallonsa yace "cum" ta komo cikin falon tana kallonsa ta dan durkusa snn tace "gani," yace "baki da lfya ne," ta sunkuyar da kanta tace "lfyata lau" yace "to kina da matsala ne," ta dan yi shiru snn tace "ehh," yana kallonta yace "ta me?" kmr xa tayi kuka tace "gidanmu nake son na wuce gun Ammina," yyi mata wani mugun kallo snn yace "to baxa ki je ba, tashi ki ban waje," tayi shiru kanta a sunkuye kuma taki tashi, ya daka mata tsawar da ta raxanata ta mike a tsorace ta fashe masa da kuka tace "wllh bana sonka ya Hydar bana sonka ka xo ka maidani gidanmu baxan sake xama gidan nn ba," ya mike tsaye yana kallonta yace "to tafi gidan naku," ya daka mata tsawa "nace ki tafi gidan naku, uban me kike tsinanamin a nn din banda bakin ciki da takaici ba, ni da xan iya da tuni na mayar dake gidanku Aneesah tsanar ki nake ji a xuciyata kawae" ta sulale kasa a hankali hawaye na bin kuncinta ta ma rasa me xata ce, ya juya a fusace ya haura sama, abincin da bata ci ba knn ranar, har washegari neman hawaye tayi ta rasa, pretty tayi tayi da ita ta gaya mata ko bata da lfya ne sae dae tace lfyarta kalau, daga karshe ma Hydar daina kwana gidan yyi sbda ita, ranar cikin kuka take ma pretty magana "pretty ni ban san me nayi ma ya Hydar ba ya tsaneni hka, ki tausayamin ki taya ni rokansa ya mayar dani gidanmu ya bani takardata don Allah," pretty tace "kinsan me kika masa Aneesah ki daina cewa baki sani ba," tana fadin hka ta fice daga dakin. Abun duniya ya ishe Aneesah ga xaxxabin da take ji kullum a jikinta, pretty na lura da hka tayi ma Hydar magana ya turo masu likita kawae ba tare da ya dawo ba, ita ce har drip uku amma hkn bae sa Hydar ya dawo dubata ko sau daya ba ita kanta pretty bata ji ddin hkn ba, bae dawo gidan ba sae rana friday da yamma ya shiga dakinta dubata ynxu kam jikin nata da sauki kwance ya tarda ta tana bacci ya dde xaune dakin yana kallonta snn ya fita. Wajen karfe goma na dare ya koma dakin yaji alamar wanka take ya fita, bayan kmr minti goma ya koma don ganinta kawae yake son yi mugun tausayinta yake amma baxae iya nuna mata ba, wnn karan tsaye ya ganta gaban madubi daure da towel tana gyara gashinta, ta juya a tsorace don bata san yana gidan ba, ya tsura mata ido daga bakin kofa duk ta yi mugun rama, ta juya da sauri ta ci gaba da abinda take gabanta na faduwa, ya karasa gaban madubin ya tsaya bayanta yan kallonta ta madubi bata dago ba bare ta kallesa, ya dafa kafadarta sae da ya dau lkci snn yace "ya jikin?" tunda ya daura hannu kan kafadunta jikinta ya dauki rawa ta kasa ce masa komai don tsoro, ya dago kanta yana kallonta ta madubi yace "magana nake," da kyar muryarta a sarke tace "da sauki," ya dan yi shiru snn ya juyo ta tana fuskantarsa yana kallon cikin idonta yace "wanka kika yi," da kyar ta shiga gyada masa kai ba tare da ta kallesa ba. A hankali yace "ki gaya min meke damunki," ta girgixa masa kai da sauri duk a rikice take tace "ba komai," ya dauko kayan barcinta da ya gani kan gado yana kallonta yace "ki sa kayanki ki kwanta," bae jira me xata ce ba ya fara kkrin kwance mata towel din idonsa cikin nata, ta rike a tsorace tace "wayyo ka bari xan sa,"
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 119..... Yau
ma kmr kullum Hydar ya dawo ya xauna
downstairs da kanwarsa, ta dauko masa
abincinsa a dinnin ya kalleta yace "Aneesah fa,"
tace "tana daki," ya dan yi shiru snn yace "ita
tafi karfin ta sakko tayi ma mutum sannu da
xuwa ko?" pretty dae bata ce komai ba, shima
bae sake cewa komai ba ya shiga cin abincinsa,
suna hira da pretty, ya mike yace mata xae je yyi
wanka tace masa to, ya haura sama, kallo daya
yyi ma kofar dakin Aneesah ya kauda kansa ya
bude dakin da ya koma kwana ya shige, wanka
yyi, yyi sllh snn ya hada coffee ya shiga sha yana
danna laptop, yana nn har kusan karfe sha daya
snn ya sauko yyi ma pretty sae da safe ya koma
ya kwanta, duk wnn abun da yake Aneesah na
jinsa, ita kam ta rasa me tayi ma Hydar yake
mata hka, ko sallama bae mata ba da safe ya
fice sae gashi ynxu ma ya dawo bae bi ta inda
take ba yaje yyi kwanciyarsa, kuka ta shiga yi a
hankali wata xuciyar tace to ta je ta tambayesa
taji ko laifi tayi masa, ta kai kusan minti goma
xaune tana tunanin taje ko karta je, gashi ita
mugun tsoronsa ma take, da kyar ta daure tana
karanta addu'o'i a xuciyarta ta bude kofar dakin a
hankali tayi hanyar dakinsa, murya can ciki
gabanta na faduwa tayi sallama duk da tasan ba
lallai bne yaji ba ma, ta turo kofar dakin a hankali
ta tsaya daga bakin kofa, yana kwance ya tsura
ma ceilin ido, ya maida dubansa gareta snn yace
"ya dae, kina son wani abu ne," ta girgixa masa
kai tana kkrin mayar da hawayen dake neman
gangaro mata, a hankali tace "magana xan maka
ya Hydar," ya mike xaune yana kallonta yace "ok
ina jin ki," ta karaso cikin dakin a sanyaye ta
xauna gefen gadon tayi shiru har sae da taji yace
"ina jinki wace magana xa kiyi min," a hankali
muryarta na rawa ta fara magana "ya Hydar ban
san me nayi maka ba kke fushi dani ka daina
kwana dakinka sbda ni, don Allah ka gaya min ko
xan gyara..." tana kai wa nn ta fashe da kuka, ya
kauda kansa da sauri can ya juyo ya dafa
kafadarta cikin wani yanayi mae ban tausayi
yace "to ya kike son nayi dake Aneesah, me xan
maki, me kike bukata daga gareni, hakkin ki ko
me," ya karasa maganar a fusace ta fashe da
kuka don takaici ta kasa ce masa komai ta mike
ta juya xata bar dakin ya fixgota a fusace yace "
shi din kike so ko, kar ki damu xan baki hakkin ki
amma sae na shirya," ta fixge hannunta tace
"Allah ya kyauta bana bukatan hka, kuma ni bashi
ya kawo ni ba, ya Hydar ka bani mamaki, dama
ka auro ni ne don ka dinga cin xarafina kana
musguna min Allah shine....." ta kasa karasa
maganar ta fashe da wani matsanancin kuka ya
mike yana kallonta yace "ae ba karya nayi ba
Aneesah, ke din meye ne baki sani ba, meye baki
yi ba, wlh tllh don kawae son da nake maki na ke
xaune da ke ba don wani abu naki ba, komai naki
baya burgeni Aneesah," Aneesah ta juya da sauri
ta fice daga dakin tana da ta sanin shigan da tayi
dakin, ynxu dama Hydar xarginta yake yi bata
sani ba, ranar kasa bacci tayi, tai kuka tai kuka
har ta gode Allah. Da safe tana xaune a daki
abun duniya ya isheta Hydar ya shigo bata dago
ba bare ta kallesa, ya karaso ya xauna kan kujera
yace "kin tashi lfya," ta gaishesa ba tare da ta
kallesa ba ya amsa snn ya mike yace "na fita
office," tayi masa Allah ya kiyaye ya fice daga
dakin, ta fada kan gado ta fashe da wani sabon
kukan.
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 121..... Hydar ya girgixa mata kai yana kallon cikin idonta kuma har lkcn yana rike da towel din yace "A'a i will help yhu," da ganinsa kasan ba shi bane, hankalin Aneesah ya tashi hawaye ya cika idonta muryarta na rawa tace "A'a ya Hydar wllh xan iya," ya daura yatsu biyu kan lips dinta a hankali yace "bana son musu, just stay still" bata sake yunkurin yin komai ba amma har lkcn tana rike da towel din, ya cire hannunta daga towel din ta shiga girgixa masa kai hawaye na bin kuncinta, yyi mata wani irin kallo, tana ji tana gani ya cire towel din jikinta ta fashe masa da kuka tare da durkushewa a kasan tiles duk da akwae kaya daga ciki, Hydar ya bita ya dago ta kan yace komae tace "A'a ya Hydar don Allah ka rufa min asiri ka bari bana so," yace "sbda me?" a gigice ba tare da ta sani ba tace "kunya nake ji," yace "ko" ta gyada masa kai da sauri, yace "gud! yau xan raba ki da munafukin kunyar da kike min, amma ae baki ji kunyar Mujaheed ba" bae jira mae xata ce ba ya shiga kissn dinta, kuka ssae ta shiga yi tana turasa, hkn bae sa ya saketa ba ya ci gaba da abinda yake kmr xae cinyeta, tsoro ya cika Aneesah jikinta ya dau rawa ganin abubuwan da yake mata har lkcn bata daina kukan da take tana rokansa ba, shi ma bae fasa abun da yake ba, ganin irin abinda Hydar ke mata yasa ta fasa ihu ya rufe bakin da sauri yana mata wani irin kallo yana mayar da numfashi, idonsa ya sauya launi, jikinta na rawa tace "No ya Hydar ka daina min hka tsoro nake ji kayi hkuri don Allah ka kyaleni," shaketa yyi yace "kika sake min magana xan baki mamaki, xan maki abinda baki xata ba ynxun nn," ba shiri ta hadiye kukan da take xuciyarta na mugun bugawa, ya ci gaba da abinda yake abun ma sae taga kmr mugunta yake mata, ajiyar xuciya kawae take don ynxu ta daina kukan, ganin yana shirin rabata da pride dinta kuma a walakance yasa ta kankamesa tace "No ka tsaya ya Hydar ka tausaya min kar ka min hka," da kyar ya iya ce mata plss duk da bae ma san ya fadi hkn ba, hkn yasa ta bar shi ya ci gaba da abinda yake tana kuka a hankali, gani tayi ya turata ya mike kmr wanda aka tsikara da allura ya koma kan gado yyi rub da ciki yana mayar da numfashi, ta mike xaune tana kuka a hankali, a tunanunta kukan da take ne ya basa haushi, hkn yasa ta mike tsaye da kyar ta daura towel dinta tayi hanyar gadon ta xauna gefensa muryarta na rawa tace "kayi Hkuri ya Hydar wllh baxan sake kukan ba," ganin yyi shiru yasa ta dan matso kusa da kansa tace "kaji ya Hydar baxan sake kuka ba kome xaka min, kayi hkuri," ya mike a fusace yace "nayi hkuri na cigaba ko me? Na biya maki bukatanki kike nufi ko, to karki damu ba sae kin marairaice min kina kuka xan baki hakkin ki ba," ta xaro ido kan tace komai ya fixgota ya jefar kan gadon, kuka ssae ta fashe da tace "wllh bana so, ka kyaleni kar ka taba ni idan ba hka ba xan maka ihu" bae saurareta ba ya fara aiki, kuka take tana fixge fixge tana dukansa amma yaki saketa daga karshe ma wanka mata mari yyi tayi tsit tana maida numfashin tsoro, lallai Hydar bae da imani ta shiga uku kasheta xae yi yau, rungumesa tayi ko xae ji tausayinta amma taga alamar kawae mugunta ma yake shirin mata, wani gigitattcen kara ta saka ta kankamesa, lkci daya kuma ta sake sa tayi tsit, Hydar ya kasa sarara mata duk da abinda ya lura, wani ihun ta sake yi na wahala wnn karon ma tsit tayi lkci daya kmr daxu, daga nn bata sake yin wani ba, hkn yasa ya dago ta a gigice yana kiran sunanta amma shiru, ya jawo fitila da sauri xae kunna ta rungumosa cikin murya mai ban tausayi tace "kar ka kunna plsss," sae kuma ta fashe da wani matsanancin kukan wahala tana kiransa, gefe ya koma ya xauna hade dafe kansa yana mayar da numfashi, kkrin sauka ta shiga yi daga kan gadon ya rikota da sauri muryarta na rawa tace "ya Hydar xan mutu xafi don Allah ka taimake ni," ya rungumeta ssae yana girgixa mata kai ya kasa cewa komai, hawayensa ta dinga ji a bayanta ta dago da sauri tana lalubar fuskarsa, ta fashe da kuka tace "me ya faru yayana baxan sake maka ihu ba wllh," ya rungumeta ssae da kyar har lkcn yana hawaye yace am ssrry Aneesah plss ki yafe min am beggin yhu, na cuce ki na xalunce ki..." sae ya kasa karasawa, ta girgixa masa kai tana kwance kirjinsa tace "ni baka min komai ba yayana ka daina hawaye a kai na," da kyar yace "ban maki adalci ba Aneesah na xarge ki a kan abunda ba hka bne," a hankali tace "in my nxt lyf baxan sake yin mistake din da nayi yasa kke xargina ba, ba laifinka bne Ya Hydar" ta fashe da kuka ssae ya jawo bargo ya lulluba masu, ranar daga ita har shi bbu wanda yyi bacci don nn da nn xaxxabinta ya tashi jikinta ya dau xafi ssae, hankalinsa ya tashi ya rasa abun yi, kuka ta dinga masa ta rasa inda xata sa ranta, ya dauko doguwar rigarta yace "tashi in sa maki kaya mu tafi asibiti Aneesah," ta girgixa masa kai da kyar alamar baxata ba, dole ya shiga kiran likitansa amma wayarsa a kashe, to ynxu wa xae kira, Abdul ya fado masa kome ya tuna kuma sae ya fasa kiransa.
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 123.... Hydar ya fito ya tarda pretty tsaye yace ya dae? tace "me xa a girka mata yaya?" yace "pepper soup kawae xaki mata amma ki fara gyara dakin tukunna" yana kai wa nn ya fice xuwa dayan dakin ya shirya, ita ko ta shiga gyara dakin tana cikin moppn bayan ta daura xanin gadon kan kujera ba tare da ta lura da kmai ba nufinta in ta gama sae ta linke ta ajiye taji Aneesah na kwarara amai ta juya da sauri tayi kanta ta riketa ta dinga aman ga drip hannunta, dole pretty ta shiga kwala ma yayanta kira ya shigo da sauri yana tambayr lfya ya rike Aneesar yace ta debo masa ruwa ta debo da sauri ta kawo masa, Aneesah ta fada kansa tana mayar da numfashi, ya ciro wayarsa ya kira Dr umar yaki shiga hkn yasa ya kira Abdul kawae cikin minti ashirin ya iso gidan, sae da ya fara cire mata drip din snn Hydar ya kwantar da ita kan gado, Abdul yace "me ya sameta? Hydar yace "xaxxabi take" Abdul ya durkusa kusa da ita yana kallnta yace "ina ke maki ciwo Aneesah" tayi shiru bata ce komai ba sae hawaye, Hydar ya kirasa suka fita waje, Aneesah ta mike da kyar xata shiga bathroom taji ta kasa tafiya, pretty ta lura da hka tace "me ya sami kafar?" bata ce komai ba ta koma ta xauna, ita ko ta ci gaba da abinda take ta dauki xanin gadon xata linke taga jini, ta juya tana kallon Aneesah da tayi saurin juyawa taji kmr ta nutse kasa don kunya, pretty ta shiga bathroom da bedsheet din a sanyaye ta fito ta fita daga dakin, magunguna kadae Abdul ya bata ya bar gidan, Hydar na xaune gefenta bayan ya rakata bathroom, pretty ta shigo ta ajiye abinda ta girka ma ta ta fita, ya bita har downstairs yana kallnta yace "meyasa kika ma Aneesah sharri Zainab" ta fashe da kuka tace "yaya ni ban mata sharri ba wllh abinda na gani na gaya maka" ya juya bae ce mata komai ba ya koma sama, lallai Mujaheed na son Aneesah, kula ssae Aneesah ta dinga samu daga Hydar da kanwarsa, canxawan pretty lkci daya gareta ya bata mamaki, shiri ssae suka fara yi kmr da, Hydar kam ko da yaushe yana manne da ita amma ko da wasa bae taba nuna mata xae sake kusantar ta ba hkn yasa ta saki jikinta don da dari dari take da shi don ya gama bata tsoro, wani soyayya ta daban ya shiga nuna mata har abun ya dinga bata mamaki take ganin kmr ba Hydar ba, duk bayan kwana biyu ya kan kaita gun Amminta, wani lkcn su biya gidansu Mujaheed, Hajiyarsa na bala'in ji da ita tana sonta. Ranar wata asabar Hydar yace masu Hajiya xata iso gobe tare da Meenah, suna ta murna ita da pretty suka shiga masu girki kala kala, da yamma suka iso murna kam ba a magana gun Aneesah don taji kewan Hajiyar ssae, meenah jikinta yyi sauki kmr ba ita ba, akwatuna sha takwas ta dawo da, goma na Aneesah, takwas kuma na Mujaheed da yace tayi masa, da Hajiya tayi masu maganar biki Aneesah ca tayi ita bata so a bari kawae, Hajiya tace lallai sae anyi hkn yasa suka yi fixin date din bikin, da daddare Hajiya ta kira Mujaheed ya xo gidan ya dauki boxes