Showing 78001 words to 81000 words out of 89272 words

Chapter 27 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

Aneesah tace "yayana tsoro nake ji gabana sae faduwa yake ban san meyasa ba," ba tare da ya kalleta ba yace "kiyi ta addu'a," a hankali tace "yaushe xaka nemo min Ammina yayana," ya juya yana kallonta yace "vry soon," tace "yayana amma ba gidan nn xamu kwana ba yau ko?" yyi murmushi yace "eh" ba tare da ya kalleta ba, karfe sha daya aka basu ixinin shiga gun Hydar, Mujaheed ya juya yana kallonta a sanyaye murya can kasa yace "tashi muje kanwata," Aneesah ta xaro ido tace "aa ni baxan shiga ba yayana tsoransa nake ji, ba kace yarinya ya sace ba," Mujaheed yyi murmushi ya kamo hannunta yace "c'mon sharri aka masa abinda ma xae ga yarinyar ynxu," bae jira me xata ce ba ya ja ta tana nonnokewa kmr xa tayi kuka suka shiga inda Hydar yake. Hmm wae Khaleesah ta cika abinda ya saba ma al'adar Hausa fulani a lbrin Aneesah inji mutane, ohh hka nace maku baxan sa side effect din hkn ba ba, nifa na san abinda nake yi kuma idan ina sa batsa a lbrina tun a Inteesar xa ku gane hkn, in kun bi ni sannu a hnkli xaku ga yanda xa a kaya. I knw wat am doin.
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 75..... Haydar ya dago kai yana kallonsu, har lkcn Aneesah na labe bayan Mujaheed wae ita tsoro take ji, Hydar ya hade rae yana kallon Mujaheed ganin ba shi kadae bne don a xatonsa daya daga gantalallun 'yan matansa ya taho masa da, Mujaheed ya kyaleta ya karaso kusa da Haydar ya xauna yana kallonsa, kasa karasa wa Aneesah tayi ganin Hydar bayan Mujaheed ya bar ta gun a tsaye, ji tayi kafarta ya kasa daukar ta ta durkushe wajen jikinta na rawa, hkn ne dalilin da ya sa Hydar dago kansa yana kallonta don har lkcn bae kalle da warce Mujaheed ya shigo ba, ya mike tsaye a hankali yana kallon Aneesah da mugun mamaki, Aneesah ta fashe da kuka tana kallon Mujaheed da ya tsiri danna waya tace "wayyo Allahna ya Hydar me kke yi a nn," Hydar ya juya yana kallon Mujaheed da alamar tambaya, amma ya kasa cewa komai, ba tare da Mujaheed ya kallesa ba yace "ita ce Aneesar da kke gaya min ko," Hydar ya koma ya xauna da kyar yana ci gaba da kallon Aneesah da mamaki yace "ina ka samo ta Mujaheed," Mujaheed ya juya yana kallon Aneesah dake kuka ssae tana kallon Hydar, bae ce komai ba ya ci gaba da danna wayarsa, Hydar ya karasa kusa da Aneesah ya durkushe gabanta yana kallonta, ta dago kai ita ma tana kallonsa, a hankali yace "Aneesah," ta girgixa masa kai ta fashe da wani sabon kukan ta fada kansa, ya dagota ya girgixa mata kai yace "No Aneesah," muryarta na rawa tace "ya Hydar me kke yi a nn dama kai ne yayana ke fada min," ya tsura mata ido yace "waye yayanki," ta juya tana kallon Mujaheed da har lkcn idonsa na kan waya bae ko kalle inda suke ba, Hydar ma ya juya yana kallonsa, mujaheed dae bae ce masu kmai ba, Hydar ya dawo da dubansa ga Aneesar yace "ina ya kai ki Aneesah?" ta goge hawayen fuskarta tace "wa?" yace "baffanki" ta dan yi shiru tana ci gaba da goge hawayen da yaki tsaya mata tace "can wani gari ya kai ni," Hydar yace "gun wa?" ta fashe da kuka tace "ban san su ba, can wani kauye ya kai ni a kaduna," Hydar yyi shiru snn yace "Ammi fa?" cikin kuka tace "ya Hydar ban ga Ammina ba amma yayana yace xae samo min ita," Hydar yace "gun wa kike ynxu?" tace "gun yayana," yace "waye yayanki," ta juya tana kallon Mujaheed, wnn karon dae Hydar bae kallesa ba, Hydar bae sake ce mata komai ba ya kauda kansa, ganin yyi shiru ne ya sa tace "ya Hydar ka gaya min wa ya kawo ka nn, me kayi?" ba tare da ya kalleta ba yace "ca akayi na sace ki," ta fashe da kuka tace "wa yace hka ya Hydar?" Hydar yace "baffanki," kuka ta shiga yi ssae, ya dagota ya sa hannu yana share mata hawayenta yace "kar ki damu Aneesah, in'sha Allah komai ya xo karshe ki kwantar da hankalinki," ta gyada masa kai kawae, ta juya bata sake ganin Mujaheed ba, ta tsayar da kukanta ta mike tsaye da sauri tace "ya Hydar ina yayana?" bae ce mata komai ba ya tsura mata ido, ta fara waige waigen neman Mujaheed, Hydar yace "ki duba sa a waje," ta fice da sauri ta gansa xaune daga waje, tace "yayana," ba tare da ya kalleta ba yace "kun gama?" ta gyada masa kai, ya mike ya shiga inda Hydar yake yace "sae mun hadu a kotu ran monday," Hydar yyi shiru yana kallonsa ganin ya juya xae wuce ne yasa yace "so early?? Bbu bayanin komai jaheed?" Mujaheed ya juyo yana kallonsa yace "bayanin me?" Hydar yyi shiru yana kallonsa can kuma yace "shknn Allah ya kiyaye hanya," har mujaheed ya juya xae wuce sae kuma ya fasa ya juyo ya dawo ciki yana kallon Hydar yace "kar ka damu Aliyu gobe xan dawo a kwae lbri, ynxu sauri nake wllh" yana gama fadin hka yyi murmushi yyi pat din shoulder dinsa yace "c yah," snn ya juya ya fita Hydar ya bi sa da kallo, Mujaheed ya kalli Aneesah dake tsaye daga bakin kofa a hankali yace "ki je kuyi sallama," tace "to ka jirani" ya gyada mata kai ta karasa kusa da Hydar a sanyaye tace "ya Hydar mun tafi," yyi shiru yana kallonta snn yace "ina xaku ynxu?" ta sunkuyar da kai tace "ni da yayana xamu wuce gida," ya dauke kansa yace "ok," Aneesah ta juya hawaye cike a idonta ta fita ta samu Mujaheed tsaye a waje ya jingina da bango idonsa rufe yana jiranta, tace "yayana," ya bude idon yana kallonta bae ce komai ba yyi gaba tana biye da shi a baya har suka fita ya bude mata mota ta shiga snn ya xaga ya shiga driver sit ya ja motar suka bar wajen.
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 76..... Mujaheed na gama parkin Aneesah ta bude motar xata fita ya kirata a nutse, ta koma ta xauna tana kallonsa, yace "kinji ddin ganin Hydar yau ko?" ta sunkuyar da kai bata ce komai ba, ya kira sunanta ta dago a hankali tana kallonsa yace "magana nake maki" tace "yayana a ina ka san shi to" yace "ki amsa min tambayata," ta dan karyar da kai ta marairaice tace "ehh mana ssae ma," ya gyada kai yace "to yyi kyau," ya bude motar ya fito ya bar ta a ciki, ta bishi da kallo har ya shiga cikin gida snn ta fara kuka, tayi mai isarta ta fito ita ma ta shiga gidan a sanyaye, yana kwance falo ya lumshe idonsa, ta karaso falon kmr bata son taka tiles din dake shinfide a falon, ta isa gabansa ta sulale kasa tana kallonsa a hankali ta shiga kiransa "yayana," ya bude ido yana kallonta, ta sunkuyar da kai hawaye na xuba idonta, ya mike xaune yace "ya akayi," ta girgixa masa kai bata ce komai ba, yace "ko na sake maida ke gun Hydar din ne?" ta tsura masa ido tana kallonsa bata ce komai ba, ya mike tsaye yace "fine! Sae ki je ki harhada kayanki," yana kai wa nn ya juya ya bar wajen da sauri ya haura sama, ta fashe da wani sabon kukan ta kife kanta kan kujera. Baffa ne xaune hankalinsa kwance a falonsa yana kallon tashar bbc, Hajiya zuwaira na xaune gefensa tana waya, Abdul ya shigo falon da jakar kayansa ya xaune kan kujera yana kallonsu, shehu yace "ya dae guy na ganka da katuwar jaka hka?" ba tare da ya kalli mahaifin nasa ba yace "yau xan kama hanyar london ne dad," baffa ya dan sace kallon Hajiya da ta kauda kanta tana dan murmushi yace "a haba dae guy, har ka gama hutun," Abdul yace "ni nama rasa me ya xaunar da ni har ixuwa ynxu a Nigeria yau fa watana kusan biyar," Hajiya tace "ae shine son, kar ma kaje ka samu matsala gurin aiki," baffa yace "shknn son Allah ya kiyaye, kana bukatan wani abu ne?" Abdul ya mike ba tare da ya kallesa ba yace "ba komai," ya ja jakarsa ya fice daga falon, baffa yace "amma driver ne xae kai ka airport ko?" basu ji ya ce komai ba, Hajiya ta juya tana kallon baffa, tayi dariya tace "ya kaga aiki na Alhaji," cike da jin ddi yace "yana kyau matata, shi yasa nake bala'in san ki wllh," ta mike tana dariya tace "bari naje muyi sallama mai kyau da dana," karfe hudu Mujaheed ya sauko kasa tun bayan hawansa sama, har lkcin Aneesah na xaune inda ya barta, ya karaso cikin falon yana kallonta yace "kin gama hada kayan," ba ta kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya xauna kan kujera yace "na fa gaya maki ki je ki hado kayanki na kai ki gun Hydar din ki xauna," ta tashi tsaye tana kallonsa tace "ae ba da kaya naxo gidan nn ba," tana fadin hka ta juya tayi hanyar fita daga falon, ya mike tsaye da sauri yace "ke ina xaki" bata ko juya ba bare ta tanka sa, ya fito shima da sauri yana kiranta, har ta kusa gate, mai gadi na sllh dakinsa don hka kawae ta bude gate din ta fice, tana fita ta saka gudu sanin Mujaheed xae biyota, ko da ya fito kofar gidan tayi nisa, yace "ya salam," ya koma ciki da sauri ya dauko makullin mota ya bude gate ya bita, ya rasa hanyar da ta bi don hanyoyin daban daban ne, Aneesah gudu kawae take tana kuka ba tare da ta san inda xata ba, ta isa titi xata tsallaka wani mai taxi ya tsaya yace "tafiya ne Hajiya," bata ce masa komai ba ta bude bayan taxi ta shige, ya ja taxin yana tambayarta ina xata, tace "can gaba," sae da yyi nisa don har sun fito babban titi snn tace "malam banda kudi fa?" ya juya yana kallonta snn yyi parkin yace "to fita," tace "to ngd," snn ta fito ya ja motarsa yyi gaba, ta fara kalle kalle ta rasa inda xata yi ta fashe da kuka, xata tsallaka titi kmr daga sama taji mota ya bugeta ta fasa ihu ta durkushe wajen don bata wani bugu ba amma ta tsorata, mutane suka taru gun suna mata masifa bata kallon inda xata wae, mai motar ma ya fito yana kallonta a fusace yace "ke wace irin mara hankali ce kina tafiya hankalinki na karkashin takalminki haka kurum ina xaman xamana ki ja min sittin," Aneesah ta dago da sauri jin muryar mae maganar, dae dae nn kuma Mujaheed ya shigo crowd din.
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: post

Khaleesat Haiydar

~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 77..... Abdul yyi tsit daga masifar da yake yi yana kallonta kmr mae son tuna Abu ya dafe kansa, can ya durkusa gabanta yana kallonta yace "sannu baki ji ciwo ba dae ko," ta mike da sauri tayi gefen Mujaheed da ya kasa ce mata komai sae kallonta da yake cikin bacin rae, ta kamo hannunsa a rude tana kuka tace "yayana mu tafi gida don Allah," ya fixge hannunsa yace "ki dae tafi inda xa ki" ta juya da sauri xata wuce ya fixgota a fusace yace "na ga alamar baki da hankali," Abdul yace "ka bi ta a hankali mana," Mujaheed bae ko kalli Abdul ba yyi hanyar motarsa da ita, ya bude bayan motar ya jefata ciki, snn ya xa ga ya shiga driver sit ya ja motar suka bar wajen, Abdul ya xaga ya shiga tasa motar ya bi su a baya, kuka kawae Aneesah take a bayan motar, duk a tsorace take ganin Abdul, Mujaheed bae ko kalleta ba bare yace mata komai, kamr ance ta juya taga Abdul biye da su a baya, ta fasa wani raxanannen ihu, Mujaheed ya taka burki da sauri ya juya yana kallonta da mamaki yace "ya salam wae kina da hankali kuwa Aneesah?" ta nuna masa baya a tsorace ya juya yana kallon motar Abdul da ya tsaya, mujaheed ya kalleta yace "meye wnn?" cikin kuka tace "bin mu yake," Mujaheed ya bude mota ya fito yana kallon motar Abdul, Abdul ya fito daga tasa motar Mujaheed ya karasa gunsa yace "malam kana da matsala da mu ne?" Abdul yace "A'a just want 2 make sure she's alryt don na bugeta ssae," Mujaheed yace "dnt bother xan kai ta asibit," Abdul yace "dama ka bari na dubata nima likita ne," xae fito da I.D card dinsa mujaheed yace "nace maka karka damu malam," Abdul ya daga kafada alamar ok, snn yace "kanwarka ce," ba tare da mujaheed ya kallesa ba ya juya xae koma motarsa yace "matata ce," Abdul yace "matarka? karya kke wnn bata yi kama da matar aure ba, ina tunanin ma kmr na taba saninta," Mujaheed ya dawo da sauri ya cakume Abdul yana huci yace "kai! Wllh xan iya kasheka a kan wnn yarinyar, ka kama hanyar ka kar kasa nayi maka dukan fitan hankali a nn," bae jira cewar Abdul din ba ya turasa da karfi yyi hanyar motarsa ya shiga yyi reverse ya fasa komawa gida duk da sun kusa gidan tunda a layinsu yake, bae damu da irin kukan da Aneesah take ba har sae da yyi nisa ssae snn yace "waye wnn mutumin Aneesah," cikin kuka tace "yayana ne," ya taka burki da sauri don bbu motoci a titin anguwar yana kallonta yace "yayanki kuma?" ta gyada masa kai tana ci gaba da kuka tace "dan baffana ne," Mujaheed yace "wat?" ya sanki ne?" ta gyada masa kai nn ma tace "shine wanda ke son aurena baffa ya dauke ni ya kai ni kauye," Mujaheed yace "innalllahi wa'inna ilaihi raji'un," ya ja motar suka bar wajen snn yace "to ya akayi bae gane ki ba?" ta goge fuskarta tace "nima ban sani ba," bae sake ce mata komai ba har suka isa wani gida, yyi horn mai gadi ya bude gate ya shiga yyi parkin ya fito ya bude mata mota tace "ina ne nn yayana?" yace "nn ma gidanmu ne," tace "me xamuyi a nn?" ya kauda kansa yace "ae ya riga da ya san anguwarmu hatsari ne babba idan muka ci gaba da xama a can, shi yasan me yasa yyi pretend kmr bae sanki ba, kuma nasan xae kai ma ubansa information," Aneesah ta gyada kai tana hawaye tace "haka ne," yyi hanyar shiga gidan tana biye da shi a baya. Abdul na shiga gida mahaifansa suka tsaya kallonsa da mamaki, na farko a tunaninsu kmr yanda yace masu xae je gun abokinsa yyi sallama da shi ya ajiye motarsa a can snn ya wuce tashar jirgin sama, na biyu kuma ya shigo masu a hargitse kmr mahaukaci, baffa ya mike da sauri yana kallonsa yace "ya akayi son, wa ya taba min kai," ya xube kan kujera ya dafe kansa yace "dad wata nagani kuma ina tunanin kmr na santa, dad duk nayi confuse," Hajiya tace "ikon Allah, to a ina ka santa Abdul?" Abdul ya yatsine fuskarsa kmr mai son tuna abu sae kuma yace "wllh na manta amma ni dae na santa," baffa yace "a ina ka ganta to?" Abdul yace "kawae shigo min titi tayi na dan bugeta amma bbu abinda ya sameta, sae yayanta ko mijinta ne ni dae ban sani ba ya xo xae tafi da ita," Baffa yyi dariya yace "guy knn, da ynxu ka isa airport ka bata lkcn ka a bnxa ka dawo kan maganar da bae da tushe," Abdul ya mike a fusace yace "maganar tawa ce bata da tushe, wllh na san yarinyar nn, kuma ni sae na nemota, ae nasan anguwar da take," yana kai wa nn ya juya fuu ya bar falon ya haura sama, Baffa ya juya yana kallon Hajiya da ta kasa rufe bakinta yace "anya Hajiyata wnn karon aikin ki yyi kyau kuwa," tace "haba Alhaji sae kace baka san ni bane, ae idan akwae abinda yafi kyau ma aikina yyi, ka barni da shi kawae, ni nasan wanene son dina," Mujaheed na xaune kan dinnin table ya dafe kansa, Aneesah na kitchen tana girkin da ya sa ta, duk case din Aneesah ya birkita masa kwakwalwa can station an gano cewa wata Hajiya ce ta tura su bala su kashe Aneesah duk da har lkcn ba a gano wacece ba don su bala sun ki fadi shi ko yasan Hajiyar Hydar ce, nn kuma ga dan baffanta ya gansu, dole yasan baffa xae samu information, kai rayuwar Aneesah na cikin hatsari.
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 78..... Aneesah
ta gama girkin da take yi a kitchen ta jera masa
kan dinnin don har lkcn yana xaune gun sae dae
wayarsa yake dannawa wnn karon don tunanin da
yake na sa masa ciwon kai, xata wuce yace "ina
xaki," bata kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya
mike ya karasa kusa da ita ya kamo hannunta
suka koma kan dinin din ya xaunar da ita kujeran
dake gefen wanda yake, snn ya shiga xuba mata
shinkafa da miyar yace "kin gaji ko? Dana sani da
cefanen da driver yyi da siyo mana kawae yyi a
eatry," ita dai bata ce masa komai ba, ya juya
yana kallonta, ta sunkuyar da kai da sauri, a
hankali ya dago kanta yace "ki daena sama kanki
damuwa Aneesah," hawaye ya ciko idonta ya
sakala hannu a wuyarta yace "xa fa muyi fada
kanwata bana son wnn unnecessary kukan naki,
kullum baki da aiki sae na kuka, dnt wrry kanwata
Hydar na fitowa xaki ga Amminki," a hankali tace
"yayana yaushe xae fito?" Mujaheed yyi shiru kmr
baxae ce mata komai ba sae kuma ya sauke ajiyar
xuciya yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login