Showing 27001 words to 30000 words out of 89272 words
Chapter 10 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel
makwabciyarsu khabir
abokin yusuf ne ya shigo gidan, nn
da nn Aneesah ta sake fuska tana
murmushi tace "khabir daga ina hka,"
tana son yaron ssai tun bayan
rasuwar kaninta don yusuf bashi da
abokin wasan da ya wuce khabir, yyi
dariya yana nuna mata gibinsa ba
tare da ya kula da Ammi ba yace
"Antyn yusuf ina wuni," ta rungumosa
a sanyaye kiran sunan yusuf da yyi
tace "lfya lau khabir dina, daga ina,"
yace "wani mutumi ne yace na kira ki
a waje," ta dan xaro ido tace "ni
khabir," yaron yace "eh mana ke yace
na kira, da katoton mota ya xo, kuma
dogo ne kmr teachern su anty jamila
na sch, ya sa glass da farin kaya,
kuma yyi hka..." ya mike da sauri ya
rungume hannayensa biyu a dan
kirjinsa yana gwada mata yanda
mutumin yyi, Aneesah ta dago a
sanyaye tana kallon Ammin da ta
xuba masu ido tana kallo, Ammi tace
"waye?" Aneesah ta sunkuyar da kai
tace "ya Haiydar ne ina ga," Ammi
bata sake cewa komai ba, Aneesah
ta mike ta dauki hijab dinta tace "xo
muje khabir," ya bita suka fice daga
gidan, yana jingine jikin motarsa har
lkcin ko yana rungume da
hannayensa, ta karaso a hankali ta
tsaya gabansa tana kallonsa, yyi
murmushi yana kallon khabir yace
"yauwa gud boy, ga shi ka siya
biscuit," ya ciro naira dubu ya mika
masa, khabir din ya juya yana kallon
Aneesah yace "na karba Antyn
yusuf?" ta kirkiro murmushi tace "ka
karba khabir," ya karbe daga hannun
Haiydar yyi godiya ya bar wajen a
guje, Aneesah ta sunkuyar da kanta
murya can ciki ta gaishesa, ya amsa
yana murmushi yace "Ammi fa," ta
kauda kanta tace "tana ciki," yana
kallon cikin idonta yace "ina wayar da
na baki Aneesah," kanta a kasa tace
"ban san inda yake ba," yyi murmushi
yace "mu je ciki to," ta juya da sauri
tana kkrin maida hawayen dake
baraxanar gangaro mata, ya bi
bayanta har suka shiga xauren snn
ya riko hannunta ganin irin saurin da
take, ta tsaya shima ya tsaya, ganin
bai ce komai ba yasa ta juyo a
hankali tana kallonsa, ya kamo
hannayenta biyu xae yi magana ta
fada kirjinsa ta fashe da kuka a
hankali, ya rungumota ya lumshe ido
murya can kasa yace "am srry
Aneesah, nt my fault, mum ce tayi
reportn dina gun Abbansu Najeeb,
yhu knw.... Kin dae gane abinda nke
nufi, kuma yana kano, so i had 2 go
n meet him in there, nd bae bari na
bar kano ba tun lkcin sae daxu,
sauka ta knn Abuja ko gida bn je ba
sae gidan Najeeb." gyada masa kai
kawae take yi tana hawaye, ya dago
kanta yace "bana son ganin
hawayenki Aneesah," bata ce komai
ba ya goge hawayen fuskarta yana
murmushi yace "mu shiga ciki," ta
shiga gaba yana biye da ita a baya
suka shiga gidan, ya shiga daki suka
gaisa da Ammi suka jima yana mata
hira, Aneesah na gefen Amminta tana
kallonsa shima duk hankalinsa na
kanta, daga karshe dae tuwon nn tare
suka ci da yayanta, sae lkcn ta ga
ashe tana jin yunwar. suna xaune
tsakar gidan su biyu kadae, ya
tambayeta ya exams tace ranar
thursday xasu kare, yace "waw nn da
3 dayz knn," ta gyada masa kai tana
murmushi, yace "to Allah yasa kinyi a
sa'a kanwata," ta ce "Ameen yayana,"
pretty fa? Yace "kar ki damu watarana
xamu xo tare," nan ya dinga bata lbri
masu ddi tana gefensa tana 'yar
dariya kmr ba Aneesar daxu ba, duk
da shi kansa daurewa kawae yake
baya son ta gane damuwar da yake
ciki, suka dinga hira har kusan karfe
goma, duk ta manta da wani bakin
ciki da Abdul ya cusa mata daxu, kmr
kar ya Haydar ya tafi ta rakasa har
motarsa ya ciro tsarabar da yyi mata
ta karba da kyar, tayi masa gdya a
kunyace ta shiga gida. Ana gobe
xasu kare exam tana tsakar gida a
xaune wajajen karfe 9 da rabi bayan
ta raka Haiydar, tana duba geography
note dinta don shine lst paper din da
xa suyi gobe alhamis, ammi kuwa na
daki kwance, Abdul ya shigo gidan
da cigarette dinsa a hannu yana
xuka, gabanta yyi mugun faduwa
amma ta dake ta ki dago kanta tana
ta karatun ta.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 36.... Haydar ya kasa ce ma mahaifiyar tasa komai don takaici, sae kallonta da yake kawae, abun ma sae ya kusan basa dariya, ya juya ya sake maida kallonsa ga zeenah dake xaune a falon ta sa wasu shegen kayan bacci sae jujjuya masa ido take, kawae ya girgixa kai bai ce komai ba ya juya xae haura sama, Hajiyar ta dakatar da shi da mamaki, "ina xaka ina maka magana baka ban amsa ba, kai fa dan rainin hankali ne Aliyu," ya juya yana dubanta cikin fushi yace "to me kike son nace, ni dae baxa ki xaba min matar da xan aura ba tunda ni ba yaro bane, taje can da degree dinta ta auri manyan mutanen dake nemanta, ni ko da auren nake so kiyi min ma wllh wnn tafi karfina, bare ni ban aikeki ki nema min mata ba , ni fa mum kar ku takura min a gidan nn, ynxu ma ni ba xama na dawo yi ba, kayana xan dauka," yana kai wa nn ya juya ya haye sama pretty ta bi sa a baya, Hajiya ta mike tana salati kmr xata yi kuka tace "ni kam Allah ya hadani da bala'e'en yaro, ya dubi tsabagen ido na ya dinga gaya min magana, to ka xo ka fita gidan nn yau na gani, ni dama nasan bbu abinda surutan Alhaji usman xae yi a kanka, da dae ya biyo ka har nn, nai masa bayani yana kallona ina kallonsa ya gane irin tashin hankalin da nake ciki, ohh ni kam na banu" sumy ta tabe baki tace "wllh mum ki sa masa ido da kyau, ni dae ina suspectn kila ma wajen shegiyar 'yar aikin nn yake xuwa don fa akwae ranar da na gansa hanyar suleja ko ina xa sa oho, ni kuma na raka kawata zee wajen wani saurayinta da yace muje can mu same sa," Hajiya tace "ke ban san mugun fata, wace 'yar aikin, yar aikin da yace min ya ajiye a titi yace ta wuce gida kar ta sake dawowa, ko ba gaban ki ya fada hkn ba," meenah ta fashe da dariya tace "Allah yasa" Hajiya ta juya tana kallon zeenah da ta gama rudewa ganin Aliyu, ba karamin kwarjini yyi mata ba ita kam, ae ita irin wa innan take so, nn da nn taji wani mugun sonsa na mata yawo a xuciya, ta kasa daina kallon stairs din, shknn ita kam ta sami mijin aure, Hajiya ta katse mata tunaninta ta hanyar cewa "ki kwantar da hankalinki zeenah, hka Aliyu yake, amma nasan yana ganinki sae da ya rude nunawa ne kawae baxe yi ba," zeenah ta kirkiro murmushi tace "ba komai Hajiya," sumy da meenah suka kauda kai suna mata dariyar wayyo yarinya. Aliyu ya sauko rike da jakar kayansa ba tare da ya kallesu ba xae bar falon, Hajiya ta shige gabansa tana huci "kana da hankali kuwa Aliyu, ni kke mayar wa ba komai ba ko," sae ta fashe da kuka ta koma gefe tana cewa "dama hka rayuwar take, kaje Aliyu, ni nasan da mahaifinku na da rae duk hkn baxae faru dani ba," ya tsaya kallonta can ya dan yi tsaki ya juya ya koma sama, yana hayewa sama tayi murmushi ta dawo ta xauna tace "idan ba hka nayi masa ba baxae koma ba," ta ciro wayarta ta kira Alhaji usman tayi masa bayanin komai, tana kashewa ko minti biyar ba ayi ba ya kira Haydar din, ranar kasa bacci haydar yyi tunanin Aneesah kawae yake, ga shi har lkcn bae taba furta mata kalmar so ba, ya kasa yin hkn, yana tuna zeenar da Alhaji usman yace masa lallai lallai ita ce matarsa sae yaji ransa yyi mugun baci, to shi macece da xa ayi ma auren dole, yyi tsaki yace nasan maganinku. Washegari alhamis Aneesah ta kare waec dinta, suna tsaye da kawayenta bakin makarantar suna ta murnar gama waec, ita ko hankalinta yyi nisa duk a hargitse xuciyarta yake, wae yau xata wuce gombe to yayanta fa, ita baxata iya rabuwa da shi ba, mota ce tayi park dae dae bakin makarantar matan da ma mutanen dake wajen gaba daya suka maida hankalinsu ga motar har Aneesah, aka sauke glass din motar ana kallonsu, salima tace "waww wnn wajen wa ya xo," Aneesah dae ta tsura masa ido tana kallo, fateema tace "kai maxaje na inda suke, ku dubesa fa, ae Allah ya bani saurayi hka an banu," hka duk suka dinga fadin albarkacin bakinsu, ita dae Aneesah tsit ake jinta, shi ko ita yake ta kallo, suka ce ke Aneesah ke yake kallo f,a ko gurin ki ya xo ko dae yayanki ne, dama gashi kuna kama, lips dinku iri daya, hancinku iri daya, bakin ki iri daya, Aneesah ta dan yi dariya ta karasa kusa da motar tana kallonsa, mates din nata suka bi ta da kallon mamaki, ya hade rae yace "bayan kin gama walakantani gaban kawayenki kinyi kamr baki san ni ba," ta marairaice masa tace "aa nifa banyi kmr ban san ka ba yayana," yyi murmushi yace "to ya angama exams lfya," ta gyada masa kai tana masa wani shegen kallo, yace "hmm wnn kallo hka," ta kauda kai tana dariya, tace "bari ka gaisa da frnds dina," tana fadin hka ta gayyatosu suka karaso bakin motar, yace masu "hi" suka gaishesa gaba dayansu, ya amsa yana murmushi yace masu "hw 're yhu ol," "fyn thank u, nd yhu," suka mayar masa, ya gyada kai yace "same" nn ya tambayesu ya suka gama jarabawa duk suka ce lfya lau snn yace "nyc 2 meet yhu oll 4 d first tym," "nyc 2 meet yhu 2," suka mayar masa suna 'yar dariya, nn Aneesah tayi masu sallama ta shiga motar suna binta da kallo snn yyi reverse suka bar anguwar.
Like · Report
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
37...... Dai-dai wani shoppin Mall
Haiydar yyi parkin motarsa Aneesah
ta juya tana kallonsa tace "yayana
xan fa yi tafiya yau, naga kuma ba
gida mu ka taho ba," ya kashe mota
yana kallonta yace "ina xaki," ta dan
marairaice masa tace "gombe xan
tafi," ya tsaya kallonta da mamaki
yace "wae me xaki je yi gombe
Aneesah," ta tsura masa ido ko
kiftawa bata yi, ya kamo hannunta
yace "talk 2 me Aneesah," ta kauda
kanta a raunane tace "Ammi ce tace
tunda yau xan gama exams na wuce
can kawae,"ya lumshe ido yace "sbda
me Aneesah," nn da nn hawaye ya
taru idonta a hankali tayi masa
bayanin abinda ke faruwa da irin
maganganun da Abdul ke gaya mata
na cewa ta kusa xama matarsa,
Haiydar yyi murmushi yana kallon
mutanen dake ta shige da fice cikin
mall din, can ya juya yana kallon
Aneesar da ta tsura masa ido yace
"wae a wani anguwar ma baffan naku
yake," Aneesah tayi shiru kmr baxa ta
ce komai ba can dae ta gaya masa
sunan Anguwar, yace "to Address fa,"
tace "me xaka yi da address yayana,"
ya daga kafada yana kallon cikin
idonta yace "just wants 2 knw," xata
yi magana wayarsa yyi ring ya daga
yace "srry bbyna gani nn xuwa,"
Aneesah ta xuba masa ido tana kallo,
ya hura mata idon yace "mu je
kanwata," ta dan hade rae tace "ni
don Allah ka barni na wuce gida
yayana, ammi xatai ta jirana," yace "i
knw kanwata ynxun nn xamu fito ae,
kin dae ga ina ne nn," da kyar ya
lallabata ta fito daga motar fuskarta a
daure snn suka shiga ciki yyi mata
siyayya sosae ita dae binsa kawae
take bata ce komae ba, daga
bayansu taji muryar pretty, gaba daya
suka juya suna kallonta ta karaso
tana tura trolleyn kayan da ta siya a
hankali Haiydar yace "sae ynxu kika
gama," tayi murmushi tana kallon
Aneesah tace "ya exams mumy,"
Aneesah tayi murmushi tace
"Alhmdllh, ya gida," pretty tace "lfya
lau, ya su Ammi" Aneesah ta kalli
Haydar tayi murmushi ta ce tana nn
lfya, Haydar ya hada kudin gaba daya
ya biya da na prettyn don ita ma ta
gama siyayyanta snn suka fita ixuwa
mota... Tare suka yi gidansu
Aneesah da pretty, ta shiga ta gaida
Ammi da yayanta, ita dae Aneesah
bin ta kawae take da kallo, tana son
yarinyar ssai, Ammi ta xuba masu
abinci suka ci tare da ita, haydar
kuwa yace ya koshi, sun jima suna
hira daga bisanni yyi ma Ammi
sallama yace xasu koma gida,
Aneesah ta rakosu har bakin mota,
ya fito mata da kayan shoppin din da
yyi mata yana kallonta yace "no more
gombe kina ji na," ita dae murmushi
kawae tayi ta kauda kanta a xuciyarta
tana cewa gombe kam dole naje sa,
pretty ta shiga mota tana daga ma
Aneesar hannu, haydar yace "yauwa
baki bani Address din da na
tambayeki ba Aneesah," tace "wae
me xaka yi da Address din yayana,"
ya harareta yace "ina son nasan ko
nasan anguwan ne," da kyar ta gaya
masa Address din baffan nata, yyi
mata sallama suka bar anguwar, ita
kuma ta koma cikin gidan a sanyaye.
Haydar yyi parkin dae dae kofar
gidan Baffa yana kare ma gidan da
anguwar kallo, sanye yake da suit
baki har lkcn, ya kalli agogan
hannunsa karfe biyar na yamma, ya
karasa bakin gate din ya danna bell
maigadi ya leko yana tambayar waye,
a nutse Haiydar yace "nn ne gidan
Alhaji shehu?" mai gadin yace "eh nn
ne, akwae matsala ne, don baxa ka
samu ganinsa ba ynxu bae jima da
shigowa ba" Haydar yace "No ni
wajen Abdul naxo ae yana ciki?" mai
gadin yace "ko minti goma ba ayi da
fitarsa ba sae dai in jiransa xaka yi a
ciki," Haydar yace "eh ba matsala xan
iya jiransa," mai gadin ya bude masa
gate ya shiga gidan yana kare ma ko
ina kallo yana murmushi har ya isa
kofar shiga falon, ya tsaya ya danna
bell, 'yar aiki ta taho da sauri ta bude
kofar, yace "Alhaji shehu na ciki ko?"
tace "eh amma hutawa yake yi," yace
"kije kice masa ana nemansa
urgently, a dan tsorace tace "A'a ni
ba a bani ixinin hawa sama ba sae
dae na kira maka kande, yace "to me
kike jira," da sauri ta juya sae ga ta
da kande, ya gaya ma kande abinda
ya fada mata, ita ma a tsorace tace
"aa ni iya ka ta kofar dakin Hajiya,"
cikin tsawa yace "eh kije kice da
Hajiyar ana neman mijinta," ta dan
koma baya tace "gskya baxan kuma
hawa sama ba sae gobe don na
gama duk ayyukana na yau," xae yi
magana sae ga hajiya ta sauko, tana
kallon yan aikin tace "me ya faru,
wnn daga ina," kande ta durkusa da
sauri tace "A'a ranki shi dde wnn
bawan Allahn ne ke neman Alhaji
wae," ta karaso cikin falon tace
"akwae damuwa ne yaro?" Haydar yyi
murmushi mai sauti yace "gun Alhaji
shehu na xo," tace "in ji lfya" ya daga
kafada yace "lfya lau, kan wani
business ne," tayi murmushi tace
"Ayyo xauna mana, bari na kirasa
yana ciki,"
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 38...... Haiydar yyi
murmushi ganin bata gane sa ba bayan ta bar falon xuwa
kiran maigidan nata, bayan kmr minti biyar baffa ya sauko
cikin bakar jallabiya, har lkcn Haiydar na tsaye a falon, ya
karaso falon yana kallon Haiydar daga sama xuwa kasa yace
"hw may i help yhu gentleman?" Haiydar ya gyara tsayuwa
yana kallonsa da kyau yace "srry fa, hope am speakin 2 Alhaji
Shehu," Baffa ya basa hannu yace "ehh ni ne, have a sit
mana," Haiydar ya girgixa masa kai ya juya masa baya yace
"ba xama ya kawo ni ba Alhaji Shehu, am barrister Aliyu
muhammad," yana fadin hka ya juyo yana fuskantar baffan da
dan fara'ar dake shimfide a fuskarsa ya bace da gudu,
fuskarsa a daure yace "ehem hw may i help yhu? kana da
matsala da ni ne?" Haydar ya girgixa kai a nutse yace "ko
daya, i came on behalf of the late Alhaji mukhtar's family,"
baffa ya yo waje da tulelen idonsa a fusace yace "Alhaji
mukhtar meye hadinka da mukhtar, da'alla malam fice min a
gida, wnn ae xancen bnxa ne wae on behalf of Alhaji mukhtar,
kasan alaka ta da mukhtar xaka xo kana gya min magana
malam," Haiydar yyi murmushi mai sauti ya fito da takardar
aljihunsa ya jefa ma baffan yace "gidaje biyar, motoci hudu,
filaye hudu, 2 companies ba a maganar kudin da ya bari a
acctn ma tukun, duk ka tattaro ka damka ma iyalansa nn da
sati daya, if nt i will sue yhu, bnxa kawae jahili mara tunani
masu cin haram" yana gama fadin hka ya juya yyi kofar fita,
baffa ya bude baki yana kallonsa, dae dae bakin kofa Haydar
ya juyo yana kallonsa yace "just a week," snn ya fice daga
falon, baffa ya girgixa kai cikin tashin hankali ya shiga kwada
ma matarsa kira, ta sauko da sauri tana tambayar lfya, me ya
faru Alhaji, cikin in ina yace "wnn waye kika turo ni wajensa,
kina da hankali kuwa, ni ni ya gaggaya wa magana hka ya
fita, ta ina ya shigo gidan nn, yasan ko ni wanene ma kuwa"
Hajia zuwaira ta rude tace "wllh ca nake business partner
dinka ne Alhaji, mai yace maka?" baffa ya dinga kai komo a
falon yana salati, "lallai sae nayi maganin tsinannun mutanen
nn, nn ba da dde wa ba, ni xa su toxarta??" duk yanda Hajiya
zuwaira ta so jin me bakon ya gaya ma mijin nata hkn bae
yiwu ba don duk ya fita hayyacinsa, kira wnn a waya, kira
wancan a waya, duk lauyoyinsa biyu sae da ya kirasu, daga
karshe ya kira wani abokinsa Dpo, ita dae Hajiya duk inda yyi
binsa take kawae a baya, gashi ya ki sauraranta, suna nan a
wann hali Abdul ya shigo gidan a fusace, yana kiran abbansa,
dad, dad, baffa ya juyo da jajayen idonsa yana kallonsa ba
tare da ya amsa ba, "kana sane dae gobe ne daurin aurena da
yarinyar nn ko?" Baffa yace "nonsense kasan tashin hankalin
da nake ciki ynxu kuwa xaka min maganar auren wa inda
suka sa ni cikin tashin hnkalin," cikin tsawa Abdul yace "ina
ruwana da tashin hankalinka dad, ni kasan irin tashin hankalin
da nake ciki, shit! dad wllh komai xae iya faruwa idan yarinyar
nn bata xama matata gobe ba, idan ma kai baxa ka daura min
auren ba sae na biya wani ya daura mana, wnn ae walakanci
ne kke min dad" baffa ya xauna kan kujera ya dafe kansa
yana girgixa kafa, Hajiya Zuwaira dae an sa ta a duhu ta rasa
gane abinda ke faruwa, a nutse baffa ya shiga yi ma Abdul
bayanin abinda Haydar ya xo yyi masa, Abdul yace "shit shine
dad saurayin Aneesar ne, shine wanda nake gaya maka
shekaranjiya, shine yyi min tijara daxu" Hajiya ta saki salati
tana gwale ido tace "ban gane sa ba wllh Alhaji, ba ranar da
naje gidan ba nima nace mka na ga wani a xaune a dakinsu,
au shine ya xo yau, tab" abdul yyi tsaki yace "wnn duk ba
matsalata bace dad, gobe nake son wnn mara kunyar yarinyar
ta xama mata ta don na gwada mata hankali, period," yana
kai wa nn ya haye sama yana huci. Baffa ya dafe kai yace
"innalillahi wa inna ilai hi raji'un," Hajiya ta xube kan kujera
tana kuka, baffa ya