Showing 45001 words to 48000 words out of 89272 words

Chapter 16 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

din dake kusa da gadon da take yace "to kiyi hkuri ki tashi ki sha tea kanwata," yana gama fadin hka ya kma kujera ya xauna yana danna wayarsa, ta mike xaune a hankali ta dauki tean ta fara sha har ta manta rabon da ta sha tea, ta sha rabi ta ajiye ta koma ta kwanta daga nn bacci ya dauketa, Nurse ta shigo tayi mata alluranta ta fita. Can kusan karfe daya Aneesah ta farka, Mujaheed na xaune har lkcn amma wnn karan waya yake, ya juya yana kallnta yace "xaki yi fitsari ne kanwata?" ta hade rae tace "nace maka?" ya taso ya xauna gefenta yace "Allah ya baki hkuri," ita dae bata ce masa kmai ba, ya tsura mata ido, tace "lafiya?" ya kashe mata ido yace "Allah kina da kyau," takaici ya sa ta kasa ce masa kmai wnn dae da ganinsa dan iska ne, ta fadi a xuciyarta, yace "wont yhu thank me," bata ko kallesa ba bare ta tanka masa yace "kin san me, Allah baki gaya min ke wacece ba baxan maida ke kauye ba, don Mudatheer yace kin ki gaya masa hadinki da mutanen da kike tare da a kauyen," Aneesah ta xaro ido tace "ina ruwanka da ko ni wacece ni dae ka maidani gidanmu malam," yace "tab ashe dae baxa ki koma gidan naku ba, don gudu ma xanyi dake don ki sani," ta marairaice fuska kmr xata yi kuka tace "don Allah kayi hkuri," ya daure fuska yace "tohm nayi," oya tel me about yhur sef kuma bn da karya, don Mudatheer ya gaya min halin da kike ciki a village din nn," tace "to me hkn xae kara ka da," yyi dariya yace "abubuwa da yawa kuwa, haba kanwata ni fa yayanki ne," Aneesah ta tabe baki tace "ni dae bacci nke ji ma," yyi murmushi yace "to kwanta," tayi kwanciyarta ta juya masa baya. Washegari da safe, Mujaheed ya siyo mata breakfst ta ci kadan, ya ci sauran, ita dae duk hankalinta yyi kauye kar ma ta koma shatu tayi mata duka shi yasa take Allah Allah ya maida ta da wuri, karfe tara ya xauna gabanta yace "oya ina jinki kanwata gari ya waye," ta fixge hannunta tace "kai malam ni ka rabu dani," yace "tab, wllh baki gaya min ko ke wacece ba baxan mai da ke gidan naku ba," tayi shiru tana kallnsa jikinta a sanyaye, da ta dau ma kanta alkawarin karime ce mutum ta karshe da xata san ko ita wacece, ga shi Mujaheed ya takurata sae ya sani, alhalin ko mudassir da suka shaku da ma bata gaya masa ba, hawaye ya cika idonta tuno rayuwarta da tayi, Mujaheed yyi murmushi, don yasan akwae abu a kasa dama, yace "ina jinki" xata yi magana wayarsa tayi ring ya daga, ta tsura ma kyakkyawan fuskarsa ido tana kallon lebbansa dake kyalli, bayan sun gaisa taji yace "in'sha Allah Mum yau xan shigo Abujan... No ki kyaleni da dan iska mara hankali, ya ci ubansa da son yarinyar, yarinyar bnxa, wae ma shi uban yarinyar wanene a Abuja?" Aneesah dae kallon Mujaheed kawae take yanda yake yi sae abun ma ya bata dariya, taga yyi dariya yace "ki kwantar da hankalinki mum duk xasu cicci ubansu ina nn shigowa," yana kai wa nn ya kashe wayar yace "aikin bnxa kawae, ya ci uwarsa daga shi har shegiyar yarinyar, yarinyar bnxa" Aneesah tayi murmushi tace "xagi dae ba kyau," yace "ohh nayi xagi koh? Ni ban ma sani ba, wllh Aminina ne ke cikin matsala a Abuja, tare muka taso muka yi karatu da shi a holland, ynxu hka yana prison ana xarginsa da sace wata bnxa wae, shi da yake da big big babes a holland, ni fa shiyasa bbu ruwana da matan abujan nn dan 'yan iska ne, ynxu ma mum dinsa ce ta kirani, Allah kadae yasan idan ba plan bne wnn aka masa," Aneesah tace "Allah sarki, amma kar kayi saurin goya bayansa kila da gsken shi ya dauketa" Mujaheed yace "koma shi ya dauketa yyi min dae dae kuma xanje na karesa a kotu, don uwarta ba kwadayin abun duniya ya kaita soyayya da shi ba,kinsan ko waye shi kuwa," yyi kwafa yace "ki bari kawae ke dae," bck 2 bzz ina jinki" ta dan yi shiru snn a hankali tace "Ni marainiya ce, baffa na ne ya kawo ni nn ya ajiye don kada dansa ya aureni, bn san kowa a kauyen ba, ya raba ni mamata ya kawo ni gun mugayen mutanen nn da ban sani ba ya tafi ya bar ni" tana kai wa nn[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 60.... Sae da suka kai dae dae titin da xae yi lead dinka xuwa kauyen snn Mujaheed ya juyo yana kallon Aneesah da har lkcn ke kuka yace "ae xaki gane gidan naku daga nn ko?" Aneesah ta kasa cewa komai sae kukan da take, yace "ohk, to sauka ki tafi, xan juya daga nn ne," cikin kuka Aneesah tace "to Ammina fa?" ya daga kafada yace "oho" ta hade kanta da gwiwa tana kuka, bae sake ce mata komai ba illa wayarsa da yake ta dannawa, ganin har kusan minti sha biyar bata ce komai ba kuma bata bude motar ta fita ba, yasa ya tada motar yyi driving dinta suka bar wajen, ta dago kai da sauri tana kallonsa tace "ka tsaya na sauka," yyi kmr bae ji taba, ya dinga sharara gudu da motarsa, kuka ta dinga yi da ihu tana bubbuga motar wae ya bude mata ta sauka, tafiyarsa kawae yake bae tanka ta ba, har sae da suka shigo kaduna, snn ya juya yana kallonta yace "idan na kai ki gun Ammin ta ki, ki gudo ki dawo nn," bata ce masa komai ba sae dae a hankali take kukan ynxu tana kallonsa, daga karshe bacci ya dauketa ma. Ko da ta farka sun kusa shiga Abuja, yana kallonta ta madubi yace "me xaki ci kanwata nasan kina jin yunwa?" ta girgixa masa kai tace "ba komai," sae ynxu taji tana mugun son ganin Amminta, kewar ta ya isheta, amma a kauye da ta fara tunanin amminta ciwon kai xae sa ta daina, ynxu Allah Allah kawae take ta ganta a gida kusa da Amminta, har haushin kanta ta dinga ji kan abun da tayi daxu. Karfe uku saura suka shigo Abuja, sae a lkcn tayi masa magana ganin hanyar da ya dauka tace "ba fa nn bane hanyar gidanmu yaya," ya ce "kin san me kanwata, ki bari da daddare na kai ki, bna son kowa yasan kina Abuja ynxu," ta marairaice kmr xata yi kuka tace "dn Allah nayi missin din Ammita ka kaini gida kawae na ganta bbu wanda xae san na dawo," ya girgixa kai yace "No sae anjima xan kai ki kanwata," har tayi shiru sae kuma tace "to ynxu ina xaka kai ni?" a tsorace tayi tambayar, yace "gida xa mu," cikin tashin hankali tace "gida kuma, gidan wa?" suna shiga traffic ya juyo yana kallonta yace "gidanmu," ta fashe da kuka tace "A'a ni ba ruwana wllh, ka kai ni gun Ammina kawae," yace "haba kanwata baki yrda da ni bne, wllh xan kai ki gida amma da daddare sbda tsaro," a hka ya dinga kwantar mata da hankali yana lallabata har ta hkura, basu suka isa gidansu Mujaheed ba sae kusan hudu sbda traffic, Aneesah ta dinga bin anguwan da kallo, a xuciyarta tace kudi na inda yake, yyi horn a wani kantamemen gida mai kyan gske, mai gadi ya bude gate da sauri har yana neman faduwa, ya ja motar ya shiga haraban gidan dake kewaye da shuke shuke masu kyau, bayan mai gadi ya gaishesa da yi masa sannu da xuwa, a garage yyi parkin, snn ya juyo yana kallonta xae yi magana ta riga sa tace "to yayana su mommy baxa su yi magana ba," ya kwantar da murya yace "kin san me Aneesah?" ta girgixa masa kai tace "A'a," yace "gidanmu ne nn, amma su mommy suna Malaysia," bata bari ya karasa ba ta katse sa da sauri "to waye a gidan ynxu," yace "ba kowa," ta fashe da kuka tace "wllh ba ruwana shine xaka kawo ni gidan da ba kowa, ni ka kai ni gun Ammina kawae," ya harareta a fusace yace "baki yarda dani ba knn? Idan kina tunanin xan cuceki ne sae ki xauna da matar mai gadin don yana da mata, har lkcn da xan kai ki gidan," yana fadin hka ya bude mota ya fito yyi hanyar shiga gidan, ita ma ta fito jikinta a sanyaye tana kare ma gidan kallo, juyawa yyi ya ga tana biye da shi a baya, ya jirata har ta iso gunsa snn ya ci gaba da tafiya, ya ciro makulli a aljihunsa ya bude kofar shiga gidan ya shiga da sallama ita ma tayi sallamar ta shiga katon falon dake cike da kayan alatu na more rayuwa, ta tsaya a bakin kofa tana bin falon da kallo, shi ko har lkcn yana tsaye bayanta yana jira ta karasa ciki ya kullo kofar, ta juya da sauri tana kallonsa a dan tsorace tace "kulle kofar xaka yi?" ya ma rasa me xae ce mata don haushi, kawae ya hangame kofar gaba daya yyi gaba abinsa ya haura sama, ta karaso cikin falon a hankali ta dan xauna bakin kujera, ta kai minti ashirin xaune a falon bata ga Mujaheed ba har ta fara bacci ya dan bugi kujeran da take kai, ta mike tsaye a tsorace tana kallonsa, jallabiya milk colour ce jikinsa, da ganinsa kasan wanka yyi, kamshin turarensa ya baibaye ko ina ta dauke idonta daga kallon da take ma kyakkyawan fuskarsa, yace "xo ki ga," a dan tsorace ta bisa sama gabanta na faduwa, taga ya bude wani daki ya shiga, ta ki karasawa ta tsaya bakin kofar bae damu da hkn ba yace ni xan tafi masallaci, ki tabbatar kin yi wanka snn kiyi sallah bathrom na cikin dakin, yana kai wa nn ya fito ta ja gefe da sauri ya tabe baki yyi gaba, sae da taji tashin motarsa snn ta shiga dakin, tana bin ko ina da kallo daga gani dakin kanwarsa ce, ta kalli kayan da ya ajiye mata kan gado, snn ta bude kofar bathroom din ta shiga tana kar[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 61...... Aneesah na fitowa daga wanka ta sa kayan da Mujaheed ya fito mata da, ta dauki hijab din dake kan gadon ta saka, snn tayi salla kan darduman da ya shimfida mata a dakin, tana idar wa tayi jigum tana kare ma hadadden dakin kallo, ynxu kawae so take ta ganta kusa da Amminta, Allah Allah take karfe shidda yyi Mujaheed ya kai ta gida, tana cikin tunane tunanen nn taji yyi sallama, ta gyara Hijab din jikinta da sauri tana kallon kofar dakin, ganin bae shigo ba har lkcn yasa ta amsa sallamarsa, sae a snn ya turo kofar dakin a hankali ya shigo, ya karaso gabanta ya durkusa, ta dan koma baya da sauri, ya ajiye ledan Hannunsa yace "ga abinci nn ki ci," yana gama fadin hka ya mike ya bar dakin, sae da ya kullo kofar snn ta bude ledan, abincin eatry ne da kaxa sae lemun kwali, ta dan ci abincin kadan ta mike ta dauko glass cup ta debi lemun ta sha snn ta tura ledan abincin. Karfe shidda nayi Aneesah ta mike da sauri ta harhada kayan da ta cire ta dauka ta bude kofar dakin a hankali ta fara saukowa daga stairs din har ta iso falon, yana xaune sanye da 3qtre da farar singlet yana danna laptop, ta juya da sauri kmr warce xata koma sama, ya mike tsaye yace "ya dae kanwata," ba tare da ta juyo ba tace "kace da Maghrib xaka kai ni gidanmu ai," yyi murmushi yace "hka ake Maghrib kanwata?" ta fashe da kuka tace "wllh gidanmu nake so na wuce yayana," bae ce mata komai ba sae kallonta da yake, ganin shirun yyi yawa ne yasa ta juyo a hankali tana kallonsa, suna hada ido ta juya da sauri tana kuka a hankali, yyi murmushi yace "to xo ki xauna na sa kaya sae mu wuce," ta juyo ba tare da ta bari sun hada ido ba ta rabe ta nemi gu ta xauna a takure kan kujeran falon, shi ko ya haura sama, ko minti goma ba a yi ba ya fito sanye da kananan kaya hannunsa rike da makullin motarsa yace "to muje kanwata," ta mike da sauri ta bi bayansa rike da kayanta a hannu, ya juya yana kallonta yace "a hannu xaki rike kayan?" ta gyada masa kai yyi murmushi suka isa garage ya bude mata mota ta shiga shima ya shiga mai gadi ya bude gate ya ja motar suka fita daga gidan, Hka ta dinga yi masa kwatancan anguwarsu har suka iso layinsu, Mujaheed yace "ina da wani aboki a layin nn da, amma ya tashi ynxu" Aneesah da farin ciki ya isheta ga ta ga unguwarsu tace "haba dae da gske?" yace "eh wllh na taba xuwa nn sau daya kafin ya tashi," Aneesah tace "Allah sarki, a nn xaka yi park," ta nuna masa kofar gidansu, yyi parkin din snn suka fito daga motar, tayi kofar shiga gidansu da sauri yace "kanwata jirani mana," ta dawo cike da doki tace "to yayana," a tare suka shiga gidan, Aneesah ta karasa bakin kofar dakinsu da sauri tana cewa "Ammina, Ammina" amma shiru, ta tura kofar dakin da sauri taga duhu, ta fara kalle kallen tsakar gidan bata ga alamar da mutum cikin gidan ba, bata san lkcn da ta fashe da kuka a rude ba, Mujaheed ya karaso kusa da ita da sauri yace "me ya faru kanwata," cikin kuka tace "Ammina bata ciki?" ya kunna fitilar wayarsa da yake gari ya fara duhu yana haska dakin, ko ina baja baja, ga hotuna ta ko ina a dakin, kuka sosae Aneesah ke yi a bakin kofar dakin, Mujaheed yyi sallama ya shiga dakin ta bi sa a baya, bbu alaman mutum na rayuwa a dakin a ynxu dae don ko ina yyi kura, ya juya yana kallon Aneesah yace "haba kanwata, ki kwantar da hankalinki Amminki na nn bbu inda ta je," bata ce masa komai ba sae dae har lkcn bata fasa kukan da take ba, ya durkusa yana kallon hotunan dake watse a dakin, ya dauki hoton yusuf yana kallo yace "ina kuwa na taba ganin yaron nn, he looks familiar" Aneesah ta durkushe gabansa da sauri tace "ka taba ganinsa ne," Mujaheed ya sosa kai yace "yea ina ga kmr hka," can yace "yes na taba ganinsa ranar da nace maki na xo anguwan nn gun frnd dina," Aneesah na murmushi tace "don Allah, a ina ka gansa toh?" Mujaheed yace "ball dinsa na taka da motata ranan," Aneesah tayi shiru a sanyaye tana kallon Mujaheed, Mujaheed yyi murmushi yace "he ix a vry brave boy, tun kan na fito yyi knck din min kofar motata, ina fitowa kuwa yace sabuwa xaka siya min ko gyaramin wnn xaka yi," Mujaheed yyi dariya ssae yace "kai yaban dariya ranan, don mamaki ma kasa ce masa komai nayi" yana ganin hka yace "to idan bnda kudi na tafi, amma watarana na kawo masa ball dinsa," Mujaheed yyi murmushi yana kallon Aneesah da hawaye ya cika idonta yace "dubu biyu ke hannuna ranan, na dauka na basa yyi min gdya ya shiga gida abokanansa na ta dariya, a vry brave boy" can Mujaheed yyi shiru daga surutun da yake yace "hope ba sh[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 63..... Budewar
kofar da Mujaheed yyi ne yasa ta mike xaune da
sauri ya karaso cikin dakin yace "kin yi sallah
kanwata," ta gyada masa kai yace "Gud, sauko ki ci
abinci to," ta girgixa masa kai tace "na koshi," ya
harareta yace "c'mon, ko naxo na daga ki ne," da
sauri ta tashi tsaye tana kallonsa, ya juya ya fita
yace "ina jiranki," sae da ta daina jin takunsa a
stairs snn ita ma ta fito daga dakin ta sauko falo,
yana xaune kan dinnin yana cin apple, ta xauna a
falo yace "ki taho mana kanwata," "A'a ni nn xan
xauna," ta fadi hkn ba tare da ta kallesa ba, yace
"Allah idan kika bari na tashi dauko ki xanyi, ni fa
bna son kina min hka," ta hararesa bata ce komai
ba, ya mike tsaye, da sauri ta tashi tsaye ita ma
tace "wayyo don Allah kayi hkuri xan xo," tayi
hanyar dinnin din ya ja mata kujerar ta xauna, snn
ya tura mata kulan abinci gabanta, shinkafa ce da
miya sae farfesun kaza da lemo, yace "gidan matar
abokina naje na karbo maki, naga fried rice din daxu
baki ci ba, kin saba da tuwon masara da miyar kuka
a kauye koh?" murmushi kawae tayi bata ce kmai
ba, da kansa ya dibar mata abincin a plate ya tura
mata gabanta yace "maxa ki ci," bata yi musu ba ta
dauki spoon tayi bismillah ta fara cin abincin,
kallonta kawae yake yana tauna apple a hankali, ta
dago kanta yyi saurin kauda kansa yana tace "kai
baxa ka ci bane," yana kallonta yace "ae baki ce na
ci ba," tayi murmushi ta ci gaba da cin abincinta,
yace "ohh baxa ki ce na ci ba," ba tare da ta kallesa
ba tace "ka ci mana," yace "to xuba min," tace
"abinci nake ci," yyi murmushi yace "to yyi kyau
bari na xuba da kaina," ita dae bata ce masa komai
ba, ya xuba abincin shima ya fara ci, ta ci rabi ta
tura sauran yace "ya dae, bae maki ddi ba ko?" tace
"A'a na koshi ne," xae yi magana wayarsa tayi ring,
ya dauka yana kallon mai kira, yyi murmushi yace
Hajiya knn, Aneesah ta tsura masa ido, ya daga
kiran taji yace "an yini lfya mum, eh ina Abuja
daxun nn na shigo wllh... A'a ba sae kin xo ba ina
gama cin abinci xan taho ynxu dama, ok bata mu
gaisa, Hello 'yan matan yayanta ykk," Aneesah tayi
murmushi ganin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login