Showing 15001 words to 18000 words out of 89272 words

Chapter 6 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

ranar bata da lecture, gidan ya rage daga Haiydar sae Aneesah da prettyn. Haiydar ya fita ya sameta bakin famfo tana tara ruwan wanki, yace "don me baxa ki wanke su a machine ba Aneesah," ta juyo tana kallonsa a hankali tace "sun ce basa fita a machine din" cikin bacin rae yace "sun ci ubansu, maxa kwashe kije ki xuba masu a machine din kar Allah yasa su fita, ke baiwarsu ce," tayi shiru tana kallonsa, yace "ba magana nake maki ba, am nt jokin," tace masa "to," a sanyaye, shi kuma ya juya ya bar garden din jin pretty na kwada masa kira," yana shiga gidan ya sameta tsaye tana jiransa ya xo ya xuge mata zip, ya kulle mata yana tambayarta idan ta fita yaushe xata dawo, tace "lah ni fa bbu inda xa ni yaya, wani sabon cartoon na siyo xan kalla ynxu," ya hade rae yana kallonta yace "ba kince min xaki gidan frnd dinki ba yau," ta dan tabe baki tace "na fasa yaya, kai da baka son ina fita yaya shine yau xaka dinga cewa na fitan" yyi shiru bae sake ce mata kmai ba yana duba wayansa, Aneesah ta xo ta wuce sama da kayan wankin pretty ta bi ta da kallo tace "ke, a ina xaki wanke kayan," Aneesar tace "sama," pretty tace "ba sunce maki basa son wankin machine ba or re yhu daft?" Haiydar ya kalli prettyn yace "ke da'alla kin cika surutu je dauko mayafinki na ajiye ki inda xaki nima masallaci xan tafi ynxu," tace "to yayana" snn ta haye sama da gudu, shima ya haura ya shiga bedroom dinsa ya sake shirin juma'ah ya fito ya samu Aneesahn tsaye kusa da machine din bayan ta xuba kayan, yace "yauwa kanwata ko ke fa, bna son kina min musu kin ji, ynxu gaya min inda ke maki ciwo idan xan dawo daga masallaci na siyo maki magani," ta girgixa masa kai tace "bbu inda ke min ciwo," ya harareta yace "c'mon bna son hka kanwata ki gaya min don Allah," da kyar ya samu tace masa kanta ke ciwo, yace to xae siyo mata magani idan yana dawowa, a falo ya tarda pretty tana jiransa, ya kama hannunta suka fita daga falon ya dauko motar a garage snn suka fice daga gidan, ya ajiyeta gidan kawarta ya hada ta da dubu biyar ta dauki drop idan xata dawo anjima... Karfe biyu ya shigo gidan, lkcn Aneesah na kitchen tana masu girki bayan ta gama da wankin, har wani jiri take gani duk ta kagu lkci yyi ta wuce gida ta kwanta ko ta samu sauki, ya jingina jikin kofa rungume da hannayensa yana kallonta, jin kamshin turarensa ya sa ta juya da sauri ya sakar mata murmushi yace "sannu da aiki," ta gyada masa kai tace "ngd" snn ta gaishesa ya amsa ya karaso cikin kitchen din ya tsaya bayanta yace "me kike girka mana," ta koma gefe da sauri tace "shinkafa da miyar kaxa ce, sae cream salad " ya gyada mata kai yana murmushi yace "to xubo min nawa idan kin gama," ta gyada masa kai taci gaba da hada salad din yana kallonta, tana gama hada wa ta shirya masa abincinsa yace ta ajiye masa a kan carpet na tsakiyar falo tayi yanda ya sa ta xata wuce ya riko hannunta, ta fixge da sauri ya tsura mata ido "Aneesah ciwon kan ne ya sa maki xafin jiki hka, don Allah ki gaya min me ke damunki bn yrda kanki ke ciwo ba," ta yarfe hannu tace "nima bn sani ba wllh, kawae dae bna jin ddi ne," ya kamo hannunta ya xaunar da ita gaban abincin ya xauna yana kallonta yace "xauna mu ci abinci sae na baki magungunan da na kawo maki," xata yi magana ya daura yatsantsa kan lebenta yana mata wani irin kallo yace "kar ki ce min komai," ta sunkuyar da kanta da sauri, ya xuba abincin ya shiga ci yana bata, a hankali yace "an taba ce maki kina da kyau Aneesah," tayi masa shiru bata ce komai ba, ya dibi abincin a cokali ya kai mata baki ta kauda kanta, ya tsura mata ido bai ce komai ba, ta juyo tana kallonsa yyi murmushi yace "am srry baxan kara ba kanwata," ya sake kai mata abincin baki ta bude bakin a hankali ya xuba mata, a hankali taji yace "Aneesah, wani aiki baffan naku yake yi ynxu," ta dan yi shiru na wani lkci snn tace "siyasa yake yi," ya gyada kai yace "gud! when lst rabonku dashi," ta sunkuyar da kai bata sake cewa komai ba har sae da ya maimaita mata tambayan snn ta basa lbrin abinda ya xo yyi masu ranan da daddare tana kuka da abinda yusuf yyi masa daga karshe, Haiydar yyi murmushi yace "to meye abun kuka Aneesah, ae ki kwantar da hankalinki kawae bna son kina sa ma kan ki damuwa," ya ciro handkerchief yana goge mata hawayen idonta yana kallon cikin idon, ita ma kallon nasa take, dai-dai nn aka bude kofar falon aka shigo ta mike a tsorace tace "nashiga uku,"
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 21..... Meenah ta tabe baki tayi hanyar stairs tana cewa "wnn jarabar da yawa take, mutum sae kace shaidan," ta karasa dakinta da gudu ta kullo kofar, Hajiya tace "ka dinga hakuri da kanninka Aliyu, yarane basu san abinda suke ba sae ana yi ana nuna masu," ya mike tsaye yace "A'a jarirai ne, yau ma aka haifosu karewarta, amma wllh idan na cafke mutum a gidan nn ko," yyi kwafa yyi hanyar dinnin, pretty ta mike tabi sa, Hajiya tce "Allah ma baxae sa ka cafke sun ba," ita da knta ta mike taje ta xuxxuba masu abincin snn ta aiki pretty taje ta kira mata su suxo suci ba kunya suka sauko kuwa, suka xauna daga su har uwar tasu tsakiyar carpet tnda oga na kan dinnin, sn gama cin abnci suna ta kallo sumy na masu hira, Haiydar da pretty dae na kan dinnin suna kallo a wayarsa, sumy tace "wae har ynxu 'yar aikin can bata gama guga bne a sama, gashi ina son na aiketa supermarket siyo min sabulu, don soap din wanka na ya kare, Hajiya tace "to ni ina nasani, wae Haiydar har ynxu bata gama gugan bne, xata mana farfesun kifi fa kafin ta tafi," yyi kmr bae ji su ba yana ta kallonsa da pretty, Meenah tayi tsaki ta mike tsaye tace "bari dae naje na duba, kila shegiyar taji sanyin A.c ma bacci ya dauketa a gun," Haiydar ya mike da sauri cikin tsawa yace "wat! Dakina xaki shiga, da ko kinga yanda ake cin uban mutum yau, don Allah je ki, na rantse da Allah idan ban sumar dake ba to sae na karya ki yau," Hajiya ta mike tace "ohh ni fateema na shiga uku, sae kace ba kanninka ba Aliyu meyasa kke hka, duk ka dauki karan tsana ka daura ma 'ya yan nn, meye a ciki don tace xata je dubo 'yar aiki, wnn wani irin rayuwace hka irin naka," ya daga kafada alamar bae damu da xancen nata ba yace "ai yaran ne basu da tarbiyar arxiki," sumy ta tabe baki tace "ni dae ko min dare wllh sae taje siyo min sabuluna, ba ma kaya ba in xata iya har dakin ma ta goge dole ta fito taje min market," meenah tace "nima wllh ko min dare kafin ta bar gidan nn sae ta min gugan kayana," Haiydar ya mike tsaye ya fara saukowa daga matakalan dinning din, gaba daya suka fasa ihu a tsorace suka yo bayan Hajiyarsu, ita ko ta mike tsaye da sauri tana cewa "kana ma Allah da annabinsa ka rabu da 'ya yana a gidan nn Aliyu, wllh wllh xan bata maka rai na Hada ka da Alhaji usman fa, wnn wace irin jaraba ce," ko kallon daga ita har 'ya yan nata bai yi ba ya haye sama, bayan kmr minti biyar sae gashi ya sakko Aneesah na biye da shi a bayansa, har lkcn Hajiya na tsaye, su meenah na rabe a bayanta sumy har da kuka, ya kalli Aneesah cikin tsawa yace "ke kama hanyar gidanku, kin gama aikinki 4 today," ta marairaice tana kallon Hajiyar da ta galla mata wani mugun harara, ya daka mata tsawa yace "nace ki fice ko bakya ji ne," a sanyaye ta fita daga gidan karfe hudu saura minti biyar," ya koma ya xauna, Hajiya tayi shiru tana kallonsa cikin lallami ta fara magana "Haba Aliyu so kke yarinyar nn ta raina mu ne, wnn ai bae yi ba, biyanta fa nake yi ka dinga hanata kuma tana ma yarana aiki, don su fa na kawota gidan," yace "sae randa suka canxa halinsu nima xan canxa," snn ya haye sama, meenah ta ja dogon tsaki tace "bnxa kawae dan wahala, in ina son dawowar wnn gantalallen mutumin gidan nn nayi ma Allah karya wllh," sumy tace "ke ko ni, wnn ai obstacle babba ne a gidan nn gare mu" Hajiya dae na tsaye tana kallonsu ta kasa cewa komai, pretty ta mike tayi tsaki tace "fitsararrun bnxa kawae, ai kune gantalallun," snn tayi hanyar stairs da gudu meenah ta bi ta har tana faduwa ta cafkota ta shiga xuba mata mari tana duka, pretty ta fasa ihu, sae ga Haiydar da sauri ya sakko, meenah ta juya da gudu xata bar wajen ya cafkota ya haye sama da ita Hajiya ta taho da gudu tana cewa "wllh ka sake min 'ya ta kasan abinda tayi mata ne," ko saurararta bae yi ba ya shige da ita dakinsa, ya kulle kofar da makulli, ranar shegen duka yyi mata da belt, su Hajiya da sumy aka tsaya bakin kofa suka dinga rusa kuka yaki bude kofar har sae da yyi mai isarsa snn ya cillota waje ya kulle kofarsa. Aneesah na komawa gida ranar Ammi ta tambayeta da mmaki me ya dawo da ita lkcn, tay mrmushi tace "nace mata bana jin ddi ne shine tace naje gida na huta, Ammi tace "Allah sarki, Allah ya kara masu budi, matar na da kirki," Aneesah tayi murmsuhi ta shige daki kawae a xuciyarta tana cewa lallai kam tana da kirki. Ko da Aneesah ta tafi aiki washegari bta ga Haydar ba, ta sha wahala ranr dn knta suka huce dk abnda yyi msu jiya daga su har uwarsu, ita de pretty bata ce kmai ba kallnsu kawae take, sun aiketa kasuwa ranr ya kai sau uku kuma a kafa, snn dk se da tyi masu guga da kwalemar dakunansu, krfe uku suka bar gidn bayan sn ci abncin rana, sumy ta kawaso mata takalmnta ta wanke na wankewa na gogewa kuma ta goge tce mata to, snn suka bar gidn gaba daya har da Hajiya amma banda pretty, sae bayan fitarsu pretty tayi mata magana ta kuma kawo mata maganinta na jiya da Haydar ya siyo mata tace yace ta bata, ta kuma kama mta sauran aikin da suka rage a gidan kafin 'yan uwanta su dawo.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
20.....
Pretty ce ta shigo gidan, ta tsaya bakin kofar
tana kallonsu ba tare da tace komai ba, Aneesah
ta juya da sauri cikin tashin hankali xata bar
wajen, sai maimaita nashiga uku take yi, Haiydar
yyi saurin rikota, ta buge masa hannu tare da
fashewa da kuka tace "ni ka rabu dani don Allah,"
ya ki sakinta sae ma xaunar da ita da yyi
gabansa, ya juya yana kallon prettyn da har lkcn
ke tsaye tana kallonsu yace "c'mon Zainab xo mu
ci abinci," ta karaso falon ta ajiye jakarta kan
kujera ta xauna kan carpet tace "washh yaya wllh
na gaji dayawa akwae rana," ya mika mata spoon
yace "to meyasa kika dawo da wuri," tace "kawae
na gaji da xaman gidan ne," Haiydar ya juya yana
kallon Aneesah da har lkcin yana rike da ita don
kar ta tashi yace "kanwata kukan me kike kuma,"
tayi shiru bata ce komai ba sae faduwa da
gabanta ya ke yi tana kallon prettyn a tsorace,
pretty ta fara cin abincin ta tana ba yayan nata
lbrin kawarta da taje wajenta, shi ko hankalinsa
na kan Aneesah da ta ki sake wa, ya dubi pretty
dake ta cin abincin ta yace "je ki sa key a kofa
pretty," taje ta sa ta dawo, ganin Aneesah taki
karban abincin da yake bata a baki yasa ya bata
spoon ta ci da kanta, nn ma taki, pretty tace "kila
bata son ta ci da kai ne yaya, ka xuba mata nata
daban," yyi yanda pretty tace ya tura mata
gabanta ya hade rae yace "oya maxa ki ci idan
baki son nayi fushi," ta dago kai a hankali tana
kallon pretty, prettyn ta sakar mata murmushi, ita
ma ta dan yi murmushin snn ta fara cin abincin a
hnkli, hka suka dinga cin abinci pretty na basu
lbri har suka gama pretty ta kwashe kwanukan ta
kai kitchen ta dawo suka ci gaba da hira, tun
Aneesah na yi masu shiru har ita ma ta sake
suna yi, pretty ta kalleta tace "yauwa wae me
kike shafawa a lips dinki kullum sae na gansa
pink" Aneesah tayi murmushi tace "ni bna sa
komai," Haiydar yyi murmushi yace "ke ma kina
son naki ya xama irin nata ne" pretty tayi dariya
tace "eh yayana," yace "to xan ce ta tsam maki,
ynxu dae je ki wanke plates din da muka ci abinci
ki dawo" Aneesah ta ce "A'a xan wanke," ya riko
hannunta yace "A'a bar ta ta wankesu, ke da baki
da lfya magani xaki sha ynxu ma," pretty tace
"bata da lfya ne," yace "eh" tace "Allah ya
sauwake snn ta kwashi kwanukan tayi kitchen
dasu ta wanke," ya lallabata ya bata magani
tashi da kyar, snn tace masa xata je tayi masu
gugan kayansu, ya harareta yace "baxa kiyi ba
wllh," ganin yaki barin ta ta shi yasa ta hkura ta
tsura masa ido kawae tana kallonsa ya hura mata
idon yace "wnn kallo hka," ta boye fuskarta tana
murmushi. Pretty ta dawo falon bayan ta gama
wanke wanken tace "yayana na gama," yace
"yauwa kanwata," ta xauna suka ci gaba da
hirarsu kmr da can sun saba da Aneesah,
budewar gate da suka ji yasa Aneesah ta mike
tsaye da sauri, pretty ma ta tashi da sauri tayi
hanyar kofa don lekawa taga ko waye, ta dawo
da sauri tace "yaya mum ce da su meenah,"
Aneesah ta fixge hannunta daga rikon da yyi
mata tace "na shiga uku don Allah ka sake ni,"
yace "baxa fa ki kara yin aiki gidan nn yau ba,
gwara kawae ki tafi gida in hka ne," ta marairaice
masa tace "lkcn tafiyata bae yi ba don Allah ka
rabu dani guga xanje na masu," ya fixgota yyi
hanyar stairs da ita tana masa magiyan ya
kyaleta suna hawa sama ya bude bedroom dinsa
ya jefata ciki yace "kar ki kuskura ki fito, gwara
kawae kiyi bacci har lkcn tafiyar taki yyi," ya ciro
makulli ya kulle dakin ta waje snn ya sauko
downstairs, pretty ta ruga ta bude masu kofa
Meenah ta ce "ina wnn shegiyar yarinyar taxo ta
yi serve din mutane yunwa nke ji," Hajiya ma ta
xauna tana tambayar haiydar har ya dawo, yace
"ehh snn ya gaida ta, ta amsa tana cewa prettyna
kin ci abinci, pretty tace "eh naci," a fusace
hajiya tace " wae ina wnn gantalalliyar yarinyar
take bata ji shigowrmu bne," Haydar yce "tana
sama na sa ta guga ne," cikin gadara meenah
tace "ni tayi min nawa gugan ne pretty?" pretty
tace "na yaya take yi," meenah cikin bacin rae
take "ba ni na fara sa ta ba xata bar min kayana
don rainin wayo," Haydar yyi mata wani irin kallo
yace "idan baki yi hnkli ba wllh yau sae na fasa
mki kai "dare me" kuma ki gni," meenah ta
hararesa tace "to kai naga ba dry cleaning kake
kai kayanka ba idn ba gulma ba yaushe 'yan aiki
suka fara maka guga," sumy ta tabe baki tace
"shi dae na gani," ya mike cikin xafin nama ya yo
kan meenar da ta fasa ihu a tsorace Hajiya ta
tashi da gudu ta tsaya gabansa ta rikesa har da
durkusawanta "don Allah don annabi kayi hkuri ka
rabu dasu Aliyu, kaga yarane basu san ciwon
kansu ba," sumy dama tuni ta haye sama da
gudu, yyi kwafa ya koma ya xauna, tsit kke jin
meenah don ta tsorata, pretty sae dariya take,
Hajiya ma ta koma ta xauna tace "to yarinyar nn
taxo ta fara bamu abinci kafin ta ci maka gaba
da gugan mana Aliyu wllh yunwa duk muke ji,"
meenah tce "nima shi dae na gani," yce "A'a kafin
ta bar gidan nn yau duk se ta gama min gugan
kayana idn ma xaku je ku xuba abincinku kuje ku
xuba tunda de ku ba kutare bane," ya fadi yana
kallon Meenah.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 21..... Meenah ta tabe baki tayi hanyar stairs tana cewa "wnn jarabar da yawa take, mutum sae kace shaidan," ta karasa dakinta da gudu ta kullo kofar, Hajiya tace "ka dinga hakuri da kanninka Aliyu, yarane basu san abinda suke ba sae ana yi ana nuna masu," ya mike tsaye yace "A'a jarirai ne, yau ma aka haifosu karewarta, amma wllh idan na cafke mutum a gidan nn ko," yyi kwafa yyi hanyar dinnin, pretty ta mike tabi sa, Hajiya tce "Allah ma baxae sa ka cafke sun ba," ita da knta ta mike taje ta xuxxuba masu abincin snn ta aiki pretty taje ta kira mata su suxo suci ba kunya suka sauko kuwa, suka xauna daga su har uwar tasu tsakiyar carpet tnda oga na kan dinnin, sn gama cin abnci suna ta kallo sumy na masu hira, Haiydar da pretty dae na kan dinnin suna kallo a wayarsa, sumy tace "wae har ynxu 'yar aikin can bata gama guga bne a sama, gashi ina son na aiketa supermarket siyo min sabulu, don soap din wanka na ya kare, Hajiya tace "to ni ina nasani, wae Haiydar har ynxu bata gama gugan bne, xata mana farfesun kifi fa kafin ta tafi," yyi kmr bae ji su ba yana ta kallonsa da pretty, Meenah tayi tsaki ta mike tsaye tace "bari dae naje na duba, kila shegiyar taji sanyin A.c ma bacci ya dauketa a gun," Haiydar ya mike da sauri cikin tsawa yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login