Showing 18001 words to 21000 words out of 89272 words
Chapter 7 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel
"wat! Dakina xaki shiga, da ko kinga yanda ake cin uban mutum yau, don Allah je ki, na rantse da Allah idan ban sumar dake ba to sae na karya ki yau," Hajiya ta mike tace "ohh ni fateema na shiga uku, sae kace ba kanninka ba Aliyu meyasa kke hka, duk ka dauki karan tsana ka daura ma 'ya yan nn, meye a ciki don tace xata je dubo 'yar aiki, wnn wani irin rayuwace hka irin naka," ya daga kafada alamar bae damu da xancen nata ba yace "ai yaran ne basu da tarbiyar arxiki," sumy ta tabe baki tace "ni dae ko min dare wllh sae taje siyo min sabuluna, ba ma kaya ba in xata iya har dakin ma ta goge dole ta fito taje min market," meenah tace "nima wllh ko min dare kafin ta bar gidan nn sae ta min gugan kayana," Haiydar ya mike tsaye ya fara saukowa daga matakalan dinning din, gaba daya suka fasa ihu a tsorace suka yo bayan Hajiyarsu, ita ko ta mike tsaye da sauri tana cewa "kana ma Allah da annabinsa ka rabu da 'ya yana a gidan nn Aliyu, wllh wllh xan bata maka rai na Hada ka da Alhaji usman fa, wnn wace irin jaraba ce," ko kallon daga ita har 'ya yan nata bai yi ba ya haye sama, bayan kmr minti biyar sae gashi ya sakko Aneesah na biye da shi a bayansa, har lkcn Hajiya na tsaye, su meenah na rabe a bayanta sumy har da kuka, ya kalli Aneesah cikin tsawa yace "ke kama hanyar gidanku, kin gama aikinki 4 today," ta marairaice tana kallon Hajiyar da ta galla mata wani mugun harara, ya daka mata tsawa yace "nace ki fice ko bakya ji ne," a sanyaye ta fita daga gidan karfe hudu saura minti biyar," ya koma ya xauna, Hajiya tayi shiru tana kallonsa cikin lallami ta fara magana "Haba Aliyu so kke yarinyar nn ta raina mu ne, wnn ai bae yi ba, biyanta fa nake yi ka dinga hanata kuma tana ma yarana aiki, don su fa na kawota gidan," yace "sae randa suka canxa halinsu nima xan canxa," snn ya haye sama, meenah ta ja dogon tsaki tace "bnxa kawae dan wahala, in ina son dawowar wnn gantalallen mutumin gidan nn nayi ma Allah karya wllh," sumy tace "ke ko ni, wnn ai obstacle babba ne a gidan nn gare mu" Hajiya dae na tsaye tana kallonsu ta kasa cewa komai, pretty ta mike tayi tsaki tace "fitsararrun bnxa kawae, ai kune gantalallun," snn tayi hanyar stairs da gudu meenah ta bi ta har tana faduwa ta cafkota ta shiga xuba mata mari tana duka, pretty ta fasa ihu, sae ga Haiydar da sauri ya sakko, meenah ta juya da gudu xata bar wajen ya cafkota ya haye sama da ita Hajiya ta taho da gudu tana cewa "wllh ka sake min 'ya ta kasan abinda tayi mata ne," ko saurararta bae yi ba ya shige da ita dakinsa, ya kulle kofar da makulli, ranar shegen duka yyi mata da belt, su Hajiya da sumy aka tsaya bakin kofa suka dinga rusa kuka yaki bude kofar har sae da yyi mai isarsa snn ya cillota waje ya kulle kofarsa. Aneesah na komawa gida ranar Ammi ta tambayeta da mmaki me ya dawo da ita lkcn, tay mrmushi tace "nace mata bana jin ddi ne shine tace naje gida na huta, Ammi tace "Allah sarki, Allah ya kara masu budi, matar na da kirki," Aneesah tayi murmsuhi ta shige daki kawae a xuciyarta tana cewa lallai kam tana da kirki. Ko da Aneesah ta tafi aiki washegari bta ga Haydar ba, ta sha wahala ranr dn knta suka huce dk abnda yyi msu jiya daga su har uwarsu, ita de pretty bata ce kmai ba kallnsu kawae take, sun aiketa kasuwa ranr ya kai sau uku kuma a kafa, snn dk se da tyi masu guga da kwalemar dakunansu, krfe uku suka bar gidn bayan sn ci abncin rana, sumy ta kawaso mata takalmnta ta wanke na wankewa na gogewa kuma ta goge tce mata to, snn suka bar gidn gaba daya har da Hajiya amma banda pretty, sae bayan fitarsu pretty tayi mata magana ta kuma kawo mata maganinta na jiya da Haydar ya siyo mata tace yace ta bata, ta kuma kama mta sauran aikin da suka rage a gidan kafin 'yan uwanta su dawo.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 25..... Cikin
ikon Allah Aneesah ta isa gida ranar gabanta
na faduwa, amma me, sae taga mutane fal a
kofar gidansu, nn da nn ta daina ganin jirin da
take gani bugun xuciyarta ya tsananta kuma
duk wani ciwo ta neme shi ta rasa sae bugun
xuciyar, ta karaso da sauri a rude tana
tambayar mutanen me ya faru, bbu wanda ya
tanka mata, a gigice tace "nashiga uku ina
Ammina," nn ma bbu wanda ya bata amsa sae
ma hawaye da taga wasu nayi ba manyan ba
ba yaran ba, haba bata san lkcn da ta fasa
wani raxanannen ihu tayi cikin gidan da gudu
tana kwala ma Amminta kira a rude, bata damu
da kiran da makwabtansu dake tsakar gidan ke
mata ba, wasu suka bi ta a baya da sauri, da
gudu ta fada dakinsu tana ci gaba da kwala
ma Amminta kira, xaune ta ganta
makwabtansu da dama na xaune gefenta wasu
na hawaye wasu sunyi jigum, nn da nn ganin
Amminta yasa Hankalinta ya kwanta ta xube
jikin Ammin tana maida numfashi har lkcn
jikinta na rawa tana hawaye tace "Ammina me
ya faru," Ammi bata tanka mata ba sae kkrin
boye hawayen da take yi tana shafa kanta tace
"har kin dawo," sae kuma Ammi ta fashe da
kuka, Aneesah ta fara kalle kallen dakin a
tsorace murya can ciki tace "ina yusuf Ammi,"
Ammi bata ce mata komai ba sae kukan da
take yi, Aneesah ta shiga jijjiga Ammin tata a
rude tace "Ammi don Allah ina yusuf ki gaya
min," kmr ance ta juya taga abu a nannade
cikin farin kyalle ta karasa da sauri hannunta
na rawa ta bude, me xata gani, kaninta a
kwance ba rai, bata san lkcn da ta fasa wani
irin kara ba daga nn kuma bata sake sanin me
ya faru ba, ta dae farka can cikin dare ta ganta
kwance kan gadon amminta da makwabtansu
har uku a dakin, Ammi ko na kan darduma a
xaune.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
23....
Aneesah ta koma baya a tsorace ta fara kkrin mikewa xata bar wajen ya rikota da sauri ta fixge hannunta a tsorace tace "meye hka malam wnn wani irin iskanci ne," ya wara idonsa ya sake kamo ta da sauri yace "wats wrong bby yhur temperature is high," ta buge masa hannu tare da fashewa da kuka tace "wae meye hka a ina na sanka ni fa ba 'yar iska bace" yy dariya ya rungumota gaba daya yace " nima ba dan iskan bane ba ai, kuma sae kin gaya min inda ke maki ciwo ko kuma na duba ki ynxun nn a nn," Haiydar ya shigo garden din kmr wani xaki tana ganinsa ta fara kkrin kwace kanta amma ta kasa don kin sakinta yyi, har Haiydar ya karaso gurinsu Najeeb bae gansa ba ita ce dae ta gansa, Haiydar ya fixgota a fusace ya wurgar yana huci yace "a hkn kike yawan gaya min ke ba 'yar iska bace," ta fashe da kuka ta hde kanta da gwiwa, ya juya a fusace yana kallon Najeeb yace "ka fita gonata malam kar na baka mamaki, bnxa kawae dan iska," ya juya a fusace ya bar garden din, najeeb ya bi sa da kallo yana murmushi, ya karaso gabanta ya durkusa yace "am srry bby, xan basa magani ya kawo maki ltr bye," ya mike shima ya bar garden din, tana jin fitar motarsu a gidan ta mike da kyar tana goge hawayen da ya ki tsaya mata ta shiga gidan kafin hajiya ta fara kwala mata kira tana nemanta. Har Aneesah ta bar gidan ranar bata ga Haiydar ba, da kyar ta isa gida ta tarda jikin Ammi yyi sauki don har ta gyara gidan tayi masu girki, wanka da Alwala kadae ta iya yi ta kwanta don kasa sallahn tayi ammi tace ta sa kaya su tafi Asibiti amma tace aa don sanin kanta ne kudi kadan ya rage a hannunsu ynxu kafin karshen wata a biya su, Ammi ta fita siyo mata magani a chemist suka shigo tare da yusuf ya dawo daga makaranta, ya xube jikinta yace "Antyna baki da lfya har ynxu," ta gyada masa kai da kyar, yace "to Anty idan na girma xan xama Doctor don na dinga baki magani idan baki da lfya ke da Ammina" Aneesah ta mike da sauri tace "A'a lawyer xaka xama yusuf don ka dinga kare ryt din mutane," ya mike tsaye da sauri yace "A'a na manta Anty soja xan xama don na kama baffa na dauresa nae ta dukansa na sa shi frog jump idan ya sake yi ma Ammi da ke ihu, kuma xan xama mai kudi na siya maku gida na dinga baku abinci kullum" Aneesah ta dinga dariya ta rungumosa tace "yauwa yusuf dina shi yasa nake son ka, Allah ya bar mu tare," Ammi ta dinga murmushi tana kallonsu, nn da nn Aneesah ta nemi xaxxabinta ta rasa, hka suka dinga hira yusuf na basu dariya da shirmensa har dare ya raba snn suka kwanta. Washegari Aneesah ta tashi da karfinta taji bbu wani sauran xaxxabi a tattare da ita, ta kama hanyar gidan aikinta bayan ta ajiye yusuf a sch, don ca yyi ita xata kai sa ranar baxae bi su jamia ba, hkn yasa ta fara ajiyesa bakin gate tayi peck dinsa tayi masa bye bye snn ta tafi gidan aikinta, har kusan rana bata ga Haiydar ba, da yake duk 'yan gidan sun tafi gantali daga ita sae pretty a gida tana tae mata hira, karfe hudu saura tana wanke wanke kafin 'yan gidan su dawo pretty na sama taji wani mugun xaxxabi na neman rufeta, ta dinga ganin jiri ga ciwon kai da ya sa ta kasa bude idonta, ta gama wanke wanken da kyar ta shiga garden ta xauna ta jingina jikin bango tana mayar da numfashi, a hka Haiydar ya xo ya sameta a garden din ya durkusa gabanta ba tare da ya bari sun hada ido ba yace "har ynxu jikin ne kanwata," bata ce masa komai ba kanta a sunkuye, xae yi magana motarsu Hajiya suka shigo gidan, ya mike da sauri ya shiga kitchen sae gashi ya fito da ruwa a glass ya fito da ledar magani ya balla ya durkusa gabanta yace "gashi ki sha kanwata hope kinci abinci," ba tace masa komai ba kuma bata karbi maganin ba, ya dinga rokanta yana lallabata ta sha maganin amma taki ko da dagowa ta kallesa sae hawayen da take tayi, ya mike yyi tsaki ta dalilin kiransa da yaji Hajiyarsa nayi a falo, bae sake shigowa garden din ba har karfe biyar saura, ganin baxa ta iya daurewa bne kuma yasa ta mike da kyar tana ganin jiri ta shiga falon tace ma Hajiya tayi hkuri xata tafi gida bata da lafiya, Hajiyar ta tsaya kallonta don duk wanda yaga yana yinta yasan bata da lfya, ta tabe baki xata yi magana pretty tace "momy ki bar ta ta wuce tun tuni take ta ma mutane amai kar taje ta sume mana a gida," Hajiyar tayi tsaki tace "to tashi sae ki gyara min daki snn ki tafi makira kawae," Haiydar ya mike yyi waje, ita ko ta shiga ta gyara dakin da kyar snn ta fito tayi masu sae da safe ta fita, sumy ta bita a baya, Haiydar na tsaye bakin gate yana jiranta, tana fitowa kuwa xae yi magana sae ga sumy, ya juya da sauri yana danna wayarsa kmr mai shirin kira, ita ko ta kama hanyar gida tana karanto addu'a a xuciyarta na Allah ya kai ta lfya ganin condition dinta, Haiydar ya galla ma sumy harara a fusace yace "uban me kike nema a nn," cikin ladabi kar ya maketa tace "kawata nake jira bata san gidan ba shi yasa na fito," yyi tsaki ya juya bae[truncated by WhatsApp]
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 26..... Aneesah ta dauke idonta da sauri daga na sa ta sunkuyar da kai tana wasa da yatsunta, cikin tsawa hajiya tace "rainin wayon naki ne ya tashi shegiya xaki yi ma mutane shiru ki samu gaba kina kallo da daddaya da daddaya don uwarki" ta girgixa kai a raunane tana hawaye tace "kuyi hkuri hajiya wllh kanina ne ya rasu," cikin halin ko in kula Hajiya tace "to ni na kashe shi da xaki ki xuwa min aiki," Aneesah tayi shiru tana hawayen takaici, Hajiyar ta tabe baki tace "to ki sani baxan biya ki kudi cikin wnn watan ba sae karshen sabon watan da xamu shiga, bace min da gani kar na ji maki ciwo a nn mayya kawae ba kaninki ba uwarki da ubanki ma su mutu ina ruwan wani," Aneesah ta mike tsaye a sanyaye hawaye na bin kuncinta xata bar falon, cikin gadara meenah tace "kuma ga kayan wanki na can ya taru ba kyan gani, dasu xa ki fara," sumy tace "nima wllh gasu can duk ki hada yau ki wanke mana ni har da takalma na, kuma ki cire ma mutane wnn hijabin jikin naki duk ya janyo ma mutane duhu a falo," Aneesah dae na tsaye tana hawaye tana kallon sumyn cike da takaici kuma bata cire hijab din ba, sumy ta mike a fusace ta fixge hijab din daga jikinta ta wurgar tana huci tace "don uwarki ina maki magana xaki yi min shiru......" ba shiri sumy tayi shiru ta wara ido baki bude tana kallon gashin kan Aneesahn da ya xubo har kusan bayanta ta dalilin fixge mata hijabin da tayi hade da dankwalin kanta, meenah ta mike da sauri da mamaki tace "lala attachment ne a kanki kina matsayin yar aiki ni nasa ke ki sa," a fusace ta damko gashin Aneesar a xatonta kari tayi kmr yanda su ma ke yi, "wllh sae kin cire gashin nn ynxun nn a nn idan ba hka ba har gashin kanki sae na aske yau, dama munafuka shi yasa baki son cire hijab idan kika......" wani wawan marin da aka dauketa da ne ya sa ta kasa karasawa ta fasa ihu a gigice ta sake gashin Aneesar tana kallon wanda ya mareta yayanta ta gani tsaye kanta yana huci, ya fixgota ya buga ta da bango snn ya damki nata karin gashin dake kanta yana huci ya makureta cikin tsawa yace "uban me ta maki kike neman birkita mata kwakwalwa nake son ki gaya min kar na hallakaki a nn," Hajiya ta mike tana salati a rude tace "me xan gani hka Aliyu, meye hadinka da 'yar aikin nn xaka kashe kanwarka kanta," ya wurgar da meenar a fusace, ya dawo kan Aneesah da ke durkushe a wajen tana rusa kuka, ya durkusa gabanta ya dago kanta a hankali yana kallonta cike da tausayi yace "kiyi hakuri fateema," Hajiyar ta yo waje da ido baki bude tana kallonsu a tsorace ta daura hannu a ka tace "Aliyu," pretty ta mike a hankali ita ma tana hawaye ta bar falon ta haye sama, sumy ta mike tsaye ta fashe da wani wawan dariya tana kallon uwartata tace "heheho me na gaya maki mummy ba kin ki yarda dani ba, ni dama nasan da wani abun a tsakaninsu wllh, kin taba ganin yaya ya hana 'yar aiki yi mana aiki a gidan nn, ko kin taba ganin ya ci girkin 'yan aiki, ko 'yar aiki ta taba shiga dakinsa da sunan gyara masa ko yi masa guga, yaya bashi da aiki ynxu sae na xuwa garden, ni dama nasan da wani abu a kasa amma kika ki yarda dani da meenah, yau dae gashi kin gane ma idonki, shiyasa ranan nn ma na fita da sauri ganin ko bin ta xae yi a bakin gate nayi masa karya kwata nake jira, ba haushi na ya dinga ji ba har washegari na hana sa bin sahibarsa, a bnxa aka ce maki yake rashin lafiya kwanan nn," ta sake fashewa da dariya tana tafa hannu tace "kasala don burst" Aliyu ya yo kanta cikin fushi ya buga ta da bango da karfi, nn da nn se ga jini da gudu kmr famfo, daga ita har Hajiya suka rude Hajiya ta dinga rusa ihu tayi kitchen da gudu tana cewa "kan wnn matsiyaciyar xaka kashe min 'ya, wllh wllh wllh sae na hallaka ta yau," sanin halin uwartasa yasa ya ja Aneesar dake ta kuka da sauri suka bar falon, yyi garage ya bude motarsa don makulli na aljihunsa ya saka ta cikin motar ya xaga da sauri ya shiga ya tada motar yana horn ba kakkautawa, sae ga Hajiyar da gudu ta fito rike da tabarya da wuka, cikin tsawa ta dinga cewa maigadin kar ya bude gate din, Aliyu dake jiran ya karasa bude gate din kawae ya fice ya daka masa tsawa yace "xan take ka da motar nn baka bude min gate ba malam," maigadi duk ya rude ya rasa umarnin wanda xae bi ganin Aliyu ya yo kansa da motar yasa cikin ihu a gigice ya dinga cewa xae bude har ya wangala gate din jikinsa na rawa Aliyu ya fice da gudu ya bar compound din, kmr xasu tashi sama.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 28.....
Aneesah ta shiga daki ta fito da tabarma ta
shimfida masa ya xauna, Ammi ta fito ta dauko
kujera ta xauna tanai masa sannu da xuwa
murmushi bayyane a fuskarta, ya gaisheta a
ladabe yana tambayar ya gidan, tace masa
lfya lau ya nasu gida, yyi mata gaisuwan
rasuwar yusuf, tayi masa gdya sosai daga
bisanni ya sake bata hakura a kan abinda ya
faru snn yyi mata sallama yace xae wuce, tayi
masa gdya tace Allah ya saka da alkhairi snn
ya fita daga gidan yana kallon Aneesah. Sae
da ya fita snn a hankali tace ma Ammi bari