Showing 54001 words to 57000 words out of 89272 words

Chapter 19 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel

ya dafe kansa yana
mayar da numfashi, Aneesah ta cucesa ta cucesa,
yyi daya sanin saninta, ya fada kan gado ya shige
cikin blanket jin wani irin sanyi dake shigarsa.
Like · 9 · Reply · Report · 1 hour ago
Hauwee Jidderh Abdulkadir
tnx
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 94.... Mujaheed
ya juya yana kallon Abdul dake danna wayarsa
yace "to ina muka nufa yallabai, gamu nn a cikin
katsina," ba tare da Abdul ya kallesa ba yace "tun
daxu nake ce wa ka bani drivin kayi ignorin dina,
ynxu in ka san wajen ae sae ka kai mu naga,"
Mujaheed yace "hka kawae kan idona ka gama
kwankwade wine kwalba daya na baka drivin ka
wurga mu cikin daji, haba ae wnn ganganci ne
baxa mu ce tsautsayi ba" Abdul ya juya yana
kallonsa bae dae ce komai ba, Mujaheed yyi parkin
yace "nasan ynxu ka dawo nml, xo ka karbi tukin,"
Abdul bae yi musu ba ya fito suka yi exchangin
sit," Mujaheed yace "daga nn ina xa mu knn?"
Abdul yace "masallaci, ba muyi azahar ba ga
la'asar ya kusa," Mujaheed ya fashe da dariya ssae
har da rike kansa, Abdul ya juya yana kallonsa
yace "wat's funny?" sae da Mujaheed yyi dariyar
mae isarsa snn yace "to mu je," Abdul ya ja tsaki
ya ja motar, suka samu wani masallaci yyi parkin,
Mujaheed na alwala yana kallon Abdul dake tasa
alwalan, so yake yaga ko ya iya alwalan ma kuwa,
Abdul ya gama alwalan ya mike a fusace yace
"wae wnn kallon fa Jaheed?" Mujaheed yyi
murmushi ya mike don shi ma ya gama alwalan
yace "sorry" suka shiga masallacin a tare, sae da
suka idar da sllh snn Mujaheed yana kallon Abdul
yace "srry fa Abdul in tambayeka," Abdul yace "am
ol ears," Mujaheed yace "naga kmr kayi karatun
addini ssai ko," Abdul yyi masa wani mugun kallo
yace "wace irin silly questn knn kke min?"
Mujaheed yace "A'a yi hkuri," har Mujaheed ya
fidda ran Abdul xae sake magana ya ji yace "eh
nayi, don tun ina 12 yrs na sauke qur'ani mai
girma, at 14 na sauke littattafae da dama,"
Mujaheed ya tsura masa ido yana kallonsa xae yi
magana Abdul ya rigasa yace "though ban taso
gidanmu ba, gun kakana da ya haifi dad dina na
taso, at 15 yrs na koma gun parent dina, kafin
grand dad din nawa ya rasu knn, though nasan da
gidanmu na taso ko karatun sllh ma ba iyawa xan
yi ba" Abdul ya mike yana kallon Mujaheed da ya
kasa daina kallonsa yace "let move, lkci na wuce
wa," da yake Mujaheed na son magana da Abdul
din sae ya fake da cewa, "ka bari mana muyi
la'asar kawae, kaga lkci ya kusa," Abdul bae yi
musu ba ya koma ya xauna, Mujaheed yace "to
kana da ilimin addini hka, mai ya kai ka shan giya
Abdul, nasan ka fini sanin hukuncin me yin hkn"
Abdul yyi masa mugun kallo snn ya tabe baki bae
ce komai ba, Mujaheed yace "hmm kayi shiru,"
Abdul ya dan kishingida yace "bari na dan yi bacci
kafin lkcn sllhn yyi, am so exhausted," Mujaheed
yyi murmushi yace "to ita Aneesar son ta kke ko
me?" da sauri ya gyara xaman sa yace "Aneesah,
ehh ina sonta, though ba don ina sonta nake son
na aure ta ba, tun tana karamarta take min fitsara,
bata da kunya ko kadan yarinyar, though ni kadae
naga take ma rashin kunyar, don hka nake son na
aureta ne don na dan nuna mata hankali, bayan nn
kuma xamuyi soyayyar mu, don ina sonta ssae,
kuma kalarta kalar xama a london ne" Mujaheed
ya hade rae bae ce komai ba, Abdul yace "kuma
bayan hka, na so idan na aureta na dawo masu da
farin cikinsu da dad dina ya tauye masu, amma
sae ta haifa min kyakkyawar dota kmr ta,"
Mujaheed ya mike yace "kaga mu tafi kawae ma yi
sllhn a wani waje idan lkcn yyi," Abdul ya mike
yace "ok," snn suka fita suka shiga motar Abdul ya
ja motar suka shiga cikin gari. Karfe biyar suka isa
gidan, gida ne mai girman gske, mai gadi yace
baxa su samu shiga ba don mai gidan baya nn,
sae dae idan suna da nmbr daya daga matansa,
su kirasu, in sun yrda su shigo, sae su shiga, don
baki basa shiga gidansa hka nn" Abdul yyi tsaki
don shi bai ma san matan Alhajin ba, Mujaheed
yace "kai baka da nmbr mai gidan ne, ka kirasa,"
Abdul yace "bani da," Mujaheed yyi tsaki yana
kallon mai gadin yace "kmr yaushe mai gidan xae
dawo," Mai gadin yace "xuwa gobe ko jibi,"
Mujaheed ya juya yana kallon Abdul yace "sae mu
je mu kama hotel," Abdul yace "ok," suka shiga
mota suka bar anguwar. Washegari da yamma
Hydar ya koma gida daga gidan Dr umar, ba laifi
ya dan ji sauki amma ba na abinda yake damunsa
a xuciyarsa ba, Hajiya sae nn nan take da shi kmr
ta mai da shi ciki, ta dinga rokansa tana lallabasa
ya gaya mata meye matsalarsa a rayuwa, tayi
alkawarin ko ma me yake so xata masa, shi dae
ido kawae ya xuba mata yana kallonta.
Like · 4 · [truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 95..... Washe gari da safe misalin karfe goma Mujaheed da Abdul suka kama hanyar gidan Alhaji suleman ko Allah ya sa ya dawo, mai gadi yace bae dawo ba stil sae gobe, a fusace Abdul yace "kai malam da'alla bude ma mutane gate su shiga, nn gidan aminin dad dina ne, so dnt tel me dat," Mujaheed ya dafa kafadarsa yace "dnt wrry guy, Allah ya kai mu goben," Abdul yyi tsaki yyi gurin mota, mujaheed na biye da shi a baya, suna komawa Hotel din da suka yi lodge, Mujaheed ya shiga bathroom yin wanka, Abdul ya sauka downstairs xuwa dan eatry din dake Hotel din ya siya wine da hamburger sae malt biyu da table water, ya koma sama, ya tar da Mujaheed ya fito daga wankan yana xaune kan gado yana danna wayarsa, Abdul ya ajiye masa malt da hamburger, ya xauna kan kujera ya bude wine dinsa ya fara kwankwada, Mujaheed ya kasa daina kallonsa, sae da ya ajiye kwalban snn Mujaheed yace "kai ni fa bna son kana shan wnn abun a gabana," ba tare da Abdul ya kallesa ba yace "ok," snn ya mike tsaye yana kallon Mujaheed yace "let get a nearest boutique mu siya kaya, coz baxan iya maida kayan nn ba, its irritatin me " Mujaheed yace "kaje ka siya ni ina da kayana a mota," Abdul yace "dnt wrry about d expense i wil take care of dat," Mujaheed yyi masa mugun kallo yace "nayi maka kama da talaka," Abdul yyi dariyarsa mai kyau yana nuna Mujaheed da yatsa, ya juya ya fice daga dakin, dariyarsa exactly irin na Aneesah, Mujaheed ya bi sa da kallo don bae taba ganin dariyarsa ba sae ranar, yyi murmushi tuno Aneesar sa da yyi, lallai jini ba wasa bane, hka kawae ya ji Abdul na burgesa, in har hka ne to bae yo halin ubansa ba. Ko da Abdul ya dawo Mujaheed na kwance yana kallo, ya ajiye masa dayar ledan hannunsa don biyu ya shigo da, Mujaheed ya mike xaune yace "wnn fa," Abdul yace "kaya na siyo mana. Tunda kai baxa ka iya siya mana ba" Hydar na kwance Hajiya ta shigo dakin tana kallonsa tace "son baka sha tean da yawa ba," yace "ya isheni mum," ganin yanda duk ta daga hankalinta a kansa ya sa ya mike tsaye ya shiga ciro kayan da xae sa tace "ina kuma xaka Aliyu," yace "xan dan fita mum," hkn yasa ta dan ji ddi, tace "to shknn me xa a girka maka kafin ka dawo," yace "ko ma me kuka girka xan ci mum," har bakin mota ta rakosa tayi masa Allah ya kiyaye duk da mugun karfin hali yyi ya ja motar ya fita daga gidan don bae ma san inda xa shi ba. Yyi tafiya mai nisa ya samu kansa da shan kwanan gidansu Mudatheer, a hankali yyi parkin dai dai kofar gidan, ya kife kansa da steerin motar, ya kai kusan minti goma a hka snn ya fito ya shiga cikin gidan bayan sun gaisa da mai gadi, ya danna bell ummi ta bude masa kofa, tana ganinsa kuwa ta hade rae don tasan dole sae Aneesah tayi kuka yau, ta dae gaishesa ya amsa da dan fara'arsa ya shigo falon yana tambayrta mumy, sae da ta fara sanar da mumy xuwansa snn ta shiga daki ta tar da Aneesah xaune gaban madubi ta gama shirinta don fita xasuyi da Mudatheer gaba daya, tace "Aneesah ana nemanki a falo," Aneesah ta mike tsaye da sauri tace "waye?" don a tunaninta Mujaheed ne, ummi tace "wnn yayan naki ne," gaban Aneesah yyi mugun faduwa, jikinta yyi sanyi, badan wani abu ba da baxa ta je gun Hydar ba don ita tsoronsa ma take ji ynxu, ta juya tana kallon Ummi dake kallonta tace "ummi xo ki rakani," Ummi tace "A'a ni baxan je ba, ynxu gun coursemate dina xanje na karbo wani book kafin ya Mudatheer ya dawo," Aneesah bata ce mata komai ba ta fita daga dakin ta shigo falo a sanyaye ta tar da shi suna gaisawa da mumy, ta nemi gu ta xauna baki bakin kujera kamar mara gskya, sun kai minti biyar a hka snn ta gaishesa a hankali, ya dago yana kallonta bae ce komai ba, hkn ya sa ta sunkuyar da kanta, can bayan kmr wani minti biyar din ya kalleta bbu yabo bbu fallasa yace "kin duba waec result din ki?" ta dago tana kallonsa ta girgixa masa kai, alamar Aa. Like · Reply · More · 5 minutes ago
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 96..... Hydar
ya kauda kansa kmr baya son maganar yace "je
dauko hijab ki gaya ma mumy xa mu je cafe
ynxu" ta dan yi shiru snn tace "ya fito ne?" yyi
banxa da ita har lkcn baya kallonta, ta mike
tsaye kmr xata yi kuka ta tafi dakin mumy ta
gaya mata, mumy tace "da sae ki gaya mana
kinyi waec, ko da Mudatheer ne ba sae ku je ya
duba maki ba, ke dae Aneesah akwae shirme," ta
dan yi murmushi mumyn tace "to shknn amma
kar ku dde kinji Aneesah," tace "to mumy" snn ta
shiga daki ta cire mayafin jikinta ta saka hijab, ta
dawo falon, kallo daya yyi mata ya kauda kansa
ya mike yyi hanyar fita daga falon ta bi sa a
baya gabanta na faduwa, a compound suka hadu
da Mudatheer ya dawo, ya gaishe da Hydar da
fara'arsa snn yace "xaku fita ne," Hydar yace
"no, waec result xan duba mata," Mudatheer yace
"maimakon ki gaya min na duba maki 'yar birni,
waec ai ya dde da fitowa," Aneesah tayi
murmushi bata ce masa komai ba ganin Hydar,
Mudatheer yace "to gashi kuyi magana da
yayanki tun daxu yake son magana da ke,"
Aneesah ta dan sace kallon Hydar ta karbi wayar
daga hannun Mudatheer dake mika mata, yace in
kun dawo na karbi wayar, yana kai wa nn ya
shiga cikin gida, ta kara wayar a kunne a hankali
tace yayana, yace "kanwata," ta dan yi dubara
xata juya suka hada ido da Hydar dake kallonta,
ta kasa juyawar da tayi niyyar yi, kuma ta kasa
dauke idonta daga nasa, duk kiran da Mujaheed
ya dinga yi mata kasa amsawa tayi, Hydar ya
juya yyi hanyar gate ta bi sa a baya ta katse
kiran Mujaheed din, yana isa kusa da motarsa ya
xaga ya shiga motar ta karasa daya bangaren
jikinta a sanyaye ta bude ta shiga, Allah sarki
yayanta da shi ne da da kansa xae bude mata
motar, har suka bar anguwar Hydar bae ce mata
komai ba, Mujaheed ya dinga kiranta a waya ta
kasa dagawa, daga karshe ma sae ta kashe
wayar gaba daya. Suna isa cafen ta bi bayan
Hydar suka shiga ciki, ita dae ta ga yanda xa ayi
ya duba result dinta tunda dae bata da
informations dinta a tare da ita ynxu, amma ga
mamakinta, taga yyi komai bayan ya siya scratch
card, snn yasa aka yi print out din result din, sae
a lkcn ta lura da takardar dake hannunsa da ya
taba karba da ddewa bayan sun gama exams,
nmbers ne a jikin takardar da ya sa ta rubuta
masa, tun daga na exam, xuwa na exam centre
da sauransu. Ya bada kudi suka fita daga cafen,
yana rike da result dinta, sae da suka shiga mota
snn ya mika mata result din ta karba amma ta
kasa budewa, shi dae bae ce mata komai ba har
suka isa gida snn yace "gobe xamu je kiyi
register na jamb," ta gyada masa kai yace "sae
anjima," bata yi masa musu ba ta bude motar ta
fita a sanyaye tace "ngd," bae ce komai ba ya ja
motarsa yyi gaba. Wa shegari Mujaheed da Abdul
suka samu shiga gidan Alhaji sulaiman, ya tarbe
su da kyau ganin Abdul dan Honourable shehu,
da Abdul ya lura da cewa Alhajin bae san abinda
ya faru da dad dinsa ba yasa yace "dad ne yace
ya kawo maka wata mata tana maku aiki nn da
ddewa," Alhaji sulaiman yace "ehh hka ne, har
ynxu tana nn gidan kuwa," Abdul ya juya yana
kallon Mujaheed da ya ji ddin jin hkn yace "eh
dama ca yyi mu xo mu taho da ita ne," Alhaji
suleman yace "ohh har ya shawo kan komai knn
ynxu?" Abdul yace "eh" ba tare da ya gane mai
Alhajin yake nufi ba. Alhajin yace "to shknn
amma ae ya ci ace ya kirani ya fara sanar min
da xuwanku, ga shi duk kwanan nn bna samun
layinkansa" Abdul yace "ehh ya dan fita waje ne,
ynxu hka ma yana can kila gobe xae dawo gida,"
Alhaji suleman yace "to shknn," kmr yaushe xa
ku tafi da matar? Abdul ya juya yana kallon
Mujaheed da ya dan masa sign alamar yace yau,
yace "aa ynxu xa mu koma tun shekaranjiya
muke garin nn, aka ce baka nn, kuma sae kana
nn ake shigowa gidan," ya gyada kai cikin
gamsuwa yace "shknn bari na kira su hajiya na
sanar masu," ya ciro waya ya kira matan nasa da
daddaya da daddaya suka su dinga shigowa
falon, ya sanar da su abinda ke tafe da su Abdul,
1st wife din tace "to amma ai da Hajiya zuwaira
xata kira ni tayi min magana in hka ne," Abdul
yace "dad bae ma sanar mata ba," 2nd wife din
tace "to ynxu ta ina xa a fara neman wata mai
aikin, gashi muna jin ddin aikinta a gidan nn," last
wife din tace "to ai akwae masu aiki dayawa a
gidan naga," 1st wife din ta watsa mata harara
tace "amma ai duk ta fi su kwarewa," last wife
din ta tabe baki tace "sae yau ku ka san da hka
knn, duk da da kuke walakantata baku san tana
aiki ba sae yau da ake shirin tafiya da ita ," Abdul
ya mike hka ma Mujaheed kamr sun hada baki,
yana kallon Alhajin yace "dad, xamu koma lkci na
kurewa tana ina ne," yyi hakan ne don baya son
asirinsu ya tonu su yi saurin barin katsina don
matan na iya kiran mum dinsa. Alhajin ya kalli
matan nasa, da yake shima dan duniya ne cikin
tsawa ya ce "ku kira min ita mana kun min hake
hake a falo kmr an dasa ku," suka mike kowa na
fadin abinda ke xuciyarsa suka bar falon.
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 97..... Hajiya salamatu matar Alhajin ta uku ta shigo falon Ammi na biye da ita a baya, tace "ga ta nn Alhaji," Ammi ta ja tunga daga bakin kofa ta tsaya kallon Abdul da mamaki, shi din ma kallonta yake, Alhaji suleman yana kallon Abdul yace "gata nn, kace ma Shehu ina expectn kiransa, shi hka ake yi" Abdul yace "ok xan gaya masa dad" Abdul ya kalle Mujaheed da ya kasa daina kallon Ammi don mugun kamar da suke da Aneesah kamr an tsaga kara, baka taba cewa ita ta haifi Aneesah don she look 2 young a ido, Abdul yace "mu tafi," Ammi ta dake ta hade rae tana kallonsa tace "mu tafi ina," Abdul ya kauda kansa yana dan murmushi ya juya yana kallon Mujaheed, Mujaheed ya dan fara kame kame kar Alhaji suleman ya gano su, yace "em, dama mumy, Aneesah ce bata da lafiya shine baffa yace mu xo mu taho da ke," nn da nn tashin hankali ya bayyana a fuskarta a sanyaye tace "Aneesah, me ya sameta, ita din ma kashe min ita xae yi ne," tana kai wa nn ta fara hawaye, Abdul yace "ke take son gani shi yasa aka ce mu xo mu taho da ke," yana fadin hka yyi gaba Mujaheed ya bi bayansa, Ammi ta bi bayansu har lkcn tana hawaye tana tunanin halin da 'yar ta ta ke ciki, kullum da Aneesah take kwana take tashi a ranta, barin in ta tuna bata gama mallakan hankalin kanta ba, kuma bata nuna mata abubuwa da dama na rayuwa ba. Tunda Ammi ta shigo gidan ranar ce rana ta farko da ta fito, har ta manta yanda anguwar yake ma, Mujaheed ya bude mata bayan mota, xata shiga taji an kirata da Anty, ta juya sanin me kiran nata, Faruuq ne dan Alhaji suleman din, shima baxae wuce su Abdul din ba, ya karaso yana kallonta yace "ina xaki Anty, su waye wnn," tayi murmushi tace "xan koma can Abuja ne faruuq," yace "me kuma xaki je yi a can Anty, ba gwara ki wuce gombe ba," tace "A'a Aneesah ce bata da lafiya wae," yace "ya salam, me ya sameta, tun yaushe take rashin lafiyar, ix it dat critical," Mujaheed yyi masa wani mugun kallo yace "kana bata mana lkci malam," ya juya yana kallon Mujaheed din yace "fuck yhu, nayi da kai ne" Ammi tace "kar ka damu faruuq sae naje na gani, nima ban sani ba," yace "to bari na bi ku Anty sae na dubata, quack doctors sunyi yawa a Abuja ynxu" a fusace Abdul yace "ah'ah!! Da'alla get out malam kana bata mana lkci, kai kama san hanyar Abujan ne" Ammi tace "kasan halin hajiyarka Faruuq kawae kar ka damu kayi xamanka kai da xaka koma aiki gobe," ya ciro wayarsa daya, ya mika mata yace "to shkkn Anty, ga waya ma dinga gaisawa kafin na shigo Abujan, don ina ga na daga tafiyar tawa, ki gaida min da Aneesar ssae, xanyi missn dinki mum " ta karbi wayar tai masa gdya da fara'arta, snn ta shiga motar, Abdul ya ja motar kmr mai shirin buge faruuq din, suka bar anguwar, Ammi tana kallonsa tace "ka kai ni tasha kawae na hau mota," Mujaheed yace "A'a momy ki bari mu tafi kawae," kiri kiri Ammi taki yarda ta bi su tace su kaita ta hau motar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login