Showing 66001 words to 69000 words out of 89272 words
Chapter 23 - Aneesah Book One Complete Hausa Novel
ta xauna da kyar,
Hajiyar ta juya ta fita, ana kiran sllhn isha duk
suka fita yin sllh dakin ya rage daga Aneesah sae
pretty, wata mata ta leko tace pretty taje Hajiya
na nemanta, ta fita daga dakin tana kallon
Aneesah kmr me tsoron kar ta ma yayanta wani
abun, bayan ta fita Aneesah ta mike ta karasa
kusa da gadon a sanyaye ta dafa gadon tana
kallonsa hawaye na bin kuncinta, a hankali ta
shiga kiransa ganin bae amsa ba yasa ta fada
kansa tana kuka ssae, ranar dae asibitin ta
kwana don likitocin ca sukayi ta xauna ko da xae
farka ya xamana tana kusa da shi kuma a kanta
xae daura ido kafin kowa, dole Ammi ta wuce
gida ta barta, cike da tausayin Hydar, Aneesah
dae na gefensa a xaune jira kawae take taga ya
bude ido amma yaki budewa, hkn yasa ta kasa
samun nutsuwa hawaye yaki tsaya mata, ba ita
ba kowa ma abinda yake jira knn har likitocin
amma shiru.
Like · 5 · Reply · Report · 27 minutes ago
A'ishah Abubakar
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 112..... Washegari friday aka
fara shirin fitar da Hydar xuwa Egypt ganin har lkcin bae farka
ba, bbu wanda hankalinsa yafi tashi irin Aneesah da mum
dinsa, Aneesah na xaune gefensa ita dae gata nn, wani lkcn
ma sae ayi ta mata magana bata san da ita ake ba, tamkar
mai brain disorder ta koma, Hajiya ce ta shigo dakin don taga
bbu abinda kwanciya xae mata dan ta na nn rai a hannun
Allah, ta karaso cikin dakin a sanyaye tana kallon Aliyu,
Aneesah ta mike xata bata kujera tace "yi xamanki Aneesah
dama magana na xo muyi dake," Aneesah tayi shiru tana
kallonta snn tace "to mumy ina jinki," Hajiya ta juya tana
kallon Abdul dake xaune dakin, Aneesah ta gane me take nufi
tace "kiyi maganarki mum, yayana ne," Hajiyar ta ja kujera ta
xauna a raunane ta fara magana kmr mae shirin fashewa da
kuka "Alfarma naxo nema gunki Aneesah, kuma nasan baxa ki
hanani ba, Aneesah nasan Hydar na sonki ssae, ke dae ce ban
san abinda ke xuciyarki ba, wnn rashin lfyar sbda ke yake
yinta, kuma tun ba yau ba yake da hawan jini kuma ni kam
nasan ta dalilinki ya samu hawan jini sbda yanda yake sonki,
Aneesah ki tausaya mana don Allah don Annabi ki amince a
daura maku aure da Hydar sae ki bi su can Egypt din har Allah
ya basa lfya, kinga ni baxae yiwu na bi su ba, jiya sumayya ta
rasu, kiyi hkuri ki taimake mu Aneesah hkn kadae ne xae dawo
min da farincikin da na ko da ya warke ya ganki a matsayin
matarsa" tana kai wa nn ta fara hawaye abun tausayi, gaban
Aneesah ya shiga bugu da sauri da sauri ta kasa daga kai ta
kalle Hajiyar sae hawayen da take ita ma, a xuciyarta tace
wayace maki Hydar na sona ynxu, da knn amma ba ynxu ba,
muryar Abdul taji yace "ki amince kanwata nasan Hydar na
sonki ssae, kuma daga reactions dinsa jiya bbu tantama ta
dalilinki hawan jininsa ya tashi, save lyf kanwata, dama Allah
yyi shine mijinki" kuka ssae Aneesah take tana kallon Abdul,
ya gyada mata kai alamar ta yrda da batun Hajiyar, hajiya sae
hawaye take tana jiran cewar Aneesah, da kyar Aneesah ta iya
ce mata "sae Ammina ta amince," ko minti biyar Hajiyar bata
kara a asibitin ba ta sa aka kaita gun Ammi, Ammi ma ta kasa
cewa komai jin batun da Hajiyar ta xo da shi, daga karshe da
kyar ta samu na cewa tace to Hajiya ki bari muyi shawara da
yan uwana da na ubanta, Hajiyar tace "ba komai 'yar uwa duk
yanda kuka yi ina jiran bayani, kinsan kila yau xa a su fita,
kuma ga abinda likitoci suka ce ya kasance tana kusa da shi
xae far fado, shi yasa nake son ku taimaka nasan Hydar xae
riketa amana, kuma son gskya yake mata" Ammi tace "xaki ji
ni gobe Hajiya Allah dae ya bashi lfya," Hajiyar taji ddi ssae
kmr an mata albishir da gidan Aljanna. Faruuq Ammi ta fara
magana da kan batun da Hajiya ta xo da, yyi shiru na dan lkci
snn yace "gskya yana sonta ssae Ammi ita fa ya dinga kira ko
da muka isa asibiti jiya, sae dae ki fara tuntubarta kar a cuceta
ita kuma, amma ya cancanci xama mijinta," faruuq yaje asibiti
ya maido da Aneesh gida ranan, duk ta xama wani iri ta rame
kamr ita ce mai ciwon, a nutse Ammi ta sa ta gaba ta shiga
tambayarta ko tana son Hydar, ta fashe da kuka ssae tana
girgixa ma Amminta kai, Ammi tace "kiyi min magana
Aneesah kar ki ji komai" cikin kuka muryarta na rawa tace "to
Ammi ya Mujaheed fa?" Ammi tayi shiru tana kallonta snn a
hankali tace "shi kike so Aneesah?" Aneesah ta kife kanta kan
gado tana kuka kmr ranta xae fita ta kasa ce ma Amminta
komai, Ammi ta rasa me xata ce mata ita ma, duk iya yan da
Ammi ta so jin ko Mujaheed din take so Aneesah kin cewa
komai tayi sae kuka, dole Ammi ta kyaleta ta fita daga dakin,
daga nn bacci ya dauketa.
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
113.....
Bayan sllhn Magrib Aneesah na kwance daki tayi jigum abun duniya ya isheta, Ammi ta shigo dakin tace "ki je wae ana nemanki a waje Aneesah," Aneesah ta mike xaune tana kallon Ammi a sanyaye tace "wa ke nemana Ammi," Ammi tace "wae abokin Hydar," Aneesah tayi shiru, Ammi tace "tashi ki je mana, kar dae ki dde ae faruuq ma na waje," Aneesah ta mike jikinta a sanyaye kmr mara lfya, ta dauki Hijab dinta ta sa ta fita daga gidan, yana tsaye jikin mota, sae dae ya juya baya, ta karaso kusa da shi da sauri tana kallonsa, muryarta na rawa kmr xata yi kuka tace "ya Mujaheed," ya juya da sauri ya sakar mata murmushi yace "ya akayi kika son ni ne," hawayen da ya cika idonta ya gangaro, ya girgixa mata kai yace "kuka kuma kanwata," ta kasa ce masa kmai sae kukan da take yi a hankali, ya kama hannunta suka samu wani dan dakali suka xauna snn yace "ni bance kiyi min kuka ba Aneesah, ko nima so kika nayi kukan ne," ta girgixa masa kai yace "to ki daina kuka kanwata," bata ce komai ba ta shiga goge hawayen fuskarta, sun kai kusan minti biyar a hka snn a hankali taji yace "don me kika ce baki son Hydar, kuma nasan kina son shi Aneesah" Aneesah ta tsura masa ido bata ce komai ba sae wani sabon hawayen dake gangarowa daga idonta. Ya girgixa mata kai yace "ki kwantar da hankalinki, ni nasan Hydar na sonki kuma xae rike ki amana, kinga dae halin da yake ciki sbda ke bna son wani abu ya sami aminina Aneesah, hka Allah ya kaddara dama ni ba mijinki bne" tunda ya fara magana Aneesah ta tsura masa ido kmr gunki ta kasa cewa komai. Shirun da taji yyi yana kallonta yasa ta fashe da wani matsanancin kuka, ya dago kanta ya ma rasa me xae ce mata, nn da nn shima idonsa ya kada, ya mike da kyar murya can kasa yace "ni bance kiyi min kuka ba Aneesah,"
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
114.....
Mutuwar tsaye Aneesah tayi daga inda take tsaye, ta kasa ko
da kwakkwaran motsi idonta har lkcin na kan Najeeb dake ta
faman surutu yana dariya, Abdul ya shigo dakin yana murmushi
da fara'arsa ya karaso kusa da Hydar dake binsu da kallo bae
ce komai ba, yace "congrat luver guy, ga ka ga Aneesah no
more love sickness," Aneesah ta jingina jikin bango ta rumtse
idonta cikin tashin hankali, taji kafarta ya kasa daukarta, wayyo
ta shiga uku ita kam, bbu wanda ya lura da halin da take ciki
kowa da abinda yake cewa, banda Mujaheed dake murmushi
kawae, ta bude idonta a hankali ta daura kan Mujaheed dake
tsaye gefen gadon, shi din ma kallonta yake yi, suna hada ido
ya dauke kansa da sauri, taji wani hawaye mai xafi na bin
kuncinta ta girgixa kai tayi hanyar fita daga dakin da sauri,
Mujaheed ya bi ta da kallo abun tausayi, Abdul dake kallonsu
shima yaji wani iri, suna hada ido da Mujaheed, ya dauke
kansa ya karasa kusa da gadon da Hydar yake kwance, ana
surutu amma Hydar shiru sae ido da ya xuba masu, da dan
damuwa Najeeb yace "A'a wae ya dae ku kira likita naga yaki
magana," ganin Hydar yaki ce masu komai sae kallonsu da
yake har lkcn yasa Abdul ya karaso kusa da gadon yana
kallonsa yace "ya? Kana jin mu kuwa Hydar," Hydar ya sauke
ajiyar xuciya yace "ina jinku," snn ya fara kkrin sauka daga kan
gadon, Abdul ya rikesa yace "ina kuma xaka," ya dan yatsine
fuska yace "4 hw lng nake nn kwance" Najeeb yace "u've been
here 4 d past three dayz, sae yau da Aneesah ta xama
mallakinka don gulma ka farfado har da ana shirin fita da kai
egypt," Hydar yyi shiru yana kallonsa, a hankali cikin wani
yanayi me kama da confusion yace "Aneesah" Najeeb yace
"yes," Hydar ya dafe kansa na kusan minti biyar snn ya dago
yana kallon Mujaheed, Mujaheed bae bari sun hada ido ba,
Hydar ya fara kkrin mikewa tsaye ya koma da sauri ta dalilin
wani jiri da ya gani, Abdul yace "ya dae," ya koma ya kwanta
da ganinsa kasan bae da karfi a hankali yace "baxan iya tashi
ba," Mujaheed yace "bari a kira doctor to," ya juya ya fita,
Hydar na kallon Najeeb yace "ku gaya min gskya don Allah da
gske ne abinda kuke gaya min," Najeeb yace "gskya ne Hydar
Aneesah matarka ta sunna ce ynxu," Hydar ya girgixa kai cike
da takaici yace "meyasa xakuyi hka, meyasa kuka yi ma
Mujaheed hka, bani take so ba shi take so," faruuq yace
"Aneesah na sonka dan uwa ka kwantar da hankalinka, hka
Allah ya so," Aneesah na fita haraban asibiti taci karo da
Hajiya, a rude Hajiya tace "meye kike kuka Aneesah me ya faru
kuma" cikin kuka Aneesah tace "wae mumy da gske ya Hydar
mijina ne ynxu," Hajiya ta rungumota tace "to meye abun kuka
Aneesah ko ba kya son sa ne," cikin kuka ssae tace "ba sona
yake ba mumy, don Allah ku taimakeni," da mamaki Hajiya
tace "wa yace maki hka Aneesah, ae duk duniya a yanda na
lura bbu wanda Hydar yake so bayan ubansa kmr ke," Hajiya ta
ja ta suka isa gun mota takira driver ba a jima ba ya xo tace ya
kai su gida, har suka isa gida Aneesah bata daina kuka ba,
suna fitowa daga mota Aneesah ta tuna lst tym din da ta bar
gidan, Hajiyar ta ja ta suka shiga ciki mutanen dake cikin gidan
na ta tambayarta ko Aneesah ce amaryar, ta dae yi murmushi
tayi masu sannu da gida suka wuce sama da Aneesah ta kai ta
dakinta ta xaunar da ita kan gado, ynxu kam Aneesah ta daina
kukan da take yi sae na xuciya, Hajiya ta dago kanta tana
kallonta tace "kiyi hkuri Aneesah amma don me kika yi tunanin
Hydar baya sonki, sbda ke fa ya shiga halin da yake ynxu, shi
yace maki baya son ki" Aneesah ta sunkuyar da kanta bata ce
komai ba, nn Hajiya ta dinga bata baki tana mata 'yan nasihohi
ita dae bata ce komai ba sae hawayen da take, tana dakin
hajiya ita kadae bayan sllhn isha tana jujjuya lafiyayyan abincin
dake gabanta Wasu mata biyu suka shigo dakin, dayar tace
"amaryarmu baki ci abincin bane," Aneesah ta sunkuyar da
kanta tace "na ci," matar tace "to sako hijabinki ki fito ana
jiranki a waje xaku wuce gida," bata yi musu ba ta sa Hajib ta
bi su a baya, ta shiga motar da aka nuna mata, matar ma ta
shiga snn driver ya ja motar suka bar gidan, dae dae kofar
gidansu drivern ya tsaya suka fito ita da matar suka shiga
gidansu, Ammi na xaune daki da wasu 'yan uwanta har uku da
makwabta, Aneesah ta fada kan Amminta tana kuka ssae
Ammi ta dagota tace "meye hka Aneesah," daya daga
makwabtansu ta dagota ta fita da ita daga dakin ta shiga da ita
gidanta, ranar Aneesah bata yi baccin kirki ba bayan matar tayi
ta mata nasiha ssae game da xamantakewar aure, ita dae jinta
kawae take amma ta kasa gaskata wae ynxu ita matar Hydar
ce, washegari da safe matar tasa Aneesah ta shirya bayan ta
aika yarinyarta ta karbo mata kaya a gida, da kyar ta daure tayi
break din da matar ta hada mata, karfe goma saura suka shiga
gida gun Ammi har lkcn da mutane cikin gidan nasu, Ammi ta
kasa ce ma Aneesah komai sae matan dake dakin ne suka
shiga bata baki da yi mata Nasiha, ashe abinda bata sani ba
shine ranar xata bar gidansu ta tare gidan mijinta.
9 mins · Khaleesat Haiydar...
[12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 115... Aneesah ta rasa me ke mata ddi a duniya, ita dae kawae jin abinda ake ce mata take amma bata fahmtar kmai, daga karshe aka dauki sadakinta dubu dari aka mika mata, daga baya xa a kai mta kayan daki dk da hjya tce su bari, ta fashe da kuka tana girgxa kai tana kalln kudin tce ni bana so abn ya ba mutann dake dakin dariya, wata mata tce naki ne wnn Aneesah, Aneesah ta girgixa kai tce na ba Ammina, matan dakin suka yi dariya snn wata tace Ammi dae xata rike maki, amma hakkin ki ne wnn," da kyar Aneesah tabi matar da suka xo jiya da wasu daga 'yan uwan abbanta guda uku suka fita daga gidan tana kuka ssae, duk daurewan Ammi sae da tayi hawaye, gani take kmr ta xalunce Aneesah ta yanke hukunci ita da yan uwanta ba tare da saninta ba, duk da tasan ya cancanci ta ba Hydar Aneesah, don yyi masu abinda 'yan uwansu na jini suka kasa masu a rayuwa, a yanda ta lura kmr Mujaheed take so ba Hydar ba, tausayin 'yar tata ya cikata. Karfe sha biyu suka isa gidansu Hydar, Aneesah ta fito daga mota a sanyaye wata na rike da hannunta suka shiga cikin gidan, mutane ne dayawa cikin falon, hkn yasa matar ta rungumota suka haura sama ta shiga da ita dakin Hajiya, Hajiya ta rungumeta cike da farin ciki ta xaunar da ita kan gado tanai masu sannu da xuwa, mutane nata shigowa ganin amaryar, wata daga kawar Hajiya tace "to Hajiya yaushe ne bikin," Hajiya tace "idan mijin nata yaji sauki ssae" duk suka dinga mata Allah sanya Alkhairi suna yaba kyan Aneesah da kunyarta don takurewa tayi guri daya, karfe biyar saura mutanen dake gidan suka fara raguwa, dakin ya rage daga Aneesah sae wasu mata biyu, aka turo kofan dakin pretty da Ameera suka shigo, Ameera ta sakar ma Aneesah murmushi, pretty kam bata ko kalleta ba ta karaso gabanta tace "sannu amaryarmu," snn ta ajiye farantin dake hannunta, tace "mu je Ameera," Ameera tace "mun gaishe da amaryarmu me kyau sae mun shigo anjima," suka juya suka bar dakin Aneesah ta bisu da kallo a sanyaye, hawayen da take son ji a idonta ma ta neme shi ta rasa, matan dake dakin suka ce ta sauka ta xuba abinci ta ci, bata yi masu musu ba ta xamo kasa daga kan gadon, duk da na daxu ma da aka kawo mata bata cinye ba. Bayan magrib Hajiya tasa ta shirya su kai ma Hydar abinci asibiti, ta shirya cikin wani material mae shegen kyau, ta sa Hajib dinta har kasa, bata yi wani make up ba, driver ya wuce da ita da kanwar Hajiya xuwa asibiti, a sanyaye gabanta na faduwa ta dinga bin matar da taji ake cema Anty farida xuwa ward din da Hydar yake, faridar ta riga ta shiga cikin dakin, ta shigo ita ma da sallamarta murya can kasa kasa, yana kwance amma idonsa biyu, ya rame ssae ba kadan ba, najeeb da wasu abokansa biyu na xaune cikin dakin, suna ganin Aneesah suka fara tsokanarta suna dariya, hkn yasa taji kmr ta fasa ihu ta saka masu kuka, hawaye ya cika idonta amma bata bari kowa ya lura ba,hydar kam dauke kansa yyi bayan ya gaida Anty farida dake ta dariya tana biye masu ta hanyr kare ma Aneesah, su ma bakinsu bae mutu ba su ka dai gama haukansu suka bar dakin suna dariya, Anty farida tace "da ku tsaya mana" sae a snn ta kalle Aneesah dake tsaye tace "A'a amaryarmu baki xauna ba," Aneesah ta kirkiro murmushi ta ja kujera ta xauna, Anty farida ta mike tsaye tace bari xan je siyo kati na dawo, tana fadin hka ta fice dakin ya rage daga Aneesah sae Hydar, ganin sun kai minti kusan biyar a hka yasa ta daure da kyar muryarta na rawa tace "ya jikin," sae da ya dan yi shiru snn taji yace "da sauki," ta daga kai tana kallonsa taga kallonta yake, ta sunkuyar da kanta da sauri tace "in xuba maka abincin?" ya girgixa mata kai yace "aa sae dae in ke xaki ci ki xuba," tayi shiru bata sake cewa komai ba, shima hka, kowa da tunanin da yake yi a xuciyarsa, a hankali taji yace "dan bani ruwan can," ta mike ta dauki ruwan ta bude ta dan dauraye kofin snn ta xuba masa ta karasa kusa da gadon tana mika masa, ganin bae karba ba yasa ta daga kai tana kallonsa ya sauke idonsa da sauri daga kallon da yake mata, ya mika hannu ta sakar masa ruwan ba tare da tasan bae rike ba, ruwan ya fada kansa yyi saurin daga kofin ta shiga goge masa ruwan a rude tana cewa wllh ban sani ba, ya kamo hannunta yana kallonta, wani iri taji daga saman kanta xuwa kasa, ta janye hannunta da sauri, yace "ba komai ba fault dinki bane," ta gyada masa kai ta koma xata xauna yace "plss ki je waje ki karbo min wayana gun Najeeb, xan kira mum xasu kawo min abu," ta juya da sauri ta fice daga dakin, ya dafe kansa da yyi masa nauyi, me yasa ya kasa daina jin haushin Aneesah, da ya tuna abinda pretty ta gaya masa sae yaji wani xaxxabi na neman rufesa, ya koma ya kwanta da sauri tare da lumshe idonsa baya son yana irin tunanin da yake a kanta, Aneesah kam na fita daga nisa ta hango Mujaheed ae kam ba sae an gaya mata ba tasan yanda Mujaheed ke tafiya, ta karaso da saurinta kmr mai shirin fadawa kansa cikin wani yanayi tace "ya Mujaheed," ya koma baya da sauri