Showing 1 words to 3000 words out of 50448 words

Chapter 1 - Izinaa Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

241

??ࡱ?>?? 
???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1B 0Table????????? Data
???????????????????? P???KSKS?1B ???????????UUUU%9? U?? ? ? ? ? ? ? ? ? $??? >?UU? ? UUUU? ? ?9? ? 9? ? 9? ? U9 *IZINAA*

Story and Written

+?
ABEEDAH AlHASAN (oum inayah)



https://chat.whatsapp.com/BvvQMkjyJjyAYY8e9O6WG1



*Mikiya writers association*



Page 01


Da sunan Allah mai rahama mai jin?ai.




Yau ma dai Shashshekar kukan na tane ya tashe shi daga bacci, idanu lumshe ya juyo yana mi?a yace " zuma na ya dai?"
Shiru yaji bata bashi amsa ba kuma bata dena kuka ba cikin sauri ya jiyo da ita gabansa yana ?are mata kallo ganin yadda take kakkafe mishi idanun ta kamar suma tayi yadda yake ganin idanunta yayi, bai san lokacin da ya tashi da gudu yayi parlor ya buWe frije ya Wauko ruwa roba guda tare da koma Wakin har yana tun tube da cafet.
Yana shiga ya yayyafa mata ruwan a fuskar ta kasancewar idan tayi irin suman nan tana daWewa bata farfaWo ba.
Cikin ikon Allah yaji takawo Gwauron numfashi sannan ta Wago idanuwanta ta zuba mishi su kamar bazata Wauke ba hawaye wani na zuba wani na tawowa.
A hankali ya rungumota cikin ?irjinsa cikin muryar da zata ?wantar mata da hankali yace "yauma mafarkin kika yi ko?".
Cikin wani voice da shi kaWai ne yasan ina da irin shi na ce"na rasa ya zanyi galbi na yau yafi na kullum muni a Yadda kake suffar ka ita nagani kazo ka tasheni munje dakin ka ka kusanceni kamar kai ne bantashi gane cewa ba kaine ba seda naji wata murya marar daWin sauraro tayi magana amma banga ta inda akayi maganar ba shine kaji nayi wannan ihun ashe mafarki nake yi kasan Allah sweat Hart yau kamar gaske kaine'' na ?arashe ina me share hawayena narasa wannan wace masifa ce aurena gaba Waya ko wata bamuyi ba amma babu jindadi daga wannan se Wannan tun ina tunanin ko cikin samarina wani yayi min wannan aikin to babu wata hanya da za'a ce bil'adama ne axomin a suffar mijina ana saduwa dani Ni Ko a labari bantaSa ji ance ana wannan cutar ba dole mu sanar agida asan abinda za'ayi. Na gaji na ce wani kuka na zubomin kamar famfo aka buWe"


Shiru yayi yana tunanin me zeyi dan gaskiya abin yana so yafi ?arfinsa Yakamata wani yasan halin da ake ciki sudena boyewa
Shima yau gaskiya yayi mamakin baccin daya ji tun da suka ci abinci yake hamma wani Bacci ne yarin?a jinshi kamar be taSa yi ba haka yaWaukeshi ko addu'a be yiba.


"Tashi ki Wauro alwala muyi sallah nima bari naje nayi kafin ma ya?arasa nace muje dakin naka Ni wallahi bazan iya yi anan ba, to taso muje yafaWa yana mi?ewa nima dasauri na tashi na ru?o hannunsa muka tafi.
Har muka yi alwala hannu na na cikin nasa ban cireba muka fito daga torlet yajamu sallah tun ina gane me yakeyi har Bacci Sarawo yaWaukeni akan abin sallah bansan lokacin da yagamaba se farkawa nayi na ganni kwance saman ?irjinsa Bacci yake cikin natsuwa kamar ba Bacci yake ba Ni da na ?ura masa idanu ma sena ga kamar ya rame se kace ba sabon ango ba tausayin sa yakamani na shafo fuskarshi nace"ina sonka mijina Allah ya barminkai har mutuwa ta Waukeni .

Murmushi naga yayimin shima cikin Bacci kamar me mafarki naga yajawo Ni jikinsa yana laluba ta kamar tsohon maye inda yafiso ajikina shi yakaiwa cafka yana lumshe idanunsa nidai yau naga takai na hawaye wani nabin wani nace"Please dear kabarni ko ina ciwo yakemin ajikina bansan ya zanyi ba ga na boye ga kuma na fili katausaya min nasamu lafiya wayyyo momyna meyasa kuka aura masa Ni mugune baya tausayi na" hawaye kawai nake yi Amma be sararamin ba har seda yasamu gamsuwa sannan ya ?yaleni ga kuma kiran assalatu ana tayi.
Allah yayi miki albarka matata farin cikina ha?ika yau kin shayar dani dadaWiyar zumarki me wuyar fitowa fatana Allah ya baki Lafiya ya bar mu tare i love You my beautiful wife and my heart beat" nidai banda kuka babu abinda nake yi ?asana kamar anzuba barkono ga zafi wai a haka yake cewa yana sona nikuma banga soyayya ba banda mugunta. Ji kawai nayi ya sabeni kamar beby be direni a ko'ina ba se cikin ruwan zafi ajiyar zuciya kawai nayi na riko hannunsa saboda ruwan da ya Ratsa ni.so uku yana gasani sannan ya ce nayi wankan Tsarki nayi alwala to kawai nace shima yayi wanka yana sauri kar yarasa jam'i a masallaci ya fito daga banWakin, sauri sauri nake yi na fito kar naga abinda ze tada min hankali nayi wanka lafiya da alwala nasa abin tsane kai ina goge ruwan jikina na murWa ?ofar banWakin, na turo kai cikin Wakin, sai kawai naga mutum a kwance a saman gado muraran, bansan lokacin da nayi wulli da komi na kwalla ?ara tare da zubewa a wajen ba, babu Wigon numfashi........
'?
'?
'?
'?
'?
'?
'?
'?
'?
'?
'?
'?



Comments and share =?L?=?L?=?L?*IZINAA*



By.

Abeedah Alhassan



*Mikiya writers association*



Page 02



Sai da ya zo dai dai shiga Wakin, sannan yaji wannan ?arar, da sauri ya ?arasa shiga ya kinkimeta zuwa saman gado, sannan ya Wauko ruwa ya zuba mata, cikin fitar hayyaci na fara magana idanuna gaba Waya a rufe suke "wallahi yana Wakin nan yanzu na ganshi akan gado yana min dariya kamai dani gidanmu ba zan iya zama anan ba ko kuma anemeni arasa idan ka?i kaini gida wayyyo Annah, me yasa seni kaWai zan rin?a ganin wannan masifa ka kaini gida nace maka, tanayi tana buga ?irjinshi.
"Stop crying my heart, ya isa kukan in sha Allah matsalar nan ta kusa zuwa ?arshe yanzu ki tashi kiyi sallah nasan bakiyi ba ko?" ya faWa tare da Wagoni yadda zansamu damar kallon sa sosai " a'a ban yi ba" na faWa ina me share hawayena da suka gangaro suna san zubowa ?asa, '' to tashi maza ki yi yanzu'' ya faWa tare da mi?ewa ya yi hanyar falo.

A hankali na tashi saboda jikina gaba Waya ciwo yakemin, na Wauko hijabi ta nasa na tada sallah inayi ina hawaye har na idar yana zaune bakin gado yana kallona ya sa?a wannan ya sa?a wannan duk lokaci Waya mace har mace gashinan yasa me ta, amma babu kwanciyar hankali atare da shi, tunda ya aure ta ko daren farkonsu a zaune suka kwana basuyi Bacci ba ranan.

Addu'a babu wadda bayayi amma kullum abun gaba yake ci, shi tsoro ma yake yi ta samu ciki ya zube ko kuma arasa cikin wane atsakanisu shi da aljanin tunda tace abin yakai har sex yake da ita. gaskiya yana cikin jarrabawa idan aka ce a haka za'a yi ta tafiya.

yayi dukkan wani tunani be samu mafita ba ?arshe dai yace idan ya tashi daga office yau ze biya gidan su yasanar da mahaifiyar sa halin da suke ciki.



Da?ar ya mi?e tsaye yana cewa"beby idan kin idar bari na haWa miki tee Kisha ko Kya samu ?arfin jikin ki. Nima wallahi da za'a ?ara min ruwa tsaf zan shanye leda uku" ya faWa yana me ficewa zuwa kitchen
Duk Yadda nakejin jikina wallahi bansan lokacin da dariya ta subucemin ba ganin yadda yake ri?e ?ugun sa kamar wata mace" kai hobby badai raki ba" na faWa ina me sake yin murmushi afuska ta.


"Tashi maza ki shanye kar ki bar komi cikin cup dinnan. Haka na kafa kaina ina sha kamar magani ne babu daWi ko kaWan cikin bakina, amma seda yaga na shanye tas sannan ya maida cup din kitchen ya dawo Wakin. torlet yashiga damin yau yana so ya fita da wuri yau akwai abubuwan da yake so yayi yau ga kayan da yatura asiyo masa jiya da daddare akayi mishi waya sun iso ana bu?atar shi a office da wuri sauri sauri ya yi wanka ya fito yana duba agogon Wakin 8:12 shida yaso fita tun 7:30 gaskiya ya makara sosae. waya zeyi ?anwar shi tazo kafin ya dawo gida su zauna tare da ita.

Zumbur na mi?e kamar bani ce me lan?washewa yanxu ba nace "Amma dai kasan bazaka barni gidan nan Ni kaWai ba tare zamu fita ka saukeni junction na kabuga na hau adai daita na ?arasa gida idan ka tashi se ka biyo ka Wauke ni"
Har nagama jawabina be fasa shirin sa ba kuma banji yace komi ba kawai jinayi yana waya da mamansa"ki tsaya yanzu ummi zata zo direba ya tawo kawo ta nace mama ta bada breakfast a kawo miki Ni nasha ruwan tee ya isheni Dan Allah kici abinci kaarki zauna da yunwa kuma banda tunani kiyimin al?awarin bazaki saSamin ba kowanne zakiyi kinji my princess Wina, inshallah mijina kayi aiki cikin nasara Amma nima kayimin al?awarin bazaka kalli kowacce mace ba ,kai tsaye ya ce nayimiki ae daman Ni naki ne ke kaWai babu sauran gurbin mace acikin zuciya kece farko kuma kece ?arshe daga ke babu ?ari, ajiyar zuciya nayi domin a rayuwa ta banasan naga ana kallon mijina ina da kishi sosae har tsoron kaina nake.

Yasan dai yau baze samu rakiya ba ya lallaSani yafice Ni kuma na kwanta ina tunanin rayuwata tun farko.

Asalin mahaifina Alhaji Muhammad mahaifiya ta kuma Hajiya Hadiza mahaifiya ta yar Garin agadez ce ba yar Nijeriya ba buxuwa ce ikon Allah ya haWa auren su da abban mu domin shi a Nijeriya yake cikin garin Kano rabon aure ya kaishi makaranta a Nijar har ya haWu da mahaifiyar mu ankai ruwa rana yan uwansa basu yadda ba acewarsu buzaye basu da tarbiyya baze kawo musu bare ba sedai ya auri yar yayan mahaifiyar sa da ?ar suma dangin ta suka yadda ta auri ba?ar fata dan shima mahaifina ba baya wajan kyau ba bafulatani ne Usul akwai kyau ga tsafta haka akayi auren aka kawo ta Nijeriya dazugar danginta suka tare agidan da ya tamfatsa a unguwar zoo road ansha soyayya kafin ta yarda ta haihu acewarta tay1 karama da haihuwa sYda tashiga shekara ya uku sannan ciki ya bayyana ajikin Annah zo Kuga murna kuwa awajan abbanmu kamar yamaida ta ciki dan so ciki Yana girma Yana daWa fitowa suna ta siyayyar kayan mata shi yace abokin sa ita kuma tace mace zata haifa tarin?a yimata kitso da kwalliya ranar da zata haihu ansha raki ita da tasan haka haihuwa take bazata yi ba amma daga wannan babu ?ari shidai nashi lallashi har Allah yasauketa lafiya ta haifo kyakkyawan beby boy dinta me kama da ita sak zo kuga murna wajan Alhaji Muhammad harda sujjadar shukur yayi ta godiya ga Allah. Ita dai mace taso amma Allah bebata ba da haka ya ce ae shekara me zuwa zata haifi mace yayi mata wayo. Anyi suna lafiya inda yaro yaci suna Aliyu haidar.
A gurguje haka tayi ta haifo mazanta kyawawa har tayi maza uku bata samu macen ba akan Usman ne har kuka tayi yana bata ha?uri mu bakwai suka haifa ina da yayye maza biyar nice ta shida se ?aramar ?anwarmu yaya haidar shine babba se me bi masa yaya Khalid da Usman da me sunan kakan mu wato Musa anace mishi baban gida se wanda nake bi sadiq sannan Ni hafsat se auta amira mun taso cikin soyayyar junanmu ana gatan tani sosae agidan mu musamman suka Wauki buri me tsawo a kaina ganin ina da wani irin kyau na fitar hankali bana zuwa ko ina daga cikin gida se makaranta acewarsu yanzu andena sakin yara mata haka babu tsaro bare Ni da ko unguwa muka je da annah mata har so suke su Waukeni dan Allah yayimin farin jini bayan kyan da nake dashi gashi bansan sa sittira ajikina kayana basu wuce nasa yar riga da wando ba ko Wan ?wali banaso annah tayi faWan har ta gaji abbanmu yahana ta duka na Ashe wannan ba soyayya yake nunamin baaaa..........


Comments and share fisabillahi>?p?>?p?>?p?IZINAA

By. Abeedah alasan

Mikiya writers association

Ina yiwa kowa da kowa Barka da Sallahd'?=ؔ?

Page 3



Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya ina daWa girma kyawuna na daWa fitowa hatta school Winmu malamai faWa suke akaina kowa so yake ya kyautata min ni dai iyakata da su karatu abin da kullum Abba yake nanatawa na yi karatu kar na biyewa ?awayen banza da samari kuma alhamduliat ina jin nasihar su sosai Ni ?awaye ba burgeni suke ba ?awata Waya ita ma halin mu ne yazo Waya kuma gashi ya'yan gata ne dukan mu. ita Wiyar wani babban Wan kasuwa ce a cikin garin Kano haka Ni ma dai nawa uban Wan kasuwa ne. bani da wata matsala se ta rashin jin dana keyi an cemin na dena sa matsatstsun kaya da zama babu Wan kwali akaina duk na watsar banajin maganar kowa ta wannan fannin. Annah tayi tayi har ta gaji suma yayyen nawa sunyi sun gaji musamman yaya haidar shi ko magana nayi mishi sedai ya Wauke kanshi Abba kuma ya hana a da keni sunyi sun gaji sun ?yaleni banza baji nake ba .

Yau ma da wuri samarin gidan suka dawo dukan su gida Ni dai ina zaune ina chat a waya ta nace "sannunku da zuwa yau kamar haWin baki kun dawo tare" Na faWa ina me tashi tsaye nayi wajan mutumi na yaya usman mun fi Wasawa dashi shi baya min faWa danni duk wanda yake yimin faWa bana shiri dashi musamman babban yaya oga Aliyu haidar dan ko dariya baya yimin Ni dai nace wannan matarka tashiga uku wallahi da balain ka.

"Yauwa yaya kasan Abba yace za muje ?auyen su Ni kuma kasan bani san ?auye Amma yace dole se anje dani to ka shirya atafi dakai ko na Wan ringa jin daWi idan ina ganin ka"
Wani irin kallo yabini dashi na baki da hankali sannan yace"Amma dai kinsan yanzu ina zuwa wata mayyar setace tana sona kuma kinsan Abba yace yana so muyi auren zumunta da yan uwansa kawai ki jamin jaraba to babu inda zani ga sadiq nan tunda sunsan shi be isa aure ba kutafi dashi man ae shi ma kuna Wasawa" ya faWa yana me kyalkyalewa da dariya kuma nasan dariya mugunta yake min dan yasan Bama ga maciji dashi acewar shi yatsani halaye na gaba Waya. Amma komi zanje ko dan na faranta ran mahaifiyata.

Lokacin da Abba ya dawo zancen tafiyar kawai yake yi duk wani shirye-shirye tafiyar ya gama se fatan dawowa lafiya Annah tace " ta kalleshi tace Alhaji nifa nafison ka tilas tawa yaran nan mutafi tare Saboda duk kansu basa zuwa musamman yayansu kuma se antashi zeyi aure su rin?a cewa ba'a da mu dasu ba kuma kasan Ni ake cewa na hana su zuwa ba'a ganin yaran yanzu ka haifeshi ne amma baka haifi halinsa ba kayi musu magana da kanka tunda akwai sauran lokaci har yanzu".........*IZINAA*

By.
ABEEDAH ALHASSAN

Mikiya writers association


Wannan shafin gaba Wan shi na sadaukarwa ga masoya littafin IZINAA.



Ina mi?a sakon taaziyya ga Naima Sulaiman (sarauta)
Na rashin uba da tayi ubangiji yajikanshi yagafarta masa da al ummar Musulmi gaba Waya=?O?=?O?..


Page 4


_______mata ne burjik kowacce da Waurin ?irji a jikin ta fuskar nan kamar anyi Sarin man gyaWa. wasu na sur fe wasu na tu?in tuwo wasu kuma anyi Wan ?aramin dan dali ana ta hira gefe guda game suyar ?osae tana ta suya Amma fa ba?i??irin kamar ?walta haka suke ci suna jin dadin sa irin dai yadda mutanen ?auye keyi idan gari ya waye ko'ina dai ka duba hayaniya ke tashi kamar gidan buki Amma kuma duk wanda ga gani a gidan to Wan gida ne babu bare a cikin su. Baban su Hafsah shi ne kawai Allah yayi mishi arziki ya bar ?auye Amma saura su biyar duk suna nan cikin wannan gidan.



"Indo" Indo"Indo"
wata ?e?a shashshiyar mata ce ta tashi tayi wani Wan akurkin Waki tana ?walawa Wiyar Tata kira wadda tayi WaWWaya asaman wani ?aramin gadon kara tana Bacci.


"Na'am"
"Innah wai Ni bazaa barni na huta ba tun sahe nake Wibar ruwa fa kuma kinsan ba'a bin kirki kika bani ba Amma nayi duk abinda kike sani" tana magana yellow Win ha?ora ta na tashi ta sosa kai ta sosa jikin ta ?axanta tayiwa Indo yawa babu wanka babu wanki haka take ita kuma ba laifi baffan ta nayi mata Win ki akai akai ganin ita kaWai Allah yaba shi. To ita ko yayi bata kulawa da tsafta shiyasa kayanta suke lala cewa da wuri. gata kyakkyawa Amma babu gyara dan ko Hafsah sedai ta nuna mata hasken fata da suma kuma da gyara ita amma suma Fulani ne ga innar ta ma me kyau ce wahala ce ta mai da ta tsohuwar ?arfi da yaji.


"Ki tashi yanzu baffan ki ya sanar Dani ba?i yau zasu iso kuma da wuri kin san yan gayune basasan ?azanta musamman wannan yarinyar me kama da larabawa kuma sa'ar kice Amma ke dubar ki kamar kin haife ta ?azanta tayi miki yawa Indo kita shi Ni yanzu aekin abinci zanyi ke kuma ki fara gyara Wakin can da suke sauka kixo nabaki kuWi ki siyo tsintsiyar turare ki saka idan kin idah seki Wibi ruwa kiyi wanka naji yace dukan su zasu zo hadda manyan yaran nata kuma sauran kiyi ta yi musu shirme nasan halin ki"
Ta ?arasa tana me tashi tana gyara Waurin ?irjin ta sannan ta fita. Ni dai ba zance bana murna saboda alherin da babar su kemin yawan ci idan suka zo rabin kayan Hafsah ake barmin da takalma ita daman bata sa mayafi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login