Showing 12001 words to 15000 words out of 50448 words

Chapter 5 - Izinaa Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

231

me Sona a gidan nan se sadiq shima da muka je can yaga babu kai sai yadena sona yabi bayan su yaya haidar'' na ?arashe ina yin ?asa da kaina domin ina magana yaya haidar in banda harara babu abinda yake aikomin da ita, shima yaya Khalid ba'a barshi a baya ba wajen yimin tashi kai gaba Waya Wakin Ni suke kallo ina yo musu wannan aika aikar, cikin basar da zancan nace'' Abba kaga nayi ?awa ko'' na ?ara sa ina kallon fuskar Humaira data yi ?asa da kanta kamar wata marainiya....... .............





Kuyi ha?uri da wannan babu yawa




Comments Win ku nake bu?ata masoyana>?p?>?p?>?p?>?p?>?p?



Share fisabillahi=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?**IZINAA**



By.
Abeedah Alhassan



**Mikiya writers association**



Sadaukarwa ga iyalan madugu.




Page Win yau na kune masoyan **IZINAA** ne gaba Wayan ku.

Mom sani yau dai na cika al?awari>?p?=?L?=?L?


Page 14&15




___________???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?___Da sauri Abba ya Wago kansa ya kalli wajan da nake nuna mai, cikin fara'a yace ''masha Allah mutanen Katsina ne?'' dariya Humaira tayi sannan cikin san ta ji daWin magana ta matso kusa Dani har da dafa kafaWa ta tace'' Abba ina wuni! munsameku lafiya'' ta faWa tana me russunawa,, cikin jin daWin ganin'yar Wan uwan nasa yace'' lafiya ?alau Wiyar albarka ya mutanen gidan, naji duk ta yanda kika zo, inaso ki maida hankali sosai ki nutsu banasan wasa!! kuma zaki yiwa Mamman ku bayani akan karatun ki ki faWa mata izufinki nawa, akwai makaranta daza'a saki kiringa zuwa karki bani kunya, ga yayan ku duk abinda baki gane ba kiyi masa bayani akan karatun Alkur'ani in Sha Allah bashi da matsala'' ya ?ara she yana nuna **Haidar**da yake ta latsa wayar da kirar iPhone, ko Wago kai baiyi ba yace '' Amma Abba kasan Ni banasan sabga da yara kar ma azo ana rainani''
''to ubana'' Abba ya faWa kamar ze kai mishi duka '' Duk abinda nace kayi to kawai kace Allah ya baka ikonyi bawai kayi min musu ba''
'' Insha Allah hakan baze sake faruwa kayi min afuwa'' cikin zuciyar sa cewa yake ''zaki ci ubanki ne wallahi akan ki Abba ya fara yimin tsawa, kuma akan ki na fara bawa Abba ha?uri daga zuwan ki zaki fara haWa Ni faWa da mahaifina'' ka tashi ka bani wuri, kai kuma Khalid inasan magana dakai idan mun fito daga sallah''ya faWa yana nuna Khalid da yayi ?uri yana sauraren yaji shi mezza'a ce yayi wa wannan 'yar ?auyen hum lallai da sake''.

Oh Ni Hafsah na haWu da yayye kala kala.







********************
''Ke nifa wallahi na gaji da zaman nan idan baze sallah memu ba mu tashi mu tafi! kin san anjima zanyi abinci sayar wa'' cewar innar su Lanto bayan ta gama yin masifar ya?i sallamar su tun Wazu take mita ita kaWai, itama Laraba cikin jin haushi tace'' kin san dai indai sana'a ce baki Ni ba ko ?'' ''eh Amma dai kiyi masa magana man tunda ya sanki ke ''ta faWa tana jin wani abu kamar taje tayi musu masifa.


Suna cikin wannan muhawarar layi yazo kansu, malam yace su shigo.
Da sauri suka mi?e sannan suka shiga cikin bukkar tashi me kama da akurkin kaji.


Bayan sun zauna ya koro musu bayanin duk abinda ke tafe dasu, sannan yace ''yanzu me kuke so ayi masa'' ya faWa yana duban kuluwa da tayi tsamo tsamo kamar antara b'era alungu ''eh au me kace? ''ta faWa tana susar kai kamar me kwarkwata '' bayanin ya ?ara yimata ganin kamar hankalin ta baya wajen sannan ya ?ara da cewa ki faWi Duk abinda kike so ayi masa namu cikawa ne '' kallon Laraba tayi taji me zata ce Amma se gani tayi ta kawar da kanta gefe guda kamar ba tare suke ba, ganin wula?anci da Laraba take so tayi mata yasa da sauri tace '' so nake yaji duk duniya babu wacce yake so in ba lantana ba ya kasance idan be ganta ba bayada nutsuwa in ?ar?are maka so nake ya dawo garin nan cikin satin nan '' .
Bayan ya gama jin duk bayanan ta sannan ya Webo wani garin magani ya bata da turare yace '' wannan turara shi zatayi idan tafito daga wanka sannan wannan idan magriba tayi ta Wauko shi ta buWe ta zuba a ?warya nono sai ta kira sunan sa so uku ta sha, bayan ta sh , ragowar sai ta watsar dashi a ?ofar da kuke shiga gida daga waje kuma a tabbatar babu wanda ya ganta '' cikin girmamawa ta amsa sannan ta fito da kuWi ta bashi, tana mi?a mai yace ta ajiye a ?asa ba shi zai ?arSa bs, suka yi godiya suka mi?e dukkan su sannan suka fita.






****
Kwanci tashi asarar me rai, yanzu gashi Humaira har tayi wata huWu da zuwa garin Kano Alhamdulillah wasu abubuwan da take yi duk ta rage su sosai kamar zama da dauWa da yellow Win da bakinta yayi yanzu yayi haske ba laifi, haka nan watarana Abba ze ce yayaa Haidar ko sadiq ya fita damu wurin sha?atawa muga gari saboda yana so tawaye tabar ?auyan cin da take kuma maashaa Allah abu yana tafiya yadda ya kamata tayi haske gashi gashin nan da babu gyara yayi kyau sosai saboda duk sati muke zuwa wankin kai, makaranta ce yanzu ake shirye-shiryen sata, bansan menene yasa yaya haidar baya san Humaira ba, ko zaman falo yake to ita Babu ita Annah tayi faWan har ta gaji ta kyaleta kawai batasan me suke nufi ba.





Yau dai tun safe Humaira ta tashi a ka fara wanka sannan tace ita zata yi girki ganin cewa Annah tana ce mana wataran mu bita murin?a ko ya.
Ni dai nasan yau gidan nan akwai drama babba ganin samarin gidan ko abincin
'yan aiki basa ci haka nan idan na dubi me shiga kitchen sai na Kyalkyale da dariya Ni kaWai.........



























Kuyi ha?uri da wannan babu yawa>???>???



Share fisabilillahi =?O?=?O?



Comments Win ku yana sani nishad'i masoya.>?p?>?p?>?p?**IZINAA**




**By**
**Abeedah Alhassan**


**Mikiya writers association**



Sadaukarwa. Gare ki
Uwa ta gari Hajiya Bilkisu ubangiji ya ?ara miki Lafiya da nisan kwana.




Wannan labarin akwai faWakarwa ban tausayi daban dariya har ma da sanya NishaWi.




Page naki ne. A'isha s maibankeey.




Page 16&17



******Sad1q nY ya fito sakamakon yunwar data da mesa, dreet dining table ya nufa, me zai gani! Wayam babu komi, cikin zuciyar shi yace, Bari dai na le?a naga yau Annah me yasa bata gama girki da wuri ba, yana zuwa ya tarar da Humaira ta yi wujiga wujiga da ita gumi sai yan ko mata yake yi, cikin sauri yace mata'' ke 'yar ?auye waya kaawo ki kitchen?'' ya faWa yana tsatstsare ta da idonu.

Cikin inda inda kamar taga wani mala'ikan mutuwa tace masa '' Dama! Dama!'' Tana yi tana sosa kai kamar mara gaskiya, cikin daka tsawa yace mata, '' zakiyimin bayani ko sai na haWa kanki da jikin garuu'' yana cikin wannan lamari sai kawai yaji Muryar Annah tana magana daga farlor '' waye a kitchen Win nan?,,'' ta faWa tana me ?ara sa shigowa ciki, da sauri ya jiyo yana kallon Humaira yaji ko zata ce wani abu sai dai gani yayi ta cigaba da cakuWa aikin ta kamar wani talge ma haka ya gani, shi, dai ya fice yana dariya cikin zuciyar shi domin yau yasan akwai gwarama a gidan.




***



Yana cikin tunanin yarinyar da yagani Waxu a super market na abokin sa daya kai masa ziyara, yaji an bude Wakin shi, babu ko sallah ma ta shigo, yana Wago kansa ya ganta tsaye kamar bishiya taci riga da wando kai yasha ?arin gashi kamar ba 'yar musulmi ba.

Cikin jin haushin katse masa abun da yakeyi, yamai da kanshi ?asa yana latsa wayar shi yacigaba da abinda yake yi,.

Saboda rashin zuciya irin na Khadijah sai kawai ta nemi waje ta zauna cikin lan?washe murya irin na mata masu kissa tace masa ''sweety wai me yasa bakajin tausayi na kullum cikin yi maka hidima nake, jiya ma da na kawo maka abinci ko kallon sa bakayiba, gashi kamar haushi na kake ji kuma wallahi saboda kai na zo garin nan Amma gaba Waya baka ta tawa haba honey ka tausaya wa 'rayuwa ta''.

Duk wannan jawabi da takeyi bai ji ko War ba acikin zuciya shi ba illah wani haushi da ya mamaye mashi zuciya, cikin basar da daWi'maganar ta ya Wago kansa yace'' kin dai san tun da nake bantaSa cewa ina sonki ba ke kaWai kike haukan ki, kuma sannan naji kince bazaki bi momy gida ba to tun wuri ma ki kama gaban ki idan kuma ba haka ba wallahi tallahi kinji na faWa miki to na lahira sai ya fiki jin daWi'' ya ?arashe yana me nuna mata ?ofa yace ''fita ki ban wuri duk sanda kika ?ara shigo min Waki zaki ga abinda xanyi miki'' salin alin ta juya tana share hawayen ta, ko ganin gabanta bata yi, tayi Sangaren mahaifiyar Jabeer tana kuka.





**********



Cikin lokaci ?an ?ani ta kammala ayyukan ta, gaba Waya taje ta jera a dining table, abun mamaki harda share kitchen da wanke wanke sannan tana gamawa ta haura sama da gudu bayan taje ta sanar da Annah cewa ta kammala.

Ina kwance kamar me bacci saboda banje school ba yau sai ranar Monday, naji ihun su ita da Ameerah, cikin sauri na Wago kaina na dube ta, waii zo kuga ma girkan zaman1 jikin ta da fuskarta gaba Waya ta dame tayi jaga jaga, dariya ce ta suSucemin nace mata ''Sannu da aiki Mrs k?k? yau zamu ci daWi gaskiya! Ni har na fara jin yunwa ma'' na faWa ina me mike wa tsaye na shige torlet na Wauraye fuskata, Ameerah cikin jin daWi tace '' Aunty Humaira yunwa nake ji kizo mu sauka ?asa ki bani abinci'' da sauri tace ''to 'yar albarka bari Aunty Hafsah tafito naje nayi wanka kinji'' suna cikin hirar su na fito domin nima watsa ruwa nayi, zuwa nayi na sauya wata shiga data Wamemin jikina sannan na cewa Ameerah ta tsaya Humaira tafi to Ni na sauka, waje ta nema ta zauna Ni kuma na fice ina sauri kar arigani cin girkin Madam Humaira.

Ina sauka na tarar gaba Waya 'yan gidan sun hallara, muka Wai ake jira, daman yaya haidar wani zubin nice nake yin saven Win shi, ko zama banyi ba, yace naje na zuba masa domin sauri yake yi akwai tiyata da zai yi yau, ina buWe kular farko na ci karo da wani tuwo yasha tu?i yayi lu?i na Wauko malmala yace na rage tayi masa yawa nazuba masa rabi, shi duk a zaton shi Annah ce tayi saboda gaba Waya yau bai le?o farlor ba yana cikin Waki tun safe, wajen zuba miya ake yinta domin gani nayi kamar faten wake kuma yayi ba?i??irin da shi, basar wa nayi kawai na zuba sannan na mi?a masa nace ''yaya gashi nagama zubawa'' amsa yayi yasa spon be lura da kwamacalar da aka zuba masa ba, dai dai lokacin suka ji takun takalma su Humaira ita da Ameerah, cikin sauri suka ?ara so lokacin kowa ya Wiba zai kai bakin shi Amma fa yaya haidar yariga kowa,,, wani abu yaji me kama da azaba ya ziyarce shi sakamakon lomar farko da yakai bakinsa''innahlillahi'' ya faWa yana zubo gaba Waya Abinda Ya zuba sannan da gudu yayi Waki yana she?a amai kamar ya amayar da hanjin cikin sa, suma sauran ganin Abinda Ya faru da Wan uwan su yasa kowa ya fasa Kai Wa bakinsa,
Sad1q daman tun farko yaga kwamacalar da aka haWa wajen yin girkin shiyasa yaje ya dafa indomie yaci, Annah ce dai taWibi kaWan ta Wan Wan Saboda taji wani irin abu yasa yayan su amai, ai kuwa itama sai dawo da abincin tayi, saboda wani yaji da ya ziyarci bakin ta da ?arni kamar anyi Sarin kifi Wanye aciki, da sauri ta jiyo Sangaren da Humaira take sannan cikin san ta kwantar mata da hankali ganin duk ta firgita da aman dataga yaya haidar yana yi yasa tace mata'' ai kinyi ?o?ari sosai Tun da kinfi waccan alan ?osar da batayin komi sai danna waya da zaman Waki babu abinda take yi kuma nayi mata magana ta rin?a bina itama tana gani Amma duk abanza, ke da kike sankki koya ba gashi ba kin taSuka Kuma tuwo yayi kyau sosai miya ce kawai zan ?ara gyara miki watarana gidan miji gaba Wayan ku zaku tafi'' ta faWa tana me kallona da nayi ?asa dakai saboda ita kullum sai tace wai aure zamu yi nikuma gani nake kamar kawai faWa take yi babu wani aure da za'a yimin.

A haka yaya haidar ya dawo yasamemu fuskar nan tayi jajir abinka da farin mutun, Waya bayan Waya ya kalle m? sannan yace ''waye yayi girkin nan?'' ya faWa yana duban bangaren da muke, aikuwa Duk mukayi tsiru tsiru Humaira dai cikin ta wani sauti yaba da ?ululu Kowa na waje sai da yaji, Da sauri Annah ta tari zancen ta ce masa ''idan abinci kake so bari na shiga kitchen da kaina na girka maka! Kasan bana san tashin hankali dai'' ko gama maganar bata yiba ya katse ta '' a'a Annah kibar shi idan na fita naci a can saboda jirana ake yi tun Wazu ake yimin waya '' yana gama faWa mata ya Wauki mukullin mota yayi gaba Abin shi.




***


Tafiyar awa Waya ta dawo dasu gida, ko zama batayi ba tace wa Laraba tayi gida saboda tabar Lanto ita kaWai a gida, Allah ya kiyaye tayi mata, itama ta Wauki buta ta shige banWaki.

Tana shiga tayi sallama duk da tasan Lanto na cikin Waki Amma hakan be sa ta fasa yi ba, ilai kuwa can ta same ta ta haWa kai da gwiwa tana tunanin da ya zame mata jiki ''ke'' innah ta daka mata tsawa duk da haka bata jiba har sai da ta Waka mata duka acinyarta sannan ta dawo hayyacin taa ''innah har kun dawo'' ta faWa tana me ?a ?aro murmushi dole ita dai kar ace tana cikin damuwa''eh har ne ma duk wannan daWewar da muka yi saboda kina cikin Waki babu abinda ya dame ki ko! kin barni ina ta wahala Ni kaWai ''ta faWa tana ajiye ?ullukan maganin da tazo dasu daga wajen boka..............









Comments and share fisabillahi=?O?=?O?=?O?>?p?>?p?>?p?**IZINAA**


By.
**Abeedatou Alhassan muosae** ( oum inayah)


**Mikiya writers association**



Sadaukarwa ga iyayena sanyin idaniyata, Alhaji Alhassan
Da Hajiya Bilkisu Allah ya ?ara muku lafiya da nisan kwana ameen.




Page na kine.
**Maryama gimbiya**=??.




Page 18&19



___________ Yau yaya Khalid yake shirin komawa karatu Gamarny, cikin Bacci na yasa Amira ta tashe Ni, cikin takaici nace'' mutum yana bacci me daWi azo a tada shi'' na faWa ina me saukowa daga saman gado' ina zuwaa nace ''yaya gani''juyowa yayi ya dubeni sannan yace'' Hafsah yanzu tunda babu abinda kikeyi ki shigaa Waki na ki haWa min kaya cikin akwati amma masu kyau sosai saboda nasan kin san kyau ke'' ya faWa yana shigewa Wakin Annah , ko amsa mashi ban yiba illah dai nayi ta mita cikin raina''mutum ya?i yayi aure sai sa aiki kamar mace Ni wallahi duk Ranar da kuka yi Aure har party zan haWa na musamman Ni da ?awayena haba'' na faWa ina me shigewa cikin Wakin nasa,.



Da sallama abakinshi ya tura ?ofar Wakin ya shiga, saman dadduma ya sameta tana lazimi, waje ya samu ya zauna cikin Waya daga cikin kujerar Wakin domin ya jira ta gama, minti biyar tsakani ta juyo ta dubeshi cikin fara'a tace''ya dai babana?" Gaisheta ya farayi,sannan ya fara bayani cikin nutsuwa da kamewa irin ta ya'ya masu tarbiyya''Annah jirgin yamma zamu bi yau inshallah! Ayi mana addu'a kullum da ake yi kar afasa'' To Masha Allah kasanar da Abba?" Ta faWa tana me tsaresa da ido''Eh Waxu mun daWe muna magana dashi a kasuwa domin yanzu haka daga can nake, ina shigo wa nasa Hafsah ta shirya min kaya'' ya faWa yana son ya tabbatar da gaskiyar shi, ''ae shikenan Ni dai abinda zance maka a duk inda kake to kaji tsoran Allah, komi zakai ka tuna lahirar ka domin kar kaga kamar ba'a ganin ka, to shi Allah a duk inda kake yana kallon ka, kamar shekara nawa zakayi idan ka je?'' ta faWa tana kallon shi ''cikin san ya kwantar mata da hankali yace''ba wani daWewa zanyi ba, inajin shekara uku zanyi na kammala gaba Waya'' Wan nan har shekara uku, kanajin yadda'yan uwan baban ka suka ta kura kuyi aure kai da yayan ka! Amma shine za kace har shekara uku'' ta faWa tana me jin jina shekara uku da ya faWa mata, lallashi da ban baki ya hauyi tare da faWa mata cigaban da za'a samu daga gareshi indai yayi karatu me zurfi, tun tana faWa har ta dawo sa mishi albarka sannan tace'' ka Wauki Alkur'ani da hisnunl Muslim Win ka ?'' ''kinga har na manta bari naje wajen Hafsah tana can tana haWa kaya '' ya faWa yana mi?ewa tsaye, itama tashi tayi tace mai'' bari na duba kitchen nasan bazaa rasa sauran abubuwa ba ko danbun Nama ne ka tafi da shi daka faWa da wuri da an shirya maka na musamman '' .



******



Cikin ikon Allah duk abinda boka ya basu sunyi amma kamar anshuka dusa shiru kake ji, innah kulu ta gaji da ha?uri sai kawai ta shirya ta tafi gidan Laraba taji ko basuyi dai dai ba.
Ko sallama babu ta hankaWa labulen Wakin, shame' shame ta tarar da ita tsakiyar Wakin tana bacci, Waka mata duka tayi a cinya cikin masifa innah kulu ta fara magana'' dole ki samu kiyi bacci tunda babu abinda yake damunki kin barni ina ta fama da yarinya ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login