Showing 45001 words to 48000 words out of 50448 words

Chapter 16 - Izinaa Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

236

haihu ba, na samu Wunkuna sama da kala Ashirin, ko yaya Haidar kusan iri Waya yake Winka mana, haka dai taro ya watse sai fatan Allah ya raya beby Hafsat wadda muke wa la?abi da *Nifrah* , a kullum idan na Wauki Nifrah ji nake ina ma a barmin ita, kusan kullum a hannuna take wuni ko rigima bata yi, ana gama suna da kwana bakwai aka tattarani da komatsaina akayi gidana dani tare da yimin fatan alkhairi.


Alhamdulillah anyi aiki lafiya sai dai tun da akayi aikin sai kuma wata matsala ta Kunno Kai domin gaba Waya sai ta dena ri?e kashi da fitsari ga wasu tsutsotsi manya manya da suke fitowa ta gabanta, hankalin kowa ya tashi musamman Mommy murja da takeji kamar itace silar lalacewar yar tata, ko Wakin da aka kwantar da Khadijah ssau Waya ta shiga ta ga halin da take ciki sai hankalinta ya yi mummunan tashi, Alhaji ya ce afitar da ita waje sannan suka bashi sallama tare da sanar dashi sunan asibitin da zasuje idan sun sauka a Indiya, sai dai muce Hajiya dijee Allah ya bada lafiya yasa adace.


Tun da na koma gidana ciwona bai kuma tashi ba sannan duk wani tsoro da ake bani yanzu da sau?i, sai dai ashe ba wai tafiya ya yi duka ba zai dawo idan ya shammace mu, rana tsaka ina aiki lokacin Jabeer bai dawo da amma yamma ta yi, kuma a yau yake saka ran zai kasance tare dani , ni kaina ina tausaya mai sakamakon tun da na dawo sai dai ya yi yan dabaru, bai taSa nuna min yana bu?ata ta ba sai jiya, gashi ko lokacin da ina amarya sau Waya ya yi yin?urin yi amma ya kasa shigata, shiyasa nake tausaya mai,' to ni kuma alokacin bani da tsarki sai yau zanyi wanka shine fa yake ta zumuWi kira ya yi yafi sau bakwai bayan fitarsa, to tunda na gama girki nayi wanka da sallah nake jin jikina wani iri sai yar ?aramar riga na iya sakawa a jikina ko Wan kwali ban saka ba, sai farking nayi da gashina duk da ko kaWan bai haWu ba, na kasa haWewa sai haka na barshi tare da watsoshi baya, sannan na fito farlor, nayi kwanciyata saman kujera, ina kwance naji takun mutum kamar shigo wa za'a yi sai kuma naji shiru alamun andena tafiyar, ganin idan Jabeer ne tun daga get nake tashi naje na taro shi kuma yanzu banji ?arar motaba sai kawai na sake juyi hankalina kwance na mi?e saman doguwar kujera, to daga nan ne ban ?ara sanin in da kaina yake ba har sai da garin Allah ya waye washe garin ranar.

Tun da ya tsayar da mota yaji har ya yi mintuna baiji tawowarta ba yasan yau da akwai matsala, jiki babu kwari ya kashe mota tare da zuge gilass gaba Waya sannan ya fito ya yi cikin gidan zuciyarsa banda bugawa babu abinda take yi, sai addu'a ya yi kafin ya saka kansa cikin Wakin tare da yin mummunan gani, da gudu ya ?arasa domin kai mata agaji amma sai ya tuna da maganar nan ta malam '' kar ka saka tausayin ta cikin ranka, sannan kar ka manta da addu'ar nan, maimakon ya ?arasa wajen nata sai kawai ya yi Waki da gudu domin aiwatar da aikin da ya tunkaroshi, tare da karanto duk addu'a da ta zo bakinsa, '' idan ka ce zaka biyewa soyayyar da kake min to wallahi duk ranar da aka ce na bar duniya to wallahi zaka sha wahala, kauda wannan tunanin ya yi tare da ?ara yin gudu domin yaje da wuri kar wannan damar ta wuce shi, yana zuwa saitin kujerar bai yi wata wata ba ya Waga addar tare da rintse idanunsa gaba ki Waya biyun, tare da sarawa saitin da aka faWa masa, a dai dai lokacin daya sara, tare da wulli da addar gefe guda, nan take Wakin ya kama juyawa ta ko'ina da wani irin kuka marar daWin sauraro tare da haniniya, ?arfin adduo'in da yake tare da karatun Alkur'ani da ?arfi shi yasaka Wakin tsayawa ya dawo dai dai, Waukar ta ya yi can cas ya rungume ta tare da shiga Waki ya kwantar da ita saman gado, sannan ya gode ta da adduo'i masu zafi tare da lulluSeta da blanket, sannan ya dawo farlor ya Wauki waya domin kiran Annah.







*Kuyi ha?uri na shiga biki zaku jini shiru kwana biyu*




Comment and share >?p?>?p?>?p?*IZINAA*


Story and writing
By.
*Abeedatou Al-hassan mouses*( oum inayah)


https://chat.whatsapp.com/BvvQMkjyJjyAYY8e9O6WG1

*Mikiya writers association*


07049484066


Sadaukarwa ga Amaryarmu=ؗ?=؋?=ؗ?=؋?=؋?=؋?




Page 52&53




___________Bugu Waya ana biyu ta Waga tare da sallama, gaisheta ya fara yi sannan ya labarta mata abinda ke faruwa, a Waya b'angaren kuma Annah tun bayan da ta gama sauraransa jim tayi tana nazarin wannan lamari daga bisani tace masa '' to Alhamdulillah Allah abin godiya, babu abinda zamu ce sai godiyar Allah da ya kawo sau?in abun tun ba'a je ko'ina ba, Allah Ubangiji ya ?ara kiyayewa ya kuma kare al'ummar Musulmi baki Waya, sannan yanzu zan faWawa Abba duk abinda yake ciki zamuzo ko zuwa safiya ce, yanzu ka kira Ammey ka faWa mata duk halin da ake ciki, ka kuma kwantar da hankalinka duk tsanani yana tare da sau?i'' ta faWa tare da ?ara nanata masa muhimmanci ha?uri a wajen Wan adam, da irin ribar da ake ci idan an yi ha?uri, mi?ewa ya yi bayan ya yi abinda Annah ta ce masa tare da shigewa cikin Waki domin yaga halin da Hafsah ke ciki.


?angaren Khadijah kuwa tun bayan da suka isa indiya aka basu tarba ta musamman cikin asibitin da suka je kasancewar daddyn su sananne ne, tuni aka fara gudanar da bincike abinda ke damunta, basu sha wahala wajen gano kalar raunin da'a ka yi mata ba nan suka fara yin komai cikin tsari da sanin aikin su, sai fatan Allah ya sa ayi lafiya, an yi aiki lafiya amma kuma tun da akayi aikin tsawon sati biyu bata iya mi?ewa tsaye, gashi a haka kamar babu komai na wata matsala sai dai kuma ikon Allah ya fi gaban kwatance babu yadda bayayi da bawansa, Alhamdulillah komai yana tafiya yadda ya kamata ga sau?i yana ta samuwa dan yanzu har magana tana yi, haka nan sai dai su kalli hawaye yana zuba cikin idon ta, ita kanta Mommy murja tayi danasanin biyewa sharrin zuciya da tayi wajen haWa auren Jabeer da Khadijah Yanzu gashi wa gari ya waya sun tashi babu wan Kuma babu ?anin sai asarori da suka yi ba kaWan ba , duk da sun ?i faWawa Khadijah zancen sakin amma ita ai da hankalinta, idan har yana matsayin mijinta har yanzu ya kamata tun da ta farka ta ganshi ko da a waya ne taji muryarsa, wani zazzafan hawaye ne ya ?ara sulmiyo mata ta gefen kun cinta tare da gyara kwanciyar ta jikin gadon, ba tare da Sata lokaci ba wani wahalallan barci ya yi awon gaba da ita, tare da mafarkai marasa daWi.



Kwana Jabeer ya yi saman kaina duk wata addu'a da Allah ya bashi ikon sani a wannan daren to haka ya kwana yi min, sallar asuba ma cikin gida yau ya yi ta, nan ya sake zama ya yi adduo'i sosai tare da ro?awa matarsa lafiya, alhamdulillah wajen ?arfe 10:00 AM na safiya Allah ya karSi addu'a da suka kwana suna yi, ta kowanne Sangare, cikin hukuncin ubangiji na farka cikin hayyacina.



A hankali na buWe ido tare da sauke su saman fuskar abin ?aunata, da sauri ya mi?o hannunsa tare da rungumeni a jikinsa , wani farin ciki ya ne ya rufesa da sauri ya sauko ?asa tare da yin sujjadar shukur, sannan ya dawo gefen da nake ya sake kwantowa a jikina, a hankali naji ya saki ajiyar zuciya tare da lalubo bakina ya haWe da nasa, wani irin sinadari naji yana fitarwa a cikin bakina wanda ya kusa sakawa na shiWe daga ni har shi ban san lokacin da ya Wauka a haka ba sai ji mukayi ana kwankwasa ?ofar farlor, zame jikina nayi daga nasa tare da mirginawa na koma na kwanta tare da lumshe idona kamar me barci, kallon zamu haWu ya yi min tare da mi?ewa ya yi hanyar waje yana hada hanya, cikin zuciyarsa in ban da godiya ga Allah babu abinda yake yi har ya ?arasa ya buWe musu domin yasan su Ammey ne suka ?ara so.



Mommy da Daddy' a yau suka yanke shawarar sanar da Khadijah auranta ya mutu da Jabeer ganin Soyewar bata da amfani, bayan sun gama shiryawa domin jirgin azahar zasu bi zuwa gida, gefen gadon da take Mommy ta raSa gefe ta zauna tare da cewa '' duk abinda kika ga ya samu bawa to ki ?addara daga Allah yake, sannan kiyi ha?uri da abinda zakiji a wajena kiyi ha?uri ki Waukesa matsayin ?addara da Allah ya rubuta miki ita tun kina cikin mahaifiyarki'' nan take jikin Khadijah ya yi mugun sanyi tun ma ba ta ji gundarin maganar ba, a hankali ta jiyo ta dubi Mommyn sannan tace '' ni yanzu mommy a duniya babu maganar da zan ji ta Waga hankalina, babban burina shine Hafsah ta yafe min domin kin san mun Wauki alhakin ta da yawa, kuma ?arshe kaina abin ya ?are babu ta in da namiji zai zauna dani ina a hakan,,, abu Waya zaki min Mommy idan Allah ya sa mun koma Nijeriya dan Allah ki kaini na nemi yafiyar baiwar Allah nan, kar na mutu da ha??inta'' ta ?arashe hawaye wani na bin wani, nan take ita ma Mommy murja jikinta ya yi sanyi sosai, a da ta ?urduta sai ta ga bayan Hafsah da 'yan uwanta amma yanzu da ta ji maganar da Khadijah ke yi tuni ta zubar da makaman ya?in sai dai kuma, har yanzu wani sashi na zuciyarta na daWa ingizata na ta Wauki fansar abinda suka yiwa Wiyarta, ganin kamar hankalin Khadijah ba zai ta shi ba sai kawai ta yanke shawarar sanar da ita, nan ta fara magana a hankali cikin kwantar wa da wanda ake yiwa hankali '' a ranar da kika baro Kano to a ranar Jabeer ya yi miki saki uku , daga lokacin da ya yi miki sakin ko a waya bamu kuma jin Wuriyarsa ba, kullum cikin neman hanyar da zan gyara al'amarin nake yi kafin Allah yasa ki farka daga ciwon nan, to babu hali tun da ko a waya bamu sake jin sa ba, amma qaddara ta riga fata sai dai kiyi ha?uri Allah ya baki juriya da dangana akan jarrabawar da Allah ya ?addaro miki'' ta faWa tare da mi?ewa tsaye domin haWa sauran kayan da zasu Wauka, ganin lokaci yana tafiya a yadda aka ce ?arfe biyu zasu tashi, yanzu har Waya ta gota, Shashshekar kukan Khadijah ke tashi a hankali cikin Wakin tun tana yi a hankali ba'a ji har ta fara mai sauti, sai da Mommy ta gama kintsa komai na Wakin sannan suka Wun guma sai filin jirgi, suna zuwa basu daWe ba aka fara kirayY kirayYn suna, babu Sata lokaci suka tashi sai ?asarmu ta gado Nijeriya.



Farin ciki kasa Soyuwa ya yi a fuskokin wannan ahali namu daga lokacin da suka zo gidan aka fara murna da farin ciki ranar Wan ?aramin biki aka yi a gidana, kowa ka gani cikin farin ciki yake musamman Humaira ranar wuni muka yi muna hira a Waki, har lokacin da zasu tafi kowa ya kama gabansa tare da yi mana fatan alkhairi, da al?awarin kaiwa malam ziyara idan komai ya lafa, duk da Jabeer ya je shi da Usman sun kai masa kayan aikin da suka kammala amfani dasu, tare da yi masa alkhairi kafin su sake dawowa. Tun da na samu lafiya wani tattali da kyautatawa mijina ke yimin ga sha?uwa da muka ?ara, kullum muna tare a gida ko ofis ya dena zuwa, wata soyayya muke gudanarwa mai tsafta mai wuyar fallasa wa, a kullum idan mun zo gida sai Amerah ta tsokane ni wai ga yar kurma, sai dai nayi dariya domin bawa baya taSa tsallake ?addarar sa ba.


A hankali kwanaki suke daWa shuWewa sannan watanni haka har bikin Ummey ya tashi da Khalid, shirye shirye ake ko ta ina babu kama hannun yaro, bani gidanmu sannan bani gidansu amarya ko wani Sangare ina nan, zuwa yanzu nayi Sul Sul dani tubar kallah, kyau ya sake fitowa kamar a Wauke a gudu, duk wanda ya zo ya kalleni sai yace ina da ciki saboda fuskata har wani yelow take yi, idan an faWa sai dai na kalli mutum nayi dariya domin ni ina so na ganni da ciki a jikina.


Bayan biki da sati Waya na fara wani zazzafan zazzaSi baya sauka ko kaWan idan nasha magani kamar sake tunzura zazzaSin ake yi, gaba Waya na bi na lafke masa babu abinda nake sai shagwaba abu kaWan ya yi sai kuka, da ya rasa ya zai yi sai ya yanke shawarar kaini asibiti domin a dubani, ai kuwa ya yi kyakyawan gani domin awon farko da aka yi min suka gano shigar ciki na sati uku a ma?ale a marata, zo kuga murna wajen Jabeer domin ana faWa ya je ya yi sujjadar shukur tare da zuwa ya rungumeni sannan ya hau juyi dani a cikin Wakin, sai da likita yaga abin ba na ?are bane sannan ya yi gyaran murya tare da cewa ''ina taya ku murnar samun ?aruwa ubangiji ya inganta muku sannan ya sauketa lafiya'' ''ameen ameen ya hayyu ya kayyum'' Jabeer ya faWa tare da zura hannunsa cikin aljihu ya Webo kuWi da bai san adadin su ba ya kalli likitan tare da mi?amai damin kuWin a hannunsa, karSa ya yi tare da cewa '' na gode sosai Alhaji Allah ya ?ara girma ya kuma tsare ku da ga sharrin masu sharri'' bai tsaya jin ?arshen addu'ar ba ya kama hannuna ya ri?e gam har sai da ya kawoni jikin mota, ganin kamar jikinsa rawa yake tsabar farin ciki yasa nace masa ''honey jee ka bani mukullin na tu?amu kar kaje ka yadamu a hanya'' kallon baki da wayo ya yi min tare da shiga mazaunin direba ni kuma ya buWe min na shiga muka kama hanyar gida zuciyoyinmu fal farin ciki da annashuwa...........*IZINAA*



Story and writing
By
*Abeedatou Al-hassan mouses* (Oum Inayah).


07049484066



https://chat.whatsapp.com/BvvQMkjyJjyAYY8e9O6WG1


*Mikiya writers association*



Last page.



Ina godiya ga Allah da ya bani ikon kammala book Wina cikin aminci, yadda na gama lafiya ubangiji ya bani ikon fara wani lafiya na gama lafiya, ina addu'ar Allah ya yafemin duk wani kuskure dake ciki alkhairin ciki Allah ya bani ladan abinda aka amfana.



Soyayyarku cikin jikina take Allah ya ?ara haWa kawunanmu
Zumunta group.


Gaisuwar ban girma ga y'an gungiyata mikiya writers association, musamman exco na wannan gida.
Nazeefa sabo nashe
Gimbiya
Zee kumurya
Naima sulaiman
Aisha Adam.
Da sauran yan gidan ubangiji ya ?ara haWa kawunanmu sannan kuma ya ?ara mana basira da Waukaka.


Godiya ta musamman ga y'an group na IZINAA fans da duk wanda ya bibiyeni tare da karantawa na jimirin jirana da kukayi har na kammala da daWi babu daWi duk ana tare kuka jure rashin posting da wuri 'yan amanata.



Ina mi?o gaisuwa ga mutanena 'yan amanata masoyan juna.

Oum shaheed
Balkisu( momyna)
Mom sani
Ammey Laila
Fatima Bello
Maman suhail
Oum zee
Oum Sa'adatu
Miemie
Alwasila
Mrs Auwal
Da sauran y'an group na sirrin ri?e miji.





____________Page 54&55



Mintuna ?alilan da tawowarmu muka ?arasa gida, tun a hanya ya kirawo Usman abokinsa ya faWa masa fuskar nan kamar gonar auduga saboda nishaWi da yake ciki a yau, ko da muka je gida be bari na fito ba ya sungumeni har cikin bedroom, nan ya yi min masauki saman lafiyayyen gadonmu na alfarma, ko be faWamin abinda yake so ba yanayinsa ya nuna haka tun a mota, sai da ya gama shagalinsa sannan kuma ya jiyo yana lallashina da muryar da yasan ina muradin so '' bebyna a gaskiya Allahu ya ?aramiki niima da kuma lafiya'' ya faWa yana mai sake laluboni yana shinshinani tun daga saman wuyana har zuwa Wan yatsana, ban yi yin?urin hanawa ba domin zuwa yanzu nima ina jin daWin abinda yake min, sai danaga zai wuce gona da iri sannan na dakatar dashi da kukan shagwaSa wanda nasan yana rikitasa, ''Wan kaWan zan ?ara baby yau gaba Waya wani irin daWi kika ?ara na musamman, zo ki fad'a min menene sirrin tawan?'' ya faWa tare da zaunar dani saman cinyarsa, sai da na zabura ganin irin yanayin da ya koma yau, da kyar na lallaSashi ya kyaleni da al?awarin amincewa idan dare ya yi sai ya ?ara yi.


Cikin 'yan kwanakin da bai haura biyu zuwa uku ba gaba Waya dangi sun san Hafsah na Wauke da ciki, tun daga lokacin Jabeer ya sake komawa ruwa babu abinda yake yi idan ba kusantata ba tun ina jin daWi har nazo na dena, akullum yazomin sai nayi kuka sai dai ya yi min wayo, wai ?arawa bebyn lafiya yake yi sai wani sake shigemin yake kamar wanda za'a kwace ni.



Sosai Khadijah ta yi nadamar abubuwan da ta aikata, ko zaman parlo yanzu ta dena daga Waki sai Waki zuwa yanzu duk wani mataki na yadda zata tunkari Jabeer da Hafsah ta nemi yafiyarsa to ta nemo, domin idan har basu yafemata ba bazata dena ganin jarabbawa ba,

Yau ma tun safe da ta tashi taje Sangaren Daddy neman alfarma zuwa Kano, sai da ya gama saurararta sannan ya ce ''yanzu waye zai rakaki zuwa kano? kin san baki da isashshiyar lafiya amma zaki Wauki tafiya mai nisa, to ko zuwa zakiyi sai dai kibi jirgi kuma kwana uku na yadda kiyi'' ya faWa da yanayi na bada umarni, kallonsa tayi tare da Waga kai alamun ta yadda, sannan yace ta tashi gobe zai nemamata jirgin zuwa Kano.


Yau tun safe nake rigimar sai ya kaini gidan yaya Haidar na gano Nifrah, haka ya lallaSani tare da cewa ''to tashi ki shirya amma ki san kayan da zaki saka na mutumci'' kallonsa nayi tare mi?ewa da gudu nayi Waki domin sauya kaya, cikin zuciyata nake cewa '' Ni yanzu ko karan hauka ya cijeni ai babu ni babu shigar banza, yanzu ko wani naga yanayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login