Showing 6001 words to 9000 words out of 50448 words

Chapter 3 - Izinaa Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

230

Safwan Mahmoud jabeer matan Khadija Fatima.
Amarya ya'ya uku ta haifa biyu maza Aminu musbahu se auta Ummul kairi ana cemata ummi.
Gidan ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Alh Ibrahim gidane da ba ruwan wani da wani kowacce mace part Win ta daban babu kishi bare tashin hankali yana matu?ar ?aunar iyalinsa musamman mazan ya kashe musu kuWi kowanne su a waje yayi karatu musamman
jabeer yana ji dashi sosae duk cikin yaran nasa..................




Comments Win ku shi ze ?aramin ?arfin gwiwa masoyana=?O?>?p?*IZINAA*


By

Abeedah Alhasan Moussa.


Mikiya Writers Association.


Sadaukarwa ga Hajiya Hafsah Allah yakai Rahama ?abarinki har yau har gobe ina cikin begen ki da kewarki.



Indo fa tace a gaisheku my fans see kunzo bikin su ita da masoyinta.


Page 7



Suna can suna shewar su basu san na bar wajan ba se wata ?ara da suka ji tayi musu dirar mikiya a kunnuwan su.sannan suka ankare da babu Hafsah a wajan.
Da mugun gudun su lanto da Humaira suka nausa cikin jejen domin basusan ta inda akayi ?arar ba. Kawai sunji ?ara kuma muryar mace ce tayi. Lanto dai ihu kawai take yi domin ta gaji sunyi yawon neman Hafsah har sun gaji gashi magriba ta wuce har duhu ya fara yi Amma babu ita babu dalilin ta. Har sun fara cewa bari kawai su tafi gida in yaso se a tawo da manya se a haWu a duba kawai se lanto tace"Indo duba ki gani nata ka wani abu kamar dutse" ta faWa tana me sunkuya wa ta duba me zasu gani Hafsah ce tayi WaWWaya se Bacci take yi hankali kwance kamar babu Abinda Ya dameta ae a sukwane Indo tazo tana jijjigata tana cewa "?awata tashi mana me kike yi anan tun Wazu se neman ki muke ga shi dare yayi ana ta neman mu ba'a san kuma nan muka yo ba" Tana ta zuba ita KaWai domin Hafsah dai anyi dogon zango tamkar da dutse take magana ganin dai ita ke kiWan ta take rawar ta kawai se tace ma lanto ta tsaya ita taje gida a zo a Wauke ta tunda su bazasu iya Waukar ta ba. Lanto ta tsuguno ta tallafo kanta ta Wora saman cinyar ta sannan Humaira ta yanki jeji a guje.Yau sun tashi da murnar zuwan Hajiya murja ?anwar Alhaji Ibrahim wadda take aure Abuja kowa yana murna Amma banda jabeer domin ya tsani yar ta Khadija baya san ganin ta idan tazo taringa yimashi shishshigi kenan ko abincin sa ita ke kai mai kullum da kalar ta kurawar da take yi mai shidai baya farin ciki kwata kwata da wannan zuwan nasu Amma babu yadda zeyi gashi a part Win Ammyn su take sauka.
Momy murja ita kaWai ce ?anwar Abba yana ji da ita sosai kamar tsoka Waya a miya haka yake ji da ita duk Abinda tace tana so to shima duk duniya ko minene shi yana sanshi wannan kenan.

Jirgin safe suka biyo.
Khadija dai murna take takwara zata xo abokiyar rashin jinta.
Dukan su suka ce driver yakai su su Wauko su aekuwa gaba Waya yaran gidan Khadija Fatima Al amin musbahu da ummi aka cika mota suka nufi filin jirgin sama na malam Aminu Kano.



Da gudu Humaira ta faWo cikin gidan tana haki kowa ya hallara a gidan ana ta jimamin inda yaran suka tafi kawai se ganin Indo akayi ta faWo tana kuka tana nuna hanyar waje"Hafsah! Hafsah!!Hafsah!!!"

Yaya haidar da gudu yayo kanta se kuma komi ya tuna kawai yaja burki yace mata"Malama ki mana bayani kinzo kina Sata mana lokacin mu anan"
"Kai bana san shashanci kabita a hankali baka ga yadda take bane zaka kuma ruWata ka nutsu nace banasan wannan banzar zuciyar taka" Annah ta faWa tana me kallo na sannan ne na samu nutsuwa nace "Bayan mun fita zamu je rafi Ni da ita se muka biya ta gidan su lanto muka tafi tare shine bayan munje ita kuma Hafsah muka nemeta muka rasa bamusan inda taje ba kawai ?arar ta mukaji daga cikin jejin muka tashi muna neman ta da?yar lanto ta gano ta bayan tayi tun tuSe da ?afar ta yanzu haka zuwa nayi azo a Wauko ta nace lanto ta tsaya naje na dawo" ta ?arashe tana wani kuka me cin rai.
Kowa dake wajan sYda ya tausaya wa Hafsah anata jimantawa abunka da ?auye har yan waje sun fara jin maganganun da a keyi a gidan.

Baffa yana gama ji yace bari ya samo baro a Wauko ta, suna ji ance baro yaya Khalid Yace a'a suna da mota indai zata shiga cikin jejin to baffan ya tawo su tafi tare.

Itama Indo cewa tayi "dan Allah zani" ko kallonta be tsaya yi ba ya fice yana sauri itama da gudu ta tawo tana cewa "Ni kaWai ce ae nasan wajan" yana jinta yayi banza da ita domin a yadda yake jin haushin ta wallahi ya tsaya kusa da ita ze iya kakkarya ta ya watsar da ?asusuwan Amma babu hali tunda da baffan za'a je.Suna tafiya tana nuna hanya har suka kawo wajan sannan ya kashe motar suka fito.

Kinkimarta kawai yayi yasa ta bayan motar suma suka shiga yaja suka yi gaba. baffa cewa yake "banda rashin jin magana me zakuxo yi a wajan nan da rana ma ba'a zuwa Amma ku saboda ya'yan zamani ne da daddare kuka zo se abu yasamu ace Allah ne yayi abun fatan mu dai ita Allah ya tashi kafaWunta ameen.
Shidai Khalid tu?i yake Amma yaci alwashin wannan yarinyar me kama da aljanun se ya Wauki mataki a kanta gaba idan ance ta Wauki ?anwar shi takai jeji tace a'a bazata ba Amma bari komi ya lafa tukunna.

"Ba gida zamu ba bari muje wajan arWo me magani ko za'a dace ta tashi" cewar baffa yana duban Khalid da yake duniyar tunanin cin uban indo."to shikenan baffa nunamin hanyar se muje bari a sauke yaran nan su tafi gida mu se mu tafi mu biyu" ya faWa yana me jiyowa muka suka haWa ido da lanto.................



Rashin comments Win ku zesani na dakata da typing=?
?=?
?=?
?


Comments and share fisabillahi=?O?=?O?=?O?=?O?**IZINAA**

By.

Abeedah Alhassan (mrs Bature)


*Mikiya writers association*



Page Win yau naki ne sahibaaaa ta=ؖ?



Page 8


________Suna zuwa daidai ?ofar gidan baffa ya nuna wani madai daicin gida yace mishi ya tsaya yaje ya gano ko yana ciki.
Shi dai Khalid buWe mishi ?ofa yayi bece uffan ba har yaje ya dawo yana tunanin halin da ?anwar shi ta shiga a dalilin zuwan su wannan ?auye. Mintina kaWan Baffa ya dawo.
"To kai se magana nake kayi shiru ka ?yaleni kamar da dutse nake magana". Baffa da ke saman kan Khaleed ya fada, dasauri Khalid ya dago yace "Baffa me kace". " Ka shigo da ita nace". Dasauri Khalid ya bude motar tareda ciccibo Hafsa ya fito da ita suka shiga cikin gidan.

Bayan an shimfidar da ita Malam ya ba da umarnin a lulluba mata zani saboda shigar da ke jikinta, a takaice malamin ya tambayi ab1n da yake damunta, cikin girmamawa Baffa ya labarta wa Malam abinda ya faru, ruwa malamin ya debo yai addu'a a ciki, ya mikawa Baffa ya ce a shafa mata jiki sauran a ba ta, ta sha,.

Dogon numfashi taja tare da ajiyar zuciya a hankali ta fara buWe idanunta sannan ta sauke su saman fuskar yaya Khalid cikin murna da farin ciki yace "Alhamdulillah malam ta farka" cewar Khalid fuskar shi cike da murmushi."Masha Allah haka a keso yanzu zan bada wannan tofin idan zata kwanta ta, sha, sannan ta shafa a jikin ta kuma ta dena zama babu Wan kwali a kanta sannan tarin ?a suturta jikin ta, da kuma yawaita karatun Kur'ani dayin azkar safe da marece, Insha Allah za'a dace aljanu ne suka shafe ta Amma idan ta ri?e da yardar Allah ba zasuyi nasara a kanta ba, fatan mu dai Allah yasa a dace ameen".


Gaba Wayan su suka mi?e baffa ya mi?awa malam ArWo hannu suka yi musabaha ya daWa yi mishi godiya sannan ya Webo ya zube mishi a gaban sa yace "malam ga wannan babu yawa Allah ya saka da alkhairi ameen".

Da sauri suka yi hanyar zaure domin yasan malam da kara ba lallai bane ya amsa shiyasa yayi mishi haka, suna fitowa daga cikin gidan yaya Khalid ya du beni yace "ki shiga baya Ni da baffa mu shiga gaba" gyaWa mai kai nayi ya buWe min ?ofa na shiga suma suka shiga ya ja motar muka tafi.


*****************


Muna ?a rasowa gida da yaya haidar na fara cin karo yana ta Safa da marwa a ?ofar gida, yana jin tsayuwar mota yayi sauri ya ?araso yana kallon ta inda zan fito, yana ganin na fito lafiya ?alau yayi hamdala cikin zuciyar shi domin gaskiya yana san Hafsah halin ta kawai ya tsana shine baya so Amma idan ta gyara ta dena abubuwan da baya so to duk cikin ?annan sa yafi sonta saboda kamar su Waya da ita kawai dan ita ta zo a mace shi kuma namiji, ina murmushi nace "yaya wai tunanin me kake ko wata yar ?auyen tayi wuff da zuciyar ka" Na faWa ina me riko hannun sa dan nasan ze iya ma keni idan bamu shiga cikin gida ba, yana tafiya yace min"ya jikin naki" ya share waccan maganar da nake masa "yaya naji sau?i ina su Humaira da lanto suka tsaya" na faWa ina kallon fuskar shi wani kallon baki da hankali yayi min sannan yace "kar kiga na kulaki ki kawo min wannan jahilin zancen Malama wuce kiban wuri kar na bi ta kanki na wuce ae kinji sau?i naga alama" yana gama magana ya shige a kurkin Wakin da a ka basu tun zuwan su Ni ma cikin gida na shige dan nasan kafin ya kuma kulani za'a daWe,.


***

Gidan Alhaji Ibrahim wakili tun daga bakin get Win za kasan yau anyi manyan ba?i ko wani ma'aikaci ya shiga hankalin sa da zuwan Hajiya murjah kamar mutuwa a kayi musu basu da sukuni yanzu ko kaWan, tun daga ranar da aka Wauko su daga filin jirgi Khadija tasa aka sallami direban daya Wauko su wai yana tafiya a hankali kamar wanda bashi da laka a jikin sa bawan Allah nan yana kuka yana magiya bashi da yadda zeyi Amma tasa Dady ya sallame shi yana dawowa, tofa tunda suka ga haka shine kowa ya shiga taitayin sa, motsin kirki basa yi idan ba na aiki ba.


*****

Ina shiga Wakin da aka bamu nayi kaina a ?asa kamar wata munafuka yan gidan duk sun zubo min idanunsu a kaina kowace mata ta kunna fitilar ?wai a gaban tasa ta a gaban ta, da sallama a baki na na shiga Annah na zaune tana lazimi ta Wago kanta tana duba na murya cikin natsuwa tace "kafin ki zauna Wauki buta ki Wauro alwala"ta faWa tana me kallo na sosae "to"kawai nace sannan ta mi?omin Wan kwali na amsa na ya buWashi kamar bana so.

Bayan nayi Sallah naci abinci na kwanta har lokacin Humaira bata shigo ba, Baffa ne ya shigo yayi wa Annah bayanin komi da abubuwan da zan kiyaye duk ya faWa mata tun ina saurara har bacci yayi awon gaba dani...............




07049484066



Kuyi ha?uri jiya ban samu nayi typing ba abubuwan ne se a hankali kuyi min uzuri dan Allah na gode da kulawa=?O?=?O?=?O?=?O?



Comments Win ku nake so masoya>?p?>?p?>?p?>?p?>?p?**IZINAA**

By.
Abeedah Alhassan (Mrs Bature)


Mikiya writers association.


Sadaukarwa ga iyayena ubangiji ya?ara musu lafiya da nisan kwana.




Page din yau naki ne
Surayya b Abdul ina godiya da gudummawar ki a garemu.



MAMAN ALIYU DATA SERVICES=???=???=???=???=???=???=???=???=???

Assalamu Alaikum

MTN price list=?G? 500mb=150
1gb=280
2gb=550
3gb=830
4gb=1100
5gb=1400
10=2700

Airtel price list=?G? 500mb=200
1gb=300
2gb=600
3gb=900
4gb=1200
5gb=1500
10gb=2800

Glo price list=?G? 500mb=200
1gb=300
2gb=600
3gb=900
4gb=1200
5gb=1500
10gb=3000

9mobile price list=?G? 500mb=200
1gb=300
2gb=600
3gb=900
4gb=1200
5gb=1500

Validity 30days
Account number 0013078300
Shamsiyya Ibrahim Isah
Ja'iz bank

Phone number
08138126255
09133896276


Page 9



Washe gari haka na tashi sukuku dani, bayan nayi Sallah, Annah ta Wauko min hisnunl Muslim Win ta tace, "maza ki Wauka ki duba nasan naki yana gida, saboda baki damu da kiyi adduo'in ba shine kika barshi a gida, duk wata musiba da bawa ze shiga se kiji ana cewa Allah ne ya Wora wa mutun, bayan hadda gudummawar sa a ciki, kullum faWa miki nake ki Winga suturce jikin ki, ki dena shigar banza duk wani masoyinki daze soki to kinsani a baya na yake, Amma ke kullum gani kike ba sanki nake ba, to wallahi tun wuri ki nutsu ki shiga hankalin ki, kinji na faWa miki, idan kinji, kece gaba za kiji daWi bani ba walaallah ma ?asa ta rufemin idona" ta ?arashe tana mi?omin ruwan rubutun da aka bani jiya"karSi ki shanye nace karki rage komi sena shafawa a jikin ki"karSa nayi, duk abinda tace nayi sai da taga na yi yadda tace min sannan tace "Allah yayi miki albarka" ameen na ce, ina sake kwanciya domin gari be gama wayewa ba har yanzu.


****************


Kwanci tashi sarar me rai, gashi har munyi sati Waya a ?auye, tunda muka je rafi so Waya bamu kuma zuwa ba se Wan yawon da baxa'a rasa ba da mukeyi nida Humaira da ?awar ta Lanto, shima sun gaji ne yayyena suka ?yaleni.

Shirye shiryen dawowa gida muke tayi, su yaya haidar sun fi kowa murna ganin har yau Baffa be ?ara tada zancen auren su ba Ashe lumbu lumbu yayi musu, kawai ranan nan muna zaune tsakar Wakin da aka bamu sega ?anwar Abban m? tazo daman ita basa shiri da Annah tun farko ko gidan mu bata zuwa saboda bata son mu, yanzu ma Zuwan nata bana alkhairi bane, shiyasa Annah tana jin sallama ta, tace "innalillahi wainna ilaihi rajiun, AllahummY ajirni fi musibati waakalifni kairan minha"Bayan ta shigo duk muka jiwo muka ce mata sannu da zuwa innah.


"Ba wannan ne ya kawo Ni ba zuwa nayi na tuna miki ke Hadiza ta nuna Annah dake zaune, da kike Waurewa yaran ki gindin baza su auri yan ?auye ba, karki manta shi mijin naki da kika aura kika asirce sa daga ina ya fito inba ?auye ba har kike tun ?aho dashi kike fantamawa duk inda kika ga dama, aure kuma cikin dangi kamar anyi an gama sai dai su mutu da ba?in ciki idan anyi auren"tana gama hayaniyar ta ta juya ta fita tsakar gida saboda taga samarin sun zubo mata ido kamar zasu doke ta.

Wata dariya Khalid yayi sannan yace"gaskiya Annah matar nan ta raina miki hankali, yaza tazo cikin ?a?an ki ta yi miki kalar wannan wula?ancin sannan ta kama hanya tayi tafiyar ta kuma ba'a Wauki mataki akai ba, to wallahi ko me zasuyi Sai dai suyi Amma ko Ni Ko Aliyu babu wanda ze auri ?a?an su Ni daman karatu na zan cigaba muna komawa gida zanbar ?asar gaba Waya kowa ya huta, haba dan anga bakya magana kowace shara kanki za'a kawo ta, to basu isa ba sedai suyi Yadda zasuyi"ya faWa yana me furzar da wani huci kamar wanda yayi dambe.

Duk wannan abinda ake yi Annah bata sa baki' baki tayi shiru kamar me bacci hankalin ta in yayi dubu to ya tashi saboda basan tashin hankali ko kaWan shiyasa bata kula ta ba, Amma bawai ta kyaleta bane a'a kawai tana jira Baffan ya shigo gidan ayi a gabansa kar aje ayi mata wani sharrin bata jiba bata gani ba, ?a?an ta bazata takura musu ba idan suna so to falillahil hamd idan kuma sunce basa so to babu ta kura Allah ya basu na gari, basu sani bane Amma ita ko zuwan Nan da suka yi bata so zuwa ba, kawai Sacin ran mijin ta ne ba taso Amma da Garin su taso zuwa.

Suna haka suka ji sallamar Baffan a ?ofar Wakin nasu Humaira na biye dashi a baya ta Wauko kwanikan abinci, da sauri na Wago kaina jin sallama ta a raina nace yau wace rana tab lalle Humaira ana tsoron yaya rabon da ta shigo Wakin nan har na manta yanzu ma laSewa take yi a bayan Baffa kamar munafuka, da sauri ta ajiye kwanon abinci sannan tace "ga abinci annah, suma su yaya na kai musu Wakin su wannan kuma na Amira ne, ita Hafsah ta tawo muje Wakin Innah muci acan" ta faWa tana me juyawa tayi tsakar gida,Nima da sauri na bita domin banasan naji me Baffa zece bare raina ya zo yana Saci.


******


"Wai ke dan ubanki bazaki fito ki Webo ruwan ba, se rana tayi, yarinya kullum kina cikin Waki kamar me takaba kin hana kanki sukuni daga Bacci se kwanciya"cewar innar su Lanto bayan tayi mata kira yafi ashirin ta ?i fitowa, kuma ta tambaye ta meyake damunta ta?i faWa mata kullum tana cikin Waki tun bayan data ga yayan Hafsah taji ta kamu da tsananin ?aunar sa ta rasa sukuni da nutsuwar ta gaba Waya, shiyasa take yawan shige ma Hafsah Amma duk a banza babu wanda yasan tanayi hasali ma wanda take yi domin sa tana luradduk lokacin da suka haWu kamar hararar ta yake, yi hankalin ta ba ?aramin tashi yayi ba lokacin da Indo take faWa mata sun kusa tafiya kamar ji tayi ance ranar juma'a zasu tafi gashi yau Alhamis gobe kenan zasu tafi a lissafin da tayi Ita dai bata da Sa'a a Rayuwar ta.
"Wai bakya ji nane ina ta magana kin kyaleni" da sauri ta jiyo tana kallon mahaifiyarta ta, sannan ta fashe da kuka, Nan ta hau labartawa mahaifiya Tata, duk Yadda ake ciki da irin san da take yiwa Khalid tana faWa tana kuka abin gwanin ban tausayi..................



Gaskiya Lanto kin Webo ruwan dafa kanki.




Comments naku yana sani cikin nishaWi masoya>?p?>?p?>?p?>?p?**IZINAA**

Story and
Writing by Abeedah Alhassan(Mrs Batu


Mikiya writers association



Page naku ne .

Maryam
Oum shaheed
Hafsat gambo
Hafsat Garba
Aisha Ibrahim
Nabila Abdullah
Mar atussaliha
Fauziyya
Usaina
Aisha Muhammad
Khadija salis
Khadija s Umar
Fatima Usman
Real lema tou
Momyna
Mom sani
Ammyn laila
Aunty nazeefa sabo nashe
Sadiya kaoge
Husnaty
Abeedatou namesake
Maman Zahra
Oum Nihal
Minnah
Hafsat Bashir

ina godiya sosai da adduo'in ku=?O?=?O?=?O?=?O?


Page 10&11

_______ Bayan Inna ta gama saurar ta tayi jim ta lula cikin tunani Domin gaskiya itama ta hango jin daWi indai Wiyar ta, ta samu ta auri Wan birni to kakarta ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login