Showing 36001 words to 39000 words out of 50448 words

Chapter 13 - Izinaa Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

246

cewa ''tashi ki shirya muje asibiti'' itama da sauri ta mi?e jin yace asibiti sannan ta tambayesa da cewa '' waye bashi da lafiya Habibi? '' gaba Waya ta rikice mai daman da kyar ya lallaSata yau tadena rigima, '' ba wani abu bane ba Hafsah aka kai tun jiya ba'a samu wanda ya faWa min, sai yau da Ammar yaga ban shigo ba shine ya kira ni domin ya sanar da ni'' ajiyar zuciya ta sauke sannan ta yun?ura ta mi?e domin taje ta Wauko hijabi su tafi, cikin zuciyar ta cewa take '' ubangiji kabawa bestyna lafiya, ka tashi kafaWunta ameen ''.

A zuwa asibiti Khalid yaga Ummey yaji ta burgesa saboda bata da hayaniya ko kaWan komai nata shuru shuru, sai da ya yi duk yadda ya yi ta fara kulashi tare da amsa number shi, soyayya suke mai tsafta da birgewa, kowa kuma yasan da zancen har Abba sai da Khalid yasan yadda yayi ya faWa mai, su dai addu'a fatan alkhairi suka yiwa lamarin da fatan su samu ganin bikin da ransu da lafiyar su.

Kwana na biyu likitoci na iyakar bakin ?o?arin su wajen ganin nayi magana amma har yau ban fara magana ba, sai dai idan ina son abu na rubuta ko kuma na nuna da hannu na sai abani, wannan abu shi yake daWa dugunzuma zuciyar Jabeer, idan yaga ina hawaye sai shima ya kama yi har sai yaga nadena yi sannan zai sami nutsuwa shima ya dena, yana so ya sanar da matsalar da suke fuskanta amma kuma da zarar ya yi yun?uri sai yaji kamar ana yi masa gargaWi kar ya sanar.

Ganin har tayi kwana uku babu wani cigaba sai suka yanke shawarar tafiya gida da ita ko Allah zai sa a dace idan aka dage da addua, ko kaWan basu kawo waccan matsala ta baya ba da suka taSa shiga, gidan Daddy' aka tafi dani tare da rakiyar Humaira zuwan su kenan aka sallame mu sai kawai tace zataje daga baya yazo ya Wauketa idan yamma tayi.

Hankalin Jabeer sosai ya tashi, da wanna matsala ta Hafsah, sau biyu yana zuwa gidan Haidar domin ya sanar dashi, sai dai har su gama gaisawa bazai iya faWa mai ba sai dai ya kamo hanya yadawo, ga gidan yayi masa ba?i??irin saboda babu haske fitilar gidan da take haskawa.

Addu'a kullum Ammey idan mun tashi zata aiko min da ita cikin Wan kofi Ummey ta kawo min, kuma duk abinda ta bani ina ?o?arin sha, sannan duk dare da karatun Alqur'ani muke kwana cikin Wakin, idan na tuna irin abubuwan da suke faruwa dani sai dai na zubar da hawaye, Ummey ke yimin nasiha idan ta lura da yanayin da nashiga, da kai nake mata nuni da naji, hatta matan gidan nasu tausayi nake basi, duk sirukan gidan sai da suka zo dubani tare da yaransu, Humaira ma zuwan ta biyu tana dubani, haka kawai sai ta saka yaya Haidar ya kawo ta, sai dai ta sakani a gaba tana kuka ni kuma ina share mata hawaye, saboda na fahimci cewa tana da ciki ajikinta ko ba'a faWamin ba.......

Kuyi ha?uri da wannan sai da nagama typing wallahi ya goge gaba Waya

Comment and share fisabillahi =?O?=?O?=?O?*IZINAA*

Story and writing
By.
*Abeedah Alhassan muosae* ( Oum inayah)

https://chat.whatsapp.com/BvvQMkjyJjyAYY8e9O6WG1

*Mikiya writers association*

Page 42&43

____________________
A hankali kwana ki suke ta shuWewa tare da watanni, kwanakinmu sai da Wa raguwa sukeyi, abubuwa da dama suna ta faruwa, masu daWi da akasin haka, rashin maganata da bana yi har mun saba, kuma har yau ina gidan su Jabeer ban koma gidana ba, yanzu ina cikin wata na biyar da aure, cikin jikin Humaira kullum ?ara girma yake, sai dai su sakani a gaba kullum idan sunzo ita da mijinnata, shi ya ce namiji za'a haifa, ita kuma ta ce mace zata haifa ta saka mata sunana, idan suna wannan musu ni kaina ina jin daWi, tun da ni haka Allah ya Wora min, har su tafi abinda ake tattaunawa kenan, watarana idan Ammey taji sai dai tayi dariya '' yaran zamani sai ku masu haihuwar fari'' haka take cewa kullum idan taji suna hirar.

Wani abin tashin hankali rana tsaka Jabeer yazo yana yiwa Ammey kuka, shi wallahi Khadijah zai aura, domin ya gaji da jirana, abubuwa dai babu dad'in ji, ban taSa tunanin Ammey na da faWa ba sai ranar, domin wasu kyawawan maruka tayi masa hagu da dama, sannan ta ce '' in banda kai butulu ne, yarinyar tana cikin rashin lafiya zaka tsiro maganar ?arin aure!' to wallahi tun wuri kar na ?arajin zancen nan kaji na faWa maka, shashasha wanda bai san inda yake masa ciwo ba, har menene abun so a cikin zuri'ar , Hajiya murja, ko dan banyi mamaki ba nasan zata aikata abinda yafi haka, ai nasan zuwan da tayi ta duba yarinyar nan bana gaskiya bane, ka tashi ka fice min dagani tun ban yi maka baki ba'' ta ?arashe tana mai share hawayen fuskanta, saboda wani tu?u?in ba?in ciki da taji ya to kare mata zuciya.

Duk abinda suke faWa ina cikin Wakin kuma ina saurarensu, ban san a wani hali nake ciki ba, ni a ganina ya yi ?o?ari ma saboda ba kowane namiji ne zai yi ha?urin da ya yi ba, wata biyar ai ya yi ?o?ari, matsala Waya, da na ji wacce zai aura, domin naga kalar kallon da suke yi min ita da mamanta, duk cikin zuciyata nake wannan magana, ban san lokacin da ya tafi gida ba, domin yanzu duk wannan kulawar da yake bani tazama tarihi, can sama sama nake jiyo muryoyinsu ita da Ummey har bansan lokacin da bacci Sarawo ya kwasheni ba.

Tun da ya yi maganar da Ammey ta nuna masa rashin amincewarta, bai ?ara tada maganar ba , ashe zuwa ya yi ya samu Daddy' ya faWamasa ?arya da gaskiya, sukayi duk kitimurmurar da suka yi, da yayyensa aka bashi auren Khadijah, sati Waya za'a Waura auren, tamkar wata bazara.

Mommy murja shiri take babu kama hannun yaro, babu ruwanta da wai sauran dangi ba saso, ita abun kunya gaba ta bashi ba baya ba, indai akan cikar burin tane, domin dai Khadijah ita kaWai ce yarinyata, bata da ?anne ko Waya, tunda ga kanta Allah bai kuma bata haihuwa ba, kuWi sosai yake sakar musu, harkokin shige-da fice da kuma shirye-shirye duk basu da wani Sacin rai, fantamawa suke yi ko ta ina shi kansa Jabeerr wani bin mamakin kansa yake, idan ya yi shi daga baya, gaba Waya bikin Daddy' hanawa ya yi ayi shi a Kano , a cewar sa ba za'a bashi kunya ba wannan ma dan babu yadda ya iya ne, amma cin mutuncin ya yi yawa, duba da Hafsah tana cikin gidan, kuma kowa ya yi na'am da shawarar Daddy' da ya bada,.

Abu Waya ta manta na duk wanda ya ri?e wannan hanyar, to tabbas yana tare da yin nadama.

Lefe ma kuWi suka amsa, bana wasa ba, baya ta yiwa Hafsah na faWar kishiya, shi mantawa ma yake yana da wata mata wai Hafsah.

A she lumbu lumbu, su Annah suka yi, domin ana saura kwana uku Waurin aure, Humaira da sadiq suka zo, Waukar Hafsah, sa?o daga Annah, kuma Abba ma ya bada kwarin gwiwa na tawo da itan, kafin wani abu mai kama da ?arin auren Jabeer da zai yi, ko kusa ko alama sun yadda ta zauna acikin gidan, tun da ko babu komai gidan surukanta ne, yanzu Kuwa tun da sun nuna Wan su ba zasu iya tan?warashi ba, to y'ar su bazata zauna ciwon zuciya ya kamata ba, ta ji ma da wanda yake damina, da wannan lamari dai mara daWin ji Hafsah ta koma gaban iyayenta, duk da sun lura ita kamar abun bai wani dameta ba , amma suma suna da ha??in kare mata mutuncinta, da ?yar Ammey ta yadda suka tafi, bayan tabada ha?uri sosai a faWawa Annah kafin tazo da kanta.

Masu iya magana suka ce, rana bata ?arya sai dai uwar Wiya tabi kunya, to wannan haka yake, domin dai Khadijah da Jabeer a safiyar asabar aka Waura aurensu akan sadaki ddubu Wari, bayan tashi da suka sha kafin zuwan wannan rana Ubangiji yau ya amsa musu, babu wani Sata lokaci yace a tawo masa da amaryarsa, domin ba kuma zai ?ara kwana ko Waya a Abuja ba, haka suka yi a ranar y'an uwan babanta da wa inda suka kamata suka Wauko hanyar tawowa kaeota gidan mijinta.

Ko cikin mota abinda Mommy tace take ta nanatawa cikin zuciyarta, saboda kar asami akasi, ''kar ki kuskura yau ki bari ya kusanceki, idan kuma kin bari, ya yi to duk wani aiki da muka samu ya ci shi, ki tabbata a ranar zai warware , batun kuma kishiyarki, an gama da ita domin Wan tsito ya sanar dani bazata ?ara yin magana ba sai dai idan aikin ya warware, sannan ki kula!'' da wannan tunanin take ta nanata shi cikin zuciyar ta har suka kawo garin Kano , ko abu Waya ta kasa sakawa abakinta, ga halin da zata tsinci kanta acikin na rashin son da uwar mijinta bata yimata, duk da wani sashin na zuciyarta na raya mata, ai sun gama da kowa babu wanda zai tada maganar sai dai idan ita tayi wasa aikin ya War gaje.

Shi kaWai Haidar yake tunanin mafita ta yadda 'yar uwarsa zata samu lafiya, ko iya maganar ta ta suna so ta dawo, har wajen wani malami, abokinsa Usman ya kai shi, amma kuma an ce dole akwai abinda suke Soyewa ita da mijinnata, kuma shi gaskiya tun da yaji an ce zai ?ara aure ya ji gaba Waya ya fitar masa daga ranshi, har ?wara Khalid tun da yana yawan zuwa gidan wajen Ummey, wata ?il ya faWa masa sai asan abinyi, don in dai ba haka ba, to wallahi bazai iya tun kararsa da zancen ba.

Gida na musamman ya Jabeer ya gina wa amarya, gidan da ko Hafsah nata bai kai tsaruwar sa ba , amma qaddara ta sa shi yin abubuwa bisa rashin sani, ko Hafsah rabon da ya tunata har ya manta, yau ma abinda yasa ya shiga cikin gidan, yana so Ammey ta saka masa albarka, da ?yar da suWin goshi da zai tafi, ahankali tace '' ubangiji ya bayyana gaskiya! Ya kuma tsare min kai a kowanne yanayi'' ya ji daWin addu'a da ta yima sa haka ya tashi jiki babu wari ya fito, ko Sangaren Daddy' bai kallaba , burin sa yaje yaga amaryar sa kaWai, shine cikin rayuwar sa.

Matsalaa da aka samu, tun bayan da aka Waura aure, yake jin matsananciyar sha'awa, kuma ya yi wa kan sa , Wure Wuren maganin maza, yana shiga cikin gidan, ya tarar da ita saman gado, tana zaune , cak ya Wagata suka tafi parlo, babu batun yin Sallah ta godiya ga Allah, ko abincin da ake tsayawa aci bai wani tsaya yaci na kirki ba sai gani tayi ya rungumeta............

Ya haka ango=??=??=??=??

Comment and share=?O?=?O?>?p?>?p?
Comments and s

ana shiga ta tarar da ita saman sallaya hannun ta ri?e da carbi, sai da ta bari ta kai ?arshe sannan tace ''Ammey! wai yaya ne yazo yana falo, yace kizo'' kallon rashin fahimta tayi mata tare da cewa, '' wani yayan??'' dariya ita ma Ummey tayi jin wai Ammey ta manta da Wan nata, cikin yanayin sha?iyanci irin na yaran zamani tace, ''kema Ammey
Duk wannan faWan da Ammey take yi Jabeer yana ji, kuma yana saurara, tak???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?e yaji wani tsoro mai tsanani ya kamasa, ganin tun bata ganshi ba ta fara yin faWa ina ga tayi ido biyu dashi, gefe Waya kuma yana jindaWi idan ya tuna in tasamu labarin ya rabu da Khadijah zata yi farin ciki mai tsanani, lalubar takarda daya rubutawa Khadijah saki yaji tana nan babu abinda yasameta, yana cikin wannan zancen zucin yaji muryar Ammey tana cewa '' a'a kaga ango mijin amarya!mai kuma ya kawo ka gidan da ba'a sonkare da mi?ewa tsaye sannan tace '' yanzu kana nufin Khadijah tana Abuja?'' '' eh Ammey, tunda ina farkawa banganta a gidan ba, kuma kinsan bata da wajen zuwa idan ba nan ba, gashi nan ma bata zo ba, kin ga kenan can Abuja ta tafi'' daga nan take ta yi wajen Daddy' duk abinda Jabeer yazo ya sanar da ita, har da zancen sakin sai da ta faWawa Daddy' bata rage komai ba, salat1 da sallallami Daddy' ya fara bayan ya gama jin zancen, a take ya dannawa number murjah kira, bugu biyu ana uku ta Wauka tare da cewa ''Assalamu alaikum, ina kwana yaya'' bai wani tsaya amsawa ba yace mata '' ina Khadijah tazo nan gida ne?'' wani abu mai kama da saukar aradu taji yana yi mata yawo saman kanta, fatan ta dai Allah yasa kar ace asirin sune ya tonu tun ba'a je ko'ina ba, jin tayi shiru babu amsa ya ?ara tambayarta tare da cewa ''ina sauraranki fa murja'' ajiyar haert ta sauke tare da cewa '' wallahi yaya bata zo ba sai dai ko zuwa anjima'' ta faWa tare tashi daga kwancen da take, take ta fara safa da marwa a cikin Wakin, abun duniya ya taru ya yi mata yawa, duk wani tunani ya riga ya ?wace mata, a hankali ta lalubi wayarta tare da nemo number khadijah ta fara kira, sai dai kuma har ta yi ringing ta gama ba'a Wauka ba, ganin cewa bata sanar da babanta ba sai ta mike domin ta sanar dashi abinda ke faruwa.

Bayan komai ya lafa , Jabeer ya shirya tsaf cikin shiga ta alfarma ya tafi gidan su Hafsah, tarba mai kyau ya samu a wajen Annah Kamar babu abinda ya faru, har zuwa wajen mai maganin da zasuyi ranar Alhamis, sosai Annah ta tausaya mai tare da yi musu addu'a ta fatan alkhairi tare da kariya da neman tsari, aduk in da suke, ganin yan*IZINAA*

Story and writing
By.
*Abeedah Alhassan muosae* ( Oum inayah)

https://chat.whatsapp.com/BvvQMkjyJjyAYY8e9O6WG1

*Mikiya writers association*

Page 42&43

____________________
A hankali kwana ki suke ta shuWewa tare da watanni, kwanakinmu sai da Wa raguwa sukeyi, abubuwa da dama suna ta faruwa, masu daWi da akasin haka, rashin maganata da bana yi har mun saba, kuma har yau ina gidan su Jabeer ban koma gidana ba, yanzu ina cikin wata na biyar da aure, cikin jikin Humaira kullum ?ara girma yake, sai dai su sakani a gaba kullum idan sunzo ita da mijinnata, shi ya ce namiji za'a haifa, ita kuma ta ce mace zata haifa ta saka mata sunana, idan suna wannan musu ni kaina ina jin daWi, tun da ni haka Allah ya Wora min, har su tafi abinda ake tattaunawa kenan, watarana idan Ammey taji sai dai tayi dariya '' yaran zamani sai ku masu haihuwar fari'' haka take cewa kullum idan taji suna hirar.

Wani abin tashin hankali rana tsaka Jabeer yazo yana yiwa Ammey kuka, shi wallahi Khadijah zai aura, domin ya gaji da jirana, abubuwa dai babu dad'in ji, ban taSa tunanin Ammey na da faWa ba sai ranar, domin wasu kyawawan maruka tayi masa hagu da dama, sannan ta ce '' in banda kai butulu ne, yarinyar tana cikin rashin lafiya zaka tsiro maganar ?arin aure!' to wallahi tun wuri kar na ?arajin zancen nan kaji na faWa maka, shashasha wanda bai san inda yake masa ciwo ba, har menene abun so a cikin zuri'ar , Hajiya murja, ko dan banyi mamaki ba nasan zata aikata abinda yafi haka, ai nasan zuwan da tayi ta duba yarinyar nan bana gaskiya bane, ka tashi ka fice min dagani tun ban yi maka baki ba'' ta ?arashe tana mai share hawayen fuskanta, saboda wani tu?u?in ba?in ciki da taji ya to kare mata zuciya.

Duk abinda suke faWa ina cikin Wakin kuma ina saurarensu, ban san a wani hali nake ciki ba, ni a ganina ya yi ?o?ari ma saboda ba kowane namiji ne zai yi ha?urin da ya yi ba, wata biyar ai ya yi ?o?ari, matsala Waya, da na ji wacce zai aura, domin naga kalar kallon da suke yi min ita da mamanta, duk cikin zuciyata nake wannan magana, ban san lokacin da ya tafi gida ba, domin yanzu duk wannan kulawar da yake bani tazama tarihi, can sama sama nake jiyo muryoyinsu ita da Ummey har bansan lokacin da bacci Sarawo ya kwasheni ba.

Tun da ya yi maganar da Ammey ta nuna masa rashin amincewarta, bai ?ara tada maganar ba , ashe zuwa ya yi ya samu Daddy' ya faWamasa ?arya da gaskiya, sukayi duk kitimurmurar da suka yi, da yayyensa aka bashi auren Khadijah, sati Waya za'a Waura auren, tamkar wata bazara.

Mommy murja shiri take babu kama hannun yaro, babu ruwanta da wai sauran dangi ba saso, ita abun kunya gaba ta bashi ba baya ba, indai akan cikar burin tane, domin dai Khadijah ita kaWai ce yarinyata, bata da ?anne ko Waya, tunda ga kanta Allah bai kuma bata haihuwa ba, kuWi sosai yake sakar musu, harkokin shige-da fice da kuma shirye-shirye duk basu da wani Sacin rai, fantamawa suke yi ko ta ina shi kansa Jabeerr wani bin mamakin kansa yake, idan ya yi shi daga baya, gaba Waya bikin Daddy' hanawa ya yi ayi shi a Kano , a cewar sa ba za'a bashi kunya ba wannan ma dan babu yadda ya iya ne, amma cin mutuncin ya yi yawa, duba da Hafsah tana cikin gidan, kuma kowa ya yi na'am da shawarar Daddy' da ya bada,.

Abu Waya ta manta na duk wanda ya ri?e wannan hanyar, to tabbas yana tare da yin nadama.

Lefe ma kuWi suka amsa, bana wasa ba, baya ta yiwa Hafsah na faWar kishiya, shi mantawa ma yake yana da wata mata wai Hafsah.

A she lumbu lumbu, su Annah suka yi, domin ana saura kwana uku Waurin aure, Humaira da sadiq suka zo, Waukar Hafsah, sa?o daga Annah, kuma Abba ma ya bada kwarin gwiwa na tawo da itan, kafin wani abu mai kama da ?arin auren Jabeer da zai yi, ko kusa ko alama sun yadda ta zauna acikin gidan, tun da ko babu komai gidan surukanta ne,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login