Showing 48001 words to 50448 words out of 50448 words

Chapter 17 - Izinaa Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

245

sai in da ?arfina ya?are wajen yi masa wa'azi domin ya dena, duba da kalar wahalar da nasha tun ina budurwa'' da haka har na gama shiryawa cikin haWaWWiyar lafayata ?irar saudi arabia, sannan takalmin ma plat na saka da jakarsa, nan na fito fess dani kamar a Wauke a gudu, yana ganina da sauri ya mi?e tare da Wagani sama yana juyi dani kamar yar beby, babu abinda ya yi masa zafi haka ya tafi dani har cikin mota sannan ya direni tare da juyawa ya shiga wajen tu?i.


Cikin farin ciki yana tsaida motar na buWe da gudu ba tare da na tsaya sauraran abinda yake cewa ba, Humaira na zaune saman kujera gefe Waya kuma ga Nifrah tana kwance cikin net na jarirai, sai ji ta yi na dira saman kanta ina cewa ''wash Allah na gaji'' juyawa ta yi tare da cewa '' sannu matar nan so kike ki ?arasa ni ko'' ta faWa tare da mi?ewa zaune, nan take kuma na je na Wauko Nifrah wadda jin muryata ta tashi daga bacci, idanu na zuba mata domin dai kamannina da nata sai sake ?aruwa yake, kai kace ni ce na haifeta, ''ke yanzu kina tare da ciki bake kaWai ba kizo ki haye saman kaina bayan tumurmusani da yayanki ya yi, sannan kema kizo kiyi naki'' ta faWa tare da cewa '' kuma wanene ya kawo ki?'' nan take na mi?e tsaye saboda gaba Waya na manta da Honey jee ya kawoni saboda munar ganin Nifrah, ''to bari naje na shigo dashi'' na faWa tare mi?ewa na gyara zaman lafayata.

Jikin mota na samesa aikuwa kamar jira yake na fito yaja hannuna ya yi cikin mota da ni, sai da ya gama ya mutsamin jiki sannan da kyar ya Wago da idanunsa wa inda suka yi jajir saboda jarabar da ta ciyosa, ''ki taimaka kizo muje zandawo dake anjima'' ya faWa tare da dannawa motar look, ganin za'a yi abin kunya yasa na marairaice masa tare da cewa ''hum uhm so kake Humaira ta gane abinda aka yi ko, ni dai ka shigo ku gaisa ko kuma ka tafi an jima idan ka dawo kwa gaisa lokacin yaya Haidar ya dawo, ka ga daga nan sai gidan Ummey za mu wuce ko ban zauna ba, rabon da naje tun tana amarya'' na faWa tare da shafo masa gefen fuskarsa wajen da nasan yana muradin na taSa masa domin yana jin daWi sosai saboda gashin saje da ya kwanta kamar na larabawa, da wayo da dabara na samu ya ja motar tare Wagamin hannu sannan ya fice daga harabar gidan, ni kuma na dawo ciki.


Wuni muka yi tamkar kar mu rabu har zuwa lokacin da ya dawo Waukata, Nifrah na hannuna muka fito bakin get, nan suka gaisa da Jabeer cikin mutumci da girmamawa sannan na mi?a mata Nifrah ina ji kamar kar murabu, a haka kowa na jimamin rabuwa da Wan uwansa ya ja motar muka tafi gidan Ummey kasancewar da sauran rana.


A bakin get muka haWu da yaya Khalid ya dawo daga ofis, tsayawa ya yi har muka buWe mota sannan ya mi?awa Jabeer hannu sukayi musabaha, sannan ya ce ''bissimillah mu ?arasa yanzu nima dawo wata daga ofis kenan'' ya faWa tare da ?arasa yin gaba mukuma muka bi bayansa hannuna sa?ale da nasa.

Ma sha Allah gidan amarya sai tashin ?amshi yake lokacin da muka buWe ?ofa kasancewar ya riga mu yin gaba har ya taso ta daga cikin Waki, daga ganin yanayinta bata jin daWin jikinta, ilai kuwa bayan mun gaisa, yake faWamana bata da lafiya, nan muka yi mata sannu da jiki sannan ta mi?e ta kawo mana ruwa da kayan lambu, a haka muka yi y'an mintuna sannan Jabeer ya ce ''mu zamu tafi Allah ya ?ara lafiya''ya faWa tare da mi?ewa tsaye yana gyara agogon hannunsa, har get suka raka mu sannan suka dawo ciki tare da fatan sauka lafiya.


Rana tsaka muna gidansu Jabeer kasancewar ?anwarsa Khadijah ta haihu yau suna gaba Waya ni da Ummey muna parlor har Ammey Humaira tun safe tazo da azahar ta tafi gidan Annah, sai mukaji sallama daga bakin ?ofa kasancewar ina daga zaune saboda girman da cikina ya yi ban fiya jin daWin kwanciya ba yasa na tashi na zauna, Ummey ce a kishingiWe, Khadijah ce fuskarta gaba Waya ta sauya kamar ba ita ba, amsa sallamar muka yi tare da cewa ''ki shigo ciki ga waje ki zauna'' na faWa tare da nunamata saman kujera, kallon gefen da Ammey take tayi tare da cewa ''ina wuni Ammey'' Ammey da take ta yi mata kallon mamaki ta Wago tare da cewa ''lafiya ?alau Khadijah ya su murja da jikin naki'' ta faWa da yanayin tausayawa domin gaba Waya yarinyar ta lalace kamar wata tsohuwar da ta shekara hamsin, Khadijah da ta sunkuyar da kai ganin cikin jikin Hafsah sai jikinta ya ?ara sanyi da hukuncin Allah ta Wago jin Ammey ta sake nanata zancen da ta ke yi ''lafiya ?alau Alhamdulillah komai ya yi sau?i Ammey sai fatan Allah ya yafemin duk abinda na aikata musamman Hafsah da yaya Jabeer saboda su nazo Kano , amma da ace sun yafemin da nayi al?awarin har abada na dena zuwa Kano kome za'a yi, yanzu haka takardarta za'a haWa abani saboda rashin ganinta yana sakawa naji kamar har yanzu ni matar Jabeer ce'' da sauri Ammey ta tare ta tare da cewa ''komai ya wuce an yafe miki yanzu ki tashi kije ki gaida'yan gidan sannan kuma ki musu barka takwararki ta haihu yau suna'' Ammey ta faWa jin Khadijah zata Saro musu aiki domin babu wanda ya cewa Hafsah Jabeer ya auri Khadijah, duk maganar da suke yi ina sauransu har zuwa lokacin da aka yi zancen takarda, to anan ne na lula duniyar tunanin yaushe har ya aureta ban sani ba, ganin tunanin babu inda zai kai ni yasa na rintse idanuna kamar me bacci, ban san lokacin da ta tafi har zuwa wani lokaci bacci na gaske ya kwasheni sai jin Ummey na yi tana tashi na, da addu'a cikin bakina na buWe ido ganin ta yi shirin tafiya gida na ce mata ''wai har kin yi me?'' ''gida man zamu tafi tun Wazu yazo Waukata fa'' ko bata faWi sunan ba nasan yaya Khalid take nufi, shiyasa na tashi tare da cewa ''to a gaida gida, mu sai anjima'' sannan na shiga Wakin Ummey na da domin Wauro alwala.


Tun da na haWu da Khadijah a gidan suna ban kuma ganin ta ba sai ji nayi har ta kusa tafiya gida, kuma ko a fuskata ban nuna masa naji zancen ya aureta ba, zaman lafiya da kyautatawa muke gudanarwa a tsakaninmu ga cikina da kullum ?ara girma yake alamun yana cikin ?oshin lafiya.


Kwana ukun da daddyn ya bata a ranar ta koma Abuja dauke da tunanin Jabeer da kuma Hafsah duk da ko gidansu ba'a barta taje ba amma ganin cikin jikin Hafsah shi ya tsaya mata cikin ranta, cikin jirgin ma tunanin da ta yi tayi ne har suka kawo garin abuja.

To tun da ta dawo abubuwa suka daWa dagule mata ga rashin aure ga kuma rashin ingantacciyar lafiya da ta yi mata ?aranci, a haka daddynsu ya samo mata wani magidanci mai hankali da matarsa ta mutu ta bar yara ?anana su takwas, ko mommy murja jikinta yanzu ya yi sanyi da al'amarin ubangiji yanzu gashi duk kuWinsu da komai yarinyarta ta ?are a auren talaka talakan ma mai gadi kai gaskiya mutum yaji tsoron Allah, a haka aka gungunWa aka Waura aure tare da sanar dashi rashin lafiya ta da rashin haihuwar da ba za tayi ba.


Bayan lokaci muka samu mummunan labarin mutuwar Baffa, mutuwar da ta girgiza kafatanin zuri'armu har ma da y'an ?auyen na su saboda Baffa mutum ne na mutane ga kyauta kowa nasa ne, lokacin da aka sanar da rasuwar Humaira sumewa tayi har muka ke Katsina bata farfaWo ba, ko ni da ace cikina ?aramine to wallahi ranar sai nayi Sarinsa, a haka muka ?arasa dai dai lokacin da aka tafi mi?asa gidansa na gaskiya, sai fatan ubangiji ya kai haske ?abarinsa, nan kuma sai aka fara koke koke ganin Humaira da har zuwa wannan lokaci bata farka ba har sai zuwa yamma sannan da taimakon likitoci aka samu ta farka amma bakinnan babu um babu um um, nasiha aka shiga yi mata mai ratsa jiki har aka samu ta dawo hayyacinta, sannan aka samu saida da jindaWi.


Kwana uku muka yi a ?auyen DUGUL daga mu har Abba, ranar sadakar uku su Ammey suka zo tare da Daddy'da abokan zamanta sai Ummey da ta biyo su duk da bata jin daWi, sun yi taaxiyya lafiya sai wajen la'asar sannan suka kama hanyar gida, mu kuma sai dare lokacin an gama amsar gaisuwa.

Wajen ?arfe 6 muka kama hanyar Kano gaba Wayanmu har su sadiq da suhail da Amerah, mota uku muka yi kamar yadda muka zo sai dai wannan karon har da innah suwaiba kasancewar yanzu bata da kowa a ?auyen DUGUL daga Baffa sai Humaira to yanzu mutuwa tayi mata yankan ?auna ta rabata da bango abin jinginawarta, to shiyasa Abba yace ta biyo su sai tayi takabarta a gidansa har zuwa lokacin da za'a san abinda ya dace.


Bayan mutuwar Baffa lokacin da cikina ya shiga cikin watan haihuwa idan ka kalleni tashi Waya zakace 'ya'ya biyu ne acikin amma duk scanning da zamuyi sai ace namiji zan haifa, har zuwa yau da na tashi da matsanancin ciwon mara da bayana, tun ina daurewa har zuwa na kasa taSuka komai sai nishi da salati tare da kiran sunayen Allah, a haka ya zo ya sameni ina cikin wannan yanayi ko ba'a faWa masa yadda ake haihuwa ba yasan wannan ita ce haihuwar duba da yadda nake ta mur?ususu a saman gado, bai yi wata wata ba ya sunkuya tare da saSata a kafaWarsa ya kaini cikin mota sannan ya sake dawowa ciki ya Wauki a kwatin da muke haWa kayan beby ya juya da sassarfa ya tafi bakin get, shiga ya yi tare da murza sitiyarin da mugun gudu ya mi?a sai asibiti da yasan tana zuwa awo.
Mintuna ?alilan da zuwanmu na sunSulo kyakkyawan baby boy me kama da ubansa, can kuma sai ga wata na?udar ta sake tunkaroni wadda tafi ta farko, wani nishi da nayi sai ga wata sankaceciyar beby kyakyawa da ita, nan take likitoci suka haWa su tare da shiryasu su cikin farin tawol mai kyau da taushi.
Kafin wasu lokuta asibitin ya cika da y'an uwa da abokan arziki kowa ya ji an ce Hafsah ta haihu sai murna musamman idan aka ce twince ne sai wata murna ta sake nunkuwa tafi ta da, da ake yi, ganin lafiya ?alau babu wata matsala yasa likitoci suka bamu sallama ganin an cika musu asibiti da jama'a, wasu gida suka koma yayin da wasu da dama suka kasa suka tsare wajen ganin an tafi da su gidan jegon, duk wani magiya da ban baki Jabeer ya yi domin a kyaleni nayi wanka a gidana ya yi amma tun awaya Annah ta bada sanarwar ana yin suna zamu haWa yanamu yanamu mu dawo gida a ?arasa a can.
Innah Suwaiba ita take min wanka tare da yaran kuma Alhamdulillah inajin daWin zama da ita saboda macece ita da bata Wauki duniya da zafi ba, kuma nima duk wani mataki na hana Jabeer yazo inda nake inayi saboda wata firirita ya samo tun da aka yi haihuwar nan shiyasa nake takatsantsan wajen ganin mun haWu dashi, kayayyakin barka har na rasa wajen ajiya, ko ta ina samun abin arzi?i muke ni da yarana, da aka zo batun huWuba ya tambayeni ko ina da zaSin suna, nan take nace masa ''a ra'ayina idan zaka yimin alfarma namijin asaka masa sunan Baffa macen kuma asaka mata sunan Ammey''.

Sai ranar suna naji ashe ya saka abinda nake so, MARYAM (Amnah) AHMAD (Abeed), a cikin kwanciyar hankali aka gudanar da taron suna wanda aka haWa walima in da shahararriyar malamar nan da ta shahara wajen faWakar da mata wato Malama juwairiyya, taro ya tashi lafiya inda aka raba kyaututtukan jakunkuna masu tambarin hoton twince da maman yaran har ma da babansu abin gwanin ban sha'awa.
Sai dare sannan Amnah tayi ta kuka dole sai da aka yi mata wanka sannan ta yi shiru har muka samu bacci.
A haka shekaru sukayi taja kwanaki na daWa ?arewa sai fatan mu cika da imani.

Ummey ta haifi yaronta mai sunan Daddy'Ibrahim mu'azzam ana masa la?abi da shuraihu, daga nan itama sai haihuwar ta buWe mata Alhamdulillah abun dai sai san barka.

Humaira yaranta huWu Nifrah ce babba sai mai sunan Annah Khadija sai Muhammad da sadiq auta.


Haihuwa dai har yanzu Khadijah bata samu ba sai rainon yaran mijint, da farko kamar zasu rainata amma kuma tun da tayi masa magana baban nasu sai suka saitu daga ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHJ????KLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?nan aka zauna lafiya.


Bayan wasu shekaru Alhamdulillah komai ya zama tarihi idan ka duba yadda abubuwa yanzu suke tafiya dai dai, yarana bakwai bayan 'yan biyun farko na sake wasu duk maza sannan nazo na haifi mace wato gambosu daganan sai namiji yanzu haka goyon mace nake wadda muke kira da auta, Maryam Ahmad Ibrahim Muhammad Usman Fatima sai auta zainab, daga nan nace sada?allahul azim, yarana sun tashi cikin tarbiyya da sanin addinin Muslunci, kaf yarana mata ina ?o?arin inganta tarbiyyar su duba da wahala da nasha a baya kuma Alhamdulillah dai dai gwargwado suna da tarbiyya, zainab ce ma taso tayo halina amma da natashi tsaye da addu'a tuni ta watsar da rayuwar yawo babu kayan kirki, na gode ma Allah ma da maza sun fi yawa cikin yaran, Jabeer kuma arzi?i yaci uban na da sai fatan Allah ya ?ara mana soyayya Alhamdulillah.




TAMMAT BI HAMDULLILLA


Anan na kawo ?arshen wannan book nawa IZINAA ubangiji yasa a amfana da darussan da ke ciki, sai mun haWamu acikin wani sabon book Wina mai suna HA?URI NE SANADI, wanda da yardar Allah zai zo muku cikin sabuwar shekara happy New year.



Masoyana a duk in da suke ina gaisuwa ubangiji ya ?ara haWa mu da alkhairi.





Comments and share fisabillahi =?O?=?O?=?O?=?O?
fhj???????Z\^`b??????????*,.024 ? ? ? ? ?
?
??FHJLNDF????8????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(88:???? ? ?(?(?(?(?( )")$)&)().)0)2)R)T)V)X)Z)?)?)?)?)?)?)?)?)?)?)x-z-002040333555>6@6B6D6F6?7?7Z9\9^9`9????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8`9?=?=?=????*E,E.E?EFF8Q:Q?X?X?X?X?XYY8Y:Y??????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8???????????????????КҚԚ^?`?b?d?f?(?*?,?F?H?J?j?l?n?p??????????????????????????????ʠ̠ΠРh?j???ޥ????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ޥ????????t?v?x?4?6?8??????H?J?L?p?r?t?????6?8?:??@?B?z?|?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8|?~??????????????????????????l?n?????|?~???????0?2?4?????L?N?P?P?R?T?????????????X?Z?\?l?n???????N?P?R?T?V?X?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8X??????? ?"?$?f?z?|?~????????????????????????????R?T?V???????????????????????x?z?|?D?F?j?l?T?V????????
?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
? ?????$?&?(?(?*?,?????????????0?2?4?D?F?????????&?(?*?,?.?0???????????????????????*?,?.?0??????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????????????N P ? ? ? ? ? l
n
?????bdf|~dfh?????xz|?!?!?!?!?!X"Z"\"^"?"?"?"?"?"?"#????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8####V#X#Z#\#^#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?#?$?$&&&(((*(?*?*?*`/b/d/f/?0?01<3>3@3B3d3f3h3j3?;?;?; <<,<.<0<?@?@?@?@?@????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?@?@?@DDD?E?E?E?E?E?E?E?E?E?E?E?F?F?F?F?FFGHGJG\G^G?G?G?G?G?G?G?G?G\H^H`HbHdHfH?H?H?H?H?HIIXIZI\I|I~I?I?I?I?I????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?I?I?I?I?I?I?I?I?I?I JJJJ JJJLJ^J`JnJpJ~J?J?J?J?J?J?J?J?J?J?J?J?JKKKK"K$K2K4KDKFKVKXKjKlKnK?K?K?K?K?K?K?K?K????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?K?K?K?K?KLLL$L&LXLZL?L?L?L?L?L?L?L?L?L?L?L?L?L?L?L?LMMJTLTNTPT|T~T?T?T:VVzZ|Z~Z?ZT^V^X^?b?b?b?fgg?k?k?k????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?k?k?k?k?k?k?q?qt
t ttt`tbtdtfthtjt?t?t?tuuJuLuNuPu?u?u?u?u?u?u?u?u?u?u?u?u?u?uvv"v$vBvDv`vbvrvtv?v?v?v?v?v????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?v?v?v?v?v?vwww w2w4wJwLw|w~w?w?w?w?w?w?w?w?w?w?wx
x$x&x(xxxzx|x~x?x?x?x?x?{?{?~?~R?T?V?X?~?????8?:? ? ?̷ηз????????\?^?`???????޸?????R?T?V?X?Z?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8Z?\?^?`????????????????????4?6?8?:??d?f?h?j?l?????????????????????????????????????????? ??? ?"?$?&?(?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8(?*?,?.?t?v?x?z?????????????????????????????|?~?????@?B?D?F?H?J?L???????????????????????B?D?F?H?J?P?R?r?t?v?x?z???????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?????????????????????r?t?v?????????????????????????????DFH?????????????,.02?
?
???????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8???????????????fh2468:<>@BDFHJLNPRTVXZ\^`bdfhj?????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8???fhjlnp??????(*,.0VX????????????????????!!!?%?%?%?%?%?%?%?%?%????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?%?%?%?'?'?'?(?(?(?+?+?+?0?0?0?0?0?0?0?0?0?0?0?0?0?2?2?22949690B2B?I?I?I?N?N?N?N?N?N?N?N?N?NHPJPLP?T?T?T?T?T?T?T?T????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?T?TUUjUlUnUpU?U?U?U?U?U?U"V$V&V(V*V?V?VWW W"W$W&W@WBWnWpWrWtWvWxW?W?W?W?W?W?\?\?\?\?\?\?\,j.j0j2j4jTjVjXjZj\j????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8\j?k?k?w?w?x?x?x?x?x?x?x?x?x?x?x?x??????????????????,?.?0?^?`?b???????????????????????ŒZ?\?^?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8^?`?b?d?f?|?~?????????????>?@?B?D?????????????????????$?&?(?:????????`?b?d?f?|?~???ΤФҤԤ??????֩ة????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????¯įʲ̲???ڳܳ$?&?(?*?,?.?0?2?4?????????????????(?*?,?D?F?\?^?t?v???????????????????????????(?*?,?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8,?.?0?&?(?*?,?^?`?b???????6?8?:?????X?Z?\?^????
? ?"?$???????????????????(?*???????:?  ?????? ? L N P R p ????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8p r t v *,.0
 PRT@BDF~?468:j&l&n& ((((((R(T(V(X(Z(\(^(`(?(?(?(?(?(?(?(?()) )")????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8")$)`)b)d)f)h)?)?)?)?)?)?*?*?*?*?*?*?+?+?+?+?+?+?+,,,^,`,b,?,?,?,?,?,?,--- -8-:-N-P-R-b-d-?-?-?-?-?-?-?-?-?-????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?-?- .".$.@.B.f.h.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?.?./ /"/@/B/f/h/?/?/?/?/?/?/@0B0D0p0r0t0?0?0?0?0?0?081:1<1b1d1f1h1j1~1?1?1????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?1?1?C?C?I?IfKhKjK?P?PtSvS?T?T?T?TUU
U?X?X?X?X?X?X?`?`?`aaacccccccc c"c$c?c?c?c?c?c?c?c?c?c
d d.d0d@d????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8@dBd?d?d?d?d?d?dee@eBeDeze|e~e?e?e?e?e?e`fbfdfff?f?f?f?f?f?f?f?f g"gRgTgxgzg?g?g?g?g?g?g?g?g?g?g?ghh.h0hHhJh????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8Jhfhhh?h?h?h?h?h?h?h?hiii8i:iPiRihiji~i?i?i?i?i?i?i?i?i?ij&j(jTjVj?j?j?j?j?jk
k kRkTkVk?k?k?k?k?k?k?k?k?k?kl????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8lllll?m?mp?s?s?s?s?s(?*?d?f?h?????????0?2?4?????????8?:??d?f?h?F?H?J?L?N?P?R?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????????H?J?L?N?x?z?????ֿؿڿܿ޿????|?~?????????????????????????
? ????????????"?$?&?n?p?r??????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??.?0?H?J?^?`?b?r?t???????????????????0?2?4?P?R?v?x?????????????????????????0?2?P?R?v?x????????????P?R?T???????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??????????????????H?J?L?p?r?t?v???????????0?2???????????????????????????????????2?4?|?~????????????????????&(????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8(z|~??` b d ????????????????????"$&(JLNTVX????????HJLN??????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?
RTV|~??????  , . B D F V X t v ? ? ? ? ? ? ? ? !!!4!6!Z!\!x!z!?!?!?!?!?!?!?!?!?!?!?!""4"????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(84"6"Z"\"?"?"?"?"?"?"4#6#8#d#f#h#?#?#?#?#?#?#,$.$0$T$V$X$Z$\$^$r$t$v$x$?$?$?)?)?1?1?1DDDFLHLbNdNfNzN|N?N?N?N?N?P????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?P?P?PLSNS~U?U?U?UYYYYY Y"Y$Y&YY@YBYDY?Y?Y?Y?Y?Y?Y?Y?Y?YZZZ ZpZrZtZvZ?Z?Z?Z[[[[.[0[2[4[?[?[?[?[?[?[????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?[?[?[?[?[ee?}?}?}?}?}?
? ?D?F?H???????™ęԝ֝؝??????ԣ֣x?z?|?~???????????ȥʥ̥???>?@?p?r?????????Ԧ֦?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8???????6?8?L?N?f?h?????????֧اڧ??????:??`?b?t?v?¬ĬƬ&?(?*?b?d?f?h?j?ԭ֭حڭ???????? ????ֻػ4?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(84?6?????B?D?F?H?J????????????????????,?.?L?N?P??????????????????X?Z?r?t????????????????????????
?.?0?Z?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8Z?\?^?z?|?????????????????
? ? ?"?$?8?:?Z?\?z?|?????????????(?*?z?|?~?????????????"?$?&?r?t?v????????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??
? ?0?2?@?B???????????????6?8?:? ?
? ? ? ? ? ? *(,(?7?7?7n9p9:::?<?<?@?@?@?B?B?BC C"C?G?G&N(N?N?N?N?Q?Q?QPTRTTT$W&W(WRWTWR]T]V]x_????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8x_z_|_JdLdNdLeNePeRe?k?k?k?k?k?k?klll\l^l`l?l?l?l?l?l?lmmmm6m8mLmNmPm`mbm~m?m?m?m?m?m?m?m?m?mn n"n>n@ndnfn????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8fn?n?n?n?n?n?n?n?n?n?n?n?n?no o>o@odofo?o?o?o?o?o?o>p@pBpnppprp?p?p?p?p?p?p6q8q:q^q`qbqdqfqhqjqlqxqzq|q?q?q?q?q?q????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?q?qr?r?r?r?r?r?r?r?rhsjsls?s?s?s?s?s?s?s?sЇ҇ԇ???????
? ??8?:??N?P?R?T?`?b?d?f??????????ذڰܰް&?(?*?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8*?,?.?0?2?????????¶Ķƶ? ?"?D?F?T?V????????
? ?D?F?H?J?L?`?b?d?f?h?????,?.?0?z?|?~?????????????????b?d?f????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??????????????????????????????H?J?L?.?0?2?4?6?^?`?b?d?f?h?????????????n?p?\?????????0@BDfhvx???????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?*,.fhjln???????NPR?
?
?
???????????8:<68:<? !!!?$?$?$<*>*@*....j2l2n2????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8n2P5R5T5V5X5?5?5?5?5?5?5?5?5?5?5?5?566X6Z6\6?6?6?6?6?6?6?6?7?7?7?7?7?7?7?7?788X=Z=\=`DbDdDfDBFDFFFHF?O?O?O?O?R????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?R?R?R?U?U?U?U?X?X?X?X?X?_?_?_?_?l?l?l?l?s?s?s?u?u?u?u?v?v
| ||*~,~.~0~2~4~6~8~:~<~j~l~n~p~r~?~?~?~?~?~bdf????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8fh???????6?8?:??R?T?V?X?Z?????h?j?l?X?Z?\?F?H?J????????????.?0?2?4?6???????? ?"?????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????֯دگܯ?????`?b?d?f?h???????????????????????????????????@?B?D????P?R?T?V?|?~????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8???????????????
? ???D?F?H?J?n?p?~???????????:??v?x?z?|?~?????????????????????~?????????????~????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??????2468?????&''B2D2F2H2J2L2N2P2R2?2?2?2?2?2?23
3 330323F3H3?3?3?3?3444<4>4@4B4X4Z4\4^4?4?4????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?4?4?4?4?4?4?4?4?4?4?4l;n;p;r;?E?E?E?E?E?H?H?H?H?H?NOOOO
a aaaa?g?g?g?gVkXkZk\k4v6v8v:vz@zBzDz{{({*{8{:{P{R{n{p{?{?{F|H|J|L|?}?}?}?}?}h~j~l~?~?~?~????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?~?~?~?~?~?~?~?~,.:<LN`b????????????v?x?z?|?J?L?N?P?R?X?Z?\?????????
? ????????ƤȤ????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8Ȥʤ̤D?F?H?J???????????????
? ???>?@?B?D?B?D?F?Z?\?^?`?,?.?0?2?f?h?j????????????? ??????6?8?:?@?B???????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??????????????*?,?.?0???????????????????????????????8?:??@?B?D???????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o("hj?????\^`b???????,.024 ?????????????????????????? ? ? ?
?HLNF???:??? ?(?(?(?(")$)&)()0)2)T)??????????????????????????T)V)X)Z)?)?)?)?)?)?)?)?)z-20403355@6B6D6F6?7\9^9`9??????????????????????????`9?=?=??,E.EFF:Q?X?X?XYY:Y????????????????????????????????????????ҚԚ`?b?d?f?*?,?H?J?l?n?p?????????????????????????????????????????????????????̠ΠРj????????v?x?6?8????J?L?r?t???????????????????????????????8?:??@?B?|?~?????????????????????????????????????????????n???~?????2?4???N?P?R?T?????????Z?\?n???????????????????????????????P?R?T?V?X???"?$?|?~????????????????????T?V???????????????????????????V???????????????z?|?F?l?V?????
? ???&?(?*?,?????????2???????????????????????????2?4?F?????(?*?,?.?0?????????????????,?.?0?????????????????????????????????????????????????P ? ? ? n
????df~fh??????????????????????????????z|?!?!?!?!Z"\"^"?"?"?"?"###X#Z#\#^#?#?#?#?#?#?#???????????????????????????#?#?$&((*(?*?*b/d/f/?01>3@3B3f3h3j3?;?;<.<0<?@?@?@???????????????????????????@?@?@DD?E?E?E?E?E?E?E?E?E?F?F?F?FHGJG^G?G?G?G?G?G?G???????????????????????????G^H`HbHdHfH?H?H?HIIZI\I~I?I?I?I?I?I?I?IJJ JLJ`JpJ??????????????????????????pJ?J?J?J?J?J?J?JKK$K4KFKXKlKnK?K?K?K?K?K?KLL&LZL?L???????????????????????????L?L?L?L?L?L?L?L?L?LMMLTNTPT~T?T?TV|Z~Z?ZV^X^?b?b???????????????????????????bgg?k?k?k?k?k?k?q
t tttbtdtfthtjt?t?tuLuNuPu?u?u???????????????????????????u?u?u?u?u?u?u?uv$vDvbvtv?v?v?v?v?vw w4wLw~w?w?w?w?w???????????????????????????w?w
x&x(xzx|x~x?x?x?{?~T?V?X?????:? ? ?ηз??????^?`????????????????????????????????????T?V?X?Z?\?^?`???????????????6?8?:??f?h???????????????????????????h?j?l????????????????????????????????? ??"?$?&?(?*?,???????????????????????????,?.?v?x?z?????????????????????????~?????B?D?F?H?J?L???????????????????????????????????????????????D?F?H?J?R?t?v?x?z?????????????????????????????????????????????t?v?????????????????????FH????????????????????????????????????.02?
??????????????h468:<??????????????????????????<>@BDFHJLNPRTVXZ\^`bdfhj???????????????????????????????????hjlnp????*,.0X???????????????????????????????????????????!!?%?%?%?%?%?%?%?%?%?'?'?(???????????????????????????(?(?+?+?0?0?0?0?0?0?0?0?0?0?2?249692B?I?I?N?N?N?N?N?N???????????????????????????N?N?NJPLP?T?T?T?T?T?T?T?TUUlUnUpU?U?U?U?U$V&V(V*V?V???????????????????????????VW W"W$W&WBWpWrWtWvWxW?W?W?W?W?\?\?\?\.j0j2j4jVjXjZj??????????????????????????Zj\j?k?w?x?x?x?x?x?x?x?x?x?x???????????????????????????????????????????.?0?`?b????????????????????Œ\?^?`?b?d?f?~??????????????????????????????????????@?B?D?????????????????&?(??????b?d?f???????????????????????????f?~???ФҤԤ????ة????į̲??ܳ&?(?*?,?.?0?2?4????????????????????????????????????????*?,?F?^?v?????????????????????*?,?.?0?(?*???????????????????????????*?,?`?b?????8?:???Z?\?^???
?"?$???????????*?????  ???? N P R r v ,.0
??????????????????????????
 RTBDF?68:l&n&(((((T(V(X(Z(\(^(??????????????????????????^(`(?(?(?(?(?(?() )")$)b)d)f)h)?)?)?)?)?*?*?*?*?+?+?+???????????????????????????+?+?+,,`,b,?,?,?,- -:-P-R-d-?-?-?-?-?-".$.B.h.?.?.???????????????????????????.?.?.?.?./"/B/h/?/?/?/B0D0r0t0?0?0?0?0:1<1d1f1h1j1?1???????????????????????????1?1?1?C?IhKjK?PvS?T?T?TU
U?X?X?X?X?`?`aaccccc??????????????????????????ccc c"c$c?c?c?c?c?c?c d0dBd?d?d?d?de>e@eBeDe|e~e?e???????????????????????????e?e?e?ebfdfff?f?f?f?f?f"gTgzg?g?g?g?g?g?gh0hJhhh?h?h???????????????????????????h?h?hii:iRiji?i?i?i?i?ij(jVj?j?j?j
k kTkVk?k?k?k?k???????????????????????????k?k?k?kllll?m>p?s?s?s?s*?f?h???????2?4??????????????????????????????????:??f?h?H?J?L?N?P?R???????????????????????J?L?N?z???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????z???ؿڿܿ޿???~??????????????????? ?????????$?&???????????????????????????&?p?r????????0?J?`?b?t??????????2?4?R?x??????????????????????????????????????????2?R?x??????R?T?????????????J?L?r?t?v?????????2???????????????????????????????????????????????????4?~???????????????(|~?b d ??????????????????????????d ????????????????$&(LNVX?????????????????????????????????JLN????
TV~??? . D F X v ? ? ??????????????????????????? ? ? !!6!\!z!?!?!?!?!?!?!"6"\"?"?"?"6#8#f#h#?#?#?#???????????????????????????#?#.$0$V$X$Z$\$^$t$v$x$?$?)?1?1DDHLdNfN|N?N?N?N?P?P???????????????????????????PNS?U?U?UYYYY Y"Y$Y&Y>Y@YBYDY?Y?Y?Y?Y?Y?Y?YZ ZrZ??????????????????????????rZtZvZ?Z?Z[[[0[2[4[?[?[?[?[?[?[?[e?}?}?}
? ?F?H???????????????????????????????™ę֝؝????֣z?|?~?????????ʥ̥??@?r?????֦???????????????????????????????8?N?h?????اڧ????b?v?ĬƬ(???????????????????????????(?*?d?f?h?j?֭حڭ?????????>?ػ6???D?H?J????????????????????????????????????????????.?N?P??????????>?Z?t?????????????
?0?\?^???????????????????????????^?|????????? ?"?$?:?\?|???????*?|?~?????????$?&?t?v??????????????????????????????????????????????
? ?2?B???????????8?:? ? ? ? ? ,(??????????????????????????,(?7?7p9::?<?@?@?B?B C"C?G(N?N?N?Q?QRTTT&W(WTWT]V]z_??????????????????????????z_|_LdNdNeRe?k?k?k?k?kll^l`l?l?l?lmm8mNmPmbm?m?m?m???????????????????????????m?m?m n"n@nfn?n?n?n?n?n?n?n o@ofo?o?o?o@pBppprp?p?p?p???????????????????????????p?p8q:q`qbqdqfqhqjqlqzq|q?q?q?qr?r?r?r?r?r?rjsls?s?s???????????????????????????s?s?s?s?s҇ԇ????
? ??:??P?R?T?b?d?f???????ڰܰ??????????????????????????ܰް(?*?,?.?0?2???????¶Ķƶ ?"?F?V?????
? ?F?H?J?L?b???????????????????????????b?d?f?h???.?0?|?~?????????????d?f????????????????????????????????????????????????????J?L?0?2?4?6?`?b?d?f?h?????????p???????BD??????????????????????????Dhx??,.hjln?????PR?
?
???????????????????????????????????:<8:<!!!?$?$>*@*...l2n2R5T5V5X5?5?5?5?5???????????????????????????5?5?5?5?5?56Z6\6?6?6?6?6?6?7?7?7?7?7?7?78Z=\=bDdDfD??????????????????????????fDDFFFHF?O?O?O?R?R?U?U?U?X?X?X?X?_?_?_?l?l?l?s?s?u?u?u???????????????????????????u?v ||,~.~0~2~4~6~8~:~<~l~n~p~r~?~?~dfh????????????????????????????????8?:??T?V?X?Z???j?l?Z?\?H?J?????????0?2?4?6???????????????????????????6??????? ?"?????????????دگܯ??b?d?f?h??????????????????????????????????????????????????????B?D???R?T?V?~?????????????????????????????????????????????????????
? ???F?H?J?p??????????x???????????????????????????x?z?|?~?????????????????????????????????????46??????????????????????????68???''D2F2H2J2L2N2P2R2?2?2?2?2?2
3 3323H3?3?3???????????????????????????3?344>4@4B4Z4\4^4?4?4?4?4?4?4?4?4?4?4n;p;r;?E?E?E?E???????????????????????????E?H?H?H?HOOOO aaaa?g?g?gXkZk\k6v8v:v?@?B?D????????????????
/????0??. ??A!?"?#??$??%?1?82PSummaryInformation(????<DocumentSummaryInformation8????????????9\WpsCustomData????????????XX????????

 !"#$%&'()*+,-./012345678????:;<=>???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0  ?`hn?
? ?????? WPS Office
TECNO LD7@@??? ???#?@?I?K?k?v??Z?(??????%?T\j^???,???p ")?-?1@dJhl?????(?4"?P?[?r?4?Z??n?x_fn?q*???n2?Rf??????4?v?~Ȥ????????? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<= T)`9dt???????V?2?????#?@?GpJ?L?b?u?wܣ?h?,????<???(?N?VZj???f???*?|???
^(?+?.?1c?e?h?k?z?&?????d ?? ?#?PrZ???(?(???^?????,(z_?m?p?sܰb???D??5fD?u?6???x?6?3?E?v*{?Ȥj?????>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~???????????????????????????????????B ??0? g??z ??Times New RomanTimes New Roman;?z?[SOSimSunC??SymbolSymbol?$? ?z??@??ArialArial;?zSimSun?[SO;?zSimHeiўSOW4?  ?z??@??Courier NewCourier NewO?
?WingdingsWingdings3?ўSOўSO ??h?s?G??? Z&!),.:;?]}????    & 6"0000 0 0
00000??? ? ?????=?@?\?]?^???([{?  0
0 00000??;?[?????????)?????????????????????????'*02??
Normal.wpt? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@???
??՜.??+,??D??՜.??+,???? PX` hpx???  ? 06ICV?!41c12c3d38bd4e21a36bd174c20f0f47

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login